ฦazu Waziri yasameni da maganan ฦดaฦดan Sarakunan daza suzo kallon Gimbiya MEHWISH
So nace masa Nan da sati 2
Tashuwa Ammaah en nata taqara yi ai sati biyu yayi nisa me martaba Ina laifin sati 1
Duk ma me za'ahyi ?
Murmushi yayi yace Emra'aty sati 2 ende kice Allah nuna mana dan zakiga yazo kaman gobe ne
Ta jinjina Kai shikkenan Allah sa Muna cikin masu Rai da lafiya ranan
Yace Ameen .
Kallon Gimbiya yayi
Yace Ibnateeyh kinji abunda nace ba ?
Kanta aqasa tana wasa da yastunta tace eh naji papa;
Yayinda a zuciyarta take jin kaman tafashe da kuka
Ita dae Allah yagani bawai son auren nan take ba.
Waze zauna da iyayenta intayi aure
Amma tunda de Ammaah en ta naso dolen ta tayi kodan farin cikin ta ,ajiyahn zuciya tasauqe tana Allah yakaimu a cikin ranta .
Nan ita da papa en ta da Ammaah en ta suka cigaba da hira tsakanin iyaye da Yar su.
(Niko Juyawa nayi nafice nace ayi hira lfyh)
Nace bana leqa cikin Masarauta Kuma
******* Nide cikin Masarautan Nan baya Dena bani mamaki dakuma sha'awa ,bantaba kallon hadadden masarauta irin saba
Gaskiyah ankashe dukiya kam๐ซก
Muryan me shela ne yadawo Dani daga tunanin danake .
****Yeeee kuwaaa jaamaaahn gari
Saqooo daga fadaaaa
Bayahnnn gaisuwaaaa,. An ceee a sanarrr daku ,akwai Taron da za'a yi Nan da sati 2 Wanda yayi Dede da ranan laraba
Afilin gariiii,kowa ana fatahn Allah yabasa ikon halarta Ameen.
Cigaba da shelan yayi !!!
A ya yinda kowa yaji shelan Allah Allah suke lokacin yazo, dankowa yasan akwai yinta ranar
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ณ๐ฐ๐น๐ธ
Jikinsa a mummurde yake kana Ganinsa kasan cikakken jarumi ne Kuma Wanda ko wacce mace tagansa zatai Fatah da kuma adduahn mallakar sa
( befakai abbun batoorlerh ba shiyasa nk boye abina)
Tafiya yake riqe da sirdin dokin sa
Tafiyahn sa kadai abun burgewane ga duk wani me kallo
Tafiya yayi sosai ko alaman gajiya babu a tattare dashi , masarautan yanufa, mamaki yakamani Ashe a wannan gari yake
Yan azuwa qofan farko na shiga masarautar masu gadin suka tashi suna gaidasa suka Bude masa qofa yawuce. (nace kode wanin sarkine )
Hararana ecleemat tayi tace wannan duk kyawun Yan masarautan Nan yafisu kyau
Wani hanya yadauka daga gate na farko na masarautan.
Tafiya yake, cike da mamaki nake!! nace dama haka masarautan keda girma ashede garine guda .
Dan kaman Wani qauye a masarautan ya nufa
.
Dede Wani gida yatsaya yabude yashige shida dokin nasa
( Inakan bin sa abaya)
Gidane me girma Dede Masha allah!!
Wata mata ce a stakiyahn gidan tana gyaran shinkafa
Sallama yayi yashiga amsa masa tayi tana lale marhavan da ษan albarka, yaron Umma da Abba.
Zuwa yayi ya ษaure dokin yazo ya rungumeta yagaidata
Amsawa tayi tana sannu da dawowa jarumin Umma .
Cewa yai Umma miqo natayki gyarawa
Murmushi tayi tace,: kabari inka mun surka seka tayata
Murmushi yayi!! Batare dayace komiba, ya amsa tiren yana mata gyaran .
Kallonsa tayi tace ......
Muje zuwa โ๏ธ
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฅ๐ช๐ฌ๐๐ง ๐๐๐ฉ๐ค๐ค๐ง๐ก๐ฅ
Ban yarda asanja mun labari ba,
Yacce nafara lafiya Allah kasa nakammala lafiya alfarman rasulullahi sallallahu alaihi wasallam
Mutanen kirki mutanen Amana goyon bayanku addu'oeen ku abun sone agareni ,sannan godiya marar adadi agareku masoyaa
Ya Allah duk abunda zan rubuta ba dedeba a wannan qageggen labarin Allah kayafe mun masu karantawa ma Allah kayafesu
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐๐ผ๐ ๐๐ผ๐๐๐ ๐พ๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฉ๐ค๐ง๐ฎ ๐๐ฃ๐ ๐ฌ๐ง๐๐ฉ๐ฉ๐๐ฃ
๐ฝ๐ฎ
๐๐๐ง๐๐ง๐ ๐จ๐๐ก๐๐๐ช ๐๐จ๐๐
(๐ฅ ๐ค๐ช๐ง๐ข๐ข๐๐๐ฃ ๐๐๐ฉ๐ค๐ค๐ก๐๐ง๐๐ฅโ๏ธ)
____________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 9&10
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
Bayahn sungama hira da iyayennata tashuwa tayi ta masu seda safe
Adduah suka mata duka suna samata albarka , mahaifiyar ta naqara mata faษa ,da tunatar da ita
Tace insha allahu ammaah nah
Papa ilah gadeen
Ammah ilah gadeen
Murmushi ammaahn nata tayi tace tom ibnateeyh Barakhallahu feeky, lailatoon sa'eedah Fi'amanillah koh
Murmushi tayi wa iyayennata, maida abun fuskanta tayi tarufe ta tashi tanufa qofan fita
Tafiya take anuste ahaka ta nufi sashen da ษakinta yake.
Bayan fitan ษiyar tasu mai martaba ne yajuya ya Kalli matar tasa databi tilon ษiyar tata da kallo,mastowa kusa da ita yayi ya jawota jikinsa Yana bubbuga bayanta alamun rarrashi Dan yasan meke damun xuciyanta
Habeebty kiyi hqr koh komi nufin Allah ne
Ita dayahn da Allah yabamu ma mungode masa Allah raya mana ita yai mata albarka Allah Bata zuri'ah nagari masu Albarka da miji nagari.
Da Ameen sarauniya MEERAH ta amsa masa tana Share kwallah ita kadai tasan meke damunta ta a zuciyanta๐ฅน
Cigaba da rarrashinta yayi ,da nuna mata ษimbin kyautar da Allah yayi masu ta hanyan wannar ษiyar tasu ษaya, wacce ko Wani ษa namiji bazeyi abunda takeyiba
Daga rarrashi kuwa se zancen soyayyah
(kaga su Mai martaba da soyewa, kar uwar dakina MEHWISH tajini).
Safiyar alkhairy iyayen gimbiya
๐ฐ๐ผ๐น๐ฐ๐ณ
**AMJAD kuwa tuni ya taya Umman tasa komi suka kammala ( kaman mace)
Yaje yai wanka yasake shiga
Karkuso kuga irin baiwar kyawun halitta da Allah yayi ma wannan jarumi Masha allah.
Zaune suke suna cin abinci da iyayen nasa duka.
Abban sa ne yace jarumin Ummansa, ya naga yau an dawo jejin da wuri ko kwana ba'ahyiba?
Lumshe Ido yayi bayan yacinye abincin dake bakinsa,yace Abba nayi kewan Ummata ce shiyasa
Cire hannu Abba yayi a abincin Yana dariya!!! Wai kai AMJAD Umman Nan taka kewanta zebari kaje nisa damu kuwa?
Saurin ษata fuska yayi Abba ni banson maganan nesa en nan.๐ฅน
Murmushi Abban nasa yayi yace tom nadena amma gwanda kadena kewar matata kaima kaje kayi mata kayi kewarta.
Sassanyar murmushi yayi dama yasan kwanan zancen inde abban sa ne
Abba tom ai Ummata ce ,mata daban Ummata daban
Kuma kaima kaje wajan Umman ka
Yafaษa yana kwantar da kansa kafaษan Umman tasa dake basa abinci abaki dama tana jinsu itade se murmushi takeyi batace qala ba.
Allah yagani a duniya batada kaman AMJAD enta
Tana sonsa sosai sosai โน.
Abba yace au tanan ka ษullo ko shikkenan naji anbar wannan zance
Zannemo kaima kanemo matar ka ah to.
Umma ce ta Tari numfashin sa, kaga Abban sa kadena takuramun yaro ,shida ummansa.
Abba yace au wai haษe mun Kai zakuyi tom shikkenan ai nayi shiru tunda Umman ka tasa baki
Dariyah yayi sanda haqoran sa suka fito kaษan farare tass
kallonsa kawai nake Ina kaga mazajen aljannah ( ba akwai hurul eyni ba)
Kyau kam Masha allahu,ga kyawun fuska gana sura gana Hali
( Inji ecleemat wai aunty Barrister kiji storon Allah yaushe kika zauna dashi kikasan halinsa)
Bayan sun kammala cin abincin dukansu, Ummansa ce ta tashi zata haษa kwanukan, hana Umman tasa tattare wajan yayi,yace Ummah na kihuta abinki gaki da ษan ki ai inde ina kusa bazan bar Ummah ta tawahala ba.
Yatashi ya tattara mata komi
Yakai ma'ajiyar sa yadawo ya kwantar da kansa cinyan Umman sa, shafa suman kansa tayi.
Allah maka albarka jarumin Umma
Allah nunamun auranka
Allah baka mata tagari dazata kulanmun dakai sosai
Allah baka Yaya masu albarka da biyayya da tausayi.
Idonsa a lumshe yana jin wani irin daษi Gani yake duk duniya ba uwar dakeson ษanta kaman Umman sa shiyasa shima yake sonta sosai.
( ycn qalyanka Allah ne kadai yasan sonda nakewa batoorlerh)
Abban sa najin su , yanajin farinciki da Kuma qarin qaunar matar tasa da ษan nasu ษaya tol na mamayesa.
Ahaka suketa hiransu har dare yaja lokacin bacci yayi.
Har ษakin sa duka suka rakasa , addu'a Ummansa tayi masa ta shafa masa,ta lulluษe sa
Ayi bacci lafiya jarumin Umma.
Shikuwa se narkewa yake kaman yaro ( katon gardi dashi)
Haka suka barosa a ษakin sa bayan sunrufe masa qofa, ษakin su suka wuce suka kwanta dan yin bacci ganin dare yayi.
Bayan sun shiga sun gama shirin kwanciya sun kwanta, Abbah ne yaja matarsa ya rungumeta yace Allah maki albarka yasaka maki da aljannah MARYAMATOU NAH
Lumshe Ido tayi tace ameeen Abban jarumin Umma, abun lulluษuwa yaja ya rufe su...
Safiyar alkhairy iyayen AMJAD
Se dakuuu ( inji hajjourh )
Muje zuwa
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฌ๐ฎ๐ฟ ๐๐ฎ๐ฟ๐ธ๐ถ ๐ฐ๐ฒ๐ฒ
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐ฆ๐๐ผ๐ฟ๐
๐๐ป๐ฑ
๐ช๐ฟ๐ถ๐๐๐ฒ๐ป
๐๐
๐๐ฎ๐ฟ๐ถ๐ฟ๐ฎ ๐๐ฎ๐น๐ถ๐ต๐ ๐ถ๐๐ฎ๐ต
Littafinamu ba Wani me tsayi bane a taqaice zamuyishi inade fatahn saqon danakeson isarwa ya isa yacce akeso sannan Allah bamu dama da iKon bin gskyh da Kuma Dede โบ๏ธ
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
____________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 11&12
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฝ๐ธ๐ถ๐ด๐
๐ธ๐ฐ
Cikin babban birnin kaduna
Anguwan GRA anguwa ne dake ษauke da manyan ginunnuka manyan gidaje sannan anguwane da ba cikowan mutane sede ษai ษai ku ,sekuma masu tsaron gidaje.
Bangare guda kuwa wani babba gidane nagani nafada na hanga wanda yafi ko wannen ษaukan hankalina, sojojine kewaye da gidan tundaga waje har cikin gidan.
Gidane babba sosai wanda haraban gidan ke cikeda manyan motoci iri iri daga mabanbanta company's!!! Sojojine kota Ina a gidan da Alama de gidan Wani babba ne kuma me kuษi.
Batanan gidan wani qaramin yaro nagani kyakkyawa dabaxe wuce shekara 3 aduniya ba yana wasa da ball Yana gudu yana dariya har cikin babban palourn gidan.
Wowww shine abunda nafurta ganin irin haduwa da tsaruwan wannan palour
Palour ne babba me ษaukeda manyan kujeru blue colour qirar Italian royel chair's
Fadin tsari da haษuwan gidan nan ษata bakine
Yaron ne de yayi sama Yana Hawa steps en Dan zuwa ษaki.
Wani ษaki naji alamun mosti aciki. leqawa nai Dan ganin menene
Wata dattijuwace na hanga zaune kan sallaya da Alama ta idar da sallah ne ganin hannuwan ta sama tana adduah
Faษi take::: YA Allah ka bayyana mun shi inyana Raye ,inkuma baya Raye Allah nayafe masa Allah kasadashi d annabin rahama
Addu'oee takeyi tana hawaye ,( nide danake gefe Ina cikide mamaki dakuma al'ajabi).
Ganin wannan yaron yafaษo mata a jiki Shafa addu'an tayi ,tace angon! ya akayi? Da maganan sa kaman gwaranci(gwamanti) magana be nuna sosai ba yace'' gilani cayi danca( granny shayi zansha).
ฦagasa tayi tace tom mijin gilani.tashi muje Koh,cire hijab en jikin ta tayi nannade sa.
ฦaukansa tayi sukayi palour me aikinsu ta qwalawa qira ,tazo ta stugunna hajiya gani,yauwa indo ahadawa little tea ko musamman yaษagoni wai zesha shayi, ranki ya daษe banda rigiman wannan miji naki ai da seyaxo yafaษamun kawai ba seya tasoki ba,ai in beyi haka ba indo be yi rigiman ba kede jeki kawo mana kawaiุ tace tom hajiya ta tashi ta tafi Dan kawo masa tea en, hira suke da wannan yaron yanamata gwalantinsa da maganansa dabai nuna sosai ba.
Da sallama ta qaraso palour miqawa Hajiya cup tayi ranki yadaษe ga shayin me gidan naki, murmushi tayi ta amsa yauwa indo Allah biya angode, bakomi ranki yadaษe tafaษa tana miqewa tayi hanyan kitchen.
Miqa masa shayin Hajiya tayi ta zuba masa ido tana Kallon yaron dake shan shayinsa hankali kwance murmushi tayi idonta akansa, da alama de ta faษa duniyahn tunani, seda yaron yasa mata cup na tea en abaki kamun tadawo daga duniyan tunanin datake, cewa yake kica cii gilani murmusa wa tayi tana kauda fuska Yana kan tura cup en fuskanta akan setasha , dayaga taqi seya saka mata kuka!!!!
Dede da sallaman Wani dattijo yashigo palourn sanye da kayahn sojoji a jikinsa.
Amsa sallaman tayi tana masa sannu da dawowa!! yayinda yaron kuwa yana ganin wannan dattijo yasauqa yaje wajansa da gudu Yana kuka, ษagasa yayi waye ya taษamun aboki yasamun shi kuka na harbesa?
Yaron yace afoki gilani ce nafata cayi na taca taqi ca yafaษa yana nuna masa cup en hanunsa
Wannan dattijon murmusa wa yayi yace to nibani Nasha aboki tunda ita taqi sha batasan akwai daษi ba Koh?
Daga kai yaron yayi ya sa masa cup en tea en a baki kurba dattijon yayi yana girgiza kai yace kai shayin aboki bade daษi ba daษi yawuce grannyn ka kuma kar ka tsammata ko, dariya yaron yasaka yana eh afoki an anmata ba kuma.
Sauqe yaron yayi yaqaraso gefen matar tasa yazauna yana Hajiya ta Barka da gida, Sansanyar murmushi tamasa, tashuwa tayi takawo masa ruwa yasha tace sannu da hanya baban Yara.
Murmushi yamata sannu da zaman gida Maman Yara
Sauqe kanta tayi qasa tana wasa da zoben hanunta idonta atake yakawo kwallah!!! Kallonta yayi Hajiya ta lafiya ko kukane tarban da za'a mun ban ko hutaba?
Kukan kuwa tasaka tana yallaษoi ya labarin yarona tafaษa idonta na zubar da kwallah
Kallonta yayi bece komiba
Kuka wannan dattijuwan da aqallah takai shekara 48 tafashe dashi
Kallonta alhajin yayi yace.........
muje zuwaaaaaa masoyaaa โ๏ธ
Dan jin menene take wa kuka?
Me take nufi da yaronta?.
Sannan kuma addu'an me take nufi?
Duk wannan amsoshi zamu samesu ne inmuncigaba da bibiyar wannan labari namu me suna
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
Allahummah salli ala sayyiduna Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
YAR SARKI CEE
๐น๐น๐น๐น๐น
๐ฆ๐๐ผ๐ฟ๐
๐๐ป๐ฑ
๐ช๐ฟ๐ถ๐๐๐ฒ๐ป
๐๐
๐๐ฎ๐ฟ๐ถ๐ฟ๐ฎ ๐๐ฎ๐น๐ถ๐ต๐ ๐ถ๐๐ฎ๐ต
(ourmman batoorlerh ๐ฅ)
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
__________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 13&14
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
Hajiyata ,nazaci kinษauki wannan amatsayin qaddaranmu
Yau shekara 30 Amma kusan kullum se kinyi maganan ษanki ษanki Nimafa yaro nane , haryau banjin akwai yaron da nakewa sonda nake masa ,Amma a hakan nima na haqura kema kisa haquri kinji muta addu'a kuma mu miqa lamarinmu ga ubangiji
Kaman yacce muke adduah kullum in Yana Raye ko a inane Kuma inda rabon haษuwanmu dashi kamun Rai yayi halinsa Allah yhadamu
Inkuma ba rabon haduwanmu Allah masa albarka yakaresa Ako ina ,inkuma baya Raye Allah jiqansa mude munyafesa yafaษa da sigan rarrashi.
Kwantar da kanta wannan dattijuwan tayi a kafaษan sojan mijinta Yana lallashinta.
Little ne yazo shima Yana hawaye yanacewa gilani cidena kuka Nima danyi inbaci denaba
ฦaukansa tayi ta rungume sa tana share nata hawayen nata murmushi tayi nadena mijin gilani ta sumbaci goshinsa kwantawa yayi ajikin kakar tasa ba jimawa bacci yaษaukesa.
Kallon mijin nata tayi ,baban Yara Allah yaronnan kallon yarona nake masa sosai komi nasa kaman na yarona Murmushi Alhajin yayi Hajiya ta rigima yafaษa ya miqewa. ฦauki mijinki muje ki kwantar dashi nikuma atayani shiryawa, ko de miqosa naษaukesa kar ya wahalar mun da mata murmushi tayi tace yallaษoi kai de kahuta murmushi yayi Allah maki albarka Hajiyata
Tace Ameen yallaboi suka tashi sukayi sama ...
๐๐ถ๐ฑ๐ฎ๐ป ๐๐ A๐บ๐ท๐ฎ๐ฑ
Bayahn yatashi bacci yayi salla๐ต yataya ummansa ayyuka ๐ฆ๐๐ป๐ธ๐ฎ๐ฟ๐๐ฎ hansti yayi.
Abbansa zefita kasuwa yace Abbana tsaya mufita tare, yace tom ษan Abbansa na tsaya ,dukda dama a staye nake
Dariya Ummansa tayi, jarumin Umma yakamata amun surka fa adena barina ni ษaya a gida nima.
Bayahn yaja dokinsa yace tom Ummana angama, murmushi tayi tace tom Allah tsaremunku duka adawo lafiya addu'a ta musu sosai
Sannan suka fita, abba ke tambayansa yaushe zaka dawo? yace Abba insha allahu bazan wuce kwana biyu ba, yace kakula sosai fa da jejin nan Allah Kuma yakareka yatsare mana kai , yace Ameen abbana mesona
Jan kunnensa yayi wato dan ba Ummanka shine Wani abbana mesona da tana nan kuwa ba za'a cemun haka ba nasani!! Murmushi yayi yana Abba ai seka cireman kunne, inna cire maka kunne kam kace ummahn ka zata kai ni qara ai, murmushi yayi Allah barmun ku Abba na da Ameen Abban nasa ya amsa sukayi sallama da abban nasa.
Yayinda shi yayi hanyan jeji, abbansa kuwa yayi hanyan tafiya kasuwa ,Wanda ke cikin masarautan
Tafiya yake anuste ,tafiya irin ta jarumai ( ba na mata maza ba)
Sanda ya isa bakin qofan fita garin masu gadin yauma saida suka gaidasa, amsa masu yayi ataqaice kaman koda yaushe yawuce.
Bayahn fitarsa a masarautan ne yahau dokinsa yayi hanyan jejin.
Wannan kenan....
*******
GIMBIYAA MEHWISH
Bayahn tabar wajan iyayen nata ษakinta takoma, zagaye dakin take tayi tarasa meke mata dadi
Ahaka de har tagama Shirin bacci takwanta
Safiyar alkhairy uwar dakina MEHWISH
( Deejerhn mu MEHWISH na gaidaki)
**** Tafiya yake akan dokinsa sosai yayi nisa a wannan jejin
Bishiyan dayake nema yagani tsayawa yayi a wajan Yana ciran ganyen dakuma sassakensa bayan yagama yacigaba da tafiya dan dubo ษayan mahaษin har lokaci yatafi besamu ba.
Sosai yadudduba ษayan mahadin maganin amma besamu bishiyan ba haryanzu
Gashi lokaci yaqure masa dare yafara yi wannan yaja dole ya kwana ko fin kwana ma a jejin, A gefe ษaya na zuciyarsa kuwa Ummansa yake tunani bayaso ko kaษan yayi kewanta ko yawuni be ganta ba bare kwana( Allah tsaremun ke a ko ina Umma ta)
**A masauratahn kuwa sosai ake shirye shirye ba kama hanun yaro......
Yayinda Nima ourmman batoorlerh nake qara Shiri danbawa idona abinci
Sunan littafin ๐๐ฎ๐ฟ ๐๐ฎ๐ฟ๐ธ๐ถ ๐ฐ๐ฒ
Daga taskar
๐จ๐๐ฎ๐ฟ ๐ฏ๐ฎ๐๐ผ๐ผ๐ฟ๐น โ๏ธ
๐ง๐ฎ๐ธ๐ ๐ฎ ๐ธ๐ผ๐ฑ๐ฎ ๐๐ฎ๐๐๐ต๐ฒ
*duk abunda yake ba Dede ba Allah kayafemu masu karantawa da me ๐ฟ๐๐ฏ๐๐๐ฎ๐๐ฎ ๐ฑ๐๐ธ๐ฎ๐ฅน
Allah kaimana rahama alfarman rasulullahi sallallahu alaihi wasallam โฅ๏ธ
๐๐น๐น๐ฎ๐ต ๐ธ๐ฎ ๐ฑ๐ฎ๐ณ๐ฎ๐บ๐๐ป ๐ถ๐๐ฎ๐ฟ ๐ฑ๐ฎ ๐๐ฎ๐พ๐ผ๐ป ๐ฑ๐ฎ๐ป๐ฎ ๐ฑ๐ฎ๐๐ธ๐ผ ๐ป๐ฎ๐ธ๐ฒ๐๐ผ๐ป ๐ถ๐๐ฎ๐ฟ๐๐ฎ ๐๐ฎ ๐๐ฎ๐ป๐ป๐ฎ๐ป ๐น๐ฎ๐ฏ๐ฎ๐ฟ๐ถ ๐ฏ๐ถ๐ท๐ฎ๐ต๐ถ ๐ฟ๐ฎ๐๐๐น๐๐น๐น๐ฎ๐ต๐ถ ๐๐ฎ๐น๐น๐ฎ๐น๐น๐ฎ๐ต๐ ๐ฎ๐น๐ฎ๐ถ๐ต๐ถ ๐๐ฎ๐๐ฎ๐น๐น๐ฎ๐บ
ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl
Justice Hareeyh๐๏ธ
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฟ๐ค๐ข๐๐ฃ ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฉ๐ ๐๐๐๐๐ง๐ ๐ช, ๐ ๐ช ๐ฉ๐ช๐ฃ๐ฉ๐ช๐๐๐ฃ๐ ๐ ๐ฌ๐๐ฃ๐ฃ๐๐ฃ ๐ก๐๐ฎuka:-
08146292652
๐พ๐๐๐ฉ ๐ค๐ฃ๐ก๐ฎ.
09161720046
๐๐ค๐ช ๐๐๐ฃ ๐๐๐ก๐ก ๐๐๐จ ๐ค๐ฃ๐, ๐ญ๐๐ข๐ช ๐ข๐๐ ๐ช ๐ฉ๐๐ก๐ก๐๐ฃ๐ ๐ช ๐ ๐ง๐๐๐ช๐จ๐ ๐ข๐๐ ๐จ๐๐ช๐ฆ๐, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐!!!
# ๐พ๐ค๐ข๐ข๐๐ฃ๐ฉ
# ๐๐๐ ๐ &
# ๐จ๐๐๐ง๐
๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ๐ฆ
๐ฌ๐๐ฅ ๐ฆ๐๐ฅ๐๐ ๐๐๐
๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
๐๐ฎ๐ด๐ฎ ๐ฎ๐น๐พ๐ฎ๐น๐ฎ๐บ๐ถ๐ป ๐๐ฎ๐ธ๐ ๐ฎ๐ธ๐ผ๐ฑ๐ฎ ๐๐ฎ๐๐๐ต๐ฒ
( Uwar batoorl )โ๏ธ
ุงูููู
ุตูู ู ุณูู
ุนูู ุณูุฏ ูุง ุฑุณูููู saw๐ค๐ค
______________________________________________________________
๐
ฟ๏ธ 15&16
๐๐ ุงู
ู ุจุชููุฉ๐
๐ฝ๐ธ๐ถ๐ด๐
๐ธ๐ฐ
Garin Kaduna anguwan GRA qarfe 10:40am nasafe acan yamun.
As usual addu'a yauma na sameta zaune kan sallaya takeyi da alama de abun yana damun ta sosai dan hawaye ne a fuskan ta shaษe shaษe.
( Allah maji roqon bawansa ne, komi yadameka aduniya , kama allah da manzonsa ka kama adduah insha allahu, allah xe sassauta maka komi).
Bayahn ta idar da addu'an tashafa hawayen fuskanta ta share ta tashi ta naษe abun sallahn da hijab nata tafito ta ajiye a Waldrop, ta fito tayo qasa palour dan jiran dawowan mijinta da suka fita tareda jikan nata.
Zaune take a main palourn nasu tana kallon labarai a tv dake maqale a bangon palourn duka hankalinta na kan labaran, sallaman da akayi yasata juyawa murmushi ne shimfiษe a fuskan ta tana amsa musu maraba da baban yara da angon granny, zama sukayi alhajin yace yauwa Hajiya maman yara, ganin tashin yau matan nasa damuwan da sauqi fuskan ta asake hakan yamasa daษi hira suke suna kallon tare, little ne yasauqa yaje wajan tv yaษauko remote, Hajiya ce tace angon granny miqo karka shiga wani wajan takowa yayi yakawo mata yana un gilani aci ci canja mun doyi doyi an gani ( cartoons), amsa Hajiya tayi tom rigimammen miji kawo insaka maka masu fitina kaman kai sauya tasha tayi aikuwa ta stallen sa ya nemi waje ya zauna yana kallon cartoons en, Alhaji na kallon su yana murmushi.
Bayan wasu awanni
Zaune suke a palourn nasu alhajin na aiki a system yayinda Hajiya da little ke karatu
Me aiki ce tayi sallama a palourn stugunnawa tayi tagaida alhajin amsawa yayi da fuskansa ba yabo ba fallasa, qasa da kanta tayi hajiya akawo abincin nan ne ko abari a dinning? Ah ah indo kawo nan kekam, amsawa tayi ta tashi takoma dinning area ta kwaso abincin takawo masu nan palourn en, data gama kawowa tajuya takoma.
Hajiyan ce da kanta ta tashi tayi saving nasu.
( dukda stufanta bata bari me aiki tamata komi na miji wonderful haka akeson mace, bakaman wasu matan namu ba hatta shinfiษan miji se an masu Allah kyauta)
Suka zauna cin abincin daren
Bayahn sun kammala hajiya da kanta tahaษe komi me aikin ta qwalawa qira tazo tadaga kwanukan tayi kitchen dasu.
Little yace gilani kallonsa tayi tace na'am angon granny ,gilani namaki addu'a da nabi apoki na macallaci ai!!!
Ta kallesa, tom kanari mijin granny faษamun mekace a addu'an naka?
Washe haqora yayi yace
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 2 Chapter of 25