Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
baza ki masu magana ba zasu karyani, nikam miqoman wayata na qira habeeby yazo ya ɗaga mun wannan shugabar marassa ji ɗin. Me Maha zata yi in ba kuka ba, har da bubbuga qafa tana ta tura baki, Umma ce ta kalleta tace "haba Gwaggon yara ki dubi girman Allah da Manzonsa ki kulamun ɗiyata dan ma anyi kewanki" Murmushi Ummeyh tayi ta buɗe hanun ta zo maman abunki Ummeyhn ta, da sauri Maha ta matsa kusa da ita ta shige jikinta sai dukansu ita da Mahreen suka sa kuka Ummeyh sai yau za kizo? Jan kumatun su tayi farin cikin Ummeyhn su ba dai ganinan ɗin nazo ba kuma lafiya har naga ababen qaunata. Mahreen tace "Ummeyh yaushe kika zo amma?" Ummeyh ta bata amsa ai tun lokacin da kuka fita yawon ku nazo gashi sai yanzu kuke dawowa tun safe har yamma. Turo baki Maha tayi tace "Ummeyh bafa yawo bane munje wanke kai ne" ta faɗa tana cire rolling en da tayi da mayafin abayan da yake jikinta tana nunawa Ummeyh kan ta, dede soja ya shigo palourn yana waya, gashin nata da yasha gyara ya zuba ma ido, shi baima san yayi hakan ba. Ummeyh na kingani yayi kyau ko? Murmushi Ummeyh tayi ta sumbaci gomshin ta ,wowww! ibnateeyh o boɗi masin. Turo Baki tayi nifa Ummeyh banson yaren nan gwan da kimun da Hausa ko larabci zan fi ganewa, Ummeyh tace "ai kuwa dan gidanku dole kiso dan kuwa yaren ki ne tunda ubanki gaba da baya bafulatani ne, Turo baki ta kuma yi. Ummace tace "Auta ta kanki yayi kyau sosai koh ki qyale Ummeyh". Murmushi tayi ta koma jikin Umma tace "yauwá Umma ta ina sonkiiii. Stoki kaɗan yaja, Ummeyh da ta jiyo stakin ne ta ɗaga kai habeeby kaikuma kai da wa? Ɗan haɗe fuska yayi Ummeyh issuen tafiya turkeyn nanne, tom habeebyn Ummeyh if possible kaje mana cuz you don't have to worry ur self pray for all blessings in the mission, Ummeyh I don't think there's something good there but I will keep on praying kuma ku tayani da addu'a da ni gaskiya ma banson zuwa dan banason qara yin nisa da gida. Mahreen ce tace "ya habeeby niko da kaban Aron matsayinkan nan dan mugun son zuwa turkeyn nan nake naje naga ko duka garin tolo-tolo suke da kawai" ta faɗa tana dariya. Caɓ rabani da ya Abdoul reeyh(Mahreen) me ya kaini? Zaro ido tayi ta kallesa ta kalli Umma ta kuma kallon Ummeyh da ita kanma bata fahimci abinda suke nufi ba, Tura baki tayi ts tashi tayi ɗaki da sauri. Ummace ta murmusa nasu na manya Allah ya shiryeka gashi katayar mun da yarinya kai kuma ba'a isa a fada naka ba, sosa kai yayi, Ummeyh tace "ban gane ba kumun bayani" Ummah tana dariya tace "bakomi fa Gwaggon yara" taɓe baki tayi in tayi tsami zanji ai". Harara soja ya jefawa Maha da tun ɗazu hankalinta yake kansa, taɓe baki tayi ta ɗauke idonta akan sa ,tana magana qasa qasa danma kasamu ana kallonka, Qwafa yayi zamu hadu ne yarinya "Ummeyh tsarabafa" Maha ta faɗa tana kallon mahaifiyar ta, Ikon Allah ikon gaske ni Jamilatu tsaraba tun yanzu? Tom ban kawo ba kuma kona kawo bazan bada ba kiqwata na qarfi ne tunda tun ban huta ba kike tambayan staraba. "Ayyade Ummeyh nikam in wani abun nayi ki faɗamun in baki haquri kaman anshiga tsakaninmu Ummey" ta faɗa tana kallon gefen da soja yake Dariya Umma ta saka dan tana kallon su duka, a ranta cewa take "Allah dai ya shiryamun ku yaran nan ya nuna mun bikinku" Ba wanda yashiga tsakaninmu sai rashin jinki, kina fara ji zamu shirya Yanzu dai Ummeyh na gane wato qarya da gaskiya aka kista maki kika yarda wai bana ji, shikkenan Allah zai sakaman ta faɗa tana yin hanyan ɗakinsu. Murmushi Ummeyh da Umma suka yi duka suka bita da kallo, Kaikuna kwashe ledodinnan kasa kayakin a fredge kan Abban ku yazo ya gani Yanzu umma dan Allah dan kawai yarinyar nan ta qara renani ni zan mata aiki, "Zaka tashi ne ko ni natashi na kwashe" Umma ta faɗa tana yunqurawa. Tashuwa yayi yana tura baki gaskiya Umma nikam ki dena sawa ana renani, Ummeyh de tana kallon sa yacce yake tura baki, Umman yara duka yaranki shgwaɓaɓɓu habeeby ma dakansa yana tura baki kaman mace Dariya Umma tas aka danma ɗan ki ne ni babu ruwa na, Tashuwa yayi ya kwashe abubuwan da suka kawo duka yasa a fredge harda bread en. Dede Maha tashigo ɗakin wayan Mahreen ya ɗau qaran neman agaji(qira). Har zata wuce ta cire kayan jikinta da ta tuna kuma tana banɗaki ne sai ta ɗau wayan ganin ba layin ya Abdoul bane sanda ta bari ya kusa tsinkewa ta ɗauka Tace "Hello tana sallah" Assalamualaikum ya ke kyakkyawa ma'abociya nistuwa da kuma tarin hankali fatan kin koma gida lafiya? Cire wayan tayi a kunnenta ikon Allah kaga mutum kaman kurma ance masa tana bayi ya dage sae zuba yake kaman kurna, can tace "Malam ance maka tana sallah ba ita bace qanwarta ce haba" ta faɗa tana hararan wayan kaman mai qiran na ganinta. Murmushi akayi a ɗayan ɓangaren ta yacce sautin murmushin bai ɓuya ba dan sanda taji sound ɗin, yace "dama ba ita na qira ba ai Malama ta malam kece nake nema" Tom wrong number don banyi da kowa ze nemen ba malam kashe waya, Dariya ya ɗanyi ya tsaya,s hankali cikin zazzaqar muryansa da kaman ba na miji bane yace "everything about you is special I like the whole you beauty" Turo Baki tayi kaman tana gaban sa, sai kuma kaman ya sani yace "afuwan lemme explain my self ko Hajiya, Sunana 𝑨𝑺𝑬𝑬𝑭 𝑴𝑼𝑯𝑨𝑴𝑴𝑨𝑫 𝑨𝑯𝑴𝑨𝑫, asalin ɗan kano ne ni so aiki ya kawo ni Kaduna da rabon Allah zai haɗani da future wife na, nine wanda kika kusa yasarwa a plaza. Shiru tayi bata ce komai ba, jin tayi shiru sai ya qara murmusawa yace "Am apologizing for what I deed to you cutie, ya kamata na baki haquri beauty cuz is my fault" Ai jin yace beauty bata san randa tayi murmushi ba shiri ba tace "Bakomi ya wuce handsome makaho" Ta basa dariya jin yacce ta kuma cewa makaho amma dai yace "Ooh! so that mean you already looked me up and down, though I know am not handsome you are just kidding" Maha fuskanta da murmushi tace "No I mean it keep joke a side you're handsome" Murmushi yayi, dan har ransa yaji sunan ya burgesa, to ko zan iya jin sunan malama beauty? Sunana 𝐌𝐀𝐑𝐘𝐀𝐌 𝑨𝑩𝑼𝑩𝑨𝑲𝑨𝑹 𝑨𝑹𝑫𝑶 amma ana qirana da 𝐌𝐀𝐇𝐀. Wow! very nice name sunanki yayi daɗi kaman yacce kike da kyau duk masu suna Maryam daban ne a cikin mata so ke acikin masu suna Maryam ɗin ma you're the best, special and unique, ban taɓa jin irin nickname na sunanki ba kaman sunan larabawa gaskiya yamun daɗi. Murmushi tayi tace "mu ba larabawa ba amma dai a jiddah muke zaune da parent na, nan Kaduna munzo gidan uncle namu ne. Wow! kaman fa yacce nace da farko ke ɗin ta daban ce, Yanzu dai hope za'a ke ɗaukan call na? kuma za'a bani dama nake zuwa kallon wannan kyakkyawan halittar sarauniyar kyawawa? Lumshe ido tayi, ba damuwa Insha Allah, kamun dai mu koma dan very soon zamu bar maku Nigerian ku. Dariya taso basa jin wai Nigerian ku sai yace "Noo ai ko kin koma jiddahnku nima zan biki har can, kinsan ance garin masoyi baya nisa, hope am not late ba'a rigani ba? Rufe idonta tayi da hanunta tana dariya, late like how? Gyara zaman sa yayi ya qara riqe wayan dan sosai yarinyar ta shiga ransa sai yace "late like I said, kinsan kyakkyawa irin ki ba lallai ace har War haka wani bai sace zuciyan ta ba" Imahreen ta fito bayi ta tarar Maha na rungume da pillow tana waya, tsayawa tayi kallon ikon Allah Maha da waye kuma, wucewa tayi abunta dan ta shirya. Cike da farinciki da annashuwa suka yi sallama tana ta murmushi, ajiye wayan tayi bata ko kula da Mahreen dake shafa mai ba, ta faɗa kan bed nasu tana rufe ido. Mahreen sai ta kwashe da dariya dan abun ya bata dariya( JJC), sai tace "lafiyan ki kuwa Maha kar dai gamo ki kai?" Tashuwa Maha tayi tace",au wai dama har kin fito? Ba naje nayi wanka nazo kisha story Adda" ta faɗa tana yin hanyan toilet ɗin. Murmushi Mahreen tayi a fito lafiya Gimbiyar ya habeeby a bani shafa-labarin shuni. Shiryawa Mahreen tayi cikin riga da wando Pakistan fari ta yafa mayafin a kanta bayan tayi simple makeup, tasha kyau kaman ka sace ta ka gudu. Maha na fitowa banɗaki tana ganin Addan ta tace "Wow! Gaskiya kinyi kyau sosai Addah kaman ya Abdoul ne zai zo gaskiya ya kamata yaga wankan nan bana gama nayi maki photo na tura masa. Murmushi Mahreen tayi tace "Ni dai damuwana ki gama da wuri ina jiran story a bani nasha. Sharp-sharp ta gama komi Riga d skirt ta saka ƴar kanti, rigan blue da rubuta a gaban ansa "𝑪𝑳𝑨𝑺𝑺𝑰𝑪 𝑮𝑰𝑹𝑳" a bayan kuma ansaka "𝑴𝑨𝑯𝑨 𝑩𝑬𝑨𝑼𝑻𝒀 " Da Black skirt me step step na net ta ɗau Black cap ta ɗaura. Awwwn!! duk da ba tayi kwalliya ba kar kuso kuga haɗuwan da tayi, dan ko kwalli bata saka ba, amma ba zaka kalleta ka kau da kai ba barin ma yacce tayi da gashinta da yasha gyara. Zama suka yi a bakin gado tace Addah kinsan me? No ban sani ba sai kin faɗa Gimbiyar ya habeebyn mu. Haɗa fuska tayi, wallahi kinji na ranste za kisa na fasa faɗa maki gwanda na bari a ciki na ya kashe ni, ki daina haɗani da wancan sojan nikam. Danne dariyan ta tayi, to an daina qanwaty, Yauwa dan dai inason faɗa maki shiyasa zan faɗa maki inba haka ba Adda kin ɓatan mood. Ina wanda ya bugeni a mall da muka je ɗin nan, Mahreen tace "Ban gane ba" Adda wanda fa kika bawa numbern kin nan. Ooh na tuno me ya faru ko haryanzu ba ki haqura ba? nikam ma bai qira ba har yanzu. Murmushi Maha tayi! To ai ya qira har munyi waya, ba ma kiji yacce muka yi dashi, nan ta kwashe duk yacce suka yi ta faɗa mata tana ta murmushi. Mahreen ba sai ta fara dariya har da riqe ciki, yanzu wato ke da kika qi bada number yen yen yen shine har da dagewa kiyi waya haka? Sai taci-gaba da dariya kawai. Haɗe fuska Maha tayi tace "Kinga Addah banson dariyan nan kin sani, ko da yake ma ai akwai gobe zaki qara tambaya na labari na baki" ta faɗa tana tashuwa. Kamo hanunta tayi tana danne dariyan sorry yah ukhteeyh bazan qara ba dawo mana bamu gama ba ta handsome makaho Maha har da murmushin ta jin anqira handsome Yanzu dai before nayi advising naki akan soyayya tell me 1 thing. Ya kike ji akansa a ranki? Are you in love with him too? Rufe idonta tayi da tafim hanunta tace .... AMJAD ya shiga jejin Bauchi ya zagaya har ya rasa ya zeyi dan a wannan jejin bai ga makamancin wannan bishiyan ba gaba ɗaya kansa ya qulle. Zaune yake qasan wani bishiya da alama tunani yake "Ummata inaji ajikina kina lafiya ina zuwa gareki Inshà Allah" ya faɗa yana furzar da iska a bakin shi. Tunawa yayi da su Ameerah sai ya dafe kai ohh! Allah na, ciro wayansa yayi sai yaga ta ɗauke ba chaji tsaki yaja dan bai so hakan ba. "anyway neman chaji ya kama ni dan qiran su naji ya ya suke?" ya faɗa yana miqewa dan barin jejin. Sanda yayi tafiya sosai kamun ya bar jejin ya samu isa cikin gari wani shago ya hanga alama ana saida wayoyi a wajan, nufan shagon yayi yai wa mai shagon sallama yace ya kawo caji ne Amsa mutumin yayi ya basa Wani card qarami yace "in kazo amsan wayan kazo da katin" Amjad yace "No inaso ko 10 percent na samu me caji ba sai ya cika ba" Okay shikkenan ga waje ka zauna sai ka jira. Sai yace ah ah ba naje nayi Sallah nazo kamun nasan zan samu 10% ɗin. Wucewa masallacin da ya hanga kusa da shagon yayi, ya gabatar da alwalan sa sannan ya shige masallacin Nafila yayi kamun yayi Sallahn la'asar ya ɗau carbin sa yana ja(lazumin yamma) Bayan kaman awa 1 ya fita a masallacin ya nufi shagon caji, wayansa har ya cika ya karɓa ya biya kuɗin ya amsa wayan. Sayan credit yayi ya saka ya wuce masauqin sa(inda yake kwana). Bayan ya isa ya zauna a bakin matrass dake yashe a ɗakin, numbern mijin Ameerah yai dialing kusan sau 2 ba'a picking kuma ya shiga, Daga qarshe layin Ameerah ya duba yai dialing yana ringing ɗaya ɓiyu na 3 aka ɗauka. Sallama tayi ya amsa yace "qanwata ya kuke?" Tana kwance ne amma da saurinta ta tashi daga kwancen tace "yayana kana nan dama baka koma ba? Da muka qira ka baya shiga mun tsamman har ka koma ai". Murmusawa yayi yace "parrot gidan surutu tun bamu gaisa ba? Yaya ai munyi kewan ka ne gashi baka neman mu Tom yanzu ba gashi na neme ku ba? Ina mijinki na qirasa bai ɗauka ba Tace "Ina ji wayan bayakusa dashi yana wajan aiki". Ok Ya jikin Yaya? Na warke ya naki jikin kema? Alhamdulillahi! yayana Kince ban koma ba, Ina nan Bauchi ban samu abinda nake nema ba tukun har yanzu. Ameera tace "Lah yaya a ina kake kwana tom? nifa na zaci aranan zaka samu ka koma" No ban samu ba. tom Yaya ko za kaje gidan namu? Eh To bari dai mugani yanzu dai abinda za'a yi shine ki turo mun address na gidan. "Yauwa yayana nasan yau kam Umma za ta samun albarka buhu buhu" ta faɗa tana dariya. Jikinsa ne yayi sanyi tuna qaunar da Umman Ameerah ke masa da yacce ta damu dashi gaskiya itama bai kyauta mata ba tunda bai neme ta ba. Sai yace "Qanwata before kituro address ɗin fara tura mun layin Umma" Caɓ yaya Umma kam zata qira ka ma yanzun nan karka damu dan tanada layinka tasa mun tura mata yau kusan sati Allah Sarki Umma, To ina jira qanwa sai suka yi sallama ya kashe wayan yana mai cike da alhinin qara jin kewan gida sosai. WANNAN KENAN✍️ Muje zuwa fan's masoya Alqalamin Uwar batooler, fan's ƳAR SARKI CE 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄 𝐲𝐨𝐮𝐫 𝐬𝐚𝐭𝐢𝐬𝐟𝐚𝐜𝐭𝐢𝐨𝐧 𝐢𝐬 𝐨𝐮𝐫 𝐜𝐨𝐧𝐜𝐞𝐫𝐧. 𝐊𝐮𝐳𝐨 𝐤𝐮 𝐬𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐭𝐚 𝐦𝐚𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐪𝐢 𝐦𝐚𝐢 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐡𝐢𝐝𝐢𝐦𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐤𝐮 𝐚 𝐨𝐧𝐥𝐢𝐧𝐞 𝐤𝐨 𝐤𝐮𝐰𝐚 𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞-𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞 𝐚 𝐘𝐎𝐔𝐓𝐔𝐁𝐄 𝐛𝐚 𝐭𝐚𝐫𝐞 𝐝𝐚 𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐢/𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐚 𝐲𝐚𝐲𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐳𝐮𝐪𝐞𝐰𝐚 𝐛𝐚. 𝐈𝐧𝐚 𝐦𝐚'𝐚𝐛𝐨𝐭𝐚 𝐚𝐦𝐟𝐚𝐧𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐚𝐟𝐚𝐫 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐰𝐚 𝐭𝐚 𝐓𝐈𝐊𝐓𝐎𝐊 𝐦𝐚𝐬𝐮 𝐤𝐮𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐪𝐚𝐫𝐞𝐰𝐚𝐧 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐭𝐨 𝐟𝐚 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐛𝐚 𝐤𝐚𝐦𝐚𝐧 𝐤𝐨 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐞 𝐛𝐚𝐧𝐞 𝐬𝐚𝐢 𝐚𝐧 𝐠𝐰𝐚𝐝𝐚 𝐚𝐤𝐚𝐧𝐬𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐪𝐰𝐚𝐫𝐚𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐪𝐚𝐫𝐠𝐨 𝐠𝐚 𝐃𝐀𝐓𝐀𝐧 𝐤𝐚 𝐭𝐨 𝐤𝐪 𝐳𝐢𝐲𝐚𝐫𝐜𝐢 𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄 𝐌𝐓𝐍 𝐀𝐈𝐑𝐓𝐄𝐋 𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎 𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟓𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 𝟕𝟎𝐩 𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 𝟏𝟎𝟎𝟎 𝐆𝐋𝐎 𝟗𝐌𝐎𝐁𝐈𝐋𝐄 𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎 𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎 𝐌𝐮𝐧𝐚 𝐚𝐫𝐚𝐡𝐚 𝐦𝐮𝐧𝐚 𝐡𝐚𝐧𝐚 bashi😊 𝐬𝐚𝐲𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐠𝐚𝐫𝐢 𝐦𝐚𝐢𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐝𝐢 𝐠𝐢𝐝𝐚(𝐢𝐧𝐣𝐢 𝐡𝐚𝐮𝐬𝐚𝐰𝐚) 𝐙𝐚𝐤𝐮 𝐢𝐲𝐚 𝐭𝐮𝐧𝐭𝐮𝐛𝐚𝐧 𝐦𝐮 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐥𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚 𝐤𝐨 𝐭𝐚𝐛𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐬𝐡𝐚𝐢𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚 𝟎𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗 𝐂𝐀𝐋𝐋/𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏 𝐀𝐜𝐜𝐨𝐮𝐧𝐭 𝐧𝐮𝐦𝐛𝐞𝐫 𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗 𝐀𝐈𝐒𝐇𝐀 𝐀𝐋𝐈𝐘𝐔 𝐎𝐏𝐀𝐘 𝐁𝐀𝐍𝐊. 𝐒𝐀𝐈 𝐊𝐔𝐍𝐙𝐎𝐎𝐎...... 𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:- 08146292652 𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮. 09161720046 𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁!!! # 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩 # 𝙇𝙞𝙠𝙚 & # 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚 💦💦💦💦💦💦💦 𝙔𝘼𝙍 𝙎𝘼𝙍𝙆𝙄 𝘾𝙀𝙀 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 𝙎𝙩𝙤𝙧𝙮 𝘼𝙣𝙙 𝙒𝙧𝙞𝙩𝙩𝙚𝙣 𝘽𝙮 𝙃𝙖𝙧𝙞𝙧𝙖 𝙨𝙖𝙡𝙞𝙝𝙪 𝙞𝙨𝙖 (𝙐𝙬𝙖𝙧 batoorl) اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍 _______________________________________________________________ 🅿️ 59&60 💋💋 امى بتولة💋 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄 𝐲𝐨𝐮𝐫 𝐬𝐚𝐭𝐢𝐬𝐟𝐚𝐜𝐭𝐢𝐨𝐧 𝐢𝐬 𝐨𝐮𝐫 𝐜𝐨𝐧𝐜𝐞𝐫𝐧. 𝐊𝐮𝐳𝐨 𝐤𝐮 𝐬𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐭𝐚 𝐦𝐚𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐪𝐢 𝐦𝐚𝐢 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐡𝐢𝐝𝐢𝐦𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐤𝐮 𝐚 𝐨𝐧𝐥𝐢𝐧𝐞 𝐤𝐨 𝐤𝐮𝐰𝐚 𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞-𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞 𝐚 𝐘𝐎𝐔𝐓𝐔𝐁𝐄 𝐛𝐚 𝐭𝐚𝐫𝐞 𝐝𝐚 𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐢/𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐚 𝐲𝐚𝐲𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐳𝐮𝐪𝐞𝐰𝐚 𝐛𝐚. 𝐈𝐧𝐚 𝐦𝐚'𝐚𝐛𝐨𝐭𝐚 𝐚𝐦𝐟𝐚𝐧𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐚𝐟𝐚𝐫 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐰𝐚 𝐭𝐚 𝐓𝐈𝐊𝐓𝐎𝐊 𝐦𝐚𝐬𝐮 𝐤𝐮𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐪𝐚𝐫𝐞𝐰𝐚𝐧 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐭𝐨 𝐟𝐚 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐛𝐚 𝐤𝐚𝐦𝐚𝐧 𝐤𝐨 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐞 𝐛𝐚𝐧𝐞 𝐬𝐚𝐢 𝐚𝐧 𝐠𝐰𝐚𝐝𝐚 𝐚𝐤𝐚𝐧𝐬𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐪𝐰𝐚𝐫𝐚𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐪𝐚𝐫𝐠𝐨 𝐠𝐚 𝐃𝐀𝐓𝐀𝐧 𝐤𝐚 𝐭𝐨 𝐤𝐪 𝐳𝐢𝐲𝐚𝐫𝐜𝐢 𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄 𝐌𝐓𝐍 𝐀𝐈𝐑𝐓𝐄𝐋 𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎 𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟓𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 𝟕𝟎𝐩 𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 𝟏𝟎𝟎𝟎 𝐆𝐋𝐎 𝟗𝐌𝐎𝐁𝐈𝐋𝐄 𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎 𝟏𝐆𝐁 - 𝟑𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 𝟔𝟎𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 𝟗𝟎𝟎 𝐌𝐮𝐧𝐚 𝐚𝐫𝐚𝐡𝐚 𝐦𝐮𝐧𝐚 𝐡𝐚𝐧𝐚 bashi😊 𝐬𝐚𝐲𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐠𝐚𝐫𝐢 𝐦𝐚𝐢𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐝𝐢 𝐠𝐢𝐝𝐚(𝐢𝐧𝐣𝐢 𝐡𝐚𝐮𝐬𝐚𝐰𝐚) 𝐙𝐚𝐤𝐮 𝐢𝐲𝐚 𝐭𝐮𝐧𝐭𝐮𝐛𝐚𝐧 𝐦𝐮 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐥𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚 𝐤𝐨 𝐭𝐚𝐛𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐬𝐡𝐚𝐢𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚 𝟎𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗 𝐂𝐀𝐋𝐋/𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏 𝐀𝐜𝐜𝐨𝐮𝐧𝐭 𝐧𝐮𝐦𝐛𝐞𝐫 𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗 𝐀𝐈𝐒𝐇𝐀 𝐀𝐋𝐈𝐘𝐔 𝐎𝐏𝐀𝐘 𝐁𝐀𝐍𝐊. 𝐒𝐀𝐈 𝐊𝐔𝐍𝐙𝐎𝐎𝐎...... *** Maha rufe idonta tayi tana murmushi wannda kana gani kasan daga xuciyanta ne, sai tace "Addah actually bazance komi ba but he really ressemble man of my dream, I don't know either I love him or no" Dariya Mahreen ta sanya iyye kunga Autan Ummeyh har da man of dream kike da su sabon shiga(ɓarawo da sallama), so in dai reassembling yayi That's real man of ur dream is ya habeeby whether you like it or not. Tura baki Maha tayi tace "Koma dai menene nikam da wannan soja me baqin ran ai gwanda mun shi wallahi sau dubu saba'in, my handsome daga ganinsa ma bai yi kalan sojoji ba Allah Addah sai ma kinji muryansa very gentle and friendly ga fara'a ga ba ruwansa da mugunta na sani wallahi ni dai yafi mun yaya habibu" ta faɗa tana taɓe baki Mahreen tacei "inyee amaryan man of dream wato har da cin fuska, ki gama zaganmun yaya daga qarshe dai shi zai taimaka ya Aure ki, wani he's friendly daga waya sau 1 Allah ya shirya yarintarki Maha" Rufe fuskanta tayi tana turo baki tace "Ameen Adda kuma Inshà Allah shi zan aura shi yaya habibun ya samu wacce zai rufawa asiri ba ni Maryama ba, Addah nikam ya isa haka ki tashi muje na maki photo na tura wa ya Abdoul, nasan zai turamun tukuici kinga ga Ummeyh ma sai a sauyamun sabon waya nima na faso gari" To wife ɗin man of dream muje daga nan kema na maki na turawa ya habeeby nasan kyautan da zai bani sai yafi naki da za'a baki. Maha tace "Allah kuwa Adda za ki sa na fasa maki kema na haqura da kyautan ya Abdoul ɗin" Murmushi Mahreen tayi dai-dai lokacin qiran ya Abdoul ya shigo wayanta, dan already ringing-tone nasa daban ne. Tashuwa Maha tayi ta nufi hanyan fita a ɗakin tana "asha soyayya lafiya tattabarayen love, nikam ma fine ga Ummeyh saura Abeyh mu samu mu miqa ki mu huta" Danqwalo Mahreen tabi Maha dashi tana ɗaukan qiran ta kara wayan a kunnenta bakinta ɗauke da cikakken sallama "Assalamualaikum wa Rahmatullahi Wa Barkatuhu ya rouheei" ta faɗa tana lumshe ido kaman yana gaban ta. Kuka ya sanya mata daga ɗayan ɓangaren, saurin zaro ido tayi ta dafe qirji idonta har ya kawo qwalla tace "Rouheei menene? Me yafaru?" Sassauta muryanta tayi gudun kar itama kukan ya kuɓce mata, dan jikinta ma yayi sanyi jin muryansa haka. "Menayi? Meya faru? Me aka maka rouheei? Wa ya taɓa mun kai?" Ta faɗa kaman zata fashe da kuka ya Abdoul sai ya kwashe da dariya har da kama ciki ganin yacce ta ruɗe gaba ɗaya, Queen gidan storo missing naki ne kawai fa Jin yana dariya sai ta cika fam kaman zata fashe tayi shiru bata tanka masa ba. Qasa yayi da murya afuwan yace "Queen in kin ɗauka serious kuka ne, is not serious but am telling you from the bottom of my heart I badly miss you, wallahi ji nake kaman na ganni a KD yanzu na sato ki, nifa Queen ji nake in zama kidnapper dan ke na samu nayi kidnapping naki". Haɗe fuska tayi ta turo baki "wato ma wasa kake salon ka ɗaga man hankali, ko da yake ɗaga hankali na nawa kuma tunda gashi ma dai hankalina ɗin ya tashi duk na jini cikin damuwa da tashin hankali" sai kuma ta saka masa kuka. Rikicewa ya Abdoul yayi, Subhanallah please Queen kiyi haquri I don't mean to hurt you kinji

Chapter 21 of 25