Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
'a gaba ba :zai' ‘ iya aiki ba balle kula da dukiyarsa, ga gadon da Mahaifiyarsa ta bar masa mai yawa, gashi dan' gadona dukda bamu san gawar far ba, amma - inna mutu na barsa duk da dukiyar nan haka komai .zai kare ba shi da dabara da hikimar zaman rayuwa. Asibitin ma ba‘ aikin zai iya yi ba, ba abin da ya sani sai dai kashe kudi Yanzu sai‘ a iya cutarsa‘ Sabir ko kansa‘ba zai iya karewa subhanallahi Na cuci kaina, na cuci dana. idan ban baku Sabir ba, ba'zai iya kula da kansa ba Nan Daddy ya fashe da kukan baqin ciki da Bacin rai. Tsananin bacin rai da tashin hankali sai da yasa hawanjininsa ya hau sosai. Da'kyar suka samu Sukai controll din Bp’ dinsa, ya yin da suka yi ta kwantar masa da hankali cikin hikima da dabara, don in sun ce za su masa ta. "tsiya zai yi wuya su cimma manufarsu akansa: hummm sabir kenan Sati biyu da biki 'kowacce ta tafi gidanta Rufaida America ta wuce da'Mijinta, sai' .- dai Gidanta na Kaduna sunje honey moon ne Zulaiha kuwa tana Abuja. ne‘Farida kuma Canada suka koma don daman mijinta a can yake DA zama Likitane shima, tare Yadda Sabir ya tada masu hankali akan su koma Canada ne ya tabbatar musu da cewa ba qaramar wuya za su sha ba idansun zo dawowa Nigeria ' gaba daya. _ Sai dai za su koma ta shirya masa. Sun sallama da Daddy, sun barshi cikin tashin‘ hankali da tunanin rayuwar Sabeer da hanyar da ‘ zai bi ta inda zai fara. Bayan zaman Nigeria ba abin da Sabeer ya fi tsana irin maganar Aure, a takurashi ace ya zauna da Mace har abada. Sannan Macen ma ace. 'yar nigeri'a wacce ba ta waye ba, irin 'yan garin su. 'Don haka Mahaifinsa ya samo. hanyar da zai bi ya sa shi yin abin da ya keso, k0 kuma ya masa Auren da baya so, ya kuma sa shi dawowa nan da zama. bAYAN KOMAWAR Su DA Wata _ biyu Farida da Ibrahim suka yi iya kokarinsu amma Sabeer fa ya yi nisa don Daddy din shi kadai zai iya lankwasa shi, ita kam tana da rauni daga ya soma mata shagwaBa da kuka sai tausayinsa ya kamata, haka za ta nemi wuri ta yi ta kuka ita daya. ' Ibrahim shi bai da ta cewa sabo da dama can bai isa yayiwa Sabeer wani abin ba na tsawatarwa sai ya hadashi da Daddy ya yi ta masa fada. - " ' Sai dai damuwar. Farida da tashin hankalinta na damunshi, ganinta cikin damuwa da qunci. Sabo da Kaninta na daga masa hankali, don shi a duniya ba shi da wacce ta fi Farida, ita ce komansa a rayuwa, don haka zai iya yin komai don ganin ya taimaka ma ta, don haka ya yiwa Daddy Waya ya ce in yana so su gyara Sabeer dole sai ya dawo Gida Nigeria kuma ba a gaban Yaya Farida ba, don kuwa tana da rauni Daddy ya ce, "Dama shima da na sa shirin Ya yi tunanin haka don haka zai 20 ya ce su Shirya zai taho da Sabeer. ' .Lokacin da Daddy ya 20 tafiya 'da Subir suka yi ta tsiya ya ce ba zai tafiba. Daddy k0 ya Bata rai ya ce, dole sai ya raba’sa da Kasar nan da Abokansa na kasar ; da komai nasa da ya shafi kasar, sabon rayuya ' zai zo ya fara a Nigeria, idan kuma yana son' ‘ 'yancinsa dole sai ya yi yanda ya ke so, k0 ya masa aure ya kuma ajiyesa a Nigeria. ~ Sabeer hankalinsa ya tashi ya gudu ya Buya a bayan Farida yana kuka “Sister ki taimakeni ni ba zan iya tafia ba keba....Sister ba zan zauna da Daddy ba! Ni da ke zan zauna, Sister ke ne Mamana da komi na...ni dai ki 20 mu tafi ko ki-cewa Daddy ya, : barmi in zauna dake Farida ta fashe da kuka ta rungumeshi, tausayinsa ya kamata. ' "Sabeer ka yi hakuri ka bi Daddy nima zan zo‘akwai aikin da zan gama in zo in ‘ "Sister ba kya sona ne yanzu? Kinfi-son,“ aikin ki da Mijinki? Ba kya son danki? . Sister kin ce fa ni danki .ne shi ne za ki‘ rabu da ni, za ki hadani da Daddy...Sisterr ni banason Daddy, ni wurinki zan zauna". ' ' Kuka ta ke xuciyarta na rawa ta tureshi cikin fada ta ce“Ya” zama dole ka tafi Saber, idan ina sonka ba zan barka a nan ka karasa hallaka rayuwarka ba, _ dole ka ‘zama mutumin , kwarai, ka san Ciwon’ kanka, in kana so mu shirya dole ka je ka gyara rayuwarka, in ba haka ba ko magana ba zan sake ma kaba...in kana so in zauna da kai ya Zama dole ka tabbatarwa da- daddy za ka ‘gyara za ka koyi aiki, zaka rike Asibiti, za ka zama (responsible) mutum mai ; nutsuwa da sanin ciwon kansa. ' _ ‘ Kar ka sake‘ min magana in ka san. ba za kayi hakanba". Zan yi Sister’ 'Ya‘ fada 'cikin sanyin murya da tausayi yana kuka irin na sakalci. "Zan yi in dai za ki kulani, za ki barni inzo zan yi duk yadda Daddy ‘ya ce...amma.ki fada masa kar ya min aure kuma zai barni in dawo wurinki Nan ya juya ya tafi Mota yana kuka, ga' fuskarnan jawur,yaune rananr farko DA sabir Yayikukandabai taba irinsaba Farida tayi ciki da gudu ta fada kan gado tana kuka lbrahim yabi bayanta ""Kiyi haquri yayata dole sai kinyu haquri “Ibrahim Sabeer zai . tafi ya bar ni,' zai je ya rayu inda bana'nan...lbra him don Allah ka bi su, ban san wane hannu Daddy zai sa Sabeer ba, ban yarda; da Matarsa ba, ban yarda da wannan 'Momin ba...Ibrahim‘ kai kadai ne zai .kula min da Sabee‘r. ibrahim na baka amanar Sabeer, ka sashi a hanya ka nuna masa komai. a hankali, na san za ka iya". Ya kalleta cikin kulawa ‘ya ce, "Yayata ke ma kina buqatar 'a kula da ke, kina cikin wani hali, ya za,_a yi ki zauna ke kadai da ciwo‘ ki Boyewa Mijinki bai sani-ba? Dukda dauriya da jarumta irin‘na' Ibrahim sai' da'ya yi hawaye. ‘ "Yayata kin san ina tare da ke a cikin kowanne irin hali k0 wuya k0 dadi k0 ciwo k0 lafiya; ' Kin” “San KAUNARMU "da SHAKUWARMU tun muna Kanana ba abu ne mai sauqi rabuwarmu lokaci guda ba. Yayata me zai hana ki biyo mu nigeria?" Ta yi dariyar yake. "Kar ka damu qanina, Zan iya kula da kaina, kuma bana son kowa ya fahimci halin da na ke ciki. Don Allah qanina ka rike min‘sirrin nan, ,' sannan kayi kokarin cika min burina na ganinSabeer ya nutsu yayi hankali Ya kau da kai yana share kwallah yace"Na miki alkawari..." Harya soma tafiya ta ce "Kanina kai ma ka kula da kanka, duk da kai babba ne mai .- hankali, wani lokacin ka cika yarinta, ba ka son cin Abinci, wasa kake da lafiyarka ka fadamin min dukkan damuwarka kamar yadda yanzu nima make fada maka naws Ya juyo yana mata murmushin Karfin hali Bayan sun iso’ Nigeria yaqi sabawa da Momi da Sauran jama'ar Gidan, wasu 'yan uwan Momi‘,"'Wasu na Daddy ‘ . Haka nan bai saba da Kano ba, ba Abokai, ba 'yan Mata ba Giya',ba fita Yawon gun Shakatawa Wannan yasa' Sabeer, kewada kunci har ya fara ramewa Ganin haka'Ibrahim‘ yaja shi a jiki Haka nan yana zuwa da shi ‘duk inda zaije, daga‘ Kamfanin Daddy har Asibiti. Sai 'dai fa ba .kullum yake zuwaba , Haka nan Asibitin bai shiga duk wai bai son ganin ciwon da zai daga masa hankal‘i. , Da haka‘ Sabeer ya fara sabawa da Garin Kano har ya samu Abokai biyu Wanda suke 'ya'yan Abokin Daddy ne; Wanda Daddy din ya yarda da daabi'unsu. Bangaren Alhaji kuwa ma su dafa masa Abinci da kula da sha’aninsa na Gida ba ma ‘yan qasarnanbane.' Sai dai Abinci ba- irin kalar da ba su iya‘ ba, musamman ya Ware su don‘kula da Sabeer da‘ Abincin da ya ke 'so‘ Hajiya amina kuwa 'neman Kudinta shi tafi bawa Karfi, don haka ba' ta cika sa wa Sabeer ido ba, ba Ya gabanta Dr. Sulaiman din ma basu,cika haduwa ba, duk da suna'Gida‘daya, 'kuma a Mata da Miji...amma a wuni baif1 su hadu sau daya zuwa 'biyu ba, da Dare wurin Bacci ‘sai kuma satiya‘ business ‘ kawai, tasa a gaba sai harka da ' Kawayenta manyan Kusoshin Gwamnati ko Matan ma su Kasar. Ba ta wasa da harkan Kudi. ‘ ' Lokacin da ta dauko 'yan uwanta suka mata wata Cuta na Miliyoyin,kudi ya sa ta koresu ta soma neman bare wacce ba ta waye be don kula ma ta da lissafin Kudi da kayan da suka shiga suka fita, da kuma yi ma ta (Transfaring) Kudi daga wannan Banki zuwa wannan...sannan da kula ma ta da Bangarenta. . Wannan ya sa ta sa Tabawa ta nemo ma ta Deeda, kuma ta sa aka bata (Special Trainining) na Wata uku kafin ta dawo daga tafiya, wanda shima tafiyar na wani Kasuwancin ne tare da wasu Kawayenta da kuma Kanwarta daya. Sannan tana son zuwa ta ga yayarta Gidan Dr. Sulaiman BIRNIN GAYU Gida ne da kowa ke rayuwarsa, ba ruwan kowa da kowa. Yanzu ne ma Dr. Sulaiman ke kokarin jan’ Sabeer a jiki, tare suke cin Abinci. Haka nan sukan yi Hira kadan ya bincika me ya ke ciki sannan ya barsa da Ibrahim Ya tafi harkokinsa. ’ To yanzu dai Dr. Sulaiman ya yi. tafiya ya bar Sabeer hannun Ibrahim da kuma sharadi wa sabeer cewa in ya dawo ya samu bai canja ba to ba shi. ba komawa Canada, kuma sai ya masa’ aure Macen da ba ya so.Kudl da komai hannim Ibrahim Suke ya ce bai yarda Sabeer ya yi komai ba tare da Da wannan sukai sallama, Sabeer na Mita‘ an takura rayuwarsa, bai 'san ta yadda zai fara; zuwa Kamfanin Daddy da sunan Aiki ba. - , .. ‘Asibiti kuwa shi ‘ gaskiya tsoron wasu Ciwon ya ke. 'in'ya‘ tuno da Aure da kuma zaman Nigeria da za a 'sa' shi sai ya tashi, wani lokaci ma dai tsabar jin dadi ‘har fasheWa ya ke da 'kuka in ya yi, ya yi ya kasa qulla komai a Kamfanin da Asibitin sai ya fashe da kuka. Tabbas Ibrahim na fama da- Sabeer, ' ya rasa ta yanda zai Bullo masa saboda zuciyarsa da rashin-hakuri. ' Haka‘ nan duk girman Mutum sai ya ci ’masa Mutunci, ba shi da hakurin koyon Aiki. Haka ba shi da juriyar zama a (Office),kullum yana cikin yawo a Gari da Mata, k0 kallo k0 yin Games k0 ya ta buga Snooker Yana matukar .son (Sport) don haka kullum yana cikin Wasanni, ya yin da ya ,faki Idon Ibrahim ya sha Giyarsa amma a boye. ‘ Duk inda Ibrahim ya bi da shi sai ya zulle a hakan dai ya ke fama da shi, wataran yayi nasaran tafia da shi aiki, wani lokaci kuwa tafia; ya keya hakura ya kyaleshi. ‘ ‘ Haka nan bai son fadawa Farida ‘ya daga mata hankali, haka ba komai ya ke fadawa Daddy ba, ya dage da Addu'a da kokarin neman hanyar da zai bullo masa. ‘ 1 *'* *'* *'* , ' Deeda ce zaune cikin daki ta baza ’ Takardu alamara ta yi nisa sosai. cikin karatunta, duk da yanzu hutu suke ba ta da hutu, Karatu ta ke ha wasa, wanda in sun koma Hutu za ta shiga aji biyar na Sakandari kenan. ; » -; ‘ , ' _ Sai " dai ta san ba tabbas din‘ komawa don kuwa ta gama Computer Classes dinta, ta‘ samu (Certificate) kowanne lokaci za ta iya tafiya Gidan aikinta in Hajiyar ta dawo daga tafiya. . - ‘ * "Deeda! " ~ Kakarta ta kwala ma ta kira. Ta'miqe ta fita ta sameta zaune, ta sa Kwallan Fura da Nona ’a gaba tana jimami. '. Deedan ta kalleta. "Lafiya Inna?’ "'Ke dai bari 'yar nan, kin ga masu Shagon nan har yanzu ba su zo sun dauki Furan nan ba, ga shi na dama da None na hada komai saura su dauka su zuba a Robobi su sa a‘friji, amma kin ga har yanzu shiru, kar ya kumbura ya yi TSami ya lalace mu yi Asaransa. K0 za ki dauka ki kai musu?" “Kai Inna' in suna so za su zo su dauka, ana sayar musu cikin saukin ma sai an bi-su dashi Shago?" ' ’ "Inna ta hasala. . ' "Inzaki daukakikaiki dauka,inbazaki ba kuma sai in yafa Gyalena in kai musu. Ba mu ke neman Ciniki ba?" a "A'a Inna. me ya yi zafi? Barn in dauko' Hijabi inkai musu, Amma gaskiya ki raba min shi biyu, nayi sawu biyu donba zan iya daukan wannan qaton Kwallar"ba "Na ji bari in raba miki dauko Hijabin"Nan Innan ta raba "mata,’ ia’kuwa ta dauko Hijabinta ta sa ta dauki kwanon Furan ta Tafiya take‘tana Mita a‘zuciyarta saboda bataso zuwa Shagon ba, don kullum cikeyake dajuma'a musamman Samari Matasa, shi yasa. .'Bata ankare ba saiji tayi tayi karoda mutum, Kwanon Furar ya fadi,‘ ya ", Zuciyarta ya tsinke ta soma tunanin ya za ta kare da Kakarta? Wani ihu taji ansa daya'firgitata tadaga kai ta kallesa 77 "Lafiya Malam Me ya faru? Ya yi-mata wani mugun kallo mai cike da tsana da Bacin rai da kuma jin ,haushi, idonsa ' sukayi ja suka ciko da hawayc. Ya ce"Ke Mahaukaciyar inane so kike ki karya min Kafa, kuma kin Bata min Jiki?"Yayi kwafa"Wawiya kawai Shashasha!!!"Kai Malam Saurara Ni ba shashasha ba‘ ce ni na hanaka kallon gabanka? Yanzu ban da tsabar wauta don dan wannan kwanon ya fadi a Kafarka‘shi ne za ka yi wani ihu?" Ta dan kwantar da kai ta leka fuskarsa‘ta‘” zaro ido "Ba dai Kuka za kai ba, ~sai ka ce wani karamin Yaro? Amma ka ji kunya,‘ nima da ka min Asaran Fura ban Ce zan yi Kuka ba sai kai? Dadi ya yi ma ka yawa". ' . ' Nan ta sa hannu ta dauki “Kwanonta ta juya. Haushi ya cikashi, ya finciko Hijabinta. - "Kin yi min laifi maimakon ki ban hakuri za ki tsaya kina min Surutun banza Dama haka ku ke Talakawan nan 'yan rainin Wayo.. ' Yanzunnan ki san yadda za'ki yi ki goge min wannan Kazantar da ki ka sa min a jikina". Ta harareshi. "Ba za,a gogen ba sai ka yi abin da za ka . Ta juya ta fara tafiya. Ya bita ya sha gabanta. bai saurara’ ba .ya‘ sa hannu ya fisge Hijabinta. Tsananin mamaki yasa ta bude Baki . ta kasa magana, . Hmm! Sabeer dai dama shi «ya‘ kware ’ Wajen yiwa 'yan Mata rashin mutunci, masu Kudi da Aji ma balle Deeda da ya ke ganinta 'yar Kauye, kuma Talaka. _ 1 ~ , Nan ya sa Hij'abin ya goge inda Furan ya bata masa Jiki, ya yar da Hijab din ya sa kafarsa da ke dauke da manya—manyan Takalma ya murkushe shi. Kallonsa ta ke zuciyarta kamar Wuta. . ‘ Ya nunata da dan yatsa. Nan gaba kafin ki sake ma wani rashin kunya ki tsaya ki kalli kanki, ki kallesa, inkin ga irina ne to ki yi saurin shafawa kanki Ruwa don kuwa zan iya murtsike ki a maimakon wannan kaza'min Hijabin na ki..." * Nan ya wuce ya nufi Mota ya yin da‘ Uncle IB da Abokansa Nura da Salim suka tsaya suna kallonsu, 'haka jama'ar da ke wurin kowa ya tsaya yana kallon su. Ran Deeda ya“ yi mummunan Baci. Ba Hijabinta daya: murtsike a kasa ne ya Bata mata; rai ba, kamar yadda a,a yaye‘ ‘ mata' Hijabin DA yayi a' bainar jama'a da kuma kalamansa 'marasa dadi su suka fusatata. ' ‘Ta yi saurin shan gabansa hannunta riKe da Kwanon Furan nan. , ,."Kai marar mutunci Wanda bai san darajar Mutane ba. ‘ ' _ Juyowa ya yi zai kuma zazzaga mata rashin mutunci. amman Kafin ya kai ga yin. ,wani abu k0 'cewa wani abu ta Wanke masa fuska _da jikinsa‘gaba saya 'da wannan Nonon da Furan- da yai‘ saura'a Kwanon, ta kuma Kara wurginsa da Kwanon Ta yi Tsaki ta sunkuya'ta dauki Hijabinta ta wuce ta barshi Baki bude, tsananin mamaki da kaduwa da bakinciki yasa ya kasa-magana. Ya yin da jama'ar gurin kowa ya mayarda hankali yana kallonsa. ' Abokansa ko bubu wanda ya ko motsa daga inda yake Ya yin da Ibrahim ya harde hannu a kirji yana murmushi yana. kallon Sabeer kamar zai tashi sama don azabar zuciya da'fishi - Sabeer ya diga 'waige-waige bai ganta ba, bai ga inda ta shiga ba, ya yin da ya huce a kan ya book dinne KO canjane baga bakwa comment ah shared a profile . birnin gayu chapter5 jama‘ar wurin 'da suka' taru_ suna kallonsa. Ya dinga Zaginsu da Turanci. " ' Wasu ko a jikinsu,"don ba suma fahimci me yake fadi ba, Ibrahim ne ya jashi suka shiga Mota da idonsa jawur kamar zai zub da hawaye. Ibrahim ya kalleSa’ ya ce, "Sabeer a dinga haquri, ba ,kullum“ za ka 'sami yadda'kake 'soba, “ Dama tsautsayine ya sa Motarmu' tsayaWa anan ya kalli Nura. ""‘tuqa mana mu ‘lallaba mu koma Gida, fitar dai tayautafasu Sabeer ya harari Ibrahim cikin fishi‘ ’yacé "Tunda. bayanta kake bi da alama ka' ji dadin abin da ya faru dani in kaje ka hada party Yayi wannan’ murmushin nasa ya ce "Sabeer ke nan. Tabbas 'naji dadin abin ba don". komai ba sabo da darasi ne na farko ga rayuwarka. Sai dai ba zanyi Party ba sabo da ina da abin yi da yawa , kaine keda lokacin Party ba ni ba". ' Sabeer ya , qara qulewa yaji- tamkar ya kamashi ,da duka, sai dai ba ‘zai iya hakan .ba sabo da matsayinsa‘ da girmansa da'yake da shi Bai sake furta: komai ba, sai dai kallo daya za kayi masa kasan yana cikin ,bacin rai da zafin zuciya. Ganin haka yasa‘ “Ibrahim . ya soma lallashinsa amma bai kulashi ba.. ' " Haka su Nura k0 kallo ba su ishe shi ba. Haka .suka haqura suka Kyaleshi, har suka isa Gida, 'ya fita ya nufi Dakinsa k0 Marfin Motar bairufe ba. Ibrahim ya bi shi da. Ido yana tunanin ta ina zai shawo kansa.‘ Fatansa dai kar ya yiwa sister Waya ya daga mata hankali *.*i ’,*.*. _*.* - _ DEEDATA ISA gida Itama rai bace Inna mai fura tace Deeda lafiya! Magana fa nake kinaji , meya faru na ganki haka, na ga kwanon furan a Bace?" ' "Inna don Allah ni ki kyaleni". Tayi Tsaki. “ ' "Daman haka 'yan BIRNIN su ke wulakanta Talaka k0 mara karfi shi ne wayewa?" ' "Ke Deeda ba dai fada ki ka yi. da 'wadanda suka fi qarfinki ba k0? ' ,Kin ga fa nan Birni ne ki rufa mana asiri kar ki musu halin da ki ke mana a Kauye muna lallaba rayuwannu ki jawo mam masifa. ‘ ‘ Ni kam ki fito ki kai min daya Furan..." , "Ni fa Inna ki kyalemi, bazan."Iya daukan wani furaba" Garam!! “Ta. ,_,rufe ,Kofa- —ta bar Inna da budadden Baki tana mamakin al’amarin Deeda. :- " "Tomeya faru kumahaka?” ‘ Ta sungumi Kwanon Furan ta fita. , ‘ A can ta ji ‘labarin abin da ya faru. Nan ta godewa Allah ,daba wanda'yanuna 'Gidan da» Deeda ta ke da sun shiga wani tashin hankalin. “ KARFE SHA BIYUN DARE amma Sabeer‘ya‘kasa nutsuwa, k0 Abinci a: wannari yammacin har zuwa dare bai iya ciba, tsabar tafasar zuCiya, sai ka ce wanda akai masa wani mummunan illa. K0da yake abin da bai saba ba kuma baizataba. " duk lokacin da ya tuna furkar deeda sai Ranshi ya Baci, yayi Tsaki Banza»Mummuna Yar kauye Yar gidan matsiyata Abin da yake’fadi kenan a harshen Turanci.Abin da ya f1 kona masa‘zuciya shi ne, Mace ‘ce ta ma‘sa wannan wulaqancin, waccé ba koman- komai ba. ' "Shin Ina zai ganta ya rama wulaqancin datai masa?" : ‘ ’ "Shin inya gantama ta'ya ya zai some rama wannan wulaqancin datai masa?” Lokaci guda Sabeer ya ji burinsa shi ne neman yarinyar nan da 'kuma_ rama wulakancin da tai masa wanda ya kasa samun irin wulakancin da zai ma ta ya qona mata zuciya, Wanda ba zata taba mantawa da shi ba har qarshen rayuwarta Ibrahim yana hangosa ’yana ta. kaiwa da komowa da alama har yanzu bai huce ba, abin na damunsa. ‘ yayi qoqarin lallashinsa yaci abinci koda kadanne amma ina wannan dare. Abincin ma daci yake yiwa sabeer. Da kyar ya sha rabin Kofin juice ' " Ibrahim tare ya kwana da‘ shi, ‘kowanne juyi yayi sai yaga Sabeer na zaune ido biyu. ‘ ‘ Shi dai tun da .ya ke bai taBa ganin abin da ya hana Sabeer Barciba a rayuwarsa sai yau. K0 Jarrabawa bai taBa hanasa bacci ' Haka baitaba ganin Sabeer yadauki wani abu da muhimmanci haka ba. A wannan dare ya kira Farida. ' Ta dauka a gigice. ‘ ‘Lafiya‘ Kanina, Waya yanzun nan?" 7‘ yi haquri Yayata "Kanina ai ni ba ni da, matsala a kowanne: lokaci zaka iya kirana damuwata. dai shi ne naga dare. ne_,yanxu a naija lokacin da kowa ke baCci, dole inji tsoron ,~ ganin Wayarka a wannan lokaciHaka ne Yayata, kasa haquri nayi gari ya waye, na ‘ga ,abin da ban taba ‘gani ba a tare da. ‘sabeer daga ni har ke har Daddy 'abin 'da mu ke so mu gani a tare da shi kenan.“ - "Kanina fada min mene ne don Allah?" " Ta fada cikin zumudi da dokin sonjin mene ne "Yayata‘ yau lokaci‘ na farko da naga Sabee‘r .ya zama (Serious) akan abu, ya dauki wani abu da= muhimmanci da gaske har ma ya kasa bacci‘ yana ta (Planing) ta‘ yadda zai bullowa' al'amarin, 'yana ta ‘ Kullawa da kwancewa. Kin tuna Yayata ko Jarrabawa‘ k0 Ciwo ba ya hana Sabeer Bacci?" Haka ne Kanina. Amma na ji dadi ba ka ji wani farinciki ‘da ya mamaye niba. Akan (Business) ne ko Asibiti?" Ibrahim ya dan yi shiru sannan yace "Karki damu zan fada miki in kin zo k0 ma akan mene ne dai shi ne yadda ya zama (Seriou) ya bada muhimmanci akan abin "Haka _ne qanina, ina mana addu'a‘ Allah Ya mana jagora, ya kawo sanadin kimtsuwar Sabeer". "Haka ne Yayata, da alama Allah Ya kawo sanadi. Ke dai ki ci gaba da addu'a da fatan samun nasara ga abin da na yi niyyah "Zan ci gaba da addu'a qanina, Allah Ya taimaka". . "Amin". Ya amsa. Bayan tambayarta lafiyarta ’ :da wasu al'amura suka yi sallama. Ya dawo ya samu har yanzu Sabeer na kaiwa da kawowa. - Ya isa gareshi ya jawo hannunsa ya ce "Sabeer 20 ka kwanta dare ya yi". Ya Bata fuska. _ , ‘ "Uncle IB ya ,zan yi in iya bacci?" ‘ ' Idonsa ya kada. "Ka ga wulaqancin da yarinyar nan ta min. Please'Uncle IB ka taimaka min in nemo ta, ka san ni yanZu k0 Unguwar ba zan iya sake ganewa ba". "Zan taimaka maka. Ina dai yarinyar ka ke son sake gani?" ’ "Sosai don, ba zan iya kyaleta ba", ‘ "To kar ka damu za ta 20 har inda ka ke ta sameka..amma dai yanzu ka kwanta gobe muna da fita Asibiti". ’ Da kyar ya lallaBashi ya kwanta ya dinga juye- juye ya kasa baccin har sai dab da Asuba - Bacci ya sace shi. ~ Juyin duniya kuwa Ibrahim ya yi Sabeer ya tashi su je Sallah amma yaqi, haka ya hakura dole ya barshi. Bai tashi ba sai wurin sha biyun rana. Nan ma sai da Ibrahim ya je Asibiti ya dawo ya tashesa suka fita tare. *.* *.* *9* tun qarfe shida na safe deeda da lnna mai Fura ke layin ganin Likita, duk kuwa sammakonsu bai sa sun ga Likita da, wuri ba Saboda wani Tiyata na gaggawa da ya Shiga, sai da ya fito sannan ya soma ganin marasa lafiya Deeda ta bata fuska cikin Kosawa ta ce, "Dama ai duk abin da aka ce ma kyauta ne sai. ka ga wulaqanci. . , Ni dama tunda na ji Tabawa ta ce mu zo wannan Asibitin kyauta ake ganin marasa lafiya na san za a wahala. Aik0 Asibitin gwamnati ana dai siyan Kati..." "Wai me ya sa kin fiye gajen hakurine?" Kakarta ta fada a hasale. . ' "Ke da ki ke neman lafiya k0 ma kwana za ki yi ai sai ki hakura ki jira su ba mutane ba ne? Haba kin fiye mitan tsiya. Duba Asibitin nan da kyau kin san ya sha karfinmu ba don alfarma muka samu ba" ' ‘ Deeda ta yi tsit! don ba ta son musu k0 wani sa'insa da Kakarta. Nan ta canja maganar da cewa, "Inna duba hannuna fa ya wartsake, jikina ya mike ba kamar da ba, sai ina ganin kamar yanzu ba ni da bukatar ganin Likita". "Kina da buKata". Kakar ta katseta. "Ki ka san ko ya sake dawowa? Ai gara ki yiwa Likita bayani in da Magani a ba ki da zai hanashi dawowa. Kama ma ai ba duka jikinki ne ya wartsake ba, har yanzu ta ciki, ta wani wurin akwai inda ya ke yamutse". . ' ‘ "Shima a hankali ai zan washe kamar sauran "Ki min shiru tunda har munyi haqurin jira har wannan lokaci kuma mun20 to ba'abin da zaisa mu koma...” 7 Kafin Inna ta rufe Baki wacce ta shiga din ta fito ta ce Deeda ta shiga. Ba ta Bata lokaci ba ta kutsa kai ya yin da Inna ke jiranta a waje. Zaune ya ke akan (Table) Tebur din da ke cikin OfIice din, da alama shi ne Table din Likita. SABEER NE! !! Hannunsa riqe da Game yana ta bugawa, gefensa kuma Fruts ne da Juice yana ci yana Game hankalinsa kwance. Hakan ba karamin nishadi ya ke sa shi ba. Deeda ta turo. Kofar ta shigo tare da sallama. ' K0 daga kai bai yi ba daga Game din da ya ke ba balle ya amsa ma ta sallamar Nan ta je ta tSaya a gefe gami da cewa, "Ina wuni Likita?" Har yanzu bai dago kai ba sai dai ya amsa mata da cewa, "Likita na (Washing room) Bayi, ki jira ya fito Nan ya ci gaba da game dinsa. Ita k0 _taja kujera ta zauna tana kallon yadda’ ya bawa game"‘ din muhimmanci. ‘ ’ "Lallai wannan bai da matsala a rayuwa "ta fada a ranta. ‘ ' Sai ihu yake yana dariya shi daya yana buga game yana morewa abinsa. 'Mutum babba dashi qaton Saurayi kamar Wannan' yana abin Yara Kai Allah Ya 3“ kyauta. - ‘ - T 0 ma wai shi ba Likita bane me ya keyi a nan? Wai a gabansa zan ga likitan? KO shima Likitan ya 20 gani? Bari dai in tambayesa' Ta mai da hankalinta gareshi ta ce, "Mallam kaima Likitan za ka gani ko in fita sai ka gansa in shigo?" Har yanzun bai kulata ba. Haushinsa ya kamata. Ta ce, "Wai kai ba ka jin kunya Kato da kai kana abin Yara?" ' Nan da nan ko Sabeer ya fusata, ya dago kai .gami da juyowa da sauri don ci. mata mutumci. ‘ Carab k0 suka

Chapter 4 of 25