Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kai ba ,dan haka na hada ka da allah ka bar ruhina ya samu salama."

adnan ahmed yayi mutuwar zaune saboda matukar mamaki jin furucinta a garesa har rawa yake jin jikinsa nayi masa ta rantse babu ita babu shi har abada kalmar da bai taba ji abakinta ba kenan sai yau kuma itace kalmar daya fi dauka da mahimanci akan kalmar bata sonshi dan shi bata taba sako rantsuwa aciki ba muryarsa na rawa yace "tanwer na fada miki a dazu sannan zan sake maimata miki ,duk wani jin dadin rayuwa idan babu ke acikinsa is nothing jikinsa “wannna damar ta wuce ka ko ada da nake jin ina sonka a she ba so bane burgewa ce yanzu kuma na godewa allah daya bude min idanuna nagane kuskure zanyi “yayi shiru ya tsurawa karamin bakinta ido da fuskarta yana kallonta qirjinsa na dukan tara tara koda wasa ya kasa kifta idanunshi akanta ya sanya kwayar idanunshi acikin nata sosai domin ya tabbatar da gaskiyar maganarta "ni kike fadawa haka tanwer ".ya jefa mata tambayar .

Tayi kasa da kanta dan bazata juri kallon cikin kwayar idanunshi ba shi kuma so yake ya qara tabbatar da abinda ta fada masa "koda wasa tanwer ban ta'ba experting zaki fada min haka ba amman kisani ni din nan dai ni kike so kuma wallahi idan duk duniya zaki fadawa cewar baki sona bazan yarda ba ni ne fa adnan ahmed mutumin da tun tasowarsa bai ta'ba samu faduwa ba ko aji position dina first ne bana zuwa na biyu bare akan aikina "abinda ta tsani ji kenan tutiya da aikin banza sai kace wani abun arziki yana takama da sana'ar fashi yana tutiya a inda ga maza can a office suna aiki ko dakon kaya a kasuwa basu yi alfahari ba amman shi ya zauna yana alfahari da aikin banza." tsaki taja cike da takaicinsa .

"Tanwer !.

Ya kira sunanta cikin zazzakar muryarsa tana jinsa taki amsawa "kina jina ina miki magana kinyi banza dani kuma Kinsan abinda nafi tsana kenan kasa dagowa tayi bare ta amsa masa "ke fa macen dana dandanawa dadina ce kuma taji ta haukace akan lallai sai na aureta tayi kuka duk akan na amincewa aurenta ,wallahi wallahi!! kinji na rantse ko dan yatsanki bazaki bari wani da nmj ya rike ba bare ki yarda dashi ya aureki har ta kai ku ga yin sex da ni ne kawai zaki yarda koda kuwa bakya so zaki bani nayi ,ke baki ma isa ki hanani ba ko a yanzu naso yi zanyi sex dake ya qarasa mgnr a fusace yana zame mayafin datai roling din kanta dashi ."

jin murayarsa yasa ta tabbatar da ransa ya gama baci amman bazata ta'ba yarda ta sake mallaka masa kanta ba ta buge hannunsa "ka bude min kofa ina son zn wuce direba na jirana kar yayi tunanin wani abu dabam bakinsu ya hade ya fara tsotsa har sai dataji brain dinta na neman juyewa saboda shaukin dadi ,salonsa na dabam ne bata san da me zata hada shan bakinsa ba amman jin dadin take kamar tana cikin aljannatul firdausi sai daya tsotsa son ranshi sannan ya sakar mata baki ya barta zaune tana kallonsa kamar wata wawiya ya hade rai sosai kamar wanda aka aikowa da sakon mutuwa "am going to take you to my house ,spend one week with me
fuck you six different way 's I like may be idan nayi miki haka zaki shiga hankalinki "ad..."

"shut up !.
Ya katseta cikin fushi yana nunata da dan yatsantsa “Babu wani adnan tunda bazaki fahimceni ba nima bazan fahimceki ba wani matsanancin tsoro da firgici ne suka hade suka mata diran makiya ajikinta tasan tunda ya furta zai aikata tunanin mafuta ta soma nema nan take kwakwaluwarta ta shiga budewa "ki lallabashi ki bashi hakuri ko romacing dinki ne ki barshi yayi ku rabu lafiya ba sai ya sake ganinki ba ?ta kamo hannunsa cikin nata muryarta a sanyaye tace "am really sorry na tuba bazan sake ba ya dan kalleta yana dage girarsa daya,”da wuri haka ?"Ai ban dauka zaki yi saurin karaya ba akan abinda zaki ji dadi nima naji mu taru muji dadin juna ".

"Nasani amman direba zaka duba muna barin gurin nan girmana da mutuncina zai zube a idanunshi ka kiyaye min wannan mutuncin ples tunda ta soma magana yake kallon qaramin bakinta da take motsawa gbdy tsoro da nadama né a tattare daita "ki maida hankalinki jikinki ki dinga sani irin maganar da zaki fada min tanwer saboda kinsan abinda zan iya da wanda bazan iya ba sannan direba ta ina zai ganki?karki manta glss din motar din baki ne ya qarasa maganar yana shafa saman qirjinta zuwa wuyan ta ya kai bakinsa cikin kunneta yana lasa yana shakar kamshin turarenta a hankali ya juyo daita ta fuskancesa ya janyo wuyar rigarta ya ciro brest dinta duka biyu idanunsa ya tsurawa boob’s dinta yana cewa” wayyo allah ya kai bakinsa kan nipples dinta daya ya fara tsotsa yana lumshe ido gabanta ya dinga dukan tara tara ga wani shauki dake ziyar sansar jikinta ya dago fuskarsa dake murtic ya sanya kwayar idanunshi cikin nata yana murza daya nipplse dinta wani irin zirrr ta dinga ji ajikinta dan gbdy ta wet daman kuma allah yayi mata baiwar ni’ima bata san sanda ta kai hannuta kan sumar kanshi ta fara shafawa numfashinta na daukewa.”


bakinsa ya cire akan nipples dinta ya bar hannunsa daya yana aikin sarrafa boobs dinta ya hade bakinsu nan komai ya sauya agaresa shauki ne kawai ke divarsa ya kusan mintuna talatin yana makale daita har sai daya ji ya dan samu natsuwa relief sannan ya barta jikinta a mace ta maida boobs dinta tana sauke numfashi ya zaro bindiga a kugunsa ya kai daidai bakinta "akanki zan iya kashe ko waye karki yarda nayi kisan kai yana gama fadar haka ya nuna mata murfin mota da bakin bindiga "out !.
Jikinta a matukar sanyaye ta yafa mayafi ta yunkura ta fito batare datace masa uffan ba ."
Bai damu ba sai dai idanunshi na kallonta ta cikin mirrow yana kallon every step of her yayi mugun tsura ma bayanta ido yana kallonta har sanda ta qarasa jikin mota irin wacce yake ciki direba na ganinta ya fito da sauri tsaf ya qare masa kallo ba wancan tsohon bane wannan ya dan fi wancan kuruciya ya bude mata gidan baya ta shiga ta zauna ya maida murfin ya rufe shi kuma ya dawo ya shiga mazaunin direba yaja suka wuce sannan jaguwa ya sauke numfashi da ajiyar zuciya atare ya kama gabansa."

Koda ya isa gida gbdy kowannensu ya sauya kaya zuwa na zaman gida ya wuce dakinsa kunnensa manne da wayo yana cewa “okay no problem zaa kawo maganin “shi fa kudin ? Ok da kaina ma zan shigo na kawo “. yana shiga bedroom dinsa Ana’s ya shigo “ina ka tsaya kai nake jira ina son zan wuce gida ?ya baka wuce ba ?taya zan wuce bansan a halin da kake ciki ba ?murmushi yayi “you’re the best anas naje mun hadu da tanwer ne “anas ya shafa sumar kanshi yana cewa “wannan soyayyar dai ko da yake gara kayi lokaci ne bari na wuce ya juya yana murmushin jin dadi .”anas ya shigo alokacin hally ta shiga yin alwala domin an dan jima da yin kiran sallahr magarib zaa iya tayar wa akowani lokaci shima ganin haka ya koma ta fice ya daura alwala a haraban gidan bisa kaidarsa bai shigo sai bayan ishai wannan daren ma kamar kowani dare sun more junansu dan yanzu hally ta zama yar hannu an daina gudun miji tana matukar bawa anas hadin kai a shimfida dan haka nan ta tsinci kanta da kin masa rowar jikinta .”Bangaren jaguwa kuwa a daren ya kai wa mlm mudi komai da suka amsa sannan suka shiga tsara wani aiki shima dai akan masu alqallar koken ne sun jima suna tautaunawa inda mlm mudi yayita masa magana akan aure “mlm mudi zanyi ne koma nace lokaci yayi .”

Tun daga wannan lokacin tanwer bata kuma samun sukuni ba kullum damuwarta jaguwa, baya barinta ta huta kusan idan bai zo office dinta yau ba to lallai zai zo washegari kowa yanzu agurin aikinta yasan akwai soyayya me karfi a tsakaninta dashi dan gaban kowa yake nuna irin son da yake mata gashi wasu daga cikin abokan aikinta sun fara bashi goyon baya hatta dr muyis ya zubar da makaman yakinsa ya hakura ya bar masa haka mumy kullum cikin tamvayarta take cigaban da aka samu , magana daya take gaya mata basu fahimci juna ba ,saboda ya fahimtar dani yadda yake sona haka yake son aikinsa ba zai iya rabuwa da aikinsa saboda ni ba hakazalika bazai iya rabuwa danj dan aikinsa ba kowannensu nada matukar mahimanci arayuwarsa mumy ta sauke numfashi tace “sai dukufa gurin nafilfi azumin litimin da alhamis domin allah yayi miki zabi aurensa ko rashinsa “to mumy inshaallahu zanyi amman ni yanzu kawai gara na auri Ib .”
“Lallai addua bata faduwa kasa banza duk wanda addua da ikilasi zai ga aiki “allah dai yayi miki zabi mafi alkhairi arayuwarki”Ameen !. ta amsa tana runtse idanunta

alokacin dasu jaguwa suke tsara zuwa wani aiki a ogun state alokacin samun cikin hally ya bayyana murna agurin Ana’s ba sai an fada ba haka ma jaguwa da ammi duk sunyi matukar murna da samun karuwa da zasuyi dan shafiq ko batan wata bata taba yi ba , yanzu kullum anas idan zai fito daita yake fitowa ya ajiyeta agurin ammi ya taho gurin gag dinsa anan take yini sai idan zai dawo ya biyo ya dauketa sosai take samun gata daga bangaren mijinta da yan’uwanta dan ko shafiq baa barta abaya ba .”Gata da kulawar ta ninku so babu adadi soyayyar da mijinta kullum qaru wa yake ko tari tayi sai ya tamvayeta bare motsi ta wuni gidan ammi tana nan nan daita ta dawo gida mijinta yayita tarairayarta ita kuma tana zuba masa shagwaba .”

****

farar mota ce kirar jeep baka sitik ta staya acikin haraban headquarters cikin isa ya fito ya soma tafiya yana gyara zaman yar saman suit dinsa ya shiga cikin , nan kananan ma'aikata na kasa dashi suka shiga gaishesa yana daga musu hannu har ya karasa office din me gidansa ya zauna yana gaishesa batare daya amsa ba yace ina jinka"
"Yallabai yanzu gbdy an gama tsara yadda zaa kama jaguwa da tawagarsa yanzu haka suna shirin zuwa wani operation din ranar sha bakwai ga wannan watan "sai me kuma muna gudanar da binciken boye ne zamu kamoshi izuwa babban office dinmu ."
"wacce magana ce wannan bincike boye kuma? ya fada cikin tashin hankali "idan har kukaje bakuyi nasara ba fa ? kyakkyawar halakarku da cp zata ruguje kima da darajan da yake ganinka daita zata lalace ya karasa maganar yana numfasawa sannan ya nunasa da yatsansa "ka zauna kayi nazari sosai akan tunkarar wadan nan yan fashi , kayi tunanin sosai akai ya girgiza kai cike da damuwa "yallabai wannan fa shine karo na farko da zaa yi gaba da gaba da jaguwa byn tsawon shekaru da muka dauka muna bibiyarsa yallabai masaniyar fikirarmu mai karfi ce idan har bamu yi nasara ba ka kira taron mane labarai kace lallai bamu san abinda muke yi ba idan kuma mukayi nasarar kamashi duk masaniyar daya bayar ka shigar dashi a rahoton da zaa gabatar agaban ig yallabai ,wannan alamarin ina hango nasara ta koina yay mgnr yana murmushi jin dadi ".
shiru me gidansa yayi kafin daga bisani ya yunkura ya mike tsaye yana furzar da numfashi tare da gyara zaman rigar jikinsa sannan ya goya hannunwansa duka abaya ,haka shima dc ya mike ya biyo bayansa yayi taku daya zuwa biyu ya tsaya yana dubansa "wa zai ja wannan farmaki ?. " Asp T Ibrahim jami'in sirri ya cima ayyuka dayawa sannan yana cima nasara dari bisa dari office din ya dauki shiru baka jin qarar komai sai na ac dake aiki a office din da saukar numfsshinsu ".
“A yaushe kenan ya dawo kasar ?kwanaki biyar da suka wuce “shine zai tunkari aiki haka ?ai zai iya domin ya dawo cike da koshin lafiya muma bazamu barshi haka zamu hada hannu da hannu ne domin kawo karshen jaguwa .”bai sake magana ba ya cigaba da zariya “lallai kuwa zai sheidawa jaguwa wannan mummunar labarin ya ankare da wuri .”

*****
Kamar kullum tana zaune a offi dinta ya shigo yana cicci magani da hannu ta nuna masa gurin zama “ba zama ne ya kawoni ba “to kana iya wucewa dan ina da abun yi “baki isa ba yadda na baro tarin ayyukan dake gabana nazo lallai kema dole kiyi lokacina ya fada yana dukan table din gabanta ta dago ta tsura masa ido shima ita yake kallo jikinsa na tsuma dan gaji da wahalar dashi da take “ina jinka yau kuma da me kazo ?tsaki yaja ya watsa mata hararar ta shiga hankalinta jin tayi shiru yaki magana ta sunkuyar da kanta ta cigaba da aikin dake gabanta on-expecting taga ta janye file din gabanta ya barka ta dago a rikice tana dubabsa cike da manaki ,bata gama mamakin ba taji ya watsa mata a fuska ya sake daukar wani ganin zai dauki na uku ta tattara ta boye a bayanta tace “wai meye haka ?.
“Bansani ba ki ajiye komai kiyi lokacina shine zaman lafiya taja dogon numfash ta sauke kana ta soma mgn “ya kamata zuwa yanzu ka fahimceni muyi soyayya ada a yanzu kuma babu ita wannan soyayyar ka fahimceni kayi hakuri allah zai baka wacce zatayi daidai da rayuwarka dan yanzu Ib ..”
“Karki sake ki qarasa wannan sunan kinji na fada miki ya katseta a fusace yana huci kamar zakin daya ga abinsa ya rasa byn second biyu ya kwantar da murya “ni ban san taya zan fahimceki ba amman ina son ki fahimci cwion abinda nake ji akanki,tanwer ba ban ta'ba faduwa a komai ba dan hakan bazan fadi a soyayyarki ba .”ga tun wuri ka cire wannan soyayyar kaga ni gbdy so nake ka rabu dani ko dole ne ?”

Ya tsura mata rikitattun idanunsa yana kallonta can kuma murmushi ya bayyana acikin fushin da yayi “kika ce na rabu dake ko ? ta gyada masa kanta alamun Eh!.
"Daman kin koyar dani yadda zan soki ne dan ki juya min baya ?"Ban sani ba amman dole ka karbi faduwa tunda bazaka dauki shawara ba ka ajiye girman kan nan naka sannan ka jajurcewa zuciyarka ka zubar da makaman yakinka ka sauya rayuwarka daga ta dabbobi zuwa ta bil’adama dole ka amsa faduwa, idan ma har ka kasa aikata hakan ni da kaina zan sa polisawa su damkeka damka kuma ta har abada dan sai ba tabbatar da kashiga hannu ".
"Wannan ne kuma karya dan zuciyarki bazata iya ba tanwer kina ganina cikin damuwa zaki fini shiga tashin hankali saboda kema maya ce akan sona.
“wannan labarin da né adnan ,wannan zuciyar ta daina sonka kai ina jin ma ban taba sonka arayuwata ba ,wancan ma na burgewa ce kawai kamar yadda na fada maka kana burge zuciyata ce da wasu abubuwa daga lokacin dakace kana sona naji babu wadan abubuwan da..."
“ you're lie tanwer ,why are you lie to me?"
“Daman akwai abun burgewa agurin dan dashi da makami ? Karki manta nifa tantirin dan ta’ada ne da kasa gbdy take nemana me yasa zan burgeki.?tayi shiru qirjinta na dokawa wallahi tasani ba iya burgewa bace kawai tsantsar soyayya ce sai dai bazata iya sadaukar masa da farincikin da yake bukata daga gareta ba “Wallahi ban taba faduwa a komai ba tundaga kan jarabawa aji har zuwa muamula ta rayuwa, lokacina na awa daya shine lokacinki na awa biyar ki maida hankalinki sosai bazaki iya komai akan ki raba zuciyarki da soyayyata ba gara ma ki yarda cikin sauki muyi abinda ya kamata lokaci na Kure mana d'an kome zai faru ni bazan rabu dake ba"yana gama fadar haka ya juya ya nufi hanyar fita cikin tsananin fushi ,yana qaqarin fito ib na kokarin shigowa babu wanda ya tsayawa danuwansa har gara ib ya dan karkace shi kuwa jaguwa kai tsaye ya fice ib ya bi bayansa da kallo babu abinda ya dauki hankalinsa kamar zanen hannunsa daya dan leko ta kasan hannun rigarsa .”

“Ib !
Ta kira sunansa da sauri ya maida hankalinsa kanta yana dubanta tare kulle kofar “tanwer waye wannan mutumin ?kaina ciwo ib kamar ya cire ,oh sorry my tan kinci abinci kuwa ?ta rausayar masa da kwayar idanunta tana girgiza masa kai “kefa likita ce bai kamata kina barin kanki da yunwa ki dinga kokarin kina cin abinci akan lokaci .”bari na qarasa aiki mu wuce gida yayi shiru yana kallon takardu dake watse a office din “wa yayi wannan aikin ?Tayi shiru dan ta rasa me zatace “wannan mutumin …”
“Kai Ib me yasa ka fiye damuwa da tambaya “okay nayi shiru qarasa muje ya cigaba tsayuwa yana tunanin zanen hannun jaguwa kasa yin komai tayi ta tattara abubuwanta tace su gida .”



Gudu jaguwa yake akan titi cikin rashin natsuwa ji yake kamar zuciyarsa zata buga hakan ne ma yasa yaga kamar baya gudu akan titi tsaki yake tayi yana qara gudu duk jikinsa tsuma yake kwakwaluwarsa ta hargitse kamar wanda sabon hauka ya kama bayan doguwar tafiyar da yayi ya qaraso bakin tafkeken get dinsa yayi hon me gadi ya fito da sauri daga dakinsa ya bude masa ya shigo tare da qarasawa inda yake parking motocinsa yayi parking ya fito ya nufi cikin gida duk zaune a babban falonsa ya samesu sun baje yayinda wasu daga cikin su ke shan taba wasu wiwi banda anas da kunnensa ke manne da waya wanda yasan da matarsa yake ."
Gbdy yaransa na ganinsa suka mike suna masa sannu da zuwa da kai kawai ya amsa musu ya nufi hanyar bedroom dinsa yana balbale botiran gaban rigarsa zuciyarsa na matukar zafi ."

A tsaye Ana's ya samesa yana zariya a d'akin tamkar wanda yayiwa sarki karya "adnan !.a zuciye ya juyo a hankali ya kallesa kamar zai yi kuka "meke faruwa da kai ?shiru yayi ya kasa magana ya rungume hannunwansa duka a qirjinsa yana jin wata irin tsantsar soyayyarta na ratsa shi "dan allah ka fada min abinda ke damunka duk kayi wani iri kallonsa kawai yayi batare da yace uffan ba ,"
"Ka fad'a min mana ko kana da wanda zaka fadawa daya fini ne ni abokin kukan ka ne idan ma damuwa ce muyi tare idan ma ta kama muyi kuka muyi ajiyar zuciya jaguwa ya sauke "ina cikin damuwa na rasa yadda zanyi Ana's wallahi ina son tanwer soyayyar da bazata misaltu ba zuciyata zata daina bugawa in har ban mallaketa ba ."
Kamar anas yayi dariya amman ya danne "ai wannan duk abu ne me sauki zaka mallaketa sai dai na godewa da yau ka furta yadda kake ji akanta "kaga yadda tanwer take wasan kwallo dani anas,wai ni anas? Sorry my friend shiyasa naketa fada maka a can baya kaki fahimtata na fada maka ka kiyayi ranar da zaka dawo kana mutuwar sonta “ please Ana's ka taimakeni ta fahimceni ta barni da aikina kai kasan yana da mahimmanci "inshaallahu zamu san abunyi haka dai sukayita tautaunawa har sanda abokin cid ya shigo gidan basu sani ba ."

Cikin dakinsa ya turasa "da gaske da bindiga ajikinka ka shigo ?daita na shigo mana ,lallai hakarmu zata cimma ruwa yau zamu taki saa gabadayansu suna nan yanzu sojoji da polisawa da dss zamu kira suyiwa gidan diran makiya na godewa allah yau aikina yazo karshe matsayi na mai gadi ya qare ya dauki waya ya tura sako ,”
suna cikin wannna tautaunawar jaguwa ya fito ya nufi lambu yana zukar wiwi har zai shiga sai kuma adaidai lokacin mai gadi ya fito tare da bakonsa “kaga mu zauna anan kafin su qaraso suna zama sai ga jaguwa yana tafiya yana zukar wiwi yayinda hannunsa daya ke cikin aljihun wandonsa a hankali idanunshi ya kai bakin kofar dakin me gadi mutun biyu yagani zaune yayi mamaki matuka dan haka cikin tsananin tashin hankali ya yar da Karan sigarin hannunsa yana kokarin qarasowa inda suke “tun daga nesa me gadi yace “gashi nan fa shine jaguwa bakinsa kawai jaguwa ya kalla ya fahimci abinda ya fada .”

Yana gama karasowa yace “waye wannan?yallabai kanin abokina ne ya kawo min ziyra byn tsawon lokacin da yayi baya qasar Sa’ad ga gaishesa mana wanda aka kira da Saad ya gaishesa jaguwa bai amsa ba dan haka nan yaji maganar me gadi bata shigewa ba bugu da kari faduwar gaba me tsanani dake kai kawo a qirjinsa kuma ya kasa danganta hakan da matsalar tanwer juyawa yayi ya nufi hanyar baya bai tsaya a koina ba ya sai inda tukunyarsa take kallo daya yayi mata yaga alamun an taba koma yace an canza mata zama daga yadda ya ajiye dan shi mutun ne da ko yaya ka taba masa abinsa zai gane duk kuwa tsawon lokacin da yayi bai waiwayi abun ba .”
Tsaye daya yayi kasancewar dogo ya dauko nan yaji wata sabuwar faduwar gaba sakamakon ganin madubinsa da mahonsa sunyi bakin kiri sabanin yadda ya ajiyesa kuma baba ya fad’a masa duk sanda yayi haka akwai damuwa da sauri ya zagaya ta dayan hannun ya koma bangarensa hankalinsa a tashe yana kiran layin baba yana masa bayani “tabbas aiki aikin wannan alama da kagani alama ce da polisawa zasu iya shigowa gidanka a duk sanda suka so ,haka zalika Wacan aikin na saduwa da yarinyar nan ma ya lalace shiyasa nace ka aureta ka tsaya jayayya danj “kokarin da nake yi kenan ba saboda na kamu da tsanani soya …”bai qarasa maganar ba ya soma jin jiniyar yan sanda a guje ya fito daga dakin sunan Ana’s ya fara qira da karfi sannna sunayensu sauran ya biyo baya cikin kankanin alokacin suka hallara agabansa “ku kulle gbdy windows din part din nan da duk wata kofa da zata fitar da mutun waje akwai da…”




Mmm sudais

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is

Please Login or Register in order to submit comment