gilani, nace allah anca addu'an da gilani na taceyi kuyyum!!!
Murmushi tayi tace ameen ya hayyu ya qayyum tana lumshe ido(yaro qarami da halin manya)
Allah maka albarka mijin granny
Yace ameen gilani nah.
Kashe kayan kallon hajiyan tayi ta taya mijin nata haษa kayan aikin nasa, suka haurawa sama sukayi dan bacci ganin dare yayi.
Adduah granny tamasa ta kwantar dashi sleep tight ko angon gilani
Kwanciya suma sukayi itada mijinnata.
Nace safiyar alkhaeryh kakanun little ...
๐
๐ฐ๐
๐ท๐ด
๐ถ๐ฐ๐
๐ธ
washe gari da safe bayahn sun karya alhajin nata yashirya dan fita rakasa sukayi itada little har yashiga motor suna masa adawo lafiya driver yaja motor suka fita kamun suka komo cikin palourn itada angon nata.
barin little en tayi yana wasan sa tayi daki dan tayi bacci har ya kwanta taji qaran wayanta alaman qira yashigo ษauka tayi da murmushi ganin wacce ke qiran nata
Assalamu alaiki ummana antashi lafiya
Fuskanta da murmushi ta amsa sallaman tace lafiya ya gida ya jikinnaki?
Tace dasauqi!!! ummana ya mijinki da rikici?
Tace ah bawani rikici inma yanayi keya gado muna lafiya lau duka!!!
Tace umma danzo anjuma nida daddyn little
Tace tom allah kawoku lafiya kigaida sa,tom zeji umma.
Sukayi sallama ta ajiye wayan nata ta kwanta...
***
Bayan ta farka alwala ta ษauro tayi walha tayi addu'oeen ta kaman kullum, bayan ta idar palour ya yiwo. """'Little dake wasan shi taqiran bayan taษauko takaddun arabic nasa, suka kama karatu.
Bayan sun kammala karatun tace to mijin granny jekaima kayi bacci kahuta ko kamun momynka tazo
maqe kafaษa yayi yace gilani an bi momy ba a wajanci da apoki an jauna
Tace ai dama ba tafiya dakai za tayiba kaikam je ka kwanta abinka koh
Anan palourn ya kwanta baccin kamun zuwan su momyn nasa.
๐
๐ฐ๐
๐ฐ๐
***** washe gari ma hakan yafaru sosai ๐๐ข๐๐๐ ๐ข๐ ๐๐๐ ๐๐ข๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐ข๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ gashi ya kwana yayi nisan tafiya sosai.
Tafiya yake a wannan jejin yana kan duba maganin hango wani bawan Allah yayi besan daga ina ba kawai shide ya gansa amma bega inda ya ษullo ba stohone kutub a durqushe yake tafiya.
Stohon ne ya tsaida shi yace yaro naga kaman abu kake nema Koh?
gaidasa yayi yace eh baba, me kake nema haka yarona? faษa masa sunan bishiyan yayi, wannan stohon yace tom yarona xantemaka maka da wanda yake wajena dan naga tabbas kasha wahala
Amma ba'ah samun wannan bishiyahn anan kusa
Se a qasar ๐๐๐๐๐ง๐๐,
๐๐๐๐ ๐๐ikkenan ๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐ miqa masa yayi a qulle a stumma yace Tom gashi yarona, ๐๐๐๐ yayi yamasa godiya sosai ๐๐๐๐๐ข๐ ๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐ ๐ ๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐.
Yajuya da farin ciki yana tafiya a kan dokin nasa , sosai dokin nasa ke gudu, yayi kewan umman sa kwana 2 ake nema begantaba ya qagu yasamu yakoma yau komi dare yaganta...
๐ผ๐ฐ๐
๐ฐ๐
๐ฐ๐
๐
๐ฐ
* ๐๐๐ข๐๐๐ฎ๐ ๐ข๐๐๐ฌ๐๐จ๐
Wajan mahaifiyarta take , tana zaune tasata gaba, wannan bluen qwayan idon nata kwallah ne cike a cikinsu Jikin mahaifiyar tatace yatashi gaba ษaya tarasa meke mata daษi arayuwa!!!
Dama haka ciwon yake mata
Inya tashi bata iya ko mosti bare magana komi se anmata
Sede ido kawai in yayi dama dama ne takan iya magana harta zauna da kanta
Amma dukda haka komi mata akeyi sakamakon qafanta dabata iya takawa dashi, tsawon shekara 15 tun bayahn data haifi gimbiya bata sake lafiya ba tun abun na kaman wasa har yazamo se a hankali
Data samu wani ciki tayi bari( misscariage) , shikkenan ciwon nan yasameta bata iya komi yazama very serious
Sosai aka nema mata magani na gida dana asibiti amma inah haryanzu basu daceba
Kullum cikin gayyatar masu magani akeyi
Amma abu ษaya akece masu shine suyi haquri basusan maganin ciwon nata ba, basusan ina zasu samosa ba, dan iya binciken su babu aqasar dasuke(inji bokaye da wasu malaman)
Ance za'ah bawa duk wanda yabata magani tawarke kyauta amma dukda haka babu, aka maidashi kaman gasa wanda yaci ze samu matsayi a masarautan koma waye amma dukda haka ba'ah daceba kowa ya gwada amma bai ganin maganin cutan!!!
Amma akwai wani malami ษaya daya taษa ce masu insha allahu, allah zeturo wani bawan allah kuma sanadin sa zata warke sucigaba da addu'a kawai dakuma haquri shi cuta jarabtace ta ubangiji.
Har kullum gimbiya da mahaifinta mai martaba, addu'ar suke allah yakawo wannan bawan allahn lafiya sannan cikin gaggawa!! ,
Tana zaune tabuga tagumi kawai tana kallon ammaah en nata, tarasa meke mata dadi aduniya ,, ga abunda mai martaba yace mata na zuwan yaran sarakunan se qara matsowa yake!!
Kwanaki kawai yarage sannan ga jikin ammaaahn ta
Ita batajin zata iya aure tabar mahaifiyarta a wannan ciwon, dukda muradin mahaifiyar tatace tayi auren!!
Sosai take tunani ,fuska cikide damuwa dakuma rauni!!! Ganin lokacin sallah yayi, adduah ta tofawa mahaifiyar tata
Allah baki lfyh ammaah nah tafaษa idonta da hawayen da har ya gangaro!!!
Tashuwa tayi dan ta ษauro alwala tayi sallah tunda lokaci yayi....
๐ณ๐ฐ๐น๐ธ
*****๐๐ข๐๐๐
Sosai yake gudu da dokin nasa ga kuma dare yayi
Amma ba alaman ko storo tattare dashi ummansa kawai yake tunawa so yake yaganta yau.
Se can dare ya iso garin nasu(๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐ ๐๐) , yawuce gida !!! Umman sa ce da abbansa suka bude masa qofa yashiga dashi da dokinnasa
Ummansa nata masa sannu,
Taburma ta shimfiษa masa, takawo masa ruwa yasha
Ruwan wanka tahadamasa yayi, yaci abinci
Bayahn yagama komi suna zaune da iyayennasa, kwantar da kansa yayi a cinyahn ummansa
Ummana nayi kewanki, tace nima haka jarumin ummah
Abbane yakallesa tom nikumafa?
Murmushi yayi idonsa kulle abba nayi kewanka amma kaษan na ummana yafi yawa
Ranqwashi yakai masa umman nasa ta tare masa ah ah zaka qarawa yarona gajiya
Ja'irin yaro kawai faษin abban nasa!!
Hira sukayi kaษan ba sosaiba sakamakon ganin tilon ษan nasu yadawo dare dare sannan a gajiye yake kwana 2 baya gida. Suka rakasa ษakinsa ( as usual) aka masa addu'a yakwanta suka masa seda safe suka ja masa qofa.
Sede me!!! bayahn fitan su umman nasa sosai tunanin wannan tsohon ya tsaya masa arai
Yajuya haka yajuya haka da qyar de barawon bacci ya sacesa
Semuce safiyar khairi ๐๐ข๐๐๐ ๐๐๐ง๐ช๐ข๐๐ฃ ๐ช๐ข๐ข๐๐ฃ๐จ๐....
NIGERIA
***** Little yatashi bacci har Hajiya ta shirya sa suna zaune falo dashi suna karatu.
Sallama sukaji,
Da gudu yatashi yaje yai hugging nasu duka
Momy da daddy ayoyooo
ฦaukansa daddyn nasa yayi, suka iso palourn suka zauna.
Sannu da zuwa hajiya tamasu , momyn little en direct wajan mahaifiyarta taje ta rungumeta tana maqalqale ta kaman yarinya umma Allah nayi kewanki
Hajiya cewa tayi nikam tashimun ajiki karki karyani tafaษa tana qwalawa mai aikin tasu qira tayi, akan sunyi baqi takawo masu ruwa!!!
Kallonta yarinyan tayi, yanzu ummata mune baqin? muda gidanmu
Daddyn little enma yace, yauwa faษawa umma de mukam ฦดan gida ne ba baqi ba
Cewa tayi tashimun ajiki, nide ku baqine atoh kugama kubarman gida
Zumษuro baki tayi umma daga xuwa se korinmu!!!
Stugunnawa yayi harqasa daddyn little en yagaida umman tasu murmushi tayi ษan albarka muna lafiya ya hanya?
Yace alhmdlh umma
Tace tom masha allah sannunku yaran kirki Allah maku albarka da Ameen suka amsa duka!!
Yace umma ya fitinannen mijinki? Murmushi tayi ah ah kunga bamuso ni mijina ba fitinanne ba daga zuwanku ko
ฦณar tata ma gaidata tayi ta amsa tana samusu albarka, dakuma tambayahn ya jikin nata tace dasauqi umma,Masha allah haka akeso Allah qara sauqi
Daddyn little enne yace umma bara muyi tsokana
Kallon yaronsa dake hanun nasa tun zuwansa yayi
Little zamu koma gida koh?
Aikuwa saurin dira yayi daga jikin daddyn nasa, zaka ษauka wani abune ya cijesa
Jikin hajiya yakoma yana turo baki
Gilani kinji daddy ko, ni anjeba da gilani da apoki anjauna!!
Dariya dukansu ukun sukayi dan daman sunsan kwanan xancen in de little ne, a duniya shida grannyn sa ko ita ta haifesa albarka.
Tashuwa daddyn little yayi yanawa umma se anjuma xedawo sutafi
Raka mijinta tayi hanunta riqeda na litte
Kallonsa tayi tace haba heartcode na kwana mana
Kallonta yayi yana kashe mata ido 1
Inkin kwana kibarni dawa
Zumษuro bk tayi, shikkenan adawo lafiya
Tafiya suke da ษanta yana mata gwalanti( hira)
Bayahn sun koma ciki hajiya ce azaune tana kallo
Zama ๐๐ข๐๐๐ง๐๐ tayi da ษan nata
Hira suke da ummanta inda take faษa mata
Qanin nasu yakusa dawowa insha allah
Adduah tayi tana allah dawo dashi lafiya!!!
Amma cikin zuciyahnta , babban yayanta da dama bata sansaba ya faษo mata rai shi takeson gani๐ฅนsosai takejin soyayyan yayannata..
Hira suke da umman nata na tsakanin ษah da uwa
## ๐ข๐๐จ๐๐ง๐๐ช๐ฉ๐
Hidima ake babu wasa yau saura kwana 5 ayi taron
Yayinda angama shirya komi zuwansu kawai ake jira
****bayahn sunkarya da iyayen nasa
Maganin yakawo yace abba ga maganin yarinyan da kamun maganan tan
Murmushi yayi yana shafa kansa allah maka albarka dan abbah
Yace ameen abba na
Sallama abba yamusu akan ze miqawa abokin nasa baban yarinyan maganin zewuce kasuwa, amma ya akayi kasamu maganin nan cikin sauqi? yaron Abba
murmushi yayi abbana karka damu kaide akai masu maganin insha allahu za'ah dace, to Allah yasa amjad.
yace masa insha allahu ze biyosa kasuwan inya gama taya ummansa aiki, dan baze je daji ba
Yace shikkenan azo lafiya yaron ummah dama bekamata ka koma ba kahuta tukun!!
Daga ciki ษaki umma tayi magana ah ah ni ษ๐๐๐๐ ba yaro bane jarumine
Abbane yayi murmishi da yajiyota yace tom umman jarumi.
Adawo lfyh suka masa...
*** Koda fitan Abba gidan abokin nasa yafara bi yabasu maganin yakuma masu bayani
Sannan yakama hanyahn kasuwa...
Muje zuwa.....
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ ๐ผ๐ฃ๐ ๐๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐
(๐๐ฌ๐๐ง batoorlโ๐ฅ)
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
_______________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 17&18
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
Bayan tafiyan Abban nasa kasuwa taya Umman tasa ayyukan gidan yayi duka suka yi tare suka gama tare komi da komi.
Bayan sun kammala lokaci ya ja banษaki yayi dan ya watsa ruwa yashirya ya bi Abban nasa kasuwa.
wanka yayo yaje yashirya yafito a ษakin nasa yana '' Ummana Sena dawo fitowa tayi a bayi tana tom jarumin Umma!! Addu'ar a dawo lafiya, kariya dakuma starewan ubangiji ta masa
Sannan tace yakula.
(nace sekace mace kodayake wai maza ma ana masu fyaษe)
Sallama yayi wa Umman tasa yafice a gidan yawuce kasuwa, cikin shigarsa ta burgewa dakuma salon tafiyarsa me sanya mutum kasa ษauke ido a kansa, don shiษin namijine jarumine amma in yana tafiya zaka ranste ba tafiya yake ba Kasancewar a nuste yake komi nasa dukda kasancewan sa jarumin.
A hanya kuwa duk wanda ya ษaga masa gaisuwa sede ya ษaga hannu ko ya girgiza kai alamun amsawa
(ashe wannan da iyayensa kadai yake zuba)
Miskili ne na bugawa a jarida ( miskili kafi mahaukaci ban haushi)
Ahaka harya isa kasuwan wajen sana'ar tasu
Abban nasa maganin gargajiya yake saidawa
( inda yagado shiga jeji kenan).
๐ฝ๐ธ๐ถ๐ด๐
๐ธ๐ฐ
Sosai sukasha hira da Umma har yamma yayi, Daddyn Little ne yazo dan ya ษauketa su koma, bankwana suke da Ummansu.
Umman tasu tace'" wai nikam kuna zuwa gaida Amarya kuwa? ( kakarsu take nufi haka suke qiran ta Amarya)
Daddyn Little yace " Umma ba sosaiba" Tom nide ba ruwana kunsan surutun stohuwar nan, inkunje kwafama dama kunfi kusa.
""Amma de kudinga zuwa gaida ta yafi!! Sukace Insha Allahu Umma a gaida Abba in yadawo!! in Sojanmu yadawo zamu zo kunce jaka faษin Daddyn Little"
Umma tace ah ah kuyi zamanku karkuzo kudamar mun yaro, kunga ษan auta kubarsa yahuta.
Dariyah dukan su sukayi, Umma kece fa kika sakalta shi, Amma babba dashi ace masa Auta!!! "Tace nasakalta en ina ruwanku yarona jinjiri dashi, kutashi ma kubarman gida, Da raha da dariya haka sukayi sallama Little se ษaga masu hannu yake ko a jikinsa kaman ba iyayensa ke tafiyaba!!!( ษan daษi kaka bah, kunfasan kaka akwai dadii wanda suke raye allah qara masu lafiya yabamu daman kyautata masu ๐ ๐๐๐๐๐๐ suka rigamu gidan gaskiya allah masu rahama ameen)
Suka kama hanyan birnin tarayyah ( ๐
๐
๐
ค๐
๐
๐
๐
๐
ก๐
๐
๐
ข๐
ค ๐
๐
๐
๐
๐
๐
).
wajan ciranin su yar lukuta ta ษan daura Manoma iyayen sarholiya.
Flight sukabi, suka kama hanyan komawa gidansu.
๐ฐ๐ฑ๐
๐น๐ฐ
Bayahn komawan su gida, watsa ruwa sukayi sannan suka ci abinci
Zaune Daddyn Little en yake kanta a jikinsa suna fira, cewa yayi " ๐ข๐๐๐ง๐๐ ๐ฉ๐๐ง๐ yaushe zamu je gaida amarya ta? Turo baki tayi ni nagaji heartcode a bari sena haihu tukunna!!! Zaro ido yayi yana dariya, wato kina so kakus taban saki 1500 shine zakice har se kin haihu!!! don abar maki miji ke kaษai tom anqi wayon zanje wajan amaryata atoh inyaso ke kizauna har se kin haihu kije nan da......
Hararansa tayi a wasa tana turo baki tom waya gaya maka ina kishi da stohuwan nan?
Inna huta de se muje tare heartcode yace tom a huta lafiya, kishiyar kakus.
(Haka suke zaman auran su lafiya lafiya!! cikin yarda dakuma soyayyahn junansu, wasa da dariya bawa kowa girmansa, dakuma zamowa abu ษaya, ษan uwan wannan na wannan ne!!!
"Masha allahu nice couples""
( Dama haka akeson ma'aurata sukasance cikin girma juna da fara'a wa juna!! ba irin matan mu ayau ba, am so sorryh to said koda da laifin maxan na matahn yafi taka muhimmiyar rawa inde a wannan zamani ne!
Imagine wata tana zagin mijinta!!
Tsakani da allah ko qaninki kika zaga ai yafara jin haushinki kuma zedena ganin girmanki bare kuma uwa uba mijinki uban ฦดaฦดan ki, kinaso ace iyayenki basumaki tarbiya bane? Ko menene?? Alhalin alhaqinsu zaki ษauka laifinkine,su iyaye sun horar damu dede gwargwado:
Gaskiya mugyara, hadisi ne guda na Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wasallam
Allah ya la'anci me xagin iyayensa
Kuma inka zagi nawani naka kazaga!
Ashe don girman miji ance da akwai wanda za'awa sujjada bayan Allahu Subhanahu Wataalah mijine.
Bafa annabiba!
Ba iyayena!
Ba yayuba!
Akace miji
Dan Allah mugyara dan Allah dakuma tarbiyahn yaranmu
Allah datar damu duniya da lahira Ameen)
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐
๐
๐ฑ๐ฐ๐ธ๐
๐ท
* sosai yammata duk wacce tazo wucewa take samasa ido
Wanda shikuma wannan sa idon ba abunda yatsana kaman shi.
Staki yakera jerawa ahaka harsuka kammala haษa kayahnsu ganin lokacin tashi yayi suka kamo hanyahn gida shida Abbansa.
Suna tafiya suna hira, Abban sane ya kallesa yace jarumin ummansa kyakkyawa!! kaga ฦดammata se kallonka suke, kasan me? Kayi haquri kawai ka zabi ษaya inda dama ma kawai ka zaษi hudu 4 kamana surkunaye alokaci ษaya ummanka ma zata so hakan Abban yafaษa yana murmushi!!!
Haษe rai yayi dan yasan sarai stokanan sa Abban nasa yakeyi, nifa kaga Abba banso kozanyi ma ba yanzu ba kuma bada waษan nan mayun ba suna ganin mutum ido kaman zasu cinyesa yafaษa yana qara haษe fuska kaman matan suna gabansa (yana kallonsu)...
A haka suna tafiyansu suna hiransu cikeda raha har suka isa gida.
Bayan isansu gidan Amjad en ne yafara shiga da sallama se Abban sa shima yashigo da sallaman Umma ce dake shara ta amsa tana masu sannu da dawowa, wucewa duk sukayi kowa yaje ษauro alwala dan yin sallah ganin lokaci yaqarato
Bayan sunje masallaci sunyi sallah sundawo Umma ma dake gida ta yi nata Sallahn, tabarma ta shumfiษa masu suka zauna dan cin abinci!!
Ummace ke lura da yacce yaketa bata fuska!! Shiru tayi har suka kammala cin abincin, Kallonsa tayi jarumin umma waya tabamun kai? Me aka maka??
Dariya ษan dede Abba yayi bece komiba!!! ( ba'ason dariya dayawa wanda har kaga mutum yakama ciki, domin ita wannan banzan dariya ba kyau ne da itaba hadisine guda na Rasulullahi SAW dariya sosai na kashe zuciya).
Abbansa kai ka taษamun yaroko!!
""Cewa yayi a a nikam ba ruwana fa
ฦณammata ye yaronki yayi dayawa yau en nan
Hade rai yayi yaqara turo baki ( sak mace sakaliya)
Nikam Abba banaso!!!
Yi haquri jarumin umma ษan albarka fadamun waya tabaka?
""Umma allah ina son bin Abbah amma banson kallon da shashashshun yaran garinnan kemun yafaษa yana haษa fuska!!!
Murmushi umma tayi, jarumin umma sunga ษan fari dogo kyakkyawan yarona badoleba su rikice suxuba maka ido! Nide yaron Umma aduba alaluษa amun surka aciki kaji!
Hade fuska yayi kumadu, ya yunqura zetashi dan barin wajan, Umma ce da murmushi a fuskanta tace ah ah dawo kazauna jarumin umma, zan saya kama niqab kake sakawa sudena kallonka tunda bakaso ( warrrrr wayaga Amjad da niqan hhh)
Se ka rufe fuskanka abunka kuma zancigaba da tofa maka falaqi da nasi allah karemun kai daga sharrin mutum da aljan!!
Qasa qasa ya amsa ameen ummata
Ahakade yatashi yabar wajan bawai yagama sake fuskan ba har lokacin.
*Abban sa yana murmushi ya kalli umma, tom amarya ta ashe ษan naki yakoma mace tunda harda niqab, hararan wasa tayi masa tana Sansanyar murmushi ( Umma macece me fara'a gakuma sanyin hali ga kyau )
Bawani mace Abban sa kawai bamu son sa ido ne karsu qarewa kyawun ษana kallo kamun surkata tagani, Au wai goya masa baya kike sa ido ko dan ma kunsamu ana kallon ku yaron daya stufa ma ai sadakan sa zanbasu, dan in nafaษi dede shekaran yaronki 30 cif kokuwa ba kaษan sannan kina maganan ku ษoye fuska!
Kose yayi kontai nabada sadakansa a masallacine? Abba yafaษa yana dariya.
ฦata rai umma tayi kai made kasan wuce nan Allah Abbansa, Wannan ษa nawa ai se yar sarkin saudi wannan ma setaci Sa'a ( kaji zalama bama na garinku ba)!!!
Ahaka suka ta xantawansu cikin nishaษi da raha!!!
Umman "" tace kaide Abban sa muci gaba da addu'an allah kawo masa tagari
Kar garin shige shigen yaron nan jeji ne wata Aljana taganemin kyakkyawan yarona ta auresa fa tafaษa tana sauya fuska!! Dariya abba yakwashe dashi Allah rufa asiri Ummu Amjad.
Ahaka umma ta tattare wajan bayan sun kammala hiran nasu.
๐ผ๐ฐ๐
๐ฐ๐
๐ฐ๐
๐
๐ฐ
****** shiri ake babu ji babu gani a Masarautan
Yayinda kuma ko ina a mMasarautan ya ษauki labarin baqin da Masarautan zatayi dakuma dalilin zuwan wannan baqi, hakan ya sanya kowa ke Allah Allah ranan yayi yazo dan shan kallo.
Gimbiya kuwa, gatanan de gatanan zamuce (uwar dakina lafiya kuwa?)
Shiri ake sosai sakamakon gobe baqin zasu fara isowa
Anshirya komi an gama tanadin komi yacce yakamata
Komi ake Waziri ke jagoranta, dasauran fadawan, Sarki gaba ษaya shima baya gane wa kansa sakamakon jikin matar sa, Waziri ya shawarce sa ko a ษaga maganan baqin! Sarkin yace ah ah ayi kawai bรกkomi.
**jikin mahaifiyar Gimbiya ya mosta mugum tashuwa ma dan bata iya ko mosti gade mutum na numfashi amma baya iya yin komi sosai wannan abun ke damun Sarkin da Gimbiya ko nace harda ilahirin jama'ar dake cikin gidan Sarautan gaba ษaya ( dukda kasancewan Sarauniyar bata da lafiya da jimawa amma hakan baya hanata alheri dakuma kyautatawa ga jama'an ta tun kan tayi rashin lafiyan har bayan tayi ciwon).
Ahakade ba yacce aka iya anbriga an saka rana ba daman sanjawa tundade harkane da gidan sarauta ba'ason qaranci akomi Sa'annan sarki ma yace ( no going back).
๐ฝ๐ธ๐ถ๐ด๐
๐ธ๐ฐ
Yau saura kwana huษu 4 sojan Umma kuma Autan Umma yadawo farin ciki fal ranta. !!!!
****
A yau ne kuma mutanen garin Abuja suka kuma kama hanyan garin Bauchi dan zuwa wajan Kakus en tasu inda zasu kwaba biyu harse Soja yadawo, zasu biya kaduna sumasa sannu da dawowa sesu wuce abujansu.
( wannan yaro na cikin Ameerah yashiga ishiruna dayawon dayake sha!! ecleemart tace aunty barrister afa jirgi ne ake yawon).
๐ฑ๐ฐ๐
๐ฒ๐ท๐ธ
Sun isa garin bauchi lafiya lafiya, anguwan GRA suka nufa wata tambatsetsen gidane suka nufa da motorn daya ษaukosu daga airport.
(wannan gida se idonku ya gane maku kawai Reader's, dan qarshe ne ga girma ga tsaruwa ).
Gidan baze faduba ( just ku kwatanta da kanku nabaku wannan assignment)
Manya manyan sashene a gidan guda 6 kai kace a
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 25