DAGASH*
*PAGE* 7β£6β£to8β£0β£
Maryam bacci takeyi sosai abinta a gadon mommy
Dagash ne yafado dakin mummy na sallaya tana lazumi
Ganin mummy yasa yayi turus ya tsaya
Mummy ta dago tace kaikuma fa lafiya kashigo wa mutane daki basallama
Dagash ya Sosa kai yace daman maryam nakeson takawo min coffee
Mummy tace ka tsallake mutane sai kashigo nan maryam zata baka coffee
To tayi bacci kaje ameelat ta dafa maka
Yace mummy wallahi ba bacci takeyi ba ta tashi kawai
Kafin yakarasa mummy tace kaga hanya fita kabani wuri dagash yayi murmushi yace yanzu mummy son din kike kori saboda wata
Mummy tayi murmushi tace ai yartawa ce wata kafita a idona fa son duk nacinka bazanbari katashi yarinyar nan kawai saboda mugunta ba wai tadafa maka coffee
Nan dai mummy takori dagash
Yakoma dakinsa yana tunanin daman haka so yake Ashe da gaske ne baitaba tunanin akwai yarinyar da zata hargitsa mishi tunani ba sai akan maryam
Soyayyarta dabance yana son maryam baitaba tunanin zaiyi zurfi a soyayya haka ba soyayyar ma da karamar yarinya kamar maryam
Kai yashafa ya tunanin yadda yana tuna ranar dayafara sanin maryam a matsayin 'ya mace duk da ba awkanciyar hankali abin yafaru ba yasamu nutsuwar da baitaba samuba a rayuwarsa
Tunawa yayi da haduwarsu yanzu anan vanranda ta mishi kyau sosai shiyasa ma yakasa control din kansa saida ya kissing dinta yadan samu relief
Wasa wasa wasa mummy ta hanashi ganin matarsa
Dakarshe ma jiyayi wai zasu Egypt itada maryam gurin su anty
Kuma saida suka fito tafiya yace sai ina kuma mummy tace Egypt
Yace da maryam tace a da ganan ma Nigeria zamu wuce tayi sallama dakowa
Su anty naila da anty nasreen duk sunzo bankwana maryam da abubuwan arziki
Kakarta kuwa hajiyarsu mummy wani dankararran zinare tabata me kyau da tsada
Hajiya mami kuwa kayan gyaran Jiki tahada mata sosai kuma ta mata akawarin indai ansamu maizuwa zata mata sako akai akai
Abba ma ba abarshi abayaba yamata kyauta sosai
Mamaki Yakama dagash Dan baisan datafiyarba bare yayi buking na flight din sutafi tare amma ya mummy ta mishi haka
Mummy na lura dashi yadda yarame tasan yana bukatar matarshi amma dole yayi hakuri sai ankaita taja numfashi tace son kai kananan ko sai yaushe
Dagash yace gobe insha Allah yatashi ya shige daki abinsa
Wayarsa ya dauko yayi Dial number din maryam dakam bazata picking ba
Yace kicigaba da abinda kikeyi lokacinki ne zaki shigo hanununa zakigane kuskuranki
Baijira maizatace ba yakashe wayar Dan dama itama bata da niyar magana
***
Su mummy sun isa kasar Egypt itada maryam alhamdullila jikin su inna da Abba yayi kyau sosai
Sosai su anty aliya suka karbi mummy anty ma tamaida komaiba komai ba
Yaya Abdul ma suna nan tare da daddyn maryam wato alhaji imam
Sosai alhaji imam yake bauta musu abin har kunya yake ba yaya Abdul ganiyayi babban mutum dashi amma ya kaskantar da kanshi a garesu haka
Abba kullum a cikin samishi albarka da godiya suke haka inna tana matukar ganin kimar sa sosai
alhaji nura wato yayan alhaji imam yazo da wata magana kwana biyar da suka wuce yafada wa yaya Abdul akan cewar yana nema wa Dan uwansa auran anty maryam
Yaya Abdul yace badamuwa zan tuntubeta da maganar aji daga gareta
ai kuwa yaya Abdul yana fadin wannan maganar anty tace itafa bazata iya auran alhaji ba
Babu yadda basuyiba amma shiru
Taki amincewa da bukatarsu
Karshe ma cewa tayi Dan yaga yana dawainiya dasu inna yasa zai tambayi abinda yasan basamu zaiyi ba
To a hakadai su mummy suka riski rikicin da anty takeyi
Mummy tasa baki akan sunyi kuskure amma yanzu insha Allah komai zaizama dai dai insha Allah
Mummy daman tasa alhaji nura ya hana dagash tahowa
Shiyasa baisamu zuwaba Egypt dinba sosai mummy tashiga damuwar ganin halin da Dan uwanta yake ciki
Kwanansu biyar a Egypt aka sallami su kadawo gida Nigeria
Anty ganitayi ana ana kokarin shiga wani makeken gida tace yaya Abdul nan fa bai kai gabata amsaba
Yayan usman yafito cikin wata dakakkiyar shadda yana musu barka isowa
Sosai anty da yaya Abdul sun cika da mamakin
Inna da malam jiki yayi sosai anty aliya rike da hanun innansu suka shiga ciki
Yaya usman yanunawa kowa bangarensa yace idan kun huta sai namuku bayanin sauyin da kuka tarar
Maryam da mummy kuwa direct gida suka wuce sosai mummy take tattalin maryam shiyasa tace suje gida idan sun huta zuwa gobe sai suje can gidansu antyn
Washagari
Maryam da mummy suka shirya driver yakaisu gidan su anty
Nan suka samu kowa azazzaune
Nan aka gaisa inna tayi wa mummy godiya sosai
Mummy dai hartaji kunyar godiyar saboda tayi yawa
Nan yayan anty yaya nura yabada labarin komai alhaji imam shiyayi komai na gidan nan yabasu kyauta
Saboda kowa ya godewa Allah kuma yagodewa Alhaji imam
Jikin anty sanyi sosai sallama sukaji kowa ya amsa daddyn dagash sukagani shida alahii Dan asabe
Suka mike gabadayansu aka gaisa
Abban su anty yace matan sutashi zasuyi magana
Duk suka mike sukayi ciki
Nan abban anty yace sai mugabatar da abinda keban mu ko
Nan daddyn dagash yafito da kudi dubu Dari yace to waye wakilin maryam din yaya nura yace gani alhaji yace to ga sadakin maryam
Nan dai aka daura auran
Alhaji imam da anty maryam
Batare da sanin daya daga cikinsu ba
Danshi alhaji imam dinma daga Egypt libiya yawuce saboda yadda yake jin zuciyarsa nakin yarda da tayinsa da maryam tayi
Tofa nan suka shaida auren
Next page your comments is needed fans
*Signed by ummu afan*π»
[15/07, 1:14 PM] SIS UMMY: πππππππ
π‘π‘π‘π‘π‘π‘
πππππ
π‘π‘π‘π‘
ππππ
π‘π‘
π
*BISSIMILLAHIR_RAHAMANIR_RAHIM*
*Ummu Afan the Gorgeous writer of the year ,Author of 'YAN BIYAU NE &AKWAI LOKACI*
πGORGEOUS WRITERS FORUMπ
π G.W.Fπ
*Home of gorgeous, intelligent and expert writers we are the best among the rest*
*Dedicated to mummyn jedder ta Al'amin dagash fans group
*End End End End End*
Talle talle talle ππΌππΌππΌ
*KAI NE SILA*
Shahararren novel dake zuwa muku daga alkalamin *sis sameehat*
Marubuciyar littatafan soyayya domin nishadinku
Karkusake a Baku labari yanan a social media masu bukatar littafin *KAINE SILA*
sumata magana da wannan number din ta watspp 08033975309
Salon gaisuwa maiyawa tareda fatan alkairi gaduk wata makaranciyar book dina Allah yabar zumunci sosai ina alfahari daku sosai wallahi masoya novels dina
Aduk inda kuke wadanda nasani da Wanda bansaniba duk ina mana fatan alkairi π€π€π€π€π€π€π€π€
_π‘AL'AMIN DAGASH FANS GROUP_ π‘ godiya Mara adadi a gareku baki daya sai mun hadu a next book dina Wanda bansa lokacin farawa ba gaskiya amma dai watakila zan cigaba da novel watakila kuma bazan cigaba ba Allah yazaba mana abinda yafi alkairi a rayuwarmu baki daya π€π€π€π€π€π€π€π€
π *AL'AMIN DAGASH*
*PAGE* 8β£1β£to 8β£5β£
Daddy yasake cire kudi yace gakuma sadakin Dan uwana
Nan aka daura auren yaya aliya da daddy king kowa yashaida sosai
Sannan abban su anty yace duk sufito za ayi magana
Kowacce tanemi guri ta zauna Abba yafara magana cikin nutsuwa da fahimta
Anty maryam jincewar an daura auranta da alhaji imam yasa fuskarta yacanza
Sabanin sauran da fatinciki ya bayyana a fusakarsu
Anty tace amma Abba ya za amin haka nifa banason shi kokadan acikin raina
Abba yayi yace maryamu kenan ai duk duniya ba mutumin daya dace dake irin irin alhaji imam saboda shine uban yarki kuma mijinki na farko
Saboda haka banason jin wata magana daga bakinki
Mijinki zaizo yatafi dake
Kamar yadda bakisaniba shima baisaniba saboda haka karki zargeshi
Nan mummy tayi godiya sosai tare da sake Neman gafara agaresu wa Dan uwanta
Maryam karama kuwa farinciki yakaru a fuskarta jincewar antyn ta zata koma gidan daddynta
Abba yasake magana yasanar dasu sundaura auran yaya aliya da daddy king saboda yanemi auranta
Yaya aliya tace amma Abba antaba aure akan aure ne
Yaya Abdul yace rufe min baki tun ranar dakikazo wai kekinzo jinyar su inna daman jikina yabani bakalauba saboda kinfi watanni amma mijinki baizoba
Baibugo wayaba hakan yasa nasan tabbas akwai wani Abu saboda babu Wanda baisan halin mijinki ba agidan
Har meduguri naje sameshi yana ganina yace wai munzo kwashe kayane
Nace mishi wasu irinkaya kuma yace au bata fada cewar nasaketa ba ai tuntuni na yarda kwallon mangwaro na huta da kuda meza'ayi da macen dabata haihuwa
Nan dai muka rabu cikin zafin rai nace tsakanin da aliya Allah zaimuku sakayya Wanda yacuci wani
To kinji dukanmu musan da mutuwar aurenki duk kallonki mukeyi muga iya gudun ruwanki akan boye mana kaddararki
Yaya aliya tafashe kuka anty maryam tashiga bata hakuri itada mummyn dagash
Daddyn al'amin yafito waya maikyau a kwalinsa yabawa mummy yace gashi mikawa aliyar musa zaikirata anjima suyi magana
Mummy ta mikawa anty maryam
Anty maryam takarba tace Dan Allah kiyi shiru haka yaya aliya haka Allah ya kaddara
Nan dai su daddy sukayi sallama sukatafi
Mummy kuma anjima driver zai dawo yadauketa
Har kofar gida mummy taraka daddy itada maryam karama
Mummy tace amma Gaskiya nizanfarawa yaya imam wannan albishir medadi
Daddy yayi murmushi yace shikenan an bar miki
Nan mummy tadauki waya bugu daya yadauka jin muryarshi a shake tasanbalafiya
Tace yaya meyasameka haka nan yashaida mata yana kwance nema bashida lafiya yanzu haka
Murmushi mummy tayi tace kai yaya kaidai kawai kace ciwon maryam
Murmushi yamata kaman tana ganinsa yace Aisha kenan kinga laifina
Tace a a kodaya amma ina maka albishir da yanzu aka daura auranka da maryam
Alhaji imam tashi yayi yace Aisha karkimin wannan wasar mana
Tace dagaske nakeyi yayana katambayi yaya nura yasan komai takashe wayar tana murmushi
Nan sukayi murmushi itada daddy
Daddy ya kalli maryam yace yargidan dafatn dazakibiyo mummyn ki kudawo gidako
Maryam tadaga kai mummy tace ai gata ga mummynta ko
Mumrshi maryam kawai nan mummy tariko hanun maryam suka koma cikin gida
***
Dagash zaune a office dinshi
Yana Mazarin mezasa daddynsa yace yana nemansa yanzu
Shima yadauke kafarsa dazuwa ganin maryam ne saboda Duk mummy ta hanashi sakat
Daddy ne yashiga gida da fara'arsa yace Aisha mutuminki yana hanya gobefa
Mummy cikin murmushi tace wakenan yace ango mana tace wai yaya imam yace shifa
Tace ai daman nasani bazai iya zama bayan yaji wannan albishir
Nan tadauki takirashi yashaida mata suna tahowa gobe shida hajiyarsu
Cike da murna mummy tace da hajiya kai amma naji dadi yaya kufara sauka tannan sai muje can gidan gabadaya
Yace yadda kikace my sister ga hajiyar nan ma hajiya takarba wayar mummy tace hajiya Ashe hardake azuwa ganin amaryar
Hajiya tace ai yazama dole naje nataho da amaryar ubana yafi nakowa
Mummy tayi murmushi tace gaskiya wannan baban naki yana samun gata sosai da kulawar hajiyarsa zakisa mufara kishifa hajiya tafada dariya
Hajiya kuyi mana idan kunyi zakubari dakanku nan sukayi dariya gabadayansu sukayi sallama tare da musu fatan isowa lafiya
Daddy yayi murmushi yace harda hajiya kenan za azo mummy tace a harda ita wai itazata dauki amarya
Daddy yayi murmushi yace to Allah yabada zaman lafiya gaba dayansu mummy tace ameen
Mummy tace Ashe shi memartaba ana ta gwagwarmaya ashe har ya kyalla ido yaga aliya yayar maryam
Daddy yayi murmushi yace ai tunda yaganta yamin magana mukasami wanta muka tambaya cikin ikon Allah kuwa bata da aure
Daddy yace nafi kowa farincikin auren Dan uwana saboda koba komai zaisami canjin rayuwa
Mummy tace Allah yabasu zaman lafiya yace ameen
Dagash ne yayi sallama yashigo daddy yaganshi duk a hargitse yace kaikuma fa Son yanaganka haka a hargitse
Kamar Wanda yayi jinya
Dagash ya kalli mummy yaji mezatace taballa mishi harara
Dagash yace kaganiko daddy duk mummy ce tahani ganin maryam ko magana ne namata
Daddy yayi murmushi ya kalli mummy yace a aisha kinyi lefi babba
Yanzu ina ita maryam din mummy tace tana can gidansu ganin kawayenta yasa nace tayi zamanta kawai can
Daddy ya shafo kan dagash kaman wani baby yace son karkadamu nida kaina zan kaima matarka hargida sekaga dama ma mummyn tasake ganinta
Mummy tayi murmushi tace ai be isaba nida 'yata yahanani ganinta ai sainaje hargidan nadaukota mudawo
Daddy da al'amin sukayi Murmushi daddy yace nikuma bazan bari kifita konan da nanba bare kije kidauke masa mata
Dagash yace yauwa my dad ai tunda bayana shikenan yace ina bayanka my Son kwantar da hanklainka
Mummy murmushi tayi tace hade min kaizakuyi ko akayi dariya gabadaya
Daddy yayi gyaran murya yace my Son yanzu watan matanka kenan da sakinsu dakayi
Mummy tace wata biyar kenan
Daddy yace to ina umartarka daka dawo dasu dakinsu
Kaga koba dankomai Dan zumunci dakuma yadda Muke da iyayensu
Saboda haka za amayarda aurenku aranar kuma kaima martarka zata tare
Dagash a yanzu bazai iya musu da daddynsaba yace duk yaddda kayi yayi dadddy
Mummy tace gaskiya hakan kam yayi amma wallahi karka kuskura matanka sucutar min da yarinya amana nabaka
Daddy yayi murmushi yace ai idansuna da hankali yakamata su nutsu yanzu
***
Washagari rahma zayyad yakaita can gidansu anty inda maryam take sosai rahama tayi kyau abinta ga cikin Dan wata uku ajikinta
Shafa'atu kam agidan takwana ma tare suka karbi rahama Dan yanzu rahama da shafa'atu kawayene sosai kamar yadda mazajensu Faisal da zayyad suke
Can wani daki suka shige abinsu sunata hirarsu rahama sai kallon maryam takeyi
Maryam tace malama kallon nan fa aisakisa natsargu
Rahma tace maryam kinganki kuwa kinyi fresh dake kinwani ciko amma anya
Yaya al'amin yaganki kuwa
Shafa'atu tayi murmushi tace kema dai kyafada yar uwa
Wallahi inataya yayana samun zukekiyar mace kamar maryam Dan nasan huta sosai anan
Maryam ta turo baki tace wai meyasa daga mace tayi aure saitazama yar sa'idone
Shafa da rahama suka fashe mata da dariya kafin suyi magana wayarta yadaukara tana dagawa taga daddyntane
Ya sanar da ita gashinan zuwa shida hajiyarsa aikuwa maryam tayi murna sosai tace Allah yakawo lafiya daddy yace ameen ameen yar albarka
Nan maryam tayarda wayar ta tashi tayi waje dagudu
Shafa da rahma suka kalli juna sukayi murmushi shafa'atu tace wallahi har yanzu yarinta yana damun maryam sosai duk wani abunda ake mata fa batasan dalilin matashiba
Ikinga yadda anty asiya tahada mata wata uwar hadin Zuma jiya tamata wayo dasunan nata itakadai kartaba kowa tasha abinta
aikuwa ta boye shi jiya da daddare ma tasha sosai har ina zolayarta ta sammin amma taki tace anty asiya tace kartabakowa
Rahma tafashe da dariya tace zata gane kuranta ba wauta ba
Nifa idan ankaita washagari sainaje gulma
Shafa tace idan kinfito kimin magana mukarasa tare Dan baza abarni a bayaba suka tafa
Maryam tana fita dakin da antynta take suna tare dasu maman rahma da daisauransu maryam tazauna gefen anty
Ta kamo hanun anty' anty tace lafiyarki kuwa
Maryam tace anty daddyfa suna hanya anty ta harareta tace sai yaya idan suna hanya
Cikin shagwaba tace kitashi mune inrakaki saloon mana kema kiyi kwalliya
Anty tace wani tsohon ubankin zanwa kwalliya
Maryam tasake turo baki tace Dan Allah anty kitashi walalhi daddy ba tsoho bane
anty tace haka kikace tunda ubankine
Yaya aliya tasa baki tace maryam Dan Allah kitashi kuje
anty maryam tace aikuwa saidai muje tare kema ai King zaizo yaya aliya ta watsa mata hararar wasa
Anty maryam Oyo bazakiba ko to nima bazanjeba
Maman rahma tace wa maryam kije kizo da masu gyaran kan suzo da kayan aikin nasu idan muka biye nasu wallahi sai aji kunya
Maryam tace to mama tafito zuwa dakin data bar su shafa
Tace anty shafa wai kuzo muje mudauko me sallon
Aikuwa suna Neman yawo suka tashi gaba dayansu
Gaskiya anty tayi kyau bakarya itada anty aliyar sunyi balain kyau sosai abinsu
A ranar aka maida auran matan dagash Aymana da suhaila kuma a ranar suka tare abinsu
Inda iyayensu maza suka musu fada sosai akan suzauna lafiya
Dayan part din dake kallon part dinsu suhaila da aymana nan aka zuba wa maryam kayanta
Matukar haduwa shashin maryam yayi saboda ba mutum dayabane
Mummy da yan libiya suka zuba mata rantsatsun kayan kitchen masu kyau da tsada daddyn dagash ma shiya mata komai ba falon
Daddynta kuma yarasa ma mezaiwa yarsa yabata company dinsa kusan biyar sai dai taji alert karshen wata kai maryam taga gata sosai
Suhaila da aymana da akirasu akakirasu suga daki saida hankalinsu yatashi sosai
Alhaji nura wan mahaifinta shima wasu dankara karan kwatuna yawa maryam masu matukar kyau da tsada Wanda akwatin zinare ma daban ne guda ashirin hudu
Dagash dayagani yace sunyi amman fa shima saiwa maryam lefe haka yatafi India Dubai yasake judo kaya dasake kaso kudi kamar baisan ciwonsuba shima ashirin da hudun
Haka ma dakingin anty sunbada iya karfinsu babbar yayarsu anty kuwa su kuka ,daddawa, kanunfari ,citta etc
Gagarumin walima aka hada Wanda kusan manyan malaman saudiya , Sudan Nigeria da dai sauran kashashe kamarsu India doctor zakirnik sunyi wa'azi da turanci da larabaci yadda kowa zai fahimta
Manyan malaman Nigeria sukuma an umarcesu da subada lecture cikin harshen Hausa
Saida akayi sati ana waΓ±an walima kafin daga bisani kowa ya waste hajiyar su mummy sukatafi da amaryarsu anty maryam libiya
Yaya aliya kuwa aka mikata gidan memartaba sarkin kano
Itakuwa maryam harda mummy a masu kaita saida mummy takira su aymana da suhaila tabasu amanar maryam sai kusan karfe goma dai kowa ya watse
Su aymana an kasa bacci anajiran aga shigowar ango Dan gulma
Aikuwa shadaya sukaji shigowar mota
Sallama yayi a falonsa yana sanye cikin fararen kaya kaldasu harda babbar Riga kai duk Wanda yaga dagash yasan yana cikin farinciki
Da fara'arsa ya amsa musu gaisuwar kafin yashige part dinsa da wasu maka makan Leda a hanunsa
Can yafito yashiga part din maryam tabbas dakin yadace dameshi sosai
Yashige can bedroom dinta yaga bata ciki yasake duba Dan bedroom din yaga dai alamun da mutum anan
Kasa kunne yayi yaji alamun wanka takeyi gadon ya hau ya kwanta yadauki wayarta yafara dannawa
Maryam tafito cikin towel Dan karami bata taba tsamanin ganin mutumba
Ta mugun tsorata ga kunyar towel dasauri takoma bathroom din dagash yace kokifito kokuma nashigo bathroom din
Maryam takasa magana tashiyayi
Yashiga bathroom din yace kinyi sallar isha kuwa kaitadaga mishi yace tokiyi alola muyi sallah raka'a biyu
Batayi musuba tace tokafita zanyi
Murmushi dagash yayi yabi umarninta yafita abin sallah ya shimda musu yafito mata da duguwar Riga da hijabi tana fitowa tazari hijabin da doguwar rigar tayi bathroom din tasaka abinta
Yajasu sallah yadade yana musu addua kafin ya rike kanta yayi adduar da akeso ango yayi akan amaryarsa yace mata yana zuwa
Yafita tana ganin yafita tayi saurin sa key
Kafin tasauke ajiyar zuciya tacire dogwar nan tashirya cikin akayan baccinta sabbi kuma farare kal Dan maryam a sleeping dress tafison farare sosai
Yunwa takeji amma ganin ba abinda zataci sai snacks da drink yasa kawai tafasa takwanta haka tare da kashe wutar dakin
Dagash kuwa ledojin nan yakwaso tareda wayoyinsa
Yanaganin su aymana zaune a falon basutashiba yayi murmushi yace gawannan ya ajiye musu Leda daya yawuce abinsa dakin maryamYawuce kullo kofar kallon juna sukayi suhaila tace mezan gani kaddai shizai bita dakinta
Aiymana tace gashi kuwa kinga zahiri suhaila tace kenan yarinyar nan tafimu daraja Dan mudai mu muka kai kanmu bamu da matsayin da zai bimu
Aymana tace aikuwa wallahi zatasha wahala Dan wallahi bazan raga mata ba kiji mummy harda wani bamu amanarta to wallahi ban rikeba
Suhaila dai tayi shiru abin duniya yadameta dagash nazuwa kofar bedroom din maryam yaji a kulle sai yasa Master key ya bude
Ganin dakin da duhu yasa ya kunna wutar yaje har kitchen yadauko musu plate
Kafin ya yaye bargon maryam ta tashi da sauri tana kare jikinta tace haba yaya Dan Allah kabarni sanyi nakeji yace sanyi ina nan
Hawa gadon yayi ya kamo sosai yashiga mata magana a kunne tayi saurin daga kai Dan kwai yasaketa
ai kuwa yana saketa ta sauko kasa tana maida numfashi
Murmushi yayi yasauko kasan shima madara ce fresh mai sanyi da tsada yafito da shi sai kuma gasassun kaji
Dakanshi ya bata tun tana kauda kai dai tatsaya saboda yace zai mata dure
Taji dadin fresh milk din nan sosai kajinma gashi ne na musamman yayi dadi sosai
Suna gamawa da kanshi yagyara gurin yadawo dakin yaganta tana brush a bathroom
Shima brush din yayi yadawo yasameta kan kujera tana kokarin kwanciya
Bai saurareta ba yadauketa cak yayi kan bed da ita
Dakanshi ya kashe musu wutar dakin yabar nabacci
Maryam jikinta yadau bari alamun tsoron abinda dagash yake mata
Ganin jikinta na rawa yasa dagash yamata rada a kunne
Wasafa yafara canja salo can najiyo kukan maryam kuka takeyi amma oga baya hayyacinsa yakasa ban bancewa maryam budurwace Dan ni'imar dake jikinta yafi na ranar dayafara sanin a matsayin mace
Maryam tasha sambatu a wajen dagash ga surutai ga azabar datasha a wurinsa kadai ma ya isheta
Wallahi bashi yasamu kanshi ba sai kusan asuba yana Abu daya
Aymana kuwa takasa bacci duk wani surutan dagash tana jinshi
Tayi kuka kaman ranta zaifita na kishi da takaici
Suhaila kam tana dakinta tana jinyar zuciyarta
Dagash dakanshi ya wa maryam wanka yabarta tayi na tsarki da kanta
Kafin shikuma ya wuce sallar asuba
Yayi godiya ga Allah daya bashi maryam a matsayin mata yakuma roki Allah yasa wa maryam sonshi a ranta koda kwatakwacin kwatan wanda yakemata ne
Ya dawo cikin gida dakinta ya wuce yana zuwa yaganta kan sallaya tana baccin wahala Dan dagani bata jin dadin baccin
Tabashi tausayi sosai ga wani sonta da yataso
Kitchen dinta ya nufa yadafa ruwan zafi yasa Lipton yajuye a cup yadawo daki ya zuba kayan hadi madara sosai da born vita ya hada mata da shugar Dan kadan yasamata
Ya dauko magani pain reliever yatasheta yace ai kuwa suna hada ido ta fashe da kuka ya kwantar da ita akirjinsa yana lallashinta yana samata albarka yace yanzu ta tasha tea tasha magani
Tabbas kam itakanta tasan tana bukatar maganin batayi musuba yayi feeding dinta da tea din yabata magani tasha kafin yadauketa yakaita kan bed suka kwanta yakwantar da kanta kan faffadar kirjinsa mai cike da gashi da kamshi
Cikin ikon Allah yayi bacci mai nauyi yayi gaba da ita kafin daga baya shima bacci ya kwasheshi
Cikin bacci yaji wayarsa na ringing
Hanu yasa yadauko wayar saboda bayason yatashi maryam dake bacci kan kirjinsa
Sunan dayagani yaga mummyshi ce
Yadaga dasauri
Yace mummy good mum tace morning son ya 'yata dafatan tana lafiya
Ya Sosa kai kaman mum na kallonsa yace lafiyar ta kalau tana bacci ne ma
Mummy tace OK ta kagaisheta ga driver nan zaikawo muku break fast dagash yace to mummy mun gode
Mummy tayi murmushi tace don't mention son i can do anything for my son
Yace that's my mom I love u mum in fact mummy kece rayuwata can't do with you mom
Mummy tayi murmushi tace to nabarka ka lafiya ka kula min da yarinya yace i nsha Allah mom
Suna sallama ya yakalli maryam dake bacci hankalinta kwance yasan tasha wahala jiya a hanunshi gashinta ya shafo yashaki kamshin kafin yazame a hankali
Yashiga wanka yafito yayi part dinsa yana fita yaga matan gida ansha wanka
Suhaila tace ina kwana doctor yace lafiya suhaila kuntashi lafiya taji dadin kulawar daya bata
Itakuwa aymana dayake bakin cikin jiya yana nan a ranta ko takalleshi
Ya kalleta yace kebaki iya gaisuwa bako
Ta bata rai tace ina kwana
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 17 Chapter of 18