Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
Kakus ya samu hayra na mata kitso suna zaune a palourn Ina su Mahreen suke amaryata? Ooh me amarya wani salon sinqin yaudara ne kuma yau ษ—an kwal uba ba dai ka bani ajiyan su ba Tom suna cikin gida itada Maha Baice ko qala b ya juya yana ayyana irin hukuncin da zai mata........ Muje zuwaโœ๏ธ ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl Justice Hareeyh๐Ÿ•Š๏ธ ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹ ๐˜ฟ๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™–๐™ง๐™ ๐™ช, ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™ฎuka:- 08146292652 ๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ. 09161720046 ๐™”๐™ค๐™ช ๐™˜๐™–๐™ฃ ๐™˜๐™–๐™ก๐™ก ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ค๐™ฃ๐™š, ๐™ญ๐™–๐™ข๐™ช ๐™ข๐™–๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™–๐™ž ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐Ÿ˜!!! # ๐˜พ๐™ค๐™ข๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ # ๐™‡๐™ž๐™ ๐™š & # ๐™จ๐™๐™–๐™ง๐™š ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ ๐™”๐˜ผ๐™ ๐™Ž๐˜ผ๐™๐™†๐™„ ๐˜พ๐™€๐™€ ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน ๐™Ž๐™ฉ๐™ค๐™ง๐™ฎ ๐˜ผ๐™ฃ๐™™ ๐™’๐™ง๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™š๐™ฃ ๐˜ฝ๐™ฎ ๐™ƒ๐™–๐™ง๐™ž๐™ง๐™– ๐™จ๐™–๐™ก๐™ž๐™๐™ช ๐™ž๐™จ๐™– (๐™๐™ฌ๐™–๐™ง batoorl) ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค _______________________________________________________________ ๐Ÿ…ฟ๏ธ 49&50 ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹ Ransa a ษ“ace dan haka bai bi bayansu sashen baba qarami ba Motor yaja ya fice abinsa a gidan gaba ษ—aya yace "Insha Allah ko ba yau ba zamu gauraya ne dake Maha แด‹แด‡ส€แด‡ ษดแด€ สแด€แดกแด แดขแด€ส™แด ษดแด€ สแด€แดกแด Insha Allah wataran za'a haษ—u". Cikin ฦดan kwanakin nan sosai soyayya yai qarfi tsakanin Mahreen da ya Abdoul nata Kakus tafi kowa farinciki dan abun ya mata daษ—i Hayra kuwa ta koma cewa Mahreen matar yaya duk da in ta faษ—a Mahreen cewa take bata son stokana ta cigaba da ce mata sister itakam Maha ce hakimce akan kujera tsohuwa na zaune a kujeran dake kallon na Maha fuskan ta a haษ—e Maha tace "Takwara wai me aka maki ne kika haษ—e rai haka? Nikam gaskiya ma Amarya na gaji da garinnan gaba ษ—aya tunda mutum yazo daga masifanki sai masifanki ba yawo ba wani dan fita shashu shiru kawai kaman mutum yazo gidan mutuwa Tafa hannu Kakus tayi ta rafko Salati kai kace mutuwa aka yi danqwalo ta miqawa Maha don ubanki uwaki ce Amarya ba ni ba masifa kuma nayi ni da baki na a gidan yarona kika zo kika sameni ba gidan ubanki ba bare ki gaya mun magana tangaษ—aษ—ษ—iya kawai tom ki gaji da garin nan har ki mutu in kinyi wasa sai na cewa ubanki abarki anan inga yacce zaki yi, wato ma dan lalacewa irin na Jamila gidan shisha ne ko shishu take barinku kuje oh Ni mairo naga rayuwan tangaษ—i anan Insha Allahu Jamila zata zo ta sameni Caษ“ ni dai komawa gidanmu zanyi abuna Sannan ki zage ta ai ฦดarki ce ba wanda ya haifa maki ita kunfi kusa atou ni me nawa Yanzu dae cubulle dan baki da ta ido uwar taki kike cewa haka Allah ya shirya mana zuri'a, yanzu Shekara nawa ban ganku ba dudu yau kwanan ku nawa da zuwa inaji baku yi kwana biyu ba kice zaki tafi Zaro ido Maha tayi tace "yo kin tsufa ba dole kice haka ba to bari kiji takwara munfi sati a garin nan mun kusa kwana goma ma inaga" Kakus ta taษ“e baki tace "to koma dai shekara ne ai cubulle mutum bazai guji nasa ba ni da nakeso abar mun ke tunda ke cubulle nace kinga hankalin mu zefi zama ษ—aya abunmu ba mai jin tsakaninmu inasonki kina sona Tura baki Maha tayi tana magana qasa-qasa Mahreen ce ta shugo da sallama tare da ya Abdoul suna murmushi dukan su Kakus ce tace "tom tattabaru gidan soyayya sannunku da zuwa damunmu muna hiranmu na soyayya ni da cubulle ta". Dariya ya Abdoul ya saka wato dai yau shiri ake tsakanin kakus da cubun ta "Shikkenan Hajiya Kakus in zuwan namu bai maki ba sai mu koma inda muka fito" inji Mahreen Harara kakus ta mata sannu rasae wato kin qwacen miji ษ—an cafanen da yakeman da ษ—an goron da yake sayan mun kike son hanasa ko wai ku koma to ba in da zaku koma kaga zoka zauna angon amarya komi dozin nayi hiran da kai Dariya suka sa dukansu wajan ban da Maha da murmushi kawai tayi "Nikam ina habibu ne yayi? inji kakus Ya habeeby ya futa ai kakus inaji yaje wajan abokanan sa anan barrack na garinnan Ooh abunka da sojoji ba iyayen kalan dangi Kai da kake soja a kaduna me ya haษ—aka da sojojin bauchi? habibu shishishigi shigilitu Sai sannan Maha tayi dariya tace "Allah dai ya maki albarka takwaras daษ—i na dake baki qyale kowa ba wato dai kalan dangi yaje yi". Kallon ta Kakus tayi ta girgiza kai "cubulle ba dai iya dariyan mugun ta ba to wallahi yazo ya jiki ba ruwa na in yana lakaษ—a maki duka ba ruwan mairo" ta faษ—a tana karyan goron ta Ya taษ“a ni ya gani hayya sai kuma tayi qwafa Hiran su suka cigaba da yi. 1 MONTH LETTER (bayan wata ษ—aya) a haka rayuwa ke ta tafiya da daษ—i babu daษ—i har yau gashi watan shi guda cur a garin Abuja, yau ne kuma yake lissafi da shirin barin Abuja ko da su Ameerah basu so ba domin zaman ya isa haka lokaci na tafiya Sanda ya gama shiryawa tsaff be ษ—au kaya Ko ษ—aya ba banda na jikin sa tunda baizo da kaya ba anan ya same su, fitowa yayi yaja qofan ษ—akin ya nufin cikin gidan nasu A palourn ya tsaya yayi sallama, amsa masa Ameerah tayi kamun nan ya qarisa shiga da ta masa izini Kallonsa tayi tare da zaro ido yayana mai nake gani? Ba dai kaceman ka shirya ba yayana sai kuma idonta ya kawo hawaye Murmushi ya mata bece komi ba waje ya samu ya zauna Daddyn Little ne shima ya fito ashirye ganin sa sai yayi murmushi yace "bros har ka gama ka fito ne? ฦŠaga masa kai kawai yayi yana murmushi Gashi har xaka koma baka faษ—a mana komi akan ka ba bro ko wataran Allah zai qara haษ—amu ko wani zumunci haka kaga ai zamu iya kai maka ziyara Insha Allahu ko wiffey Murmusawa yayi ba qin faษ—a maku nayi ba faษ—an ne bance akwai amfani ba dan ina da nisa sosai Nima dalili ne ya kawo ni sai Allah ya qaddara haษ—uwanmu Ameera da idonta ke cike da hawaye tayi caraษ“ tace "yayana nisanka doesn't matter, yacce dalili ya kawo ka sai kaga mu kuma sanadi ya kaimu in Allah ya hukunta hakan" Kai de ka bamu address da kwatance kawai bros Shikkenan karku damu Yanzu dai banson ษ“ata lokaci tun da kunce akwai nisa bauchi da garin nan amma ba na faษ—a maku ko kaษ—an ne daga labarin inda na fito So tunda ga waya we will be communicating Insha Allahu nan ya basu ษ—an taqaitaccen labarin daga in da ya fito mamakine ya rufe su duka Ameera ce tace "Yayana yanzu daga Qatar dana sani kake dan Allah? Kazo Nigeria kawai dan neman magani lallai sannu da qoqari yayana" Tom ai gwanda daka faษ—a mana Ranan ai nace maka akwai family house namu a Bauchi sannan ina ji kakus na yawan cewa kakanmu malami ne yakan bada magani Kaga da ka bari munje can en may be ma ta gane maganin da kake nema basai kasha wahala ba, kaga mu qara ko da wata ษ—aya ne kamun yasamu leave s wajan aiki sai muje dan bamu jima da dawowa ba wannan hatsarin ya faru Murmushi yayi shi dai bece komi ba Qanwata Kinga ba yanzu zaku shiga bauchi ba sannan ni ina da qidayayyen lokacin da ya kamata ace na koma Kwanaki sun tafi sosai zan shiga bauchi in yaso ko daga baya zamu haษ—u daku in kun samu shigowa kamun na koma in Allah yasa na dace kuma na samu na tafi sai dai Allah haษ—a mu da alkairi Sannan ina addu'an Allah ya sauqeki lafiya ya albarkaci duk abinda zaki haifa Idon Ameera cike da kwalla ta shafa cikin ta da ya fara fitowa tace "Ameen ya Rabbi yaya AMJAD" Murmushi Amjad yayi mata Haka kaman karsu rabu suka yi sallama Ameerah har da yar kwallanta suka baro ta a gida dan Daddyn Little ne ya kaisa har motor pack ya sashi a Motorn Bauchi ya biya kuษ—in motorn sannan ya basa wasu a hanunsa duk da ya nuna a'a Jakan da tun ran da ya buge sa ya ajiye yaje motor ya ษ—auko ya miqa masa bros ga jakan kayan ka nan sannan ya buษ—e yasa masa kuษ—in a ciki sun riga sunyi exchange na number. Sanda motornsu ya tashi kamun Daddyn Little ya ja nasa Motorn yabar tashan ya wuce wajan aiki Amjad na zaune cikin Motorn suna tafiya shiru yayi dan ya fara jin kewan mutane masu halaccinnan dan baya tunanin azamanin da muke ciki ana samun mutane haka Wasuma in sun buge mutum guduwa suke kamun ataru a kansu "Allah ka datar damu, su kuma Allah saka masu da mafificin alkhaeryh". Mahreen, Maha da kuma Soja sun dawo gida bayan satan nin da suka yi a bauchi, suka dawo cike da kewan mutan Bauchi da surutun kakar tasu Umma taji daษ—in ganin yaranta sosai sosai Inda gefe ษ—aya kuma da Umman da su Mahreen en duka ido suka zuba ganin ikon Allah yaushe Ummeyh kuma zata iso kullum ina hanya na kusa zuwa amma shiru Mahreen ce in ta tashi qorafinta sai ta tura baki, tace "wa yasan ko jiddahn ya koma bangon duniya ne". Tsakanin Maha da Little kuwa soyayyace ba kaษ—an ba In ka gansu sai ka ranste itace uwarsa yacce yake maqale mata Mahreen ke kwance a ษ—akinsu tana aikin da ya same ta na waya wayanne a maqale a kunnenta sai narkewa take "nide ya Abdoul ka dena bana so Ta ษ—ayan ษ“angaren ne naji ya Abdoul yace "nifa da gaske nake ba wasa ba zanwa su baba magana am eager to see you as my wife, I seriously need you by my side, Ina kallon wannan kyawawan idanuwanki masu tafiyar da tunanin mai kallonsu" Lumshe idon tayi Yace "and 1 thing kinsan me? Tace "uhm uhmn yayana ban sani ba sai ka faษ—a" nifa in baki daina cemun yaya ba duk randa na kama bakinki hmmn Turo bakin tayi kaman yana gabanta nide uhmn Dariya yayi kaษ—an kede kinji kunya ko tom shikkenan in zaki aje kunya agefe ki aje inba haka ba nifa baza'a qwareni ba bari kiji. I love you Queen Muahhh! blowing mata kiss yayi ta wayan saurin cire wayan tayi a kunnenta ta kashe tana murmushi ita dai ta rasa ya Abdoul wani iri ne ko kaษ—an bai jin kunyan ta komi yaga dama faษ—a mata yake Rumgume fillow tayi inasonkaaa sosai nima yayana. Maha ce zaune a palourn tana kallo Litlle ya futo daga ษ—akin soja yana bubbuga qafa yana anci boi na anci boi na (Aunty ball na) Kallon sa tayi babyna ball naka a ina? Nuna mata ษ—akin soja yayi a akin unkui Tace mass "Ina uncle en Kuma tom? Fara buga qafa yayi unkui ayanan boi na aunci Dafe kai tayi ba yacce ta iya haka ta tashi ษ—aukansa tayi suka shiga ษ—akin Wow ษ—akin tuzurun soja kenan komi na dakin white colour ne ษ—akin ya haษ—u iya haษ—uwa ga tafkeken gadon da zai ษ—auki mutum 4, tunda suka shiga sashin take qare ma palourn nasa kallo har suka shiga cikin ษ—akin gaba ษ—aya kaman ba'a Nigeria part nasa yake ba bare ace maka a cikin gidan Abba ka yarda dan ya haษ—u iya haษ—uwa san da ta gama santin sa dan bata taษ“a shiga ba kamun ta wuce yin abinda ya kawo ta Suna shiga ษ—akin ya sauqe sa shi kuma ya nuna mata qasan gado wai yana ciki ball ษ—in Sunkuyawa tayi dan ta ษ—auko masa har ta miqa hannu sai taji motsin an buษ—e qofan bayi Innalillahi wa inna ilaihirraji'un shine abinda ta furta a zuciyanta dan tabbas tasan yau ta gama yawo little ya jaza mata dama wasan ษ“oyel ษ“oyel suke da marar kirkin nan yanzu gashi ta kawo kanta har ษ—akin sa daษ—in ya kashe ta ya ษ“oye wuqan ko ya dakata har tayi laushi ba wanda ya sani bare ta karษ“e ta tama rasa yacce zata yi shi ko gogan naku ya fito wanka zuciyansa ษ—aya 1 little ne kawai a ษ—akin daga shi sai guntun towel white wanda be kai guiwansa ba faffaษ—an qirjin sa a buษ—e da kwantattun gashin da ruwa ya jiqa su(abinka da soja) Wajan mirror ya wuce bai ko kalli Little dake tsaye gefen gado kaman mai jiran abu ba, yana share jikinsa kaman ance ya kalli can ai kuwa karaf ta cikin mirrow idonsu ya haษ—e Saurin rufe ido tayi tana duk addu'an da yazo mata a zuciyanta shi kuwa haษ—e fuska yayi daga baya kuma yayi murmushin mugunta Tana nan wajan qasan gadon idonta a rufe a storace take sanda har ta qarisa futowa daga qasan gadon wajen qofa ta nufa da rarrafe wai dan kar ya ganta bata kai ga isa ba taji an riqeta Juyowa tayi zata kwala ihu Hanu yasa ya buge mata bakin Dama wa yasa ki shigomun ษ—aki? renin daki kamun har yakai haka ko Bata ce ko qala ba ganin dai tana hannu idanuwan ga a rufe dan storo har jikin ta na rawa Sake ta yayi yana faษ—in "qaramar mara kunya fice mun a ษ—aki kamun nayi ball dake ta yacce ko qashinki baza'a iya ษ—aurawa ba idiot kawai" Ai kuwa kaman jira take ya sake ta tana hamdala ta fita tana haqi da sauqe ajiyan zuciya yacce ya habeebu ya fusatan nan in yakaiman bugu 1 ai bani ba labarina amma Little ya jamun kwandon bala'ee Hararan hanyan ษ—akin sa tayi ta shige dakinsu da gudu tana ga kaman zai biyo ta Little da ya samu Ball nasa dama palourn ya gudu yana yi dan inyayi a ษ—akin unkui zai zana sa Bayan fitan ta murmushi yayi yaci gaba da abun da yake yi hankalin da kwance ko bai dake ta ba dai yasan ta storita Motorn su tafiya yake shi kuma da yake zaune a gaban motorn ya zubawa hanya ido, idon shi nakan hanyanne amma tunaninsa gaba daya yana gida Ummansa kawai yake misalta irin yanayin da take ciki gashi baisan taya za'a yi yayi magana dasu ba duk sunqi riqe waya daga ita har Abba 1 month basu yi magana ba bata kallesa ba sai yanzu ma yake jin haushin rashin riqe wayan da Umma da Abba suka yi Shima kuma dama bawani damunsa wayan yayi ba shi yasa bai matsa masu ba dan bai tava kawowa zai yi irin wannan tafiyan har haka ya jima beji Umman sa ba Tafiya suke tun da hansti har har sune basu isa bauchi ba sai can tsakiyan dare dan ma Allah ya taimake su driven bai yi zagaye ba kuma an gyara hanya Sun shigo gari ga dare yayi gashi besan kowa ba Gaba ษ—aya ya rasa ya zeyi haka de wani bawan Allahn da suka zauna tare dashi a motorn suka wuce gidan sa suka kwana kamun da safe ya nemi abunda ya kawosa bauchi. Zaune take gaban mai martaba kanta a qasa Ibnateeyh yanzu kinsan in lissafina dai dai ne to yau saura wata 1da satanni bikin nan ko fatan kina sane? Don haka za'a fara shirye-shiryen biki da komi sannan zanyi magana da mahaifin yaron Insha Allahu ni ina ji a jikina ya kusa dawowa ma don haka kema ki fara shiri inaso gaba ษ—aya ki daina fita yanzu kinji ba "Insha Allahu Papa Allah taimaka" shine kawai abunda tace ganin kaman bata yanayi me daษ—i sai Mai martaba ya sallameta Sannan ya aika da ษ—an aike akan a faษ—awa Abban Amjad yana nason ganinsa gobe in Allah ya kaimu Umman Amjad ce zaune tayi tagumi tasa tuwo a gaba amma bata ko sa hanu ba shigowan Abba kenan daga wajan jin saqon qiran Sarki ya tarar da ita haka Girgiza kai yayi bece komi ba Zama yayi kusa da ita MARYAMA ki masa addu'a kinji Inshร  Allah alkhaery ne ya riqe sa kinji Sai hawaye a idonta sharrrrr ta cire hannu a abincin ma kuka nason qwace mata Saurin share mata hawayen Abba yayi Kul Maryama na haneki da mawa ษ—anki kuka kibar zubar masa da hawaye dan hawayen uwa masifa ne akan ษ—an ta ba mutuwa yayi ba tafiya ce kuma Insha Allah yana hanyan dawowa kinji ko mutuwa yayi ma tsakaninki dashi addu'a dan shine soyayyan ki gare sa Adduah zamu masa yanzun ma kinji a haka ya lallaษ“a ta da qyar ta yarda taci abinci Nan ya fada mata yacce suka yi da ษ—an saqon mai martaba Sun kuyar da kai Umma tayi tace "Ni wallahi duk ji nayi ma da ban kawo shawaran ya shiga gasar nan ba tsakani da Allah na fara dana.." ta kasa qarisawa sakamakon kallon da Abba ya jefa mata Wai ke Maryam mai yake damunki ne kam? Ja kike dashi akan hukuncin da Allah yayi akan ษ—an ki? Kinsan zaki zo duniya? Ko kinsan zaki samu yaron? Mai yasa dan Allah ya qaddara abu akan yaronki kikeson butulce wa Allah ta hanyan nuna baki karษ“i wannan qaddaran ba? Lokacin samun damuwan mu yayi tabbas in dai bazaki gyara kalaman ki ba, ki godewa Allah dan bakisan iya alkhaeryhn da yake cikin wannan qaddara ba ki ษ—auki kanki ki kwatanta a matsayin da Sarauniya take ciki na rashin lafiya shekaru da shekaru in kece zakice haka? Tom inaso ki kasance mai yiwa Allah godiya dan yaronki kaman yanda Allah ya baki kyautan sa tom haka yake kyauta ga al'umman Annabi SAW kisa albarka a komi da ya shafi Amjad in dai kinason ki shirya da mahaliccinki akan kyautan da ya maki "Kayi haquri Abban sa" shine abinda Umma ta faษ—a tana share fuskan ta Abba yace "ba ni zaki bawa haquri ba ki nemi yafiyar Ubangiji tun da wuri" Astagfirullah ya Rabb Allah Alhamdulillahi Allah ka kare mun shi ka basa sa'an abinda yaje nema ka bamu ikon cinye ko wacce qaddara tamu Yauwa Abban sa nikam ya za'a yi da maganan shirin bikin ne tom kaga fa ya kamata ace iyanzu ankai kayan tambaya da sauran su ya rage kayan Aure da sadaki to su masu sarautane Mu kuma Alhamdulillahi Murmushi yayi ai tun ษ—azu da wannan magana muke ai da yafi Amma da kikace Alhmdlh kin gama zance shi wannan kalman yafi komi yanxu dai in Allah ya kaimu zuwa goben naje naji qiran akan mene ko ya ya ake ciki inyaso in na dawo mu kuma sai musan ya za'a yi mai ya kamata ayi ba Musan ta ina zamu fara amma mudai Allah ya dawo mana da ษ—anmu lafiya shine babba a wajan mu dasu duka Da "Ameen" Umma ta amsa ayyah jarumin Ummansa Ummanka na kewan ka nasan kaima duk inda kake kana kewata Fatam Allah ya tsare mun kai ya haษ—aka da mutane na gari Allah dawar dakai gida lafiya ya nuna mana wannan biki Alfarman fiyayyen halitta SAW. Muje zuwa fan's โœ๏ธ ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl Justice Hareeyh๐Ÿ•Š๏ธ ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹ ๐˜ฟ๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™–๐™ง๐™ ๐™ช, ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™ฎuka:- 08146292652 ๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ. 09161720046 ๐™”๐™ค๐™ช ๐™˜๐™–๐™ฃ ๐™˜๐™–๐™ก๐™ก ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ค๐™ฃ๐™š, ๐™ญ๐™–๐™ข๐™ช ๐™ข๐™–๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™–๐™ž ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐Ÿ˜!!! # ๐˜พ๐™ค๐™ข๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ # ๐™‡๐™ž๐™ ๐™š & # ๐™จ๐™๐™–๐™ง๐™š ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ ๐™”๐˜ผ๐™ ๐™Ž๐˜ผ๐™๐™†๐™„ ๐˜พ๐™€๐™€ ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน ๐™Ž๐™ฉ๐™ค๐™ง๐™ฎ ๐˜ผ๐™ฃ๐™™ ๐™’๐™ง๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™š๐™ฃ ๐˜ฝ๐™ฎ ๐™ƒ๐™–๐™ง๐™ž๐™ง๐™– ๐™จ๐™–๐™ก๐™ž๐™๐™ช ๐™ž๐™จ๐™– (๐™๐™ฌ๐™–๐™ง batoorl) ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค _______________________________________________________________ ๐Ÿ…ฟ๏ธ 51&52 ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹ ** ๐™ˆ๐™–๐™๐™– ๐™„๐™จ ๐™–๐™ฃ ๐™–๐™ง๐™–๐™—๐™ž๐™˜ ๐™ฃ๐™–๐™ข๐™š ๐™ฌ๐™๐™ž๐™˜๐™ ๐™ข๐™š๐™–๐™ฃ๐™จ ๐™†๐™ž๐™ฃ๐™™๐™ฃ๐™š๐™จ๐™จ๐™จ & ๐™—๐™š๐™ฃ๐™š๐™ซ๐™ค๐™ก๐™š๐™ฃ๐™ฉ Maha is a name for ur baby girl's ** Mahreen ce ta kalleta ganin ta shigo da gudu kuma tana waige sai tace "ke kuma daga ina Maha? Ke da waye wa kika stokano? Maha tace "sai jero mun tambayoyi kike Ina ruwanki" ta wuce banษ—aki tayo alwala tazo tai Salla Da ta idar ta ninke darduma ta wuce tayi ษ—akin Umma dan tana ga kaman zai iya biyo ta nan ษ—in ma Ita dai Mahreen ido ta zuba mata bata kuma cewa komi ba har ta fice a ษ—akin taษ“e baki tayi ta tashi itama ta ษ—auro alwala Assalamu'alaikum Ummata Amsawa Umma tayi shigo mana ษ—iyar Umma kuma surkan Ummanta Turo baki tayi Umma kema xaki fara ko zan koma inda na fito Allah Murmushi Umma tayi zo ki faษ—amun waya taษ“amun ke Autan Umman ta Kan gadon Umma ta haye ta kwanta uhmn Umma nazo bacci a ษ—akinki ne Anya ba laifi kikai wa soja ba kika gudo doter? Umma nidai bacci nazo yi banyi komi ba kuma ki tambayesa kiji Tom ayi lafiya Auntan umma Umma wayanta ta ษ—auka ta qira layin Ameerah ya shiga har ya yanke ba'a ษ—auka ba qara qira tayi haka ba'a ษ—auka ba san da ta qira ana uku kamun aka ษ—auka Ameerah na ษ—auka tace "afuwan Ummana" Ina kika aje wayan kika je? Umma na mance wayan a ษ—akine Tom yayi kyau ya kuke? muna lafiya Ummanmu Ya mijinki ya baqonku? Dukanmu lafiya lah Umma afuwan ban faษ—a maki ba ai jiya ya tafi Umma da yanayin faษ—a tace "Ameera ya tafi kuma ban gane ya tafi ba?" Umma yace abu zaije yi a bauchi tom tunda ya

Chapter 18 of 25