Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Fage A Damar Auren Ruma Yaya Zanyi Da Kwanjin Yan Uwantakarta Da Wancen Karen Yushau? Ummanan Da Tata Rigimar Wanda Zata Hanani Na Ci Da Zafi Kar Rabon Wani Ya Shiga Masud Yayi Kasake Yana Sauraron Nazifi Tamkar Tausaya Masa Yake Amma Yana Direwa Sai Ya Saki Tsaki Ya Janyo Computer Sa Zo kagani Abinda Nagano Maka Shegen Ci Da Zucinka Yahana Ka Gani Jikin Nazifi Na Bari Yatafi Da Sauri Yakurawa Allon Computer Ido Masud Ya Budo Status Din Ruma Wandatai Mintina Talatin Da Biyar Da Suka Wuce Gajeren Sako Ne Amma Mai Dauke Muhimmanci KOKARI SHI KE BUDE KOFAR DAKE KULLE SANNAN BABU ABINDA KE MIKAR DA SANDARKA SAI NACIN DADDANNAWA Shine Sakon Na Ruma Wanda Nazifi Yadinga Karantawa Yana Maimaitawa Tundaga Kan Rubutun Wanda Idonsa Yakema Ganin Tamkar An Zana Da Ruwan Goal Ya Ce Kai Abokina Narage Maka Labari Kasan Ruma Kallan Aljani Ko Mutumin Boye Takemin Duk A Dalilin Basajar Daka Bayar Da Shawarar Ayimata Dagaske To Meyafaru Nan dai Suka Gama Hirar Su A KarShe suka Ce Mu Kulla Shawarar Yadda Umma Zata Amince Akan Kari Yadda Bazaka Saba Alwashin Daka Ci Na Tura Manya Kafin Sati Biyu Ya Cemasa Tunfarko Kayi Raguwar Dabarar Sanar Da Umma Cewa Ruma Bazawara Ce Kuma Ka Zabeta A Wadda Zaka Juyewa Dukkan Cikinka Akan Ruma Ya Ce Kaima Dai Masud Kai Ka Dauki Zawarci Kuren Daza A Dinga Faman Boyewa Allah Na Tuba Ni Zawarci Bashi Yaimin Riga Wando Inba Donshi Ba Na Isa Inga Ruma Ballena So? Mahaukacin Masoyi Inji Masud Cikin Dariya Lokacin daya ga Nazifi Ya Fitittike Yana Wanke Zawarci Kawai Ta Inda Zamu Bulluwa Umma Ta Gane Hatsarinda Nake ciki? Masud Yasake Lulawa Tunani Nazifi Ma Haka Amma Sai Yari Ga Farkowa Oh Na Tuno Wata Hikimar Zan Gwada. , BAYAN WATA UKU Nazo Ne Karakani Gidan Wani Shahararren Boka Dakasani Maikudi Kai Ko Matsafine Ni Dai Bukata Kayimin Rakiya Gurinsa Yushau Ke Fadawa Abokinsa Maikudi Cikin Tsanani Tashin Hankali Maikudi Cike Da Mamaki Harda Tsoro Ya Ke Kallon Yushau A Lfyarka Kake Kuwa Yushau Badan Nafi Kowa Sanin Tsantseninka Bana Ranste Da Allah Ba Abinda Zai Hanani Rantsewa Sholisho Ka Shaka Yushau Ya Furzar Da Numfashi Bayyana Takaici Da Tsananin Damuwa Banta Ba Zata Ba,banta Ba Ganiba,banta Ba Jin Labariba,na Rantse Da Allah Kuma Ko Za A Mutu Bazan Laminta Ba Maikudi Yakara Duban Yushau Yafara Zargin Hauka Yushau Ya Ci Kuka Yakoshh Yafara Share Hawaye Iyakar Cin Mutunci Da Wulakanci Anyimin Maikudi Wai Inje Gidan Mujiya Sai Na Tarar Da Taron Biki Har Andaura Aure Shekaranjiya,,maikudi Yatare Cikin Zumudi Da Fargaba Daurin Aurenwa? A Zafafe Yushau Ya Amsa Daurin Auren Ruma Dana Niki Gari Har Niger Kwana Goma Sha Biyu Dan Nemo Mata Magani Sikila Nayi Asarar Kudi Nayi Asarar Lokaci Na Har Kasar Haihuwa Duk Dan In Nunawa Ruma Zan Iya Rasa Rai Dominta, Amma An min Adalci Idan Na Dawo Na Tarar Ta Auri Wani? Banta Ba Ganin Iyayen Dakekin Jininsu Da Gaske Irin Nawa Ba Sun Sallame Ni Kuma Nima Yanzu Zan Nade Kafar Wando In Sallama Su Maikudi Ya Kadakai Cikin Jimami Babu Dadi Amma Da Yardar Ruma Katafi Niger Kuma Tasan Maganinta Zaka Karbo? Cikin Tsawa Ya Amsa Tasani Tasan Komai Jinake Kaika Sanar Da Ni Inda Zan Samo Fitsarin Rakumi Bada Kaimuka Jeyawo Neman Kunkurunba? Dawa Mukaje Gidan Sarkin Baka Karbo Magani Nine Sikilan Nina Kesha? Ba Ita Nake Kaiwa Tana Sha Ba?Kuma Tasan Dalilin Hakan Harma Da Shirinta Na Cewa Intaga Ta Fara Samun Sauki Zata Sanar Dani Ranar Da Zanje Niger Din Ma Ai Na Jemata Sallama Tasan Kuma Ko Kuda Bani Da Shi A Niger In Ba Maganinta Ba Uban Me Zanjeyi? Yasake Fashewa Dakuka Ba A KyauTa Maka Ba Maikudi Yafada Yake Maimaitawa Amma A Fatar Baki Amma Cikin Zuciyarsa Yanajin Hakkike Dawainiya Da Yushau Allah Yaimasa Niima Amma Sai Yajefa Hankalinsa Dawa Bai Ankara Ba Sai Da Niimar Ta Subuce Yayiwa Kansa Tsirara,shine Yanzu Zaizo Yayiwa Mutane surutu. Ina Kace In Rakaka? Yushau Ya Tsayar Da Fyace Hanci Yakara Daure Gira Gurin Rikakken Boka Ko Matsafi Zaka Kaini Ya Farraka Tsinannu Abin Haryakai Haka Yurhau? Maikudi Yafada A Raunane Yushau Ya Ce Banga Mafitar Datafi Wannanba Idan Na Kyalesu Kashe Nizasu Yi Allah Sarki Inji Maikudi Ya Ce Bangane Ba Yushau Kana Tsoron Mutuwane Wadda Tazame Maka Dole Dankanajin Dadin Wannan Duniyar Kokuma Domin Son Dakakewa Ruma? Ban Banbanta Da Kowa Ba Maikudi Rayuwar Duniya Wahala Ba Kuma A Kaunar Mutuwa Yo Kowa Ma Baiji Dadi Ba A Duniyarnan Bare Ni Mai Somoli Dariya Taso Kubcewa Maikudi Amma Ya Hadiye Amma Kasan Dahaka Kake Kokarin Jefa Kanka Wata Musibar Ta Fishin Allah Wajen Bin Bokaye Alhalin Inzaka Tuna Fishin Iyayenka A Hakkin Ruma Ne Yarataya Maka Sumoli Yatari Shi A Fusace Wanne Hakkin Ruma Na Danne? Karka Fadamin Maganar Banza Mana In Baka Da Abin Cemin Ni Ina Dashi A Fusace Yakarkade Rigar Sa Yatafi Maikudi Nata Kira Yaki Dawowa Bai Zame Koina Ba Sai Falon Gidansu Bayan Yasami Tabbacin Dukkan Baki Sun Darare. Kaiko Hajiyata Cika Da Mamakin Yadda Yau Dinnan Yushau Ke Gaisheta A Tsaye Dan Haka Ma Tasaki Baki Tana Kallansa Kaitsaye Ransa Abace Sai Faman Huci Yake Murya Ya Daure Hajiya Ta Ce Kaiwai Lfya? So Nake Aje Abuja A Daukomin Hamida Na Fasa Kyautar Dama Ai Bada Izinina Aka Kyautar Da Ita Ba Hajiya Tafahimci Ba Cikin Hayyacinsa Yakeba Tsabar Kishine Kawai Ke Wajigashi Dan Haka Ta Sanya Masa Ido Yadinga Sakin Maganganu Son Rasa Saida Ta Lura Yana Neman Wuce Gona Da Iri Sannan Tata ka masa Burki Malam Kar Kasake Ka Zageni Yai Tirjiya Kamar Mai Shirin Barkewa Da Kuka Ba Zaginki Zanyi Ba Hajiya Kawai Ni A Karbo Min 'yata Da Sauki Ai Indai Ba Ruma Za A Dauko Maka Ba 'yarka Za A Dauko Maka Gaskiya Da Sauki Inji Hajiya Hawayen Dayake Ta Rikewa Ya Subuce Masa Yana Murza Ido Yana Tafiya Da Baya Zuwa Zanyi Na Dauko 'yata Ku Hadamu Ku Kimu Tare Yana Maimaita Kalma Daya Ya Fice Daga Falon Cikin Rudu, ******** Yashafe Sama Da Sati Hudu Yana Jinyar Zuciya Wanda Jiki Yataya Ta Da Zazzabi A Wannan Dan Tsukin Ne Kuma Yakara Tabbatar Duniyar Tajuyamasa Baya Da Kyau Ba Bu Dangi Ba Bu Ruma Sumoli Da Yazaba Kuma Takara Nisa Dashi A Zatonsa Yanajinyar Nan Zata Rage Gantali Ta Zauna Takula Dashi Amma Ba Bu Abinda Yaragu Sannuma Saitagadama Takemasa Intsiyartama Yatashi Har Tsiyatakemasa Tawon Wata Daya Ya Warware Yafi Sabgoginsa Cikin Ikon Allah Kuma Sai Ga Sumoli Ta Kwanta Tanata Jinyar Alaye Iri Iri Na Ciki Ita Bai Risketa Ba Saida Cikin Yafara Girma To Mai Waina Ruwa Bare Yasami Mai Ai Nan Sumoli Taga Bakin Halin Juya Baya Domin Shiko Samun Na Rainawar Ma Baya Yimata Tun Tana Daukar Lamarin Wasa Harta Fara Tuna Masa Kanta Da Mawuyacin Halinda Zata Iya Shi Ga Wata Rana Mominta Ta Yasar Da Zuciyar Datai Na Dauke Kafa Daga Gidansu Tun Da Sumayyan Ta Bata Labarin Yushau Yai Tawayen Adaina Zuwa Masa Gida Tundaga Tsakar Gida Tafara Cin Karo Da Bola Har Tsakiyar Gado Inda Sumoli Ke Kwance Kangayau A Kasalce Mominta Yar Da Mayafi Ta Dago Tana Salati Tamkar Zata Fasa Kuka Na Shiga Uku Ummi Haka Aka Wulakanta Minke? Ina Yushau? Yatafi Kasuwa" cewar Ummi..... . Yo ai gwanda Yushau yasan makomar sa, ko da yake ni sadaukarwa nayiwa Nazifi na daga masa kafa, . Abbas Abdulkadir Hada Hada ( Dan Aunty ) GORAN DUMA ( P 63) . . Tsawan Lokaci Suka Dauka Suna Kwashewa Wa Yushau Albarka Sannan Takira Wani Dan Makwabtansu Yakai Sumoli Asibiti Tagama Yimata Hudubar Tsiya Tare Da Jaddada Mata Lallai Inyadawo Ta Cemasa Tana Nemansa Tundaga Kofar Gida Yushau Yasan Ansami Canji Saidai Ko Ajikinsa Wai Antsikari Kakkausa Ya Ratsa Kamshin Daya Turare gidan Ya Wuce Dakinsa Baijima Dazama Sumoli Ta Riskeshi Cikin Karfin Hali ta Zauna Hannun Kujera A Dogashe Baiko Dubeta Ba Ya Ce Sannu Dajiki Ta Tabe Baki Jiki Aiya Kusa Warkewa Maganar Data Kawo Ni Gurinka Kenan Inajinki Ta Dauke Kai Nayanke Shawarar Kawai A Zubar Da Cikin Nan Ina Tsammanin Kwayoyin Maganin Da Kike Banka Sunfara Zamemiki Kwayoyin Maye Naji Idan Ma Daga Turu Aka Kunto Ni Cikin Dai Ajikina Yake Da Ko Ya Koma Ko Na Haifa Da Alama Kaina Zan Haifawa Ba Wani Shegen Ba Batadireba Yakifa Mata Mari Kena Dai Na Raga Maki Sumayya Idan Maguzawane Suka Haifeki Dan Allah Kullum Kidinga Gaisheni Da Ashar Nikuma Nayi Alkawarin Amsa Miki Da Mahangurba Ba 'yan Dambe Suka Haifeni Ba Amma Sabodake Zan ara in yafa, "Duka? Ta katseashi, In Na Zage Ka Hukuncina Duka Da Fasa Baki? To Ina Na Zubar Da Cikin Mene Hukuncina? Dan Wallahi Ba Bu Tsinanne Da Zai Sanya Ni In Haifeshi Yayi kokarin Kawo Mata Wani Bahagon Marin Amma Ta Goce A Guje Tayi Kofar Daki A Tsaya Daga Bakin Kofa Tana Harararsa Kika Zubarmin Da Ciki Sumoli Na Rantsemiki Da Allah Saina Daure Ubanki Wanda Bai Baki Ilimi Da Tarbiya Ba Allah Sarki Aini Da Sauki Tarbiya Ce Ma Gaba Daya Ba A Baniba Wani Shegen Bashi Aka Yiya Tankwabe Kuma Wallahi Kasake Zagin Ubana Saina Rama Dan Uba Bai Fi Uba Yadda Yushau Yatunzura Yasan Idan Ya Biyemata Saidai Adau Gawarta Kificemin Daga Daki Ta Cemasa Kuma Momi Ta Ce Kaje Tana Son Ganinka A Tunzure Ya Ce Ba Bu Inda Zanje Wallah Idan Kuma Za A Daukeni Akai Sai A Gwada karfe Goma Na safiya Ruma Tafarka Cikin Kasala Ta Waiwayi Makwancin Nazifi Ta Tarar Ba Bushi Da Sauri Tayi Kokarin Korar Kasalar Ta Hau Lalubensa A Bandakuna Kafin Takoma Sauran Dakuna Da Falo Ba Bushi A can Teburin Cin Abinci Ta Tsaya Fakare Tana Bin Kayan Abincin da kallo, Alamu Sun Nuna Yaci Nasa Yafice Kwakwalwarta Ta Karade Da Tunanuwa Barkatai Har Daga Karshe Daya Daga Ciki Ya Bata Kwallah Shine Yushau Ya Sha Muzanta Mata Da Dogaronsa Akan Kasalarta Tayi Yawa Bata Kula Dashi Yadda Yakamata Duk Da Cewa Tana Iyakar Kokarin Tashi Taji Da Shi Kafin Yatafi Harkokinsa To Nazifi A Tsawon Zamanta Dashi Na Watanni Kusan Biyu Bata Taba Farkawa Ranar Aiki Ta Tarar Ya Fice Batare Daya Bar Mata Duk Wani Gibin Aikin Dazata Sami Lada Ba Wato Ya Cikamata Gida Da Masu Aiki Mata Har Kala Uku Mai Share Share Da Wanke Wanke Ga Kuma Mai Girki Daban Banda Maza Masu Aiyukan Karfi Irinsu Wanki Da Kula Da Farfajiyar Gida Yanuna Rashin Amincewar Shigar Masu Aikin Dakunan Baccinsu Amma Bata Ta Ba Farkawa Ba Tatarar Da Dakunan A Gyare Ba Ma'ana Shiyake Gyarawa Kenan Kasala Da Cututuka Sun Taka Rawa A Tsinke Aurenta Na Baya Idan Antafi Ahaka Kuwa Nazifi Bazai Dayo Yatsaneta Ba Duk Da Dumbin Sondayake Mata?Kwanakin Can Ta Taba Yanke Shawarar Hana Idonta Baccin Safe Bayan Azkar Din Safiya Kasancewar Kullum Nazifi Kan Dawo Masallaci Yasamu Ta Koma Bacci Ranar Saiyasameta Farke Cikin Kulawa Yafara Nazarin Ta Har Da Bincikarta Hannu Da Kafafu Ina Fatan Lfya Ruma? Banjin Dadin Yadda Kullum Nake Farkawa Ban Tarar Da Kai Ba Ban Sami Ladanka A Komai Bako Da Karamine In Fesa Maka Turare Yayin Shirin Fitarka Tafada Cikin Tausasa Murya Tadan Kishingida A Kirjinsa Hakandatai Nekuma Ya Tabbatar Masa A Kasalcenta Take Ta Sadaukarne Kawai Danta Faranta Masa Rai Ya Kwantar Dakanta A Kafadar Sa Yana Shafar Gashin Ta A Hankali Shine Yanzu Kike Hana Idanki Bacci Dankiyi Me? Mu Gaisa Kuma Intayaka Shirin Fita Ai Nafasa Yau Ba Bu Inda Zani Yafara Matsamata Gabobi Cikin Shakku Ta Ce Habadai Ammafa Jiya Harkarfe Biyu Kana Fama Da Aiki Kuma Ka Ce Min Sammako Zakayi Ka Fita Dashi Nafasa Ya Cemata Yana Gyara Bargo Ya Kwanta Ruma Tayi Sakare Tana Binsa Da Kallo Kamar Yadda Nasa Idon Ke Kallonta Yamiko Mata Hannu Bacci Nakeji Sosai Zoki Tayani Ba Musu Domin Abinda Take Bukata Kenan Tajeta Kwanta Ba Bu Jimawa Bacci Ya dauketa Bata Farka Ba Sai Goma Da Rabi Nankuma Ta Shafa Ba Bu Nazifi Data Bincika Sai Ta Tarar Tun Bakwai Yafita Batafi Rabin awa Da Komawa Bacci Ba Kenan Wannan Yasanya Tafara Shakkun In Gaskiya Yafadamata Daya Baya Saita Canja Dabarar Inda Saita Alarm A Wayarta Dan Tadinga Tayar Da Ita Karfe Shidda Da Rabi A Ranar Nazifi Na Dawowa Gida Abinda Yafara Tambayarta Kenan Mizaki Dinga Yi Karfe Shidda Da Rabi Na Safiya Dakika Sanya Kararrawa Tadinga Tashinki? Tadubeshi Cike Da Tsoro Da Zargi Baki Bude Da Kyar Tasamu Amsa Masa Waya Fadamaka? Yai Gaba Alamar Nadamar Furucinsa Amma Sai Yai Fuska Ruma Saikin Nuna Min Dole Ke 'yar Kano Ce? Amsa Nake Bukata Ba Tambaya Ba Tawuce Kichen Ta Shiryamasa Kayan Jika Makoshi Takawo Masa To Sannu Allah Yaimiki Albarka Yafada Bayan Yadire Tambulan Ya Lura Da Ita Cikin Tsarguwa Ta Zauna Kan Coffe Table Daga Gefensa Na Hagu Tanajan Yatsunta Cikin Fuska Ba Yabo Ba Fallasa Mahaukacin Masoyi Mamaki Ya Shige Shi Dakyau Amma Ya Daure Ya Basar Yana Binta Da Ido Tsawon lokaCi Na fada maka Matsala Ita Ce Banajin Dadin Yadda Muke Sallama Da Juna Da Dare Ko Da Asuba Shi Ne Dalilin Saita Kararrawar Yadan Yi Jim Sannan Yakawar Dakai Daga Kallonta A Tausashe Ya Ce Shikenan Ki Bar Abarki Kar Kicire To Amsa Min Tawa Tambayar Inakasan Na Sanya Alarm? Dazu Na shiGo Kina Wanka Ankira Wayar Na Zo Amsawa Nagani Tasan Karya Yaimata Hakkum Amma Yanada Kwarjini Da Bata Iya Musu Dashi Dan Haka Tai Murmushi Ta Rausayar Dakai TaCe Ok Tana Ci Gaba Dajan Yatsun Hannunta Suna Kara Yakamo Hannunta Yana Dubawa Cikin Kulawa Meya Sami Yatsun? Ba Komai Tafada Cikin Kasa Hankali Tana Sane Wane Ne Mahaukacin Masoyi Ta Aura Amma Bata Taba Tsammanin Lullubin Birin Zai Zarce Har A Cikin Zaman Aurensu Ba Gashi Dai A Yanzu Tana Da Kusanci Dashi Yadda Take Caje Shi Ciki Da Bai Bata Tarar Da Alamun Zamowar Sa Jinnuba To Ta Ina Yake Samin Boyayyun Al'amuranta? Tayi masa Wannan Tambayar Tafi Sau Ashirin Yana Wawantar Da Ita Kin Tabbata BBu Komai? Ya Katse Mata Tunani Lokacinda Yafara Taya ta Jan Yatsun Ta Bi Yatsun da Kallo, Inafata Kinsha Magungunanki? Na sha Ta Amsa Atakaice Ya Bita Da Nazari Sannan Yajata Jikinsa Fadamin Meya Bata miki Rai Ina Tambayar Sanya Alarm Ceki Yafemin Naimiki Alkawarin Bazan Sake Ba Kinji? Da Sauri Takada Kai Duk Da Bai Bata Wannan Damar Ba Saita Sami Kanta Cikin Kwalla Baka Da Abinda Zai Batan Rai Kwata Kwata Nazifi Amma Ina Bukatar Ka Yarda Dani Dari Bisa Dari Ban Fada Tarkon So Irin Naka Ba Amma Ni tun Asali Rayuwata Tagaji Rashin Manta Alkhairi Halittar So A Cikin Zuciyata Mai Saurin Mika Wuya Ce Ga Kyautatawa Kawai Dan Haka Ka Zaci Kirjina Cike Yake Da Kaunarka Da Zata Yi Haihuwa Ka Kyautatamin Ko Baka Kyautata Ba Ya Rungumeta Da Kyau Bukatarki Kenan? Aina Yarda Dake Dari Bisa Dari Ruma Kyautatawata Ba Dalilinta Kenan Ba Watoki Soni Dalilinta Yasamu Ne Karkashin Tausayi Da Soyayyar Dani Nake Miki Ko Yaya Kike Haka Nake So Ko Yaya Zanyi Dawainiya Haka Nakeso Kin Fahimceni? Ya Dago Fuskarta Yana Duba Wani Irin Shaukin Sonsa Yakara Mamaye Mata Kirji Har Yai Tasirin Hana Ta Cigaba Da Neman Sanin Mahaukacin MASOYI . Dan Aunty. GORAN DUMA (P 64) . . Ina Tune Hafsat Kasalata Da Ciwona Sun Taka Rawa Wajen Jawo Min Tsana A Gurin Yaya Yushau Kila Har Yake Ganin Ba Bu Asara Inya Rabu Dani In Nazifi Ya Dauki Wannan Matakin Akaina Bana Tsammanin Zan Iya Jurewa Da Kyar Zan Iya Rayuwar Da Babu Shi,, hafsat Ta Ce Cikin Tausasawa Karka Cika Wa Kwakwalwark Tunani Da Zargi Mara Tushe Ruma Bai Kamata Ki Sanya Kuka So Yasa Ki Ba Ruma Ta Ce Nafadamiki Hujjata, Hafsat Ta Ce Aina Fahimceki Abinda Kika Kasa Tunawa Shine In Yaya Yushau Bai Yarda Da Sikila Ba Yana Mata Kallon Gaibu Ko Shafar Jinnu A Wajensa Daidai Ne Ya Tsani Kasalarki Amma Nazifi Yasan Sikila Ciki Da Bai A Dalilinki Ta Yaya Zai Karyata Yadda Rayuwarki Take? A Ganina Zaton Hakan Dakike Masa Ma Kaskantar Da Son Dayakemikine? Ruma Ta Sauke Wata Doguwar Ajiyar Zuciya Karfafa Mini Gwaiwa Daikike TaCe mata Sonda Yakemiki Baikai Haka Ba Baya Sona Kawai Nake Bukata Ba Yaita Sona Har Abada Nake Nema Hafsat Dan Son Dayakemin Yana Da Tarin Alfarma Da Aminci A Kulliyar Rayuwata Wanna Yana Cikin Jerin Adduoina Danake Miki Ruma Wata Kwallar Farinciki Ta sauko daga idonta. Daga Hirar Da Ruma Tayi Da Hafsa Sai Ga Kiran Nazifi Ya Shigo Ta Daga Ta Cemasa Ranka Ya Dade Zanyi Fushifa Muryar Sa Da Alamun Damuwa Ya Ce Oh Kezaki Fara Yin Fushi Konizan Fara? A Rikice Ta Ce Da Akayime? Nazifi Inkayi Fushi Ba Bu Rumaisau Menayi Ya Amsa Kina Raina Son Danake Miki Har Kike Danganta Rawarsa Da Kasalarki In Yushau Ya Tsane Ki Dalilin Kasala Har Takai Ga Yasake Ki Kila Ya Aureki Ne Donkiyi Masa Hidima Nikuwa Na Aureki Ne Don Ina Sonki Tunkafin Haka Na Shiryamiki Hidima Kaico Har Zuwa Yau Ruma Baki Ga Na Cancanci Kar A Hada Kafadata Data Yushau Ba? Zuciyarta Ta Nemi Dakatar Da Aiki Amma Wasi Wasi Ya Hana Hakan Tafara Waige Waige Ko Nazifi Ya Boye A Wata Kafar Ne Har Yasan Tayi Hirar Sa Da Hafsat Amma Takasa Gano Amsar Ta Cemasa Nazifi Ina Sonka Tasake Maimaitawa Kaji Alfaharin Ban Taba Furtawa Yushau Wannan Kalmar Ba Kai Kuwa Na Sha Furta Maka Bin Hakki Da Gaskiya Nan Ma Taji Jiran Amsa Cike Da Fargaba Ta Cemasa Kadaure Karkai Fushi Yace Bazanyi Ba Amma Ina Sonki Sani Indai Ruma Ce Ina Sonta Badai Ruma Dai Ruma Sikila Ba? Ko Mai Amsa Zallar Sunan Ruma Da Mai Amsa Zallar Sunan Sikila Bazanta Ba Tsana Ba Bareke Ki Dinga Tuna Haka Ta Ce Na Rike Ya Katse Wayar To Muwuni Lfya A Wani Bangaren Kuma Farin ciki Yanata Faman Kwatarta Aminci Da Alfarma A Mahaukacin Masoyi Yaugata Da Tankasaheshen Gida A Unguwa Mai Daraja Har A Garki Area I11 **** ******* Lokacinda Cikin Sumoli Yai Wata Takwas Saida Yushau Ya Gwammace Daya Barta Ta Zubar Saboda Azabar Lissafe Lissafe Ga Matsaloli Sunyi Masa Yawa Ga Basussuka Sun Masa Yawa A Wata Juma,a Yana Kasuwa Wajen Kasuwancinsa Aka Doko Masa Waya Daga Ofishin 'yan Sanda Na Unguwarsu Wai Ana Son Ganinsa Hankali A Tashe Ya Tafi Sai Ga Sumayya Tafito Tana Tura Ciki Tun Kafin A Sanar Dashi Dalilin Kawota Yafara Hargagin Nade Tabarmar Kunyarsa Da Hauka Meyasa Aka Kawo Masa Mata Ba Tare Da Saninsa Ba? Ta Inda Yake Fita Bata Nan Yake Shiga Ba Sam Yaki Yarda Da Saurari Bayaninda 'yan Sandan Suke Masa Sai Ma Ya Fice Ya Bar Ofishin Yan Sanda Hargagi Kuje Ku Hadiyeta Babu Abinda Zanyi Kai Karama Zankai Ku Yawuce Yai Tafiyar Sa Kwananta Uku A Rufe Wata Daga Kawayenta Tayi Belinta Ba Dai Wani Abu Ya Kaita Hannun Hukuma Ba Sai Kudin Matar Nan Data Ci Na Ankon Sunan Atika Wanda Ta Kasa Biya A Kofar Gida Taga Motar Yushau Taita Buga Kofar Yaki Budewa Dole Taja Jiki Taje Gidansu Ta Kwashe Komai Tasanar Ma Ummanta Haka Taita Mata Hudubar Banza Da Zagin Yushau Bayan Sallar Magariba Suka Yi Kofa Gidan Tsinke Yana Masallaci Suka Zauna Zaman Jiransa Canwajen Karfe Tara Sai Gashi Yadawo Da Take Away Dinsa A Hannu Yana Ganinsu Yai Turus Kamar Ya Juya Amma Idan Momi Yai Masa Katanga Yashiga Yimata Maraba A Cunkushe Ya Shige Ciki Sunjima A Dakin Sumoli Suna Jiran Yazo Gaishe Da Suruka Amma Babu Shi BaBu Alamunsa Momi Ta Ce Lallai Wannan Takadarin Kansane Tasameshi A Dakinsa Momi Najiranka Fa Tana So Tatafi Waike Don Allah Zaki Barni Kuwa Na Karasa Shekarun danazo Yi Duniya Da Sauran Lfya? Wane Irin Bala'i Ne Tunda Kika Shigo Rayuwata Kin Dagula Ta Gaba Daya Har Nafara Manta wani Abu Waishi Farinciki To Yanzu Dai Kayi Hakuri Kazo Ka Fara Gamawa Da Mominka Ga Dare Yafarayi Kaji Yushau Ya Hayayyako Da Bala'i Toko Abincin Ma Bazanci Bane? Allah Ya Baka Hakuri Bayan Yakammala Ya Karasa Ya Zauna Dab Da Kofa Ko Gaisuwa Ba Bu Ya Ce Gani Ita Kanta Baki Na Rawa Ta Ce Masa Saikuma Kasamu Wanman Mummunan Labari Yai Banza Da Ita Ta Bige Da Bashi Hakuri Saboda Ta Lura Baida Niyyar Amsawa Tagama Surutanta Ta Wuce Tana Fita Yadubi Sumoli Ya Ce Kinsan Allah Sisi Bazan Biya Ba Idan Sungadama Suzo Su Kara Damkeki Ai Bani Na Aikeki Ba Yafice Haka Suka Ci Gaba Da Zaman Doya Da Manja Yushau Fishi Sumoli Kuma Tana Dannewa Tana Ladabi Har Yafara Saukowa Kwatsam Ranannan Yasami Kiran Gaggawa Daga Mahaifinsa Ta Hannun Mubarak Wanda Yazo Har Gida Ya Ce Yatafi Dashi Tunda Yaje Mahaifinnasa Kemasa Wani Irin Kallo Me Alaka Da Tausayi Har Dai Yakare Da Cewa Wai Kai Baka Da Lfyane? Ramarka Fa Tai Yawa Saika Ce Maifama Da Cutar Cida Lfya Lau Alhji Yanayin Rayuwane Kawai To Allah Ya Gyara Dama Nakiraka Ne Naji Inda Aka Haihu A Ragaya Harka Lalace Wajen Cinyewa Mutane Kudadensu Ni Danazaci Nawa Kawai Kakeci Amma Kusan Mutane Biyar Nakawo Min Kararka Akanka Hakadai Yushau Yadinga Kamekame Tsakani Da Allah Yushau Ka Fada Min Gaskiyar Abinda Ke Faruwa Da Rayuwarka Dan Da Dai Ba Haka Kakeba Kokafara Shaye Shayene? Ku Yafemin Alhji Nasan Tabbas Fishinku Na Tasiri A Rayuwata Kuma Sakayyar Abinda Nayi Muku Ne Yasanya Aka Jarrabeni A Cikin Abinda Na Zaba Na Barku Wai Matarka? Alhji Ya Ce Cikin Mamaki To Meye Nata A Kudin Da Mutane Ke Binka? Nandai Ya Kwashe Halin Zamansu Da Ita Yafada Masu Alhji Ya Ce Har Yanzu Banji Hannunta A Kudin Mutane Ba Yushau Inbaka Dauka Ka Bata Ba Aiba Daureka Zata Yi Ta Ce Saika Bayar Zata Sakeka Ba Nandai Yushau Yaimasa Karin Bayani Akanka Alhji Ya Cemasa Yanzu Kenan Kaga Shaidar Cewa Ba Zurfin Ilimi Ne Ke Hana Tarbiyaba? Na Tabbatar Idan Na Rantse Bazanyi Kaffara Ba Duk Cikin 'ya'yan Gidan Nan Ba Bu Wace Zata Iya Haka Agidan Mijinta Sannan Duk Wahalar Dawainiyar Da Zata Duk Dawainiyar Da Zaka Yida Ruma Sikila Ina Da Tabbacin Bazata Wahalar Dakai Kamar Wannan Matar Ba Tun Daga Kunan Zuciya Zuwa Aljihu Duk Na Fahimci Kurena Ina Mai Neman Gafararka Kaida Hajiya Ba Bu Komai Ya Wuce Abu Biyu Ya Burgeni A Alamarinka Hakurinda Kayi Na Kaucewa Yimata Saki Uku Bare Inkayi Sakin Taki Tafiya Ku Fada Halaka Dakuma Yadda Ka Iya Rike Babunka Ba Tare Da Ka Zubarda Kimarka Wajen Roke Roke Ba Yushau Kam Yakara Natsuwa Kuma Kaima Ka Tsarkake Zuciyarka Kayimata Rikon Gaskiya Sannan In Allah Ya Sauketa Lfya Karkai Wa Danta Ko Diyarta Rikon Dakaiwa Hamida Bana Tsammanin Zuciyar Yushau Na Dukan Uku Uku Wallahi Duk Zan Gyara In Allah Yaso Cikin Satinnan Zanje Abuja To yayi Kyau Alhji Yafada A Gajarce Kuma Yatashi Yadauko Cek Ya Hau Signing Yushau Na Kallo Yana Hadiye Yawu Ga Wannan Kadan Toshe Wata Kofar Sauran Basussukan Kuma Ka Barni Zanji Dasu Inji Alhji Farat Daya Yushau Ya Kirga Kudin Dake Cek Din Naira Dubu Dari Biyar Ne Nanfa Yafara Godiya Kuma Na Yafemaka Kanemi Gafara Wajen Mahaifiyarka. . Iyaye kenan, duk wanda ya sabawa umurnin su bazai ga da kyau ba, dunia ma kadai ta isheshi. Allah Ya sa mu gama da iyayen mu lafiya Ya sa albarka a rayuwar mu baki daya. Aamiin, Dan Aunty... GORAN DUMA (P 65) . . Dubu Dari Uku Ya Zaunar A Asusunsa Ya Kwashe Dubu Dari Biyu Ya Doshi Gida Dasu Cike Da Cin Alwashin Indai Kudi Na Siyo Soyayya Da Zaman Lfyar Sumoli Abin Takaici Bai Sameta A Gida Ba Yadinga Tsaki Ya Bude Drwer Ya Watsa Kudi Yafice Ya Bar Gidan Hartadawo Tamai Sannu Da Zuwa Kwana Hudu Suna 'yar Gaba Da Ita Sumoli Tai Halinnata Na Rashin Riko Dake Shima Yaso Hakan Sai Ya Bada Kai Bori Ya Hau Cikin Wannan Satin Sukaje Asibiti Awo Likita Ya Tabbatar Musu Sufara Shirin Amsar Bako A Hanyar Su Ta Dawowa Yayi Mamakin Da Batafara Yimasa Lissafin Abinda Za A Kashe Ba Yafara Hamdala Shiriya Tazo Mata Kamar Yanda Shima Yazo Mata Kwamfa! Cike Da Tsananin Mamaki Da Sanyin Jiki Yagama Hargitse Dukkan Maajiyar Kudinsa Bai Tarar Da Dubu Dari Biyun Daya Ajiye Ba Yanemi Guri Dirshan A Falo Ya Zauna Yana Faman Hada Gumi Yana Tunanin Yadda Kudinnan Suka Yi Tsuntsuwa Suka Tashi Dole ya Kira Sumoli Ya Tambayeta Kudindana Ajiye A Drawer Dakina Nake Nema Sumoli Ta Yatsina Fuska Wanne Irin Kudi Ya Cemata Banason Tambayar Raini, Naira Dubu Dari Biyu Ne Kudin Eye!Amma Dai Da Mamaki Yushau Ko Mafarki Kake? A,a A Sume Nake Haka Sukadinga Casa Bala'i Har Na Kwana Biyar Cur Kamar Su Kashe Kansu Ranar Kwana Na Biyar Dinne Yana Shirin Fita Sallar Azahar Aka Dinga Murza Kararrawar Gidan Can Sai Ga Sumoli Tana Takawa Da Kyar Fuskarta Akumbure Saboda Kuka Ta Cemasa Don Allah Ka Bude Momina Ceta Zo Meta zoyi? Ni Nai Mata Waya Na Sanar Da Ita Komai In Ma Biyan Kudin Ne Nasan Zata Biyaka Tunda Kace Ni Na Dauka Tsinanniya Kawai A Firgice Sumoli Ta Ce Wa! Niko Ita? Yakawar Dakai Rai A Bace Oho Miki Yamike Yazari Key Yana Budewa Momi Kofar Ko Kallonta Baiyi Ba Yajuya Ciki Abinsa Can Sumoli Tazo Waikazo Inji Momi,babu Indazani Ku Gama Kintsa Gulmarku In Ma Miko Min Kudina Zatayi Sannan Tatafi Dake Inajira Har Sumoli Zata Tanka Da Tsiwa Tana Tuna Marin daya Zabga Mata Shekaran Jiya Saita Hadiye Can jimawa Yai Alwala Kamar Mai Zuwa Masallaci Yafita Amma Saiyadawo Ya Labe Musu Muryar Momi Yafara Jiyowa Ai Duk Laifinkine Ummi Tunda Kin San Wutar Cikin Mijinki. Ni Dakinyi Shawara Dani Tun Lokacinda Kika Dau Kudin Dakinzo Munje Wajen Malam Ya Kulle Bakin Ja"iri Naje Fa Tun Kwana Daya Da Daukar Kudin Malam Ya Cemin Indai Yushau Zai Iya Tunawa Da Kudin Nan Tozai Tuna Ranar Da Aka Haifeshi Kema Momi Kin Manta Taurin Kan Mugun Mutumin Nan Ne Kawai Asirin Muke Kamar A Bayan Farcensa Yake Makalewa Mts! Aikin Banza Yo Dole Saita Hanyar Asiri Za Aci Kudinsa? Banda Ma Dai Ke Sokuwace Doluwa Kawai In Nice Ina Ganin Wura Wura Zai Gane Na Taba Kudin Ba Sai In Kunna Masa Gobara Ba Ya Isa Ya Ce Kudin Wutar Bazata Kone Suba,wallahi Danasani Hakan Nai Masa Akalla Da Baitashi Hankalina Yanzuba Yushau Yadinga Hirji A Zuci Ciki Tashin Hankali A Iyakar Zace Zacensa Baita Ba Zaton Taurin Kan Sumoli Yakai Haka Ba **** ***** Doctor Aiki Yasha Kaina Ban Sami Rako Matata Ganinka Ba Nazifi Ke Fadawa Likita A Waya Hakane Batafi Minti Goma Sha Biyar Da Barin Asibitinnanba Ya Cemasa Ammafa Kusan Sati Biyar Kenan Tanafama Da Yawan Laulayi Ai Satindaya Wuce Da Mukazo Ma Na Sanar Daka, To Gaskiya Har Yanzu Ba Bu Sauki Jiya Cikin Darema Saida Ta Kwara Amai Shima Likitan Cike Da Doki Ya Amsa Waida Bari Nayi Tafara Baka Albishir Naga Kamar Taso Haka Wane Albishir? Tana Dauke Da Juna Biyu Na Sama Da Sati Shidda A Firgice Nazifi Ya Ce Kace Me? Da Gaske? Dariya Kawai Likita Yake Yana Jin Nazifi Na Sumbatu Har Daga Karshe Wayar Ta Katse Kwana Biyu Nazifi Na Hadiye Murna Da Farin cikinsa Yanajiran Ruma Ta Bashi Albishir Dinda Kanta Kamar Yadda Likita Ya Gayamasa Amma Ta Share A Kwana Na Uku Yakasa Daurewa Yadawo Da Wuri Ya Ce Mata Na Fiye Sonkifa Da Kalmominda Yajanyo Bakin Zarenta Kenan Ni Mahaka Tare Da Tsura Masa Ido Ban Yarda Ta Zarce Da Dariya BaBu Kyau Rainuwa Fa Babu Kyau Nazifi Ya Kauda Kai Tasha Jinin Jikinta Tajuyo Da Kafadarsa Meyai Zafi Ido Zaici Wuta? Fadamin Laifi Nayiko? Nasani Baka Cancanci Laifiba,ina Neman

Chapter 20 of 21