Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yace,Abokina bani labari me yake faruwa a cikin wannan gari?Almajirin ya sanya hannunsa mai kyan cikin kokon ya kwashi dinaren ya zuba su a cikin aljihunsa na wando sannan ya dubi Aryan cikin nutsuwa yace,Ai sarkin garin nan ne ya shirya gasar jarumtaka ta duniya don haka jarumai da yawan gaske sunzo daga manynan kasashe,sarakuna sun zo,kuma attajirai yan caca sun taru domin baje kolunsu a goben da safe a gidan sarauta.Duk wanda ya lashe wannan gasa za'a bashi zabin abubuwa guda uku ya dauki daya ko dai ya auri yar sarki kokuma a bashi dinare da rakuma dubu ko a bashi mulkin babbar jaha daga cikin jahohin kasar nan.Koda jin wannan batu sai Sadauki Aryan ya kamu da farin ciki nan take ya aiyana a ransa cewa lallai zai shiga wannan gasa,amma ba don kawai a bashi wannan dukiya ta dinare ba.Rakuma gudu dubu saboda in ya koma gida yayi amfani da ita wajen cika wani babban buri nasa wanda ya gagare shi cikawa tsawan shekaru.Kawai sai Aryan ya dubi wannan Almajiri yace Abokina meye sunanka? Almajirin yace Sunana Hibairu bin Usman.Koda jin haka sai Aryan ya mikawa almajiri Hibairu hannunsa na dama shima ya bashi nasa hannun suka gaisa.Aryan yace,ina fatan zamu hadu gobe a fada muyi kallon wanna gasa tare.Hibairu yayi murmushi yace,tabbas zamu hadu,koda gama fadin haka sai Aryan ya mike da sauri yaje ya hau dokinsa ya zabure shi da sauri domin ya riski su Gimbiya Malika saboda sun bashi tazara mai dan yawa.Da isar Aryan wajen gimbiya Malika sai ta dubeshi cikin murmushi tace,me ka tsaya yi a wajen wancan almajirin?Aryan ya maidawa Malika martanin murmushin cikin biyayya yace,na tambaye shi dalilin wannan cikowa mai yawa a garin nan shine ya labarta mini cewa Sarkin garinne ya shirya gasar jarumtaka ta duniya.Koda jin wannan batu sai farin ciki ya lullube Malika ta dubi Aryan tace,da zarar mun sauka a masaukinmu kaje ka nemi sarkin kasuwa ka gaya masa cewa nima ina son na shiga wannan gasa don haka yaje ya biya mini kudin shiga gasar tun kafin na yazo gareshi muyi lissafin kudaden.Koda jin wannan batu sai tsoro da mamaki suka kama sadauki Aryan ya dubi Malika cikin alamun tsananin dimuwa yace,Haba ya shugabata ai girmanki da darajarki tafi gaban shiga wannan gasa,saidai ki barmu mu wakilceki kada ki manta cewa gaba dayan manyan sarakuna kina hulda dasu kuma babu wanda ya san cewa kina da wannan jarumtaka bai kamata ki tonawa kanki sirri ba.Koda jin wannan batu sai gimbiya Malika tayi murmushi tace,idan kida ya sauya dole ne rawa ta sauya.Ya kai Aryan ka sani cewa ni yanzu tun dana baro gida neman yadda zan kare kasata daga shirin abokan gaba na daina daukar kaina a matsayin yar sarki,wannan gasa da zan shiga ta jaruman duniya zata taimaka mini na kara sanin iyakar jarumtakata da iya yakina.Kuma zata samini azamar das zan kara dagewa don fuskantar babban aikin dake gabana.Abinda nake so da kai shine kaima ka shiga wannan gasa kaga idan kayi nasara koda ni banyu ba shike nan daukaka dai tana hannunmu.Koda jin wannan batu sai sadauki Aryan ya sake duban Malika cikin alamun tsananin damuwa da mamaki yace,Haba ya shugabata ta yaya zan iya lashe gasar jarumtaka alhalin kina cikinta kuma na tabbatar da cewar kin fini karfin damtse da iya yaki?Koda jin wannan tambaya sai Malika ta yi murmushi tace,yakai Aryan ka sani cewa karfin damtse da iya yaki basu ne kadai ke sawa a sami nasara ba akwai sa'a da rabo.Koda gama fadin hakan sai Malika ta karawa dokinta kaimi tayi gaba ta nufi masarautar garin.. SA MAZA GUDU Littafi na uku(3) Part D Haka dai su Malika sukayi ta tafiya suna masu ratsa dazuzzuka,birane da kauyuka har tsawon kwana goma sha shida sannan suka iso Birnin Misra.A cikin wannan tafiya sun sha haduwa da 'yan fashi mugayen aljanu da mugayen dabbobin daji amma dukansu farat daya suke yi musu,sannan gimbiya Malika ta rike wasiyar mahaifinta bata taba kulasu wasu yan fashi ba sai sai in sun kula su,suna kula su kuwa saidai su gama dasu su bar gawarwakin a yashe a wajen su kara gaba.Da shigowar su Gimbiya Malika cikin birnin Misra sai suka iske garin ya cika makil fiye da koyaushe a duk lokutan da suke zuwa a baya.Fatake,bokaye da yan kasuwa iri iri da kuma masu fataucin bayi sun cika garin.Al'amarin daya baiwa su Gimbiya Malika Mamaki kenan har suka kasa hakuri.nan take sadauki Aryan yaga wani almajiri a zaune a gefen hanya rike da dan 'ko'kon yana bara.Shidai wannan almajiri ya kasance saurayi mai kirar sadaukai,amma kuma kafarsa guda ta hagu da hannunsa na hagu duk a shanye suke ko sarrafasu baya iyawa.Aryan ya zura hannu a cikin aljihunsa ya dauko dinare guda daya a lokacin daya tsaida dokinsa daf da almajirin ya jefo masa wannan dinare a cikin kokon sannan ya dubeshi yace,ba sadaka na baka ba,labari nake nema,mene dalilin wannan cikowa mai yawa a cikin wannan birni?Koda jin wannan tambya sai almajirin yayi murmushi yace,da wannan dan kudin kake son kaji babban labari sai sunyi kadan.Koda jin haka sai Aryan yayi murmushi ya sake zura hannu cikin aljihunsa ya dauko dinare guda ya jefa cikin kokon yace,yanzu fah?Almajirin yace da saura domin kuwa labarin da zan baka zai amfaneku a matsayinku na manyan jarumai daga babbar kasa.Koda jin wannan batu sai mamaki ya turnuke sadauki Aryan yace,A cikin ransa anya kuwa wannan almajiri ba boka bane,yaya akayi yasan cewa mu jarumai ne daga babbar kasa,kuma menene zai amfane mu akan labarin da zai bamu.Koda gama wannan zancen zucin sai Aryan ya sake fidda dinare uku ya sauko daga kan dokinsa yazo ya tsuguna a gaban almajirin ya zuba masa dinaren a cikin kokonsa ya zama guda biyar sannan ya dafa kafadarsa yace,Abokina bani labari me yake faruwa a cikin wannan gari?Almajirin ya sanya hannunsa mai kyan cikin kokon ya kwashi dinaren ya zuba su a cikin aljihunsa na wando sannan ya dubi Aryan cikin nutsuwa yace,Ai sarkin garin nan ne ya shirya gasar jarumtaka ta duniya don haka jarumai da yawan gaske sunzo daga manynan kasashe,sarakuna sun zo,kuma attajirai yan caca sun taru domin baje kolunsu a goben da safe a gidan sarauta.Duk wanda ya lashe wannan gasa za'a bashi zabin abubuwa guda uku ya dauki daya ko dai ya auri yar sarki kokuma a bashi dinare da rakuma dubu ko a bashi mulkin babbar jaha daga cikin jahohin kasar nan.Koda jin wannan batu sai Sadauki Aryan ya kamu da farin ciki nan take ya aiyana a ransa cewa lallai zai shiga wannan gasa,amma ba don kawai a bashi wannan dukiya ta dinare ba.Rakuma gudu dubu saboda in ya koma gida yayi amfani da ita wajen cika wani babban buri nasa wanda ya gagare shi cikawa tsawan shekaru.Kawai sai Aryan ya dubi wannan Almajiri yace Abokina meye sunanka? Almajirin yace Sunana Hibairu bin Usman.Koda jin haka sai Aryan ya mikawa almajiri Hibairu hannunsa na dama shima ya bashi nasa hannun suka gaisa.Aryan yace,ina fatan zamu hadu gobe a fada muyi kallon wanna gasa tare.Hibairu yayi murmushi yace,tabbasa zamu hadu,koda gama fadin haka sai Aryan ya mike da sauri yaje ya hau dokinsa ya zabure shi da sauri domin ya riski su Gimbiya Malika saboda sun bashi tazara mai dan yawa.Da isar Aryan wajen gimbiya Malika sai ta dubeshi cikin murmushi tace,me ka tsaya yi a wajen wancan almajirin?Aryan ya maidawa Malika martanin murmushin cikin biyayya yace,na tambaye shi dalilin wannan cikowa mai yawa a garin nan shine ya labarta mini cewa Sarkin garinne ya shirya gasar jarumtaka ta duniya.Koda jin wannan batu sai farin ciki ya lullube Malika ta dubi Aryan tace,da zarar mun sauka a masaukinmu kaje ka nemi sarkin kasuwa ka gaya masa cewa nima ina son na shiga wannan gasa don haka yaje ya biya mini kudin shiga gasar tun kafin na yazo gareshi muyi lissafin kudaden.Koda jin wannan batu sai tsoro da mamaki suka kama sadauki Aryan ya dubi Malika cikin alamun tsananin dimuwa yace,Haba ya shugabata ai girmanki da darajarki tafi gaban shiga wannan gasa,saidai ki barmu mu wakilceki kada ki manta cewa gaba dayan manyan sarakuna kina hulda dasu kuma babu wanda ya san cewa kina da wannan jarumtaka bai kamata ki tonawa kanki sirri ba.Koda jin wannan batu sai gimbiya Malika tayi murmushi tace,idan kida ya sauya dole ne rawa ta sauya.Ya kai Aryan ka sani cewa ni yanzu tun dana baro gida neman yadda zan kare kasata daga shirin abokan gaba na daina daukar kaina a matsayin yar sarki,wannan gasa da zan shiga ta jaruman duniya zata taimaka mini na kara sanin iyakar jarumtakata da iya yakina.Kuma zata samini azamar das zan kara dagewa don fuskantar babban aikin dake gabana.Abinda nake so da kai shine kaima ka shiga wannan gasa kaga idan kayi nasara koda ni banyu ba shike nan daukaka dai tana hannunmu.Koda jin wannan batu sai sadauki Aryan ya sake duban Malika cikin alamun tsananin damuwa da mamaki yace,Haba ya shugabata ta yaya zan iya lashe gasar jarumtaka alhalin kina cikinta kuma na tabbatar da cewar kin fini karfin damtse da iya yaki?Koda jin wannan tambaya sai Malika ta yi murmushi tace,yakai Aryan ka sani cewa karfin damtse da iya yaki basu ne kadai ke sawa a sami nasara ba akwai sa'a da rabo.Koda gama fadin hakan sai Malika ta karawa dokinta kaimi tayi gaba ta nufi masarautar garin [5/20, 9:00 AM] princeauwal3156: SA MAZA GUDU Littafi na Uku(3) Part E Koda gama fadin hakan sai Malika ta karawa dokinta kaimi tayi gaba ta nufi masarautar garin,sauran tawagar suka bita da sauri a lokacin da sadauki Aryan ya bita da kallo kawai yana tunanin wannan kama da ta gaya masa ta karshe,ya tabbatar da cewa shifa a rayuwarsa sa'a da rabo take kaishi ga nasara bisa duk abinda ya a gabansa amma ba wai jarumtakarsa bace da iya yakinsa.Kamar yadda gimbiya Malika ta shirya haka al'amarin ya kasance wato suna sauka a masaukinsu,sai sadauki Aryan ya tafi izuwa gidan sarkin kasuwa ya isar da sakon Gimbiya Malika.Koda sarkin kasuwa yaji cewar gimbiya Malika zata shiga cikin wannan gasa sai mamaki da tsoro suka kamashi yayi kamar yaki zuwa ya biya musu kudin shiga gasar saboda tsoron kada wani abu ya sami Gimbiya Malika Sarki Sharkuf ya turo a kamashi,amma da ya tuna cewa sadauki Aryuan babban badakaren tane kuma amintaccenta,lallai da yawunta yake magana kuma idan yaki bin umarninta zata iya kwace duk harkokin kasuwancinta dake hannunsa.Sai ya mike tsaye zumbur ya kama hannun Aryan yaja shi suka tafi izuwa fada.Da zuwansu sarkin kasuwa ya biya dinare dubu dari sannan ya bayar da sunan Gimbiya Malika da Sadauki Aryan a matsayin jaruman da zasu shiga gasar.Su kansu masu rubuta sunan sai da suka dago kai suna yiwa sarkin kasuwa kallon mahaukaci sabon kamu,amma da suka fuskanci cewa a cikin hayyacinsa yake lafiyarsa kalau sai suka kamu da tsananin mamaki.Kashe gari da duku dukun safiya fadar birnin misra ya cika ta batse da jama'a ya zamana cewa duk inda mutum ya hanga babu abinda zai gani face kawunan bil'adama fululu babu matsakar tsinke duk wani sarki mai isa gami da koshin lafiya ya halarci wannan taro haka ma dukkan bokaye da hamshakan attajirai sun zo,masana tarihi da masu bincike a wannan rana saida suka tabbatar da cewa ba'a taba kashe makudan kudade ba a duk tarukan da kayi a duniya sama dana wannan rana.Attajiran caca kuwa saida suka kure taskar kudadensu suka fito dasu gaba daya saboda basu taba yin cacar data kai wannan daraja ba.Duk wanda ya cinye gasar ya san cewa idan aka lissafa attajiran duniya sai ya sami shiga a cikin mutane goma.Saida kowa ya gama hallara a cikin filin gasar sannan aka ji an buga gangar sarauta alamar cewa ga sarkin Misra nan ya fito zai shigo filin gasar.Nan fa kowa ya mike tsaye don girmamawa a wannan lokaci gimbiya Malika da sadauki Aryan suna cikin jaruman gasa a tsakiyar filin sunyi shigar kayan yaki kuma gimbiya Malika ta rufe fuskarta da hular karfe.Nan take sai ga Sarkin Misra tare da 'yarsa Gimbiya Zuhura sun shigo cikin filin gasar.Yaune ranar farko da mutane suka fara ganin fuskar gimbiya Zuhura saboda bata taba fitowa daga gidan sarautar ba tunda aka haifeta.Koda mutane suka yi arba da Gimbiya Zuhura suka ga irin tsananin kyawun da Allah ya bata sai suka dimauce suka kama surutai da sambatu,da yawa daga cikin matasan dake wajen kuka suka kama yi saboda nadamar rashin shiga wanna gasa ta jarumtaka ko don suyo suna ace sun taba neman auren wanna 'yar sarki.Hatta Gimbiya Malika wacce take ganin kamar babu mace mai kyanta a gaba daya wannan fili saida ta raina kanta ta gamsu a cikin zuciyarta cewa ita mummuna ce akan gimbiya Zuhura.Tun da sadauki Aryan ya shigo cikin wannan filin gasar yake ta ware idanu yana kalle kalle da waige waige ko zaiga Almajiri Hibairu a cikin yan kallo amma ko mai kama dashi bai iya ganiba.Koda Aryan ya juya ya fara kallon 'yan uwansa jaruman gasar sai zuciyarsa ta buga da karfi ya kamu da tsananin mamaki.Ba komai ne ya haddasa hakan ba face ganin almajiri Hibairu a cikin shigar yaki kuma a tsaye daram cikin koshin lafiya babu tauyewar hannu ko kafa.Suna hada ido sai Hibairu yayi masa murmushi kuma ya dago masa hannu,cikin alamun takaici Aryan ya ciza yatsa yace,lallai wancan almajirin ya raina mini hankali,ashe ba nakasasshe bane amma na dauki kudina mai yawa na bashi sadaka,ai kuwa sai ya biya ni kudina,kuma Allah yasa mu hadu dashi a cikin wannan gasa dukan tsiya zanyi masa nayi masa lilis amaimakon kudi na daya ci.Aryan yana cikin yin wannan tunani ne yaji alkalin gasa yayi gyaran murya a lokacin da filin gasar yayi tsit kamar mutuwa ta gifta.Kawai sai Alkalin gasar yace,Jaruman gasa na farko sune Gimbiya Malika daga Birnin Madinatul Zauwara zata kara da Jarumi Hibairu daga Birnin Nurul Islam.Koda jin haka sai mamaki ya turnuke sadauki Aryan kuma ransa ya baci bisa jin cewar wai wannan makaskancin jarumi kuma almajiri shine zai fafata da gimbiyarsa.Su kuwa 'yan kallo da sauran manyan mutanen dake filin gasar zazzaro idanu sukayi saboda bisa jin cewa Gimbiya Malika 'yar sarki Sharkuf ta shiga wannan gasa.Nan take Jarumi Hibairu da Gimbiya Malika suka fito tsakiyar filin gasar suka fuskanci jina kowannansu na rike da takobi da garkuwa,kawai sai ji sukayi an buga gangar fara gumurzu.Dukaninsu sai suka rugo da gudu kan juna suka runguntsume da azababben yaki mai mutukar ban al'ajabi da ban tsoro. WAYE ZAI SAMI NASARA A WANNAN GASAR JARUMTAKA TSAKANIN JARUMI HIBAIRU DA GIMBIYA MALIKA? WANE IRIN GAGARUMIN KARFIN DAMTSE DANA SIHIRIN TSAFI YARIMA LAHAMAN ZAI SAMU KUMA IDAN YA HADU DA MALIKA ME ZAI FARU? SHIN MALIKA DA SARKI HILAIRU ZASU KARBI SOYAYYAR JUNA?YAUSHE NE GIMBIYA MALIKA ZATA CIKA ALKAWARINTA TA MAYAR DA SARKI HILAIRU KASARSA YA KOMA KAN KARAGARSA KUMA A GYARA BIRNINSA? TSAKANIN GIMBIYA MALIKA DA YARIMA LAHAMAN WAYE ZAI HAU KAN KARAGAR BIRNIN MADINATUL ZAUWARA YA KASANCE YA GAJI GIDAN SARAUTAR? MU HADU A WANNAN LITTAFI SA MAZA GUDU LITTAFI NA HUDU DON JIN YADDA ZATA KAYA.An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXTSA MAZA GUDU Littafi na uku (3) Part AAn dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT Tsoho Zarhus ya sami nasarar mayar da Gimbiya Malika gida lafiya kuma aka shigar da ita har cikin turakarta a asirrance batare da wani ya ganiba,ana kwantar da ita akan gado sai Zarhus ya sanar da kuyanga Lasmira duk abinda ya faru bayan barinsa gida.Koda jin haka sai Lasmira ta ruga taje ta kirawo Likitan Gimbiya yazo ya hada magunguna na musamman yace da zarar ta farka daga barci a bata su ta shanye,aikuwa haka akayi sa'a uku na cika maganin barcin ya saki Malika ta farka.Tana bude idanunta bata ambaci komai ba sai sunan Sarki Hilairu,koda jin haka sai kuyanga Lasmira ta dubeta tace,ya shugabata idan har kinason ki kara ganin sarki Hilairu dole sai kin shanye magungunan da likita ya hada miki.Batare da wata gardama ba kuwa Malika ta karbi magungunan ta shanyesu,faruwar hakan ke da wuya sai taji karfin jikinta ya dawo sosai tamkar babu wani abu daya sameta,kawai sai ta mike zaune zumbur ta sauko daga kan gadon nata ta dubu kuyanga Lasmira tace,Maza kije ki kirawo min Sadauki Aryan.Lasmira ta ruga waje domin cika umarnin,tabar Gimbiya a tsaye tana kai kawo cikin alamun tsananin damuwa da tashin hankali.Sadauki Aryan ya kasance daya daga cikin dakarun Yakin birnin Madinatul Zauwara wadanda ake takama dasu a filin daga domin kuwa zarto ne mai TARWATSA MAZA,kuma shekarunsa bazu haura Ashirin da biyar ba.Aryan yana da mutukar farin jini wajen sarki Sharkuf kuma ya aminta da shi ainun,sannan tun Malikat nada shekara shida a duniya yazamo mai tsaron lafiyarta,don haka ya shaku da Malika ainum kuma akwai yarda da amana sosai a tsakaninsu.Bisa wannan dalili ne Gimbiya Malika take shirya komai nata na sirri tare dashi.Kai hatta kogon data boye wannan dukiya tata mai yawan gaske Aryan ya sanshi.Saidai bai taba zuwa ba,kuma baisan a inda yake ba.Saboda kusancin da Aryan ya samu da Malika har ya zamana cewa tun tana Yarinya karama shike kwana acikin turakarta yana tsaron lafiyarta.sai ta zamo kawarsa suyi wasa tare,hakanne ya haddasa kauna a tsakaninsu.Yaji tsananin begenta a cikin zuciyarsa har izuwa lokacin data cika budurwa Sarki yasa hijjabi a tsakaninsu.Yazamana cewa bai isa ya kwana a turakarta ba saidai ya tsaya a kofar falonta yayi aikinsa bazai kusanceta ba face zatayi dogon zango domin bata kariya.Bisa wannan dalili ne ma sa'adda ta fita wannan farauta daji ba'a fita tare dashi ba.Tun Gimbiya Malika bata cika budurwa ba Sadauki Aryan ya kamu da tsananin sonta kuma yake fama da begenta da tunaninta a cikin zuciyarsa.Amma da yake yasan cewa wutsiyar rakumi tayi nesa da kasa kuma kwarya tabi kwarya,bai taba nuna mata soyayyarsa ba,sai ya danne son a cikin ransa ya rungimi kaddara.Lokacin da Sadauki Aryan ya gabata wajen Gimbiya Malika a cikin falonta sai ya zube kasa bisa guiwarsa guda ya kwashi gaisuwa sannan ya dago kai ya dubeta cikin biyayya yace,ya shugabata gani na amsa kiranki mekike da bukata?Cikin yanayi na damuwa ta dubeshi tace,Ina da wadansu bayi dana siya a wajen Yarima Lahaman,kuma na boyesu a cikin Kogon dutsen Barzu dake bayan gari,amma na fuskanci cewa rayuwarsu na cikin hadari saboda haka ina son ka debi dakaru na sirri ka tafi dasu izuwa can domin ku kwashe bayin daga cikin kogon ku kaisu can gidan gonata dake kauyen Himas,idan kun kaisu can ba aikin wahala za'a sasu suyi ba.A kai shugabansu izuwa dakina inda nake hutwa ayi masa irin hidimar da ake mini.sauran bayin ma a basu masauki da abinci mai kyau sannan ka dawo ka sanar dani abinda ake ciki.Koda jin wannan umarni sai fuskar Sadauki Aryan ta fadada da murmushi yace,an gama ya shugabata,ina mai tabbatar miki dacewa za'a kammala wannan aiki cikin tsafta da nasara kamar yadda kike bukata,kuma zanje na dawo gareki kafin gari ya waye.Koda gama fadin haka sai sadauki Aryan ya mike tsaye ya juya ya fice daga cikin falon da sauri.Sannanne Gimbiya Malika ta kawo gwauron numfashi ta ajiye kuma ta sami nutsuwa da kwanciyar hankali domin ta yarda da Sadauki Aryan ainun kuma tasan cewa shi mutum ne mai tsananin sa'a da nasara bisa duk abinda yasa a gabansa.Bisa wannan dalile ne ma akeyi masa kirari da dan baiwa.A tarihin jarumai da mayakan kasar shine kadai Mayakin da ba'a taba ji masa ciwo a filin yaki ko filin gasa na jarumtaka,komai hadarin daji da irin masifun dake cikinsa sai ya ratsa shi ya wuce lafiya bai taba samun wani tsautsayi ba,kowa na kasar yana mamakin wannan baiwa ta Sadauki Aryan kuma hakanne yasa kowa yake shakkarsa.Babu yadda Yarima Lahaman baiyi ba akan ya siye Sadauki Aryan yabar bangaren Gimbiya Malika ya dawo wajensa amma yaki yarda.Hakan ya jefa Lahaman cikin tsananin bakin ciki gami da kiyayyar Aryan saboda yasan cewa idan Ya mallaki Aryan tamkar ya sami nasara akan duk abubuwan dayasa a gabansa.Sau bakwai Lahaman yana danawa Aryan Tarkon dazai Hallaka shi amma yana kasawa kuma kiri kiri Aryan din ya gane cewa Lahaman ne keson Hallaka shi.Bisa wannan dalili ne Lahaman ya koma tsoron Aryan ya daina shiga harkarsa saidai suyi kallon kallo. Cikin dare su Sarki Hilairu na zaune a cikin wannan kogon dutse sai kawai suka jiyo sukuwar dawakai an tunkarosu.Nan take suka firgice suka mimmike tsaye saboda fargabar kosu Yarima Lahaman ne suka kawo mus hari,nan fa aka rasa wanda ma zai leko wajen kogon dutsen domin yaga masu zuwa.Kawai sai Sarki Hilairu ya mike tsaye ya fito waje ya tsaya a kofar kogon,take ya hango mahaya kimanin mutum dari ruke da fitulun itatuwa kuma a cikin shigar fararen tufafi kuma babu dayansu wanda ya boye fuskarsa.Koda ganin haka sai sai hankalin Sarki Hilairu ya kwanta ya cigaba da jiran isowar mahayan.Ai kuwa suna isowa sai sukaja Linzami sukai cirko cirko agaban sarki Hilairu.Take shugaban mahayan ya haska fuskar sarki Hilairu da fitilar dake hannunsa.Koda yaga kamanninsa saiya sauko da sauri daga kan dokinsa ya zube kasa ya gaishe shi,saboda dama tuni tsoho Zarhus ya kwatanta masa kamanninsa dakuma matsayinsa a wajen Gimbiya Malika.Sadauki Aryan ya dago kai ya dubi Sarki Hilairu cikin girmamawa yace,suna na Sadauki Aryan kuma na kasance babban yaron Gimbiya Malika.Nazo nanne bisa umarninta akan cewar na kaiku izuwa can inda rayuwarku zata sami tsaro da nutsuwa.Koda jin wannan batu sai farin ciki ya lullube Sarki Hilairu.Nan take ya kirawo gaba daya jama'ar tasa suka firfito daga cikin kogon dutsen mazansu da matansu.Batare da wani bata lokaci ba kowane mahayi ya goya mutum a bayan dokinsa.Suka zura da gudu izuwa cikin daji suka nufi hanyar dazata kaisu kauyen da gidan gonar Gimbiya Malika take. Al'amarin Yarima Lahaman kuwa a cikin wannan daren yana can cikin wannan gida nasa na bayan gari ya kishingida akan wata karaga yanata dirkar giya.Wani makadi na buga ganga,wata shaidaniyar mace a cikin shigar banza tanata faman tikar rawa a gabansa.Shi kuma Yarima Lahaman yanata kyalkyala dariyar murna.Kallo daya zakayiwa Yarima Lahaman kagane cewa yana cikin farin ciki.Kuma ba komai bane ya jefa shi cikin farin cikin ba face ganin cewa ya tura manyan dakarun sumamen da babu kamarsu a nahiyar domin su kashe bayin da Gimbiya Malika ta siya a gunsa tare da ita kanta.Kuma yanada yakinin cewa sai sun samu nasarar cika wannan aiki daya sasu domin ya yarda da jarumtakarsu.Lahaman na cikin wannan Sharholiya ne daya daga cikin dakarun sumamen ya shigo cikin gidan da gudu a firgice ya zube kasa a gaban Lahaman yana haki.Cikin kaduwa da fusata Lahaman ya dubi badakaren yace,menene ya faru na ganka a birkice haka! Cikin rawar murya yace,ai Gimbiya ta kashe shugabanmu dukmun tarwatse bamu samu nasarar

Chapter 7 of 19