Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ki ka canza. Cikin jin haushi tace sai ka dawo. Ga yara atsakar gida sun ishe mu, yace ni naki nake qawar in gani nasan addu'ar da nike yi bazata fadi kara banza ba, sannan ga qoqarin danake yi, shiru ta masa. Dagaske yake yi yaje yayi wa likita bayani, yace yadai kawo fitsarinta. Sai da suka yi tsiya da qyar bishira ta lallasheta ta yarda ta bada fitsarin. Rungume likitan yaya lokacin da yake fada masa ciki ne in dai har fitsarinta ne. Afalo gaban bishira da yara abba ya rungume ummi yana murna, ji tayi tamkar tsokana amma ganin ya zauna yana ta buga waya yanata yadawa ta amince cewa gske ne. Don haka ta tashi ta shiga dakinta tayi alwala tazo tayi nafila raka'a 2 cikin kuku take godewa Allah tare da addu'ar ya raba lpy. Ya bata mai albarka. Tsohuwa ma kuka ta saka lokacin da labarin ya riske su. Ummi taga gata musamman daya kasance cikin yazo da kumburi tayi sumtum. Duk kowa ya tsorata sbd tunanin ko hawan jininta ne ya tashi. ALLAH cikin Ikonshi data tashi haihuwa saita santalo danta cikin gajeriyar nakuda, sak da abba kwabo da kwabo. Rungume ummi abba yayi don murna, sunan alhaji babba ya sake maida wa kuma walid din dai suke kiranshi. Watan yaron bakwai ummi ta sake rasa kanta, kuka wiwi ta dinga yi shiko abba murna kamar yayi rawa. Tasake samun da namiji inda yaci sunan alhaji karami suka sa masa hibban. Haka suka ci gaba da rayuwa cikin haquri da juna, tsakanin bishira da ummi, bama irin bishira saboda abba baya iya boye son ummi. Kan 'ya'yansu ahade ba kya gane bambanci, bishira ta gane umma uwa ce guda har da rabi, don haka hatta shawara saitaje gurin umma kuma ko sabani suka samu da abba gurin umma take zuwa. Ita kuma umma ta dauke ta babu bambanci da ummi, don bata taba fada ma ummi sirrin bishira ba. Sahura yanzun ta yarda umma da alhaji sune rufin asirinsu, kuma gatan Abba, bashi ma da yayi aure gidan dasu ummi suka tashi nan ya zauna. Dangin bishira yanzun sunga bishira ta samu natsuwa sun sulhunta. Abba agurin aikinshi yana ta samun ci gaba, lamuran sai godiya. Ummi tashafa addu'ar da takeyi sannan tamiqe tana linke dardumar tace kallon me ka ishe ni dashi ne ya Abba, yace ina kallo ne na kusan samun da na uku wannan karon takwara zan ma kaina. Ummi ta jefa masa dardumar hannunta, daina min fata ni, yace ban karanci likitanci ba amma ni likitanki ne. Ta fada kanshi, ya rike fuskarta yana kallonta cikin ido, ummi lokuta da yawa ina zama inta tuna da, musamman in na kalli 'yan yaranmu wadanda suke matuqar kama dani, tace me kafi tunawa a baya? Yace, yanda kikayi ta kirana awaya kina tsara ni suhaylan kaduna. Suka sa dariya. Ni kam nafi tuna yanda ni da kai muka yi ta 'ZURFIN CIKI' dason juna. Yace Allah yabarni da ke har abada matata. Ta kwantar da kanta amakwancinta ''Amin mijina''. Muma Allah ya bar mu da masoyanmu har gidan aljanna, ya bamu lafiya dazama lafiya. Ya zaunar mana da 'yan uwanmu lafiya, Amin ya rabbi. ** ** ** ** Bayan shekara goma naje nasamu yaya Abba nace inason muhibba yace badamuwa yabani kyautar gida da mota. Ummi kuma ta hada mun kayan lefe saboda namijin kokarin danayi na rubuto maku wannan littafin aka daura mana aure da muhibbata muka tare muka cigaba da soyayya fiye dasu ummi ma. An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 24 of 24