Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace "Ehh I don't like him, shi mugu ne...." Bude kofar bedroom dinsa Sudais yyi yace "To gaya min me da me yyi maki" Shuraim dake kwance saman gadonsa ya juya yana kallonsu, tace "Komai ma yana min ai, first ya fara buge min hannu don yaga bana gani, kuma Abba yace ya min karatu ya ki yyi min..." ta girgixa kai tace "Noo... I just don't like him, and I will never like him...." Dariya Sudais ke yi yana kallon Shuraim da ya mike xaune fuskarsa a daure yana kallonta, Sudais ya dagata ya xaunar gefen gado yace "Toh kin gaya ma Abba abinda yake maki" tace "Yau duk xan gaya masa ae, har da duka na da yyi...." Ta wara ido tace "Ae kai ma ka iya suratul jinnnn Koh?" Ya gyada kai yace "Sosai ma" tace "Toh mu tafi gida da kai sai mu bar sa wajen matan nan me yi ma mutane fada" Sudais yyi dariya yace "Sunanta kaka" tace "To mu bar sa wajen kaka shi, bana son ya bi mu" Gaba daya Shuraim ya kasa cewa komai, Sudais na kallon manyan idanuwanta yace "Toh xa mu bar sa a nan mu tafi gidan tare kin ji cutie" ta washe hakoranta tace "Toh ina chocolate dina" mikewa yyi yace "Bari in dauko maki" Sai a sannan Shuraim ya fixgota da karfi yace "Uban waye mugu?" Sosai ta tsorata jin muryar sa, ta fasa ihu tana son kwace kanta, Sudais ya dawo da sauri yace "Don't you dare touch her, don't try that" yana fadin haka ya dauke Heedayah da jikinta ke rawa a wajen, ta kankamesa cikin rawar murya tace "Take me away plss" ficewa Sudais yyi daga dakin nasa ya kulle kofar trying hard not to laugh. Mumy ce xaune parlon Hajiya Sadiya tayi tagumi, Hajiya Sadiya tace "Anya kina ganin baxa a xarge ki ba Maryam, hakan yyi wuri ai wllh, ki bari kawai mu lallaba ayi duk abinda xa ayi a samu ki koma dakin ki, kinga idan kina gidan ko ma me ya faru bbu wanda xai xarge ki bbu wanda xai kawo ki a rai, amma yanxu fa?? ai daure kanki kawai xa kiyi, barin mijin ki barrister, kishiyar ki barrister" Mumy tace "Nima wllh tunanin da nake kenan, gaskiya kika fada, bari a share wnn batun ynxu kawai...." Hajiya Sadiya tace "Yauwa, yanxu kina komawa nunawa xa kiyi kin fi kowa sonta ma a gidan, kiyi iya bakin kokarinki ki danne komai a kasar xuciya ki, ita kanta kishiyar taki ki d'an fara sake mata kuna gaisawa yanda bbu wanda xai samu damar xargan ki nan gaba, karatu kuma kiyi ta tausasa Shuraim yyi mata, yaranki duk ki sa su dinga shiga gun kishiyar taki su dinga jan makauniyar a jiki, wllh duk kika bi shawarata komai xai xo mana da sauki Maryam...." Mumy tace "Kai da bani da ke da nayi Kuka Sadiya, nagode aminiyar kwarai Allah ya bar xumunci, amma ita wnn tsohuwar kuma ya kike ganin xan yi da ita in huce takaicin annamimancin da ta min" Dariya Hajiya Sadiya tayi tace "Ke wa ke sa wnn ta6a66iyar a lissafi, ba fa isasshen kwakkwaro gareta ba, ynxu dai muyi concentrating a abinda yake gabanmu ki ajiye batun wnn tsohuwar" Mumy tace "Toh shkkn, ynxu dai bari inje gida wajen Salima in ji ita kuma ya ake ciki, daxu na kirata tace da yamma xata koma gida, bari in je in dawo" da haka suka yi sallama Mumy ta bar gidan Hajiya Sadiya.




I don't have complete Heedayah pls fans... Sae dai in aron brain din Khaleesat Haiydar xan baku ku shiga ku karance tass, I made jest of those that are not patronizing☹️ sae dai su karanta a titi suna jiran su samu complete... and a lot of pple are thinking da gaske ne akwai complete din, to nima kullum nake typing din ban san ma me xai faru a karshen ba😄😄
Lol.... patronize ur novelist lovely fans, ni ban iya Allah ya isa ba, amma kuyi patronizing for the sake of Allah coz it's not free.... And ina xumunci da duk wanda ya siya Novel dina, bana goge lambarsa....


Meanwhile ina son jan hankalin readers sau daya nake posting a rana which is 5 to 6 read mores everyday, in har nayi less than 5 read more may be 3.... To xan yi post da daddare in cike read mores din.... Stop expecting more than that all my books haka nake yi. Thanks lovely fans

Heedayah isn't free, you read for free 🤷🏻‍♀️

it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah

Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....



Bayan isha Shuraim ya shigo parlon kaka da sallama, kaka dake xaune ta sa tv gaba wai tana kallo tace "Ni ai na xata ka wuce, ka ma ci abinci kuwa ko basu ga daman baka ba?" Ya xauna saman kujera yace "Bana gidan, yanxu na dawo, ina su Khadijah?" Kaka tace "Waye kuma su Khadijah, tun karfe shidda suka wuce kamar ana tsungulinsu ai, kuma uwar ce ta koya masu idan sun xo kar su dade, wannan yarinya Deedayah kadai ce kwance tana bacci a daki, to ni bata fiye min su ba ma Allah na tuba..." Bai tanka ta ba, bayan wani lkci yace "Toh ki taso ta xa mu wuce..." Kaka ta juyo da sauri tace "In taso ta kuma, nan din da can gidan naku ba daya bane xan taso ta? ko kuma me xata maku idan ta je can gidan ban da wahalar da ita da ku ke" Yace "Abba bai ce in bar ta a nan ba" Kaka tace "To dama ya xai ce a bar ta a nan in cinyeta ga ni mayya, sai ka shiga ka daukota ku wuce ku bani waje, idan haka ne ma kar a sake kawo min ita ko nace a kawota, baka ga ba har kitso sai da nayi mata na wanke nata hijabi da ta 6ata da lemon da wnn mutumi Sudess ya bata shi kuma wahalalle, ita kuma wnn sabuwar matar ta rantse baxata daina sa mata kayan shegu ba, har nace xan bada kudi a siyo atamfa ko 'yan dubu dubu a dinka mata, to ba ruwana na fasa...." Mikewa Shuraim yyi ya shiga cikin dakin, kwance ya tadda Heedayah tsakiyar gadon Kaka tana bacci manyan kalaban da kaka tayi mata ya rufe fuskarta, ya karasa bakin gadon yana kallonta kafarta ya buge amma bata ko motsa ba, ya sake buge kafar ta juyo ta bude idanuwanta da suka kumbura a hankali, kana ganinta kasan ta ci kuka, yace "Sakko kar in wuce in bar ki" Jin muryarsa ta fara sakkowa tana lalube lalube ta mike tsaye, kama hannunta yyi tana bin sa kamar xata fadi suka fita dakin, ya dau makullin motarsa saman kujera yace "Sai da safe" Kaka tayi masa banxa ita a dole an tafi da Heedayah, dai dai bakin kofa ya ji an wurgo masa abu a kai ya juya ya ga Hijab din Heedayah ta jefo masa, ya rike Hijab din yyi ficewarsa ya kulle mata kofarta.... A kusa da motarsa ya sake hannun Heedayah bayan ya bude motar, ita dai tana tsaye sai bin inda taji motsi take da ido, yace "Baxa ki shiga ba sai na wuce na bar ki?" Kamar xata yi kuka tace "Toh ai bana gani, Kar ka wuce don Allah" yace "Xa ki kwana a nan kuwa idan ni xan saka ki cikin motar" da sauri ta fara ta6a motar tace "Aa plsss" Ta laluba jin motar a bude ta shiga, kulle motar yyi ya xaga xai shiga side din driver sai ga Sudais, ya jira har ya karaso, Sudais yace "What about Heedayah?" Ba tare da Shuraim ya kallesa ba yace "Tana wajen kaka, sai da safe" Sudais yace "Ohk a nan xata kwana?" Shuraim yace "Ehh" Sudais yace "Alright, sai da safe" Shuraim yace "Allah ya kai mu" daga haka ya shiga motarsa yayi reverse, Sudais ya koma ciki. Shuraim na isa gida yyi parking a parking space ya fito ya bude back seat, kwance ya ganta ta koma baccin, bude gate da aka yi yasa ya juya yaga Abba ne ya shigo gate din from mosque, Tashinta ya shiga yi yace "Sakko mu shiga ciki we are home" Bai jira tace komai ba ya sauko da ita ya kama hannunta ya nufi entrance din shiga gidan walking calmly... Mami na kallon Heedayah dake xaune saman kujera tace "Toh shine kike kuka Heedayah?" Cikin rawar murya tace "Da xafi ta min, kaina yana ta ciwo yanxu" Mami tace "To yi hakuri xai daina my dear...." Abba ya bude kofar parlon Mami ya shigo, Mami na kallonsa tace "Welcome..." Yace "Thank you, sai yanxu suka dawo" tace "Ehh gashi kaka tayi mata kitso ma" Abba na kallon idon Heedayah yace "What happened to her eyes?" Mami tayi dariya tace "Kukan kitso mana" Heedayah ta fara shessheka tace "Abba xafi yake min" Abba yace "Xafi kuma?" Ta gyada masa kai, yace "Toh a kwance" Mami tace "A kwance? nan da gobe fa xai daina xafin" Abba yace "No a kwance gaskiya, wnn kitson ai an dauresa da yawa, Kar ya ja mata matsala, till date Rabi'ah bata kitso a gidan nan sbda irin haka" Mami tace "Ikon Allah...." Abba ya fita don daukan wayarsa dake ring, Mami na kallon Heedayah tace "Toh baxa a kwance ba mu je ki kwanta, kin dai ci abinci Koh?" A hankali Heedayah ta gyada mata kai, Mami ta kama hannunta ta wuce da ita bedroom, ko da ta fito a parlonta ta tadda su Khadijah da Rabi'ah a xaune kana ganinsu kasan Abba ne ya saka su shigowa, duk suka gaisheta, ta amsa tace "Kun debi abinci a kitchen?" Khadija tace "Uhn mun ci" Ranan dai duk a bangaren Mami suka kwana. Da Asuba Shuraim na dawowa masallaci ya tafi part din Mami, a hankali ya kwankwasa kofar, Rabi'ah ta bude, tace "Yaya ina kwana?" Yace "Lafiya, ina wannan yarinyar take?" Ta d'an turo baki tace "The blind girl? Tana can daki" yace "Fito min da ita" juyawa tayi ta koma, Mami na kallon Rabi'ah tace "Waye?" Rabi'ah tace "Ya Shuraim, yace wai in taho da ita" Mami tace "Bata jin dadi sai gobe" Rabi'ah ta juya ta koma ta gaya ma Shuraim, wani ajiyar xuciya ya sauke ya juya ya wuce part dinsa.... Da safe misalin karfe goma sha daya Abba na xaune parlonsa da Junaid, kasancewar ranan lahadi ce, Abba ya mika ma Junaid takardun hannunsa ya amsa yana dubawa, Abba yace "Asibitin Mecca aka yi duka wnn" Junaid na ci gaba da duba takardun gaba daya yace "A kano kenan" Abba yace "Yess" Junaid yace "Ohk...." Shuraim ne ya shigo parlon da sallama ya kulle kofar, tun da ya shiga dakinsa da asuba sai a lkcn ya fito, ya xauna nan kasa ya gaida Abba, sannan suka gaisa da Junaid, Abba na kallon Junaid da duk hankalinsa na kan takardun yace "So xan baka kudi ka siyo eye drops da aka yi prescribing before the operation...." Junaid yace "Amma ba yanxu aka sa xa ayi operation din ba Abba" Abba yace "Yess ba yanxu ba amma lkcn xai xo in sha Allah" Ta gefen ido Shuraim ya kalli Junaid ya dauke kai, Junaid yace "Toh Allah ya kai mu" Abba yace "Yanxu pharmacy din da xa a samu maganin xaka duba, sai ka min texting din Price with ur details" Junaid ya d'an yi murmushi ya mike yace "In sha Allah Abba, xan wuce sai anjima" Abba yace "Allah ya kai mu..." Sallama yyi ma Shuraim sannan ya fita, Heedayah na kitchen tare da Mami dake gaya ma maid din gidan what to cook for lunch, ko da wasa bata yrda ta bar Heedayah tare da su Rabi'ah kawai ba, jin an bude kofar Abba ta fito daga kitchen Junaid yace "Xan tafi Mami sai anjima" Heedayah dake makale da Mami jin muryarsa da sauri tace "Mami xan bi sa plss" Junaid na kallonta yace "Baxa a je da ke ba" Ta wani murguda baki tace "Kar aje din" Gyada kai yyi ya juya ya nufi kofa ya fita, a hankali Heedayah tace "Mami wucewa yayi?" Mami tayi murmushi tace "Ehh" Heedayah ta marairaice tace "Did he want to be wicked like that man" a kunnen Shuraim da ya fito parlon Abbansa shi ma, Mami tace "Which Man?" Heedayah tace "Wnn da ya tafi da ni a mota jiya mana, wannan da Abba yace ya min karatu ni ban san sunansa ba... Kawai nasan shi mugu ne" A hankali Shuraim dake jin duk abinda take cewa ke tafiya xuwa dakinsa, Mami tace "Toh kansa yyi ma mugunta ai ba ke ba" Heedayah tace "Aa ni yake yi ma ba kanshi ba" Mami ta kama hannunta suka bar wajen. That same day da yamma Mami na main parlor tana danna wayarta tare da Heedayah da su Rabi'ah da suka dawo islamiyya aka bude kofar parlon, Mumy ce ta shigo da sallama sakale da handbag dinta, Su Khadijah suka ta fi da gudu cike da murnan ganinta suka rungume ta, Mumy ta shigo parlon tana murmushi tace ma Mami "Sannun ku da gida" At first Mami bata yrda da ita take ba sai da ta kalleta ta ga ita take kallo, tace "Yauwa sannu da xuwa" Mumy tace "Don Allah akwai dari biyar wajen ki xan ba d'an sahu wai ba shi da canjin dubu daya" Mami tace "Ohk, Rabi'ah shiga bedroom gaba mirror akwai kudi ki dauko" Rabi'ah ta tafi xuwa bangaren Mami, Mumy tace "Ban da ma yanxu yan sahun sun xama abinda suka xama nan nan da Marafa wai dari biyar" Mami tace "Toh Allah ya rufa asiri" Mumy ta tabe baki tace "Ameen dai" Rabi'ah ta fito ta mika ma Mumy dari biyar din Mumy tace "Aa kai masa, ni bari in shiga ciki duk na gaji wllh" daga haka ta wuce bangarenta Khadijah ta bi ta da sauri, Mami ta d'an yi wani boyayyen murmushi tana ci gaba da danna wayarta. Junaid na tsaye babban pharmacy bayan ya basu takardan maganin da yake nema, pharmacy uku yana xuwa sai su ce bbu eye drop din, amma wnn na hudun ya ci sa'a an samu, wani mutumi ne tsaye gefensa cikin shiga ta alfarma, ya siya magunguna shi ma ana masa packaging dinsu, da yake pharmacy din yawanci duk manyan mutane ne ke xuwa, Daga gefen Mutumin kuma wata matashiyar mata ce sanye da hijab har kasa warce baxata wuce 38 ba, Mutumin ya amshi maganin kenan matar ta yanke jiki ta fadi nan kasa, wanda hakan ya jawo hankalin mutanen wajen, Mutumin wanda da alamar mijinta ne ya durkusa da sauri ya rikota, Junaid ya duka shi ma yana mata sannu cike da tausayin ta, ledan hannun Mutumin junaid ya amsa, Mutumin ya daga ta suka fita pharmacy din mutane na mata sannu, Junaid ya bi bayansu har xuwa gun wani lafiyayyen mota, sai bayan da Mutumin ya taimaka mata ta shiga motar sannan junaid ya mika masa magungunan dake hannunsa yace "Allah ya sauwake...." Mutumin yyi murmushi yace "Ameen mun gode, thank you very much" Junaid ya mayar masa da murmushin yace "No thanks, amma da ku yi kokarin wucewa asibiti daga nan she looks so sick" Mutumin yace "In sha Allah, nagode" Junaid yace "You are wlcm sir" daga haka ya juya ya koma cikin pharmacy din don biyan kudin eye drops da ya xo siya, waya ya gani kwance kasa daga inda matar ta fadi, ya duka ya dau wayar ya sake fita da sauri amma har motar su ya bar haraban pharmacy din, juyawa yyi ya koma ciki rike da wayar..... Sai da Magrib Junaid ya isa gidan Abba da eye drops din Heedayah, Mumy dake xaune parlor ya gaisar da ladabi, ta amsa da fara'a tace "Sannu da xuwa" Ya xauna nan parlon yace "Ya gida?" tace "Alhmdllh, Ya sunan naka kuwa?" Ya kalleta yace "Junaid" tace "Maa sha Allah, ka shiga tana can ciki, da kuwa a nan take xaune tace bari taje tayi sllh...." Junaid ya mike yace "Toh..." Da sallama ya bude kofar parlon Mami, ya ga Heedayah kadai xaune tana cin apples da aka yanyanka mata a plate, dauke plate din yyi a hankali, bayan ta cinye na hannunta xata dau wani ta ji wayam, ta gama lalube lalubenta amma bbu alamar plate, a hankali ta dinga bin parlon da kallo kamar xata yi kuka tace "I know it's youuu" ya ja hancinta ya ajiye mata plate din sannan ya xauna saman kujera, Mami ta fito tace "Ka samo drops din?" Yace "Sure..." Wani sabon ringing ya ji a aljihunsa, lkci daya ya tuna wayar mutanen daxu, ya ciro wayar sannan yyi picking call din ya kai kunne tare da sallama, bayan sun gaisa normal Junaid Yace "Sorry daxu you lost ur phone at the pharmacy, na fito kuma naga ka wuce, ina ta jiran kira tun safe ba a kira ba" daga daya bangaren Mutumin yace "Yea ban lura bane da wuri wllh, thank you very much, I almost gave up but nace nayi trying kawai sbda contacts dina" Junaid yyi murmushi yace "Toh where shud we meet sai ka amshi wayar?" Mutumin yace "Yanxu dai muna hospital da Madam, but Alhmdllh da sauki, and in sha Allah gobe da safe xa mu koma Abuja, we resides there... so I don't know ko xaka fada min inda kke..." junaid yace "Ayya, to I will try and bring the phone to you tomorrow in sha Allah" Nan suka yi sallama Mutumin na kara masa godiya.... Heedayah tace "Toh me yasa ka dauke min Apples dina?" Ya saci kallon Mami da ta juya ta koma ciki, sannan ya mike ya koma inda take yace "Ban sani ba" tace "To kai ma ba ruwana da kai...."




Heedayah isn't free, you read for free 🤷🏻‍♀️🤷🏻‍♀️

it's 300 via... Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah

Then you show ur evidence via WhatsApp 07087865788....




Junaid ya ja hancinta yace "Ni da wa?" Tace "Kai da wnn mana, ni ban san sunansa ba, kai sai ka dinga tsokanata shi kuma sai ya dinga buge min hannu yana min fada" fitowar Mami ya sa Junaid ya mike yace "Mami sai da safe, xan wuce" Mami tace "Ka ci abinci ai?" Yace "Na ci" Mami tace "Toh Allah ya tashe mu lfya" kofa ya nufa, Heedayah tace "Mami ina xa shi?" Mami tace "Xai wuce gida" Heedayah tace "Mami me yasa baxai tsaya a nan da mu ba?" Mami tayi murmushi tace "Ai xai dawo" Heedayah tace "Ni ina son ya tsaya a nan" Junaid ya kalleta daga bakin kofar da yake tsaye ya bude kofar ya fita. Da asuba aka tashi da ruwa sosai, wajen shidda da rabi Mami na parlonta aka kwankwasa kofa, mikewa tayi ta bude kofar Shuraim yyi kasa da kansa yace "Ina kwana?" Tace "Lafiya lau" yace "Xa mu yi karatu ne" Juyawa Mami tayi ta wuce daki, Heedayah na ta bacci tun bayan da ta tada ta yin sllh asuba, Mami ta tada ta, ta sa mata Hijab sbda garin yyi sanyi sosai suka fito, har snn Shuraim na tsaye bakin kofa, Mami ta mika masa ita, ya kama hannun suka fita parlon ya kulle mata kofarta, Heedayah dai har snn idonta a lumshe yake tana bin sa, da sauri ta bude idanuwanta jin ta ci karo da sofa a parlor, ko tsayawa Shuraim bai yi ba har ya isa study area din Abba still holding her hand ya xaunar da ita nan kasa, kamr xata yi kuka tace "Shine ka buge ni da kujera?" Strictly yace "Kin san Allah idan kina min magana a gidan sai na fasa maki baki wataran, I have no business with you, if u dare talk to me again I will injure you" Yana yin yanda yake maganan yasa Heedayah tayi shiru bata dai ce komai ba, he was so serious, fuska daure yace "Sai na ce ki fara karatun??" A hankali ta fara karato suran da take, yana ta danna wayarsa har ta kai inda ta tsaya shekaranjiya, tace "Na gama....." Sai bayan kusan minti biyar ya ajiye wayar hannunsa sannan ya daura daga inda ta tsaya, his recitation was waow, kamar wani balarabe, Bai tsaya ba sai da ya sauke suran gaba daya snn ya daga kai yana kallonta, baccinta take hankali kwance bayan ta jinginar da kanta da arm chair dake wajen, ya dinga kallonta sannan ya kalli agogo dake nuna karfe bakwai ya mike, parlor ya wuce ya ga Rabi'ah sanye da schl Uniform yace "Je ki tada wnn yarinyar ki kai ta ciki" Bai jira cewarta ba ya wuce xuwa dakinsa. Abba na kallon Mami yace "Listen Rahinah, I know u are not after the income or anything of such, but...." Ta girgixa kai tace "But what Barrister? Ba mu yi da kai xan ajiye aiki ba, ba mu yi haka da kai ba, I can't... Aikina ya xama jinin jikina, it's part of me, I like my profession, ko ba komai I do help innocent soul that are not quilty and I enjoy doing that, so why are you trying to deprive me of the joy? Tunda har na iya kula da nawa yaran still ina aiki, har na aurar da daya, I can take care of little Heedayah also with my work, just that before 3 xan dinga dawowa gida...." Abba ya kasa cewa komai, can ya jinjina kai yace "Toh shkkn Rahinah baxan takura ki ba, I agree ki ci gaba da aikin ki" Tana kallonsa tace "I appreciate, Anjima matar da xata dinga kula da Heedayah when I am away xata iso, monthly xa a dinga biyanta dubu ashirin, I will pay that...." Yace "No you don't need to...." tace "A'a na sa a raina ni xan biya, I took that as my responsibility since I can be with her fully...." Yace "Toh kin san matar da xa a kawon" Mami tace "Ehh to ban santa ba garinsu daya da wata childhood frnd dita Shamsiyya, she said shesy good kuma xata iya" Abba yace "Shhkn, Allah ya mana jagora" tace "Ameen Great Man" D'an murmushi yyi yace "So ynxu dai tare za mu dinga fita da safe?" Dariya tayi tace "Not at all, karfe goma ni xan dinga fita, sai nayi ma Heedayah duk abinda ya kamata, ido kawai Mai aikin xata sa mata har in dawo" Abba yace "Alright" Karfe goma saura matar da Mami ke jira ta iso gidan bayan an mata kwatance ta waya, Mami ta fito main parlor, matar da baxata wuce talatin ba ta sauka har kasa ta gaisheta, Mami tace "Sannu da xuwa ya hanya" Matar tace "Alhmdllh Hajiya" Mami tace "Ya sunan ki?" Matar tace "Sunana Karime" Mami tace "Toh karime aikin ki ba wani da yawa bane, amma yana bukatar saka ido da kula..." Karime tace "Duk an koro min Hajiya, Kuma in sha Allahu xan iya, har ma da aikin gida idan da akwai duk xan yi babu damuwa...." Mami tace "Toh Alhmdllh, yanxu dai mu je in nuna maki inda xa ki ajiye kayan ki" Karime ta mike da sauri ta dau Ghana must go dinta ta bi bayan Mami, Dakin masu aiki Mami ta kai ta, Mai aikin Mumy dake xaune dakin ta gaida Mami, Mami ta amsa sannan ta sa karime ta ajiye kayanta suka fita, Mami ta kai karime parlonta tace "Nan ne bangarena, bana son ku wuce nan ke da ita, in dai tana bukatan wani abu na ci ki bar ta ita kadai ki tafi kitchen ki nema mata, xan nuna maki kitchen din da Inda komai ke ajiye.... Tsakanin ki da Allah nake son ki kulan min da yarinyata bbu ha'inci" Karime tace "Kai Hajiya ai d'a na kowa ne, xaki sameni me riketa da gaskiya in sha Allahu...." Mami tace "To maa sha Allah.... Ki tafi can dakin naku, warce kika samu a ciki daxu ta nuna maki inda xaki ajiye kayan ki sannan ki dawo...." Karime ta

Please Login or Register in order to submit comment