Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
daya hangota da sumoli fara tas kuma ko aljana ta shafa mata lfya wajen caba kwalliya NASA wasane baidau kallon Ruma kadai buga masa zuciya ba komai daya shafeta ma buga masa zucuyar yake ba said a kunnensa ya kwaso masa muryar Hassana NA cewa rumaisau amma dai baki da kirki tun safe kin kulle a daki har mijin naki yazo ya tafi ai kamata yai Ku kafa tarihin kwasar hotuna a ranarnan,,,, acikin rudu YUSHAU yake amma kunnuwansa sunjiyo amsar ruma tace fadar miji a baki baya muku wuya babu Wanda ya danka min sadaki amma Ku daga ganin sarkin fawa sai miya tai zaki hassana tabar gurin tana amsamata nasan yayi nasara ya gama din mai irin fuskarsa da zuciyarsa sun cika saurin nasara, fiye da awa daga YUSHAU na jinyar zuciyarsa da Neman mafita har SUMOLI tagama sallamarta tasameshi a mota babu magana kawai yatashi motar ya fice sumoli TAGaji da shan kamshi Dan haka ita ta tankashi tana taunar cingam ranka ya Dade lfya kuwa ? lfya mekika gani? saida ta jero kwa say uku cikin gwaninta tace naganka a firgice ne sannan yinin yau kadai naga kakara ramewa,badon kaidin kai bane aidanakaika asibiti ko ruwa adan samu daura maka Leda guda inka yarda nakaika gurin kawata FAUZIYA D SULEMAN takara mka nasan kyauta zataimaka in kudin kakeji yushau Yasan Iskancin tane Ya Motsa Amma Tunda Bai Shirya Masa Ba Sai Ya So Basar Da Maganar Da Cewa Inatare Da Hayaniyarki Aina Bar Kiba Sumayya Ke Ai Gashi Nan Kina Shirga Kiba, Wallahh Tallahi Ba Bu Ruwana Tsabar Ma makon kane Yake Ramar Da Kai Ni Din Ma Kibar Godiyar Allah Ce Ba Dan Haka Ba Nasan Sai An Kirga Kashi A Kirjina Inya Ci Gaba Da Takaici Yasan Sai Ya Haifar Masa Da Ciwan Zuciya Sumoli Bata Damu Ba Dan Haka Yaja Bakinsa Yai Shuru Daganan Ta Ci Gaba Da Zuba Har Ta Cemasa Yau Kusan Sati Biyu Kenan Bata Ga Aladarta Kuma Tana Jin Kasala Da Tashe Tashen Zuciya Kila Cikine Tare Da Cin Alwashi Na Rantse Da Allah Nima Ina Haihu Saina Yi Wadannan Bidioin Andaina Barina A Baya Tayi Jiran Amsa Harta Kule Ta Cemasa Haba Malam Kokana Da Yakinin Cikinannan In Natashi Kwado Zan Haifa Aikataya Ni Murna Ko Na Ganin Idoce Maimakon Haka Sai Cin Magani Kake Yayi Murmushi Ya Ce Kece Da Wauta Wallah Tun Kafinki Tabbatar Da Cikin Harkin Fara Lissafin,, tatareshi Tana Dariya To Meza A Fasa? Ya Ce To Allah Ya Inganta Amma Dai Kidaure Ki Haifo Nimiji Mai Kama dani.... . Dan Aunty GORAN DUMA (P. 59) . . summaya Tazaci Yabo ne Cikin Tuntsira Dariya Ta Ce,insha Allah Namiji Zan Haifo Lafiyayye Ammame Kama Dani Don Nafika Kyau Ya Kada Kai Kawah Da Alama Hankalin Nacan Ga Ruma Sumoli Ta Ce To Waimeyasa Ka kE son Namiji?Bawai Namijin Nafiso Ba A A Kece Kawai Har Abada Banaso Ki Haifo Mace Dan Me? Cikin Doki Da Tashin Hankali Ya Ce Dan Banason Ki Haifi Mace Ta Gado Halinki Na Zamo Kullum Cikin Kiran Mubarak Ya Daura Mata Aure In Kuma Ba A Yi Sa'ar Maikai Zuciya Nesa Dazai Saketa Cikin Sauki Ba Saiya Nadamata Na Jaki Kafin Ya Sakota Kai Dan Giya Ne Ma Nasan Saita Janyo Abinda Kullum Zai Sa Ya Yanke Tada Muka,... sumayya Tai Mugun Zuwa Wuya Danhaka Takasa Maida Martani Har Saida Tagansu A Tsakiyar Gidansu To Allah Yasa Namijin Kar Ya Biyo Halinka Wallahi Har Nafara Tausayama Matan Dazasu Aure Shi A Waje Acan Amma Dasun Shigo Ko Gizago Da Mammako Ya Ishesu Oho Dai Yafada Cikin Dariya Sannan Yajuya Yafice Daga Gidan A Guje Yana Dariya Yanufi Masallaci.... Yushau Kaitsaye Bayan Dawowar Sa Daga Sallar Ishai Kaitsaye Yakoma Gidan Suna,ba Bu Yadda Atika Batai Da Ruma Ta Zauna Ta Kwana Ba Amma Taki Yarda Haba Aunty Atika Menene Bambamcina Da Hafsat Ita Bakice Ta Zauna Ta Kwana Ba? Cikin Raha Ta Cema Atika Kowa Na Dariya Atika Ta Kada Kai Babu Bambamci Sadakine Kawai Ba Miko Waliyyai Sun Daura Auren Ba,wato Yadda Take Da Kifinta A Gora Haka Kike Danaki, oho Kuma!Ruma Tafada Cikin Dariya Ana Haka Sai Ga Mubarak Ya Shigo Yana Wata Dariya Wadda Tasha Bambam Da tasu,ruma Ta Nuna Masa Kofa Karka Zauna Muje Ka Kaini Gida Naga Aunty Atika Ta Dage Sai Ta Mayar Dani Arha,,, mubarak Yatareta Yana Dariya Ya Ce Ai Bata Kai Yaya Yushau Ba,shi Da Duk Ma Yakeson Siyenki Baki Ga Fa,kamar Zai Rushemin Da Kuka Yake Rokona Na Rokeki Da Girman Allah Kifito Ki Saurareshi,ruma Na Takaici Su Asiya Na Shewa Asiya Ta Ce GORAN Ruma Fa Manyan Kamu Ya Yo Guda Biyu Dazu Ya Kamo TIGER SHARK YANZU KUMA YA KAMO KAWARA Dakin Yafara Gaurayewa Da Dariya Hafsat Ta Ci Magani Dazu Harda Kwanciya Akasa Amma Dai Aunty Asiya Kin Iya Yanka Lasa Nawa Tiger Shark Zai Wa Kawara?Yaya Yushau Ne Ya Zama Haka A Wajenki? Suna Ta Dariya Kamar Abin Arziki Maimuna Tarike Hannu Ruma Kamar Abin Kirki Tanajan Ta Zuwa Kofar Daki Allah Sarki Wallahi Kawaran Can Ya Fara Bani Tausayi Jeki Ganshi Ko Na 'yan Mintunane, Itakanta Ruma Sai Suka Bata Dariya Ta Yafito Mubarak Tana Cewa Zo Mu Wuce Daga Nan Mubarak Mubarak Yai Dariya Ya Ce A,a Ki Daije Anti Kawararnan Mu Karfasa Ta Ke Zame Mana Ba Muya Ta Bude Kayar Baya,ruma Ta Fice Ta Bar Su Cikin Rashin Kwarin Guiwa Dajin Takaicin Shi Ga Hanci Da Kudundune Da Yushau Kemata Tasameshi Tsaye Jikin Motar Sa Mubarak Yasanar Dani Kana Nemana Baiji Dadin Yadda Ta Daure Fuska Ba Dan Haka Yajima Baice Komai Ba Yanumfasa Ya Ce Yaya Gajiyar Taro? Alhmdlah Ta Amsa Masa Cikin Kokarin Tilastawa Kai Dazun Har Natafi Bamu Gaisa Ba Duk Da Cewa Takanas Domin Na Ganki Nazo,ta Dauki Maganar Nasa Rainin Hankali Amma Cikakken Nata Hankalin Ya Shanye Nuna Bacin Rai Saita Ce Hakane Tokasan Komai Sai Allah Tabbas Yafada Yana Kokarin Dorawa Amma Saita Rigasa Zarcewa Yanzu Kuma Dare Yayi Sai Wani Jikon Kenan? Muzamu Wuce Gida Kedawa? Cikin Rashin Jindadi Nida Mubarak ne,in Ba Bu Damuwa Me Zai Hanaki Zona Kaiki Gidan? Akwai Wasu Muhimman Batutuwa Danakeso Mu Tattauna Dake A Hanya Tadanjima Alamar Ranta Baisoba,kome Kika Gani? Kaje Kawai Ma Hadu Wani Jikon Har Waya Nayi Wa Mubarak Yazo Daukana Bazaiji Dadi Ba Idan Na Bar Shi Yakoma Shi Kadai Indan Shine Barina Nemi Afuwa Kafinta Tare Shi Har Yafara Magana Da Mubarak A Waya Afuwa Mubarak Zan Wuce Da Ruma Zuwa Gida Kataho Kai Kadai Ya Budemata Kofa Ya Zagaya Bata Da Zabi Dole Ta Shi Ga Motar Zuciyarta A Kuntace Yushau Yaita Kalatarta Da Hira Dazata Budemasa Damar Gabatarmata Da Kudurinsa A Saukake,amma Ruma Tai Fuska Kalmominta Tamkar Sai Ya Siya Kamar Yadda Dariya Da Murmushinta Sukenuna Karara Sunfi Karfinsa Saida Yaga Haza Sannan Yai Wa Shirin Nasa Kutse Ruma Ina Muka Kwana? Dame Fa? Yajima Yana Tunani Wajen Kirkirar Kalamai Masu Dadi Wanda Baima San Ya Iyasu Ba Bansan Komai Ba A Yanzu Sai Sonki RUMA KOMAI NAWA RARRAUNA NE SABODA SO KARFIN GUIWATA KADAN NE SHINE GANIN ALLAH YA JINKIRTA MIKI AURE DOMIN NA DAWO MIKI A MATSAYIN MASOYI MAI SHAFE KOWANNE IRIN AIBU NAKI, ya Tsagaita Amma Shiru Kakeji Saidai Kawaicintane Kawai Ya Boye Mugun Takaicin Da maganganunsa Suka Kunsa Mata,musamman Daya Tuno Wani Kurarin Zawarci Dayaimata A Can Baya Kafin Ya Saketa Wanda Ya Tabbatar mata In An Sake Bazata Auru Ba Sai Shi Daya Saba yimata Alfarma Yadawo Zai Sake Yimata Wani Alfarma Ta Kada Kai ta Sake Amma Ta Hadiye Komai Saidai Ta Bar Hawaye Nashan Sharafinsa A Fuskarta Dayake Fitilar Motar Bata Cika Haske Ba Kuma Wani Kaso Na Hankalinsa Nakan Tuki Bai Lurada Hawayenta Shurunta Kuma Yakara Masa Karfin Guiwa Ci Gaba Da Magana Dan Ki Tabbatar Da Cewa Da Gaske Nake Duk Surukutar Dake Tsakanina Da Alhji Kwanakin Uku Da Suka Gabata Na Nade Kunyata Najemasa Da Maganar Yayi Farin Ciki Kwarai Saidai Ya Bani Damar Na Nemi Hadin Kanki A Ganinsa Wannan Ne Horo Gareni Bisa Kurarkuren Dasu ka faru, Mu Dauko Hamida Mu Rike Abarmu Zan Sake Rantse miki Da Allah Na Shiryawa Dukkan Lalurarki Ke In Takaita Miki Ma Har Na Fara Nemar Miki Magani, tun Lokacin Daya Ambaci Zuwansa Wajen Alhji Ta Watsar Da Kallon Windon Motar Ta Koma Kansa Cikin Dauke Numfashi Bata Kuma Kara Fahimtar Maganganunsa Ba Tun Bayanda Ya Fadi Sharadin Alhji,tayi Shakkun Sharadin Wanda Ke Cike Da Danne Hakki,wanda Tana Kara Jaddada Shakkar In Zai Fito Daga Alhji,a Hankali Ta Dauke Kai Daga Kallonsa Ta Cemasa Nayi Farinciki Tunda Alhji Ya Bayarda Damar Yarda Tana Hannuna Dan Haka Ina Mai Baka Hakuri Tare Da Tunatar Dakai Ni Da Ayyukana Bamu Sauya Ba Ciki Har Da Zuciyata Mai Bijiro Da Kudirori Ta Sanya Gangar Jiki Aiwatarwa Lallai Kafin In Aureka Na Zaci Banida Zabinko Mawazan Aura Tunda Na Rasa Wanda Zuciyata Keso Amma A Yanzu Na Fahimci Aure Ba Hakkin Kaina Ni Kadai Bane,lallai Ko Na Sarayar Da So A Cikinsa Dole In Nemo Wa 'ya'yana Da Zan Haifa Lafya Da Farinciki Bangane Abinda Kike Nufiba? Tawa Rayuwar Baata Da Sauran Tanada Na Zuci Ko Na Gangar Jiki Amma Dolene Inyi Aiki Tukuru Dan 'ya'yan Dazan Haifa Su Zamo Masu Lfya Ba Irina Ba Cikin Matakin Kuwa Harda Hakura Da Aure Idan Ban Sami Mai Nau'in Jinin Dazan Haifi Masu Lfya Ba, sun Isa Harabar Gida Yajanyo Wata Leda Dama An Fadamin Kune Kuke Daurewa Aljanu Gindi Ta Hanyar Manta Kaidinsu Kuyi Tamika Wuya Ga Asibiti, Cike Da Mamaki Wato Mai Hali Duk Inda Ya Juya Baya Sauya Halinsa Ko Ta Ina Yushau Ya Bullo Saiya Nuna Shi A Baude Yake,fitsarin Rakumi Ne Ance Maganin Sikilane Karafiyan Idankin Gama Shansa Zanzo Muje Amiki Rukiya Ba Gaggawa Nake Ba Ruma Inkin So Saikin Warke Garau Zaki Koma Dakinki Koda An Daura Auren Tuni Ruma Taiwa Kwalbar Rikon Tsantsani Shidai Kallan Mahaukaci Karafiyan Takemasa Kamar Magani Karfiyan Din Daya Kawo Mata Kinyi Shuru? To Nagode Da Kokari Allah Ya Bar Zumunci,tatashi Zatafice Daga Motar Ya Ce Baki Ce Komai Ba Ai? A Lalace Ta Ce Da Me? Game Da Hujjojin Dana Kawowa Hanzarinki Na Nema Wa 'ya'yanmu Makoma Mai Kyau Takarasa Ficewa Mujinkirta Tattaunawar Har Saina Gama Maganin Munga Abinda Haliyai,to Ba Bu Laifi Yafada Cikin Karsashi Dajin Farincikin Ruma Tadawo Rayuwar Sa Tagama Indai Wuyar Ciwo Shine Kasa Gano Maganinsa Sukai Sallama Yafice Tashi Ge Gida Kulallen Kanta Dauke Da Yushau Tsohon Miji,tare Da Mahaukacin Masoyi Sabon Miji, Daidai Lokacine Alhji Ya Saki Labulen Falonsa Shima Nasa Kan A Rude,shine Yake Kishin Ruma Da Rayuwarta Ita Bata Kishin Kanta Harda Bazata Iya Gane Yushau Dan Ta Adda Bane A Rayuwarta, bayan Share Dare Cikin Raba Daidai Tsakanin Bacci Da Ido Biyu Bayan Sallar Asuba Tasamu Ta Runtsa Karfe Takwas Da Rabi Mairo Ta Farkar Da Ita Da Zummar Ta Amsa Kiran Alhji.. . Hhhh.. Wai dan ta adda? Lallai kuwa Yushau dan ta adda ne Naziri kuma dan Kidnapin. Dan Aunty kuma Masoyin Ruma... . Dan Aunty. GORAN DUMA (P 60) . . Tun Data karasa Farkowa Ta Shiga Rudani Da Fargaba Dan Tana Da Yakinin Banza Batakai Zomo Kasuwa A Gurguje Takarasa Shiryawa Ta Iske Shi Afalonsa Yadda taga Fuskar Alhji Kuma Ya Kara Bata Tabbacin Da Sauki Lfya Suna Gaisawa Bai Tsaya Bata Lokaci Ba Yace Jiya Naga Yushau Yakawo Ki meke Tsakaninku? Kayan Cikinta Suka Kada Ba Komai Alhji Ko Dai Bakyaso In sani? Rauninta Yasanya Alhji Ya Rage Gizagon Fuskar Sa,kwanaki Yazo Yasameni Da Maganar Yanaso Ya Mayar Da Aurenki Atakaice Bamu Rabu Ta Dadi Da Shiba Sai kuma Abin Mamaki Da Takaich Jiya Sai Na Ganku Tare Kila Kin Karbi Tayinsa Kenan Gaskiyar Magana Abin Baiyin Dadi Ba Sam! Ruma Taji Wani Irin Tausayin Alhji Ya Rufeta Ashe Sharri Yushau Ke masa Daya Ce Wai Ya Amince Ta Natsu Kafin ta Amsa Dan Bata Manta Tsakanin Da Da Mahaifi Sai Allah Duk Abinda Za Ai Lallai Baikamata Ta Wuce Gona Da Iriba Muna Shirin Tahowa Gida Da Mubarak Ajiya Yazo Yanemi Alfarmar Dan Allah Inzo Yakaini To A Hanya Dai Ya Nuna Min Manufar Sa Kamar Yadda Ya Sanar Dakai Amma Ban Amsa masa Da Komai Ba Cike Da Doki Alhji Ya Ce Yauwa Kinyi Kyan Kai Dan Ni A Wajen Batun Komawa Auren Yushau Ma Sam Bata Tasoba Wanda Hakan Yasa Har Nadanyi Miki Karambani Ban Sani Ba Ko Dadi Zaiyi miki Kokuma Daci Ta Dago Cikin Muguwar Fargaba Meta Zata? Wani Yaro Mai Hankali Da Mutunci Kuma Dan Babban Gida Shekaran Jiya Nan Yazo Min Da Kokon Barar Aurenki Ni Kuma Nai Masa, Har Yanzu Ta Kasa Dauke Ido Alamar Dukkan Furucinsa Suna Sauka Inda Yakama A Kwanyarta,anyi Masa Amanna An Bashi Auranta Kenan,wanene Wannan Ya Dace Da Ita Zallarta Mai Amsa Sunar Ruma Kuma Mai Dogon Numfashi A Matsayinta Na Sikila? Tambayoyinda Sukemata Yawo A Makogoranta Kenan Amma Ta Tabbatar Bata Da Muhallin Furtasu Nayi Masa Amanna Ai Ba Sadakinsa Na Karba Nakira Shaidu Ba Ruma Kamar Yadda Na Fada Miki Hankalinsa Na Yaba Dakuma Gidan Da Yafito Saikuma Tarihin Son da Yake Miki Wanda Naji A Bakin Sani,, Waye Shine? Kaitsaye Ya Ce NAZIFI MUHAMMAD Aiya Cemin Kinsan Shi Kamar Ta Girgiza Kai Cikin Rudewar Kwakwalwa Amma Saita Cije Rudunta Yasha Sharafi A Kwanyarta Kadai Muryarta Na Rawa Ta Ce, Nasanshi Daga Nesa, shima Hakan Ya Cemin Inji Alhji Yafito Daga Hadeja Ta Jihar Jigawa Daga Shahararren Dan Kasuwar Nan Alhji Muhammad Hadi Da Mahaifiyar Sa Hassana Haifaffiyar Kano Da Rano,yayi Digirinsa Na Daya Sanin Halayyar Dan Adam Na Biyu Ya Karanci Kasuwanci Amma Daya Bangaren Yanada Nasibi Sosai A Bangaren Na,ura Mai Kwakwalwa Saiya Hada Taura Biyu A Baki Ya Ke Taunawa Ji Da Harkokin Kasuwancin Mahaifinsa Da Kuma Nasa Harkokin Na Aiki Karkashin Kamfanin Layin Waya A,T,S Dakuma Shagunan Sayar Da Kayayyakin Da Suka Danganci Sadarwa Daya Daga Ciki Shine Milky Way Cafe Dake Abuja Ya Samarmin Ma Anan Ya Ganki Bayan Wannan Yana Da Kamfanin Ginin Website Tare Da Ma,aikata Shekarunsa Talatin Da Biyar Yataba Neman Aure Sau Biyu Allah Bai Nufa Ba Dan Haka Ya Jingine Maganar Auren Wadda Bata Tashiba Sai Akanki Atakaice Ta Ture Duk Wani Shi Ga Ukun Data Shi Ga Farinsani A TariHi Amma Baimasa A Shige Da Fice Ba Wanda Yake Bashi Damar Kama Da Aljanu A Ayyuka,kila Dukkan Aiyukansa Ko Na Neman Aurensa Kawai Kila Matahaka Matan Kan Kubuce Ciki Har Da Ita Alhji Ya Ce Nayiwa Mahaifinsa Farin sani Haka Dai Yaita Bata Tarihin Nazifi Ciki Harda Wahalar Da Mahaifiyar Sa Ta Sha Wajen Haihuwar Sa Inda Dole Likitoci Sukaiwa Mahaifiyar Sa Tiyata Aka Ciro Nazifi Wanda Daganan Aka Ciremata Mahaifa Saboda Haka Nazifi Shine Danta Na Fari Kuma Autanta Saida Mahaifinsa Yataya Ta Karajin Alkunyar In Ya Kara Aure Zatai Tsammanin Haihuwa Yake nema Har Zuwa Yau Bai Zubar Da Makaman Karar Nan Tasa Ba Ruma Wannan Halaccin Nasa Ma Yana Daya Daga Cikin Abinda Nake Fata Nazifi Ya Gada Kisami Danshi Ruma, ruma Tayi Nisa Zuciyarta Na Rage Nauyi Tana Kara Mata Damun Fuskokin Nazifi Da Kallo Ba A Mai Suddabaru A Waya Da Sakonnin Test Ba,a Fuskar Da Alhji Kawai Yasanshi Dakuma Cuda Jiyanta Da Yau Mai Auwal Da Yushau Sannan Goben Ta Wadda Nazifi Keson Shiga. Kije Kiyi Nazari Zaizo Yau Ku Tattauna Kuma Ba Bu Dole A Ciki In Baimiki Ba Ko Ke Banason Ki Cuci Kanki Ki Karbe Shi Bare Ni Nayi Miki Kuka, TaCe masa Yasan Ni Sikila Ce? Yasan Ni Bazawara Ce? Yasanki Ciki Da Bai Kafin Yazo Neman Aurenki Alhji A Yanzu Nasan Ba Kyan Hali Ko Na Asali Kawai Nake Nema A Miji Ba Ina Neman Nagartar Lafyata Ko Ta 'ya'yan Dazan Haifa,,tuni Na Sakawa Raina Zuwan Mijin Da Zan Haifa 'ya'ya Masu Lfya Ko Da Kuwa Cikin Jiran Mutuwata Zata Riskeni, ban Fahimcekiba Tajima Cikin Girgiza Kai Da Rausayawa Idonta Cike Da Hawaye Ta Ce Ina Nufin Ka Bani Sati Biyu Na Tattauna Da Nazifi Tattaunawa Dangane Da Ciwona Sannan Muje Asibiti Nasan Matsayinsa In An Sami Akasin Da Lfyar 'ya'yan Dazamu Haifa Zata Shiga Gararin Jihadi Ne Mucetosu Ta Hanyar Hakura Da Auren juna In Kuma An Dace Nayi maka Alkawari Sakeyi Maka Biyayya Akaro Na Biyu Alhji Ma Yaji Hawaye Naneman Kwacemasa Na Gamsu Insha Allah Ba Za Akara Samun Akasin Da Aka Samu A Baya Ba,tamike Ta Bar Falon Daidai Lokacinda Wayar Hannunta Ta Kad'a, Hello Akayi Shuru Da Alama Anajinta Saita Sake Maimaitawa Rumaisau Nazifi Yakira Sunanta Cikin Yanayin Nutsuwa Da Kuma Damuwar Yadda Yaji Muryarta Tai maza Tajanyo Natsuwa Na Am Barka Da Safiya Barkanki Dai Yaya Naji Muryarki Kamar Kina Cikin Damuwa Yadan Gitse Murya Ko? Zuwa Yanzu Nasan Kinsan Waye Mahaukacin Masoyi Kuma Waye Nazifi Muhammad To Don Allah Mu Ajiye Game A Gefe Guda Muyi Abin daya Kamatarmu Ina Cikn Rudun so Ruma Ba Bu Abinda Zai Warware Ni Sai Shiga Zuciyar Wadda Nakeso Nasamo Aminci Kuma Naji Matasayi Na Ina Sonki Ruma Karkiya Wasa Da Alamarina Bokanci Ko Aljananci Datake Zata Masa Ya Dawo Sabo Ta Ina Yasan Alhji Yasanar Da Ita Kansa? Wannan Yasa Ta Tare Shi San Dataji Zaizarce Da Maganar Abinda Ya Riga Yafara Samun Gurbi A Yuciyarta Wato Sonsa Gyara zancenka Dai Nasan Nazifi Muhammad Amma Har Yanzu Bansan Mahaukacin Masoyi Ba Yai Karamar Dariya Ai Bakiso Ki Gani Bane,,to Ina So Insanni Yaushe? Duk Lokacin Daka Shirya, Nasanar Dake Yau Kawai Nake Da Ita A Kano Kin Lashi Lokatai Da Yawa A Hutu Cikin Rashin Kulawa Ta Ce Ba Bu Matsala Muna Iya Daga Sanin Har Zuwa Lokacin Dazaka Samu Lokaci Kai Tsaye Ya Amsa Ko?To Dama Nakira Kine Inji Karfe Nawa Kika Shirya Zuwana? Dazaka Zo Din Kakemin Lissafin Na Lashi Lokuta Saboda Haka Zaka Buga Sammako Gobe E,h Ai Maganar Aurena Zata Kawo Ni Ba Maganar Mahaukacin Masoyi Ba Ruma Tadan Rausaya Kai Na Gajiya Da Yawo Da Hankali Inkaji Wani Abu A Bakina Dangane Da Aurenka Malam Ai Ka Kaddara Kawai Ba Daga Zuciyata Yataso Ba Ta Yaya Zan Auri Mutumin Da Ban sani ba? Au Yanzu Baki San Nazifi Muhammad Ba Alhalin Nasan Alhji Bazaimiki Kwange A Tarihina Ba Ta Cemasa Nida Mahaukacin Masoyi Nake Magana Yanzu Shine Kuma Bansaniba,yaCe mata Shikenan Kishare Mahaukacin Masoyi Ki Saurari Nazifi Muhammad Kawai Ki Sanar Da Ni Lokacin Da Zanzo Don Allah Karo Nafarko Datayi 'yar Dariya Shikenan Kazo Bayan La,asar Ka Saurari Maganganun Fatar Bakina Wadanda Suka Sha Bambam Dana Zuciyata Zaka Fara Sanin Gaskiyar Zuciyatane Daga Ranar Dana Sanka A Hakikanin Sunayenka Biyu Nazifi Muhamma Da na Mahaukacin Masoyi Nidai Bukata A Saurareni Yafada Yana Ci Gaba Da Dariya Har Ta Kashe Waya Bai Ankara ba, . Pls. Amin uzuri rashin jina kwana biyu. Kauyen namu ne wutar ta baci, babu caji... . Dan Aunty. GORAN DUMA (P 61) . . Katin Zamowarta Sikila Tagani A Hannunsa Wanda Da Alama Tayi Murna Da Ganin Haka Ya Zauna A Kujerar Kusa Da Ita Ya Ce Kinama Gamsuwa Da Sanin Dakika Yiwa Nazifi Ko Kina Bukatar Kari? Ruma Tadubi Shi A Takaice Cikin Yanayin Kasala Da Sanyin Jiki Amma Rudu Ya Hanata Tankawa Dole Ta Kawar Dakai Tana Dan Kebe Baki Na Rashin Madafa Nazipi Ya Mike Ina Zuwa Ya Ajiye Card Din Itakuma Tana Tunanin Miyaja Raayinsa Haka Bata Canki Adadin Lokaci Ba Yadawo Falon Hannunsa Dauke Da Wasu Takardu Kai Tsaye Ya Karaso Gareta Yamika Mata,hannunta Na Karkarwa Ta Karbi Takardun Tafara Kirgasu Da Ido Guda Uku,sannan Cikin Sa Wa Azarbabi Karfi Ta Fara Nazarin Ta Farkon A Natse Dukkan Takardun Sunfito Daga Asibitin Koyarwa Na Aminu Kano Takardar Farko Ta Sakamakon Gwajin H,I,V NE Kanjamau Wanda Yanuna Ba Bu Cutar, Batasan Abinda Ya Rudata Ba Da Sauri Cikin Bugun Zuciya Tajanyo Takarda Ta Biyu Itakuma Sakamakon Gwajin Ajin Jini Ce Blood Group Wanda Sakamakon Yanuna Rukunin Jinin Nazifi B Ne Ganin Hakan Yakara Mata Dokin Na Ukun Wanda Takesa Ran Nan Makomar Aurenta Yake A Takarda Na Ukun Indai Dagaske Nazifi Yasan Ita Sikila Ce Da Gaske Ita Ce!Taji Gabanta Yasake Tarwatsewa Cike Da Tsoro Tabi Takardar Da Nazari Sakamakon Gwajin Gynotype Ne Kamar Yadda Tazata Tako Yi Dokin Ta Tarar Duk Wani Nauin Da Ake Wa Duba Da Nazari Tayiwa Takardar Nan Tayi Na Fargaba Tayi Na Doki Tayina Shakka Tayi Na Tabbatarwa Tayi Na Murna Sakamakon Gwajin Nazifi Yanuna 'ya'yan Jininsa AA NE Akar She Ta Daga Ta Dube Shi Cikin Zubar Da Hawaye,zuciyarta Da Kwakwalwarta Basu Tattauna Bataji Sun Aiki Bakinta Na Yanke Hukunci Mekake Nufi? Tafada Cikin Rauni Wanda Hawaye Ya Taimakawa Nuna Kai Nazifi Ya Zube Gabanta Cikin Kuzari Ya Dafa Hannun Kujerar Datake Zaune Maimakon Hannayenta Da Inda Halacci Su Suka Kamata Yadafa Shima Idansa Suncika Da Kwalla Amma Ya Kyalesu Ya Bayyana Daga Makyankyasar Soyayya Suka Taso Bana Rauni Ko Farin ciki Irin Nata Ba Yazura Idonsa Cikin Nata Ya Ce Ina Nufin Nazifi Ya Cancanta,,,na Cancanta Ruma Kizo Mu Rayu Tare Tayi Baya Cikin Tarairayarmu A Matsayin Ma Aurata Taimakon Junane Ruma Ko Wannan Yakamata Kituna Inasonki Ruma Idan Kin Aureni Kin Yi Taimako Kuma Kin Ceto Dan In Ba Haka Ba Kila Son Naki Ya Iya Kisa In Narasa In Na Aureki Na Taimakeki Dan Rauninki Na Bukatar Mai Sonki Irina Lfyarki Tana Bukatar Mai Sadaukar miki Da Komai Irina Ya'yanki Suna Bukatar Sirkin Jinina Wanda Zai Cetosu Daga Zama Gundarin Sikila Taji Tana Neman Barkewa Da Kuka Sai Rausaya Kaikawai Take Ta Ce To Idan Hakane Kaine Kawai Zaka Iya Taimako Bandani Domin So A Aure Yakamata Ne Ba Wajibi Ba Zaman Lfya Da Kwanciyar Hankali Kan Riskar Da Kyakyawar Manufa Kammaluwar Iyali Masu Koshin Lfya Da Kyakyawar Zuciya Sune Manufar Iyali So Ne Zai Jagoranci Haka Ko Hakuri Da Sadaukarwa Yanzu Hankalin Nazifi Yafara Kwanciya Yanzu Zuciyar Sa Ta Canja Bugu Daga Fargabar Yada Manufa Saboda Ta Shinshino Nasara Yanzu Bugunta Na Cin Nasarane Dakuma Wanzuwarta A Fagen Da Masoya Ke Taka Rawa Sabanin Da Can Ba Da Take A Matsayin Masoyiya Ita Kadai Kuma Take Taka Rawarta, Yamike Tsaye Yana Nazari Ya Ce Sam Bazan Yarda Da Raayinki Ba Abubuwa Da Dama Nacin Albarkacin So Ni Shaidane Zuciyata Babban Masaki Takai Aka Cika Mata Da Sonki Ba Shine Dalilin Dazan Iya Sadaukarmiki Da Komai Ba? Tun Da Dadewa Nasan Type Din Jinina B Ne Amma Banta Ba Daukar Sa Wata Tsiya Ko Ya Sanya Ni Murna Ba Saida Na Tarar Danaki Type Din AB Wanda Da Aceni AB Ke B Kila In Dauwama Cikin Rauni Da Kukan Bazan Iya Biyan Hakkin Soyayya Ba Alokacin Dakike Bukatar jini Tanadin Zaman Lfya Da Kammaluwar Iyali Ne Ko Kuma Tanadin Sadaukarwa So? Ruma Kamrauninta Yasa Ta Sheshekar Kuka Kwakwalwarta Ta Gaza Nazifi Ya Durkushe A Gabanta Ni Inkin Danganta Son danake Miki A Tanadin Aure Kawai Kin Yiwa Son Kwange Ina Sonki Da Kyau Zan Iya Sadaukar Da Komai Dominki,in Ban Aureki Ba Ma Ba Fasa Sonki Zanyiba,dan Haka Nasan Sonki Ba Shiga Zuciyata Dan Bukatar Aure Kawai Ba Yadda Nake Jin Sonki Ba Haka Na Saba Ganin Maza Nason Matayensu Ba,takasa Magana A Cikin Tunaninta Abu Uku Kacal Ne Aranta Amma Masu Fadi A Tarihinta, "Auwal Yadawo,tafada Acikin Ranta Yayinda Kamar Nazifi Yasan Tunaninta Ya Ce Nafi Auwal Sonki Ruma Ina kasan Auwal? Kai Tsaye Nazifi Ya Amsa Komai Ake Nasani Ruma Wannan Zai Baki Shaidar Ban Fara Sonki Da Wasa Ba Ta Cemasa Duk Lokacinda Ka Shirya Nasan Sirrin Mahaukacin Masoyi Saikadawo Ka Karbi Amsata Cikin Dariya Ya Mike Tunda Kince Duk Abinda Zanji Daga Gareki Yau Na Fatar Bakine Na Yarda Da Maganarki Ta Yanzu A Fatar Baki Acan Cikin Zuciyarki Nasan Kin Binne Amincewa Dani Duk Ranar Dakika San Mahaukacin Masoyi Saikin Baniko? Nayarda Zantafi A Hakan Wato Da Gaske Har Yanzu Zakaci Gaba Da Wasa Da Hankalina!Haka!Bazaka Tausayaminba? Da Gaske Ruma Bansan Mahaukacin Masoyin Dakikeson Saniba Baya Gani Da Nake Tsaye Gabanki Ba,har Yanzu Nakasa Gano Abinda Ya Baki Mamaki Ko Yake Rudaki A Mahaukacin Masoyi Ko Sunan Ne? Wato Mahaukacin Masoyi? In Shine Abokina Mas!Ud Ya Rada Min Tun Bayan Ganin Haukan Son Danakemiki Daga Gani Daya Kacal Sannan A Lokacin banda Sunanki Da Lambar Wayarki Daya Ban San Komai Akan kiba, Kaine Bakasan Ni Ba Anya? Ta Ina Ka Bi To Kasanni Da Har Kake Iya Sani Nani Da Abinda Zuciyata Take Rayawa Taina Kake Kallon Halinda Nake Ciki Har Kayi Tsokaci Akai? Ban Manta Ba Kayimin Ganin Farko Ne Ranar 15th Nov Kuma Ina Tsammanin Tun Wajen 18th Nov Nafara Samun Sakonninka Wadanda Suke Nuni Kana Ganin Duk Motsina Da Gaske? Cikin Bayyana Mamaki Kinsan Da Haka Kika Kasa Sanar Dani Saida Lokaci Ya Kure? Kinga Yanzu Za Akira Sallar Magariba To Naji Kwantar Da Hankalinki Kibani Sati Biyu Inje Gida In Rago Ayyukan Gabana Indawo Takanar Inzo Muwuni Kina Nuna Kwarewar Aikinki Akaina Wato Jaridanci Na Ci Alwashin Ba Bu Amsar Da Ba Zan Bayar Bisa Zahirin Gaskiya Ba,,,, kayi Alkawari? Nakusa Ta Ce Ba Bu Laifi Allah Yakaimu Ina Rokon Alfarmar Kafin Satin Biyun Kibani Damar Turo Manya Su Share Fagen Neman Aurena,,na Karanceki,,kuma Bakinki Ma Bai Furta Sharadin Aurena Jigine Yake Da Sanin Mahaukacin Masoyi Ba,, to Yanzu Na Furta Tafada A Hanzarce Da Alamun Matsawa Kanta Da Dakewa Shikenan Ma Na Samo Amsar, Ita Ce Ba Haka Bane Tundakin Tabbatarmin Furucin Bakinki Dabanda Kudurin Zuciya Dole Tasami Kanta Cikin Dariya Tana Kada Kai Kawai Shima Yana Tayata Sai Sannan Hankalinta Yadawo Kan Abincin Saukar Babban Bakon Da Aka Jeremasa Bakaci Komai Ba? Wayafada Miki? Tarakashi Har Wajen Motar Sa Dan Tafiya Suka Tsaya Suna Dan Hira Yana Bugun Cikinta Danjin Kalmar Amincewa Daga Fatar Bakinta Kamar Daga Sama Yushau Ya Jefo Tambaya Daga Bayanta Rumaisau Wanene Wannan? Ta Shanye Cikin Firgici Sannan Tajuya Ta Dubi Nazifi Wanda Ke wasa Da Makullin Mota Yana Cillawa Sama Yana Cabewa Yanayinsa Yana Nuna Banza Ya Baiwa Ajiyar Yushau Tun Datana Dayakinin A Sanin Da Yaimata Bazai Kasa Sanin Yushau Cikin Rayuwarta Ba Sau Uku Tana Kallon Mutanen Biyu Dake Gabanta Daya Bayan Daya Tamkar Mai Canki Cankin Wanda Zata Fifita Ko Wanda Zata Kaskantar Yushau Yazo Wuya Kamar Sunaso Su Yarfashine,kai Bakasan An Mata Miji Bane? Ruma A Firgice Tajuya Tare Da Dora Hannu Aka Kuma Da Shirin Kurma Ihu Musamman Data Ga Nazifi Na Dunkula Hannu Murya A Tausashe Nazifi Ya Amsa Aini Ne Mijin Ranka Yadade Sannan Yashiga Motar Sa Yanadaga Ma Ruma Hannu Zamuyi Magana A Waya Daga Yushau Har Ruma Sunyi Mutuwar Tsaye Kowa Danasa Dalilin Mutuwar,nazifi Na Bacewa Yushau Ya Farko Ta Hanyar WaiGowa A Fusace Ga Ruma Dan Ya Sauke Mata Fishinda Ya Tattara Amma Yana Waigowa Yagawayam Tuni Ta Bace Cikin Rashin Hayyaci Shima Ya Ruga Tasa Motar Ya Figa A Guje.. . Dan Aunty GORAN DUMA P( 62) . . Masud Na Kwance Rigingine Kan Gado Da Laptop Gabansa Yana Shawagi A Shafin Zumunci Na Facebook Nazifi Nata Faman Kai Komo A Tsakiyar Falo YazaBuro A Fusace Ya Fusge Laptop Kamar Zai Bugata Kasa Saikuma Yafasa Ya Dangwarar Da Ita Kan Sofa Yajuya Cikin Hargagi, Wallahi Zan Kashe Kada Mari Malam Nazo Da Matsaloli Amma Ka Hana Kwakwalwarka Ta Tayani Neman Waraka Da Wannan Latsetsen Takaici Ya Ishi Masud Yayi Zugui Yana Kallon Nazifi Sai Can Ya Basar Cikin Ko Inkula Ya Ce Aume Ma Ka Ce Menene Matsalar Ya Ce Da Alama Tarkona Yagama Kama Ruma Harma Nayi Azarbabin Sanar Da Ita Kafin Sati Biyu Zanturo. Munfito Zataimin Rakiya Muka Ci Karo Da Wannan Banzan Mutumin Yushau Alamunsa Sun Nuna Lallai Yanzu Tauraron Ruma Haske Yake A Idonsa,,ina Tsoron 'yan Ubanci Da 'yan Uwanci Masud Za A Iya Yankan Bayana Bayana Idan Nayi Wasa,,kasamo Wata Dabarar? Da Sauran Aiki Masud In Nayi Nasarar Samun

Chapter 19 of 21