An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
ο»Ώ[26/06, 11:51 AM] SIS UMMY: πππππππππ‘π‘π‘π‘π‘π‘π‘
ππππππ
π‘π‘π‘π‘π‘
ππππ
π‘π‘π‘
ππ
π‘
*BISSIMILAHIR_RAHAMANIR_RAHAIM*
ALLAH KASAWA WANNAN NOVEL ALBARKA KASA YAZAMA ABIN DARASI GA YAN UWA SIYI KOYI DA KYAKKYAWA SU ZUBAR DA MUMMUNA
π‘HAKKIN MALLAKAN WANNAN NOVEL DIN NA UMMU AFAN CE HALAK MALAK π‘
*UMMU AFAN THE GORGEOUS WRITER OF THE YEAR AUTHOR OF 'YAN BIYU NE &AKWAI LOKACI*
πGorgeous writers forum π
πG.W.Fπ
*HOME OF GORGEOUS , INTELLIGENT AND EXPERT WRITERS WE ARE THE BEST AMONG THE REST*
I DEDICATED THIS PAGE TO YOU UMMY KHALEEL YOU ARE SO SPECIAL TO ME
AND NICE PERSON ALLAH YABAR KAUNA VERY PROUD OF U π
*BARKA DA SALLAH*
π *AL'AMIN DAGASH*
PAGE 1β£
Wasu dattawa ne zaune kan wasu lumtsa lumtsar kujeru Wanda dagani ba tambaya office
Da alamu dayane yakawo wa daya ziyara Dan daganin suna matukar murnar ganin juna
ALHAJI SU AD BABANGIDA shine mamallakin wannan katafaren office yayin da abokinshi ahaji Dan asabe yakawo masa ziyara bayan tsawon shekarun dasukayi basuga juna ba
Sosai alhaji suad yaji dadin ganin amininsa
Yake tambayarsa yanzu dai kadawo Nigeria ba maganar komawa ko
Alhaji Dan asabe yayi murmushi irin nasu na manya yace sosai ma maganar danake maka ayanzu ma haka families dina suna Nigeria
Kaga kuwa ai dagaske nake fada maka
Alhaji suad yace kai amma naji dadin dawowarka kusa dani abokina
Cikin murmushi alhaji dan asabe yace oh really ?
Alhaji suad yace yes I mean it yana murmushi shima
Alhaji suad yace yanzu bawannan ba a wani state kake
Alhaji Dan asabe yace kana nufin zanyi nisa dakaine
Impossible my friend
Surprise nakeson nabaka nima anan kano na gina gidana
Alhaji suad cikin tsananin farinciki yace kai amma naji dadi so yanzu kawai katashi muwuce gidana muje kugaisa da su hajiyar kafin sai muwuce naje naga gidan naka
Alhaji Dan asabe yace hakan ma yayi abokina kasa mu duniyafa irin wannan Hutu haka
Ahaji suad yayi dariya yace har nakaika kaga yadda ka ajiye wani uban tunbi alhaji
Sukayi dariya gabadayan su kafin nan alhaji suad yadauki abindazai dauka suka fito a office din
Secretary din yayi saurin durkusawa sir bade har katashiba Dan na ga time beyiba
Ahaji suad yace natashi yau ga key nan take care of the office
Secretary yakarba yace OK sir
Masu tsaron lafiyarsa suka karbi jakar zuwa mota
Sukafita kowannensu yayi wajen motarsa yashiga
Security din alhaji su'ad sukayi saurin bude mishi kofan motar
Driver yaja sukatafi
Alhaji suad ne yafara gaba kafin alhaji Dan asabe yabi bayansa suka haura titi
Wani mansion (wato gida)ne nagani Wanda nimai rubutu bazan iya misaltashiba saboda ya wuce tunaninmu gaba daya
Iya tsaruwa ya tsaru nera tayi kuka wajen Dan kara wannan gida
Masha Allah
Megadi ne yabude gate da sauri yana wa alhaji sannu dazuwa
Yashige ciki alhaji Dan asabe ma yabishi zuwa parking lord
Atare aka bude musu kofa
Alhaji Dan asabe ya tsaya yakarewa gidan kallo tsaf tunda yake arayuwarshi baitaba ganin tsarin ginin daya mishi kyau irin wannan ba
Yakalli abokinshi alhaji suad
Yace gaskiya suad kagina aljannar duniya
Murmushi alhaji suad yayi yace Dan asabe kenan ai lefinkane dazaka Gina gidan naka baka neme niba
Company na ba abin da ba ayi na harkar gine gine da kawata gida
Duk yawancin state din kasannan ina branch a can kaga ko a wani gari kakeson gini baka da matsala I can do every thing for you
amma kaki kasanar dani zaka dawo kasar
Alhaji Dan asabe yace kasan wai duk Dan inbaka mamakine nayi hakan
Alhaji suad yace well not too late zamuyi magana yanzu dai mushiga ciki kahuta tukun
Atare suka shiga ciki alhaji Dan asabe basake tsinkewa da lamarin gidanba seda sukashiga ciki
Iya haduwa koina ya hadu agidan nan alhaji Dan asabe se santin gidan yake
A wani hadaddan falo suka zauna
Alhaji suad yadauki wayarsa yashiga Dan nawa
Bayan andaga yace uwargida rangida wacce yakira da uwargida tace ya akayi daddyn al'amin ya office din
Murmushi yayi yace Gani a falo nida bako kizokiga surprise bejira tasake cewa komai ba yakashe wayar tare da kallon alhaji Dan asabe yace yanzu zata fito
Yasake dailing wata number
Daga can aka dauka yace amarya bakya lefi kokin kashe Dan masu gida
Murmushi tasake mishi kaman yana ganinta tace kai daddyn afanan wannan kirary haka
Yayi murmushi yace Gani afalo kifito kiga surprise tace OK on my way
Murmushi alhaji Dan asabe yayi yakalli abokin nashi yace kai abokina a girma asan girma mana wannan kashe murya a waya haka
Murmushi alhaji suad yayi yace har nakaika
Kai ai matsorocine gashi ka kasa ajiye mata biyu saboda kana tsoron hajiya sadiya
Gaba daya dariya sukayi kusan " atare suka shigo cikin falon amarya da uwargidan
Cikin mamaki hajiya Aisha tace kai wata sabon gani wanake gani kaman alhaji Dan asabe
Dariya alhaji Dan asabe yayi yace ninedai uwargida sarautar mata musan meku kalau tace lafiya kalau ya iyalin amma dai dasu kazo ko kafin yabata amsa daddyn Al'amin yabata amsa yace aitare suke yadawo ajiya
Mom din al'amin kai amma naji dadi shine hajiya sadiya bata nemeni a wayaba Alhaji dan asabe yace tanason tabaki mamakine
Ya kalli hajiya zabbau yace kaga amarya agurin abokina
Cikin dariya itama hajiya zabba u tagaisheshi tare da tambayarshi ya iyali
Kafin yan mintoci ancika gaban alhaji Dan asabe da kayan ciye ciye
Sallama sukaji kowa yamaida hankalinsa Ga bakin kofa
Waw wani hallita nagani Wanda akalla dai zan iyacewa wannan halitta bazai wuce jinsin larabawa ko India ba Dan gaskiya ba kyarya AL'AMIN ya hadu bakarya dogone fari yana da fadi ga dara daran ido masu matukar Jan hankalin Ga kwantaccen saje daya kara da ainahin kyau irin na al'amin
Yana sanyene cikin wasu hadaddun kaya masu tsadar gaske wandon Jean's ne black da kuma light blue shirt
Kansa dauke yake da kwantacciyar gashi kaman dai na larabawa ko India
Komai nasu dayane Dan nikam ma ko a India da Arab dinma banga Wanda yakai wannan gentle guy din ba ya hadu sosai
Fuskarsa dauke da farin Glass Wanda baka rabashida shi
Cikin murna ya rungume dadinsa
Saiku rantse sun Dade ne basu haduba
Daddyn AL'AMIN yace yadai son ya aikin yanaga kadawo dawo da wuri
Kafin yaba daddynsa amsa yakai kallonsa kan alhaji Dan asabe yace waw daddy yaushe kazo wallahi bangankaba
Yatashi daga jikin daddynsa yafada jikin alhaji Dan asabe
Shima dariya yayi tare da rungumesa yace surprise nakeson Baku kaida dadynka
Al'amin yayi murmushi yace am Glad to see you dad
Alhaji Dan asabe yace me too my son
Yace daddy zayyad fa tare kuke yace no shisai next week zai gama abin da yakeyi kaima Kasan da yazo kaizaifara nema
Al'amin yace I no that dad allah yadawo dashi lpy
Ya tashi yakoma inda mom dinsa take ya kwantar da kanshi akan cinyar ta
Yakai kallonshi kan hajiya zabbau yace sannu da gidan ummy ciki ciki ta amsa mai inda sabo yasaba da wannan hali irin na mata ubansa
Sam bata kaunarsa kamar yadda shima mom dinsa bata kaunarta da ita da yaranta itama haka ta tsani al'amin sosai
Mom din sa ta shafa kansa tace kaci abinci kuwa son
Yace no mom wallahi yunwa ce tadawo dani gida by this time around
Daddy dake jin hirarsu yayi murmushi yace to ai lefinkane son tun yaushe naketa baka shawarar kayi aure kafito da matar dakakeso kaki
Alhaji Dan asabe yayi murmushi yace yishiru Dana tunda Ga daddynka nan zanbaka kanwarka suhaila kaje kaganta kushirya kanku
aiba al'aminba dayayi mutuwar zaune harta dady da mom saida suma suka kalli juna
Dansanin halin Dan nasu ba irin mace da ba a mishiba amma yaki
Al'amin tashi yayi daga jikin mom dinsa ya wuce part dinsa
Ganin haka Yasa alhaji Dan asabe murmushi yace au kunya nabaka ma
Murmushi alhaji suad yayi yace kai amma kuwa naji dadi wannan Abu kaga tuwo na maina kenan
Mom tace kai amma Abu yayi dadi wallahi Allah yasa albarka aciki
Sukace amin hajiya zabbau ce kadai bata tankaba Dan itabaso hakaba
AL'AMIN yafada kan Royal bed dinshi tareda sauke ajiyar zuciya
*TUNA BAYA**
Alhaji suad Dan asalin garin kano ne anan aka haifesa
Maihaifinsa alhaji Yusuf yakasance yagaji sarauta gabadabaya amma kasancewar alhaji suad bashida sha'awar sarauta
Yasa bayan rasuwar mahaifinsa se bai karbi sarautaba yabawarwa kaninsa Wanda a yanzu sheke da wannan sarautar ta kano gaba dayanta
Alhaji suad subiyu iyayensu suka Haifa Wanda alhaji su'ad shine babba sai kaninsa musa wato memartabar sarkin kano kenan na yanzu
AlhajiSu'ad da musa suna matukar son junansu sosai Dan aure ma rana daya sukayi abinsu
Alhaji suad sukawuce kasar Spain da amaryarsa inda anan yake kasuwancinsa
Aisha sunan matarshi yar asalin kasar lebiyace zamane yadawo dasu Nigeria kuma abuja anan suka hadu da alhaji suad har Allah yakaisu Ga aure
Yadauketa sukayi kasar Spain
Yayinda musa kaninsa shikuma yake kano da amaryarsa zulai
Hajiya Aisha matar suad shekararta daya ta haifo kyakkyawar dan ta mekama da ita ba abin da yabari nata komai da komai dan yafita ma kyau nesa bakusa amma seya dauko jikin daddynsa komai na daddy ne amma kuma fuskar da farin na momy ne ranar suna yazo akasawa yaro suna AL'AMIN yan Nigeria sunzo cikikuwa harda matar musa wacce itama tazo da katon cikinta koyau ko gobe
Sunyi murna sosai da samun wannan kyauta daga Allah yabasu , yayin da suka shiga tarairayar dansu sun shagwabashi sosai har yayi yawa
Dan acikinsu bamai son yaga bacin ran dan nasu shiyasa kome yayi dai dai ne ba mai mishi fada
Mom din al'amin hajiya Aisha macece kyakkawa ajin farko acikin mata sai dai kash takasance bata kaunar talaka a rayuwarta tadau tsana ta daura akan talaka ,bataso taga wani ya rabesu itada mijinta da dansu dan ita aganinta talaka ba mutum bane saboda batasan talauciba a rayuwarta ta taso cikin kudi tayi aure cikin kudi
Wannan halin nata hakama mijinta alhaji suad shima bayason mutane kokadan shiyasa idan yasa kafa sukabar kasan bazai sake waiwayowaba sai yaga dama
Haka suka hadu suka Gina rayuwar dansu kwalli daya a duniya wato AL'AMIN
AL'AMIN yana da shekara goma aduniya daddynsa yakara aure da kanwar abokinsa zabbau wacce auren za a iyacewa na kaddarace dan yadda suke soyayya da mom din al'amin bazaka taba dauka zemata kishiya haka kawaiba
Mom din al'amin tayi bakin cikin auren mijinta uban danta kwalli daya aduniya
amma dayake shidin namijin duniyane yanuna mata yana bukatar ganin yara kanana ne agidansa
Itakuwa mom din al'amin tana haihuwarsa batare da tayi shawara da mijinta tasa aka juya mahaifarta dan ita acewarta haihuwa matsalace tunda Allah yabata wannan ma Allah yara matashi
Lokacin da alhaji suad yaji labarin abinda tayi shine yakudiri aniyar hukuntata
Ta hanyar kara aure wanne shine sanadiyar kara auren alhaji suad
Yatare da amaryarsa zabbau sosai suke zuba kishi da hajiya Aisha kwatakwata bajituwa a tsakaninsu
Musammam ma da zabbau tabude ido taga yadda alhaji suad yadauki son duniya yadaurashi akan AL'AMIN wannan Abu na matukar damunta
Cikin ikon Allah kuwa zabbau tasamu ciki kuzo kuga kadadi da iyayi
Alhaji suad kuwa yashiga riritata sosai dan a yanzu ba abinda yafi bukata irin yaga yatara zuria
Sai daifa babu abinda ya ragu nadaga son dayakewa matarshi mom din al'amin wannan yasake saka tsanar mom din al'amin azuciyar kishiyarta hajiya zabbau
Al'amin ba abinda yabari na gadon halin iyayensa danshi harma yafisu akidar tsanar talaka gashi ana mugun tsoronshi ko a school kashiga hanun click dinsu baza kasha ba dan zaiyagaka Kane kuma agaban mutane
Su ukune abokan juna Wanda suma iyayensu Masu kudine sosai suma suna zamane acan Spain din
Alhaji Dan asabe babban abokin dadyn al'amin ne kuma makocinsa anan Spain
Sun shaku sosai komai nasu tare sukeyi haka ma 'ya'yansu basa rabuwa
Alhaji Dan asabe yana mata daya hajiya sadiya itace uwargidansa yaranta biyar biyu maza uku mata
Hajiya yagana itace mahaifiyar zayyad wadda yakasance abokin AL'AMIN na kud da kud shima shine babba agurin su sai kaninsa mas'ud sai kuma sai mebinsa suhaila sai kannen ta biyu
Zayyad shima rayuwarsu daya da al'amin shiyasa abotarsu tazo daya
Γl'amin yana da shekara shabiyu aduniya yayi haddar alkur'ni dasauran littafai na addini masanin kur'ani ne sosai sai dai yasani amma baya aikidasu
Sai dai akwai sallah akan lokaci dan gaskiya duk shakiyancinsa Allah bebashi ikon wasa da sallah ba
Yana shekara 25 years yazama babban likitan mezaman kansa Wanda kosu acan kasar Spain din suna alfahari dashi sosai
Kusan shekara takwas dafara aikinsa kafin kafin suka koma Nigeria gaba dayansu
Suka bar alhaji Dan asabe acan da iyalanshi danshi yace bayanzu yake da burin dawowa kasarsaba
Al'amin tunda yadawo yafara aiki a asibitinsa Wanda burinsa kenan amma hakan baisa yadai na business tare da daddynsa ba ko ina yana nan
Hausawa sukece kabi fadin malam amma karkabi halinsa
Dan al'amin kam ba abinda bayasha na su giya da sauransu
Kwararrene a wannan gefen
Baya Neman mata sosai budurwasa daya Victoria wacce akecewa vicy
Daga ita baitaba sanin wata 'ya maceba aduniya
Saboda shi Allah yayishi mutunne mai kyama sosai
Itama dakyar tashawo kanshi
Ba a hayyacinsa ya kusancetaba
a lokacin da yafarka yaga abinda yafaru
Bakaramin duka yawa vicy ba
Itakuwa kaman mayya taki rabuwa dashi
Yazama tundaga wannan lokacin suke muamala
Karkuce kuma dad da mummynsa basu sanibane
Duk sunsan komai suna gudun bacin ranshi ne
Shiyasa kawai kullum acikin yi wa al'amin addua suke
Ba irin macen daba a kawo mishi yazaba ba Dan yabar gurba tacciyar rayuwar dayakeyi amma yaki
Sunsa mishi ido sunkuma bishi da addua
Al'amin da zayyad da kuma Faisal abokaine sosai wadan da halinsu iri daya ne
Banbancin kawai su basuda daure fuska sabanin AL'AMIN da kullum fuskarsa kaman baitaba dariyaba Sam bayason raini
Ko Vicky ma ita take binshi amma baitaba nemanta da kanshiba danshi aganinshi ko matarshi bata isa yabitaba ballantana ita yar bariki
Victoria ga balain tsoron AL'AMIN take sosai saikace ubanta
Zayyad ma yana Neman mata sosai kuma hausawa hakama faisal
Duk kanwa jace
Baba musa (sarkin kano) kanin alhaji suad baitaba haihuwar 'da namiji ba shiyasa yake kiran AL'AMIN da Prince
Shikuwa al'amin shima kaman ubansa idan akwai abinda yatsana baiwuce akirashi da Prince ba
Saboda kwatata ba tsarin sarauta a plan dinshi
Gashi kuma duk families din ba 'da namiji saishi
Hajiya zabbau amaryar dad din al'amin itama 'yaya mata take ta Haifa harsu hudu Allah baibata namijin datakeso ba wannan yasakesa tsanar al'amin da mom dinsa a zuciyar ta
Wannan kenan kadan daga cikin tarihin wannan families din
*CIGABAN LABARI*
AL'MIN yashiga tunanin maganan alhaji Dan asabe na wai zaibashi suhaila
Yarinyar da kokadan bata cikin tsarin matar dayake mafarkin mallaka
Sai dai kuma bazai mishi musu ba
Turkashi
Washagari da safe bayan angama break fast
Suna zaune afalo gaba dayansu mutan gidan sakamakon yau asabar daddy baya fita al'amin kuma sai bayan la'asar yake fita hospital ranar during week end
Kaman daga sama sukaji karar jiniya
Dad yayi murmushi yace brother akwai zuwan bazata
Al'amin yace kaman daddy King ko
Dad yayi murmushi yace Kafada sunan nan agabanshi
Baruwana kasan halinsa
Mom tace aifa kasan shi ai kartasan dariya sukayi
Dama akidarku daya
Al'amin yayi murmushi batare dayace komaiba
Memartaba alhaji musa ne yayi sallama afalon yayan nasa
Alhaji suad yatashi yace haba brother Aida ka aika sainazoma
ai Allah yabaka tunda kai ke mulkanmu
Memartaba yayi murmushi yace yaya kenan baka raboda tsokana
Al'amin yatashi yace barkadazuwa daddy
Memartaba yakai kallonshi kan al'amin yace common my Prince zo gurin daddy mana
Al'amin yayi murmushi yakarasa
Memartaba ya rungumeshi yace ya naka aikin naka yace alhamdullahi dad
Yace masha Allah adage da taimakon jama'a
Mom din Al'amin tace su yallabai hankali yakoma kan da
Ba a ma ganinkowa afalon
Murmushi yayi yace Kinga lefin uba Dan baiga mutane a falon saboda dansaba yafada yana dariya
Daddyn al'amin yace fada mata dai
Murmushi mom tayi Dan yadda kanin mijin nata yake nuna kulawarshi akan Dan tilon Dan nata abin yana mata dadi sosai
Kiran al'amin akayi waya yasa yafita afalon
Memartaba yanemi guri yazauna yace Yaya magana nazo muyi akan Prince
Bazai yiwu asamishi ido haka ba ba aure
Bayan ba abinda yake nema a rayuwa baisamuba yanzu yanacikin 37 years kenan a lissafina
Saboda haka nayanke shawarar hadashi aure da yar uwarsa Aymana
Dad da mom suka kalli juna
Wannan hukuncin na yanke ne shine nazo nafada maka inji naku ra'ayin akan haka
Dad din al'amin yayi gyara murya yace haba brother har akwai hukuncin da zakayanke akan al'amin yazama baiminba
ai al'amin dankane Dan haka kasawa ranka aure kaman anyi angama
Wannan kuma shine tuwona maina yakalli mom din al'amin yace koba hakaba
Itama cike da jindadi tace hakan ma yayi kyau
Dad din al'amin yace amma wani hanzari ba guduba
Nan yakwashe yadda sukayi da abokinshi alhaji Dan asabe yasanar da
Memaartaba
Murmushi memartaba yayi yace wannan ai bawani abin damuwabane tunda daman ai shi mijin mace hudune
Wannan bakomai bane sai a aura mishi duka
Mom tace a ai gatan saiya mishi yawa
Ina lefin afara da dayar tukun
Aga idan ya iya rike ta sai akara mishi takarasa tana murmushi
Sosai maganarta yabasu dariya memartaba yace wayafada miki Prince rogon namijine ai ko hudu akabashi a rana daya zai rike ballantana biyu
Dad din al'amin yace kaidai kana bin bayan danka kawai
Sukayi dariya gabadayansu
Mum ce ta kalli kofar falon taga al'amin tseye yayi mutuwar tseye
Duk suka maida kallonsu agunshi
Tofa jama'a yanzu akafara wasan
Kubiyoni
Danjin yadda zata kaya tsakanin al'amin da iyayensa
Yawan comments yawan typing
Pls inason naga comment sosai zai bani kwarin gwiwar typing next page
Signed by *UMMU AFAN* π» typing π
[26/06, 11:51 AM] SIS UMMY: πππππππ
π‘π‘π‘π‘π‘π‘
πππππ
π‘π‘π‘π‘
πππ
π‘π‘
π
*BISSIMILLAHIR_RAHAMANIR_RAHIM*
*Ummu Afan the Gorgeous writer of the year ,Author of 'YAN BIYAU NE &AKWAI LOKACI*
πGORGEOUSE WRITERS FORUMπ
π G.W.Fπ
*Home of gorgeous, intelligent and expert writers we are the best among the rest*
I DEDICATE THIS PAGE TO YOU SIS UMMY ina alfahari da kokarinki akaina da novel dina you so special to me ππππππ
π *AL'AMIN DAGASH*
*PAGE* 2β£
Memartaba yace karaso mana my Prince
AL'AMIN ya karaso ciki nan memartaba yace nasan da kariga kaji abinda nake fada no need insake maimatamaka ko saboda haka kashirya mata biyu zaka aura rana daya
AL'AMIN zaiyi magana memarmartaba yadaga mai hanu yace karkace komai Prince ai munbaka dama kayi wasa da damarka
Kai ai mijin mace hudu ne kar kadamu kaji Allah yamaka albarka
Mom dai tana kallon fuskar danta tasan ranshi yagama baci
Shiyasa kosake dagowa beba
Saboda takaici wai kamarshi za a wa aure da matan da bashida burin mallakansu irinsu a matsayin mata
Ita suhaila kanwar zayyad tayi karatu acan Spain komai nata naturawa take yi duk da yana son wayayyar mace shi kwatata suhaila bata taba burgeshi ba
Saikuma aymana yar daddy king itama dai halinsu kusan daya ne da suhaila gaskiya shifa anshiga hakkinsa wallahi ina zaikasu bayan basa cikin tsarinsa
Memartaba ne yadawo dashi daga duniyar tunanin da shiga yace inason kasamu lokaci kaje kugana da matan naka
Kafara zuwa wajen ita yar abokin daddyn naka kafin kazo gurin yar uwarka kajiko
Yace to daddy
Yace Yauwa Prince Allah yamaka albarka magajina
Daddyn AL'AMIN yayi murmushi yace lalle kuwa za'aga Prince kuwa anan
Kullum da kananun kaya ni anya ma nataba ganin Son da manyan kaya kuwa ballantana anada mishi rawani
Mom dariya tayi tace a a yana sawa ranar sallah
Gaba daya sukayi dariya amma banda AL'AMIN
Daddy yace shirme abinda yana dawowa daga masallacin idin zaicire ya ajiye su bazai sake sawa ba
Memartaba yace bakomai a hankali zaisaba da kayanmu na gargajiya ko Prince
Murmushin dole kawai yayi wa daddy king
Sai akakira shi awa ya excusing kanshi ya fita amsawar
Nan dai memartaba yatafi
Tare suka fita da daddyn al'amin
Mum kuwa tashi tayi takoma part dinta
*******
Suhaila zaune kusa da daddynta suna cin abinci
Daddy yasanar da mom dinta yadda sukayi da alhaji su'ad akan maganar al'amin da suhaila
Mom din suhaila tace yanzu mata biyun za a aura mishi rana daya kenan
Alhaji dan asabe yace kwarai kuwa
Da yar kaninshi musa sarkin kano
Suhaila ta kebe baki tace badai wannan katuwar ba wacce mukayi degree tare
Alhaji dan asabe yace oho kusan wannann binciken sai mata
Mom din suhaila tace aikuwa dai itace dai dan babbar aitayi aure
Suhaila tace amma wallahi ni ba a kyauta minba nafison nazauna da AL'AMIN nika dai batareda wataba
Ta tashi da gudu tana kuka tayi hanyar dakinta
Daddyn ta yana kiranta ina harta shige
Mom dinta tace barta zanje na rarrasheta
Mom tace amma kuwa idan hakane yakamata muzage wajen fita kunya a wannan biki dan kasan bikin kowa zaiji da kansa ne
Alhaji dan asabe yace wanann haka yake ba abinda zai gagara ai zamu San yadda zamu
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 18