ya kame guri d'aya ya kasa kwakwaran motsi, ya tsura mata Ido yana neman yadda zai amshi bindigar a hannunta dan ba shi da tabbatacin babu harsashi aciki .ita Kuwa tanweer wani dishi dishi take gani acikin idanunta , yayinda a hankali take Jin kanta na juyawa bud'e idanunta tayi da kyau tana kallonsa tare da cije lip's dinta da karfi "kaga malam zaka min abinda na bukata ko kuwa na aika kaina lahira cikin sauki dan nasan muddin baka yi abinda nace ba mutuwa zanyi cikin wahala ?.bai ce mata Komai ba illa kallonta da ya cigaba da yi qirjinsa da zuciyarsa na tafarfasa, jikinsa babu kuzari ya sauko daga kan bed zuciyarsa na cigaba da tafarfasa har ya kusan Kaiwa kofar fita ta biyosa da sauri ta sha gabansa tana sauke numfashi "Ina zaka tafi ka barni ?" wallahi da gaske nake zan kashe kaina ."
"kafin ki kashe kanki ki fara kasheni ya cire bakin bindigar akanta ya saita a qirjinsa daidai saitin zuciyarsa "ki harbeni ya fad'a a tsawace yana zaro mata Ido " shiru tayi tana kallonsa cikin tsananin tashin hankali , yadda take kallonsa a hargitse haka shima yake kallonta cikin tsananin fushi "kin tsaya kina kallona ki harbeni mana alabashi idan na mutu sai ki kashe kanki , kin d'auka zaki tsoratani da mutuwa ne ? bari kiji na fad'a miki babu tsoron mutuwa acikin zuciyar adnan domin yasan ko ba jima ko ba dade zai mutu , koma nace tana bibiyata a kowani lokaci domin kuwa idan ban mutu a gida ba zan iya mutuwa akan titi dan haka ki kasheni kawai idan shine mafuta agareki amman bazan ta'ba aikata abinda kike buka............."ai bai k'arasa maganarsa ba yaga ta d'auke bakin bindiga aqirjinsa ta maida kanta had'e da dannawa take jikinsa ya kama rawa tamkar mazari sai dai ganin tabbas babu alamun alburushi aciki yasa shi fixge bindigar a hannunta ya ɗauketa da wani gigitacen marin yana cewa "you're very stupid tanweer akan iskanci banza da wofi zaki yi k'okarin kashe kanki . "kin mance ko ke wacece ?
cikin kuka tace "wacece ne ? ka fad'a min wacece ni ?ta sake tambayarsa cikin zafin zuciyata da sha'awa mai zafi , shiru yay yana mata kallon banza zuciyarsa na zafi da quna "wallahi kaji na rantse zan kashe kaina Kuma a daren nan tana gama fad'ar haka ta juya fuuuuuuuu zata bar d'akin ya fixgota da karfi ya sake ɗauketa da mari har biyu ajere "wallahil Azim ki shiga hankalinki ,
nace ki shiga hankalinki , idan zaki kashe kanki ki bari na maidake gurin iyayenki idan akwai abinda yafi kisan Kai kiyi agurinsu tanweer wannan ba damuwata bace yayi mgnr a matukar tsawace yana nunata da yatsansa yana huci "bani bindigar ya fad'a tare da mika mata hannunsa madadin ta bashi bindigar hannunta kamar yadda ya bukata sai tayi wugi dashi ta zube a jikinsa tana kuka .
baya yayi luuuuuuu ya fad'a saman katifa sam bataji zafin marukan da yayi mata ba , ita dai buqatarta ta biya ya kusanceta ta daina jin abinda take Jin yana yawo a sansar jikinta ,
tana hawaye ta Kai lip's dinta kan nashi tana lasa tana shakar numfashinsa still tana kallonsa tana lissafin yadda bukatarta zata biya akanshi . "
A hankali ta had'e bakinsu guri d'aya ta fara sotsa tare da kai hannunta cikin pant dinsa Kai tsaye hannunta ya sauka akan joystick dinsa me tsawo da kauri , bata tsaya 'bata lokaci ba ta fara murzawa .
gbdy wani irin yaji ajikinsa jijiyon dake aiki ajikinsa suka motsa, jijiyarsa ya tashi sosai ya mike yana wani irin harbawa da sauri sauri .
gbdy jikinsa yayi sanyi kmr wanda aka yiwa wanka da ruwan sanyi ,ya lumshe Idanunsa gbdy ya nemi natsuwarsa ya rasa zuciyarsa ce ta dinga narkewa tana amsar sakoninta masu burkita lisafi sai dai kuma jin zuciyarsa yake kmr zata buga dan bakinciki abinda take bukata daga garesa , hannunsa ta kamo ta d'aura kan nonuwanta wani zirrrrrrr yaji a ilahirin jikinsa tun daga yatsun ka'fafunsa yake Jin sanyin dadi na taso masa har zuwa cikin brain dinsa , a lisafinsa bai ta'ba Jin irin wannan yanayin ba da yake a yanzu , Jin tafiyar hannunta yake kamar akwai wutar lantarki ajiki adalilin fixgarsa da take izuwa muguwar shaawarta ".a hankali ya fara shafa nonuwanta Amman shi har cikin zuciyarsa iya nan kawai zai tsaya bazai d'ara daga kan haka ba ,wani numfashi ta fixgo da karfi ta fitar tana lumshe idanuwanta had'e da yin sama ta Kai masa brest dinta daidai bakinsa ."
kallonta yayi tare da kamo lip's dinsa na kasa yana cizawa a hankali batare da yayi mata abinda take bukata ba ,shi kam bancin ya tabbatar da virgin ce da babu abinda zai hanashi cewa karuwanci ne ya motsa mata ,
shiru yayi na tsawon mintuna goma yana kallonta ta Kai hannunta fuskarshi tana goga masa brest dinta tana goge masa zufa da ke tsatsafo masa a fuskarshi sbd duk sanyin ac dake ratsa d'akin amman gumi ne ya rufeshi . a hankali ta Kai bakinta daidai kunnensa ta kira sunansa "Adnan ...!"
Yana jinta yayi shiru yaki cewa komai dan yau yaga abinda yafi karfin tunaninsa , yana ganin naci da iskanci irin na zahra yau ga tanweer wacce ta doketa a komai, wani irin quna yake ji a rantsa sai dai qunar bai sa yaji tsanarta ba hasalima zallar tausayinta da shawarta ne daskare acikin zuciyarsa "Adnan !" ta sake Kiran sunansa a karo na biyu cikin sanyayyiyar muryarta kmr zatayi kuka , a hankali ya bud'e bakinsa zai amsa mata dan yaji me zata ce sai dai qunar da zuciyarsa keyi yasa ya kasa sarrafa harshensa "dan Allah kayi min abinda nake bukata wani Abu nake Jin yana yawo a ilahirin jikina da ban ta'ba jin irinsa ba a tun tsawon rayuwarta ."
da zai iya kusantarta tabbas da yayi saboda tsananin shaawarta da tausayawa halin da take ciki sai dai bazai iya ba yana adduar Allah sanyayyya mata abinda take ji ajikinta ,"bazaka kusanceni ba ? ta sake tambayarsa cikin mawuyacin hali , Kansa ya girgiza mata alamun bazai yi ba , cikin sanyi murya tace "to muje ka nemo min Wanda zai yi dani ko abinda nake ji zai bar jikina " ta k'arasa maganar tana k'okari mikewa ajikinsa da karfi ya fixgota ya maidata jikinsa "kina hauka ne ?"to bazan ci ba kuma bazan Kai ki aciki ba" naunayen ajiyar zuciya ta sauke hawaye masu zafi ya zubo mata sbd ganin gbdy yanayinsa sun nuna mata bazai ci ba ,"adnan kayi mata abinda take so mana tunda itace ta bukata yar Adam ce tanweer kamar kowa dole zata bukaci nmj " zuciyarsa ta bashi wannan shawarar "Anya kuwa zan iya kusantar yar mutane bayan ita din virgin ce ?" no! no!! bazan yi ba ,bazan iya aikata hakan ba . "Amman ai abinda take so kenan ? ya sake tambayar wankakkiyar kwakwaluwarsa . shiru yayi yana kallonta yana zance zuci , ta kallesa taga har lokacin ita yake kallo yana tunani , cikin tsananin damuwa ta sake yunkurawa ta mike daga jikinsa zata sauka akan gadon taji ya fixgota da iyakacin karfinsa ya zagaye kugunta da hannunwansa duka tare da rungumeta tsam ajikinsa yana fitar da numfashi sama sama hannunsa d'aya ya zare ajikinta ya janyo blanket mai taushi ya lullu'besu yana sauke naunayen
ajiyar zuciya ."
bakinta ta Kai cikin kunnensa " wayyohhhly Allah Adnan baka san yadda nake ji ajikina bane shiyasa kake bata lokaci ,wallahi Ina Jin kmr mutuwa zanyi, ta'ba zuciyata kaji zafi take ,jikina zafi yake ka taimakawa rayuwata ".
" it's risky , gaskiya bazan iya ba" ya fad'a yana control din Kansa dan Shima a hannu yake gashi jijiyarsa sai haniniya take ,ta yunkura zata tashi ya rike kugunta "please tanweer me yasa baki da tausayi ne ? tayi shiru tare da dunkule hannunta , ta dinga ji wani irin zafi a gbdy ilahirin jikinta kamar wacce aka zubawa barkono .
ta rushe masa da kuka tana dukan qirjinsa da hannuwanta duka tana son ta mike ya matse gam "okay okay na yarda zan taimaka miki har ki samu natsuwar da kike bukata " ta lumshe idanunta sannan ta bud'e tana tsotsa jikinta dake mata zafi , shi kuwa kallon yadda take tsotsa jikinta yake ganin bai fara ba ta sake yunkurawa "sorry nace na yarda zanyi .
a hankali ya fara sucking din nipples dinta yana shafa gabanta wani wahalalle numfashi ta sauke tana sake tura masa Brest dinta, kasa yayi da finger's dinsa ya shiga yawo da finger's dinsa a kasanta , gbdy ta d'auke wuta nan da nan jikinta ya shiga siyayar da ruwa, cike da faduwar gaba yay gefe da pant dinta ya soka finger's dinsa daya cikin jikinta yana yi mata a hankali ta yadda zata ji dadin da take bukata , fingering dinta yake sosai bakinsa na kan nipples dinta amman ita jijiyarsa tafi bukata taji ajikinta dan haka ta Kai hannunta ta zare pant dinsa gbdy ta daura hannunta a kan joystick dinsa tana murzawa tana sauke ajiyar zuciya bai san lokacin daya maidaita kasansa ba ya dawo Samanta yay mata rufa da faffadan qirjinsa, yayi kasa da bakinsa ya kafa a gabanta ya fara sucking dinta , wani irin nishi ta sauke da karfi ,harshensa ya dinga karkad'awa yana tsotsar kasanta kmr zai cinye gurin yana lasar ruwan dake tsiyaya." sucking dinta yake sosai cikin kwarewa yana furzar da hucin numfashi ."
Ita Kuwa nishi kawai take tare da Kai hannunta cikin sumar kanshi tana yamutsawa, a hankali muryarta ta fito "Adnan ni sex nake so dan Allah I need sex kaji " Jin haka yasa ya dinga sucking dinta da sauri sauri wai a nashi dabarar tayi release ya huta da jaraban dake cinta , idanunta sun kad'a sunyi jawur tamkar gawarshin wuta tsabar abinda ke cinta tausayi take bashi baya son ya zamo silar 'bata mata rayuwa amman ita sai k'okarin kamo joystick dinsa take tana Kaiwa jikinta ,wata dabara ce ta fad'o masa ya tsaita kan kaciyarsa a gabanta nan take jikinta ya shiga rawa kamar mazari ta ware masa ka'fafunta tana manne masa ajiki tare da zagaye wuyansa da hannuwanta duka ."a hankali ya dinga goga mata kan joystick dinsa a belinta wani nishi ta shiga saukewa tare da Kara shigewa jikinsa bakinsu ta had'e guri d'aya ta kamo lips dinsa tana bashi wani hot kiss mai rikitatwa byn ta gama ta maida bakinta cikin kunnensa ta fara lasa tana karkad'a harshenta tare da hura masa iskar bakinta, ai nan take komai ya kwance masa gbdy ya Kara fita haiyacinsa Idanunsa suka rufe ya dinga Jin wani irin fellings na shigarsa da hud'a gobobin jikinsa bai san sanda ya soma shigarta ba , wani bankaro masa qirjinta tayi tana turo masa manyan dukiyar fulaninta bai tsaya wata wata ba ya cafki nipples dinta yana shigarta yana tsotsa kan nipples dinta .lokacin da zabgegiyar jijiyarsa ta gama shigarta ta saki wani qara mai sauti gbdy gidan babu Inda bai amsa kuwan sautinta ba ,yana gama shigarta wani hayaki bakinkiri ya dinga fita a fuskarta sai dai hankalinsa bai Kai gareta ba saboda fita haiyacinsa da yayi ,sannan dadin dake ratsashi yasa ya kasa barinta gashi rungume yake daita bare yaga hayakin , dadi yake ji sosai mai tsuma gabobin jiki wanda bai ta'ba ji ba , dadinta na dabam ne bai taba Jin irinsa ba "dama haka dadin budurcin yake ?yayi tmbyr acikin zuciyarsa ya Kai tsawon minti talatin akanta yana juya jijiyarsa acikin jikinta batare da yayi release ba ,ya sake kwakumeta sosai ajikinsa yana shigarta.
yadda yay expecting din dadinta
haka yaji koma yace ya zarta yadda ya tsammanin , joystick dinsa ya sake zurawa cikin jikinta ", wayyohhhly Allah na dadi nake ji sosai ya fad'a a fili , kema kina Jin dadi ? ya tmbyeta yana riko kugunta yana soka maka jijiyarsa yana furta " shiiiiiiiiiii ....!!!kmr mai cin yaji "ban ta'ba ci mace me dadinki ba tanweer ,da sauri da sauri ya dinga shigarta da kyau ita Kuwa numfashi ma da kyar take fitarwa dan yana shigarta komai ya kwance mata madadin taji dadi da take bukata sai wani azaban ciwo ke ratsa jikinta ta rasa a wani hali take ciki ,gbdy bata ma san wainar da yake toyawa ba a duniya take ko a lahira take bata sani ba kamkameta yayi sosai ajikinsa lokacin da zai yi release yayi saurin cire jijiyarsa yayi release a waje sai bayan daya yi release ya lura da hayakin dake fita daga fuskarta wanda zuwa lokacin numfashinta na daf da tsayawa ya daina aiki ,rashin wadataccen numfashinta bai damesa ba kamar hayakin daya gani.
da sauri ya tattarota jikinsa gbdy ya tsurawa fuskarta Ido , gbdy zuwa wannan lokacin jikinta ya saki bata motsi . hankalisa a matukar tashe ya cigaba da kallon fuskarta dake fitar da hayaki yana nazarinta hankalinsa a matukar tashe ya sauko ya janyo jallabiyarsa ya zira ya d'auki d'aya daga cikin wayoyinsa ya fito daga d'akin zuwa parlour'nsa yana neman layin baba , ya kira ya kai sau uku sannan aka d'auka cikin mayen bacci da sauri jaguwa ya shiga koro masa abinda ya faru " daga can bangaren aka fara magana "wannan ai aikin sihiri ne , asiri aka yi mata ," Kasa mu ganye magariya guda bakwai idan akwai a kusa da kai sai ka karanta fatiha, ayatul kursiyu, suratul a'araf daga kan Aya ta dari da shida zuwa Aya ta dari da ashirin da biyu ,sai ka karanta suratul yunus daga aya ta sa'banin da bakwai zuwa Aya ta tamamin da biyu sai suratul kafirun kafa d'aya, falaqi da nas kafa uku uku sai ka Karanta wannan adduar allhumma rabban Nas azhibal ba'as ashfi wa'antash shafi,la shifaallah shifa'uk shifaun la yugadiru sakaman kafa uku sai ka had'a da wannan adduar bismillah urkika min kulli Shai'in kulli nafsun, allahumma yashfiyka, bismillah ukika kafa uku kayi acikin ruwa ka shafa mata a fuska safe da yamma sannan ta dinga wanka dashi a wuri mai tsafta "
shiru yayi yana sauraransa har sanda ya dasa Aya, ya masa godiya sannan ya katse Kiran ya jefa wayar cikin aljihunsa ya rike kugunsa da hannu d'aya hankalinsa a tashe har lokacin gumi na cigaba da tsatsafo masa ya d'auki minti biyar yana tunanin Inda zai samu gayen magariya kafin daga baya ya nufi kofar fita daga d'akin da sauri ya nufi haraban gidan Kai tsaye Inda motarsa take ya nufa cikin hanzari , kana ganinsa kasan baya cikin natsuwarsa "Ammar ! ya kira sunan me gadinsa da karfi wanda yasa ya fito da sauri dan daman Idanunsa biyu bai yi bacci ba hakan kuma ya janyo hankalin jubi da anas dake zaune akan fararen kujeru a haraban gidan suna shaye shayensu dan su dare safiya ce garesu ,safiya kuma tamkar dare ne sai su wuni suna bacci idan ba operation zasu fita ba ."
suka mike da sauri suka nufo gurinsa suna kiran sunansa a kidime "jaguwa ! " tun kafin su k'araso Inda yake har ya shiga mota ya nufi bakin get da sauri me gadi ya karasa ya bud'e masa get ya fita a guje .
a kidime kowannensu ya Kalli dan'uwansa sannan suka juya da sauri suka k'arasa Inda wayoyinsu yake suka d'auka suka fara neman layinsa sai dai Kiran na shiga bai d'auka , shi kuwa jabir yana d'akinsa kwance yana baccinsa hankali kwance bai san wainar da'ake toyawa ba tunda ya kwankwad'i codin yaje
ya kwanta acikin bacci ne yake jin muryarsu anas sama sama hakan yasa ya bude Idanunsa a firgice yana cewa "Lafiya meke faruwa ? " ka tashi Akwai matsala fa agidan nan jaguwa ya fita yanzu cikin tashin hankali ".
da sauri ya karasa mikewa tsaye suka fito tare zuwa falon gidan "to me ke faruwa dashi ne? ya sake tambayarsu ganin yadda duk suka rud'e "wallahi bamu sani ba amman nafi tunanin ko mahaifiyarsa ce ba Lafiya ko cikin kannensa yasa ya rikice anas ya bashi amsa da hakan .
hankalinsu ya tashi sosai har kamil daya dingisa ya fito daga d'akinsa gbdy suka rud'e idanunsu ya canza suka fita haiyansu suka cigaba da neman layukansa anas ne yayi nasarar samunsa yana Jin ya d'auka ya fito zuwa haraban gidan "meke faruwa jaguwa ka fita cikin tashin hankali irin haka ? "katuwar matsalace amman idan na dawo zan fad'a maka komai ," Okay to shikenan naji amman yanzu kana Ina ka dai san a irin wannan lokacin fitarka Kai kad'ai akwai matsala ka fad'a min wani titi kabi na biyoka dan bana son kana fita kai kad'ai ? Ina kan titi isolo daidai akari estate zani gida gurin ammi "okay titin akari isalo bari na biyoka yanzu sai mu hadu a gidan ko? " no !no!! kayi zamanka bazan so fitowarka kai kad'ai ba "anas yayi shiru yana sauraronsa kafin daga baya yace "okay to shikenan amman kayi driving a hankali sannan ka kula dan Allah da kyau ya katse Kiran
tare da komawa ciki gurinsu jabir ."
Anas na komawa ciki gida kira ya Isa office din jami'in tsoro na sirri "cikin sauri aka d'auki wayar ana dokin jin kyakkyawan labari daga bakin mai kira "hello ya'akayi IPO an samu wani cigaba ne ?eh to an samu dan ya fita, yanzu haka naji babban amminsa yayi waya dashi yana kan titin akari isalo sai kuyi k'okarin kubi bayansa ku tsaya ta daidaita gurin idan Allah ya taimakemu sai ya dawo ta kan titin tunda shiga gidansa ya gagaremu sai mu kamashi a hanya yana cikin mota marcende baka 330 , Kai gskiya kamashi a gidansa zai yi wuya duk fa sanda nayi k'okarin tunkarar falonsa da bindiga dan arresting dinsa sai naga ilahirin gurin ya zame min kungurim daji da zarar babu bindiga ajikina sai na ga komai ya dawo daidai yadda yake a lisafinna iya bindigunsu kawai ke shiga bangaren da suke , eh nasan akwai katon sirri sosai a gidansa da shi karon Kansa wallahi nayita bibiyarsa akan sanin sirrinsa ban samu damar ganin komai ba yanzu dai ayi k'okarin aje a tsaya agurin sir , okay shikenan sir Allah ya bada sa'a suka yi sallama ."
gudu jaguwa yake sosai akan titi isolo gbdy ya nemi natsuwarsa ya rasa ji yake kmr zuciyarsa zata kama da wuta haka ne ma yasa yaga kamar baya gudu tsaki yake taja akai akai duk jikinsa tsuma yake kwakwa luwarsa ta hargitse kamar wanda aka aikowa da sakon mutuwar d'aya daga cikin ahlinsa , doguwar tafiya yayi ya k'araso daf da unguwarsu
tun kafin ya k'araso ya soma Kiran number sadiq kaninsa kira uku ya d'auka hankalinsa a matukar tashe "ka fito ka bude min get" abinda ya fad'a kenan ya katse Kiran yana karasowa kofar gidansu sadiq har ya fito yana ƙoƙarin bude get da sauri ya bud'e murfin motar ya fito sadiq ya bashi hanya ya shiga ya maida get ya rufe "Lafiya father kazo da tsakar daren nan? "lafiyar nan dai da sauki sadiq, ya fad'a yana dosar kofar part din ammi wacce tuni ta farka sakamakon jin muryarsa cikin bacci dan window dakinta na daga tsakar gidan "Adnan ! ta kira sunansa a rud'e tana durowa daga kan bed dinta ta fito tana k'okarin bud'e kofar tana sake Kiran sunansa ya amsa da" Na'am ammina Ina ganye magariyar da kika ta'ba nuna min ana yiwa gawa wanka dashi ? yana nan Lafiya kake nemansa da tsohon daren nan waye ya mutu ?ta tambayesa a rude "babu wanda ya mutu wani za'ayi amfani dashi domin karya sihiri " daga haka bata sake furta Komai ba ta juya ta koma cikin d'akinta da sauri sai lokacin sadiq ya sauke naunayen ajiyar zuciya Jin ba wani abu bane "suna tsaye ammi ta fito ta mika masa bakar ledar da gayen ke ciki ya amsa ya juya da sauri yana ce mata sai da safe ",Allah ya tashemu Lafiya Allah ya tsareka ta fad'a tana kallon bayansa "Ameen" ya amsa yana k'arasa fita daga gidan sadiq ya biyo bayansa ya kulle get ."
Wannan karon ba k'aramin gudun wasa yayi ba sai dai yana kawowa titin da mutun zai hau isalo road ya karya stearing motarsa ya d'auki titin da zai Kai shi lawansi road adalilin faduwar gaba daya ji ya dirar masa ,ya Kai hannunsa d'aya ya kunna wutar motar ta ciki ya Kalli zoben hannunsa nan yaga ya koma baki daga ruwan zuman da yake iska ya furzar yana girgiza Kai ,gudu yayi sosai cikin kankanin lokaci ya k'araso unguwar tun kafin ya k'araso get din gidan yake hon mai gadi ya bud'e masa ya shiga ya fito da mugun sauri daga cikin mota .
a falo ya wuce su anas suna ganinsa suka biyo bayansa Kai tsaye kitchen ya shiga suna kallonsa ya d'auki karamar roba ya tsiyaya ruwa aciki ya nufi falonsa ya wuce bedroom dinsa kamar su biyosa sai Kuma suka tsaya cirko cirko suna zagaye falon, can suka ji ya kulle kofar nan suka fita d'aya byn daya ban da anas da ya nemi guri ya zauna zaman jiransa ."
Yayi duk abinda baba yace ya tofa acikin ruwan sannan yayi sama da jallabiyarsa ya hau kan gadon tana kwance tamkar matacciya sai dai zuwa yanzu babu wannan hayakin jikinsa na rawa ya sake Kiran layin baba yana dauka yace "baba babu wannan hayakin yanzu "okay to to shikenan ya fad'a a rud'e ya ajiye wayar ya tattarota zuwa jikinsa ya mannata a gefensa ya bud'e bakinta hakoranta sun cije guri d'aya ,a hankali ya dinga shafa mata ruwan maganin a fuska zuwa ilahirin jikinta yafi karfin awa d'aya yana bin jikinta da ruwa sannan tay atishawa mai karfi sai dai idanunta a runtse suke ....
Naunayen ajiyar zuciya ya sauke idanunshi na kanta shi kad'ai yasan irin farinciki daya tsinci kanshi da numfashinta ya dawo gangar jikinta ya rungumeta gam ajikinsa yana jin wani sanyin dadi na ratsashi ,
tausayinta ne ya cigaba da ratsashi dan duk wani abinda ya sameta shine ya jawo mata, tana zaman zamanta tare da iyayenta ya daukota "Allah sarki a she ba laifinki bane "a she tursasaki akayi? " me yasa ? waye wanda yayi wannan aiki ?" me yarinyar mutane tayi muku kuka sa na zama silar rabata da budurcinta ? "shikenan Kunsa na mayar daita bazawara alhalin bata cancanci hk ba ,kunsa nayi mata tabon da har abada bazai gogu ba , wannan abu bai min dadi ba," me yasa tun tuni ban fahimci abinda ke tattare dake ba? wasu hawayen tausayin ta ne suka shiga zubo masa ."
da qunar zuciya ya sake matsowa jikinta ya riko hannunta cikin nashi yana wani irin kuka yana duban jikinsa daya kusanceta dashi "na Kusanceta da jikina "na zamo silar yi mata tabo a rayuwarta .." me yasa ban fahimceta ba na Kusanceta ? why why why Adnan !!! ? ya zabura ya mike tsaye tamkar mahaukaci yana hargagi ya shiga buga k'ansa da bagon d'akin yana nadamar abinda yayi mata "kafin kace me tunin jini ya balle a goshinsa ya shiga tsiyaya ya d'auki lokaci yana kukan nadama Yana kallon jikinsa yana tunanin cikin yan matansa wace wacce zata iya wannan danyen aikin ? babu wacce tazo masa arai sai zahra ...."
ita kad'ai ce macen da zata iya komai akansa Kuma ita kad'ai ce ta gansa tare da tanweer ai kuwa babu shakka itace ,zata raina kanta a hannunsa ,
zan bata mamaki ,zai mata abinda sai taji ta tsaneshi a rayuwarta ya kai hannunsa goshinsa sakamakon dumin da yaji, ya kalla yatsansa jini ya gani ya karasa ya d'auki tissue ya tsaya gaban mirrow ya goge sannan ya dawo ya d'auki rigarta yana kokarin saka mata nan ya ga digon jini had'e da spam dinsa .
ya lumshe idanuwanshi qirjinsa na zafi abinda yafi tsanar mutane akanshi gashi shine ya aikata da kanshi ,cike da tashin hankali ya sauko daga kan bed din ya goge mata kasanta sannan ya zira mata riga ya ɗauketa ya fito zuwa falo ya wuce anas zaune wanda ya zabga tagumi yana ganinsa ya zabura ya mike ya biyosa yana tambayarsa jaguwa bai
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 16 Chapter of 62