Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
munafuki. Ya nufi dakin ummi wadda ke sauraren duk abunda ake. A cikin ranta tace ina ma son da gaske ne? Tasan ya fada don kawai yaba matarsa haushi. Da sallama ya daga labulen, ummi ta amsa tare da tashi daga kishingida da tayi, ya zauna tare da lumshe ido. Lokacin daya kuma ya shaki kamshin turarukan data fesa. Ya kalli Fuskarta labbanta da yake matukar so sun sha jambaki ruwan hoda. Take abba ya manta da duk wata damuna koh kalma marar dadi da bishira ta fada masa. Daga inda take zaune ta dan rankwafa don girmamawa tace ya abba ina kwana? Lafia qalau ummin abba ya bakon wuri? Ta lumshe ido saboda jin dadi sunan daya fada mata. Alhmdllh ya sake karkatawa yana kallonta sosai yace to masha allah, yanxu kinsan minene? Ta tattara hankalinta gareshi tace a'a? Yace kiyi hnkr nasan a al'adar ta hausawa amarya ta Kan yi sati daya cir ba tare data yi ko cangal ba. Toh hnkr zakiyi kinga ke tun daga kawoki jiya kin soma da wanki toilet. Sannan yanxu ma ina son ki ciro rishonki a hada shi a sa kalanzir mu karya. Kin dai ga yanayin yanda matar gidan take gudanar da nata kishin. Ummi ta gyara zama ta tuna nasihar ummanta da tace in zaki yima mijinki magana kalaman ya zamana kin zabo su ne ba wai kin sakesu ba. Ta kalle shi, shima ita yake kallo, tace ya abba don wannan ne kake ban hnkr? Yayi murmushi tare da lumshe ido ya kuma budesu lokacin guda, a yaran soyayya yana nufin eh, itama ta fahimci yaren don haka taci gaba da cewa. Ya abba ni dama ba zama nazo ba, neman aljanna nazo kuma zanyi komai don na sameta. Don haka kadaina bani hnkr umurni kawai zaka bani. Tun daga tsakiyar Kan abba har zuwa babban yatsansa sai da ya motsa, don sanyin muryar da ummi tayi amfani da ita tare da kyawawan kalaman ta. A zuciyarshi yace tabbas ummi haihuwar ummanshi ce, duk rainon umma dole zai zama daban ciki ya'ya. Ya kalli ummi allah yayi maki albarka tace amin. Ta mike ya bita da kallo taje gurin da a ka shirga mata kayan aiki ta zakulo risho yace to muje kicin dinZURFIN CIKI book 4 part 4 ZURFIN CIKI book 4 part 4 Posted by Bashir Sani Fesan on 15 Dec 2016 - 01:13 Ta mike ya bita dkallo tje gurin da aka shirge mta kayan aiki ta zakulo risho yce to muje kicin din. Tkarya murya, ya Abba amin afuwa, bna son in shiga kicin din can kmin hakuri insa rishona akofar daki. Ykalleta, bazai tkura mta ba domin ysan duk wnda yzauna da umma dole zai zama me kyankyani, yce indai zai miki kiyi kawai , in na smu ynd da nke so dga baya sai ayi miki kicin a gurin, tce ngd. Shi kan da kanshi yfito darisho yn budewa ya hadashi, tafito da tukunya tanufi rijiya, ta dauraye sannan tazubo ruwa.Bishira kuwa dma tazo talabe duk tji maganganun dsu kayine, jin abba zai fito da risho sai ta gudu daki. Sintiri ta dinga yi tna magana ita kadai, wato abban walid nece mazai ce anga irin nawa kishin? Yarinyar dya ce bsonta yke ba dole akayi masa shine har ysoma kai mta gulmata. Har dawani shi mata albarka , tunda uwarta ta kitso mata ynda zata ce ai dole yashi mta albarka, to ni ya tsine min kawai. Ummi ta amshi galan din kalanzir din dga hannunshi tre da cewa ya abba kawo inzuba zai ce ta barshi kenan wayarshi ta soma ruri, yadaga. Anty ce, suka gaisa tce tna son yin magana da bishira ya mike ytafi kaimata ummi kam ci gbata yi dasa kalanzir dinta takunna rishon tdora ruwan zafinta takoma daki, shima yna bt wayar ydawo. Anty tce bishira dm na kira kine inji bakuwar dta kwana a gidan da safennan kin bta abin kari ko? Bishira tahade rai tamkar tana gabanta, anty tome mexan bta, ina ruwana ma da ita? Dazunnan fa suka gama gulmata wai har yna ce mta tye hakuri tdai ga irin mtar gidan. Anty tce hauka kike tyi shi ysa ai dole yce haka. Ynzun dai sai ki tashi kibsu abin kari, hka da rna. Karki sake yarinyar nan ta dora tukunya sai byan sati daya, kina jina ko? Bishira tace to bdan zancan ykai ranta ta amsa ba. Sai don tunanin kada zancan zuwa makkanta yafasu . Sunayin sallama ta aje wayar tre da cewa, koda uwarta tke ywo bzan dfa mta abinci ba. Sai da ummi ta wanke flas din shayin sannan tazuba ruwan, falon bishira yje ydauko kayan shayin dbiredi. Tace, itama kakai mta ruwan zafin. Yce ta dafa, ygama yashirya tsaf don zuwa gurin aiki, harbakin kofar daki tarakashi. Yce, ummi naroke ki koda bishira tna zaginki ne don Allah kda ki kulata, sambana ganin laifinta don nasan sboda sona tkeyi. Nan da wni lokaci komai zai daidaita. Ummi tce kada kadamu insha Allah ba abin dazai faru, allah ya tsare yace amin nagode. Dakin bishira yaleka ya amshi wayarshi, sannan yce mezakuyi drana? Tzabga mishi harara, ina ruwana dawani abinci. Ya aje mata dari hudu. Gashi kusai nama nasan akwai komai ko? Tsaki taja, gara maka dauki kudinka don bzan dafa ma munafukai suci suji dadin zagina. Yakalleta, Allah yganar dke. Tdg murya yganar dakai dai maci amana sainaga bayanku. Bki yataba kafin yafita, baice mata kala ba. Ummi ta kinkimi akwatinan kayan abba dya kawo mt tgyara msu mzauni, sannan takwashe 'yan kofunan dasuka sha tea ta wanke. Sannan takoma dki tna jin wsu kawayen bishira sunzo sunata habaice dazage-zage, ummi bt fito ba bare ta tanka. **** **** Bashir abin duniya ya ishe shi, ykasa sukuni sbd son ummi, yzuga ummanshi sun kai suka gidan su sahabi don afasa auran anfasa kuma duk da hk ummin tzama btashiba. Jinshi yke tamkar ykashe abba don tsana, don hka koyaushe cikin zuga umma yke dan kawai tatsani Abb. Guraran sha biyu ummi bacci yasoma dibanta sai tji muryar umman bashi akofar dakinta tna cewa ina ummin tke munafauka, fitsararriya tadaga labulan kofar tarike. ummi takalle ta. Kin kalle mi mna 'yar makirai. Kin bar smun zman lfy a gidannan, kuma uwarki ko tn tsafi dbakin kare dbakin dodo sai kinbar gidan dana. Ke inzan tafi dazani daya mtsawar bokaye da 'yan bori suna nunfashi kin smun nutsuwa agidannan. Bishira tace, umma shima munafuki ne shida yce bai sonta amma dazun haryi dni sukayi. Umman bashir tce shi Abba kimasa uzuri, duk abinda ykeyi byin knshi bne, anriga an rikita shi, bakya ganin shi duk afirgice yke? 'yar bori tafada min komai, ynzun karya tambaya muke nema. Bishira tce duk dhaka ma ynso, ai ance asiri yan tarad dahali. Umman bashir tce hk ne, shi dinma ai ubansa zaici ba dagin kafa. Ummi datna zaune kai duke, sam zantukansu bsu dme tba, abu dya yagirgizata btun asiri. Bta son ashiga tsakaninta da mijinta tun kafin su fara son juna. Saidai kuma dta tuna da addu'o'inta da takeyi bta fsa yi ba. Ga Azkar safe dayamma, saitasamu ntsuwa tsan Allah yafisu.ovels / ZURFIN CIKI book 4 part 5 ZURFIN CIKI book 4 part 5 Posted by Bashir Sani Fesan on 15 Dec 2016 - 01:33 Umman bashir tagama jarabarta tafita, karfe daya drabi Abba ykira wayar dke hnnun ummi tdaga. Cikin girmmawa tce, snnu da aiki ya Abba, ina ftn kn cikin koshin lpy? Yyi murmushi cikin jindadi yce, lpy nke ummi, am...in... Dama zan cene kin ci abinci? Tce A'a, amma bna jin yunwa, dnaji yunwa zn sha tea ai, kda kdamu kai fa kci? Yyi dan tsaki, tsiyar bna cin abinci awaje ummi, abincin umma kdai ke min dadi, Allah ys zki gjeta. 'yar driya ummi tayi, insha Allahu sai mna fita. Yce anya kuwa? Tce insha Allahu ai nace. Kin gma mgna yafadi tre dyin murmushi mai sauti, yawwa bari in kirata ta turo miki da abinci, tce to ngd. Yce, nima na gode, sai ndawo. Tce, to Ya Abba kdawo lpy, ka kula min dkanka. Tkashe wayar, yjima yna kallon wyar tre dmamakin ynda ummi ta iya zantuka masu kwantar dahankali, irin wdanda bishira da ta ba ta shekaru bta iya ba. Ykira lyin ummanshi suka gaisa, yce ummana don Allah kitura ma ummi abinci, umma tce, kan wani dlili Abba? Tci gba dacewa, tbdijam!, bza ayi hk dniba. Abba ymarairaice murya, don Allh ummana yunwa tke ji. Umma tce, ta tashi tdora mna? Abba tsaya kaji, dadai wta ce can kke aure ba ummi ba sai na aika mta, amma ynzun ga uwargidanka agidan shi kenan sai in aikamata da abinci? Wannan ba gsky bne, sannan zgin da ake min ai sai ya linku yfi nada, yce umma duk wnda yzageki rshin fhimta ne. Kuma fana baiwa bishira kudin cefane amma tki tdafa musu abinci, tce kila tgaji ne, shiyasa bta dfa ba. Ita ummi dba saita amsa tdafa musu ba? Yce, amma dai umma tsakani da Allah kowacce amary bsai ta kwana 7 bsannan tke fara dfa abinci? Umma tce, ai ba addini bne al'ada ce, don takama girki ai ba laifi tyi ba, yce, shikenan umma tunda kin hna sai anjima, tce mujima dayawa. Shiru abba yyi yna tunanin mgangnun umma, ysan gsky tfada, amma dmuwarshi ummi dbta ci komai ba. Ykalli agogo, saura kusan awa 2 ytashi, wayarta yske kira, tdaga yce ummi kisha tea din umma bta da abinci kfin ndawo. Tce, to ya Abba, kkusa dwowane? Yce, sai nan da awa 2. Tce to Ya abba, sai ka iso. Bta wni sha tea bdon bta jin yunwa sam, tshi tayi tasake kakkabe dkinta don mutane suna tshigowa ganin dki yra dmanya. Tas tkakkabe ko ina tafito tshare tsakar gidan lungu dasako, bishira lokacin mbata gidan wsu yra dsuka shigo tbasu kasko suka smo mt rushi tzuba turaren wuta mai kyau dkamshi. Tnayi tn kallon agogo, saura minti ashirin yaya Abbanta ydwo ta wanke byi tsake wnka, sannan tdibar masa ruwan wanka shima ta aje akofarta. Trufe kafin ya iso, tshiga dki tna ta shafe-shafenta, sai lokacin bishira ta shigo gida. Tna rike da 'yarta akafada, ita kanta 'yar ba amata wanka ba bre uwar, tkwabe hijabi trataye, sannan tzauna akofar dakin tna kallon tsakar gidan. Duk da ita knta gurin ybta sha'awa, amma bki ta taba tre dcewa, wahalalliyar bnza. Ummi tayi mtukar kya cikin wando da riga nawani ydin dshi Abba ydinka mta a babbar sallar dta gbata. Tasaki gashinta sosai tyi wani daurin dankwalin da ita ce ta iyashi amma gshin nta duk yna wje. Tfesa turarukanta sannan tfada kan kujera, tkalli agogo minti goma takaru akan lokacin dya fada mta. Zuciyarta tdan dmu tkosa sosai ta gnshi bta ki yzauna agida tyi ta kallonshi tre da sauraron muryarshi ba. Sai dkusan minti 20 sannan Ya Abba yshigo, tsayawa yyi yna kallon tsakar gidan, yau kam farin cikine ya mye gurbin bakin cikin dyake ji aduk lokacin dya shigo gidan ykalli tsakar gidan. Kamshin irin turaren wutan da umma ke cika gidanta dashi ne yke shaka. Ysaki murmushi tre dyin sallama, bishira dke zaune dabas atsakar gidan maimakon ta amsa sallamar sai tsaki taje dogo tre da cewa. Aikin bnza. Kallonta kurum yayi ranshi ya baci. Bai cemata kala ba ynufi dkin ummi, tyi nisa cikin buga game. Sallamarshi ceta sata yin jifa da wayar akan kujera tamike tdaga labulan daidai lokacin dyke cewa inshigo? Ta amsa sallamar dwata murya wadda bta san ma tna da ita ba, suka kalli juna cikin ido, lokaci 1 suka ski murmushi tmika hannu kafadarsh rtaye da wta jaka wadda bda ita yfita ba. Ya salubo jkar ymika mt tre dcewa, kirike dakarfi, tce to, sannu ddawowa. Yshigo rike da leda ahannunshi yzauna tre dcewa. Yauwa, tnufi robar ruwa data dauraye jug din data tnda don shi kadai, tzubo ruwa tzo dakofi tadauraye kofin snnan tzuba ruwan tmika msa tre dsake cewa, sannu dkokari. Ydubeta, yauwa kema sannu dkokar, dud da byajin kishi dole ne ysha ruwan, ybude bki ysoma shan ruwa. Sai yaji ruwan yfi duk wani ruwa dyasha a tsayin rayuwarshi gardi dkuma dadi, ydubeta ido lumshe dama ruwan amare dadin shi dabanne?? ZURFIN CIKI book 4 part 6 Posted by Bashir Sani Fesan on 15 Dec 2016 - 01:37 Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan dan teburin da aka aje don dora abinci ko kofi. Tazo takwashe tkalman tkaisu kusa da kofar fita tyi musu ajiya mai kyau, sannan tadauko dan twul tshare kasar gurin. Ykalleta, yi hkuri nshigo miki dki datakalmi ko? Tce bkomai aranshi yce nsaba shiga dakin bishira da tkalmi. Yjanyo ledar dya shigo da ita tre dcewa ummana tki aiko miki da abinci ko? Tace, kyi mta mgnane? Ya ciro take away din yasiyo mata, zo kici, ai dole ta bmu na dare, zan jene in tsaya mata. Ummi tdubeshi, anty bishira fa ka bata nata ne? Yyi mta banza, tduba ledar tga guda daya gakuma wnda yciro mata. In kaima anti bishira? Ydaka mta tsawa tre dharararta, ke! Ban aike kiba, tatsaya tna kallonshi, meye ruwanki da mtata, kin fini snin meye kamata nayi kenan? Yja dogon tsaki tare djanyo jakar dta dora mishi akan gado, jikin ummi yyi sanyi. Ta tuna damaganar da umma acikin nasihar dta mta, kda kizama dga cikin mtan dsuke btawa mzajensu rai. Hakan yna sawa miji yatsani matarsa, kiyi tka tsantsan kinsan hlin abba yna dsaurin fushi. Dsauri ummi tasulalo dga kujera. Don Allah kyi hkuri ya abba, ban san zakaji haushi ba. Ydubeta fuska daure, hwaye ygni sun cika idonta yace, kda ki sake hawayen nansu zubo, tsa ytsunta tdanna idnunta, tshi ki zauna ki dauki abinci kici. Tzauna tarike abincin tkasa ci. Ykalleta suka hda ido cikin ido, tariga shi mgna kayi hkuri Yaya Abba, tausayinta ykamashi amma sai ydake. Bnason kisake mgna akan abinda yshafi mtata kinji ko? Da sauri tce, bzan kra ba. Yyi dan murmushi ci abincinki. Tasauke wta irin ajiyar zuciyar dhar ya klleta da ido ya tmbayeta lpy? Dabaki tfurta lpy lau, yce ci abincinki. Ummi tdauki abinci tn ci, jefi-jefi tna kallonshi, shi kuma yna ta kokarin kunna laptop, don ymantar da ita. Yce, kinsan menene wannan? Ta a'a yace computer ce, agurin aikinmu aka rba mna. Ummi tace, kyauta? Yce A'a za'aringa cirewa acikin albashinmu, mtso kigani. Tdan mtsa inda zta iya kallowa, ykunna yna nuna mta abubuwa, yce ai nsan ki zaki iya sarrafata, tce wai, bazan iya ba Yaya Abba. Yce, nima sai nshiga mkarnta akwai tnan cikin gri zan shiga nyi diploma, salis shi tuni yyi. Ummi tce amma gshi ynzun mkana sarrafata, yce ina dan hwa ta office dinmu ai tce tayi kyau Allah ysa albarka yce amin. Ykashe komai ydauki take away din ynaci. Sannan yce, bri infita. Tdube shi itakam bta son yfita don umma tce mta tzama mai tsare mijinta dga zaman majalisa koyawo. Indai ba mkarnta yke zuwa ba, yma ztayi thana shi fita tatambayi knta, tdube shi cikin tausasa murya. Ya Abba hka zka fito bkayi wnka ba? Tmike gruwa nan nadiba bari inkai mka, shima ymike. Sai anjima zanyi ummi, ynzun shago nke sn zuwa. Akwai wsu dinkuna da za a amsa yau ina son ingako yaran sun gama snnan inson in yanka wsu dunkunan ciki har dnaki, koda yke saina gwada ma tukunna. Tce, tokadan huta mana ynzun faka dawo, ygane bta son yfita ne, don hk yce kda kidamu dg shago ba inda zanje. Har bkin kofa tarako shi tarike labule, to sai kdawo, yce to, ynzun mbai kalli inda bishira tke ba, yyi wje. Datsaki traka shi tre dcewa, girma dai yfadi warwas, murmushi yyi mai sauti yfice abinshi. Ita kuwa sai thau zntuka, kinibibi a auran mka miji sannan a nuna anfi ka sonshi, yrinya lokaci nabaki. Ummi dai sai tkaro kofarta, koda dre abinci daidai cikinta bishira tyi taci tba 'yarta shiko Abba bai shigo gidan basai bayan sallar isha'i. Byan yje sun sha dirama da umma, tce itafa bta yi abinci dsuba, yce umma gskiya toki bmu na babanmu. Tyi driya, kasan abin dakake fada kuwa abba? Inbaku abincin mijina? Ai kuwa bkwaci ba. Tsohuwa tace, kai ina mtarka ita bazata dafa fa? Kodon tsoronta fakakeji ko? Abba yce eh bazata dafa ba ina ruwanki ke tsohuwa kin cika sa ido. Tce, nasa din, ai gskiyane kowa ysn uwargida ke yin girki harsati guda. Abba yce, to mu tsarinmu bhka bne, tkwashe da driya. Bwani tsarinku bhaka bne kila ma kinyin girkin tyi, yce oho dai bza kiji bdai, tce jeka intayi tsami mji. Umma dke tsheka driya tce, abbana zoka dauka gashi nan yce, yauwa ummana mungode, tce abba bka shiga gidan nanne? Yce wai gurin umman bashir? Tce eh, yce ina zuwa mna, tce todon Allah kadinga shiga, nan yyi musu sallama ytafi. Lokacin dya shigo gidan dindim! Sai daya tda injin, aranshi cewa yake yi lallai mta dakíshi, jimatar dko darana tada inji tke yi amma ynzun don kda wtan tga hske ko tji iskar fanka shine taki tadawa.I novels / ZURFIN CIKI book 4 part 7 ZURFIN CIKI book 4 part 7 Posted by Bashir Sani Fesan on 15 Dec 2016 - 01:41 Ya aje kular kofar dakin ummi yaleka dakin bishira, tana kwance kan gado, itafa bata jin cewa zata dazama dakishiya, dole cikin biyu ayi daya, kota tada ballin dazai saketa komuma tanemi duk wata hanyar daza akori wannan 'yar iskar yarinyar. Yashiga dakin, muhibba daketa wasa akan gadon da baya zaton tun da aka kafashi tasake kakkabe shi, yace hibba. Yarinyar ta waiwayo cikin murna tanufo ubanta da dan gwaranci, bishira tasa hannu tasuri 'yarta yace, bishira duk wannan abin daki keyi fabashine mafita agare kiba. Ki kwantar da hankalinki ki nutsu ki kama girmanki, yarinyar nan zata biki amma in kin zabi akasin haka kece zaki koko.... Kai malam! Ta katse shi, bafa wata sauran magana fanasan komai, ni yanzun saki kurum nafi muradi, ya ce sakin lafiya? Ni yanzun ma na soma sonki, tadaga mishi hannu tare da daga murya, nikuma nadaina sonka, karya ne makace kana sona kuma kanason waccan banzar. Dole acikinmu akwai wadda kafi so. Abba yace to ai kece, ke nafi son kuma ita tasan haka, kalmar tashi tadan sanyaya mata zuciya. Don haka bata sake magana ba, yace kina bukatar wani abu ne? Tace don Allah nidai ka fita kawai, yace to na fita. Ummi lokacin tana canza kaya zuwa riga dazani na leshi, sosai tayi kwalliya tamkar kasureta ka ruga don kyau. Fuskarta sake ta tari Abbanta dasannu dazuwa, ita ce tasa musu abinci kowa da plate dinshi, amma sai ya aje nashi yace suci nata. Dama taso yin hakan amma tana tsoron kada ya gwasaleta, sai da sukayi dam sannan yace bari yayi wanka tatashi takai masa ruwan wanka tadawo. Kafin ya fito ta sake gyara ko ina, jallabiya mai gajeran hannu yasaka mara nauyi ya wadata jikinshi da turaruka tana kallonshi cikin sha'awa. Taso taimaka mishi tun agurin shafa mai, amma tana tsoron kada yaga zakewarta, don haka tashare tare da cewa dasannu za azo gurin. Ysake cewa zai koma shago, tace haba yaya Abba yanzun kuma? Yadauko tape dinshi nagwada mutane, zo in gwadaki, har da kayanki zan yaka yanzun. Yarannan 'yan shiriritane, badon naje dazun ba dasun sani nasaba alkawari, dinkunan su kawai suka yi tayi suka aje wanda nabasu. Ummi tabata fuska, ya tausasa murya, come on zo in gwada ki, bazan jima bakinji ko? Tatashi taje gabanshi ta tsaya. Sai dai mamakinta duk dunkunan da Ya Abba ya sha yi mata abaya bai taba gwadata basai yanzun? Koya manta yanda yake mata ne? Tsawon siket din ta ya soma gwadawa, tana tunani sai taji ratsawar dan yatsansa tare da tape din a kwankwasonta, duk da cewa dariga ajikinta saida hakan yasa taji wani yanayi ajikinta. Har ma takalle shi, haka nan ya auna hips dinta da kirjinta, shi kanshi ya shiga wani yanayi alokacin, haka nan yakoma shagon cike dakewarta. Kayan bacci tasaka ta kwanta a gadon tana da yakinin bazai mata komai ba, tunda yasan bata sallah. Har kusan goma da rabi tana jiran shigo warshi shiru, waya tadauka ta rubuta mishi sako da cewa. Ya abba don Allah kadawo ni dai tsoro nake ji. Ya karanta yayi murmushi, azuciyarshi yace, don ita ya kwafe, yayi dunkunan yana son kudin don ya sai mata akwati da kayan shafa zuwa kayan ciki. Share ta yayi sai kusan sha daya darabi sannan yatashi tare da sallamar yaran, haka nan itama sai daya hado mata duguwa rigarta ta shadda wadda dama anriga anyi sirfani ajikinta. Dakin bishira yasoma lekawa, bacci yadauketa sosai agefen gadon take da alamun baccin yazo mata ba cikin shiri ba. Abba yayi murmushi tare da cewa, wa ya fada miki ana cin bashin bacci? Ina zaton matar nan jiya bata runtsa ba, yau gashi yazo ba shiri. Har ya gyara mata kwanciya itama 'yar ya gyara ta amma bishira bata farka ba, don haka yakashe mata wuta yafita. Yaso kashe injin amma garin da zafi gashi basu kawo wutar nepa ba, gidan yarufe yazo ya tura kofar ummi data rufe. Karar kofar ne ya farkar da ita amma bata motsa ba, tun daga kofar yatsaya yana kallonta, can tsakiyar gadon takwanta bata dora kanta saman filo ba. Amma tana manne da filo daya akirjinta fuskarta yake kallo, a jikinta taji kallonta yakeyi. Kusan minti 4 sannan ya aje ledar hannunshi. Shirin bacci yake amma yakasa daina kollonta, shikanshi yana mamakin wannar jarababben son dayake ma ummi, duk da dakewar dayake don kada yabada kanshi amma sai yadinga jin wani abu yana fisgarshi. Tamkar yafito mata da zallan sonshi gareta, tsoronshi inta gano kila tarainashi. Kadan-kadan takan bude ido ta saci kallonshi, sai daya gama komai a tunanin ta ya kwanta a gadon amma sai taga yadauki filo yakwanta a kan kujera. Haka suka rayu har tsawon sati daya, ranar yabar dakin ummi ranar kuma tasoma salla, ita ko bishira satin nan tayi shine tamkar mahaukaciya sabon kamu. Ranar kuma da abba yadawo dakinta bata runtsa ba shima bata barshi ya runtsa ba, daga bisani dole yabar dakin yakoma falonta yakwanta. Haka gidan yaci gaba da kasancewa, in Abba yafita ummi bata da sauran sakewa saboda zagi da habaicin bishira. Wani sa'in har da kawayenta, ko makota 'yan jam'iyarta su shigo suyi tayi, ummi bata kula su.qnovels / ZURFIN CIKI book 4 part 8 ZURFIN CIKI book 4 part 8 Posted by Bashir Sani Fesan on 15 Dec 2016 - 01:50 Duk abinda bishira zatayi kada takulata. To ita duk bawannan bne damuwarta ba, damuwarta ynda Abba sam yaki nuna sha'awarta gare shi, duk dayasan tana sallah, hka nan duk lokacin dakwananshi yajuyo kanta sai dai ya jefa filo akan kujera ya kwanta. Takasa gane ma'anar hakan, tun tanajin dadin ynda bai nemeta ba saboda tsoronsa da take harta dawo tasoma jin haushi. Ita ma fa mutum ce cikakka mai lafiya, sannan tana kwana daki daya da san kacecen abun sonta ya ya ba zata damu ba? Sai dai tayi wa kanta alkawarin a yau in zasu shekara ahaka ba za ta taba yi masa tallar kanta ba ma'ana baza takai masa kanta ba. Sai dai zatayi masa kyale- kyale taga karshen girman kai, ta kosa su hadu da fati don ta bata sakon kananan kaya tasiyo mata don ta bata labarin cewa ta kwashe su a wambai. Kwananta goma taso ma girka, duk tsawon kwanakin nan abincin siyarwa dana umma suke ci, domin bishira taki dafa abinci. Ranar da zata fara girki ta haukata gidan da kamshi, tuwon shinkafa miyar shuwaka, tasan Abba nason tuwon shinkafa. Tun kafin ya dawo yamata waya ta aika shagonshi, 'yan shago sun ci suna santi, haka nan ya gayyaci abokansa kofar gida ya shimfida musu tabarma suka ci tare da lemu, zobo da kunun aya. (reall ehem tazubo mun nawa na koma 1 site ina kimtsa cikina lolx) ga nama ya wadata a ciki, abba yaji dadin yanda abokanshi sukayi ta santi, safiyar ranar kuma kunun gyada ta musu da kosai. Duk wannan abincin da ummi keyi bishira ko a harshenta ta ki ci, cewa ma tayi ita fa kowa tayi girkinta don baza ta ci abincin ummi ba. Kuma ba shegiyar dazatai wa girki, hakan yayi wa ummi dadi don nata ganin ta bakin tsohuwa ce, da ta ce ko kwai bishira tadafa shine dai dai a cikin bawo to baza ta iya ci ba bare wani abinci. Sun zauna tsawon wata daya ahaka ummi bata taba leka ko kofar gida ba, tana kewar ummanta gara ma tsohuwa duk ranar juma'a in tadawo masallaci takan biyo gidan taga takwararta. Dakinta Abba yake yagama karyawa ya shirya zai tafi aiki, ummi ta kalle shi tana son tambayar zuwa gidan umma tna jin tsoro. Ya dubeta kamar kina son cewa wani abu ko? Ta ce am dama inaso inje gida in gaida su umma, yajuyo yadubeta suka hada ido. Gabanta yafadi, ta sunkuyar dakanta, yace a'a tadaga ido takalle shi, wani kunci taji aranta, ga matanshi nan yini take garari a layi bata ko tambaya amma ita ta tambaya shine ma zai hanata? Ya dauki jakar shi, ta mike ta rakashi har tsaka gida tare da yi masa addu'ar Allah yatsare, yini tayi da takaici dama haka mata suke ji in an hana su zuwa anguwa? Daran ranar zai koma ga bishira don haka bata san dawowarshi, tana kwance kan doguwar kujera tana karanta littafin hausa ( naleka muku kozanga sunan littafin amma bangano mukuba) kamshin turaren shi ne yasa tasan yashigo, don littafin yadauki hankalinta. Ta amsa sallamar daya sake yi tare da mikewa zaune, yana sanye da kananan kaya tamkar wani dan saurayi, yayi kyau a idonta kamar ta rungumeshi. Tace sannu dazuwa yace yawwa, dauko mayafinki muje tazura takalma bayan tagoge sannan ta ciro mayafi, yace a'a dauko hijabin. Ta maida ta dauko hijabi tafito sannan yakulle kofar, saida suka fita waje sannan yadubeta, hannu rabbana zakije musu? Tace yaya Abba toni bani da kudi ai. Sukabi ta wani super market suka sai sabulai da turare, akafa suke takawa sannu ahankali suka jero duk da cewa bawata hira suke ba, Abba ne yake amsa waya jifa-jifa na jama'a masu sonshi. Tun daga nesa suka hangi mahaifansu suna cin abinci a inda suka saba. Alhaji babba dakarami. Cikin zumudi ummi ta ce, yauwa gasu alh. Abba yaje haka zakije musu da rawar kanki ko? Cikin shagwaba tace, wanne rawar kai nayi toni yaya Abba? Yace, na gani kinayi kamar zaki kwasa da gudu, kafin tayi magana sun iso gurin dukkansu suka zube akan tabarmar daga gefe. Abba ne yasoma cewa, sannunku alh. Alh. Yace, a'a kune? Alh karami yace, uwata harda ke? Tace, eh ina yininku? Sukace lpy lau. Alh. Karami yace, uwata kunanan lpy ba wta matsala ko? Ta ce, ba komai alh.. Yace to Allah yyi maku albarka, ya azurtaku da 'ya'ya ma su albarka wadanda kuma zasu biku. Abba yace amin suka hada baki da Alhaji babba, alh babba yaci gaba da cewa, Abba ya hakurin shirmen ummi kuma? Ince dai bawata matsala? Abba yakalleta mun gode Allah alh, amma

Chapter 18 of 24