akan gado tana ambaton sunan Allah kwanciyarta ke da wuya sai ga kiransa ya shigo ta d'auka had'e da sallama byn ya amsa "tace yanzu na gama maganarka a zuciyata , "okay fatan dai Lafiya yasu shafiq da hally "duk muna lafiya ya aikin ? "Alhamdulillah ammina yau dai naji jiki sosai , gbdy jikina ciwo yake kamar na taho gida "ai kaga irinta shiyasa kaga na damu kayi aure Adnan bamu da lokaci idan kaji ance babu lokaci to mutuwa ake nufi zata iya zuwa ma mutun Ako wani lokaci ,baka rasa komai ba , Allah ya rufa maka asirin da zaka iya ajiye mata hud'u a karkashinka me yasa bazakayi ba ?",zanyi ammin inshallahu nan kusa "ko na nemo maka mata ?shiru yayi ya kasa ce mata "eh ! sannan ya kasa cewa a'a
"Kayi shiru kana jina idan na nemo maka ne sai na bazama ko cikin ya'yan kawaye da dangi ne na nema irin wacce nake so ? murmushin gefen baki yayi kana yace "duk yadda kikayi daidai ne ammina zabinki abun so ne , hira sukayi sosai na tsakanin uwa da d'a Wanda hakan ya sanyaya zuciyarsa ya dan ji damuwarsa ta Kau, sun dan jima suna hira sannan sukayi sallama ."
*******
zahra basu Isa garin Edo ba sai gurin karfe goma da wani Abu na dare kasancewar motarsu bata samu passger da wuri ba gashi motar tayita tsayawa a hanya dan haka basu yi tunanin zuwa gurin boka ba sai suka kama hotel , washegari kuwa karfe shida a gidan boka tayi musu, tunda suka shiga cikin gidan bokan gaban Zahra ke fad'uwa , sun iske mutane dayawa da manya motoci parke a haraban gurin ta sha mamaki ganin lokacin da suka zo amman still sai da suka tarar da mutane ,suka k'arasa gurin amsar kati suka amsa suka samu guri suka zauna suna tautauna akan matsalarta , a hankali har layi ya kawo kansu suka mike suka nufi d'akin da bokan yake aikinsa , da baya da baya suka shiga wanda haka dokarsa take ba'a shiga ta gaba sai da baya .
babu komai ajikin bokan sai wani gaye da yasa ya rufe gabansa dashi suna k'arasa shiga cikin d'akin suka fuskancesa sannan suka buga kafarsu na hagu sau uku wanda shima kaida ne ga duk wanda yazo sai yayi.
da hannu yayi musu alama da gurin zama suka zauna shi kuma ya fuskanci gunki dake daskare a gefensa mai yatsu bila'adadin fuskar gunki kamar na aljanu gbdy ilahirin jikin gunki jini ne kuma na mutane .
Blessing ta bud'e baki zata fara masa bayani ya d'aga mata hannu "karki fara cewa komai ni ne shad'anin boka, bokan da baya gudun mutuwa sai dai mutuwa ta gujeshi, bokan da ba'a fad'awa abinda zai faru sai dai ya fad'a "kin kawo kawarki adalilin tana son ta mallaki zuciyar saurayinta wanda shi a halin yanzu zuciyarsa naga diyar minister of health ,zahra da blessing sukayi shiru gabansu na faduwa barin zahra da hankalinta yay mugu mugun tashi jin zuciyar jaguwa ta kamu da soyayyar yarinyar".
"hatsabibin boka ne ni zan tabbatar da nayiwa kawarki abinda take bukata , zan biya mata bukatarta ta duniya, ya juya ya kalli zahra " zakiyi nasara akan rabashi da yarinyar amman shi da wahala ki mallakesa kamar yadda kike so , domin kuwa wannan mutumi ya wuce da tunaninki yana da hatsarin tunkara domin kuwa akwai tsari mai karfi ajikinsa , kafafunsa yafi naki tsawo ,Inda ya taka har ki mutu kafafunki bazasu taka ba . "
"yanzu boka ya za'a yi kenan wallahi idan ban mallakesa ba zan iya mutuwa sannan babban burina na rabashi da yarinyar nan koda diyar talaka ce bare diyar mai kudi.
sai daya numfasa sannan yace " na fada miki bazaki mallakesa ba sai dai ki rabashi da yarinyar ,Kuma aikin da za'a rabasu na bukatar budurwar wacce bata taba aikata zina ba Kuma an yi nasara domin kuwa yarinyar budurwa ce wani nmj bai taba amfani daita ba ,Ina tabbatar miki muddin ya kusancenta zaki iya rabasu zai dai ya saurareki amman ba zakiyi yadda kika ga dama dashi ba yana gama fad'ar haka yace "me kika gani ayi aikin ko abari? "
hankalinta a matukar tashe tace "yanzu boka babu wani mafuta sai wannan ?" wallahi Ina matukar kishin Adnan bazan so ya rabi wata mace ba byn ni "wannan ne kawai hanya mafi sauki Shima din ba shine zai Kai Kansa gareta ba itace zata Kai masa kanta , Kinga wannan saurayin naki akwai abubuwa da yawa akansa shiyasa ma ya rufe ma Kansa taurari dan kar mutane su san ko waye shi yana kaiwa nan yace ku tashi ku wuce "kafin sati biyu da kanki zaki kirani ki bani labarin cigaba da aka samu ta bud'e jakarta ta dibo kudi masu yawa zata ajiye a gabansa ya nuna mata gurin gunkinsa , nan taga wata tukuyar tsafi daskare da jini ta saka kudin ,jiki a sanyaye suka baro gurin boka zuciyar Zahra cike da matsanacin kishi "gsky banji dadin wannan aikin ba nifa banason ya kusance kowace mace byn ni , yanzu ance dole sai ya kusanci yarinyar nan Kuma gashi budurwa ce Kinsa amsar budurcin mace akwai tsayawa arai .
"ki kwantar da hankaliki Zahra kibi maganar boka Inda akwai wata mafutar byn wannan zai miki ,ke yanzu ma meye abun d'aga hankali dan ya kusancenta ke da zai dawo hannunki "wani zai dawo hannuna ko baki ji abinda bokan yace ba ? cewa fa yayi bazan mallakesa ba ni wallahi dama na hakura da aikin nan ta karasa maganar tana yastina fuska ."
"Dan Allah kawata ki cire kishin nan a ranki mude bukatarmu ta biya ya rabu da yarinyar shine abinda muke so , har suka k'araso tasha magana daya dai suke yi blessing na kokarin shawo kan Zahra , shiru zahra tai taki cewa komai zuciyarta na tuttukin bakinciki Adnan zai kusanci tanweer Kuma shi zai amshi budurcinta.
bangaren tanweer kuwa taki cin abinci, yadda ya kawo mata abincin jiya haka ya fitar dashi bata ci ba ,ai ko shima ya hau dokin zuciya yaki bin ta kanta bare ya rarrasheta ." duk yadda blessing ke Jan zahra da hira acikin mota ta kasa cewa komai har suka sauka a lagos kowacce ta kama gabanta gbdy Zahra ta kasa samun kwanciyar hankali sam bata ji zata iya wannan kasadar sai tayi kmr ta kira boka tace ta fasa aikin sai Kuma ta fasa ."
*****
Zaune jaguwa yake cikin baban falonsa system ne a gabansa yana aiki eku ya shigo tare da rusunawa ya gaishesa ya amsa batare daya d'ago ba eku ya soma magana cike da ladabi "boss kamar ka manta da wancan mutumin " Jaguwa ya d'ago ya kallesa a tsanake yana bukatar qarin bayani "wancan mutumin dakace mu dauko a Rita Lori hotel mu killace maka shi " sai lokacin jaguwa ya tuna ya lumshe idanunshi "Yana Ina ne ?"yana boys quarter ya gyada Kanshi kawai ya cigaba da abinda yake eku bai wuce ba sai da jaguwa ya gama abinda yake ya mike yana tafiya kamar baya son taka kasa yayinda eku ke biye dashi har suka k'araso bakin kofar d'akin da alqali yake , eku yayi saurin bude masa kofar d'akin , alqali najin motsin mutane ya shiga zare Ido jaguwa ya tsura masa Ido ya rame sosai rama ta tashin hankali acikin kwana biyu da yayi wanda idan ka kallesa bazaka sake marmarin kallonsa ba duk ya fita haiyacinsa, zaune yake jugun hannunwansa da kafafunsa duk kulle su da handcuff kamar wanda yake prison a hankali jaguwa ya shiga Taku a hankali yana masa wani wulakantaccen kallo sannan ya tsaya a tsakiyar d'akin yana cewa"waye Kai menene yasa kake bibiyata ?alqali da bakinsa ya bushe sosai ya fara magana cikin wahala "babu dalilin da yasa na bibiyeka ya karasa maganar cikin tsananin tashin hankali .
"waye Kai ?"shiru alqali yayi ya kasa cewa komai jaguwa ya juya ya soma tafiya "Ina ganin azabar yunwar da'aka masa bai ishesa ba ka cigaba da barinsa babu ci babu sha har ya zamo sanadinsa " alqali wanda muryarsa ta fara dashewa babu karfi a tattare dashi yace "kayiwa Allah kayi hakuri na tuba "jaguwa ya cigaba da tafiya batare da juyo ba "idan na fada maka bazaka kasheni ba ?"yayi masa bmbyr a gigice cak jaguwa ya tsaya tare da goya hannuwansa duka a baya ya juyo
ya tsura masa Ido alamun yana sauraronsa "ni ..ni ...sai Kuma yayi shiru yaji tsoron sheida masa cewar shi din jami'in sirri ne " kayi hakuri dan Allah ka tausaya min nayi kuskure bazan sake ba "runtse idanu jaguwa yayi ,ba dan baya son aikata kissa a rayuwarsa ba da babu shakka da sai ya shake wuyan wannan
mutumin da hanunsa har sai ya mutu
"kaga nayi kama da wanda za'a bibiyi rayuwarsa for the last time ka fad'a min wanda yasa ka bibiyeni? yayi masa tmbyr yana hade fuskarsa kmr hadari. shiru alqali yay ya kasa magana Dan Bai San abinda zai ce ba har kusan minti biyar Yana tsaye yana jiransa ,eku ya Ciro karamar pestol ya saita gefen brain dinsa "na baka minti biyu ka fadi Wanda ya sakaka kafin na tarwatsa brain dinka na aikaka lahira "wa ..wallahi babu kowa Ina tafiya ne na gansa tare da yarinyar minister of health da ake nema shine na dinga binsa a baya naga Inda zashi daita wallahi byn wannan babu Wanda ya aikoni .
"ka cigaba da ajiyarsa anan har sanda zai fadi gskiyar wanda ya aikosa sannan ka ciyar dashi da gari zalla da ruwa ,ruwan ma kwatan tea cup haka ma gari muddin yayi wata bai fadi Wanda ya aikosa ba ka tashesa aiki yana gama fad'ar haka ya fice daga daki haka ma eku ya nufi kofar fita kmr wani zautacce alqali ya rarrafa da gwiwawinsa yana k'okarin riko ka'fafun eku Amman Ina tuni ya fice ya maida kofar ya rufe cikin rashin tausayawa, hawayen danasani suka silalowa alqali ya fara zubar da hawaye yana adduar Neman mafuta "me yasa ka biyosa gashi ka jefa rayuwarka cikin hatsari kuka yake sosai kamar karamin yaro."
******
"Wai waye wannna jaguwa din ne ? waye km ?.gbdy sai da tanko gote ya kira sunayensu d'aya bayan d'aya ka amsa min tambayata boka " ya san sunansu ne a bakin wasu daga cikin mufukan' yansanda da sukayi attacking dinsu a wancan satin ". shiru bokansa yayi yana dube dube acikin kasa ,abubuwa da yawa ya gani akan jaguwa km abun ya balain tsoratar dashi dan har wani gumi ya had'a da kyar yayi jarumtar yin magana "wannan yaron da Jamar'sa rikakkun y'an fashi da makami ne da suka ga gari kowa acikin garin nan yana da karfin da zai iya karawa da kowa acikin garin nan ,haka yana da karfin da zai iya shiga duk Inda yaso yayi sata batare da an dakatar dashi ba , yafi karfin kowa duk yadda kake tunanin yan fashi sun zarta tunaninka basa ji basa gani akan aikinsu sai dai abinda na gani a dubana shi jaguwa yana fanshinsa ne akan masu kudi da azzaluman kasar nan , yana da hatsarin fuskanta it's not easy to be known as the CEO of armerobber's association .
wannan ya wuce da tunaninka ranka shi dade karka bata lokacinka gurin sanin ko shi waye ko matakin d'auka akanshi tunda har ya barka da ranka da lafiyarka sai mu godewa Allah domin shifa satarsa me dalili ne Kuma ya dade acikin harkar Kuma shi kad'ai yasan abinda ya taka wanda yasa ya gagari kasa da kasa har da jami'an tsaro suka kasa kamashi tanko gote ya numfasa kana yace "zan so yayi aiki a karkashina domin irinsa nake nema "bazai had'a Kai da Kai ba dan baya zalinci burinsa ya taimakawa talakawa marasa galihu Kai Kuma burinka ka danne hakin mutane da talakawa "wai boka ya kake min magana haka ne ? " kayi wani Abu da zai kawo kanshi gareni "babu abinda zan iyayi domin duba taurarinsa ma kawai zai iya sa mutun cikin tashin hankali, kaima idan baka cire hannunka akansa ba zaka iya rasa komai naka jin abinda boka yace yasa tanko gote shiga damuwa bai sake cewa komai ba ya kakkabe bababan rigarsa ya baro gurin boka da zumar zai nemi had'in kan jaguwa ta kowani hali ".
*****
Jaguwa na zaune tare da abokinsa da yaransa a gurin shakatawarsa gabansu kwalban giya ne yayinda kowannensu hannunsa ke rike da karan sigari har jaguwa suna tautaunawa akan sabon aikin da zasu fita zuwa garin Ogun state sai ga me gadinsa ya rusuna ya gaishesa tare da cewa "ga wannan dattijon daya zo neman taimakonka ya dawo ranka shi dade" "shi da nace ya dawo karshen sati amman dai shigo dashi kawai " mai gadi ya juya da sauri jaguwa ya kashe sigarin hannunsa dan yana matukar jin kunyar wani yaga yana shan sigari eku tattara gurin nan kafin azo da dattijon nan take yabi umarninsa .ko cikakken minti biyar ba'a yi ba sai ga me gadi ya dawo tare da mutumin da yaronsa wanda bai wuce shekara talatin ba dattinjo na kokarin rusunawa
jaguwa ya tsaidashi yana nuna masa gurin zama "ka zauna baba dattijon ya zauna a Inda ya nuna masa yana rawar jiki, gbdy su jubi suka gaishesa ya amsa yana Saka musu albarka "d'ana ga yarona nazo dashi "jaguwa ya waigo ya kalli Inda yaron yake tsaye cikin wasu kod'ad'un kaya marasa fasali da sauri matashin saurayin ya dan rusuna ya gaishesa ya amsa da Kai tare da cewa " ya sunanka sannan wani course ka karanta ? " sunana aliyu Ahmed abinda na karanta lissafi wato accounting .ya bashi amsa cike da girmama.
shiru jaguwa yayi yana nazarin yaro kafin daga baya yace "shikenan zaka zauna damu ka zama dan aikenmu kafin lokacin da zan samo maka aiki inshallahu , dattijon najin haka ya fara hawaye yana godiya " na gode na gode Allah yayi maka albarka "karka damu baba mu daman aikinmu kenan taimakawa marasa shi ,aiki kuwa ka fara hasasho ganinsa cikin jerin ma'akatan banking kasar nan yana gama fad'ar haka yasa aka dibo kudi masu yawa aka bawa dattijon "baba ga wannan kudin kaje dashi kayi bukatunka dasu, sosai dattinjo ya zube yana godiya kafin daga baya yay sallama dasu ya wuce ya bar d'ansa ."
******
D'akin taro ne dake cike da manyan jami'an tsoro kowannensu sanye da kankinsu na aiki police, yayinda gabansu ruwan roba ne mai sanyi da abun magana a hankali cp ya fara magana cikin tsadaddan turancinsa "
Daga ashirin da biyar ga watan daya na wannan shekarar ta 2021 zuwa ga karshen shekarar shadaya da muke ciki an samu farmarki ta'addanci a qalla ashirin da biyar a cikin garin nan, duk da k'okarin da jami'an tsoro keyi akan suga sun kama wadan nan yan fashi abun ya faskara wanda ni a nawa tunanin ina ganin akwai manyan kasan nan dake mara musu baya, taya zamu samu nasarar kama wannan mutumin dake jagoransu wanda shi ke shirya komai na ta'addanci ? cp ya karasa maganar yana kallon hoton jaguwa dake ajiye akan makeken table din gabansa ." yanzu haka wannan shine tantiri na biyu da ake nema acikin kasar nan idan kuma acikin garin nan ne shine na daya , jaguwa kenan duk wani sata da'ake wa manyan kasar nan da yan siyasa da hannunsa aciki abun mamaki yadda wasu daga cikinmu suke bashi kariya ta hanyar sanar masa da halin da'ake aciki, a offishin hukumar tsoro kuma suna yi masa duk wani alfarma daidai da wani mai fada aji a kasar nan ".
shi din dan ta'addanci ne kuma dan fashi da makami ne Kuma gashi yanzu yayi garkuwa da diyar minister shi din mutun ne me tsananin kyautatawa jama'a da tsananin tsoro allah da tausayi duk inda akace taimako zai bada yana da tsananin tausayin marasa shi sannan baya son zalinci yana daukarwa wadan da aka zalinta fansa idan gwanati taki yin komai, sai dai duk da hakan shi din babban me laifi ne agurin hukumar kasar nan yana zaune a unguwar magodo no 20 duk da ba nan kadai bane maboyarsa yana da gidaje dabam dabam , wadan nan bayanai da inda zaa samesu duka gasu nan a rubuce IPO investigation police officer ne ya rubutosu ". taya zamu samu nasarar kamasu ? ya karasa maganar yana daukar file din gabansa ya tsura masa ido ."
Cp na yin shiru mataimakinsa ya fara magana a natse batare daya tashi ba " wannan duk me sauki ne sir tunda a halin yanzu maikacinmu ya Dade da shiga jikinsa dan haka duk halin da suke ciki zai zo mana cikin sauki, kaga kamasu bazai mana wahala ba duk wuya duk runtse sai mun ga bayansa domin bazamu marawa taaddancin da suke ma kasar nan baya ba, zamu bukaci ganin an kamashi cikin kankanin lokaci ya karasa maganar yana duban wanda ya turawa jaguwa jami'in sirri "dcp baba abare wanda aka kira da haka yace "yes sir " ka tabbatar kasa ya shiga jikinsa sosai ta yadda zaa tattara duk wani mahimman bayanai akansa ya gabatar mana dasu da wuri "yes sir kace masa ya kiyaye da kyau domin shi din mutun ne mai hatsari sosai "inshallahu sir zanyi kokarin kuma zamuyi nasara kamar sauran lokutan baya a hankali suka cigaba da tautaunawa akan yadda zasu samu nasarar kama jaguwa da yaransa daga karshe cp ya sallamesu, kowanne ya kama gabansa."
******
Tanweer na kwance tana bacci taji kamar an tsinkareta zumbur ta mike zaune ta bud'e idanunta wani irin abu taji yana mata yawo a gabad'aya ilahirin jikinta tsigar jikinta suka dinga mikewa kasanta ya dinga cuking dinta, ta kunna wutan d'akin tare da kallon bango karfe d'aya daidai ta koma ta kwanta sanyi ac na ratsata, idanun ta lumshe ta takure jikinta guri d'aya wani irin matsanacin sha'awa ce ta dinga bijiro mata tana bin lungu da Sako na jikinta tay mika tana matsi ka'fafunta. Byn mintuna ashirin ta sauko daga kan bed ta shiga bayi ta watsa ruwa ta fito ta canza kaya zuwa na bacci kasa koma wa tayi ta kwanta ta mike ta shiga zariya ta shafa gabanta sha'awar sai sake bijiro mata take tana Jin idan baa kusanceta ba zata iya mutuwa fitowa tai ta nufi kofar d'akin jaguwa tana k'arasawa ta Murda handle din kofar taci sa'a kofar a Bude take .
A hankali ta bud'e d'akin duhu ta kunna wutar d'akin bata gansa a falon ba kawai ta nufi bedroom dinsa, Shima duhu sai kamshi dadd'adan turarensa ke tashi , hannu tasa ta kunna wutar d'akin kwance ta gansa akan makeken gadonsa Kiran itly yana sharar bacci hankalinsa kwance daga shi sai plan pant makale da cinyarsa binsa tayi da wani mayataccen kallo yayinda muguwar shawa ta sake tsargamata ta tsurawa joystick dinsa dake mike Ido, ganin joystick dinsa yasa ta qara fita haiyacinta ta nemi natsuwarta ta rasa ji take muddin Bai kusanceta ba zuciyarta zata buga.
a hankali ta soma cire rigar baccin jikinta tai wurgi dashi ta saura Babu koma ajikinta ta kwanta a faffadan qirjinsa ta had'e bakinsu guri d'aya ta fara tsotsa yayinda hannunta ke kan joystick dinsa tana murzawa .
a matukar gigice ya farka daga bacci yana dubanta sannan yayi k'okarin janye jikinsa yana watsa mata wani kallo "meye haka kina hauka ne ko kin fara shaye shaye ne? "ko d'aya ban fara shan komai ba taimaka min zaka yi dan Allah ",da me zan taimaka miki? "kayi having sex dani babu abinda nake muradi a halin yanzu kamar ka kusanceni , joystick dinka kawai nake bukatar naji ajikina ta fad'a tana zubewa ajikinsa .."
Mmn sudai
💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
PAID BOOK
WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686
alert domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.
🅿️15
......Zaro idanuwanshi yayi yana kallonta cike da mamakinta ,a matukar bukace ta Kai fuskarta tsakiyar qirjinsa tana sauke wahalalle numfashi tana shinshina kwantaccen sumar dake kwance agirjinsa ,wani irin yanayi ya tsinci kanshi ciki mai wuyar misaltuwa, ya lumshe kyawawan idanuwanshi qirjinsa na bugawa da mugun karfi tamkar ana buga masa guduma , shigewa jikinsa ta sake yi wannan karon fuskarta kwance da tashin hankali ta dinga ta'bo wasu wurare a sansar jikinsa wanda ke sake kunno masa wutar shaawarsa , take jikinsa ya kama rawa qwaqwaluwarsa so take ta tsaya ta daina aiki sai dai yay jarumtar hana hakan faruwa .
ita Kuwa Jin yayi shiru yasa ta sake shige masa sosai ta soma k'okarin rabashi da pant din jikinsa ."
wata irin razananniyar tsawa ya buga mata wanda yasa jikinta ya kama rawa take hankalinta ya tashi, ta kamkamesa tana cewa "please Adnan ka taimakeni wallahi Ina cikin wani hali idan baka kusanceni ba zan iya mutuwa ta k'arasa maganar zuciyarta na rawa take Kuma sai hawaye sharrrr ..... ya soma silalowa akan quncinta wata mummunar fad'uwar gaba ta ziyarcesa tsoro da fargaba suka mamayesa baya raba d'ayan biyu akwai abinda ke tattare daita mai muni "gbdy tausayinta ya kama shi dan gbdy yanayinta ya sauya ta dawo tamkar ba ita ba , kimanin minti ashirin ta d'auka tana makale dashi taki barin jikinsa, gbdy ma bata da alamun zata barshi burinta kawai ya kusanceta dan sai kuka take masa tana rokonsa Jikinsa na kyarma ya Kai hannunwansa duka ya kamo fuskarta ya had'e da nashi yana busa mata numfashinsa da iskar bakinsa muryarsa a tsarke ya soma mgn "tanweer ! "shiru tayi taki amsa masa tana shakar numfashinsa dake sake dagula mata lissafi " meke faruwa dake ? ya tambayeta wannan karon kanta ta samu damar girgiza masa ," dan Allah ki dawo natsuwarki bazan iya abinda kike bukata atare dani ba".shiru tayi tana kallon cikin kwayar idanunshi batare da tace masa komai ba dan zuwa wannan lokacin bazata iya magana ba burinta kawai ta jishi acikin jikinta yana having sex daita shima har lokacin idanunshi na cikin nata yana son ya karanci gaskiyar halin da take ciki, iskanci ne ko kuwa wani al'amari ne dabam ?".
"da kyar ya sake fixgo magana "me yasa muna zaune lafiya zaki zo mana da wannan al'mari mai girma ?" me yasa kike son tayar mana da hankali? "Idan kina son na maidake gidanku ne wallahi zan mayar dake ba sai kin d'aga min hankali ba ya numfasa kana ya cigaba da mgn " banason ki cutu ne yasa kikaga na cigaba da rikeki agurina , banason wancan azalumin mutumin ya cutar dake duk da bana sonki bazan so na ganki cikin tsananin damuwa ba ."ta d'ago idanunta da suka canza kala tare
da zubar da ruwan hawaye tace "Adnan ni ba dan Ka mayar dani gida bane ni dai kawai na jika ajikina ka kusanceni dan Allah , wallahi Ina tabbatar maka muddin baka kusanceni a yanzu ba zan mutu , zan mutu na bar maka duniya .......
" kiyi aiki da tunaninki mana ki fahimci illar abinda kike son na aikata dake har yau bud'e Idanuna da muguwar zuciyata bata ta'ba kusantar macen da bata ta'ba sanin nmj ba , duk matan dana kusanta daman can a lalace na gansu ke kuwa fa ?" tanweer bakin san maza ba Kuma bazan zamo mutun na farko da zai keta miki haddi ba ."
cikin mugun firgici ta mike tsaye tamkar mahaukaciya duk gashin kanta ya hargitse ta soma dube dube acikin d'akin a hankali idanunta suka Kai kan dress mirror dinsa ,karamar bindigarsa ta gani ajiye a natse ya bi Inda take kallo nan take ya fahimci abinda take son aiakatawa dan haka da sauri ya soma k'okarin durowa daga kan bed sai dai kafin ya sauko har ta Isa ta d'auki bindigar ta saita gefen brain dinta dashi tana haki kamar wacce tayi gudun ceton rai "kana qara taku d'aya zan harbe kaina".Jin abinda tace yasa
All Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 43
Chapter 44
Chapter 45
Chapter 46
Chapter 47
Chapter 48
Chapter 49
Chapter 50
Chapter 51
Chapter 52
Chapter 53
Chapter 54
Chapter 55
Chapter 56
Chapter 57
Chapter 58
Chapter 59
Chapter 60
Chapter 61
Chapter 62
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 15 Chapter of 62