furzar da iska"kenan ya tabbata dai da had'in bakinta yan fashi suka ɗauketa ta bar iyayenta da masoyinta cikin tsananin damuwa. tabbas ma haka ne babu tantama Kai duniya Ina zaki damu ya fad'a cikin zuciyarsa ? "ya sauke hannunwansa dake goye ya Ciro wayarsa yana sake neman layin ib still the same thing wannan karon ma a kashe ,nan ya shiga neman layin wasu abokan aikinsa da bai yi tunanin nemansu ba sai yanzu wani abun mamaki Suma babu dauka , Nan fa hankalinsa ya sake tashi ya fara kokarin barin gurin domin tsira da rayuwarsa dan a yadda yake ji ajikinsa yana kewaye cikin matsala ne .
A hankali anas ya matso kusa jaguwa ya dafa kafadarsa "wai lafiyarka Dan Allah ka fada min meke faruwa ne duk kayi wani iri haka ?""gbdy fa yanayinka ya canza ka fada min idan akwai damuwa ne mu San abun yi tsaki yaja sannan yace"Kalli can kagani ,anas ya Kalli Inda ya nuna masa inuwar mutun yagani cikin hasken da bai gama haskake gurin ba "wannan mutumin maaikaci ne Kuma tresing dinmu yake tun a traffic din onipan yake biye damu Yana waya na dauka lamarin gabansa yake a she mu yake bi, anas ya zaro Idanu waje "Kai Dan Allah ya fad'a yana riko hannun jaguwa zo mu bar gurin nan dan da gani maakacin sirri ne "impossible wallahi ya fad'a cikin qaraji har alqali na jiyo sautinsa ya tsaya cak qirjinsa na bugawa da shiga damuwa "har ni za'a dinga bi bazai yiwu ba dole nasan yadda zanyi dashi ya karasa maganar yana fizge hannunsa cikin na anas , wayarsa ya Ciro ya shiga neman layin yaronsa har zufa yake dan balai cikin second biyar eku ya d'auka yana cewa " hello boss "eku kuna Ina ?"muna bangaren baya ta gurin shigowa Rita Lori"yauwa kasa Ido gurin kanana biyoyi nan dake kallon gidan rawa zakuga wani mutun sanye da kaya army green ku daukeshi ku Adana min shi ya fad'a yana kokarin katse Kiran eku yace "an gama boss .
juyawa yayi ya nufi cikin hotel Inda tanweer take , banda ajiyar zuciya babu abinda yake aikin saukewa.
cikin sa'a su eku sukayi gaba da alqali alokacin da yake kokarin shiga motarsa suka toshe masa baki da wani farin kyalle sai lokacin anas ya samu kwanciyar hankali Jaguwa na shiga d'akin ya maida kofar ya kulle ya cire rigarsa ya karasa ya zauna a kusa daita ya fixgota ta fado jikinsa tare da cire mata mayafin datayi rolling din kanta sannan yace"tsarki tsiwa da rashin kunya ki cigaba kiga yadda zanyi dake yanzu ...."
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
PAID BOOK
WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686
alert domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.
🅿️13
...noke kanta tayi cikin qirjinsa sannan ta fara magana cikin shagwa'bata wacce take qara burgeshi ,cikin in .. Ina .. tace ni ..ni babu ruwana da Kai ka sakar min jikina bana so " yadda ta sarrafa harshenta yasa shi qara rikicewa. matseta yayi tsam ajikinsa yana fidda numfashi da kyar "idan naki fa ?" aikuwa zan fad'awa Ib idan na koma gida "da sauranki yarinya dan kuwa kina fad'a masa abinda ya faru take zaki raba zuciyarsa da soyayarki intakaice miki sai dai wata bake ba ". ya k'arasa maganar yana kissing din saman qirjinta dake cike bam da dukiyar fulanin sannan ya kalleta da sexy eye's dinsa ,
itama shi din take kallo cike da tsananin fad'uwar gaba "duk yanayin da zan kasance Ib bazai kyamaceni ba bazai daina sona ba saboda girman son da yake min "wani kallo yayi mata mai yamutsa kayan ciki muryarsa a kasalance yace "okay tunda zai iya zama dake a kowani yanayi bari nayi son raina dake " .
nan take ya juyata ya kwantar daita sannan ya fara kiciniyar rabata da doguwar rigar jikinta ganin da gaske yake km yanayinsa ya nuna mata zai iya aikata komai daita yasa ta fara kukan shagwa'ba tana bashi hakuri "dan Allah Ad karka min komai kaga ni yarinyar ce qarama please na tuba bazan sake ba " duk yadda take rokonsa bai saurarata mata ba sai daya rabata da kayan jikinta sannan ya canza fitilar d'akin zuwa mara haske kmr wani mayunwanci zaki yay mata runfa yana kallon fuskarta idanunshi tuni sun canza launi zuwa Kore yana shafa fuskarta cike da shauki ,ganin yananyinsa yasa ta juya masa baya da sauri cikin yanayina na bukatuwa ya Kai hannunsa tsakiyar bayanta yana shafawa yana mata tafiyar tsutsa wani irin yanayi ta tsinci kanta ciki da bata ta'ba ji ba ."
gbdy ilahirin jikinta ya d'auki kyarma , a hankali ya sauke bakinsa yana lasar tsakiyar bayanta da wani irin sauri ta juyo qirjinta na dokawa da matsànancin karfi , numfashi take saukewa suna fuskantar juna har dukiyar fulani na gugan fuskarsa yayi saurin sauke numfashi tare da kwakumeta gam ajikjnata ya fara romancing dinta yana murzata da duka hannuwansa ."dukiyar fulaninta ya fara murzawa yana murzasu yana tsotsa kan nipples dinta yayinda hannunwansa ke zariya a sansar jikinta suna shafa dukkanin gangar jikinta ,a hankali ya saka bakinsa a cibiyarta ya Saka harshensa yana lasa tare da shafa cikinta cikin wani irin salo mai wahalar misaltuwa ,dawowa yayi kasanta ya Kai bakinsa tsakankani cinyoyinta ya fara kissing tare da shafa gabanta zuwa mararta ."
shiru tayi alokacin da sakoninsa suka isar mata pant dinta ya cire ya Kai bakinsa kasanta ya fara lasa cike da kwarewa , nan ta fara fidda wani nishi mai zafi tana kuka wanda da ji na shagwa'ba ne tana son ta hanashi abinda yake mata amman Ina bazata iya ba dan gbdy ta kasa aikata komai saboda duk gabobin jikinta ya rigada ya kashe mata su." yatsan hannunsa ya Kai cikin jikinta ya fara fingering dinta .
shiru yayi qirjinsa na bugawa sakamakon jin kofarta a rufe gam sam babu alamun an ta'ba Koda amfanin da finger ne agurin wani naunayen ajiyar zuciya ya sauke yana furzar da iska kana ya cigaba da fingering dinta ahankali ."
a hankali ta dinga masa kuka tana fad'in "wayyohhhly Allah please please ka bari dan Allah zafi nake ji zan mutu " murumshin gefen baki yayi wanda ke qara masa kyau sannan ya ware Idanunsa akanta yana kare mata kallon tsab duk da d'akin babu wadataccen haske hakan Bai hanashi ganin kyakkyawar fuskarta ba , tanweer kenan ba'a saba ba , yanayinta kadai ya tabbatar masa bata saba shiga cikin irin wannan yanayin ba ,kasa cigaba yayi da fingering dinta ya tattarota gbdy ya rungumeta tsam ajikinsa yana sauke numfashi Sam bai ta'ba expecting vargin bace. ita Kuwa kukan zafi ta dinga masa bayan wasu awanni ya ɗauketa cak ya shiga bayi daita, da ruwan zafi ya gasa mata jiki sosai dan yasan muddin ya barta hk gurin zai yita mata zafi , tare suka fito ya kwantar daita ta lumshe idanunta saboda baccin da take ji ,wayarsa ya d'auka ya kira riception yayi masu bayani abinda yake bukata ." cikin kankanin yaji ana kwonking ya mike ya bude kofar ma'akaciyar hotel din ce sanye da kaya wando da riga farare an rubuta Rita Lori hotel hannunta rike da tire dake d'auke da plet din abinci da cup na ruwan tea ta ajiye ta kama gabanta."
ya sake kulle kofar ya k'araso Inda take kwance alokacin baccinta ya d'anyi nesa ya fara shafa mata jiki ta buge masa hannu tana shagwabe fuska "I dont like What You're doing bai saurareta ba ya tattarota gbdy zuwa jikinsa yana kissing din wuyanta zuwa qirjinta ta ture masa baki tana cewa " I said I don't like it ". muryarsa can qasa yace "ki tashi kici abinci "bana ji yunwa bacci nake ji ta bashi amsa idanunta a lumshe , duk yadda taki yaki barinta ya tasheta ya bata abinci har ta koshi Sannan ya kwnatar daita nan take bacci ya ɗauketa ya matso ya shige jikinta yana Jin wani iri ajikinsa gbdy ya manta lisafin wata zahra a rayuwarsa bare maganar wata aba soyayyar da take masa, kira dabam dabam ne ke shigowa wayarsa sai dai bai yi yunkurin tashi ya d'auka ba sai wajen karfe biyu na dare ya tashi a daidai lokacin da wani Kiran ya sake shigowa ya d'auki wayarshi yaga jerin missed calls dayawa daga bangare mutane dabam dabam ciki har da alhj Tahir tsaki yaja yana takaicin d'abi'a irin ta alhj Tahir sam babu digon Imani a zuciyarsa, a duk sanda yayi k'okarin maida tanweer ga iyayenta mugun nufinsa ke dakusar da kuzarinsa har yaji gara kawai ya cigaba da riketa".
Saukowa yayi daga kan bed din ya kunna wutan d'akin tare da tsurawa kyakkyawar fuskarta Ido bacci take hankali kwance tare da takure jikinta guri d'aya tmkr wata baby
ya matso sosai kusa daita har lokacin Idanunsa na kanta ya Kai hannunsa ya gyara mata gashin kanta daya sauko gefen fuskarta ya janyo bargo ya lullu'beta sannan ya qarasa Inda kayansa yake ya saka wando da singlet bai tsaya Saka riga ba ya kwashi wayoyinsa ya zuba aljihunsa ya bude kofar d'akin ya fito ya kulle kofar ta baya ."Yana gama kulle kofar wani Kiran na sake shigowa ya d'auka hade da soke hannunsa daya cikin aljihun wandonsa ya d'auki kiran yana k'arasawa wani guri da babu hayaniyar mutane sosai ya jingina bayansa da bango "ya d'auki kusan minti ashirin yana waya da mutane dabam dabam sannan ya katse yana gama katsewa ya juya ya nufi cikin hotel din Inda wani Kiran ya shigo bai dauka ba har sai daya shiga d'aki, yana shiga d'akin ya d'auka " hello ! jaguwa ya fad'a a hankali daga can bangaren enamdi Sunday yace "hello how are you doing my friend ?"am fine inamdi jaguwa ya fad'a idanunshi na kallon Inda tanweer ke kwance ."
"daman na kiraka ne akan sakon dana turo maka d'azu hope kaga sakona ? "Bangani ba me sakon ya kusan ? gobe akwai makudan kudaden da za'a shigo dasu murtala international airport wani abokin
mai gidana ne alhj aminu zai yi harka shine nace na sanar daku jaguwa yay murmushin gefen baki yayi "infomer " daga can bangaren enamdi yayi murmushi yana tsotsa keya ya cigaba da mgn " Kuna shigowa office din dake kallonku nan office dinsa yake dan Allah kuyi aiki da fasaha kmr yadda kuka saba kar a samu matsala domin aikinku akwai hatsari sosai any singul mistake komai zai iya faruwa saboda jami'an tsaron dake gurin "you don't have to worry inamdi komai zai tafi dade aikina dana d'auki tsawon lokaci Ina yi bana tunanin akwai matsala idan ma matsalar tazo nasan yadda zanyi handover din komai jaguwa ya qarasa maganar yana sham kamshi kmr yana gabansa ."
"yauwa friend ai Ina alfahari da Kai sai maganar percentage dina karka manta kasona yana nan kamar da dai ko ?" ai muna da cika alkwari inshallahu sosai I bet you wannan karon ma zakaji dadin muamula damu zamu baka kaso d'aya cikin uku " to to shikenan na gode sosai inamdi ya fad'a "ni ne da godiya ". Inji cewar jaguwa ,alright bye thanks yana kokarin katse wayar wani Kiran ya shigo haka yayita receive calls na tsawon lokaci madadin ya koma gurinsu jabir su cigaba da holewa sai ya karasa kusa da tanweer ya yaye bargon da take ciki ya shige jikinta ya lullubesu yana jin wani irin abu na yawo a gbdy ilahirin jikinsa wanda ya haddasawa qirjinsa tsananta bugawa da tsananin sha'awa hannunsa d'aya ya d'aura akan ruwan cikinta yana lumshe sexy eye's dinsa yana sauke numfashi cikin kankanin lokaci bacci yayi awon gaba dashi ."
*****"
bangaren Zahra kuwa daren ranar kasa bacci tayi tana zaune cikin tsananin tashin hankalin data tsinci kanta dan gbdy ta kasa runtsawa data runtse idanunta da zumar bacci jaguwa take gani tare da yarinyar da bata san ko sunanta ba , daf da asuba bacci ya fixgeta a matukar firgice ta farka ta zauna tana haki , jikinta ya d'auki zafi kmr garwashin wuta tsinuwa kuwa ta tsinewa yarinyar yafi sai babu adadi daga karshe ta rushe da matsanacin kuka "wayyohhhly Allah naci amanar kaina , na yaudari kaina dana d'auki soyayyar duniya na daura ma Adnan kuka take sosai har da shesheka, bazan taba barinka haka ba sai na tabbatar da na kawar da hankalin kowace mace akanka tsam ta sauko daga kan katifa ta jingina jikinta da bangon d'akin ta runtse idanunta masu zubar da zafafan hawaye masu zafin gaske tana Neman mafuta.
wata zuciyar na bata shawarar ta hakura dashi yayinda wata zuciyar ke karfafa mata gwiwar tabi kowace hanya dan ta mallaki jaguwa sosai tayi zurfi cikin tsananin tunani da tashin hankali ,babu wacce tazo mata sai kawarta blessing da suka had'u a shurem blessing yar asalin edo state ce akwai shakuwa mai karfi a tsakaninsu blessing ta sha bata shawara ta dinga binta zuwa garinsu idan zata domin ta had'ata da manyan bokaye dan ta qara samun d'aukaka a harka karuwanci amman taki naunayen ajiyar zuciya ta sauke na samun mafuta dan kuwa tasan blessing zata taimaka mata tun da asuban fari ta kirata tana kuka ta sheida mata halin da take ciki take blessing tace "ki shirya kawai ki zo muje garinmu na gode blessing ai muddin kika min wannan taimakon bazan taba mantawa dake ba "karki damu zahra ai wannan ba wani abu bane amman Ina tabbatar miki muddin na Kai ki gurin malamai sai yadda kikayi da jaguwa sai ya zamo tamkar bawanki "na gode na gode ",Kai haba Zahra ai mun zama daya tuntuni kece dai baki d'auki hakan ba ki shirya mu hadu a iyanapaja dan Ina royal stream hotel nan kwana zan k'arasa na siya mana ticket kafin kizo "okay sai nazo cikin saurin ta soma shirinta tana jin sanyi da natsuwar zuciya."
Mika jaguwa yayi had'e da salati Ya sake kwakumeta tsam ajikinsa yana sauke numfashi a hankali kmr bazai bud'e Idanunsa ba amman dole ya bud'e sakamakon wayarsa dake Kiran sallah alamun lokacin sallah yayi ya bud'e tsumammamun idanunshi ya kunna wutar d'akin wanda yasa ta d'an motsa tana shigewa jikinsa hade da d'aura hannunta akan chest Kuma daidai nipples dinsa sauri d'auke numfashi yayi gabansa na faduwa yayi shiru na tsawon lokaci yana tunaninta abubuwa dayawa akan yarinyar ya d'an dade kwance idanunshi biyu sannan ya cire hannunta a chest dinsa ya sauko a natse ya karasa Inda wayoyinsa suke ya d'auki daya yana dubawa karfe bakwai saura na safe bai so wannan lokacin ya taddashi a hotel din ba shi daya so tun asuban fari ya bar hotel din Kai tsaye bayi ya shiga ya fara da sakarwa jikinsa ruwa sannan ya dauro alwala ya fito ya saka kayansa ya Kalli gabas ya tadda sallah byn ya idar ya mike ya Isa Inda take kwance ya Kai hannuwansa tsakiyar kafafunta yana shafawa a hankali ta bud'e idanunta sakamakon jin damshin ruwan hannunsa na ratsata idanunshi cikin nata yace "tashi kiyi sallah lokaci na tafiya ta janyo bargo ta lullu'be jikinta sosai dan babu komai ajikinta muryarta can kasa tace "okay ka miko min towel na d'aura "Dan Allah malama ki tashi kije dauka karki bata min lokaci ya k'arasa maganar a fusace shagwabe fuska tayi kmr zatayi kuka "babu komai ajikina fa tsaki yaja ya mike ya janyo towel ajikin kofar bayi ya jefa mata a fuska ta d'aura ta soma k'okarin saukowa "kiyi sauri please Ina da appointment ya fad'a kwayar idanunshi na kanta bata ce Komai ba ta nufi bayi yabi bayanta da kallo yana kallon every step of her komai nata dabam ne ta had'u sosai ilarta dai rashin kunya har ta shige bayi idanunshi na kanta itama sai data yi wanka sannan ta dauro alwala ta fito a lokaci da yake waya da anas "karka damu ku bani minti ashirin yanzu zaku gani murmushi yayi yace "Kai anas me yasa ka fiyye damun kanka nace maka ba abinda kake tunani bane shikenan koma dai menene ba abinda kake zato bane ya katse Kiran ya kira ammina Inda yake sheida mata Yana da aiki me mahimmancin da zashi shi da abokan aikinsa yana bukatar adduarta"Allah ya tsareku yasa ayi aiki cikin nasara amman dan Allah kabi a hankali kasan Kai ne rayuwarmu sannan da zarar ka kammala da komai kazo
naganka karka ce sai karshen sati zaka zo gbdy "karki damu ammi inshallahu bazan Kai ba me zan taho Miki dashi ?".Shiru tayi tana tunanin kafin daga baya tace "komai ka kawo amminka zatayi farinciki murmushi yayi yace "shikenan my happiness murmushi tayi daga bangarenta ta sake Aiko masa da addua komai dare idan na dawo zan kiraki karki yi bacci har sai Kinga kirana kinji ammina tace "to Adnan inshallahu zan jira kiranka sun d'auki minti biyar suna waya har da kannensa ,sanda tanweer ta kammala shirinta taja ta tsaya tana kare masa kallon tsab yana matukar burgeta yadda bai wasa da lamarin mahaifiyarsa da kannensa a dan zamanta dashi ta fahimci yadda yake mugu mugun son mahaifiyarsa har sanda ya k'araso gareta ya riko tsintsiyar hannunta tana can duniyar tunani kumatunta ya ja kadan tayi firgib ta dawo natsuwarta tana sauke ajiyar zuciya tsurawa juna idanu sukayi batare data ce masa komai ba
ya nufi hanyar fitowa daga d'akin daita tana biye dashi ."
Yana fitowa haraban hotel din idanunshi suka ci karo da motar alqali murfin motar a bude wasu mutane na tsaye suna duba cikin motar ,sai lokacin ya tuna da yasa a tsare masa shi ,Kai tsaye gurin motarsa ya nufa ya bude wa tanweer gaban mota ta shiga ta zauna ya rufe ya zagaya ya shiga bangaren direba ya shiga ya zauna ya tadda motar yana fitowa ya sawa motar wuta kamar Wanda zai tashi sama "kabi a hankali please Ina matukar son rayuwata domin tana da matukar mahimmanci ga iyaye saboda nice duniyarsu "Ina da mahaifiya da kanne day day har guda uku mafi soyuwa a zuciyata bazan so suyi maraicina ba bare ki fada min maganar banza yayi mgnr a tsawace yana dukan stearing motar shiru tayi tana zance zuci kafin daga bisani ta motsa labbanta a hankali "kana son mahaifiyarka da kannenka sosai ?" tayi maganar tana kallonsa da gefen Ido da kmr bazai yi mgn ba sai dai mahimmancin su ya wuce ya banzatar da amsar dan haka yace "kwarai kuwa ina matukar son mahaifiyata da kannena so na gaskiya son da bana Jin akwai wani mahalikin da yake wa ahlinsa "Amman shi ...." maid your thought karki sake furta komai akan ahlina ya fad'a yana cigaba da murza stearing ,dole taja bakinta tayi shiru ".
cikin kankanin lokaci ya k'araso gida Kai tsaye bangarensa ya wuce da tanweer ta tsaya tana dubansa "ki kwanta ki cigaba da baccinki nasan bai isheki ba "batun komawata gida fa ?"zan maidake amman ba yanzu ba ki bani lokaci tayi kicin kicin da ranta kamar wacce aka aikowa da sakon mutuwa "gsky nifa na gaji wallahi gida nake bukata idan baka yarda ka maidani ba zan bi ta kowani hanya na bar gidan nan "ki gwada ki kigani idan hakan abu ne me sauki yayi mgnr tare da yin shiru yana dubanta dan tuni idanunta sun cicciko da ruwan hawaye "ban San me yasa kake min haka ba ,idan km kasan kana da dalilin rikeni ka fad'a min nasan zaman da nake yi amman bawai ka rikeni ba alhalin ni din ba muharamarka bace ta k'arasa maganar tana jan numfashi da danne kukanta tabbas jikina na bani akwai sirrin da kake boye min meye shi Ina son sani ?".Tayi taku daya biyu ta qaraso gabansa qirjinta na dokawa da matsanacin karfi ta cigaba da magana a natse zuciyarta na rawa "zuwa yanzu ya kamata ka sanar dani menene shi abinda kake k'okarin boyewa " take jikinsa yayi sanyi kmr Wanda aka jefa cikin kankara "zuciyata ta fara jefo min abubuwa masu wuyar misaltuwa akanka sai dai na shirya jin koma menene ta k'arasa maganar tana kuka dan ta kasa rike kukanta ."
ya Kai hannuwansa duka yana qokarin zagaye kugunta ta zame jikinta ta koma bakin gado ta zauna ta kife Kanta akan cinyarta tana cigaba da kukanta ya k'araso ya janyo stood ya zauna a gabanta ya riko hannunta daya cikin nasa ta d'ago runannun idanunta ta zuba masa tana sauraron abinda zai ce sai daya furzar da iska mai zafi daga bakinsa sannan ya fara magana a natse kmr me koyon mgn "kunnewanki bazasu iya Jin dalili
ko sirrin dayasa nake rike dake a gidan ba , hankalinki bazai iya dauka ba wallahi zuciyarki zata buga idan kikaji mafi alkhairinsa ki bar wannan maganar "na bar wannan maganar saboda me byn kana rike da rayuwata ka tsareni ka hanani naje ga iyayena alhalin suna cikin damuwar rashina ta k'arasa maganar tana fixge hannuwanta ya sake riko hannuwanta da sauri "shikenan ki bani lokaci kad'an nasan dai bazaki sake d'aukar lakacin da kikayi tare dani ba a gidan nan ". ya qarasa mgn Yana goge mata hawayenta dake tsiyaya a idanunta tare da yin shiru yana kallonta itama shi take kallo zuciyarta na zafi "to shikenan amman kayi min alfarma ka bani waya Ina son Jin muryar iyayena ,Ina kwadayi jin muryarsu dan Allah karka ce a'a".
" ya mike tsaye yana cewa "zanyi nazarin akan haka yana gama fad'ar haka ya fita daga d'akin ta kwanta sharaf akan makeken gadonsa tana kuka tana tunanin yadda zata bar gidan ta kowani hali .Kai tsaye d'akin ajiya makamansa ya nufa Inda ya iske abokansa da yaransa suna zaman jiransa a hankali ya shiga yi musu bayanin Inda kowannensu zai tsaya da zarar sun Isa airport ya d'auki sama da awa biyu yana musu bayanin har sanda karfe goma shabiyu ta buga ya d'ago yana duba agogon dake d'aure a tsintsiyar hannunsa a natse ya d'auke kyawawan idanunshi ya d'aura akan Scorpio tare da bashi umarni "kaje ka siyowa tanweer abinci ya lumshe sexy eye's na second biyu sannan ya Bude ya jiyo ya Kalli eku "Kai Kuma kaje ma'ajiyin kudi ka diba ka siyo kayan d'anye abinci da duk abinda kasan za'a bukata na abinci ka tabbatar ka siyo "okay boss ".
gbdy abokansa suka zuba masa Ido kawai suna kallonsa cike da tsananin mamakinsa " kamil ne yayi karfin halin tambayarsa "me za'a yi da d'anye abinci Kuma ?""Wa wannan yarinyar ne ya bashi amsa atakaice yana furzar da iska , duk da yaki yarda da son yarinyar yake amman su sun fahimci matakin soyayyar da yakewa yarinyar , soyayya ce me zafi da wuyar bari, soyayya ce da mutun bai Isa ya iya barinta ba cikin dadin rai " jaguwa amman dai ...." saurin d'agawa anas hannu yayi saboda yasan me zai fito daga bakinsa "ya zaka katseshi ka barshi yayi magana mana ?".bazan barshi ba dan nasan maganarsa iska ce da shirme ya fad'a yana runtse idanuwanshi tare da shafa sumar kanshi . kamil yace "kenan mu din yan iskanka ne sannan mashiririta ? tsuke bakinsa yayi yana kallonsu d'aya byn daya yana girgiza musu Kai alamun a'a "haka ne mana jubi ya fad'a "ada Kai din mai son a fad'a maka gsky ne amman me yasa yanzu duk ka canza bafa ayi haka damu ba ,ba'ayi damu zamu d'auko yarinyar mutane mu ajiyeta ba meye ma amfanin rike musu yarinya idan kana son yarinyar why not ka fada mana mu san abunyi ?"no no jubi Sam babu wannan a raina ta ya ma zan d'aukarwa kaina soyayya soyayyar ma da diyar minster Sam Sam hakan ba me yiwu bane ?
"me yasa zaka fadi haka byn zuciya gareka kamar kowani halitta "kunga dan Allah ku bar maganar nan haka, bama zan iya wata soyayya ba a yanzu kawai dai Ina gudar mata sharrin wannan mutumin ne me Katon ciki ban San
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 12 Chapter of 62