samu guri ya zauna akan d'aya daga cikin fararen kujerarun dake gurin ta waiga bangarenta na dama tsaye taga wasu matasan mata su biyu akan stage daya sanye da kaya wando da riga yellow dinki gbamu gbamu ka'fafunta sanye da sander shima baki hannunta rike da speaker tana rera waka yayinda yaranata ke mata amshi dayar mata itama sanye da wando da riga sai dai nata kalar ja ne gbdy haraban gurin shirye yake da fararen kujeru da table a tsakiya ."
tun daga nesa mawakiyar ta fara bud'e hakoranta dan ganin anas na shigowa nan take salon wakar ya canza salo ta soma masa waka tana sake fad'ada fuskarta da murmushin irin nasu na gogaggun yan duniya Shima murmushi ya sakar mata sannan ya soma qarasowa Inda take itama ta nufo shi suka rungume juna har da kiss ta manna masa a goshi kana ya nufi gurin empty chairs ya samu guri ya zauna zamansa ke da wuya ma'aikatan gurin suka qaraso garesa tare da kwalaben giya da soyayyen nama da yaji yaji domin sun san irin abinda yake bukata kenan sa'banin jaguwa da malt kawai yake sha idan yazo.
"subhanallah tanweer ta furta a ranta tana mamakin "wai yau itace a irin wannan gurin wasu hawaye ne masu zafi sukayi nasarar biyo gefen fuskarta tana k'okarin sharesu jaguwa ya qaraso gabanta yana girgiza mata Kai alamar kartayi kuka sannan ya rungumota jikinsa ta kwantar da kanta a faffadan qirjinsa dake fitar da sihirtaccen kamshi , cikin tsananin tashin hankali yasa hannunsa ya share mata hawaye ya sake rungumeta tsam yana zagaye weist dinta da hannunwansa duka wani irin tsalle hade buguwar zuciya tanweer tayi Wanda har hakan ya haifar mata da tsayawan numfashi na wasu yan mintuna haka duk wani tunani dake tafiyar da bugun zuciyarta sai daya motsa ta dinga Jin wani iri a gbdy ilahirin jikinta.
yau ce rana ta farko da jaguwa ya rungume mace acikin mutane batare daya ji komai ba ajikinsa hasalima wani sanyi yaji yana bin jijiyon jikinsa ,bakinsa ya Kai cikin kunnenta yana mata rad'a wanda hkn yasa tsigar jikinta tashi "kukan ya Isa haka please kar zazzabi ya kamaki " cike da muryar kuka tace "me yasa ka kawo ni nan ? shiru yay mata tausayinta na kamashi ya d'ago fuskarta suna kallon kwayar idanun juna can ya motsa lip's dinsa "baki so mu wuce na mai dake gida yanzu ?shiru tayi ta cigaba da kallonsa yayinda zuwa lokacin idanun mutane sunyi caa akansu ciki kuwa har da abokansa da alqali daya samu nasarar shigowa "kiyi min magana idan baki bukatar kasancewa damu anan na mayar dake " nan ma shiru tayi hawaye na sake zubo mata masu zafi da radadi "wai kasancewa dasu ko su dawa oho masa ?tafiya ya soma yi daita tana makale ajikinsa har ya Kaita kan table din daya fara zama ya zaunar daita a hankali .
kuka tayi sosai taki yin shiru yayi mata magana yafi sau goma dan gbdy ya manta Kansa a gabanta sai wani narke mata yake zuciyarsa na sanyi akanta sannan baya son rabuwa daita shiru tayi kawai tana makale ajikinsa tayi yawo kasashen duniya sosai amman bata ta'ba Kai kanta irin wad'an guraren ba sai gashi a kasarta ta tsinci kanta da kyar ya rarrasheta tayi shiru ya bude mata kwalban malt ya Kai bakinta idanunshi na kanta . suna nan zaune mawakiyar ta fara bin Site by site tana waka yayinda mazauna kan table suka dinga mata liki har ta k'araso table din da jaguwa ke zaune bai daga idanunshi ya kalleta ba sai anas ne ya taso daga mazauninsa ya shiga lika mata 'yan dubu day day ta dan durkusa tare da furta "thank you sir shiyasa nake son ganinka sannan ta tsaida wakar tare da cewa ayi mata tafi nan take gurin ya d'auki tafi raf raf banda jaguwa da tanweer , sautinta ne ya cigaba da karad'e gurin anas ya tashi yana layi ya shiga rawa bayan ya gama rawa ya nufi gurin zamansa Yana rawa aikuwa makiyar ta biyosa nan gurin ya hargitse da dariya har shi anas din dariya yake sakamakon ya fahimci abinda take bukata daga garesa kudi take so ya fito da bandir din kudi ya shiga lika mata yana rawa irin tasu ta mashaya ."
Yammata ne su uku zaune acikin runfa me zagaye da wutar lantarki sai tsirarun bishiyoyi kowacce daga cikinsu hannunta rike da karan sigari da glass cup dake cike da ruwan giya "Kalli d'an iskan mutumin nan , ai na sha fad'awa sweet zahra ta fita hanyarsa ta tsaya taci lokacinta taki kamar jijiyarsa ce kadai ke da dadi , "ai Ina ganin sai ta tsinci kanta a lahira zata gane matakin daya dace daita , sam taki yarda tayi muamula da masu bukatarta inji cewar helen "kyale banza yanzu dey kirata tazo ta ganewa idanunta wata Killa tasan Inda ke mata ciwo wallahi tunda ta had'u da mutumin nan komai nata yayi qasa Ina dalili inji cewar hafcy no-no suna cewa mata haka kasancewarsa tana da dukiyar Fulani over "haka za'a yi hafcy bari na kira shegiya ta bud'e jakarta ta ciro wayarta kira d'aya zahra ta d'aga wayar cikin fara'a" sweety nah dake haka suke Kiran junansu dashi "yes sweet Helen meye labari ne ? ta amsa mata ciki fara'a.
"sweety kina ina ?" Ina gida kwance wallahi Ina hutawata " bazaki fito bane ma yau ? cikin Marairaicewa murya Zahra tace "da wahala na fito Ina son na cigaba da kame kaina a gida dan ta haka ne kawai burina zai cika akan Adnan idan ya daina ganina a guraren shakawata ko hotel hotel may be zai yi kewata har ya nemini ,ni Kuma ta haka zan bijiro masa da lallai sai dai muyi aure "wani dogon tsaki helen taja "Kinga ki raba mutane da zance wani Adnan mutumin nan ba aurenki zai yi ba sau nawa yana fad'a miki bazai aureki ba amman da yake ke karamin brain gareki kin kasa ganewa? "me Kuma ya kawo wannan maganar sweety ? kin kirani ne dan ki ta'ba zuciyata ko me ? Ko d'aya na kiraki ne dan na fahimtar dake wani abu me mahimmam na tura miki Sako ta what's app dinki ki shiga ki duba idan km zaki iya zuwa Rita Lori hotel yanzu kina iya zuwa ki ganewa idanunki komai tana gama fad'ar haka ta katse Kiran .
zahra tayi shiru sororo da waya a hannunta tana tunanin maganar Helen what's app dinta ta shiga nan idanunta suka ci karo da mugun Abu domin kuwa adana dinta ne rungume da wata yarinya da bata san kowacece ba , ta sake bude wani hoto su din ne yarinyar na tsaye a gabansa shi km yana rike da kugunta wani irin abu taji yayi mata diran makiya a qirjinta nan take ta fara jin zafi a zuciyarta tasa hannu ta dafe daidai saitin zuciyarta adalilin bugawar da take .
take gumi ya shiga karyo mata ciwon daya dade yana damun zuciyarta ya sake taso mata ya mamaye kahon zuciyarta , wannan alamarin akwai ciwo, ciwon da mikinsa ke azabtar da zuciya da gangar jikinta ,ciwon da kullum yake qara girma acikin zuciyarta, tunda ta fara son Adnan ta tsani ganinsa da kowace mace sannan Kuma zuciyarta ke cikin tashin hankali , ta zabura ta mike ta sauya kaya riga fara sol iya gwiwarta ta sakala jaka fara , haka ma takalimi fari ta fito cikin sauri tana Uber ,cikin kankanin lokaci mai Uber ya k'araso dan yana kusa daita, ta shiga gidan baya ta kame zuciyarta na wani irin zafi da ciwon da batasan ranar dainashi ba "why Adnan? me na
rasa ? "me kake so ajikin mace da bani dashi ?.me wannan yarinyar ta fini dan Allah karka bari bakincikinka ya kasheni Ina sonka fiyye da komai ta k'arasa maganar tana goge hawayenta .."
tana gama karasowa Rita Lori ta sallami me Uber sannan ta kira layin Helen kira daya ta d'auka tayi mata kwatance gurin da suke zaune ."ta k'araso ciki hankalinta a matukar tashe tana baza idanu taga ta Inda jaguwa yake da yarinyar dan idanunta babu abinda suke son da burin gani agurin kamar tagansa aiko cikin sa'a idanunta ya sauka akansa makale da tanweer kamar zai mata numfashi ita Kuma ta d'aura kanta a saman kafad'arsa saboda baccin data soma ji ga sanyi gurin dake ratsa jikinta ta shige masa sosai har suna iya jiyo numfashin juna tuni idanun Zahra suka kawo ruwa wani tunani yazo mata ko dai yayi aure ne ?" kai impossible ace Adnan dinta yayi aure Kuma ko yayi aure bazai ta'ba zuwa da matarsa gurin nan ba sai dai idan sabuwar karuwa yayi wani naunayen ajiyar zuciya ta sauke ,hankalin zahra yayi kololuwar tashi gadan gadan ta nufi Inda suke zaune tana gama Isa gurin tasa kafarta d'aya ta take kafar tanweer qara ta saki mara sauti tana furta " subhanallah tare da runtse tsamammun idanunta dake cike da mayen bacci ,a hankali jaguwa yabi inuwar da ya gani tsaye akansu itama tanweer ta d'ago domin taga abinda ya take mata kafa kafin tanweer ta gama kare mata kallo har zahra ta cakumi wuyan rigarta da iyakacin karfinta "dan ubanki me kike yi tare da mijin da zan aura ? nan da nan jikin tanweer ya d'auki rawa wata razananniyar tsawa zahra ta buga mata wanda yasa jikin tanweer ya sake d'aukar qyarma zuciyarta ta karye hawaye ya soma sintiri bisa kuncinta muryarta na rawa tace "ki...kiyi hakuri wallahi babu komai a tsakaninmu kawai tai ..."
"Shut up useless kawai hakurin uwarki zanyi ko da yake da ganin nasan kema sabuwar shigowa karuwanci ce bancin haka da Koda millioyoyin kudi ba zaki Kalli Inda Adnan yake ba bare har ki yarda ya daukeki "inna lillahi karuwa? ta furta kalmar a matukar firgice .
cikin tsananin faduwar gaba jaguwa ya lumshe sexy eye's dinsa na second biyu sannan ya bude su fess yana mai jin bakinciki mara misaltuwa sam bai ji dadin Kalmar data fadawa tanweer ba murya qasa qasa yace " ke wacce irin mahaukaciya ce daga zuwanki kin fara wa mutane hauka saboda ke din mara mutunci ce ki saketa kafin na tashi na targadaki yanzu yayi maganar yana janye idanunshi akanta tsayuwa zahra ta gyara sannan ta maida dubanta ga jaguwa tana kira sunansa kusan minti biyar tana Kiran sunansa batare da ta saki wuyan tanweer ba ranta ya Kai koluluwar baci wato cin mutuncinsa gareta yayi yawan da zai mata a gaban sabuwar karuwarsa yana jinta yaki amsa mata yayi kamar bai san da tsayuwarta ba "Adana !!!! ta qara Kiran sunansa a fusace wannan karon idanuwansa a lumshe ya mike ya ɗauketa da wasu maruka har biyu ajire da sauri ta saki wuyan tanweer zuciyarta na bugu da karfi "ka mareni adnan ?na mareki idan kika sake wata magana ko kiran yarinyar nan da karuwa sai na ballaki sannan minti biyu kawai na baki ki 'bacewa idanuna banason ganinki .
tai shiru ta kasa aiwatar da hakan "haba wannan naci na menene haka ki bar rayuwata ko dole sai munyi rayuwa tare ? ya fad'a yana kafe tanweer da sexy eye's dinsa wayanda kallonsu kadai ke haddasa mata shiga wani hali zahra ta girgiza masa Kai alamun bazata iya rabuwa dashi ba "bazan iya ba Adnan ta furta qirjinta na dokawa da matsanacin karfi" kiyi kokarin ki iya dan nafi bukatar haka Ina son ki bar rayuwata ki manta kin taba haduwa da Adnan arayuwarki yana gama fad'ar haka ya riko hannun tanweer ya soma tafiya daita a hankali ."
halin data shiga kafin ta dawo haiyacinta ta bud'e idanunta sai wayam ta gani bashi ba tanweer agurin wani bakinciki ne ya tokare mata kahon zuciya Wanda yasa hawaye sake zubowa daga idanunta ,
tunda take a rayuwa ba'a taba tozartata irin na yau ba ranta yayi matukar baci da kyar ta soma d'aga ka'fafunta tamkar kazar da kwai ya fashewa aciki da baya da baya ta soma tafiya duk Kiran da anas yake mata bata sauraresa ba ta Isa Inda su helen suke zaune tana gama qarasowa suka kwashe mata da dariya "daidai kenan wallahi yayi min daidai wallahi naji dadin mari biyu din daya waska miki inji cewar Saira Helen tai tsigil tace "maganinki kenan ba yadda banyi dake ba akan ki rabu dashi ke da kina zaune cikin AC babu wahalar komai manya mutane ke zuwa ana binki ana lallabaki ana kashe miki kudi gashi duk wata da albashi mai tsoka kinki kin nacewa wannan banza ko kyansa ke rud 'arki oho yanzu ai ga irinta nan ya wulakantaki sbd yayi sabuwar karuwa ". Saira ta sake dariyar mugunta tana jujjuyawa a saman kujera dan dadi abun yayi mata daman ita tana bakincikin tarayyar zahra da jaguwa .
Cikin muryar kuka Zahra tace "Yanzu abinda zaku taru ku dinga fada min kenan ?" Ta tambayesu cikin tsananin fushi Saira tace trying to switch the topic zahra ki san abunyi rabuwa dashi ko cigaba da wahalar da ranki akan mutumin da bai damu dake ba "Wlh ba kawai ta rabu dashi ta zauna mu cigaba da hutawarmu har sanda ya'yan manya zasu qaraso ki cika jakarki da shegun dan sune labarin da mutanen duniya suka fi ganewa wato kudi mahad'in jinin jikin dan Adam ta fada tana yar dariya.
helen ta janyo zahra ta zaunar daita akan kujera ta mika mata kwalin sigari "ki sha ki manta da wannan gayen idan ma jijiyarsa ke rud'arki zaki samu wacce tafi nashi, Kinga wannan soyayyar da kike masa tsakani da Allah da kyautata masa da kikeyi Zahra kowa yasan kinyiwa soyayya biyayya wallahi Allah bazai ta'ba barinki haka ,na dai san jijiyarsa ke makale a ranki to bari in sheida miki wani abu sai kiga Allah ya had'aki da wanda yafi Adananki komai sai Allah ya had'aki da me yi sau goma ba takwas ba idan ya saka miki bazai cire ba sai yayi kyakkyawan biyar sannan idan ya Maida sai yayi biyar ko ba haka ba kawayena gbdy suka kwashe da dariya saira ta daki kafadar Helen "wannan ai sai ya kasheta goma fa kawata Kai yayi mata yawa ?"eh mana tunda ita mayar joystick ce baya isarta Helen ta cigaba magana "sai kinci kinyi hanian ba dai shi Adnan idan yana having sex dake ba kina jin numfashinki na daukewa ba akwai Wanda zaki samu sai numfashin ya d'auke ya dawo da kanshi Wanda dadi ne zai dawo dashi Kuma kiji yafi Adnan dadi da gardi hajiya nah kiji shi yafi shi iya sarrafa mace "enough ..."Helen ki daina fada min haka Ina mazan suke ?"mazan da duk basir ya cinyesu maza fa irinsu Adnan basu dayawa yanzu ke akwai nmj da zai iya yin sau goma ?"tunda aka samu takwas ai za'a samu goma ko ba haka ba hafcy no-no ta k'arasa maganar tana kallon kawayenta daya bayan daya "ku natsu kuji wani abu gbdy suka fuskanceta "irin su Adnan basu dayawa ke common kiss ma ba kowani nmj ya iyaba, kinsan shi kiss ma kadai sai wanda ya iya, a rike miki baki kiji ajikinki sai cikakken nmj irin Adnan ,Kinga adnan idan ya rike miki ba sai kinji kmr ki mutu Ina ga Azo ga brest da me gbdy lahaula walakuwata most especially kiyi dog stly cin da bakya so ke gayen nan ya iya juya mace fiyye da tunaniku wallahi tallahi bazan iya barin Adnan ba ina matukar qaunar Adnan a zuciyarta bazan iya hakura ba, bazan iya rabuwa dashi na barwa wata banza ba dan dole nasan abun yi hakika wannan yarinyar tayiwa rayuwarta shishigi amman ta jira mai zaije ya dawo tana gama fad'ar haka ta mike ta juya a matukar fusace ta bar gurin adaidai lokacin da tanweer ta soma tafiya tana d'aga ka'fafunta da kyar "ke ...."ta tsaya cak batare data juyo ba ya mike tsam ya fuskanceta taki dagowa ta kallesa sai dai taji wani yanayi me wuyar misaltuwa a zuciyarta dama gangar jikinta .
shi kuwa a bangaren jaguwa ya rasa meke dawainiyya dashi akan yarinyar sai dai yana jin abun ya zarta komai dake da mahimmanci a rayuwarsa "Ina zaki wannan karon a tsawace yayi maganar Idanunsa na kanta girgiza masa Kai tayi alamar babu Inda zata wuce ki koma ki zauna Inda na zaunar dake har sanda zamu bar nan ,tayi shiru taki motsa jikinta sai ma dagowa da tayi ta tsura masa Ido qirjinta na bada wani sauti na tashin hankali Shima ita yake kallo "tanweer! ya kirata in a serious thought wanda yasa qirjinta bugawa batare data amsa ba sai ma kallon kwayar idanunshi datayi "kema karki dauka Ina sonki ne yasa nayiwa Zahra abinda nayi kema bana sonki kuma ba kya cikin zuciyata da rayuwata lokaci kawai nake jira na Kai ki ga iyayenki muyi rabuwa ta har abada dan bazaki sake ganin Koda me kama dani ba ya fad'a da wata irin murya da bata ta'ba jin yayi magana daita ba nan da nan zuciyar tanweer ya qara bugawa kasa magana tayi illa binsa da idanunta ganin bata da niyyar bin umarninsa ya juya ya nufi wani lungu Inda su jubi ke zaune dan duk sanda zasu fito shakatawa basa shiga mota daya haka basa zama aguri d'aya sai dai idanun kowannensu na kan dan'uwansa.
Kwalin sigari ya d'auka tun kafin ya zauna jubi ya kur'bi giya sannan ya dubesa " kana ganin bai kamata ka rike zahra ba koda bazaka aureta ba ka bar soyayyar diyar minister ?" babu wacce nake jinta a raina bare akai ga batu na aure dan irinsu ko ka auresu zargi ne zai shiga ciki "idan Bata sonka ba muddin akwai soyayya Komai me sauki" ni anawa ya auri zahra dan har taimaka mana zatayi a hallaqallarmu ko me kuka ce ?inji cewar Kamil "wannan Kuma haka ne "ni tsarina ba haka bane bazan taba auren matar da zan dinga zarginta itama idan na fita ta dinga zargina ba ko tuhunmata akan Inda naje kunga mu ajiye wannan maganar dan bashi ne agabana ba na rigada na faiyacewa kowacce matsayinta ya karasa maganar Idanunsa ya sauka akan alqali dake tsaye gaban tanweer mikewa yayi tsaye Idanunsa akansu yayinda ita Kuma ke faman waige waigen Inda ya shiga a natse ya janye kujerar da yake zaune ya fara tafiya ya biyo ta bayan alqali ya tsaya can nesa kadan dasu Inda ya soma jiyo sautin muryarsa qasa qasa "wannan fuskar kamar nasanta ? tayi shiru tana waigen bayanta a matukar tsorace ta juya ta fara tafiya cikin sauri ya biyota yana cigaba da magana Shima jaguwa ya qara matsowa ya tsaya daga cikin lungu "ki tsaya mana dan Allah"bazan tsaya saboda ban sanka ba kaima Kuma bana tunanin kasanni yayi saurin shan gabanta dan dole ta tsaya gabanta na faduwa "ke ba diyar minster of health bace ?tayi shiru tana kallonsa cike da mamaki" Kinga karkiji tsoro Komai nasan kece kenan kice kika turo yan fashi suka saceki dan ki samu damar cin duniya ko ba haka ba ?nan ma shiru tayi tana girgiza masa Kai shi kuwa jaguwa zuciyarsa ke rawa sannan cike da mamaki daman tun dazu jikinsa ke bashi ana binsa ."idan ba haka bane ki bini muje yanzu zan maidake ga iyayenki da masoyinki Ib wanda ya kasance abokin aikina duk maganar da yake yana shiga kunnen jaguwa "na gode na gode tabbas nice ka taimakeni ka fitar dani daga gurin nan wallahi babu had'in bakina ciki nima gida nake son zuwa ta k'arasa maganar hawaye na zubo mata . "alqali ya dan juya bayansa bai ga kowa ba ya sake juyowa ya fuskanceta "yanzu abinda za'a yi zan yi gaba sai ki biyoni abaya tayi saurin lumshe masa Ido, alqali yayi gaba har tayi taku biyu taji an fixgota zuwa wani lungu ta bud'e baki zata kurma ihu taji an rufe mata baki idanunta a runtse amman ta fahimci waye rungume daita hancinsu na gugan juna duk da yadda take Jin numfashinsa na saukar mata bai sa ta bud'e idanunta ba tautausan tafin hannunsa yasa ya Kai saitin wuyanta zuwa cikin kunnenta wanda yasa taji wani abu ya tsalga mata tun daga tsakiyar kanta ."
da sauri ta bud'e idanunta tsareta yayi da sexy eye's dinsa masu firgitarwa Hakan yasa ta kawar da idanunta gefe hawaye na tsiyayowa dan ita gsky gida take son zuwa hawaye na zubo mata tace "ka barni na samu Wanda zai Kai ni gida ta fad'a tana shesheka "zaki tafi ki barni tan ?ta gyada masa alamun "eh " bakya son ki cigaba da zama dani ?ya fad'a yana matseta gam ajikinsa fuskarsa a tsakankanin qirjinta "eh ta bashi amsa atakaice dan bata ga amfanin zama dashi ba batasan kowaye shi ba batasan a matsayin da zata ajiyesa ba me taimakonta ko dan fashin daya d'aukota dan zuwa yanzu zuciyarta ta fara wasiwasi akanshi ,ya Kai bakinsa cikin kunnenta Inda taji wani zirrrrrrrrr a gbdy ilahirin jikinta "Kinga ni Kuma Ina son mu kasance tare duk da bana sonki yayi maganar a lokacin daya d'auke bakinsa a cikin kunnenta ya cusa a tsakiyar kirijinta "Nima yanzu bana sonka shiyasa ma zanbi wacan mutumin, Dan Allah ka sakar min jiki na bisa ya maidani ga iyayena da maso....."
Tun kafin ta k'arasa ya hade bakinsu guri d'aya ya fara mata wani irin tsotsa sai daya tsotsa bakinta sosai sannan ya cire bakinsa ya riko hannunta bai tsaya a koina ba sai a reception ma'aikatan gurin na ganinsa suka hau rawar jikin ya tambayesu dakin dake available suka masa bayani keyn vip ya amsa "ka sakeni bazan zauna ba ta fada tana fashewa da kuka Bai tsaya koina ba sai d'akin daya kama.
ya Bude d'akin ya shigar daita sannan ya kulle kofar ya tsura mata Ido yana mamaki maganarta " tanweer baby ya fad'a yana kafeta da Idanunsa "bana son kukan mace a rayuwata yana touching dina sosai bare naki "ina ruwanka da kukana ka barni nayi kukana tunda bazaka maidani ba ? "ni gara ma ka maidani gurin yan fashin Nan idan kasheni zasuyi su kasheni Amman na gaji na gaji Ina son ganin iyayena idanunta ya rufe sai fad'ar maganganu take bata San sanda ya k'araso ya tsugunna gabanta ya Kai hannunsa kan lips dinta ya buge da sauri ta Kai hannunta duka ta rike bakinta hawaye na zubo mata " Ashe dai da gaske baki mutunci ai kuwa zanyi maganinki ya fad'a yana mikewa tsaye ya soma tafiya Yana "cewa daman sanadin rashin kunya kika fada hannun yan fashi idan kika cigaba bazan maidake gidanku ba sai dai na Mikaki garesu suyi yadda zasuyi dake tunda daman kinfi bukatar haka Kinga kema sai kiyi join dinsu ya fita ya kulle kofar wani irin ihu tasa ta taso da gudu ta shiga buga kofar da karfi "dan Allah karka maidani gurinsu wallahi wasa nake yi bazan sake rashin kunyar ba ka taimakeni ka budeni "sautin muryarsa taji a sikwane "dama kin shiga hankalinki dan ko kwana zakiyi kina ihu anan babu Wanda zai taimaka miki dauka ma za'a yi ko tayi miki karo ne giya ko wancan abun tsit tayi tare hadeye kukanta ta zauna agurin tana nazarin maganarsa shi kuwa ya kama gabansa yana huci ."
Cike da tashin hankali jaguwa yake daga kafafunsa kacibis da anas sukayi wanda yaga lokacin da suka shiga cikin riception da tanweer ya lura kamar ba Lafiya ba Hakan ma yasa ya biyo sahunsu cikin rudewa ya shiga tambayarsa domin yana son sani abinda ke faruwa jaguwa bai wani tsaya yi masa bayani ba ya cigaba da tafiya cikin izza Shima binsa yayi da gaggawa har suka fito a wani bangare dabam Shiru yayi na wani lokaci hannunwansa duka rungume a qirjinsa kallo d'aya zaka masa kasan yana cikin damuwa mai tsanani tsaki yaja a karo na sau babu adadi shu kuwa alqali sai safa da marwa yake a bayan shuke shuken dake zagaye da haraban gurin na rashin ganin tanweer a tunaninsa babu me ganinsa yayinda hankalinsa ke matukar tashe hannunwansa goye a bayansa yana
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 11 Chapter of 62