ba haushina ba tunda ba d'aure ka nayi ba da ka ..."enough zahra karki tunzira zuciyata na miki wulakanci ya fad'a a tsawace ya juya mata baya yana k'okarin saka kayansa ,ita kuma ta koma ta kwanta ruf da ciki tana tunanin abun yi ."
ganin bata da niyyar fita ta barshi yasan yadda zai tsere yace "ki tashi ki kama gabanki ta juyo a hankali ta kalleshi ranta a bace kmr zatayi kuka tace "Ai ni na kama d'akin". "okay ni ya kamata Kenan na fita na bar miki ba"? ya fad'a yana maida botiran gaban rigrsa a hankali ta mike still babu kaya ajikinta ta sauko tana dubansa , jikin window d'akin ya Koma ya yaye labule dakin yana kallon haraban hotel din "tabbas maganar Anas gsky ne police da security da yan jarida ne cike da haraban hotel din,
ya furzar da iska mai zafi daga bakinsa tare da rike kugunsa da hannunsa d'aya yana mata kallon tunhuma sannan yasa kai zai fita daga d'akin tace " dan Allah minti biyu Kawai ". ya tsaya batare daya juyo ba.
a natse ta dawo gabansa suna fuskantar juna "me yasa Adnan "? me yasa baka sona "?
"Kawai bana sonki "ya fad'a a takaice cikin tsananin bacin rai . ta runtse idanunta tana jin wani irin zafi aranta, Idan akwai abinda ta tsana bai wuce ya furta mata baya sonta ba ,haka nan taji hawaye na bin kuncinta murya a sanyaye ta fara mgn ". gani ni kuwa Ina mutuwar sonka ina maka son da ..." .
Saurin daga mata hannu yayi ta hanyar dakatar daita yana cewa
"dan Allah malam ki barni haka kina damuna da surutu ya fad'a yana sake jan tsaki yasa hannu ya tureta gefe yana cewa "duk abinda kika yi dan ki cutar dani kice zaki kwana aciki dan bazaki ci riba ba, ya kai hannunsa ya rike handle yana Shirin murda key ya ji muryarta cikin kunnensa ".
"ka dan jirkirta karka fita yanzu domin fitarka yanzu akwai damuwa "ta fada batare data shirya fad'a hkn ba ,haka nan ta tsinci Kanta da fadar haka , bama ta san ya'akayi kalmar damuwa tazo bakinta ba .
ya juyo gbdy ya tsura mata rikitattun idanunshi yana kallonta "me kika ce ?" take jikinta ya kama rawa da kafafunta ganin yadda yake kallonta gbdy ta rikice ta dimauce tayi data sani "
a sukwane ya dawo suna fuskantar juna "uhmmm ina jinki "tayi shiru ta kasa mgn dan bata san me zatace ba dan tana bud'e baki zata fad'a masa komai saboda ita kam bata iya karya ba .
"Bazakiyi magana ba ya fad'a tare da damkar makoshinta nan take idanunta suka yi kulu kulu tsabar matsa ,da kanta ta dinga masa alamar zata fada.
ya sakar mata wuya yana filinging daita tayi taga taga ta dafe bangon d'akin ta tsaya bisa kafafunta tana huci da kyar ta
d'aga hannuta tana cewa "uhm ...uhmm akwai damuwa banason ka fuskanci matsala idan ka fita yanzu police zasu iya attacking dinka."
"Uhmmm ai ya kamata kiso hakan ,tunda shine burinki na wulakanta ?"
"wallahi a'a, kullum Ina maka addua Allah ya tsareka ". ta fad'a a rude muryarta na rawa .
"akan me Kenan kike min addua ? "akan alqalla fashin da kake ta sake subutar baki dan sam bata iya karya ba ,koda ake cewa duk wanda yabi maza zai yi karya ,zai yi sata zahra bata iya karya ba sannan bata sata barta dai da bin maza suma masu lasisi manya mutune manyan yan siyasa da manyan kusoshin gwanati " .
yayi shiru Kawai yana cigaba da sauraronta tare da nemna Karin bayani "shiru tayi jikinta na sake d'aukar rawa gbdy ta daburce ta dawo tamkar wawiya agabansa "na shiga uku meye haka nake yi ? "
"me yasa na fad'a masa nasan sana'arsa ,ba abinda ya kawoni Kenna ba , dan dole na nemawar kaina mafuta tun kafin ya sake shakeni na mutu .
Kamar tsohon maye yake kallonta kafin a hankali yace "Kafarki ba a kasa take ba ki ajiyeta a kasa da kyau kiyi min bayani a ina kika san alqallata?
Muryarta cike da in Inna tace "Uhmmm ...ammm sai Kuma tayi shiru ta kasa cigaba da magana wata hadadiyar tsawa ya buga mata yana sake tambayeta jikinta na rawa ta soma mgn " nasan kana yi sana'ar fashi ne agurin dcp ,nan ta kwashe komai ta zayane masa a karshe tace "yanzu nasan bibiyeta suke domin su samu damar kamaka".ta hada da Karya dan kar ya fahimci komai ..
"Ke ya'akayi kikasan suna waje yanzu"? "wayar da kayi da anas naji komai gbdy sai tunanina ya bani ni suke bibiya domin su samu damar kamaka .
kallonta yayi a d'age yana ta'be baki ,bani zaki rainawa hankali ba ,kanki zaki rainawa hankali an hada baki dake ba, dan Akamani Shine Allah ya matsi bakinki Ko?"
"To kisani bani da bakin uwa yadda na shigo lafiya haka zan fita lfy , "a'a ka tsaya ka fahimceni na yita kiranka domin na fad'a maka komai dake faruwa kasan matakin da zaka d'auka amman kaki d'aukar wayata ."to yanzu ya ake ciki malama zahra ?ya sake tambayeta a d'age yana sauke numfashi a boye dan gbdy ya gama ganota itace ma tabasu number wayarsa da yake zargin abokansa da yaransa ne."
"burinsu su kamaka dan Allah ka fahimceni Ina sonka zan iya auranka da wannan sana'ar da kake zan taimaka maka akan sana'arka ta yadda zaka cigaba da samun nasarori sannan kayi nasara akan polisawa dake son ganin bayanka ."
tsaki yaja yana cewa "baki da hankali, Karki d'auka dan kinsan Ko ni waye zai sa ki samu abinda kike so agurina a'a babu wannan damar Idan kin ga dama ki had'a kai dasu ,Ko kuma ince ki qara hada kai dasu ba damuwata bace zasuyi amfani dake ne abanza akarashe kece zaki kwana ciki ya karasa magana yana sake juyawa yasa kai zai ya fita daga d'akin ."
"Wayyolhhly Allah Adnan why please wallahi Ina sonka ka taimakeni bazan iya cigaba da rayuwa babu kai ba na bar zunzurutun miliyoyi kudinn saboda qaunar da nake ..."
"Karya kike munafukar Allah
"Ba dai saboda qaunar da kike min ba yasa kika bar damarki Allah ne ya tona asirinki ",karka ce haka please Ina sonka
"bani kike so ba kinsan abinda kike so ajikina ,me zai hana ki hakura dani , jijiyar mazaje nawa kika ci duk baki samu wacce tayi daidai dake ba sai nawa zaki makalewa?" kudi Kuma ki Koma ki karba abunki idan zasu baki kenan ,domin yaudara acikin police kmr tare suka zo duniya ya k'arasa fita daga d'akin gbdy .
Hawaye take har sanda police suka banko kofar dakin suka shigo tana durkuahe a tsakiyar d'akin tasa hannu ta janyo zanin gado ta rufe jikinta tana zubar da ruwan hawaye.
commissioner ya dafa ta ya fara tmbyrta jaguwa alokacin daya Kuma sauran police suna dudduba d'akin ,sai dai babu shi ba alamunsa ita kuwa kuka take sosai da iyakacin karfinta, tayi biyu babu ta fada masa komai sbd tunaninta zai saduda ya sota amman duk da haka bai saduda ba bare hakan yasa ta zama wani bangare na rayuwarsa duk tmbyr da suke mata bata bud'e baki ta basu amsa ba."
A hankali police suka cigaba da duba lungu da sako kafin suga fitowar commissioner, jaguwa yana ganinsu yay sauri ya boye yana tunanin ko ya haura sai kuma ya fasa ba mamaki wasu police na dakon baya tunawa da yayi ba da fuskar da suke nemansa yake ba Kawai ya fito daga maboyarsa ya soma tafiya a natse Suna bincikensu yazo ya wucesu , sai dai bai tsaya shigar motarsa ba ya bar hotel din .
tare da commissioner zahra ta fito "kin kuwa d'aukar mana hotonsa na ainihi ?".
"Yallabai nayi k'okarin yin haka sai dai yaki yarda kasan mugun wayo garesa "kiyi k'okarin ki samo mana hotonsa domin da shi kad'ai zamu hanashi yawo acikin garin nan dan zamu baza hotunansa kinga duk inda ya shiga zamu Samu information har bakin motarsa suka k'arasa suna cigaba da tautaunawa ita gsky tana ganin zata hakura da kudin da zasu bata dan bazata Iya kasadar mikashi ga hukuma ba bama zai kamu ba gashi daga haduwarsu duk ta daburce ta fad'a masa komai kuma yaki yarda daita tasan ita dashi har abada ."
Tun akan hanya jaguwa ya Kira baba ya labar masa jikinsa yaki amsa bango "okay to shikenan baba zanzo ."
da misalin karfe tara na safe dady ya zaunar da tanwer yayi mata nasihohi sosai tare da jan hankalinta akan kuskuren da take neman aikatawa, har yayi ya gama bata ce uhm ba bare uhmm, abinda ma bai sani ba babu kalma daya data shiga brain dinta domin kuwa tana kan bakanta na son jaguwa da Kuma son aurensa muddin ya canza sana'a , duk ta inda zasu bullo mata ita dai babu sauyi jaguwa take so ."
Tunda jaguwa ya isa gida ya kasa zaune ya kasa tsaye sai zariya yake yana zukar tabar wiwi yana cewa "ni zahra zatawa haka ?taso yaudarata fa dan dai ni din ba mayen mata bane ?anas ya matso ya dafa shi "wai meye zaka d'aga hankalinka akan zahra din banza babu abinda ta Isa tayi maka baga shi ka ganota ba " gani tayi zata bukunci lahira shine ta dinga fada min kalaman yaudara wai tana sona bata son na cutu ,kasan wani abu tun sanda ka kirani na ganota kawai na batsar dan naga gudun ruwanta ,Kai lallai ne na kama zahra na rabata da rayuwar waje idan ba haka ba daita za'a had'u a cutar dani, ina bukatar adanata zahra ....." ya fad'a da karfi yana dukan bango nan take hannunsa ya tsage sai jini ya fara zuba gbdy ya fita haiyacinsa anas ya amsa sauran wiwin hannunsa ya kamosa ya zaunar dashi "karka qara shan komai Ina zuwa ya fita da sauri ya bar jaguwa, bai dade ba ya dawo yayi masa dressing din hannunsa jaguwa ya kishingida yana tunanin yadda zai kamo zahra anas ya sake fita ya barshi .
Tunda anas ya fita bacci ya d'aukesa bai tashi ba sai gurin karfe hud'u Kuma har lokacin anas bai dawo gidan ba ,ya tashi ya shiga bayin dake manne da falo ya dauro alwala ya fito ya gabatar da azahar da la'asar shiru anas har bakwai bai dawo ba ,nan hankalinsa ya fara tashi ya shiga neman layinsa kira d'aya ya dauka yana cewa" gani nan shigowa " .
ko cikakken minti shabiyar basu da gama waya basu yi da gama waya ba ya shigo jaguwa na ganinsa ya mike ya k'arasa ya rike masa hannu" ina kaje kasan banason kanayi nisa dani ko".
"ba gani a gabanka ba muje kaga wani abu ya jashi zuwa wani daki dake kusa da wanda suka saka alqali, suna shiga jaguwa yaga zahra d'aure har bakinta sai faman zare Ido take .
Jaguwa ya kallesa ya juyo ya Kalli zahra sannan ya kwashe da wata hadaddiyar dariya ya rungume anas ajikinsa "gsky ka burgeni yau kayi abinda ni kad'ai zanyi ,yanzu zuciyata zata samu salama .
ya zare hannunwasa ajikin anas ya dawo Inda take zaune ya dan durkusa a gabanta ya cire pilastar da'a ka rufe mata baki.
"Sannu tantiriya ni zaki yaudara ko? idanunta suka kawo ruwan hawaye ta girgiza masa Kai alamun "a'a !
"har kamar ni zaki yaudara ?"dan Allah kayi hakuri ba yaudararka nayi ba" shiiii......" "rayuwarki tazo karshe zahra kinga kin huta da yawon d'aukarwa kanki zunubi domin kuwa anan zaki cigaba da rayuwarki yana gama fad'ar haka ya mike ya dafa kafad'an anas "muje abokina karka sa a kwanceta sai tayi sati a d'aure ,
"angama mutumina, nan suka sa kai suka fita daga d'akin suka barta tare da kullewa .
****
Tsawon sati biyu Kenan tanwer tana neman layin jaguwa Kiran na shiga bai d'auka saboda yayi busy sosai domin kuwa ya bazama gari neman yarinyar da baba yace, sai dai gbdy ya nemi yarinyar ya rasa ya sake dawowa baba ,ya tabbatar masa lallai sai ya nemota ta kowani hali, ko ya auri tanwer Ko kuma ya kwana daita hakan zai Karawa aikin jikinsa karfi na tsawon wata uku zuwa biyar hatta police hankalinsu zai dauke akansa ya cigaba da alqallarka hankali kwance sai dai byn wata ukun nan ya zama dole ya sake bukatar mai taurarin idan ba haka ba komai zai iya faruwa yanzu jikinka yaki amsar bango nan gaba bindiga zata fara shigarka .."
naunayyen ajiyar zuciya ya sauke byn ya gama tunanin magangun baba sannan ya tashi jiki a sanyaye gabansa na wani irin faduwa yana jin Kamar ya hakura ya auri tanwer ya koma kan kujera "to ai tanweer ta fad'awa iyayenta waye ni , dama ace bata fad'a musu cewar tana sona bane , kai iyayenta ma bazasu bani ba, gara na sake nemeta na sadu daita so that daga nan Kawai na rabu daita na cigaba da neman mai irin taurarinta da wannan shawarar ya mike ya shiga bathroom ."
Tanweer a d'aki tana shawarar rabuwa da jaguwa tunda bai sonta haka zalika iyayenta ma basa sonta dashi ,sosai tayi zurfi cikin tunani , ringing din wayarta ne ya dawo daita haiyacinta ta duba wayar sunan doctor muyis ta gani yana yawo akan screen din wayar da Kamar bazata d'auka ba ,sai Kuma ta d'auka qirjinta na bugawa fat fat "hello !"
"Kina ne tanwer ?".
"Ina gida " ta bashi amsa tana yatsina fuskar "to sai ki shirya ki fito yanzu an Kawo wata mara lafiya imagency kuma Lallai sai kece zaki dubata.
"yanzu babu wanda zai dubata Sai ni ?"Gsky sai ke saboda aikinki ne iyayen yarinyar sunce kece kikayi mata aiki sakamakon rashin shan magani da allurai da yarinyar batayi ba ya jawo ciwon ya dawo sabo " shiru tayi tana tunani kafin daga baya tace "okay ka bani minti goma zaka ganni ta fito ta nufi d'akin dady
Tun da ta shigo d'akin gabanta Ke faduwa dan batasani ba ko zai amince mata ta fita , ita dai ko ya yarda Ko bai yarda ba sai ta fita tunda taimako zatai ."
ta karaso gaban mahaifinta ta durkusa a gabansa ya ganta amman yayi Kamar bai ganta ba ya kawar da fuskarsa gefe dan kunya take bashi da iliminta da komai Amman tana biyewa son zuciyarta Kamar mara ilimi . "dady! ta kirasa tana riko tafin hannunsa cikin nata , bai amsa mata ba ,sannan bai juyo ya kalleta ba "dan Allah dady kayi hakuri inshaallahu na canza bazan sake fita koina batare da izininku ba maganar Adnan kuwa ya zama tarihi a zuciyata har abada na hakura dashi ,
numfasawa yayi ya juyo ya tsura mata Ido yana son karantar gskyrta,
"ka yarda dani dady "bazan sake ba tunda bakwa so na hakura . "Kinyi alkwarin tanweer"?
",Wallahi dady nayi maka alkwari bazan sake ba .
"shikenan mamana Allah yasa , Allah Kuma ya yaye miki kiji gbdy , tace " ameen idan ba alkhairi bane arayuwata ," "yauwa dady daman ina son na fita ne zuwa hospital an Kawo wata mara lafiya da nayiwa aiki yanzu a halin daake ciki an dawo daita hospital ana bukatar taimakona dole kuma sai nice zan dubata"
" okay to shikenan Allah ya taimaka Allah ya bada sa'a ya d'auki mukulin motarsa range rover ya mika mata ki tafi daita "yauwa dady na gode ta amsa ta fita da sauri ta Shiga mota kai tsaye hospital ta nufa ta Isa office din doctor suka gaisa atare suka fito yana mata bayanin halin daake ciki har suka k'arasa dakin da matashiyar yarinyar take tana ganin fuskar yarinyar ta ganeta lallai itace tayi mata aiki a makoshinta daya samu matsala kwanaki baya tun kafin jaguwa ya dauketa .
ta k'arasa gadon da take kwance ta bud'e ciwon "subhallah ciwon yayi wost "garin yaya kuka barta agida har haka ta faru shin baku tsiyi maganin dana rubuta muku bane "?
"wallahi babu hali ne mu din bamasu karfi bane dan abinda muke dashi muka tattaro muka kawota akayi mata Aki inji cewar mahaifiyar yarinya.
umarni tanwer ta bayar a wuce daita d'akin tiyata dan ciwo ya dawo sabo dan wani tsoka ya fito mata a wuya yana zubar da ruwa da jini.
Dady Dake zaune ya mike ya Shiga d'akin mumy yana cewa "zainab ki godewa Allah "alhamdulillahi ala kulli halin ta fad'a tana dubansa , "tanwer fa ta gane gsky dazu da Kanta tazo tana bani hakuri na ya labarta komai ta numfasa "kai yanzu ka yarda da wannan yarinyar ,?
nifa tsoro take bani gsky da ba ka barta ta fita ba, daka nemi izinina sai dai ka hadata da wani suje tare tayi aikin su dawo .
shiru dady yayi yana jinta haka nan Kuma yaji gabansa na faduwa jiki a sanyaye yace"kiyi Mata fatan alkhairi zuwa anjima zanje hospital din da kaina na duba Allah dai ya taimakemu".tace Ameen tanweer din da zamu yarda daita ta canza sai dai karfin addua a hankali suka cigaba da tautaunawa .
Fitowarta Kenan daga d'akin tiyata ,ta yankewa yarinyar tsokan daya fito mata a wuya tana yiwa wata nurse dake biye daita bayanin za'a yiwa tsokar da aka yanke scan dan haka itace zata d'auki nauyi komai da duk abinda za'a bukata .
ta k'arasa maganar ta nufi office din doctor muyis dan anan ta bar wayarta tana d'aukar waya Kira na shigowa tayi shiru tana duban wayar ganin me kiranta yasa
Tayi saurin ta dauka tana fashe masa da kuka "ba kuka nace kiyi min ba ina son ganinki yanzu yanzu zaki samu dama nazo hospital na daukeki ?
"shiru tayi tana tunanin Kamar tace masa a'a sai kuma ta kasa tace "shikenan Sai kazo "bai tsaya jin me zata sake cewa ba ya katse Kiran "wayyo Allah ya zanyi yanzu " "ta tambayi Kanta .
runtse idanunta tayi na second biyu tana tunanin alkwarin data yiwa mahaifinta, minti talatin tsakani ya kirata yace ta fito ya karaso yana wajen hospital jiki a sanyaye ta fito tana taku a hankali har ta karaso inda motarsa take ta bud'e ta shiga ta zauna yaja."
Tafiyar minti talatin ta kawosu gidansa suna shiga yajata zuwa d'akinsa ya fara wasa da sansar jikinta bata wani damu ba tunda idan da sabo ya saba kuma Iya ramomce ne ,tsayuwa ta gagaresu suka fad'a kan katifarsa ya rankwafo jikinta a hankali ya kai bakinsa saitin nata sannan ya dan ware kafafunta .
a hankali yayi sama da doguwar rigarta ya fara shafa cinyarta da Bayan hannunsa yana lumshe rikitattun idanunshi,tanwer tayi luf tana amsar sakoninsa tana jin wani sanyi na ratsa sansar jikinta, nan take komai ya kwance mata soyayyarsa da take neman guduwa ta dawo mata sabo fil ,hannunsa ya kai ya shafa cibiyarta zuwa mararta saurin d'auke numfashi tayi saboda dadin daya ziyarceta ta lumshe idanunta tana sauke numfashi da kyar .
yayi kasa da hannunsa yana shafa pant dinta Wani irin ajiyar zuciya da numfashi ta sauke alokaci daya ta bude idanunta dake runtse tana dubansa dishi dishi ,ya dubeta yana kashe mata Idonsa d'aya "Yaya kike ji ?"
Lumshe idanunta tayi tana ciza lips dinta tana kai hannuta qirjinsa ,ai Kamar jira yake yaji saukar hannunta ya tura hannunsa cikin pant dinta yana shafa gurin a hankali a hankali.
Wani abu taji ya caki ilahirin jikinta Kamar anjonata da wutar lantarki runtse idanunta ta sake yi gam take Kuma jikinta ya d'auki rawa .
a hankali ya zame pant dinta yana cigaba da shafa gurin sosai ta tafi wata duniya bata ankara ba taji yana k'okarin tura mata jijiyarsa ,kin Shiga tayi saboda jikinta a matse yake sosai kamar ba'a taba Shiga ba .
hannunwanta ta kai ta dafe kafadunsa tana dawowa cikin hankalinta ta yunkura zata tashi ya sakar mata karfinsa ya danna mata jijiyarsa da karfi sai gata ta shige..."
ta saki wani qara tana sake rike damtsensa da iyakacin karfinta yana gama shiga ya rungumeta tsam ajikinsa yana lumshe idanunshi da suka gama canza , sai daya ci sosai sannan ya d'an dagata ya kalleta akwaita da dadi ,ga ni'ima maimakon ya bita a hankali ya kasa jikinsa na tsuma ya dinga shigarta lungu lungu yana tabo mata Inda zata ji Dadi idan tabo mahaifarta ta qara ta kamkameshi tana kuka duk da tana jin dadin da bata ta'ba jin irinsa ba , amman tuno wannan jijiyar kan iya jefa mutun cikin gararin rayuwa da shiga balai yasa a hankali ta dinga turesa alamun ya barta sai dai ta kasa dan bazata iya da karfinsa ba , shi kuwa sai fama zuba mata jijiya yake dan tuni ya fita haiyacinsa har da kwallan Dadi ya dinga fitarwa yana shigarta."
Wani irin yanayi ta Shiga jin salonsa na zahiri koina ajikinta ya sake mutuwa ta fara sakar masa jikinta a hankali ya bud'e idanunshi akanta jin yanayinta ya sauya ba kamar dazu ba sai dai Idanunta a runtse suke tana jin wani sanyi dadi na ratsa ilahirin jikinta ,yadda yake juya jijiyarsa dole ya haukata mutun, numfashi Kawai take fitarwa sama sama wasa wasa sai da jaguwa yayi awa biyu akanta yana sarrafata kafin ya cire jijiyarsa yayi release akan tissue.
ta sauke wani naunayen numfashi ta dawo Kamar matacciya a kwance ta runtse idanunta gam dan bazata iya kallonsa ba , ya goge saman joystick dinsa ya warware wani tissue ya dawo gabanta ya ware kafafunta ya soma goge gabanta,d'auke numfashi tayi dan ji tayi kamar yana tsotsa mata gurin ne ta sake runtse idanunta har gama bata bud'e Ido ba ,ya janyo boxes dinsa ya zira ya koma kusa daita ya Kwanta ya janyota jikinsa ta shige jikinsa sosai tana sakin numfashi tana shafa gashin dake kwnace a qirjinsa .
nadama ne fal acikin ransa Allah ya gani wannan Karon ma dole ce tasa ya kusanceta kuma yayiwa kanshi alkwarin hakan bazata sake faruwa ba sun jima makale da juna har bacci ya dauketa ya tashi ya d'auki tissue daya goge spam dinta ya shiga special room dinsa ."
Shi kuwa dady haka nan zuciyarsa ta kasa samun natsuwa ya shiga zariya mumy na kallonsa taki ce masa komai , kasa hakuri yayi ya kira direbansa suka nufi hospital babu ita babu alamunta ya ciro wayarsa ya kira layinta kira d'aya biyu baa d'auka ba ana uku jaguwa ya d'auki wayar yana dubawa sunan my dad ya gani dan haka ya soma tashinta "tan !!!!
Ta bud'e idanunta da kyar tana dubansa "dad dinki na Kira wayarki Ai da sauri ta sake bud'e idanunta sosai ta amshi wayar tana mannata a kunneta jikinta na rawa , shi kuma ya zauna kusa daita yana shafa fuskarta "hello dady." kina Ina tanweer ?
" Ina hospital yanzu zan dawo gida "kina hospital kika ce ? "muryarta cike da fargaba tace "eh "!
"Gani a hospital din babu Inda ban bincika ba bakya nan a karshe aka ce kinzo kin kama gabanki "
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ta furta tana durowa daga saman gadon batare data kashe wayar ba ta janyo zanin dake Kan katifa ta rufe jikinta tana cewa "wayyo Allah na shiga uku shikenan zan mutu yau ta soma kuka ."
Jaguwa bai ce mata komai ba ya d'auki wayar ya Kase ya janyota ya zaunar daita akan cinyarsa dan yasan shine silar faruwar komai "am sorry
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 33 Chapter of 62