Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
bakon jarumi ya shigo har cikin birnina yana fadin kalmomin addininsa.Koda jin wannan tambayoyi sai babban hadimin ya nutsu ya dubi sarki yace ya shugaba na ai tunda wannan takadirin jarumi ya gudu izuwa cikin daji bai dawo ba cikin garin nan ba kuma sautin murya da kaji yanzu ba muryarsa bace wata bakuwar murya ce wacce ba'a taba jin irinta ba tafi kama da muryar aljanu ma kuma daga cikin kuryar daji take fitowa.Har yanzu sarkin yaki da dakaru dari da suka tafi neman Gimbiya basu dawo ba.Koda babban hadimin yazo nan a jawabinsa sai sarki Zaldasi ya dawo cikin haiyacinsa yayi sauri ya mayar da takobinsa cikin kufe sannan ya nufi hanyar da zata kaishi can fadarsa yana tafiya cikin sauri sauri gudu gudu.Da isowarsa fadar,babban hadimi na take masa baya sai masu gadin kofar sukayi sauri suka bude musu suka kunna kai ciki. Maimakon Sarki Zaldasi ya nufi kan karagarsa ta mulki yaje ya zauna sai ya kama kai kawo tamkar mahaukaci sabon shiga.Al'amarin daya razana babban hadimi kenan ya rasa abinda zaiyi saboda yana tsoron kada yace wani abu tasa tayi zafi.Nan da nan labarin ya bazu a cikin gidan sarautar da wajenta cewar ga sarki can ya fito fada a lokacin da bai taba fitowa ba,ai kuwa sai fadawa da dukkan hadiman fadar suka rinka yin shirin gaggawa suna tahowa fadar.Dakarun yaki kuwa sai suka rinka shiri suna debo makamansu suna tahowa izuwa fadar saboda a zatonsu lokacin fita farautar Jarumi Hibairu ne yayi.Kafin sa'a daya fadar ta cika tayi makil da fadawa gami da dakarun yakin kasar.Shi kuwa sarki Zaldasi tuni ya koma kan karagarsa ta mulki ya zauna kuma yayi shiru sai kallon mutane yakeyi kawai yana ta kulle kulle da kwance kwance a cikin zuciyarsa.Ana cikin wannan hali ne labari ya iso cewa ga sarkin yaki can sun iso kofar gari.Koda jin wannan batu sai Sarki Zaldasi ya mike tsaye zumbur yace akawo masa doki.Al'amarin daya baiwa kowa mamaki kenan bisa ganin cewa sarki bazai ma iya jiransu su iso ba saidai yaje ya taresu.Nan da nan kuwa aka kawo masa doki ya hau,take gaba dayan fadawa,Hadimai da dakaru suka rufa masa baya aka nufi can hanyar fita daga gari,saida akayi tafiya ta kusan dakika dubu sannan akayi kicibus dasu sarkin Yaki. ME ZAI FARU TSAKANIN SARKI ZALDASI DA JAMA'AR SARKIN YAKI? SHIN SARKI ZALDASI ZAI CIMMA BURINSA NA KAMA JARUMI HIBAIRU? INA LABARIN GASAR FARAUTAR ZAKI MAUT,WAZA'A BAWA KAMBUN-SA MAZA GUDU NE KO KUMA JARUMI HIBAIRU? Duk Mai son jin amsoshin nan sai ya nemi Littafi na Takwas(8) don jin cigaban wannan kasaitaccen labari.An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXTAn dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXTSA MAZA GUDU!!! Littafi Na Takwas (8) Part A. TUN DAGA NESA JIKIN SARKI ZALDASI DANA GABA DAYAN JAMA'ARSA YAYI SANYI.KUMA HANKALINSU YA DUGUNZUMA BISA HANGO YADDA AKA LULLUBE GABA DAYAN JIKIN SARKIN YAKI DA WANI BAKIN MAYAFI YANA ZAUNE AKAN DOKINSA TAMKAR WANI GUNKI KUMA WANI BADAKARE NA RUKE DA LINZAMIN DOKIN YANA JA.Koda hango hakan sai sarki Zaldasi yaja linzamin dokinsa ya tsaya cak take gaba dayan jama'ar dake bayan sama suka ja suka tsaitsaya.Da isowarsu sarkin yaki sai gaba dayan dakarun su dari suka sauko daga kan dawakansu suka zube kasa suka kwashi gaisuwa.Amma shi sarkin yakin yana zaune kijam akan dokinsa,idanunsa ne kadai a bude suna wurkilawa kuma yayi shiru baice uffan ba.Da ganin haka sai sarki Zaldasi ya dubi sarkin yaki ya daka masa tsawa yace me yasa kai ba zaka sauko ka gaisheni ba kamar yadda kowa ya gaisheni?Koda jin wannan tambaya sai daya daga cikin dakarun darin yayi zumbur ya mike tsaye ya yaye mayafin da aka lullube sarkin yaki dashi,take sarki Zaldasi da sauran jama'ar sukayi arba da halin da sarkin yaki ya shiga wato sukaga bakinsa ya karkace kuma rabin jikinsa ya shanye.Koda ganin wannan al'amari sai sarki Zaldasi ya kamu da tsananin bakin ciki nanfa fuskarsa ta kama yatsinewa idanunsa suka kada sukayi jajur gaba dayan jikinsa kuwa saiya kama karkarwa.Ba zato ba tsammani sai akaga sarki Zaldasi ya takarkare ya bushe da mahaukaciyar dariya.Al'amarin daya kara firgita kowa kenan a wajen domin ba'asan irin matakin da sarki zai iya dauka ba.Lokaci guda kuma sai akaga sarki ya tsuke bakinsa kuma yayi shiru tsit har izuwa tsawon yan dakiku baice uffan ba kawai muzurai yakeyi yana tunani.Daga can sai ya dubi daya daga cikin dakaru darin yace bani labarin menene ya faru har sarkin yaki ya sami wannan lalurar?Ba tare da bata wani lokaci ba badakaren ya kwashe labarin duk abinda ya faru ya zaiyanewa sarki Zaldasi.Koda sarki Zaldasi yaji wannan batu sai hankalinsa ya dugunzuma ainun kuma ransa ya baci fiye da koyaushe.Nanfa ya kara yin shiru yana tunani da nazari.Adaidai wannan lokaci ne fadar tayi tsit tamkar babu mutum daya mai numfashi a cikinta.Ba komai ne ya haddasa hakan ba face tsananin tsoron sarki Zaldasi da kowa keji ana tsoron kada fushin sarki ya shafe shi bisa tsautsayi.Kwatsam sai akaga sarki Zaldasi ya mike tsaye ya kama kai kawo yana hange hange da dube dube amma baiga wanda yake nema ba kawai saiya wangame bakinsa ya kwalawa Jarumi Sa Maza Gudu kira,take kuwa akaji Sa Maza Gudu ya amsa kiran yana mai ratsowa ta cikin tsakiyar jama'ar tun daga can farkon fadar.Nanfa aka rinka darewa ana bashi hanya,abinda ya daurewa kowa kai a wajen shine ko makami guda daya babu a jikin Jarumi Sa Maza Gudu sabanin ragowar duk dakarun dake cikin fadar wadanda ke dauke da MUGGAN MAKAMAN YAKI.Lokacin da jarumi Sa Maza Gudu ya iso gaban sarki Zaldasi saiya zube kasa a gabansa ya kwashi gaisuwa cikin sauri sarki Zaldasi ya kama kafadunsa da hannayensa biyu ya tashe shi tsaye ya dubeshi cikin alamun tsananin damuwa kamar zaiyi kuka yace yakai Jarumin Jarumai kayi sani cewa kaine abin dogaro na na karshe akan wannan takadirin yaro,saura kiris ya raba ni da karagata da kuma addinina,yanzu gashi ya rabani da yata,ta yaya kake ganin cewa zamu iya zuwa can kogon dutse mu yakeshi mu kasheshi na karbo yata?Na rantse da girman iyayena idan har ka taimaka wannan bukata ta biya zan cika alkawarina a gareka na tabbatar maka da zakaran wannan gasar jarumta kuma zan baka auren gimbiya kuma zan maisheka wazirina.Koda Sarki Zaldasi yazo nan a zancensa sai jarumi Sa Maza Gudu ya kamu da tsananin farin ciki ya bushe da dariyar murna sannan ya hade fuskarsa ya dubi sarki Zaldasi cikin girmamawa yace ya shugabana na rantse da darajar iyayena da kakanni na ni kadai zanje wancan kogon dutse na yaki Jarumi Hibairu kuma bazan dawo nan ba sai tare dashi a wulakance domin muyi masa kisan wulakanci a gaban dubban jama'a.'Yarka kuwa zan dawo da ita gareka a raye cikin koshin lafiya,bana bukatar makami kuma bana bukatar taimakon kowa ni kadai zan tafi wannan aiki.Yayin da Jarumi Sa Maza Gudu yazo nan a jawabinsa sai gaba dayan jama'ar dake cikin fadar suka kamu da tsananin mamaki.Nanfa fadar ta cika da kace nace wasu suce ai wannan zancen banza ne ya za'ayi sa maza gudu ya iya zuwa wannan sihirtaccen kogon dutse wanda fiye da shekaru dari baya babu wanda ya shigeshi ya fito a raye.Koda sarki Zaldasi yaga yadda fadar ta rude da hayaniya kowa na fadin albarkacin bakinsa saiya daka tsawa akayi tsit sannan ya dubi Sa Maza Gudu cikin murmushi yace na baka kwana uku kaje kazo mini da Hibairu da kuma yata kamar yadda kayi alkawari.Koda jin wannan batu sai sa maza gudu ya risina tace kwana uku yayi nana yawa ya shugabana,ina mai tabbatar maka da cewa gobe war haka na gama cika aikina.Koda gama fadin hakan sai Jarumi sai jarumi Sa maza gudu ya juya ya fice daga cikin fadar.Ai kuwa sai jama'a suka biyoshi a baya duu!suna mamaki.Abinda ya kara daurewa kowa kai shine sa maza gudu bai nemi doki ko guzuri ba akan kafarsa ya kama tafiya cikin sauri daga can kuma sai ya fara gudu.Kawai sai gani akayi ya tashi sama kamar tsuntsu mai fukafuki,nan da nan ya luluka a cikin gajimare ya bace bat a cikin hadari tamkar bai taba wanzuwa ba cikin sararin samani.Jarumi sa maza gudu bai diro kasa a ko ina ba sai a bakin kofar wannan kogon dutse,kafafunsa na taba kasa sai kura ta turnuke wajen gaba daya kuma kasar tayi girgiza tamkar giwaye uku ne suka fado daga sama saboda nauyin gangar jikinsa.Shi kansa kogon dutsen saida yayi rawa kamar zai ruguje. *Koda jin hakan sai hankalin gimbiya Lasmin dana gaba dayan aljanun dake cikin gidan ya dugunzuma suka firgita.Wannan ne karo na farko da aljanun suka taba jin sauyin yanayi a dajin gaba daya tun daga ranar da aka kirkiri gidan.Cikin firgici gimbiya Lasmin ta dubi Jarumi Hibairu tace anya kuwa ba mahaifina bane ya dira tare da dukkan dakarunsa na yaki?Koda jin wannan batu sai jarumi Hibairu yayi murmushi yace a'a ba mahaifinki bane ba yazo tsohion masoyinki ne sa maza gudu yazo,abinda nakeso dake shine duk abinda kikaga ya faru a gareni kada ki tayar da hankalinki ki sani cewa muna tare da Allah wata kila muyi azababben yaki yanzu ni dashi,abinda na sani kawai shine dai indai ina numfashi bai isa ya iya rabani dake ba.Taso ki biyoni a baya ki tsaya kiga yadda zata wakana.Nan take Hibairu da Lasmin suka mike tsaye da nufin su fice daga cikin gidan amma sai Aljani Zulfanu ya baiyana tsulum a gabansu,Zulfanu ya risina yace ya shugabana ka barmu da wancan shaidanin yaro kuma mun ishe shi.Koda jin haka sai Hibairu ya gyada kai yace a'a sa maza gudu yafi karfinku,ka tuna cewa yanzu ku musulmai ne dukkanin sihirinku na tsafi ya daina aiki bakusan irin addu'o'in daya kamata kuyi ba na neman tsari daga sharrinsa zai iya mamayarku ya cutar daku.Nine kadai zan iya dashi kuma ku tsaya a bayana ku zama yan kallo kada dayanku ya kuskura yace zai tayani yakar sa maza gudu idan har kuna son ku tsira da rayukanku.Gama fadin hakan keda wuya sai Hibairu ya dauko takobinsa ya juya ya nufi hanyar fita daga cikin kogon dutsen.Nan take kuwa gimbiya Lasmin da sauran dakarun Aljanun gidan suka rufa musu baya. *Al'amarin Sa Maza Gudu kuwa tunda ya diro kasa daga sama ya tashi wannan kura saiya tsaya cak kawai yana kallon bakin kofar kogon dutsen jim kadan da tsayuwarsa saiga su Jarumi Hibairu sun fito.Koda Hibairu yaga babu makami ko guda daya a hannunsa sa maza gudu saiya cika da mamaki kuma sai yaga fuskar sa maza gudu cike da annuri yana tayi masa murmushi.Cikin kallo na rashin yadda Hibairu ya dubi sa maza gudu yace menene ya kawoka nan?Kazo ne domin mu karasa gasarmu ta jarumtaka ko kuwa kazo ne da wata manufa?Koda jin wannan batu sai jarumi Sa Maza Gudu ya cire gaba dayan layu da gurayen tsafin dake jikinsa ya ajiye kasa a gefe daya sannan yace yakai abokin gabata ada kayi sani cewa nazo gareka da salama bawai da nufin gaba ba.Duk abinda ya faru dazu tsakaninka dasu sarkin yaki na gani a cikin madubina na tsafi kuma naga yadda kazo wannan gida ka yaki duk aljanun dake cikinsa ka sami nasara akansu da karfin ubangijinka sai jikina yayi sanyi zuciyata ta karaya.Nan yake naji na fara gamsuwa cewa lallai mune akan karya kai kuwa kana kan gaskiya.A yanzu dai nazo ne domin ka karayi min cikakken bayani akan wannan addinin naka sannan na karbeshi.Har jarumi Hibairu ya budi baki domin yayi magana amma sai gimbiya Lasmin tayi caraf ta tari numfashinsa tace kada kayi sauri yarda da wannan abokin gaba naka domin makiyi abin tsoro ne.Koda jin haka sai Hibairu yayi murmushi yace tabbas abinda kika fada gaskiya ne amma inaso ki sani cewa makiyi yana iya zama masoyi kuma masoyi yana iya zama makiyi,samun irin su jarumi sa maza gudu a cikin addinin musulunci ba karamar nasara bace da gagarumin cigaba.Lallai zanyi farin ciki ainun idan har na sami nasarar mayar dashi dan uwanmu.Koda jin haka sai fuskar Sa Maza Gudu ta sake fadada da murmushi ya nufo su Hibairu kai tsaye ba tare da fargabar komai ba.Da isowarsa sai Hibairu ya kama hannunsa yaja shi suka kunna kai izuwa cikin gidan gaba dayansu.Lasmin na daman Hibairu sa maza gudu na hagunsa yana satar kallonta cikin murmushi.Haka dai suka cigaba da tafiya har suka iso babbar fada ta gidan wacce tafi ko ina kawatuwa.Nan take Hibairu yaja sa maza gudu izuwa kan wata doguwar kujera suka zauna tare.Lasmin ta zauna akan wata kujera dake fuskantarsu sauran dakarun Aljanu kuwa wato sau Aljani Zulfanu sai suka yiwa fadar kawanya.Faruwar hakan keda wuya saiga kuyangin gidan sun shigo dauke da ruwan inibi a cikin tambula da yawa gami da kofuna.Ba tare da bata lokaci ba aka zubawa kowa ruwan inibin a kofi aka bashi yasha hatta su Aljani Zulfanu saida suka sha wannan ruwan inibi.Lasmin,Hibairu da sa maza gudu ma duk saida suka sha.A sannan ne kowa ya nutsu,Hibairu yayi gyaran murya kuma ya dubi sa maza gudu yace kafin na farayi maka bayanin komai akan addinina da ubangijina inason kayi abinda zai tabbatar mini da cewa ba kazo gareni da nufin cutarwa ba.Sa'adda jarumi sa maza gudu yaji wannan batu na Hibairu saiya bushe da dariya sannan yace haba yakai abokina wace shaida kuma kakeso na baka wacce tafi zuwan da nayi gareka babu makami ko guda daya.A gaban idanunka na cire dukkan layu da gurayena na tsafi na barsu acan wajen domin na shigo nan a tsarkake.Koda jin haka sai Gimbiya Lasmin tayi caraf tace inda da gaske ne kana son ka rabu da gurayenka na tsafi ai ba ajiye su zakayi ba a gefe daya saidai ka jefasu cikin wancan katon rami na kofar gidan nan mai zurfin tsiya.Ni inaji a jikina cewa kazo ne da nufin ka yaudaremu ka cutar damu.Kafin Gimbiya Lasmin ta gama fadin abinda ke bakinta sai tari ya sarketa ta fara wani irin kakari kamar zata yi kumallo.Nan take shima Jarumi Hibairu ya kamayin kakarin haka sauran gaba dayan dakaru da hadiman gidan kowa ya rinka jin kamar ransa ne zai fita yayin da idanuwan kowa ya sauya launi izuwa launin ja,wasu ma sai suka rinka faduwa kasa suna birgima kuma sai jikin kowa ya mutu sukaji kamar babu laka a jikinsu ko hannayensu basa iya dagawa.Koda Jarumi Sa Maza Gudu yaga hakan dasu Hibairu sun shiga wani hali saiya bushe da mahaukaciyar dariya ta farin ciki,yayi ta kyakyata dariyar kamar ba zai daina ba har yana faduwa kasa daga can kuma saiya mike tsaye yaje kan jarumi Hibairu ya tsaya ya dubeshi yace kai yaro ni nan da kake gani na MURUCIN KAN DUTSE ne ban fito ba saida na shirya,kayi babban kuskure daka yarda da zancena.Tun a farko nayi amfani da dabara tane ta yaudara domin ganin bayanka.Layu da gurayen tsafina dana cire daga jikina na ajiye a kasa ga sunan a jikina dasu na shigo nan.Koda gama fadin haka sai sa maza gudu ya bude rigar dake jikinsa wacce ta kasance falmaran ta fata saiga layu da gurayen manne a jikinsa.Sa maza gudu ya cigaba da cewa ruwan inibin da kowa yasha dazu na zuba wata guba a cikin mai kashe lakar jiki.Babu wanda zai sami karfin jikinsa a cikinku sai nan da bayan cikar sa'a ashirin da hudu.Ko bakinka ba zaka iya motsawa ba bare ka iya karanta wadannan kalmomin na siddabarun daka saba yi ba domin samun taimakon ubangijinka.Yanzu zan dauke ku kai da masoyita na tafi daku izuwa can birnin Misra gaban sarki Zaldasi.A gaban taron jama'a za'a bani kambun gasar wannan jarumta kuma a daura aurena da masoyita Lasmin kana ji kana gani sannan muyi maka KISAN GILLAH.Koda sa maza gudu yazo nan a jawabinsa sai hawayen takaici ya zubowa Gimbiya Lasmin tace a cikin ranta ina ma yanzu take Allah ya dauke ranta.Hakan zai fiye mata komai farin ciki akan taga yadda za'a yiwa Hibairu kisan wulakanci a gaban idanunta kuma a daura mata aure da mutumin data tsana fiye da komai.Tana cikin wannan tunani ne taji sa maza gudu ya dauketa ya dorata akan kafadarsa ta dama sannan saiya dauki Hibairu ya dorashi akan kafadarsa ta hagu kawai sai gani tayi ya tashi dasu sama ya ratsa ta saman ginin gidan kamar yadda danshi ke tsattsafowa daga cikin karkashin kasa,nanfa ya luluka izuwa kokoluwar sama yana tsala wani irin azababben gudu tamkar na tauraruwa mai wutsiya. SA MAZA GUDU!!! Littafi Na Takwas (8) Part B. TAMKAR NA TAURARUWA MAI WUTSIYA. *A CAN FADAR SARKI ZALDASI KUWA TUN BAYAN TAFIYAR JARUMI SA MAZA GUDU SARKI ZALDASI BAI SAMU NUTSUWA BA DA SUKUNI DOMIN DUK BAYANIN DA SA MAZA GUDU YAYI MASA BAI GAMSU BA,JI YAYI KAMAR TATSUNIYA YAYI MASA DON GANI YAKE CEWA BAZAI IYA ZUWA YAZO DA HIBAIRU DA GIMBIYA BA.Yadda Sarki Zaldasi yaga rana haka yaga dare a wannan rana.Wato ko rintsawa baiyi ba tare ya sami bacci kuma ko abinci baici ba har gari ya waye rana ta sake takewa ta fadi har dai izuwa faduwar rana yana zaune akan karagarsa yana tunani da zulumi gami da bakin ciki saidai kawai idan ya gaji ya muskuta nan ya juya can.Abinci da abin sha kuwa an kawo sama da kala arba'in a gabansa amma ko guda daya bai dandana ba.Gaba daya fadawansa sa hadimansa ma sai sukayi koyi dashi sukayi AZUMIN DOLE gami da tsayuwar dole a gabansa ta tsawon sa'a ashirin da hudu saboda biyayya gami da tsoronsa.Ana cikin wannan hali ne kwatsam sai akaga Jarumi Sa Maza Gudu ya shigo Hibairu da Gimbiya Lasmin bisa kafadunsa ya dire a gaban karagar sarki.Koda Zaldasi ya kyallara ido yaga Hibairu da Lasmin a gabansa sai ya mike tsaye zumbur cikin matsanancin farin ciki da mamaki mara misaltuwa ya daka tsalle daga inda yake ya rungume Sa Maza Gudu ya rinka sumbutar fuskarsa da goshinsa yana sa masa albarka.Gaba jama'ar dake cikin fadar sai suka rude da shewa gami dayin tafi da jinjina ga jarumi sa maza gudu.Sauran jama'ar gari kuwa wadanda imani ya ishesu sukaji sun aminta da addinin musulunci sai hankalinsu ya dugunzuma suka rasa abinda yake musu dadi.Koda sarki Zaldasi ya lura da halin da Hibairu da Lasmin ke ciki na mutuwar jiki da rashin kuzari tamkar gawarwaki sai hankalinsa ya dugunzuma ya dubi sa maza gudu yace menene ya faru ga yata kuma?Koda jin wannan tambaya sai sa maza gudu yayi murmushi yace kwantar da hankalinka ya shugabana nan da cikar sa'a daya kacal yarka zata dawo daidai amma dole ne mu kashe Jarumi Hibairu kafin wannan lokaci.Koda jin wannan batu sai sarki yasa aka dauke Gimbiya Lasmin aka tafi da ita can turakarta aka shimfideta akan gadonta,shi kuwa jarumi Hibairu sai aka daukeshi aka tafi dashi izuwa can babban fili na gidan sarautar bayan an daure hannayensa da kafafunsa da wandasu manyan dogayen sarkoki na karfe.Nan da nan sarki yasa aka busa babban kaho na birnin wanda ke nuni da cewa ana gaiyatar kowa izuwa filin fada.Ai kuwa cikin kankanin lokaci filin ya cika ya batse da al'umma duk inda mutum ya hanga gabas da yamma kudu da arewa babu abinda zai gani face kawunan bil'adama rututu babu masakar tsinke.Adaidai wannan lokaci ne sarki Zaldasi da jarumi sa maza gudu suka iso filin,nan da nan aka bude musu hanya suka iso tsakiyar filin inda aka ajiye jarumi Hibairu.Tamkar an shanya tsumma da isowarsu kansa sai Sarki ya hau kan mumbari ya dubi gaba dayan jama'ar dake wajen yayin da akayi tsit tamkar mutuwa ta gifta yace yaku jama'ar wannan birni mai albarka ina wadanda wannan jarumi ya ribaci zuciyarsu da addininsa suka bayar da gaskiya a gareshi to kuzo kuga yadda zanyi masa KISAN GILLAH.Ina addinin nasa kuma ina ubangijin nasa?Me yasa ba zasu zo su cece shi ba yanzu?Koda gama fadin hakan sai sarki Zaldasi da jarumi Sa Maza Gudu suka bushe da dariyar mugunta sukayi ta kyalkyalawa kamar ba zasu daina ba.Jama'ar da imani ya shigesu kuwa take zukatansu suka karaya kuma jikinsu yayi sanyi ainun hankalinsu ya dugunzuma.Lokaci guda sarki Zaldasi da Sa maza gudu sukayi shiru ga barin yin dariyar sannan Zaldasi ya dubi sa maza gudu yace yakai JARUMIN JARUMAI yanzu wane irin kisa ya kamata mu yiwa wannan tsinannan yaron domin na huta da takaicina a kansa?Koda jin wannan batu sai Sa maza gudu yayi murmushin mugunta yace inason kasa a kawo kosassun dawakai guda dari da sittin,za'a daura guda arba'in arba'in a kan kafafuwansa biyu sannan a daura arba'in arba'in a kan hannayensa sannan a zaburesu a lokaci guda domin su tsinkashi a lokaci guda.Koda jin wannan shawara sai sarki Zaldasi ya bushe da dariyar mugunta yace da kyau BABBAN JARUMI tabbas wannan shine irin kisan gillar daya dace da wannan babban makiyi namu domin ya zama abin misali ga wanda duk yakeson yazo mana da irin rainin dayazo mana dashi.Nan take sarki Zaldasi yasa akaje aka kawo kosassun dawakai guda daro da sittin aka daddauresu a jikin hannayen da kafafuwan Hibairu.Duk wannan abu dake faruwa Hibairu naji kuma yana gani amma ko kadan babu wata damuwa a kan fuskarsa face ma murmushi da yakeyi.Duk da cewa bashi da ikon ya bude bakinsa ya kira Allah domin ya nemi taimakonsa sai yace a cikin zuciyarsa Ya Allah kana ganin bawanka ne wanda yayi imani dakai kuma ya baro kasarsa domin yada addininka,ga wadannan mutane da suka jahilceka suna son hallakani.Idan mutuwa ta zatasa addininka ya kara yin rauni kada ka basu sa'ar kashe ni idan kuma rayuwata ce zata karfafi zukatansu to ka cire mini wannan kasala da aka sa mini kuma ka karfafeni da karfinka yadda zan iya ceton kaina na yakesu kuma na sami galaba a kansu.Adaidai lokacin da Jarumi Hibairu ya kammala wannan addu'ar ne a cikin zuciyarsa aka gama daure hannayensa da kafafunsa a jikin kosassun dawakai guda dari da sittin kuma nan take yaji wani irin gagarumin karfi na bazato ya shigeshi wanda tunda yazo duniya bai taba jinsa ba.Kawai sai sarki Zaldasi ya daga hannunsa sama yana mai bayar da umarnin a zaburi dawakan guda dari da sittin domin su tsintsinka sassan jikin Hibairu.Koda ganin haka sai gaba dayan masoyan Hibairu dake filin suka sunkuyar da kawunansu kas domin ba zasu iya kallon mugun Kisan da za'ayi masa ba suka fara kukan bakin ciki.Yayin da dawakan guda dari da sittin suka yunkura domin suyi gaba sai akaga sun kasa motsawa gaban sun kama turjiya a waje guda suna kuka da haniniya maimakon a jiyo ihun Jarumi Hibairu,kawai sai akaga ashe Hibairu ne ya janyo su da karfin damtsensa ya hanasu motsi.Nan take kwanjinsa ya kumbura rigar jikinsa ta yayyage ya mike tsaye zumbur kawai sai gani akayi ya daga dawakan su arba'in da suke daure da hannunsa na dama yayi hajijiya dasu a sama ya makasu da kasa.Take dawakan su duka suka zama gawa,haka ma yayiwa dawakan hannunsa na hagu sarkar data daure kafafunsa kuwa da karfin tsiya ya cisgeta daga jikin kafafunsa yayi wurgi da

Chapter 16 of 19