Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ๏ปฟ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐—ผ๐˜‚๐—ฟ๐—บ๐—บ๐—ฎ๐—ต๐—ป ๐—ฏ๐—ฎ๐˜๐—ผ๐—ผ๐—น๐—ฒ๐—ฟ๐—ต๐Ÿ’ฅ๐Ÿ”ฅ โ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ข *_LAFAZI WRITERS ASSOCIATION ยฎ_* โœ๏ธ โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€โ”€ ```{Kyakkyawan lafazi a cikin rubutu yana ษ—amfare da bin ฦ™a'idar Adabin Hausa.``` ```Lafazi gidan karamci da mutuntaka, Harshenmu abin alfaharinmu.}``` โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ ____________(โœช)______________ https://www.facebook.com/profile.php?id=100069755834980 โ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ขยทโ€ข ๐—™๐—ผ๐—น๐—น๐—ผ๐˜„ ๐—ฑ๐—ถ๐˜€ ๐—น๐—ถ๐—ป๐—ธ ๐˜๐—ผ ๐—ท๐—ผ๐—ถ๐—ป ๐—บ๐˜† ๐˜„๐—ต๐—ฎ๐˜๐˜€๐—ฎ๐—ฝ๐—ฝ ๐—ด๐—ฟ๐—ผ๐˜‚๐—ฝ https://chat.whatsapp.com/HwPr1NtA8ySGuVfRnw0FC4 GARGAฦŠI : ban yarda ba ban amince ba ko ta wacce iriyar stiga a sauyamun labari ko kuwa ษ—aurawa a wata kafar yaษ—a zumunta (Media) ba tare da yawu na ba, duk wanda ya aikata mun hakan ba zan yafe ba kalas. SADAUKARWA : wannan littafi na sadaukar da shi sukutum ga ษ—imbin masoya al'qalami HARIRA SALIHU ISAH (Uwar batoolerh ๐Ÿ•Š๏ธ) a ko ina kuke a faษ—in duniya TUKUICI : wannan labari sukutum nasa tukuici ne gare ku masu daraja ษ—auka cin al'ummar qungiyar LAFAZI WRITER'S ASSOCIATION wanda muke qarqashin jagoranci shugaba mai adalci da qoqarin da kuma haquri SIR ABUBAKAR SADEEQ CEO LAFAZI WRITER'S ASSOCIATION tukuici gare ka SIR Da sauran members namu daga cikinsu akwai :- FATIMA ALRAMMA marubuciyar SANADIN TA NE USAINA SALISU marubuciyar SA'ADATU FAUZIYA SANI JIBRIN (aunty baby) marubuciyar ZULAIHAT UMMU-KHULTUM (GWAGGO NA) marubuciyar ZAMANTAKEWAR MU A YAU SURAYYA DEE marubuciyar BAQAR TA'ADA Da dai sauranmu...... GAISUWA : gaisuwa ta musamman ga duk wani mai ruwa da staki a rubuta wannan labari ta hanyar ba da gudunmawa a ko wacce stiga Allah saka muku da gidan aljannah Malam Masha Allah -mahaifina Hajiya Maryama - mahaifiyata Big barbieyh - mijina Matar Rasheed - marubuciyar baqar IZAYA Hauwa'u Salihu Isah - ฦดar Uwata farinciki na Ikilima Salihu Isah - Qanwata Abar alfahari ta Da dai sauransu JINJINA : jinjina da gaisuwa gare ku masoyana qawayena Aunty Mairo - Queen of heart โ™ฅ๏ธ Aunty bealkysou - my lightness Gwaggo Makka - bibien beb Besty na Seeyerth Uwar batooler wa Noor Deejernmu Maman musty Doterlo ta Da dai sauransu waษ—anda basu ji sunansu ba duk kuna maqale acan cikin heart Baabaalle ta Maryam (oum Muheebbah)๐Ÿฅฐ sonki har abada da qannena JAN HANKALI! Wannan labari qirqirarre ne banyo sa dan tozarci ko wani nufi ga wani ba in ma yazo dai-dai da labarinka/ki to yanayin nazarin ne amma ba wai true life story bane. BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM๐Ÿ˜Š Ina fara wannan littafi nawa da sunanka ya RABBI, duk abinda zan rubuta badede ba ASTAGFIRULLAH, Allah kasa yacce nafara lafiya na kammala lafiya alfarmar Rasulullahi SAW SAHEEBUL QALBEE ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค Yaukuma gamu acikin wannan littafi namu ๐—บ๐—ฒ๐˜€๐˜‚๐—ป๐—ฎ๐Ÿ‘‡ ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ ๐™”๐˜ผ๐™ ๐™Ž๐˜ผ๐™๐™†๐™„ ๐˜พ๐™€๐™€ ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน ๐—ฆ๐˜๐—ผ๐—ฟ๐˜† & ๐—ช๐—ฟ๐—ถ๐˜๐˜๐—ฒ๐—ป ๐—•๐˜† ๐—›๐—ฎ๐—ฟ๐—ถ๐—ฟ๐—ฎ ๐˜€๐—ฎ๐—น๐—ถ๐—ต๐˜‚ ๐—ถ๐˜€๐—ฎ๐—ต Uwar Batoorlโœ๏ธ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ๐˜‚๐—ธ๐—ฎ๐—ฟ๐˜„๐—ฎ ๐—ด๐—ฎ๐—ฟ๐—ฒ๐—ธ๐˜‚ ๐—บ๐—ฎ๐˜€๐—ผ๐˜†๐—ฎ๐—ฎ ๐—ฎ๐—น๐—พ๐—ฎ๐—น๐—ฎ๐—บ๐—ถ๐—ป ๐˜‚๐˜„๐—ฎ๐—ฟ ๐—ฏ๐—ฎ๐˜๐—ผ๐—ผ๐—ฟ๐—น ๐—ช๐—ฎ๐—ป๐—ป๐—ฎ๐—ป ๐—น๐—ถ๐˜๐˜๐—ฎ๐—ณ๐—ถ ๐—ป๐—ฎ๐˜„๐—ฎ ๐—ป๐—ฎ ๐—ธ๐˜‚๐—ฑ๐—ถ ๐—ป๐—ฒ ๐—ณ๐—ฎ๐˜๐—ฎ๐—ต๐—ป ๐˜‡๐—ฎ๐—ธ๐˜‚ ๐—ป๐˜‚๐—ป๐—ฎ๐—บ๐˜‚๐—ป ๐˜€๐—ผ๐˜†๐—ฎ๐˜†๐˜†๐—ฎ ๐—ธ๐—ฎ๐—บ๐—ฎ๐—ป ๐—ธ๐—ผ๐—ฑ๐—ฎ ๐˜†๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ต๐—ฒ ๐—™๐—ฟ๐—ฒ๐—ฒ ๐—ฝ๐—ฎ๐—ด๐—ฒ ________________________________ __________________________ ๐Ÿ…ฟ๏ธ 1&2 ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹ ^^^๐—ค๐—”๐—ฆ๐—”๐—ก ๐—ค๐—”๐—ง๐—”๐—ฅ๐Ÿ’‹ wani babban masarauta ne na hango Wanda wannan masarauta yayi gari guda Dan girmansa. ,tun kamun mu isa mukejin qara da kururuwan mutane (Qanwata ecleemat ce takalleni tace aunty Barrister yaukuma Nan kika kawomu karfa wataran kikaimu inda zaah yanke mana kayuka da wannan daukan rahotonnk bige mata bk nayi nace banson Reni inbk bina koma kumafa Nima azuciyata na storita da girman masarautan) ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹ **MASARAUTAN QUBAISH** Sunan masarautan kenan , kasancewan an rubuta a qatoton gate en mashiga yankin Masarautan Riqe abun rubuntu na nayi qam nakama hanun ecleematnace muje inma mutuwane mu mutu tare. Haka muka tunkari masarautan Ihun da akeyi naqara qaruwa a lokacin damuke qara kusantan masarautan Daqyar masu tsaron qofofin *MASARAUTAN** suka barmu muka shiga Ganin wadannan masu gadin kadai ya isa yasaka fitsari a wando saboda girman halittansu dakuma munin fuskansu, daga Gani Kuma munin har xuciyansu ne kuskure kadan zakayi su samaka wuqa. Sanda muka wuce qofofi 5 kamun muka shiga ainafin cikin masarautan Sakin Baki nayi wajan kallo ganin irin dimbin dukiya da aka zubda wajan tsara wannan masarauta Kuma da Alama daga Gani jimammen *MASARAUTANE* Ko Ina kajuya ka kalla gwanin sha'awa a masauratahn Acikin ๐™ˆ๐˜ผ๐™Ž๐˜ผ๐™๐˜ผ๐™๐™๐˜ผ๐™‰ akwai Asibiti babba, Akwai babban kasuwa, . Ba abunda Babu Wanda inkaga dama seka shekara bakaje wajan Masarautan ba , akwai makarantu harda gaba da secandire Kallo kam munyisa Alhmdlh. Dan Innace zan tsaya tsaro maku haduwan wannan masarautan Zamu kwana muwuni mukai wata Muna lissafo komi da komi kuma bamu gamaba Just imagine Sede me ,ga qaran dazun damukeji na qaruwa Sannan Banga alaman mutanen masarautan duk suna Nan ba Da Alama de Wani taro suke Dan stiraran mutane nake Gani nakai komo jefi jefi **Juyawa mukai muka tunkari wajan da mukejin wannan qaran Dan bawa idonmu abinci **Aikuwa Wani hanya na miqa da Alama zekaini wajan Taron Dan dazon mutane kawai nake hanga Koda na tunkaro wajan Cewa nai Allah Andi me akeyi Cigaba da tfyh nake Ina tinkararn wajan yayinda se yanzu nake fahimtan me ihunnasu ke nufi ko sukecewa a ihun nasu *GIMBIYAA* **GIMBIYAA** **GIMBIYAA** Se *GIMBIYAA*. Nace tom iKon Allah Menene ke faru haka Halan de aure ake na gimbiyar tasu Tafiya nacigaba dayi Ina kustawa cikin wannan Taron Dan ganin bikine suke komenene Gaba daya mutane sun maste ni๐Ÿฅน( ecleemat tace Allah yaqara) Da qyar nasamu Wani bawan Allah yaja hanuna (abbun batoorlerh nefa) Yakaini jar bakin wajan inda zanke kallon komi Sede to my own surprise amemakon naga biki ah ah Gani nake ana fada a wannan qaton filin Mazaje ne Dawata mace wacce bana ganin komi nata se idanunta wanda suma ba hangansu nk me kyau ba Dawasu da alamade mayaqane , Wai ahakan wasa suke( kunga jarumai masu wasa da rai) Dukda gwabxawa take Amma Hakan behanani qare mata kalloba Kayane na jaruman mayaqa ajikinta Kuma kayahn mazane Amma yarufe mata ko Ina na jikinta Baka ganin komi se idanunta masu daukan hankali idanun nata fararene tass sede baqin idon nata ba kaman namuba Idone Wanda bantaba kallon irinsaba Idon amemakon baqi seyayi kaman blue blue Masha Allah shine abunda nafurta Faษ—a take bil haqqi inda take ta kaada waษ—annan dakaren dasuke wasan fada en dasu Gefe guda kuwa acan sama kaman munbari Wani bawan Allah nagani Dattijo ne da Alama shine Sarkin ganin irin shigan dayayi dakuma kujeran dayake zaune Ba abunda yake illah murmushi Har ransa yanason wannan yarinyar tasan Jarumace na bugawa a jaridan duniya ,shi yatabbata ko Wani namiji baxe nuna mata jarumtaba Koshi in suna gobzawa agida da ita sede kawai inyace ahuta a tsaya ahuta Amma baitaba nasara akantaba sedema ita da kullum ke qoqari kadasa (saboda tasamu horo sosai sannan ta tashi d hakan a ranta) Wannan kenan Fada ake sosai sosai inda gurin kecike da ihu anata GIMBIYAA GIMBIYAA GIMBIYAA Nace inye su Gimbiya anji jiki Sosai suke gwabzawan bata hutaba Kuma Bata tsayaba Haka harta qaraar dasu duka,ko jikinta bawanda yasamu Daman tabawa duka takaisu qasa ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹ ๐™’๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™—๐™–๐™ง๐™ž ๐™ฆ๐™–๐™œ๐™–๐™œ๐™œ๐™š๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™—๐™–๐™ง๐™ž๐™ฃ๐™š , ๐™™๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฃ๐™ž๐™จ๐™๐™–๐™™๐™–๐™ฃ๐™ฉ๐™–๐™ง ๐™™๐™–๐™ ๐™ช ๐™ข๐™–๐™จ๐™ค๐™ฎ๐™– ๐˜ฟ๐™ช๐™  ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™™๐™–/๐™ฌ๐™–๐™˜๐™˜๐™š ๐™ฎ๐™–๐™ฏ๐™ค ๐™™๐™š๐™™๐™š ๐™™ ๐™ก๐™–๐™—๐™–๐™ง๐™ž๐™ฃ๐™จ๐™ช ๐™ ๐™ค ๐™ฎ๐™–๐™ฃ๐™–๐™ฎ๐™ž๐™ฃ ๐™ง๐™–๐™ฎ๐™ช๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™จ๐™ช ๐™–๐™›๐™ช๐™ฌ๐™–๐™ฃ Wata daga gefe ke cewa ai "GIMBIYAA MEHWISH bance akwai mai ja da ita ba a duniyan nan" (Niko nace batade shigo hanun jarumai bane) Wannan ma wai Dan ma akan Bude abun fuskanta akayi ba wai faษ—an faษ—a bane Gyara zama nayi Ina suraran hiran nasu Ina mamaita sunan Dan yamun daษ—i "MEHWISH" Tace "ita MEHWISH ta kasance YAR SARKI kuma ya ษ—aya tilo da Allah ya basa Bayahn ita bai qara haihuwa ba, Jarumtar ta ko mahaifinta Bai iyawa da ita, Ba Wanda ya taษ“a kallon fuskanta tunda ta girma, akan ganin fuskan nata yau akayi faษ—an amma ta kadasu." ฦŠayar tace "Kai gaskiya taci sunanta YAR SARKI, saboda dama haka akasan yaran Sarakuna da jarumta ko mace ko na miji." Kallonta tayi tana murmushi! tace "wannan ta wuce duk inda kike tunani" tashuwa suka yi dan su tafi bayan sun gama hiran nasu. (Har zan bisu dan jin ko zasu cigaba da labarin nata amma sai na fasa, Nace ba nabi Yar Sarki na jiyo komi naga komi, Gani yakori ji) k **After angama wannan fadan Wucewa naga tayi ta haura matakalan munbari zuwa tayi wajan mahaifinta ta rusuna hanunta Yakama ya sumbata yace Allah albarkaceki GIMBIYAA MEHWISH Murmushi tayi , wanda dukda idonta kadai nakan iya kallo Amma sanda murmushin yataba zuciyahn duk Wani me kallon idon bama ni dayaba Tashuwa tayi ,kuyahngun ta nabinta suna mata sannu Taje tahau dokinta Dan wucewa gida ta watsa ruwa Shikuwa Sarki ,bayahn tafiyahn nata murmushi yaketayi kawai Wazirinsa ne yamasto yace ran Sarki yadade ,yafara masa qirari lumshe Ido yayi yace Waziri mukoma fada ko Hakade aka shiryawa sarki da Yan fada dokokinsu Dan komawa cikin fada Sakamakon Adan kwai rata filin wasan dakuma ainafin fada ( Ashede nayi qoqari danaje da qafa ) Ahaka Taron yawatse da daddaya daddaya haka ake wastewa kowa nakomawa gidansa da sunan gimbiya MEHWISH abakinsa nace badole ba wannan jarumta haka Wannan kenanโœ๏ธ ๐™†๐™ช๐™—๐™ž๐™ฎ๐™ค ๐™ฃ๐™ž ๐™™๐™–๐™ฃ ๐™Ÿ๐™ž๐™ฃ ๐™ฎ๐™– ๐™ฏ๐™–๐™ฉ๐™– ๐™ ๐™–๐™ฎ๐™– ๐™’๐™–๐™˜๐™š๐™˜๐™š ๐™œ๐™ž๐™ข๐™—๐™ž๐™ฎ๐™– ๐™ข๐™š๐™๐™ฌ๐™ž๐™จ๐™? ๐™ˆ๐™š ๐™ฉ๐™–๐™ ๐™š ๐™Ÿ๐™ž ๐™™๐™–๐™จ๐™๐™ž? ๐˜ผ๐™ ๐™ฌ๐™–๐™ž ๐™ข๐™š ๐™ž๐™ฎ๐™– ๐™—๐™ช๐™™๐™š ๐™›๐™ช๐™จ๐™ ๐™–๐™ฃ๐™ฉ๐™– ๐™ ๐™ค ๐™—๐™–๐™—๐™ช? ๐™‡๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™–๐™›๐™ž ๐™ฃ๐™– ๐™ ๐™ช๐™™๐™ž ๐™ฃ๐™š ๐™‰๐™–๐™ž๐™ง๐™– 400 ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ ๐Ÿ‘Œ๐™™๐™–๐™ฃ ๐™จ๐™–๐™ข๐™ช๐™ฃ ๐™˜๐™ค๐™ข๐™ฅ๐™ก๐™š๐™ฉ๐™š ๐™—๐™ค๐™ค๐™  ๐™š๐™ฃ ๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ฃ๐™ช๐™ข๐™—๐™š๐™ง 08146292652 ๐™๐™ค๐™ง ๐™ฎ๐™ค๐™ช๐™ง ๐™ฅ๐™–๐™ฎ๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ ๐™˜๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ ๐™ข๐™–๐™˜๐™š ๐™ ๐™ค ๐™ฃ๐™– ๐™ข๐™ž๐™Ÿ๐™ž ๐™ ๐™–๐™ฃ ๐™ž๐™ฎ๐™– ๐™จ๐™๐™ž๐™œ๐™– ๐™œ๐™ง๐™ค๐™ช๐™ฅ ๐™ฃ๐™– ๐™ช๐™ฌ๐™–๐™ง ๐™—๐™–๐™ฉ๐™ค๐™คr๐™ก kowa yayi abinda ya kai sa ๐™ˆ๐™ช๐™๐™–๐™™๐™ช ๐™– ๐™ฃ๐™š๐™ญ๐™ฉ ๐™ฅ๐™–๐™œ๐™š โœ๏ธ ๐˜ฟ๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™–๐™ง๐™ ๐™ช, ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™ฎuka:- 08146292652 ๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ. 09161720046 ๐™”๐™ค๐™ช ๐™˜๐™–๐™ฃ ๐™˜๐™–๐™ก๐™ก ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ค๐™ฃ๐™š, ๐™ญ๐™–๐™ข๐™ช ๐™ข๐™–๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™–๐™ž ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐Ÿ˜ # ๐˜พ๐™ค๐™ข๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ # ๐™‡๐™ž๐™ ๐™š & # ๐™จ๐™๐™–๐™ง๐™š ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *YAR SARKI CEE* ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน ๐™Ž๐™ฉ๐™ค๐™ง๐™ฎ ๐™‰๐™™ ๐™’๐™ง๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™š๐™ฃ ๐˜ฝ๐™ฎ ๐™๐™–๐™ง๐™š๐™š๐™ง๐™–๐™ ๐™จ๐™–๐™ก๐™ž๐™๐™ช ๐™ž๐™จ๐™–๐™ (๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅourmman ๐š‹๐šŠ๐š๐š˜๐š˜๐š›๐š•๐šŽ๐š›๐Ÿ”ฅ) ____________________________________________________________ ๐Ÿ…ฟ๏ธ 3&4 ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹ Sanda muka qara wuce Wani gate ษ—aya bayan wadanda muka wuwwuce da farko kamun muka iso fada ,Wanda nanne gidan Sarki Haduwan fadan yafi ko Ina amasauran duk santin danayi dazu ashede wasa ne ga asalin inda aka kashe kudi nan Da alamade wannan masarautan me tarihine sannan akwai dukiya ( masarauta guda ba doleba) Wucewa nayi cikin gidan dan na qagu naga cikin gidan sarkin Kuma Allahu waheed lallai dukiya na inda yake , Wasu abubuwan gidanma daga Wanda akayi da murjani se Wanda akayi da zinare Inacikin tafiya Ina kalle kallena ,senaga wata kuyanga tafito daga Wani hanya Tsayar da ita nayi ,nacenata inason ganin Gimbiya MEHWISH Saurin rufe min Baki tayi ,tace kirufawa kanki asiri Inbahaka dukda kina mace baze Hana wannan kalman yaja maki masifa ba ( ecleemat tace qyaleta baiwar Allah Dede knn๐Ÿซฃ) Tace abunda kika kalla a Fili dazu wasane, in dae ason kallon fuskan uwargijiyata ce ,nace ko meyasa kikace haka !! Tace waษ—an can na filin m awasa akayi abun akan insun iya Buษ—e fuskanta tom za'ah Basu Rabin garin. Tom intaqaice maki inde tana faษ—a Koda mahaifinta ne baya iya Buษ—e fuskanta wannan abun data rufe fuskan bame iya buษ—esa Bawanda yasan fuskanta tun data girma daga SARKI shikkenan Jinjina Kai nayi nace lallai akwai aiki agabana Kunyangar tace sede, Gimbiya MEHWISH takasance mutum ce me sauqin Kai,ga kyauta,batada damuwa ,Wani abun intayi bazakice ita en **Yar Sarki cee** ba Tanada kirki mutunci hankali uwa uba addini Sede batada yawan fara'ah dakuma surutu saka makon rashin lafiyan da mhaifiyarta ke fama dashi ,tun bayahn data haifeta Jinjina Kai nayi ,tace Kinga tunda komu damuke bayinta muke mata ayyuka harda gyaran daki bamusan fuskanta ba to ba lallai kema kiganiba ,sedeko nace ki gwada sa'arki Hanyan dazata sadamu da ษ—akin Gimbiyar mukayi sanda mukaje kusada dakin tace Kinga zanjuya anan ga dakin ta nan Adauki labari lfyh (Godiya namata nace Ameen ke daban ourmman batoorlerh daban) ____A fada kuwa Waziri ne yace da Sarki maganan ฦดaฦดan Sarakunan dazasuzo kallon Gimbiya ko za'a dace tasamu Wanda yamata Sun matsa nace to se anyi magana da Mai martaba tukunna za'a Saka ranan zuwannasu Jinjina Kai me martaba yayi , yace waziri ashirya komi Nanda sati 2 inyaso sati 1 ya ishi shirya Masarauta Yace angama ranka yadaษ—e Sarki me dogon zamani Sarki me adalci uba wajan jarumar jarumai , Sarauniyar duniya gimbiya MEHWISH Qiran sunan tilon yartasa da Waziri yayi shine yasasa sakin murmushi be ko shiryaba Wazirin kuwa juyawa yai wajan Sarkin gida Me shela Sarkin ayyukan Sarkin kula da fada da masarauta Duka wadanda yakamata yatara yafadamasu saqon sarki Sannan asanar da jamaah ranan dazaah Yi abun Sannan afara shirye shirye da gyare gyare Dan Kur aji kunya da girman masarautan namu Ahaka fadan yawatse **Tunda kuyangar Nan ta tafi nake wajan inajiran futowan Gimbiya daganan har Aikuwa can segatanan tafito cikin shigan dayayi mugun mata kyau amma dukda haka fuskannata a rufe yake Wani keษ“en taccen sashe nacikin gidan naga tanufa konace bangare a falon dazekaika Wasu dakunan . Tsaro ne awajan sosai sosai ,ahaka Ina biyeda ita Wani daki naga ta tunkara,dakinda Muna zuwa aka hanani shiga sede tana shiga ita tayaye abun fuskanta. Wata matace akwance a dakin ,da Alama de mahaifiyar tace Isa bakin gadon tayi fuskanta a raunane ,kiss tawa matan dake kwance a goshi sannan takuma yiwa hanunta . Matar fuskanta da murmushi,ta tashi tajingina da gadon tashafa kan Gimbiya tace Ibnateeyh . Allah maki albarka lumshe Ido tayi tanajin ddn yacce iyayennata kesamata albarka akoda yaushe. Tace "Ameen Ammaah nah Allah Baki lafiyah" lumshe Ido tayi tace "Ameen Ibnateeyh." Nan dai suka fara hira na tsakanin uwa da ฦดa Can Sai ga mai martaba ya shigo Da sallama Zaunawa yayi shima a dayan ษ“angaren matar tasa..... ****** Muje zuwaaaaaa โœ๏ธ ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl Justice Hareeyh๐Ÿ•Š๏ธ ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹ ๐˜ฟ๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™–๐™ง๐™ ๐™ช, ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™ฎuka:- 08146292652 ๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ. 09161720046 ๐™”๐™ค๐™ช ๐™˜๐™–๐™ฃ ๐™˜๐™–๐™ก๐™ก ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ค๐™ฃ๐™š, ๐™ญ๐™–๐™ข๐™ช ๐™ข๐™–๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™–๐™ž ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐Ÿ˜!!! # ๐˜พ๐™ค๐™ข๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ # ๐™‡๐™ž๐™ ๐™š & # ๐™จ๐™๐™–๐™ง๐™š Uwar Batoorl ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค Banyarda asauyamun labariba๐Ÿ˜’ Masoya ako ina kuke ina miqa saqon gaisuwa daga taku ako yaushe ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹ Bismillahirrahmanirraheem ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ *YAR SARKI CEE* ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน Story & Written By Harira salihu isa (๐Ÿ”ฅourmman batoorlerh ๐Ÿ”ฅโœ๏ธ) ______________________________________________________________ ๐Ÿ…ฟ๏ธ 5&6 ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹ Jejine mecike da ni'eema akwai qoramu(koraman ruwa,magudanan ruwa). Itacuwan fruits iri da kala (dayawa kenan) Jejin akwai sanyi da yanayi me dadin gaske Ba abunda kakeji se sautin kukan stuntsaye dakuma qarar sauqan ruwan koromomin Jejinde gwanin ban sha'awa dakuma burgewa ( Dadin honeymoon) Sosai jejin Yatafii da imanina Sanyinsa da kyawunsa ya shagalar Dani dan abun se wanda ya kallah . Allah me Iko kenan ,jeji bana kowaba Kuma ba Wanda ya shuka ,Amma irin yayan itatuwan jejinga sekaji kaman kakoma can da zaman Alhamdulillahi ala kulli haleen, Allah kaqarawa Annabi daraja Ina kalle kallena acikin wannan jejin ,isowa nayi Dede Wani babban duste ,sannan a gefen dusten akwai koraman ruwa ( kaman a india) Doki nagani andaure a wajan dusten mamaki yakamani ashede akwai mutum anan Amma Wani mutum ne haka ? Inacikin tunani dakuma kallon wannan dokin, me matuqar kyau gashi qosasshe Qarar tafiya naji nayi saurin juyawa Dan dauko maku rahoto sanda nakusa kwasawa aguje ganin wannan halittan Masha Allah, Masha Allah, Masha Allah Wani handsome guy na hanga Yana tahowa ,da Alama de shine mamallakin wannan doki me kyawun Abunda ya sanya na kusa kwasawa aguje kuwa shine ganin kyakkyawan halittan sa datake a bayyane ,a sakamakon shigan dayayi Dogo ne ,farine,me faffadan qirji,Wanda yake ciki da kwantattun gashi gwanin sha'awa Gashin kansa kuwa a kwance suke, baqiqqirin dashi luf luf haka suke kwance ( kowata macen bazata nuna masa gashi ba) Jikinsa a mummurde yake kana Ganinsa kasan wannan cikakken jarumi ne isowansa wajan dokinsa wanda yanajin daman kallonsa da kyau sanda yasa alqalamina faษ—uwa..... Wannan kenanโœ๏ธ dolema mu ษ—auko hoton wannan jarumi Dan baza muyi biyu babu ba Muje zuwa ฦณAR SARKI CE daga dausayin Alqalamin uwar batoorl Justice Hareeyh๐Ÿ•Š๏ธ ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹ ๐˜ฟ๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฉ๐™– ๐™๐™–๐™Ÿ๐™–๐™ง๐™ ๐™ช, ๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ฉ๐™ช๐™—๐™š๐™ฃ๐™ž ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฃ๐™ฃ๐™–๐™ฃ ๐™ก๐™–๐™ฎuka:- 08146292652 ๐˜พ๐™๐™–๐™ฉ ๐™ค๐™ฃ๐™ก๐™ฎ. 09161720046 ๐™”๐™ค๐™ช ๐™˜๐™–๐™ฃ ๐™˜๐™–๐™ก๐™ก ๐™™๐™ž๐™จ ๐™ค๐™ฃ๐™š, ๐™ญ๐™–๐™ข๐™ช ๐™ข๐™–๐™ ๐™ช ๐™ฉ๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ฃ๐™ ๐™ช ๐™– ๐™ง๐™–๐™๐™ช๐™จ๐™– ๐™ข๐™–๐™ž ๐™จ๐™–๐™ช๐™ฆ๐™ž, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi๐Ÿ˜!!! # ๐˜พ๐™ค๐™ข๐™ข๐™š๐™ฃ๐™ฉ # ๐™‡๐™ž๐™ ๐™š & # ๐™จ๐™๐™–๐™ง๐™š ๐™„๐™ฃ๐™– ๐™ข๐™š ๐™œ๐™ค๐™™๐™ž๐™ฎ๐™– ๐™™๐™– ๐™–๐™™๐™™๐™ช'๐™ค๐™š๐™š ๐Ÿ‘๐™–๐™ก๐™ก๐™–๐™ ๐™ช๐™—๐™–๐™ฃ๐™œ๐™ž๐™Ÿ๐™ž ๐™ฎ๐™–๐™˜๐™ž ๐™œ๐™–๐™—๐™– ๐™จ๐™– ๐™–๐™ข๐™จ๐™– ๐™–๐™ก๐™›๐™–๐™ง๐™ข๐™–๐™ฃ ๐™ข๐™š ๐™—๐™ž๐™ง๐™ฃ๐™ž๐™ฃ ๐™ข๐™–๐™ ๐™ ๐™–๐™โค๏ธ ุงู„ู„ู‡ู… ุตู„ู‰ ูˆ ุณู„ู… ุนู„ู‰ ุณูŠุฏ ู†ุง ุฑุณูˆู„ู„ู‡ saw๐Ÿ–ค๐Ÿค ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ๐Ÿ’ฆ **YAR SARKI CEE** ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน ๐™Ž๐™ฉ๐™ค๐™ง๐™ฎ & ๐™’๐™ง๐™ž๐™ฉ๐™ฉ๐™š๐™ฃ ๐˜ฝ๐™ฎ ๐™ƒ๐™–๐™ง๐™ž๐™ง๐™– ๐™จ๐™–๐™ก๐™ž๐™๐™ช ๐™ž๐™จ๐™– (๐Ÿ”ฅourmman batoorlerh โœ๏ธ) ______________________________________________________________ ๐Ÿ…ฟ๏ธ 7&8 ๐Ÿ’‹๐Ÿ’‹ ุงู…ู‰ ุจุชูˆู„ุฉ๐Ÿ’‹ ** Tsayawa faษ—an kyau irin na wannan bawan Allahn Bata bakine , Dan baze faduba Wajan dokin nasa ya tunkara Yana isa ya kuncesa ,yaja sirdin sa suna tafiya behau kan dokin ba. Yanufi hanyan gida ๐Ÿ„ผ๐Ÿ„ฐ๐Ÿ…‚๐Ÿ„ฐ๐Ÿ…๐Ÿ„ฐ๐Ÿ…„๐Ÿ…ƒ๐Ÿ„ฐ ******Murmushi tayi tace ranka yadade SARKI uban Gimbiya MEHWISH mijin Sarauniya MEERAH , fuskansa ษ—auke da fara'ah yace barkanmu emra'aty, ya qarfin jiki ? lumshe Ido tayi haryanzu fuskanta daukeda murmushi !!! Alhamdulillahi zaujee. Gimbiya da ta tashi zata fita ya kalla yace dawo kixauna Yar albarka Dawowa tayi tazauna kaman yacce Sarki ya umurceta Seta Dan rusuna kaษ—an ,barka da dare papa ya gajiyahn fada Shafa kanta yayi yace Allah maki albarka Yar ammaah enta. Fada alhmdlh ,nakusa barin maki fada ai dariya Sarauniyar tayi tace habade mace ta shugaban cemu me martaba Yace tom inbata shugaban ce kuba Waze shugaban ceku? Sarauniyar taqara cewa tadeyi tayi aure inyaso mijinta ko danta. Fuskansa da murmushi yace yauwa emra'aty kintunamun!!! Itade Gimbiya kanta aqasa tana Jin iyayen nata,batace komiba Sarki yace dama akwai maganan dazan maku, kallonku yasa na mance yafaษ—a Yana kashewa Sarauniyar tasa Ido. Murmushi tayi !! tace Zaujeee Kenn, Tamaida kanta ta kwantar ta lumshe Ido. Ranka yadade me martaba Muna sauraronka

Chapter 1 of 25