Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Haramtawa Musulmi Gaba Ba Da Na Rantse Da Raba Hanya Zanyi Dakai Bani Ba Kai,to Amma Bazanyi Haka Ba,na Barka Da Wannan Duniyar Wadda Tafi Bagaruwa Jima Duk Dakai A Gurinka Tasamu Don Kana Iya Samun Abinda Kakeso Ruma Ce Mun Rike Abarmu Munai Mata Adduar Samun Mutum Na Gari Wanda Zai Ga Mutuncinta Yaga Namu Hawaye Wani Na Bin Wani A Kuncin Yushau Bai Taba Riskar Bakinci Irin Na Yau Ba,kuma Baita Ba Zaton Fushin Da Alhji Keyidashi Yakai Haka Ba Donshi A Ganinsa Laifinsa Baitaka Kara Ya Karya Ba,amma Gashi Har Mahaifinsa Naneman Yimasa Baki Dole Ya Maganu Yadinga Bashi Hakuri Wanda Baiya Cin Galabar Alhjinba Ya Ce Hakuri yazam Dole Yushau Allah Ne Ya Jarrabeni Da Zamowarka Jinina Bayan Na Tsani Mutum Mara Uzuri Irinka,abinda Kawai Zan Tunamaka Shine Mai Kyautatawa Za A Sakamasa Da Kyautatawa Mai Munanawa Kuma Za A Munana Masa, na Mayar Da Ruma Alhji Yushau Yafada Cikin Sheshekar Kuka Haba Alhji Yakara Tunzura Yamaka Masa Harara Ya Ce Zan Kwantara Maka Zagi Wallai Ai Yanzu Ba Matarka Ba Ce Bare Ka Mayar,kaiko Matarka Ce Ka Mayardin Wallahi Saina Maka Ka A Kotu Da Yushau Yakasa Magana Saiyamike Zai Bar Falon Alhji Ya Ce Malam Bakaimin Maganar Sunan Yaran Da Goronsu Ba Ya Tsaya Batare Da Ya Juyo Ba Zanturo Da Goron Da Safe,sunan Kuma A Bawa Ruma Zabi,alhji Ya Ce Bazata Zaba Ba,arasa Abin Arzikin Daza Ayi Mata Sai Zabin Suna? Na Yarda 'ya"yanta Ne Tunda Ita Da Haifo Dan Haka Idan Rabonta Zataiya Haihuwar Goma A Bayansu To Ta Sanya Sunan Datakeso A Inda Akasan Darajarta Saboda Haka Idan Ba 'yan Nanaye Kakeson A Rada Musu Ba Ka Tsaya Ka Zabarmusu Wani Matsanancin Kishi Ya Tokaremasa Kirji Wai 'ya'yan Dayakeji Dasu Kamar Tsoka Daya Amiya Su akema Kishiyoyi Goma Yanzu? Kuma Bama 'ya'yansa Ba, 'ya'yan Wani Gardin,fuskarta Yanuna Bacin Rai Ya Ce Asanya Wa Macen Hamida,namijin A Kirashi Auwal Ba Bu Ubanda Zaisa Masa Auwal Wallahi A Gidan Uwar Wa Ya Ciyo Auwal Din?In Ma Izgili Kake Za A Haifi Auwal Din Ne Amma Bakai Zaka Haifa Ba,yushau Yakara Kulewa Ya Ce To Asamasa Auwal Yai Gaba Tunkafin Yatashi Motar Sa Yakira Wani Abokin Cinikinsa Ya Bidi Bashin Dabbobin Yanka Sannan Ya Koma Agadasawa Ya Siyo Goro Ya Tsaya Wani Kanti Ya Sai Alewa Duk Ya Watsa Bayan Mota Yana Mita Allah Ya Rufamin Wannan Asirin Idan Ma Anayi Ne Don A Tozartani, ****** Wannan Dalilin Ya Sanya Ya Dauke Kafa Daga Gidan Kuma Ko A Waya Baya Gaida Kowa Bare Afadamasa Ba Bu Dadi Ko A Tambayeshi Wani Abu Saidai Fa Rayuwa Na Kara Kuntata Agareshi Dankuwa A Inda Bai Hanawa Kansa Zuwa Bama Wato Gidan Nasa Yanda Sumolinsa Wanda Ya Fahimci Tafi Kashi Doyi Sumoli Raina Kama Kaga Gayya Ce,wadda Kuma Yake Zargin Yafada Tarkonta Na Abindayaketa Yawanji A Bakin Mutane Wato So,ba Ya Iya Tsawatar mata Ruma Da Yaranta Suka Ci Gaba Da Samun Lfya Cikin Horewar Ubangiji Tare Da Kyakyawar Kulawa Da Suke Samu Amma Badinin Zuciyar Ruma Na Mugun Ciwo Dangane Da Banzantarwar Da Yushau Kemusu Ita Da Yaranta,ayanzune Kuma Take Kara Tabbatar Wa Kanta A Boye taSha Saka 'ya'yanta Taita Kukan Rashin Dacen Uba Wanda Baisan Darajar Suba A Matsayinta Na Sikila Ta Tabbatar Duk Sikila Satinta Biyar Da Haihuwa Maimuna Yayar Hafsa Ta Haihu Son Biki Irin Namata Sai Suka Kulla Ai Hadawa Zasuyi A Yi Biyan Bashin Bikin Sunansu Hamida Rana Guda Inda Maimuna Zata Baro Gidanta Lokacin Sunan Su Hadu Anan Gida Ayi Taron Sunan Alhji Badan Yasoyima Yushau Mugunta Ba Ba Bu Abinda Zaisa Ya Laminta Amma Da Sauri Ya Yarda Yakuma Aiki Jakada Mubarak Takanas Yakiramasa Yushau Wanda Ya Amsa Cikin Kaduwar Hanta Da Cewa Gobe Da Yamma Zaizo,ya Manta Dadare Bai Gama kasa Kayan Karin Kumallo Ba, Wato Bai Siyo Madara Ba Asafiyar Ranar Sumoli 'yar Kwaya Saita Tafasa Masa Ruwan Bununsa Ba Bu Ko 'yar Citta Takawo Masa Yaso Yashareta Saiyagama Rashin Hakadai Sukaita Jifan Kawunansu Da Bakar Magana Daga Karshe Takare Ta Ce Yaufa Sauran Kwana Uku Sunan Gidansu Hakane,yaushe Zaka Gidan? Ya Ce Yauma Dadare Zani,ta Ce Idankaje Inkasami Hafsat Ko Asiya Katambayi Su Bayanin Ankon Dazamuyi,ok, Kawai Ya Cemata Ta Ci Gaba Dayimasa Lissafi Ya Fara Bata Amsa Ranshi Inyai Dubu Ya Baci daga Nan Suka Daura Daga Inda Suka Tsaya Hajiya Ta Ce Ashe Da Gaske Kazo Har Ina Karyatawa Ya Gaidata Tare Da Ce Eh Naga Gidan Cike Da Mutane Shiyasa Ban Karasoba,suka Dubi Juna Ita Da Alhji Yo Waye Bakonka A Bakin Alhalin Duk 'yanuwankane, Haba Ke Kuwa Ai Dole Da Kunya Mutum Ya Fita Zakka A Dangi Idan Yana Da Kunyarba Inji Hajiya Alhji Yakuma Cewa Haba Ko Baiji Kunyarmu Kashin Duwawunsa Daya Wulakanta Ba,ai Zaiji Kunyar Uwar Ruma Wadda Ta Wanke Diya Taba Shi Yanemi Kashewa Don bayaso,,wallahi Kuwa Kaga Tun Tanajin Wai Wai Yanzu Taga Dahir Kwananta Biyu A Gidannan Bata Keyar Ka Ba Kazo Ganin Ya'yanka Ko Da Kuwa Kazo Yi Uwar Su Sannu Dashayar Dasu Ba Tab!Ai Sai Mutum Yasan Mutunci Zaiyi Saida Alhji Yainisa Da Cin Abincinsa Yadago Ya Cemasa Karkace Banyimaka Tayi Ba Idanzaka Ci Bismillah Naga Kana Wani Kikkifta Idanu Don Bukata Yushau Na Matukar Bukatar Abincin Amma Yanayin Tayin Ne Yaimugun Kular Da Yushau Ya Girgiza Kai Musamman Daya Tuno Dangantakar Sa Da Alhji A Can Baya Farkon Aurensa Da Ruma Yadda Alhji Kenan Nan Dashi Kamar Abokinsa Ya Bashi Kyautar Kudi Yafi Akirga Yaimasa Wasa Suci Daga Kwarya Daya Amma Ayanzu Alhji Ya Zama Kamar Wani Mugun Ubangida Da Yaronsa,sanda Ya Cinye Abincinsa Tsab Ya Ce Yadai Malam Nifa Zanshiga Ciki Yamike Yakwaso Masa Rasitai Ya Zubemasa Ka Duba Kwanan Wata Da Kyau Iyalanka Din Nan Ne Suka Kokoma Asibiti Idan Yushau Garau Yake Dubasu Sunakara Rikitamasa Lissafi Daya gaza Saiyaje Fasu A Aljihu Yadubi Alhji Ya Ce Shikenan Za A Kawo Kudin Gobe BaBu Laifi Dama Kudin Wancan Asibitin Ma Baka Gama Biyana Ba Inji Alhji Ya Ce Baka Fa Sake Magana Akan Shawarar Nan Ba Tun 'yan Kudin Daka Bayar Baka Kuma Bayarda Ko Sisiba, niyanzu Ba Kudine Dani Ba, "to Waye mai Kudin"? Cewar Alhajin........ . Hehehe... Pls inda mai kudu a hanu ya taimaki Yushau mana.? Ko karokaro zamu masa ne mai biyar mai goma? Lol.z Dan Aunty GORAN DUMA (P 45) . . Kaga Malam Wannanfa Umarnin Ubangijine Ba Bulus Na Kwaso Maka Inci Ba,ruwankane Kayi Ko Ka Bari,kanka Ka Zalunta Bawaniba mu Sai mubarka Da Allah, hawaye Yafara Zarya Yushau Najin Mahaifinsa Na Neman Yimasa Baki Akan Alamarin Da Zai Iya Daukemasa Nauyi Shi Dayake Dancikinsa,wallahi Tallahi Dagaske Nake Banida Kudine, Ba Bayarwa Bane Banasanyi, aishine Na Ce Saimu Barka Da Allah Kokuma Wallahi Ka Kwashi 'ya'yanka Kujeko Nonon Akuya Ne Ku Dunga Tatsowa Kubasu Allah Ya Baka Hakuri Ayanka Min Abinda Akeso Na Bayar A Wata Zandinga Bayarwa, Kasami Hajiya Ta Yankamaka,ya Ce To Godiyanake Allah Yakara Girma Alhji Yakara Koro Wani Lissafin Ga Wata Dawainiyar Ma Data Billo Kasan Mata Da Biki Yaimasa Bayanin Sunan Daza Ayi Kashiga Hajiya Taimaka Lissafin Nidai Ankarbarmin Dubu Ashirin dina Dazu Saika Bani Abina Yanzu Saboda Takaici Ya Zira Hannu Ya Ciro Kudi Yatarar Gabadaya Dubu Bakwaine Ya Zari Dubu Daya Yamikama Alhji Shida Karike Wadannan Zanciko Maka Ragowar Gobe,a A Ka Mayarda Ita Kabani Har Ita Dubun daka Cire Haka Alhji Yahada Duka Bakwaidin Ya Amshe Ya Ce Dafatan Zaka Biyamu Bashinmu Zuwa Gobe Saboda Shi Dai bashi Nauyine Dashi,idan An Sauke A Huta, Yushau Yashiga Gurin Hajiya Taimasa Nata Lissafin Ya Fice Yanazuwa Gida Da Tsohuwar Yunwar Sa Yaga Sumoli Koruwa Bata Bashiba Takwaso Masa Kayan da taje Kasuwa Tasiyo Ya Ce Wakika Tambaya Dazaki Fita? Haba Darling Saika Ce Wata Matar Kauye,aransa Ya Ce Wai Wannance Wadda Ya Zabo Dan Yanason ko Soron Kofar Gidansa Saitanemi Izininsa Kuma Inya Ce Karma Tataka Soron Zata Yarda Ya Isa,ba Abinda Yafado Masa Sai Kalmar Kar She Na Mahahfinsa Wato'WADDA NA HAKIKANCE FITINACE AGAREKA. Saboda Bacin Rai Da Kyar Yake Taunar Abincin Itako Ta Tuntsire Masa Da Dariya,.,kai Honey,ci A Hankali Ba Guduwa Zaiyiba, ******* Ance mai Hankali Baya Damuwa Da Lamarin Duniya Domin Damuwa Da Bacin Rai Basa Gusar Da Masifa,ruma Ta Gwada Wannan Falsafar Kodon Tsira Da Cikakkiyar Lfya Amma Tagaza Iyawa,duk Yadda Taso Ta Fitar Amma Ta Gaza Iyawa,duk Yadda Taso Tafitar Da Wulacinda Yushau Kemata Aranta Ruma Kam Ita Tasan Halinda Take Ciki Allah Ma Yasan Sun Sameta Kuma A Muhallinda Ya Dace Wasu Masu Sikilar Yaya suke Musamman Ma Idan Abin Yahadu Da Rashin Gata Ita Tasan Abinda Suke Bukata Idan Suka Galabaita Ita Tasan Da Cewar Akwai Ciwansu A Duniya Ba Son jiki Bane Lallai Tunda Itasuka Sama Mai Irin Ciwansu Allah Yaimusu Babban Gata BAYAN WATA TAKWAS Allah Mai Yadda Yaso Watannin Su Hamida Tara Cif Da Haihuwa Allah Ya Amshi Ahmad Bayan Jinyar Kwana Daya Baisan Inda Yake Ba Bayan Zace Zacen Akadinga Yi Ruma tashiga Cikin Wani Hali Na Kidimewa Tayi Kuka Sosai Haryakai Ce Iyayan Sun fahimci Ba Kukan Rashin Ahmad Ne Kawai Ruma Take Ba Harda Narashin Auwal Tare Da Wani Abu Na Wulakancin Da Yushau Yakemata Wanda Tunda Ya Daukesu Sau Daya Baikara Daukansu Ba,har Bayan Rasuwar Bata Yarda Tagaisa Da Yushau Ba Haka Dai Ruma Takasance Cikin Jimami Inda Safiyar Watarana Taje Gurin Hajiya Da Kukanta Ta Ce Hajiya Ki Rokarmin Alhji Inason Komawa Abuja Dan Nikam Nasan Kano Bata Karbeni Ba Hajiya Ta Tausayamata Kwarai Alhji Dakansa Yazo Dakin Ruma Inda Yaga Tana Gasa Mata Mukamukinta Ya Ce Yanaga Kina Gasata Ta Ce Masa Ta Dameni Da Kuka Kuma Nan Take Ta Bawa Shiyasa Nake Gasamata Ya Ce Asha Allah Yasauwake Yasa Kaffarane In Angama A Miko Min Ita Tagama Ta Sauya Mata Kaya Tamika Masa Yakarba Yana Zolayarta Bayan Yajima Adakin Har Hamida Tai Barci Ruma Ta Amsheta Ta Kwantar Da Ita Alhji Ya Ce Kwana Nawa Kikesa Ran Zaki A Abuja? Azuciyarta Ta Ce Wai Daga Zuwa Karatu Sai A Kaga Wa Mutum Zaman Dindindin? Takasa Magana Ya Ce Sati Daya Ko Biyu? Yai Gyaran Murya Banji Dadin Yadda Furucin Dakikai Amfani Dashi A San Zuwa Abuja Ba,na Cewa Kano Bata Karbekiba Ki Caje Maganar Nan Da Kyau Zaki Tarar Da Kure A Cikinta, Domin Ubangiji Bai Hukunto Kaddarar Mutum Rataye Da Gurin Zama Ba,jikinta Sanyaye Ta Ce Astagfurullah, yadago Ya Ce Yauma Zansake Zuwa Miki Da Kokon Barar Alfarma Ina Mai Cike Da Yakinin Jincewa Alkhairinki Da Tawakkalinki Bazai Saki Gaza Yimin Ba Gabanta Yafadi Aranta Ta Ce Allah Yasa Alhji Ba Komawa Gidan Yushau Zaice Ya Ce Lallai Kinzo Kano Cikin Farinciki Da Wani Abu Na Koshin Lfya Abubuwa Dayawa Sunfaru Wadanda Allah Ya Tsarasu Danai Sila Kamar Auren Yushau Wandayake Cikin Kaddarorinki Marasa Dadi Har Yanzu Ina Nadamar Da Kasa Yafewa Kaina Kuma Na Tabbatar Nadamata Bazata Gusheba Idan Ba Ganinki Nai Cikin Farinciki Ba Amma Yanzu Ruma Saiki Kinkimi Min Maganar Komawa Gida? Kiyi Hakuri Kimin Alfarmar Ki Bani Lokaci Mui Addua Mumika Wa Allah Kokenmu Mujira Hukuncinsa Nayi Alhji Tafada Cikin Tawakkali Da Rarrauniyar Murya Hakikatan Bataji Dadin Yadda Yake Dora Wa Kansa Laifi Ba Acikin Abinda Yushau Kemata Dantana Da Yakinin In Ana Bada Numfashi Alhji Zai Iya Bata Nasa Saboda Damuwa Da Kulawa Ta Ce Masa Amma Inason Kai Ziyara Wannan Ba Bu Laifi Kijekiyi Wata Daya Ko Biyu Ki Dawo Allah Yaimiki Albarka Amin Kwana Biyu Tsakani Ta Hada Kaya Ta Nufi Abuja, ****** Yushau Yadawo Kasuwa A Gajiye Karfe Shida Amma Har Shida Darabi Ba Bu Alamar Sumayya Allah Kana Gani Cikin Tausayin Kai Goshin Magaruba Ta Shigo Tare Da Almajirai Uku Ta Ce Ma Almajiran Kai Sharemin Tsakar Gidan Da Kicin Kai Gyaramin Falo Ka Goge Tayil,kaikuma Yimin Wanke Wanke Ka Feremin Doyannan Don Wancen Hayatun Saiya nemi Dagamin Hankali Akan Abinci,wata Bakar Zuciya Tataso Masa Amma Haka Yashare Yai Alwala Yatafi Massallaci Dan Yatuna Lokacin Ruma Ko Adama Bata Isa Ba Shi Abinci Ya Ci Ba Amma Gashi Yanzu Ashe Har Girkin Almajirai Yakeci, Bismillah Ga Abinci Yaduba Soyayyar Doya Ce Mai Fulawa An Kawata Ta Da Farin Kwai Dajan Tumatir Tai Shar Kamshi Maidadi Natashia Amma Saiyarufe Yana Toshe Hanci Lfya Kake Wani Toshe Hanci Hayyatar Tawa Batakainan Ba Dahar Zanci Jagwalgwalon Almajirai Nandai Suka Hau Sama Suka Fado Ita Tana Korafin Yaki Kawo Mata 'yar Aiki Shikuma Ya Cemata Ke Wannan Dama Zamanki Kikai Agidanku Kika Mutu Ba Bu Aure Da Gangan Ake Cutar Mutane Ake Damfarar Musu Kudi Azuwan Ba Aso Kui Zurfin Ilimi Ashe Rabuwa Da Ja'ib Ake, tuni Sumoli Ta Barke Da Kuka Ayya Inza Ai Wasa Ayi Darling Amma Banda Tsikarar Uwar Miji, yanzu Dan Allah Audine Zaiwa Talle Gori? Ai Wallahi Garani Iyayena Suna Sona Har Ma Zasu Inganta Rayuwata Sun Damfara Wa Wani Amma Kaifa? In Bandani A Duniyar Nan Kafadamin Wake Sonka,? Kuma Wallahi Sweety Barikaji Ba Fa A Kauye Muke Ba Dazan Zauna Kadinga Cin Zarafin Iyayena Shi Zaman Duniya Susar Jakine Yimin In Maka Allah Inka Ci Gaba Da Zagin Iyayena Zan Rama Don Iyaye Basufi Iyaye Ba,kaima Danaka Iyayen,kewofintar Dakai Kaso Abinka Bareni Da Nawa Ke Lelena, ai Kuwa Zanfara Turamiki Ashar Daga Karamin Alhaki Sweety Da Darling Dindakike Cemin Tamike Tana Dariya Har Da Sunkuyawa Har Takai Dakin Baccinsa Ta Ce To Honey Turamin Ashar Din Mana Iyayenmu Daya Haka Dai Rayuwa Tadinga Tfya Kwanaki Suka Dinga Karewa Har Takai Watara Na Yushau Ya Zarce Gidansu Wanda Rabonsa Da Zuwa Tun Rasuwar Ahmad Dakuma Niyyar Gyara Dangantakar Sa Da Iyayansa Kafin Tunanin Hukuncin Dazai Duka Akan Sumoli, Gaisuwar Sa Ma Da Kyar Hajiya Ta Amsa,yajima Zaune Gabanta Kala Batasake Ce masa Ba Yatuna Ba Buwani Abinda Zai faranta musu Rai Irin Ruma Dan haka Yai Niyyar Yaudarar Su Hajiya Ina Rumaisau Banji Motsinta Ba? Hajiya Kamar Ta Kifa masa Mari Saboda Haushi Anan Tahadiye A Takaice Ta Ce masa "Bansaniba"..... Ya dubo dayan gefen yace Dan Aunty ina Ruma? Hehehe... Jama'a wace irin amsa zan ba Yushau? . Dan Aunty.GORAN DUMA (P 46) . . Yai Dif Jiki A Mace Yanufi Kicin Wajen Talatu, Rumaisau Sunje Unuwane? Eh Suna Abuja, da Mamakinsa Kwana Nawa?Watansu Hudu,yakarajin Rudewa An Tafi masa Da 'ya Batare Da Saninsa Ba,ziyara Ko Zaman Dindin?Daga Ziyarar Wata Biyu Gata Tana Neman Haure Wata Hudu Saboda Kaguwa Da Tambayar Atakaice Take Amsamasa, Saidai Naji Hajiya Nafadin Kila Cikin Watan Nan Su Dawo Yai Sallama Ya Bar Gidan Ya Wuce Gidan Maikudi Abokinsa Yakaimasa Koken Sumoli Yaimasa Nasiha Da Shawarwari Akan Haka, hakadai Sumoli Taci Gaba Da Gara Yushau Yarame Ya Lalace Hartakai Watarana Hatsaniyar Takai Ga Yushau Ya Zageta Tarama Da Kaima Tir Dakai,kawai Kaita Tsinemin Mugun Mutum Kawai Tunda Na shiGo Gidanka Nakasa Gaba Na Kasa Baya Kullum Cikin Zulumin Bala'inka Na Ke Ashe Duk Zakin Bakinka Damin Ina Waje Na Yaudarane Aurenka Cike Yake Da Rashin Kwanciyar Hankali Kayan More Rayuwa Ba Bu Saita Fashe Da Kuka, to Fita Fita Nasake Saki Daya Kitafi Gidanku Ta Ce Wallahi Tallahi Baka Isa Ba,ba Bu Inda Zani Na Rantse Da Allah To Ki Zauna Watarana Zanyi Ajalinki Don Bazan Jure Wannan Rashin Tarbiyar Ba ***** Innar Ruma Ta Kware Dasanin Hanyoyin Hilatar Mutum Da Tattalinsa Ruma Kam Da Hamida Suna Samun Kulawa, Duk Azaman Da Ruma Tai A Abujane Karance Karancenta Yadawo Kuma Daidai Wannan Gabarne Tasami Damar Zama Marubuciyar Tauraruwa Jaridarta Ta Aminiya Tun Tana Abuja Bisa Sahalewar Mominta Alhji Ya Gaji Da Kawaici Yatanka Mata Rumaisau Kin Saba Alkawari Fa Tai Dariya Cikin Satin Nan Ko Na Sama Zandawo, Dazaki Hakuri Kidawo Danafi Kowa Farinciki, Wallahi Zandawo Alhji Amma Ina Neman Alfarmar Barin Hamida Wajen Momin Domin Ta Saba Da Ita Harma Tafi Damuwa Daita Akaina BaBu Laifi Inkin Tsayar Da Ranar Dawowa Kisanar Dani Nazo Na Daukeki Na Gaisa Da Hamida Tunda Nan Za A Barota Sukai Sallama Ranaku Suka Dan Wuce Inda Rayuwar Sumoli Da Yushau Bata Canza Daga Yadda Take Ba Shidai Baikulata Itakuma Tanasan Yamaidata Yushau Kam Baidawo Wa Gida Sai Cikin Dare Itakuma Sumoli Data Lura Da Hakan Safiya Nayi Yafita Itama Ta Dasa Kwalliyarta Ta Shiga Dakinsa Tadauki Kudi Ta Shi Ga Gari Adalci Daya Yaimata Bai Kullemata Sito Ba,kuma Yana Ajiye Kayan Abinci DaiDai Bukata Sannan Yasan Tana Zarar Masa Kudi Dari Biyar Ko Dubu Daya, Duk Yashare Danyaga Bata Daukar Wanda Yafice Kima Sumoli Sunyi Wata Daya A Haka Tafara Laushi Tare dayin Girki Dashi A Wani Rana Ta Boyewata Kawarta Da Sukai Rikici Da Mijinta Yakoreta Gidansu To Tana Tsoron Mahaifanta Kawai Sai Sumoli Ta Bata Mafaka A Gidan Yushau Baisaniba, Inda Bayan Mahaifinta Yagano Tana Gidan sukazo Tafiya Da Ita Da Cewar Zasui Karar Sa Saboda Aje Matar Aure Da Yai A Gidansa Kaitsaye Falon Yushau Ya Dosa Tare Da Iyayan Samira Ya Kwankwansa Kofa Yana Kwada Mata Kira Ta Fito A Firgice Yadaka Mata Tsawa Ina Yarinyar Danagani A Gidan Nan Ta Ce Ai Batanan Tunjiya Au Shekaranjiya Tatafi Yasheketa Da Mari Yashige Falon Ya Tadda Mata Sama Da Goma Sunata Cashewa Duka Yakorasu Itakuma duk Aranar Yushau Yakara Ma Sumoli Saki Daya Takara Daukan Alwashin Bazata Je Koina Ba Ranar Kam Yushau Bai Runtsa Ba,kuma Yatabbatar Alhakin Rumane Yakamashi Ita Yakewa Kallon Masifa Ashe Ita Rahamane In Aka Jerata Da Sumoli,haka Sukaci Gaba Inda Sumoli Takara Canza Salon Karkato Da Hankalin Yushau Gareta Amma Yagagara Haka Yushau Yakara Komawa Ga Abokinsa Maikudi Wannan Karan Gurin Mahaifiyar Ta Sukaje Amma Me Bata Wani Daraja Koken Nasu Ba,tadai Ce Zatai Mata Fada **** Maman Ta Cemata Dazu Da Safe Sai Ga Mijinki Yakawo Kararki Sumoli Ta Ce Ashenan Yayo Aima Haryasakeni Ummanta Ta Ce Ashe Munafikine Inaganinsa Haka Ta Ce Karkidamu Suka Zarce Can Wajen Wani Boka Sai daf Da Magariba Tadawo Tagama Abinci Aka Bade Masa Abinci Da Magunguna Haka Dai Zaman Nasu Ya Ciga Ba Har Suka Sake Share wata Uku Batare Da Anji Kansu Ba Sai Halin Sumoli Yafi Nada Tambaya Zuwa Anguwa Kullum In Ma Bai Barta Ba Zatatafi , Kayan Abinci Taiyanda Taga Dama Dashi Hartakai Sumoli Tanason Yushau Ya Biyamata Makaranta Tadora Daga Indata Ta tsaya To Ashe Dai Tana Jika Tunda Har Sumoli Ta Furta Maganar Komawa Makaranta Hakan Dai Baisamu Ba Danko A Mafarki Bazan Lamunta Ba, Na Lura Idan Na Biyemaki Kwanan Nan Zanyi Mutuwar Tsaye, Awata rana Sumoli Takaremasa Rashin Mutunci Da Gori Kan Kayan Abinci Ya Ce Mata Tir Tir Dake Sumoli Kin Munana Halinki Ni Allah Yayemin Jidalin Aurenki Idan Dagaskeni Bana Rufamiki Asiri Ki Sami Mai Rufamiki Idankuma Ni Ni'imane Atare Dake Allah Na rokeKa Daka Janye Miki Ni Kozaki Hankaltu,na Tabbata Matukar Inatare Dake Kece Ajalina Ya Fice Yafada Motar Sa Yatuno Ruma Yadda Yake Munana Mata Da Dukkan Gabbansa,ya Hantareta,ya Bautar Da Ita,ko Bata Da Lfya,yaki Kula Da Lfyarta,yaki Taimaka Mata Alokacin datake neman Taimakonsa,yaha na Kudin Cefane Koda Bai Aje Kwayar Hatsiba Amma Ko A Fuskarta Bazata Nuna Fushiba Balle Harshenta Ya Furta,kuma Bata Kasa Kyautata Masa Ba Bare Ta Kauracemasa, Unguwa Kamsaita Share Wata Biyu Bata Leka Kofar Gidanba,kuma Dukda Tana Da Alaka Da Masu Hannu Da Shuni Bata Taba Ganin Abu Ta Ce Asaimata Ba Ahaka Take Binsa Saudakafa Har Lokacinda Gangandinsa Takadamasa Kidan Watsar Da Ita Yazabi Sumoli Ya Biyemata Yawatsar Daduk Dangi To Yau Ga Kangin Rayuwar Dayashiga Ya Bata Dakowa Nasa Adalilin Sumoli Waidamezaiji? Da Fushin Mahaifinsa? Ko Da Matsin Rayuwa? Ko Kuma Masifa Da Balain Ta Na Cikin Gida? Yaukam Da Tunanin Ruma Yawuni Musamman Dayake Ganin Akwai Sauran Damarta Nakomawa Tunda Saki Daya Yaimata Kuma Ba Maganar Aurenta Da Wani Allah Yadubeshi Tadawo Rayuwar Sa Ko Farinciki Yadawo Rayuwar Sa Har Yake Ganin Zai Cire Nauyi Da Kunya Da Tsoro Ya Tunkari Alhji Da Hajiya Har Ita Ruma A Gobe Yana Iya Yiwa Abuja Tsinkesu Yanke Masa Duk Irin Hukuncin Dasukeso Indai Zasu Dawo Masa Da Ruma Yaje Gidansu Da jin Kumajin Zai Motsa Kwanji Amma Sai yatarar Da Alhinin anyi Rashi A Rogo Saboda Haka Yahadiye Abinda Ya kawoshi Da Safe Yanufi Rogo Ashe Da Rabon Zai Tsinka Dami Akala Wato Tsinto Ruma... <==KAN DUTSE!==> Karasowar Yusha'u gare ta da 'karar shigowar sa'kon murya karo na biyu a wayarta ya katse mata tunanin JIYANTA wanda ba ta dire ba. Ta kasa hankalinta biyu, kallon Yusha'u da damuwa da sakon wayarta. Ta san sa'kon MAHAUKACIN MASOYI ne, mahaukacin da wani lokaci zuciyarta ke hararo basajar Yusha'u, amma yanzu yana son 'karfafa shakkar in shi din ne, don ga shi a tsaye, ga kuma sakon ya shigo. Yusha'u ya gyara tsayuwa lokacin da ya gaji da cika da dokin abin da ke ranta game da shi ya zarce wannan kallon 'kurullar da ta ke masa. Kamar ta san abin da ransa ya raya masa, ta kawar da kai a sannu tare da shan kunu, sai ya shiga taitayinsa, amma da yake kamar bai gaji iya rarrashi da siyen soyayya ba, iyakar maotsinsa sai ya 6uge da son kyautata murya ya ce. "Ban san al'adar da ke tilasta miki zuwa kan dutsen nan ba, kuma duk sanda kika zo sai an biyo bayanki". Ko kadan ba ta yi niyyar zata amsa ba, sai kawai ta 6uge da zuge jakarta ta zura wayarta, sannan ta fara tafiya tana cewa. "Dan ma ba a dare a gida". Ya biyo ta cikin daga 'kafa saboda son su jera. "Kin fada za ki kwana ne?" Har zata amsa da fatar baki sai kuma ta ga asarar hakan, ta girgiza kai tare da duba agogo.. . Chakwakia.. Ga Yushau ga Mahaukacin masoyi ga kuma Dan Aunty? Ko ya zata kare. Amma dai ni hankaki na akwan ce yake tunda tace in ba niba sai rijiya, lol. Sai kuma gobe idan Allah Ya kai mu. Dan AuntyGORAN DUMA (P 47 ) . . Karfe shida saura kadan za su kai wajen isha'i ke nan kafin su je gida. Ba wannan ya fi yi mata ciwo ba, sai yadda Yusha'u ya yi damarar dole sai sun tafi tare, ba dan Hajiya ta yi mata kashedin kwana ba da babu abin da zai hanata kwana, saboda kawai kar ta jera da shi. Yana ta fuffurzo mata magana da 'karfin hali da na kwanji har suka 'karaso gidan Goggo tana cika tana batsewa suka yi sallama da Goggo mai yi mata nasihar ta saurari Yusha'u a fakaice. Suna fitowa kofar gida dan babur din da ta yiwa maganar ya dawo ya kaita tasha ya karaso. Cikin dakewa kuma ta doshe shi ya karkata mata mashin din a gaban Yusha'u ta haye. Duk yadda ya zo wuya sai ya rasa matakin da zai dauka wanda ya wuce binsu a mota har tashar. Ta salllami mai mashin shi kuma ta yi d'amarar share shi, sai da ya matsa mata da hon sannan kamar dole ta zo ta shiga motar. Sai da tafiya ta fara nisa sannan ya tsinka shirun tsakaninsu. "Na yi miki.....mtsw..... Abu dan gayya, abin da kika yi yau nayi masa kallon gayya..." Wannan karon yana sauke numfashi ta amsa. "Ba gayya ba ce, kamar matsa min ka yi sai mun taho tare, na yi kokarin in hana zuciyata nuna ba ta son biyoka ta gaza, wannan shi ne abin da ka dauka gayya". "Shi ne kika za6i ki sa6i Allah?" Ya fada yana nacin kallonta. Ita ma ta dan yi masa zuru na rashin fahimta, ya mayar da kallonsa ga titi. "Kin ba ni haushin da kika yi niyyar ki ba ni na kuma kar6a cutar da yadda kika so. Wai a gabana ki haye bayan wani 'kato ya goya ki... 'kazantar ta wuce 'kazanta..." Ta tare shi ba dan zuciyarta ta fara zafi ba, sai dan kar ta ba shi sararin da zai ci gaba da nuna mata iko. "Ka daina fadar wani a gabanka, dazu ma da babu kai shi ya dauko ni, kawai ka kaddara rayuwa ce ta 'yanci da rashin mafadi...." Mamaki ya ishe shi, ya juyo yana kallon ita kuma ta maza ta shiga binciko wayarta a jaka saboda 'karar shigowar kira, kafin ta gama fito da ita kiran ya katse. Da ta duba lambar kiran sai ta tarar da 6oyayyar lamba (hidden number). Ta shiga juya wayar tana kallo, shi kuma Yusha'u ya sami sararin magana. "Ni kike fadawa haka Rumaisa'u?" Ta yi saurin dagowa ta dube shi ba tare da fuskarta ta sauya ba. Ta yi saurin dagowa ta dube shi ba tare da fuskarta ta sauya ba. "Ban dauki maganata wani cin fuska ba, na fada ne dan ban ga abin 6oye-6oye ba... In dai mutum ba ya iya hanzartar da wani akan wani abu da zuciyarsa wanin ta 'kulla masa, to kai tsaye gara ya yi abin da ya shiryawa kansa, ya kuma fito da shi kowa ya gani, Allah basshi duk wanda yake jin an shiga hakkinsa sai ya fito ya nema". "Allah Ya ba ki hakuri". Abin da ya ce mata ke nan, ita ma cikin ko'in kula ta ce. "Amin". Ta ciro bututun sauraren magana na kunne (earphone) daga jakarta tana zurawa a wayarta dan ta ji sakon muryar Mahaukacin masoyi, wanda ya shigo mata dai-dai da zuwan Yusha'u kan dutse. Ammma sai Yusha'un ya katse mata hanzari da tambayar. "Ina Hamida?" Ta kuma dagowa ta kalle shi fuskarta babu alamar wasa ta ce. "Wace ce haka?" Cikin bayyana mamaki ya ce. "Hamida nawa kika sani?" Ta dan d'aure gira ta yi 'kasa da ido. "Wadda na sani ba mu ta6a lurarta da kai ba, ban san akwai wata ala'a tsakaninu ba shi yasa na yi mamakin yadda aka yi ka san da rayuwarta a doron 'kasa". Ya yi kasa'ke lokacin da zuciyarsa ta fara bugawa, Rumaisa'u ta sauya matu'ka ba kamar sanin baya da ya yi mata na rashin kullaci da 'kankantar da laifi ba, sannan yanzu harshenta ya yi kaifi, zuciyarta ta yi 'kwari yadda ba ta shakkar fada masa duk wata magana da ta zo bakinta. Hamida 'yata cikinsa Rumaisa'u ke keta idonsa ta fada masa wai ba ta san da wata ala'ka a tsakaninsu ba. Sai dai dole ya share saboda ya fi kowa sanin dalilin da ya sa ta fadar hakan. Dalilin da ba ya son ya tuno bare ya fadi abin da zai sa ita ta tunatar masa. Sai ya watsar da wannan maganar ya kamo wata, duk da a kan Hamidar. "Ya ya jikinta?" Ta juyo masa da fushi, sai dai ya yi dai-dai da latsa ma6allin sauraron muryar Mahaukacin Masoyi da ta yi. -''Kamar kina cikin fushi yau, na dame ki ko? In kin dauki abin da nake miki damu kar ki dauke shi zalunci, ko zuciyarki ta raya miki zaluncin ne ki tunatar da kanki fadin Manzon Allah (S.A.W). 'Kada ku bi mutane ku ce in sun kyautata ni ma zan kyautata, in sun yi zalunci ni ma zan yi zalunci... ku tsaya da 'kafafunku in suka yi zalunci ku ku kyautata". Ta yi tsuru idonta akan wayar Yusha'u da ke ajiye lokacin da sa'kon ke maimaita kansa a kunnuwanta. Hakan kuma ya yi tasirin sauke fushin da ta 'kunso a radadin da zata yiwa Yusha'u, 'kari a kan sa'kar da zuciyarta ta yi mata na ta binciki Yusha'u Mahaukacin Masoyi da sa'konninsa. A 'kagauce ta amsa masa tambayarsa. "Da sauki". Zai yi wata maganar ta riga shi cikin sar'kewar murya. "Me yasa kake damuna da yawan turo sa'konni? Duk abin da kake son sanar da ni ai gara ka tunkare ni kai tsaye ka fada min". Wato ta yi masa basaja ke nan. Ya tare girar da ke bayyyana mamaki tare da dafe kirji ya ce. "Ni? Ai kuwa kin san rubutu ba dabi'ata ba ce, layi biyu na rubutu akan na yi shi gara na kashe dari biyar a waya balle na dame ki da wanda zai

Chapter 15 of 21