Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
gundure ki Rumaisa'u". Ya kare da tausasa murya yana dan kallonta. Ta yi saurin kawar da kai tana da na sani. Ta gamsu da ma'anarsa, mawuyacin abu ne ka ganshi yana rubutu, kai ko karanta sa'ko ba cika yi ba, in ka yi masa sa'ko ma ka yi a wofi, koda yake ita kanta ma basirarta ce ta toshe, sakonnin Mahaukacin Masoyi sun yi kama da na dan leken asiri ko wani mai gani har hanji. Ta ci gaba da raba hankulanta uku, kan kallon wayarta sanan ta daga kai ta dubi Yusha'u tarwai, alhalin kuma zuciyarta ta kwarzaheta da haske mata fuskoki kala-kala wadanda ta ke zatawa Mahaukacin Masoyi tare da zuciyoyi iri-iri wadanda ta ke hasaso niyyarsa da manufarsa a kanta, wannan ya yi dalilin da har suka 'karaso Kano ba ta fahimci sabon kundin da Yusha'u ya bude ya fara karata mata ba, kundin da yake son nuna shi ne wanda ta ke 'karkashin mulkin mallakarsa shekaru kusan uku da suka gabata ba, ba shi ne wanda kamar a tsohuwar rayuwarsa ta ke zaton lokacin da aka raba maganganu masu dadi da taushn furuci an manta da shi ba.... Ba shine kaza ba shine kaza ba! Wannan da suke tafe yanzu kamar Yusha'u ne a fuska da riga kawai, amma ayyuka wani ne daban... . Dan Aunty.GORAN DUMA (P 48) . . Lokacin da ta fara barin kunnuwanta su saurare shi sai zuciyarta ta cika da dokin ta san makasudin wannan sauyawar, ga6a kawai ta ke jira ta nemi ba'asi, kuma ta tabbatar masa ita fa ba a sauyata ba, ba a sauya Rumasa'u daga kasancewarta sickler ba, kuma ba ta daina laulaye-laulaye ba, sannan ba a kwashe mata zurfin karatun da yake ganin shi ne tsanar da ya yi mata ba. Ga6ar da zata nemi ba'asin ta zo dai-dai lokacin da suke jiran danja a Gadon Kaya kan titin B.U.K zuwa Ibrahim Taiwo Road, sai dai abubuwa biyu ne suka faru a dai-dai lokacin, wato Yusha'u ya nuna mata Yahya Guasau Road ya ce mata. "Kin ga hanyar gidan da nake gina miki, na san ba zaki so zama gida daya da kishiya ba..." Ta ci gaba da raba hankulanta uku, kan kallon wayarta sanan ta daga kai ta dubi Yusha'u tarwai, alhalin kuma zuciyarta ta kwarzabe ta dahaske mata fuskoki kala-kala wadanda ta kezatawa Mahaukacin Masoyi tare da zuciyoyi iri-iri wadanda ta ke hasaso niyyarsa da manufarsa akanta, wannan ya yi dalilin da har suka 'karaso Kano ba ta fahimci sabon kundin da Yusha'u yabude ya fara karata mata ba, kundin da yake sonnuna shi ne wanda ta ke 'karkashin mulkin mallakarsa shekaru kusan uku da suka gabata ba,ba shi ne wanda kamar a tsohuwar rayuwarsa take zaton lokacin da aka raba maganganu masu dadi da taushn furuci an manta da shi ba.... Bashine kaza ba shine kaza ba! Wannan da suke tafe yanzu kamar Yusha'u ne afuska da riga kawai, amma ayyuka wanine daban.Lokacin da ta fara barin kunnuwanta su saurareshi sai zuciyarta ta cika da dokin ta san makasudin wannan sauyawar, ga6a kawai ta kejira ta nemi ba'asi, kuma ta tabbatar masa ita faba a sauyata ba, ba a sauya Rumasa'u dagakasancewarta sickler ba, kuma ba ta daina laulaye-laulaye ba, sannan ba a kwashe mata zurfin karatun da yake ganin shi ne tsanar da yayi mata ba.Ga6ar da zata nemi ba'asin ta zo dai- dai lokacinda suke jiran danja a Gadon Kaya kan titin B.U.Kzuwa Ibrahim Taiwo Road, sai dai abubuwa biyune suka faru a dai-dai lokacin, wato Yusha'u yanuna mata Yahya Guasau Road ya ce mata."Kin ga hanyar gidan da nake gina miki, na san ba zaki so zama gida daya da kishiya ba... "Kunnuwanta ba su gama kwashe maganganunsaba ta dago a fusace ta dube shi, amma sai aka yirashin sa'a bai san tana yi ba, saboda yana cinikin faifan C.D, duk da haka sai ta ta6e baki tajuyar da kai zuwa kallon tagar mota, sai kuma idonta karaf kan wani matsashi da ke cikin wata Toyota Parado da alamun ya jima yana 'kuramata ido, kafin ta tantance kalolin fuskarsa ko dalilin wannan kallon maitar da ya yi mata Karan Farko A Tsawan Tarihin Rayuwata Naji Yakamata Nai Shawara A Wasu Lamurana,saikawai Naga Zuciyata Taza Beki Dan Ki Zama Abokiyar Shawarar Yushau Yafada Cikin Wata Raunanniyar Murya Da Ruma Bata Taba Mafarkinjinta Daga Gareshi Ba Kodayake Ita Bata Cikin Hayyacinta Batamasan Abinda Yakecewa Ba Ga Badaya Tadinga Waige Waigen Bayanta Tamkar Zata Tsinke Wuyanta Motocin dasuke Biyo Bayanta Sukadinga Yimata Gizo Tadinga Ganinsu Duk Sun Zamemata Toyota Parado Da Alama Game Din Nata Yanada Yawa Domin Lokacin datake Jin Yakamata Ta Zira Kai A Tagar Motar Tadinga Gano Baya Sosai A Sannan Wata Kalmar Yushau Tadaki Dodon Kunnenta,so Nake Na Sallami Sumoli,amma Ina Tsoron Alhji Dan Allah Kibani Shawara Ruma Tadubeshi Da Sauri Tana Neman Tafarka Daga Wannan Rikitaccen Mafarkin Ido Biyun Daya Fizgeta Ba Bu Shiri Can Ga Mahaukacin Masoyi Nan Kuma Ga Mahaukacin Tunani Da Zartar Da Hukunci Cikin Haukansa,saboda Dokinsan Ruma Ta Amsa Masa Tambayar Sa Ya Bita Da Kallo Ta Hana A Kunna A.C Gashikuma Tana Zufa Waimeke Faruwane? Da Yushau Ya CigaBa Da Kallanta Da Kyau Ma Saiya Ji Wata Irin Shakkarta Ta Mamaye Shi Nantake Bakinta Na Rawa Ta Ce Da Akame?Inatakira Kina Watsawa Juji,, tayi Mugun Zuwa Wuya Amma Hakurarriyar Muryarta Ta Taka Rawa Wajen Boye Wa Duk Da Kuwa Katse Mutum Inyana Magana Alama Ce Daga Alamomin Nuna Fushi,wadannan Hirarrakin Naka Waikana Ganin Sunada Amsa Agurina? Ya Jahilce Ta Da Ido Amma Baice Komaiba Har Ita Ce Datakejin In Anbar Maganar Ahaka An Cida Guminta,takara Zunkudo Maganar Cikin Rauni Da Rawar Harshe,kana Laakari Kuwa Da Maganganun Da Suke Fitowa Bakinka Yau Da Kunnen Wadda Suke Zuwa?Rumaisau Fa! Sikila Nan Mai Ririta Ciwo Wadda Tai Zurfin Karatu Ba Pre Boko Ba, Bazawararnan Mara Daraja Wadda Tumatirin Gwangwani Yafita Kima Fuskar Yushau Na Nuna Hakikanin Gaskiyar Sa Kidaina Dawo Da Bara Bana Ruma Idankika Duba Tarin Manyan Sahabbai Duk Zaki Tarar Da Manyan Kafuraine Suka Karbi Hasken Muslunci Badaidaine Ba Don Mutum Yai Wata Barna A Baya Kuma Yadawo Yagane Kuskurensa Ace Sai An Dauwama Masa Waccen Ta Rausayar Dakanta Alamar Mamaki Lallai Kayi Kwatance Mai Kyau Yaya Saidai Kamanta Musulunci Gaskiya Ce Kwaya Daya Tal Wadda Duk Juyinka Haka Zaka Tarar Da Ita Amma Musulmi Kuma Mutane Sun Mallaki Hali Da Halitta Wanda Suke Iya Sauya Wani Su Bar Wani Har Suje Kabari dashi Kamar Kai Kenan Daka Sauya Hali Dagayimin Kallan Wata Yar Ta Adda Zuwa Mata Mai Daraja Wadda Sam Ma Bataimin Kyau Ba,amma Niban Sauya Halitta Ta Kasancewata Sikila Ba,kuma Ilimin Boko Danasamu Ya Sha Kwanyata Kenan Har Mutuwata Lallaikenan Inkai Ansauyaka Da Alamar Niba A Sauyani Ba,ko Ma Kila Baza Sauya Dinba,ya Bude Baki Zaitareta Ta Dakatarda Shi Jinan Yaya Yushau Ba A Sauya Ruma Sikila Ba Saikuma Akasami Hamida Sikila Wakwafinta Kana Iya Bude Kwanji Mu Ga Sauyinta kAkanta Kafin Nina Ga Ko Dagasken Ka Sauya? Ba Lallai Sai Zaka Amfanar Da Abu Zaka Jajirce Nuna Akansa Ka Sauya Ba, yanzu Kam Jikinshi Yai Sanyi Kalau,amma Wani Fushi Da Makakin Kalmar Ji Nan,datake Tabbatar Masa Bai Sauya Din Ba Da Gaske Hakan Ne Yasanya Yajima Bai Ce Komai Ba Naga Na Tambayeki Hamida Kisa Tambayata A Kwandan Shara Nikuma Na Dauka Idan Dai Ka Sauya Ba Ka Bukatar Tambayata, idan Fa Har Dagaske Matsayin Mu Dakai Dayane A Wajen Hamidar Bazan Iya Kirga Sau Nawa Nake Neman Hamida Naganiba,amma Ba Tambayar Kowa Ita Ba,taimasa Maganarne A Kagauce Saboda Gajiya Da Tambayar Sa, yushau Yanaganin Rayuwa Da Ita Ce Farincikinsa Zai Kammala,ya Sheka Smoli Ya Tarar Ba Bu Kwaya Sainake Ganin Baikamata Ba,ki Katseni Akan Matsalar Cikingidana Danakeson Sanar Miki Zan Warwaremiki Wacece Sumayya Tana Bin Wata Toyota Tai Gidan Murtala Su Kuma Suka Karkata Suka Shiga Titin Gandun Albasa Saitaji Zuciyarta Ta Cika Da Mugun Fushi Ta Ce Ashe Lokacinda Zaka Auri Sumoli Danikai Shawara? Kodayake Bakai Shawara Dani Ba Kayi Aikin Dayafi Shawarar Kasakeni Domin Ka Aureta,kabarnida Ciki Batare Daka Taba Waiwayata Lfyata Da Ta Abinda Kecikina Ba,dukda Dai An Matsa Maka Daukar Nauyi Na Haifi Abin Cikina Irina Masu Matukar Rauni Wadanda Bankira Hai Huwar Su Abin Burgewa Ba,ammdai A Matsayinsu ammadai A Matsayinsu Na Tsatso Kamarkoba A Godemin Haihuwar Su Bayakamata A Godewa Allah Ta Hanyar Kuladasu Da Kuma Tausayinsu Har Allah Yai Ikonsa Akan Ahmad Kuma Me?Hamida Ma Tabi Sahuna Nazama Tumatirin Gwangwani,wane Irin Sonkai Ne Wannan Daza A Ce Mu Wannan Iyalin Masu Kama Da Abin Kyama Zaka Kawo Wani Abu Game Da Matar Dakayi Man Wanna Tozarcine Dominta,ta Girgiza Kai Cikin Tsananin Takaici,bazan Iya Zagi Bane Yaya Yushau Amma Tabbas Yaudana Zageka, idan Zaki Zageni Kiji Sanyi Ki Gwadamana Ruma Ammadai ki Saurareni Dakinji Cewa Badan Sumoli Nai Laifindakikejin Yai Girman Dazaki Kasa Yafewa Ila Dai Kuskuren Fahimta Batasan Lokacindata Maka Masa Harara Ba,taso Tai Tsaki Tashareshi Banida Bukatar Ji,ka Bar Abinka Zaimaka Amfani Nima Ka Barni Dan Allah Inji Da Abinda Yadameni,nasan Abindake Damunki Ai,da Sauri Tajuyo Ta Dubeshi Kuma Daidai Lokacinne Yahau Layin Gidansu Daga Gefensu Kuma Ga Toyotar Nan Data Hargitsa Ruma Nafitowa Daga Titin Gidansu Yushau Yanunamata Yana Dariya,wai Ba Wacen Motarbane Naga Ta Gigitakiba ?... . Dan Aunty GORAN DUMA (P 49) , , Dakin Nemi Shawarata Akanta Kila Da Ina Da Abincewa Rudani Da Tashin Hankali Take Kallan Yushau Tana Kuma Waiwayen Motar Harta BaCe maganinta,,shikuma Yushau Yaita Kyalkayata Mata Dariya Har Suka Karasa Giada Bataimasa Magana Ba, Taiwanka Tai Sallah Da Cin Abinci Duk Cikin Alhini Tanemi Guri Musamman Ta Zauna Dantai Tunanikan Mahaukacin Masoyi Takasa Lamarin Nan Mahaukacin Masoyi Yafara Ruda Ta Bayan Rashin Auwal datai A Duniya Nan Ta Cire Rai Akwai Wani Abin Rudu A Cikinta,amma Halittar Mahaukacin Masoyi Naneman Ta Tsoratata Indai Dan Ganine Todazu Taganshi Kumadaga Ganin Dataimasa Ya Zuwa Yanzu Bata Taba Rudewa A Lamuranta Irin Na Tsukun Lokacin Nan Ba,infa Har da gaskene Ba Plan Din Yushau Bane,taga Motar Su A Layinsu Meyazo Yi Gidansu? Menene Manufar Sa Akanta? Menene Alakar Sa Da Yushau? Kawai Saitafada Watsup Dan Rage Kewa Da Tunani Tafara Rage Kewar Da Sakon Friends Data Tadda Sun Turo Mata Kwatsam Sai Hannunta Yafada Kansakon Mahaukacin Masoyi Wanda Takejin Tagoge Lambar Sa Dake Layinta Na M.T.N Ta Adana A Layinta Na Etisalat Wanda Tahau Watsup Dashi Lambar Tasama Waddatake Kaddarawa Cewa Matacciya Ce Agurinta Tunda Ko Ankira Bata Shiga Duk Da Kuwa Akwai Lokutan datake Leka Blacklis ta Ta Tarar An Zare Lambar,kuma Wannan ke Kara Bata Tabbacin Mahaukacin Masoyi Aljanine Ba Mutumba Tunda Dai Ita Ke Rataye Lambar Amma Sai A Sauketa Duk Jikinta Yadau Rawa Kasancewar Sakon Nasa Biyune Akwaina Murya Akwai Na Hoto Tanadubawa Saita Tadda Dandasheshiyar Fulawa Da Wasu Kalolin Baloon Sun Zagaye Ta Daga Kasa Kuma Cikin Wani Rubutu Mai Kyau An Rubuta HAPPY BIRTHDAY MY LOVE WISHING U MANY MORE BLESSED RETURNS OF THE DAY,gabanta Yai Mugun Yankewa Yafadi Cikin Rawar Jiki Tafara Jera Yatsun Hannunta Tana Kirgawa Kamar Sune Zasu Tabbatar Mata Da Cewa Yaufa Sha Shida Ga Watan Febrairu Kuma Ayaudin Ne Take Cika Shekaru Ashirin Da Takwas Cif A Duniya Ita Bata Tuna Hakanba Saida Mahaukacin Masoyi Ne Ya Tunamata TabbaCin Yasanta Dayawa,kila Sanin Ma Da Bataima Kanta Ba Ta Matsa Sakon Murya Taji Ance Rumaisau Ance Abinda Yawuce Tarihine Abinda Baizo Ga Gaibune,amma Yau Tawa Ce Kuma A Cikinta Nake Lallai Masu Wannan Hikimar Sunyi Gaskiya Dan Shekara Ashirinda Takwas Dinki Na Baya Basan Dasuba Sai Kwatsam Na Tsince Su Yau A Cikin Tarihina Danaki Dayake Yaudin Tawa Ce Har Gani Cikin Masu Farincikin Tarihinki,abin Mamaki Na Cika Nawa Shekarun Ban Tuna Ba,amma Naki Tun Sha Biyun Daren Jiya Suka Fado Min Duk Da Kuwa Bana Muhallina Tabbas Ba Bu Karya Na Cancanci Zama Mahaukaci A Soyayyarki Inafatan Shekarun Gaibunki Duk Tsawansu Muyi Su Tare,dafatan Kinje Gida Kalau? Ta Saurari Sakon Yakai Sau Ashirin Mamaki Take Ko Fargaba? Itakanta Tarasa Daya Amma dayake Kamar Mahaukacin Masoyi Natare Da Abinda Zuciyarta Ke Sakawa Kawai Saigashi Ya Zabar mata Fargaba Inda Wani Gajeran Sako Nasa Yafado Mata KISHIRYA DAGA YANZU ZUWA KO WANE LOKACI ZAKI IYA KARBAR SAKONA, firgici Tafara Bin Dakin Da Kallo Cikin Mugun Dauke Numfashi Babu Abindake Motsi A Dakin Amma Saitadinga Jin Lallai Ba Itakadaine Acikinsa Ba Tadinga Adduoi Saiga Mubarak Yashigo Dauke Da Katuwar Leda Tai Sauri Ta Gyara Fuskarta Suka dubi Juna Suna Murmushi,yajiye Yana Bata Bayani Dazu Dabda Zaku Shigo Kikai Bako Bako? Mubarak Ya Bita Da Kallo Saboda Ganin Firgicewardatai Anti Bako Mana Meyafaru? Kokin sanshine? Ta Girgizakai Dasauri Ga Sako Nan Ya Bayar A Baki Waiyana Tayaki Murnar Zagayowar Haihuwarki Baki Bude Take Kallan Mubarak Baki Na Rawa Tadubi Kayan Tadubeshi bai Fadi Sunansa ba,kuma Daga Inayake? Yafada Sunansa Ashir Kuma Tarauni Yake In aka fadamiki Haka Zaki Gane Batagano Komaiba Face Mahaukacin Masoyi Yazo Ya Bide Iyayanta Ta Wannan Sigar Kamar Yadda Yake Gasa Nata Lissafin Da Sauri Tadaga Ledarta Jirkice Shi A Gefe Saitatuna Ya Ce Kishirya daga Yanzu Zuwa Kowani Lokaci Zaki Karbi Sako na baBu Abinda Ledar Takunsa SaitarkaCen Kayan Kwalliya Masu Tsada Tare Da Turarurruka haka Tadinga Karanta Katutukan Happy Birthday Wanda Sunkai Kala Ashirin Batare Da Kwakwalwarta Na Fassara Mata Ma,anar Suba Ta Watsar Cikin Tsananin Rudani Kana Gida Lokacinda Yazo? Eh Ina Gida Kaganshi? Kaga Motar Daya Hawo? Mubarak Ma Yafara Rudewa Dan Baita Ba Ganinta Cikinrudani Haka Ba Dawowata Kenan Ya Shigo A Motar Sa Toyota Wankan Tarwada Ne Yana Ta Tsatsaman Jiki Yana Da Fara A Yanasan Hakadai Yaita Wassafa Mata Shi,tuni Ruma Takasa Magana Saidai Binsa Tai Da Ido Saima Yabata Wani Mugun Tausayi Saboda Yana Tunkahon Yai Hira Da Aljani Kinganeshi? Ka Kalli Yatsun Kafar Sa? A,a Na Tabbatar Daka Kalla Saikaga Kofato Kofato Aunty? Ta Ce E,h Irin Na Doki Ba Dan Inada Yakini Ashir Ba Mutum bane Tagama Hada Kayan Taware Katunan Tamika Wa Mubarak Ledar Dan Girman Allah Fita Da Kayan Nan Ka Sadakar Mubarak Yadubeta Ya Dubi Kayan A Tsorace Waimeyasa Kika Ce Aljanine? Ta Ajiye Ledar Ta Turamasa Wayoyinta, Ta Cemasa Dazaka Shiga Wayata Duk Social Netwok Danake Yi Zaka Tarar Da Manyan Alajabinsa Dake Nuni Kan Abotar Kan Abotar Sa Da Zuciyata Waddayake Sanin Duk Abindayake Raya Wani Lokacin Har Da Abinda Gangar Jikin Ke Aiwatarwa Kamar Daiyanzu Taimasa Bayanin Komai Adaddafe Yakaranta Yayarfar Da Wayar Tamkar Wanda Yarfar Da Maciji Yamike Yana Goge Tafin Hannunsa Da Riga Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Rajiun,anti Tun Yaushe Hakanke Faruwa? Munshiga Uku Gashi Ya Ce Gobe Zaidawo Hakayace? Ya Ce Eh Ammake Dawani Idan Zaki Ganshi? Nima Da Tsautsayi Yahadamu Ina Danasani Ruma Ta Tuntsire Da Dariya Kaifa Sokone Mubarak Saika Ce Ba namiji Ba Tabbas Nikam Ko Ifiritine Inasan Ganinsa, Tunsanyin Safyar Mubarak Yadaka Sammako Ya Bar Gidan Gashi Alhji Da Hajiya Basanan Suna Egypt Sai Gobe Zasu Dawo Dan Tun Adaran Mubarak Baiyi Barcin Kirkiba Babu Irin Shakkar Da Wasiwasin Da Ruma Bataiba A Safiyar Yau Dawani Alajabin Nasa Tatashi Inda Tataradda Makudan Kudi Yaimata Transfer Alayinta Na M.T.N Har Naira Dubu Ishirin,sannan Ya Rubuta To Gashinan Agaisa Da 'yanuwa Masu Taya Murna Aljanu Ma Sunsan Takan Waya Da Internet Harma Da Yadda a Ke Kyautata Soyayyarsa Ta Hanyar Kyautar Kudi A Waya A Tsawan Ranar Ta Saurari Suratul Bakara Yakai Sau Biyar Karfe Hudu Da Rabi Daidai Neman Isonsa Yakaraso Mata Daka Ta Hanyar Mairo Maimusu Wanke Wanke Nandanan Ta Tsorata Fiye Da Mintuna Talatin Tana Safa Da Marwa Saiga Mairo Uwar dakina Kin Manta Da Bakonne? Haba Uwardakina Adinga Daurewa Ana Kara Wa Zuciya Dangana,tajuya Idanta Cike Da Hawaye Kingano Min Yatsun Kafar Sa?Yatsun Ne Kokuma Kofato? Wanne Irin Kofato? Yo Ni Inama Zanga Kafar Sa Akwai Safa Meyakawo Wannan Maganar? Nifa Dukma Kinfir Gitani Nidah Dazaki Iya Dakingano Min Yatsun Komai A Jikin Mairo Rawa Yake Ni Bazan Iya Ba Wallahi Har Gudawa Na Neman Tsinkemin, Duk Da Halinda Ruma Keciki Na Rudewa Saida Dariya Yaso Kwacemata Tadauki Hijabi Ta Doshi Kofa Tana Cewa Ni Zaniya Bara Naje, Haka Tadinga Kalimatush Shahada Gwamma Ma Tazarce Inda Masoyinta Auwal Yaketake Fatan Sui Rayuwa A Aljannah Maimakon Tai Sallama Kawai Sai Ta Rangada Kalmar Shahada Tafada Dakin Wanda Ke Zaune A Dakin Yadago A Firgice Yadubeta Cike Damamaki,itama Ta Tsaya Cak Tana Kallansa Ba Bu Kakkautawa Cike Da nata Mamakin Shiya kasa Magana Itakuma Ta Bige Da Nuna Shida Hannu Tana Kokarin Magana Amma Takasa Ranki Yadade Fuskar Sa Cike Da Faraa Har Kumatunsa Suka Loba Wanda Suke Nunawa Ruma Zallar Kuruciyar Sa,ta Isa Kujera Ta Zauna Tana Kokarin dawo Wa Zuciyarta Doka Da Oda Batasan Yaudarar Kanta Bare Ta Cutu Kota Cutar Dawani Amma Wannan Tabbas Bashine Mahaukacin Masoyiba Ta Cemasa Ashir Manyan Gari,ya Ce Hakadai Kikecewa Ya za ai muzama Hakan Kiduba Fa Shanyar Dakikaimin Har Na Tsawan Kusan Awa Daya.... . Ayi hakuri na rashin ganin post jiya, en wasu abune suka shige min gaba, da patan za ayi min uzuri. Dan Aunty. GORAN DUMA (P 50) . . Kamanta Dan Allah Ya faru ne Bisa Akasi Wai Da Gaske Kaine Bakon Dayazo Jiya Har Ya Bar Sako Ya Ce Eh Wani Abu Ne Yafaru? Ta Ce A.Ah Da Akemin Kwatancenka An Ce Kazoda Toyota Shine Nake Ga Aikamar Ma Mun Hadu A Gadon Kaya Jiyan, kai Banibane,ainafi Wata Banhau Wannan Titinba,anzo Gurin Ruma Tafada A Zuciyarta Kaine Katuromin Sako? Ni Ina Naga Lambar Wayarki Alhalin Kinhana,waimaduk Meyakawo Wannan Tuhume Tuhumen Daga Zuwana? To Inakasan Ranar Birthday di NA? Haka Dai Sukai Ta Hira Har Saida Ruma Tagamsu Ba Ashir ne Mahaukin Masoyi ba Abin Mamaki Suna Zaune Sai Ga Shi Gowar Sakon Mahaukacin Masoyi,ya Cemata Kamar Daikina Cikin Wani Uzuri Ko Mudaga Tattaunawar Mu Sai Wani Lokaci Nazo Datarin Burika Akanki Wanda Nake Wafatan Su Sami Matsuguni A Zuciyarki Da Duniyarki Ta Cemasa Banasan In Wahalar Da Zuciya Ko Gangan Jikin datake Jin Kaunata Ashir Tun Ranarnan Danaga Baka Gamsu Da Abinda Nagayamaka Ba Ba Waka Naso Namaka Ba Dana Cemaka Banida Wata Daraja Da Kamar Kai Zaka soni Kuma Nima Ban Shirya Son Kamarka Ba Hakadai Ashir Yaita Kokarin Kwatanta Mata Irin San Dayakemata Itakuma Ruma Tadinga Gayamasa Illar Dake Tattare Da Aurenta Hardai Sukai Sallama. Wanene Ashir? Kwanakin Bayadasuka Wuce Kafin Mahaukacin Masoyi Yafara Nasa Almarar Ruma Tai Shirin Zuwa Abuja Da Niyyar Jifan Tsuntsu Uku Da Dutse Daya Wato Ziyarar Ofishin Jaridarta Aminiya,dakuma Gaida Iyayanta Da Yayarta Balaraba Sai Kuma Uwa Uba Datake Boyewa Aranta Kadai Wato Dora Sansanyar Kallo Kan Sanyin Idaonta Wato Hamida Anahaka Sai Yayarta Takirata A Waya Taroki Alfarmar Da Taje Gidankawarta Fatima Matar Abu Turab Wandake Tarauni Takarbo Mata Turarurruka Datakawo Mata Daga Dubai,fatima Ba Bakuwarta Ba Ce,dayamma Tadauki Mubarak Yarakata Amma Suna Zuwa Ko Gidan Bai Shiga Ba Yahaumata Magiyar Taimasa Uzuri Yana Da Kallon Kwallo Yadawo Bayan Sallar Magariba Su Tafi,tana shiGa Fatima Tatare Da Murna Suka Gaisa Suna Zaune Sai Ga Baby Hindatu Kyakyawa Kamar Uwatta Ruma Takarbeta Tana Tunanin Tata Gudan Jinin tare Datakaicin Yushau Wanda Ya Nesanta Su Da Juna Lokacin Da Abu Turab Yazo Ruma Taga Ririta Hindatu Gun Mahaifinta Saida Kwalla Yazubo Mata Ta Ce Zata Tafi Fatima Taiwa Abdullahi Kallon Wutsiyar Ido Kinga Badan Wannan Man Dinba Ma Kallon Ne Zai Dauke Masa Hankali Ba Dakawai Inkingama Saimu Kai Baikamata Muci Amanar Momiba Nanda Magariba Saimu Kaita Har Gida Haka Tazauna Dasu inda Ko Minti Goma Ba Ai Ba,sai Ga Bakonsu Ashir Kanin Abu Turab Ubansu Daya, Ashir Yaita Kallon Ruma Tasaci Zuciyar Sa Ya Ce Aunty Hakadai Yafurta Zuciyar Sa Inda Ruma Ta Cewa Fati Da Abu Turab Kundai sanni Datarin Matsaloli Hakadai Har Sukai Sallama Ruma Bata Amince Da Bukatar Ashir Ba Sukakaita Gida, Mairo Tashigo Falon Tasami Ta A Tsaye Takurawa Kofar Fita Daga Falon Ido,a Rikice Mairo Ta Ce,yaya Dai?7 da Sannan Ta tunada Yadda Sukai Da Mero,ruma Ta Tuntsire Da Darya, Yatafi Ashe Mutumne Ba Wanda Nazata Ba Kanin Mijin Anti Fatine Kawar Anti Balaraba Anmmadai Kindau Hakki Uwardakina Tsuguno Na Uku Na Rantse Mubarak Ma Sau Uku Yana Matsamin In Lekaki Hankali Atashe Dakyar Nai Shahada Nataho Ruma Kam Dariyatake Sai Bayanfitan Mairone Ta Tuna Dasakon Mahaukacin Masoyi Saitatafi Kuryardaki Saida Ta Tabbatar Taima Dakin Adduoin Tsari Daga Shaidanu kuma Ta Ceyakamata In Nemi Naurar Satar Bayanai Adakinta Ko Kuma A Zuciyarki Ba Zuciyarta Ta Rayamata Haka Innalhllahi Wa Inna Ilai Hirajiun Tadinga Furtawa INADA TSANANIN KISHI RUMA BAZAKIYIMIN GATANDA ZA A CE DON NIKADAI A KA HALLICCEKIBA? WANNAN Kashedine Ko Gargadi Tatambayi Kanta Sakon Ya Isone Daidai Lokacinda Take Zance Da Ashir Kenan Mahaukacin Masoyi Ya Ganta Da Kishiyarsa Karon Farko Kenan Datun Bullowar Mahaukacin Masoyi Rayuwarta Taji Kwalla Ta Cika Mata Ido Anjima Kadan Ma Sai Ga Kuka Shabeshabe Lallai Ba Kowani Abu Kebata Kuka Ba Musamman Wanda Takeson Nuna Jarumtar Karbar Kaddara Amma Tabbas Mahaukacin Masoyi Yafara Girman Da Jarumtakarta Zata Gaza Boye Sirrinsa Ita Kadai Ko Kuma Kokarin Samowa Kai Mafita Ita Kadai,doletazabi Daya Ciki Kodah Ta Runtse Zuciyarta Mahaukacin Masoyi Yadaina Hango Ciki Ko Kuma Zuciyar Tata Ta Runtse Idanuwanta Masu Mamakantar Da Ita Lamarin Mahaukacin Masoyi Ko Girmama Su Yadda Suke Firgita Zuciyar,kamar Na Biyu Ta Dauka Ta Goge Hawayenta A Fili Kuma Ta Furta Cikin Sarkewar Murya Kai Baka Dasuna? Sai Almajanuni A Soyayya? Lallai Kanada Kishin Abindakake Da Wanda Yafika Kishinsa Kakeson Abinda Yake Da Wanda Yafika Sonsa Wato Ni! Shin Zaka Iya Son Gawa? Ruhin Soyayyata Fankone Bazai Amfaneka Da Komai Ba Gara Ka Adana Haukarka Kozai Amfaneka Gaba Tana Ta jira Taji Sako Sai Ga Wata Gajeriyar Sako BAYAN HAUKA SO NA MAKAHONE,SHARAFINSA YAKE SHA BATARE DA BUKATAR RADDI BA,INASONKI,KARKI MANTA DA WANNAN Nantake Kwakwalwarta Ta Tsaya Da Aiki Cak Komai A Tare Da Ita Ya Koma Sifiri Kafin A Guje Su Harba Can Baya Tuno Mata Da Kalmar Dako Daza A Ce Katondin Benelin Ta Kwankwada Bazatakasa Tuna Daga Wanda Ta Taba Fito Mata Ba Danko Sakon Mahaukacin Masoyi Bashida Bambanci Da Kalmar Datashiga Tsakaninta Ta Karshe Da Masoyinta Auwal,to Ina Mahaukacin Masoyi Ya Samota? Data Rasa Amsa Saitakara GiGicewa Cikin Rudu Tamike Ta Garkama Wa Kofar Dakinta Mukulli Tanemi Guri Na Musamman Ta Zauna Tafara Gurzar Kukan Rashin Auwal A Madadin Kai Tsaye Tazaci Kukan Haukan Da Mahaukacin Masoyi Keneman Zozamatane,tadade Dasanin Tanason Auwal Kamar Yadda Tajima Da Sanin Asarar Data Tafka Na Rashin Auwal Wanda Yatanada Mata Ita Da Iyalanta Duk Wani Farinciki Da Hawayen Share Kuka,kece Farincikina,don Ki Haifi 'ya'ya Irinki Zantanade Su Da Hakurina Da Juriyata Dakuma Tattalin Aljihuna Iyakar Iyawata Inada Wannan Burin A Raina Na Kuma Niyyaceshi Wasudaga Cikin Alkawuran Auwal Kenan Aranar Dazaibar Duniya Ta Zabga Asarar Wannan Alwashi Da Alkawarinsa Ita Da 'ya'yanta Yauga Wani Ibtilainda Auwal Baitaba Hasaso Mata Ba Ya fada mata Duk Wannan Gibine Daga Cikin Manyan Gibinan Da Rashin Auwal Ya Haifarmata Domin Idan Yana Duniya Ko Shaidani Sai Yaji Kunyar Keta Idon Auwal Yazo Mata Da Rudu,mahaukacin Masoyi Yasami Rayuwarta Cikin Rashin Gata shi Yasa Mi Sararin Yimata Wasa Mai Saurin Tafiyar Da Numfashi,amma Menene Hadinsa Da Maganganu Irin Na Auwal? Tafikowa Sanin Auwal Ya Mutu Itamusulma Ce Dake Da Imani Duk Wanda Yamutu Yatafi Kenan Bare Ta Tafi Kan Kirkirar Musu Tsammanin Akwai Fatalwa Haka Ta Ci Gaba Da Kuka Da Tsora Ta Aranta Kuma Tanasan Sanin Shin Waye Mahaukacin Masoyi? 3-2-2013 Takomawa Dabiarta Ta Baya Kauracewa Wayoyinta Tare Da Kauracewa Sakonni Daga Nakan Layin Wayarta Har Gaba Daga Jakar Sakkonninta Na Social Network Inkadauke E-mail Dinta Wanda Batada Damarjuya Baya Kodake Ma Satinta Biyu A Kwance Shikansa E-mail Din Shigar Sauri Take Mai Idanta Yasha Gane Mata Na Mahaukacin Masoyi Amma Saita Share Tawuce Kaurardataiwa Social Netork Shine Gina Katanga Tsakaninta Da Makaranta Shafinta Na Jarida Musamman Dake Satin Daya Gabata Tai Rubutune Dan Gida Wato Kan Mutane Irinta Sickler Amma Saboda GanaWa Kanta Sukuni A Dukkan Kafar Da Sakonsu Zai Risketa Saibata Sami Wasu Ra,ayoyin Makaranta Sosai Ba,saboda Haka Yau Tadauki Kafa Zuwa Gidan Waya Debo Wasiku Saidai Kash Guda Daya Kawai Ta Tarar Ta Juyo Gida Tanashigowa Gidanta Cikaro Da Motar Yushau Tashi Ga Gida A Tsammaninta Zata Taradda Shi Gaban Hajiya A Durkushe Kamar Yanda Ta Saba Ganinsa Idanyazo Gidan Hajiyar kuma Nazaune Tana Gyaran Farce Fuskarta Ba Bu Annuri Gakuna Sumoli Matar Yushau Idanta A Talabijin Hajiya taimata Sannuda Dawowa Da Fara'arta Sumoli Kuma Ta Tsurawa Ruma Idon Danganin Tagano Muninta Itakuma Ruma Nata Kallon Kan Sumoli Uwar Eye Shadow Allah Yaimata Sansa Saika Ce Wadda Aljani Ya Aura..... . Dan Aunty. GORAN DUMA (P 51) . . Ta kuma iya baza Turare Tamkar Mai Shirin Shiga Turaka, adan dogashe Ruma Tazauna Hannun Kujera Aka Gaisa Sannan Tamike Zata wuce Ciki Yushau Yayafito Da Zance Nizanfara Baki Albishir Rumaisau Atika Ta Haihu Dazun Nan Da Sauri Hajiya Da Sumoli Sukaimasa Wani Irin Kallo Sumoli Na Tsarguwa Da Tuhuma Hajiya Na Ganin Kamar Abinda yayima Baimasa Kyau Ba,itakanta Ruma Saitarasa Da Bakinda zata Amsa Ikon Allah Ashe Abinyazo Jiyannan Fa Muka Hadu Tana Tafiya Kafarta Na Hardewa Take Maganar Hartakule Inda Ta Bar Yushau Da Bin Gurin Da Ta Bace Da Kallo Tana Shiga Daki Ta Lalubo Wayarta Cikin Watsar Da Fargaba Ta Ari Farinciki Ta Yabawa Zuciyarta Tana Lalubar Atika Sai Ga Atika Taturo Mata Sako Bayantagaji Dakiran Wayarta Daidai lokacin da take Kokarin Bude Sakon Atika Wani Sakon Yafado Cikin Akasi Ta Bude Shi Batare Data Shirya Ba, Wato Sakon Mahaukacin Masoyi, INADA YAKININ ZAKIN BAKI YA RUDARKI AMMA HAUSAWA SUNCE DUKA YAU,DUKA GOBE,SHIKESA BAKIN BA'AUZINI TAWAYE,SABODA HAKA NAKASA NATSUWA AKAN WANDA NAKIRA YANA FARAUTAR ZUCIYARKI ALHALIN BAIFINI SONKI BA KIBI A HANKALI, MAHAUKACIN MASOYI karon Farko Da Sakon Mahaukacin Masoyi Ya Bata Dariya Itama Bata Hakikance Dalilin Dariyarba.Kawaidai Tajita Tanayine,afili Ta Ce Wannan Halittar Fa Bashida Matsala Ga Dukkan Alamu ni yakeson Gadarwa Matsalar,ana Ga Yaki Yana Ga Kura Tanata Faman dariya Ta kira Atika Sukai Shewar Murnar Su Nasamun Karuwar Atika, Taimata Tsegumin da Aka Saba Ke Mutanenkifa Sunkawo Min Ziyara Suka Tarar Anyi Haihuwar,suwafa?Shagonki Da Pre-bokonsa Mana Yanzu Tagama Yimana Feleke Sukawuce Zuwanan Gidan Ruma Tai Murmushin Yake,ai Har Sunzu Bangane Wadanda Kikenufi Bane,ruma Kunyar Kanta Takeji Idanta Shiga Aka Zagi Sumoli Da Ita Duk Yadda Sumoli Takai Ga Mugun Hali Daitafita Domin Ita Yushau Yaso Harya saketa Akanta Kuma Garunan Shekaru Kusan Uku Suna Zaune Ba Ajikansu Sabanin Ita Da Shekara Dayama Suka Kasa Hadawa Tare,atika Ta Ce Tasami Su Hafsat Anan Sabodata Kawomin Lesunan Nanda Muke Maganar Mui Ankonsu Ranar Suna Ai In Fadamiki Sumoli Nazuwa Takwashi Uku Wai Itama Zatai, hafsat Suna Tafya Ta Zube nata Nan Ta barminsu Wai Indai Sumoli Zatai Ankon Ita Wallahi Tafasa,suka Fashe Da Dariya Ruma Ta Ce Dandai Hafsat Taki Karbar Shawaratane Amma Tuni Nafadamata Tadaina Ganin Bakin Wannan Iyalin Ita Take Dauka Ta Wata Tsiyar Shi Yasa Da Yaya Yushau Yaki Rayuwa dani Take Ganin Bakinsa Amma Har Ga Allah Nasan Tuni Ni Ba Wata Tsiya Ba Ce Dukwanda Ma Zai Aureni Alfarma Yamin Wanda Kuwa Yaga Bazai Iya Hakurin Yimin Alfarmar Ba Wallahi Baikamata Aga Laifinsa Ba Atika Ta Ce Aike Matsalarki Kenan Daga Anfara Magana Saiki Kwaso Wa Mutane Kayan Haushi,kinga Ni Sai Anjima Ni Da Baby Muna Zuba Idan Ganinki Daga Nan Zuwa Gobe Nasankemai Hajiya Idankin Zakifito Yanzu Sai Anyimiki Zancen Zama Ki Huta, "Dan Bani Da miji ne Ma kike Sa Ran Zanfito Yanzu In Taho Gidanki Itama Ruma Ta tareta Da Zolaya Atika Ta Ce Ina kika Kai Mahaukacin Masoyi? Ruma Na Sauke Wayar Ta Zauna Kan Kujera Kuncinta Har Yanzu Murmushi,tarasa Dalilin Jin Farin cikinta Da Yawa Irin Na Daidai Wannan Lokaci Dajin ba Abu Daya Ne Kawai Ya Faranta Mata Raiba,wato Haihuwar Atika Sakon Mahaukacin Masoyi Ma daya sanyata Dariya Farinciki Ba Tashiga Laluben Zuciyarta Don Nemo Dalilin Farinciki Sakon Nasa Tajima Suna Tirzawa Ita Da Zuciyar Tata Sannan Suka Yanke Hukuncin Cewa Sakon Masoyi Yana Nuna Tsantsar Kauna Gareta A Kowanne Lokaci A Matsayinta Na Ba Kowan Kowa Ba Lallai Kowace Irin Halitta Ce Mahaukacin Masoyi

Chapter 16 of 21