am so sorry babyna daga wasa sai kuka amun afuwa ayi haquri na daina bszan sake ba
Ita kuma Mahreen taqi yin shiru sai kukan take bilhaqqi kaman ance mata anyi mutuwa, haquri ya bata kaman ya ya amma sai kukan take kan yi qasa-qasa.
Can yace "Ohk na gane nufinki yanzu na ramfo kukan me kike kika qi yin shiru"
hararan wayan tayi ta tura baki
Murmushi yayi dan yasan abinda tayi sai ya ci-gaba da cewa "so kike kawai in kaiwa kakus waya taji da kunnenta kin matsu ayi Auren nan ki ganki rungume a jikin rooheiyn ki"
Mahreen bata san sanda ta fashe da dariya ba jin sharrin da yai mata, sai kuma maganan nasa ya bata kunya tayi saurin rufe idon ta kaman tana gaban kakus ɗin, "Allah ya rouheei ba naso ni dai bance haka ba sharri ba kyau, kuma kaga fa kana sani jin kunya yanzu wani yaji sai ya ɗauka gaske ne ai" ta faɗa tana shagwaɓe fuska.
Ajiyar zuciya ya sauqe, tom amun afuwa queen na daina sharri duk da dama gaskiya na faɗa yanzu dai wannan ya wuce na rufa maki asiri tunda kin mun har da stadadden murmushin kin nan mai sani fita a duniyar mutane ya fitar dani hayyaci naa
Lumshe ido tayi fuskanta ɗauke da murmushi tana sauraran daɗaɗan kalaman yayanta masu sanya ta nistuwa damuwa yayi nesa da ita can ta numfasa a hankali tace "Uhibbuka yah rouheei, rooheei I love you with all my heart, my king my favorite soul, my personal person"
Sosai kalaman ta suka stuma shi ajiyan zuciya ya sauqe yace "Uhibbukee qaseeran lee hurul eyn, Queen irin kalaman kin nan zasu sa na mance har sunana, gaskiya ayi-ayi Auren nan kar a qure haquri na don ni yanzu burina na ganki a gefe na a matsayin mallaki na ta har abada har aljannah Inshà Allah, fatan an dawo wanke kai lafiya?"
Uhmñ rasa abun cewa tayi sai murmushi kawai ta keyi tace "Lafiya Alhamdulillahi yayana da har naso yin qunshi Maha tace ba zata jiran ba sai na fasa"
Murmushi yayi yace 'wato dai yayanki ba? shikkenan zamu haɗe ne ai sai kin nemi faɗan yayan kin kasa, kuma Allah wa Maha albarka da taqi tsayawa da yanzu wasu gardawan sun ganemun qafan matata, yanzu dai a turomun nagani wankin kan dan naji daɗin biya ko"
uhmm rouheei ka bari sai kazo sai ka gani in yaso har da qunshi zan maka ka gani .
Kullum haka kike cewa n abari sak nazo komi in nace tom i will surprise you ƴammaya zanzo Inshà Allah kuma in nazo all those peck's da komi duka sai anmun har da hug lemme tell you ba dau komi kice sai nazo ba ke mai wayo ko? Tom ina hanya kede ki fara shirin tarbana.
Sanin rigiman sa murmushi kawai tayi tace "as you wish ya rouheei Angon Indon sa Allah kawo mun kai lafiya"
Waya suka cigaba da yi cike da soyayya da nishaɗi gami da begen junan su (Romeo da Juliet)
Maha na isawo cikin palourn waje ta samu ta zauna tace "Ummeyh nikam ina my son?" Ooh! rigimammen ɗan za kice, ai tun ɗazu yana can ku na wajan habeeby"
Shiru tayi bata qara cewa komi ba ta sa hannu a bowl da Ummeyh ke shan fruit ta ɗau yankan abarba ta kai baki.
Can suna zaune shiru kowa hankalin sa na kan TV qira ya shigo wayan Umma da itama dai-dai tana fitowa daga ɗakin ta kenan, zuwa tayi ta ɗauki qiran ganin Ameera ke qiranta.
Gaisawa suka yi, da Ameera tace Umma "'kinsan me? A'a ya akayi ko haihuwan ne yazo.
La Umma haihuwa dai tun yanzu, Umma tace "Tom naa sani ko shi ɗin ne zaki haifi ɗan baiwa"
Murmushi Ameera tayi tace "Umma ba wannan ba albishir kekam"
"Goro" inji Umma
Tom Farin goro ko ja Ummata?
Umma a hasale da ɗan faɗa-faɗa tace "Ameerah yaushe muka fara wasa dake?ki fita idona".
Umma sorry tom Ummanmu, yanzun nan muka gama waya da yaronki shine albishirin dama.
Murmushi kwance a fuskan Umma kaman an mata bushara da kuɗi, tace "dan Allah dai? ya yake? dariya Ameerah ta saka amma dai yanzu kam naci goro, Umma Allah son da kike masa ya fara yawa zamu fara kishi muma"
Umma tace "basak kuyi kishin ba dan gidanku wa ma yasan kuna yi? Kuma na fasa bada goron nikam ma kashe waya Bmbara na qirasa"
Tom Ummah daman ma zan tura masa layin ya Abdoul ko address ɗin gidan duk wanda ya samu
Yauwa ƴar kirki Allah maki albarka, ki tura masa nima zan qirasa yanzu kuma za muyi waya da Abdul ɗin nima,yauwa Ummeyhn ku ma tazo yaushe zakuzo gaidata? Dan ku kayi latti cinye staraban zamu yi.
yaushe Ummeyh tazo wayyo! daɗi dan Allah Umma ki bata wayan naji muryanta, ai zuwa ya zama mun dole.
Umma tace "Bazan bada ba uwata ba dai kina da layinta ba qira ta nikam yarona zan qira" Sallama suka yi Ameerah na dariya Umma ta kashe qiran.
Ummeyh ce ta kalleta tace "Umman yara wato baza ki haɗa ni da ɗiyata ba?
Bafa haka bane Gwaggon yara, wannan bawan Allah da na baki labari mijinta ya buge shine fa suka bari ya tafi Bauchi shi ɗaya kuma ba ɗan Nigeria ba, "Ina ji dai ya warke ai umman yara?" Ummeyh ta tambaya
Bai wani warke wa ba fa baqin hali ke damun su Gwaggon yara, Ameera kam da mijin ga sai a hankali, kinji-kinji yacce muka yi ranan, kwashe yacce suka yi ranan da Ameerah tayi ta faɗawa Ummeyh"
Subhanallah yanxu dai ya ake ciki tom?
Wai layinsa ya shiga shine nake son qiransa, Ai kuwa ya kamata yaje nasan Gwaggo kam zata yi masa masauqi ita da son yaran nan.
Nikam ma Ummeyhn yara da ya yarda ya zauna kamun muje.
Ummeyh tace "Gaskiya kam dan ya kamata muma mu gaidashi da jikin, in yaso sai mu shiga Bauchin da wuri ba?
Eh tom yanzu dai sau yayanki ya dawo muji ta bakinsa.
Mahreen tattabaru angama soyewa, sallama suka yi tai masa addu'an da yake matuqar qara masa qaunarta
"Allah kulamun dakai rouheei
Allah tsaremun kai rouheei
Allah Buɗa maka hanyoyin samun ka rouheei
Ya rabbi ...................."
Ameen y Rabbi Yar aljannah ta, Mar'atussaliha ta, ki kula sosai ko.
Insha Allah yayana
Murmushi yayi daga ɗayan ɓangaren bai ce komi ba, Ita ta kashe wayan tana mai jin annashuwa da nishaɗiii.
Tashuwa tayi tai hanyan palour itama
Bayan ta kashe wayan bai wuce da minti biyu zuwa uku ba text ya shigo wayan ta, buɗewa tayi da mamaki ta zaro ido ganin tulin kuɗin da ya Abdoul ya tura mata wai na gyaran kai, addu'oee ta kuma masa kamun ta miqe cikin farin ciki ta nufi palour.
Da sallama ta shiga palourn gefen Ummeyh ta zauna, sannu da hutawa Ummeyh am,
Wani hutawa ƴar nan ko bacci banba, ai gobe kar ma ku yarda na kama qafanku a hanyan ɗaki na dan baccin gajiyan nan duka sai nayi sa na samu naje wajan stohuwata Nima.
Umma shiga lambobin ta tayi, layinsa ta nemo tayi dialing farincikk ya cika ta jin ya shiga sai dai har ya gama ringing ba'a ɗauka ba qara qira tayi again haka..
Amjad Jin shiru bata turo masa saqo ba kuma bata qira ba sai ya ajiye wayan a gefe ya ɗan kishingiɗa akan yana yajira qiranta, a haka har bacci ɓarawo ya sace shi.
Sashen baba qarami na nufa dan hayaniyan da nake ji, tun ina shiga palourn sashen nake jin ashar na tashi, da hanzari na garzaya ciki dan jin meke faruwa?
Mama hansatu ce ke cewa "haba ke kuwa saratu me na damuwa haka har da ashar? Ai ba komi dan ya aureta bakya ga uwarsu da ubansu nada kuɗi duka ba.
Mama saratu tace "Kutumar uban can (a'uzubillahi) hansatu dan dai ba kece ba shiyasa za kice haka, ai in iyayensu na da kuɗi, nima yarona tufarkalla Masha Allah shima yana da kudin sa atou, ke hansatu har yau bakisan rayuwa na kuma bakisan ɗan Adam da son zuciya ba, sai kiga sun kwashemun yaro tass sun shuɗe sa sun lashe sa sun maida shi sakarai shagiri girbau.
Dubi fa yacce uwar tasu take mana mijinta ya zamo kaman maloho ko nace gaɓo(sakarai) komai sai abun da tace zai yi, ke baki Ga zuwansu kwanaki ba ne?
Ai wallahi abinda bazan ɗauka ba kenan ko sama da qasa zata haɗe wannan buro-uban ba da ni saratu ba in dai na cika haifaffiysr ƴar sunna ko zanyi yawo stirara Abdul bazai Aure ta ba.
Hhhh! Hansatu tana dariyan da daga ka gani kasan na makirci ne tace "saratu sama da qasan bata dai haɗen ba ai tuni kika yarje har da sa albarkazaki sa musu da addu'ar a haifa mans shiryayyun jikoki, faɗin mama hansatu tana dariyan mugunta, Kuma da kike maganan mallakewa ba sai munso za'a mallake mana yaro ba ai ba zama zamu yi ba saratu".
"Hmmn hansatu kenan ni dae Ina dede dasu duka kawai na ɓula ganye ne ina kallonsu inbasu sani ba daga shi balagaggen marar kunyan har da figeggen ubansa zasu haɗu dani tun da ba wanda ya ɗauke ni da daraja har ana maganan auren sa ban saniba tom baze auri Mahreen ba in de sunana saratu kuma nono na yasha, ai ko ke yadikko da baki haihu ba za'a faɗa maki kuma kema kyaji haushin rashin faɗa maki da akayi bare ni da na ɗau ciki wata goma na haife, in ba rashin ganin daraja ba su ya kamata na riga Gwaggo ma jin wannan zancen, ayi mu ganine in tusa zata hura wuta" Kwafa mama saratu tayi, dan kana ganinta kasan a cike take fam da masifa.
Tashuwa hansatu tayi dan maganan rashin haihuwan da mama saratu tayi ya ɓata mata kawai tayi shiru ne sai tace "tom saratu ba naje na ɗaura girki nikam kamun ya auro mana surka ta hutarmu yin aiki".
shewa suka yi suka tafa hansatu ta fice a palourn mama saratu.
Mama Hansatu tana shiga ɗakinta me zata yi in ba dariya ba, har da kama ciki can ta miqe fuska a haɗe kaman ba ita ta gama dariya yanzu ba ta tsaya tace "saratu dani kike maganar kici gaba damun gorin haihuwa ko yanzu yaranki basu fi qarfin su mutu mu zama ɗaya ba na barsu ne kawai dan taqaicin su ya kashe ki, wawuya jahila jaka mara tunani ance maki duk zamanmu dake inasonki da alkhaeryh ne ko dan Allah nake maki wasu abun ai wallahi sharri da kaina nake tura maki se dai ki samu ki stallaka in Allah ya soki tunda dai kin ɗan riqe azkar, amma ba komi muje zuwa zaki sha mamaki dan tabbas sai naga bayanki duk kuzo a bayana a auro ku amma ku haihu ban haihu ba sannan yaran ku su ɗaukaka wallahi yacce nayi sanadiyan yaron wancan shashashar matan kema ɗukda ɗan ki ya girma baifi qarfin na hallakar dashi ba (wa'iyazubillah Allah ka shiryamu). Ina ji ina ganin ɗan ki ya auri wannan kyakkyawan yarinya ga iyayenta kuɗi na qyale caɓ, ace mun iyayen baban ta sune masu sarautan Adamawa sannan na bari ɗan ki ya haɗa jini da sarauta ai wallahi sai dai bayan rai na itama ƴar taki ko mashinshini ba zata samu ba sai dai ta dawwama tana wa stohuwar kikalkin kakar su aiki kamar haka mtssswww.
Lamarin ki saratu Ba malami ba boka zugi ya isa kisa a fasa auren ke da kanki ko na ss ki stinewa yaron ki kece da asarar ba ni ba hansatu tun da ke janitalau ce baki da hankali baki da tunani, sannan ina dab da saki aikata shirka akan auren nan
Jamila(Ummey) ke kuwa haka zaki qarashi rayuwanki sai dai gani daga nesa bake ba ƴan uwanku bare uwarku ke da Nigeria ko mutuwa uwarku tayi Bazan bari kizo ba duk soyayyan da yayunkk ke maki sai nasa ya koma mugun tsana kin rasa mai ke maki daɗi a duniya, tunda a lamarin yaranki dole akwai Aure Tom sai dai suga ana Auren daɗi duk dagewan kakannin su a kansu(su Arɗo) sai nasa sunyi auren qasqanci Auren wahala.
Sai kuma ta kwashe da dariyan da sanda bangon ɗakin ya amsa kaman zai stage Hhhhhhhhhhhhh!! Sai ni hansatu, hansai tamai gari naci aradu Nasha yasin na ci dubu sai ceto
Shine bai tashi baccin da yake yi ba sai da ake qiran Sallan magrib, da salati da addu'a ɗauke a bakinsa ya farka yana miqa, jin qiran Sallan sai ya tashi ya zauna yana kai har magrib yayi caɓ astagfirullah Allah na tuba.
Tashuwa yayi bebi ko takan wayan sa ba ya ɗau buta ya shige bayi......
Muje zuwa fan's ✍️
ƳAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh🕊️
💋💋 امى بتولة💋
𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
08146292652
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
09161720046
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!!
# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚
💦💦💦💦💦💦💦
𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝘼𝙣𝙙 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣
𝘽𝙮
𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖
(𝙐𝙬𝙖𝙧 batoorl)
اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍
_______________________________________________________________
🅿️ 61&62
💋💋 امى بتولة💋
𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!!
𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄
𝐲𝐨𝐮𝐫 𝐬𝐚𝐭𝐢𝐬𝐟𝐚𝐜𝐭𝐢𝐨𝐧 𝐢𝐬 𝐨𝐮𝐫 𝐜𝐨𝐧𝐜𝐞𝐫𝐧.
𝐊𝐮𝐳𝐨 𝐤𝐮 𝐬𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐭𝐚 𝐦𝐚𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐪𝐢 𝐦𝐚𝐢 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐡𝐢𝐝𝐢𝐦𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐤𝐮 𝐚 𝐨𝐧𝐥𝐢𝐧𝐞 𝐤𝐨 𝐤𝐮𝐰𝐚 𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞-𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞 𝐚 𝐘𝐎𝐔𝐓𝐔𝐁𝐄 𝐛𝐚 𝐭𝐚𝐫𝐞 𝐝𝐚 𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐢/𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐚 𝐲𝐚𝐲𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐳𝐮𝐪𝐞𝐰𝐚 𝐛𝐚. 𝐈𝐧𝐚 𝐦𝐚'𝐚𝐛𝐨𝐭𝐚 𝐚𝐦𝐟𝐚𝐧𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐚𝐟𝐚𝐫 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐰𝐚 𝐭𝐚 𝐓𝐈𝐊𝐓𝐎𝐊 𝐦𝐚𝐬𝐮 𝐤𝐮𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐪𝐚𝐫𝐞𝐰𝐚𝐧 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐭𝐨 𝐟𝐚 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐛𝐚 𝐤𝐚𝐦𝐚𝐧 𝐤𝐨 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐞 𝐛𝐚𝐧𝐞 𝐬𝐚𝐢 𝐚𝐧 𝐠𝐰𝐚𝐝𝐚 𝐚𝐤𝐚𝐧𝐬𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐪𝐰𝐚𝐫𝐚𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐪𝐚𝐫𝐠𝐨 𝐠𝐚 𝐃𝐀𝐓𝐀𝐧 𝐤𝐚 𝐭𝐨 𝐤𝐪 𝐳𝐢𝐲𝐚𝐫𝐜𝐢 𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄
𝐌𝐓𝐍 𝐀𝐈𝐑𝐓𝐄𝐋
𝟏𝐆𝐁 - 250 𝟏𝐆𝐁 - 2𝟓𝟎
𝟐𝐆𝐁 - 5𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 500
𝟑𝐆𝐁 - 75𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 750
𝐆𝐋𝐎 𝟗𝐌𝐎𝐁𝐈𝐋𝐄
𝟏𝐆𝐁 - 25𝟎 𝟏𝐆𝐁 - 25𝟎
𝟐𝐆𝐁 - 50𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 5𝟎𝟎
𝟑𝐆𝐁 - 75𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 75𝟎
𝐌𝐮𝐧𝐚 𝐚𝐫𝐚𝐡𝐚 𝐦𝐮𝐧𝐚 𝐡𝐚𝐧𝐚 bashi😊 𝐬𝐚𝐲𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐠𝐚𝐫𝐢 𝐦𝐚𝐢𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐝𝐢 𝐠𝐢𝐝𝐚(𝐢𝐧𝐣𝐢 𝐡𝐚𝐮𝐬𝐚𝐰𝐚)
𝐙𝐚𝐤𝐮 𝐢𝐲𝐚 𝐭𝐮𝐧𝐭𝐮𝐛𝐚𝐧 𝐦𝐮 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐥𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚 𝐤𝐨 𝐭𝐚𝐛𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐬𝐡𝐚𝐢𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚
𝟎𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗
𝐂𝐀𝐋𝐋/𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏
𝐀𝐜𝐜𝐨𝐮𝐧𝐭 𝐧𝐮𝐦𝐛𝐞𝐫
𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗
𝐀𝐈𝐒𝐇𝐀 𝐀𝐋𝐈𝐘𝐔
𝐎𝐏𝐀𝐘 𝐁𝐀𝐍𝐊.
𝐒𝐀𝐈 𝐊𝐔𝐍𝐙𝐎𝐎𝐎......
Tashuwa yayi ko takan wayansa bebi ba ya shige bayi(toilet) yana fitowa ya ɗaura alwala, cikin ɗakin ya koma yaja qofan ya rufe ya nufi masallaci.
ko da yayi Sallahn magrib bai koma ba har sanda yayi Sallan isha'ee bayan sun idar da sallan ne liman ya ɗan yi tunatar wa ga al'umma(wa'azi) yana idarwa jama'an masallacin suna raguwa har aka waste ya rage mutane qalilan.
Amjad matsawa yayi wajan liman yayi masa sallama suka yi musabaha sannan suka gaisa fuskan liman a sake ba yabo ba fallasa.
Liman yace "saurayi daga ina haka dan ban cika ganinka anan ba?"
Murmushi Amjad yayi yace "malam ni ba ɗan qasan nan bane"
Ikon Allah ikon gaske yanzu tom kazo wajan wani naka ne kenan? A'a Allah gafarta malam banma san kowa ba hasali ma ban taɓa zuwa ba yanzu ma dalili ne nazo neman wani magani ne kuma na shiga jeji sosai iya shiga na ban samu ba ko alaman bishiyar ban gani ba, kuma ance mun dama anan zan samu.
wani magani ne haka? Bawan Allah
Amjad yace "𝗭𝘂𝗹𝗺𝗮𝗿 𝗱𝗮 𝗸𝘂𝗺𝗮 𝗸𝗮𝗻𝘆𝗮"
jinjina kai limamin yayi yace "kai aikam dole ka gama duba wa baka samu ba dan ba'a ta yankin nan ake samu ba sai ta jejin yankari ko can yankin Borno sambisa, amma yanzu dai a ina kake zaune(masauqinka)?
Yace "Allah gafarta malam nan bayan nan ne ba nisa"
Liman yace "to to shikkenan in ba matsala muje gida na in yaso daga nan sai ka wuce ko dan abubuwan na da qa'idodi nasan kasani ba ako ina ake shiga dashi ba.
Nagode Allah gafarta malam yanzu zanje gidan na haɗa abubuwa na na sallami mai ɗakin sai na zo.
to yaro shikkenan sai kazo, sallama suka yi da limamin ya fice a masallacin ya wuce inda yake kwana, buɗe ɗakin yayi ya haɗa komi nasa ya bawa mai ɗakin gefen sa makullin ɗakin shi kuma ya fito yayi gidan limamin.
Da ya isa gidan limamin tsayawa yayi a bakin qofan yayi sallama.
amsawa akayi wata budurwa ce ta amsa tace "ana zuwa".
yana tsaye yaji an buɗe qofan, ɗagowa yayi suka haɗa ido ita, kyakkyawar budurwa ce wacce a shekaru bata haura 20 years ba, ta buɗe qofan tana tambaya waye ne?
Nazo wajan liman ne, sai tace "tom ace masa waye?
Kice masa ɗan Qatar ne, qara kallonsa tayi kamun tace to ba na faɗa masa, cikin gidan ta koma can ta qara fitowa tace wai ka iso.
shigewa cikin gidan tayi yabi bayan ta tai masa jagora har ɗakin baqi bayan sun isa tayi masa iso ya shiga ya samu waje ya zauna ficewa tayi a ɗakin.
can sai gata ta shigo da ruwa a hanunta ajiye masa tayi ta tsugunna ta gaidasa fuskanta da murmushi shi kuwa ba yabo ba fassala fuskan nasa haka ya amsa.
wai kasha ruwa baban yana zuwa, okay nagode.
Murmusawama tayi ba komi sannu da zuwa ta tashi ta fice a ɗakin tana murmushi, bayan fitanta qofan yabi da kallo nustuwan yarinyar ya burgesa sosai.
Bayan mintuna da fitanta sai yaji sallaman liman, amsawa yayi yana sannu da fitowa malam yauwa yaro sannunka ko, waje liman ya samu ya zauna.
Durqusawa yayi ya gaida sa amsawa yayi yana yaro tashi abunka ka zauna, koma wa yayi ya zauna ya sunkuyar da kai, liman yace "yauwa baka faɗamun sunanka ba saurayi" kansa aqasa yace "sunana Muhammad Amjad Allah gafarta malam"
Masha Allah to naji maganin da kake nema ai abinda yasa ba zaka samesa ba a jejinmu na nan saboda wasu bishiyoyin an sassare wasu kuma ba zasu yi amfani ba mugaye sun riga da sun ɓata su wannan ɗinma abinda yasa na qiraka kar acan wani mugun ya gani ya ɓata kasan hausawa sunce shi mugu baida kama.
Hakane Allah gafarta malam Nagode sosai, a'a bakomi saurayi yanzun tunda kace kana samu zaka wuce ko? Eh malam tom mu kwana nan yau gobe Inshà Allah da rai da lafiya sai ka wuce yanzun bana shiga na kawo maka maganin, to Malam Allah saka da alheri Nagode sosai.
tashuwa limamin yayi ya fice a ɗakin yana faɗin "kaqi shan ruwan ko? sosa qeya yayi.
bayan fitan limamin komawa yayi ya jingina da kujeran yana lumshe ido dai-dai lokacin kuma wayan sa ya faɗo masa rai dafe kai yayi ya ciro wayan a aljihun sa da gaggawa.
Cikin gidan liman kuwa Bayan fitan wannan budurwan a ɗakin baqin bakin ta yaqi rufuwa murmushin dake fuskan ta yaqi gushe wa, zuwa tayi ta tsugunna qofan ɗakin mahaifin nata baba nakai masa ruwan nace kana zuwa,Tom ecleemat Yar baba Allah maki albarka da Ameen ta amsa tana murmushi ta tashi tayi ɗakin maman ta shigewa tayi da sallama qanwarta tasamu tana naɗin kaya,amsawa tayi ta juya ta kalleta yaya ecleemah lafiya da murmushi haka tun shigowanki? Kedai bari kawai deejah baqon baba ne tunda na kallesa nake ta murmushin da bansan dalilin yinsa ba.
kai de yaya ecleemah kode-kode? murmushin ta kuma yi bakomi fa. Can suna zaune suka jiyo muryan baba liman yana faɗin ta fito ta kaiwa baqon abinci.
Da murmushi ta tashi da sauri dan har ranta tana son qara kallon sa ficewa tayi tana faɗin "to baba" madafi taje ta haɗa masa abincin akan tray tayi hanyan ɗakin baqin, sallama tayi a qofan ɗakin ta tsaya jiran izinin shiga
Wayan ya ciro ya duba ga message na layin Ameerah ta tura masa sannan ga wani baqon number Wanda yake kyautata zaton na Umma ce dialing yayi bai shiga ba network babu "ya Rabbi" ya furta yana furzar da iska a abakin sa.
sallama yaji a bakin qofan sai ya amsa yace "shigo mana qanwata" shigowa tayi fuskanta ɗauke da fara'a kaman ɗazun kanta aqasa har ta isa gaban sa ta ajiye tray en abincin tana tsugunne kallonta yayi ki zauna mana qanwata kar ki gaji da stugunnon kinji.
Murmushi tayi ta zauna akan ledan ɗakin kanta a qasa layin da Ameera ta tura masa ya qira har kaman baza'a ɗauka ba ya kusa ending can aka yi picking, sallama yayi aka amsa a ɗayan ɓangaren suka gaisa.
Wanda ya qiran ne yace "afuwan ban gane da wa nake magana ba? Numfasawa Amjad yayi yace "Ameerah ce ta turamun layin ka"
Okay am so sorry AMJAD right? Eh shine.
Qara gaisawa suka yi ya faɗa masa nasa sunan shima.
Abdoul yace "yanzu kana inane nazo dan nasan da daren nan ba samun abun hawan da zai kawo ka gida zaka yi ba, no karka damu da safe dai in Allah ya kaimu sai na maka kwatancen inda nake in yaso mu haɗu kamun na wuce.
Har zaka koma kenan? Eh zan koma gobe in Allah yaso ya yarda.
To shikkenan Allah kaimu goben, Ameen ya Rabbi ya faɗa suka yi sallama ya kashe wayan.
Kallon ta yayi har yanzu kansa a qasa murmushi yayi yace "qanwata sorry ina wayane" kanta aqasan ba tare da ta ɗago ba tace "ba komi yaya baqo" murmushi yayi jin sunan da ta raɗa nasa "Au yaya baqo ne sunana kenan?" To yaya ko ruwan ma baka sha ba ga abinci ma na kawo maka in baba ya gani ba zaku shirya ba baison rashin cin abinci.
Karki damu zanci ko, me sunan ki qanwata? kanta aqasa har zuwa yanzun tace tace "𝗲𝗰𝗹𝗲𝗲𝘆𝗺𝗲𝗿𝗵"
Murmushi yayi wow! suna me daɗi amma kinsan me? Girgiza kai
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 22 Chapter of 25