Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels  AURE KAN AURE *Book1* Chapter1* Bugun qofar da ake tamkar za,a balle kyauren shiya Tilastama Hajia nafisa tashi daga kishin giden da take Tamkar wacce tasha wani uban aiki ta gaji Tamkar wacce aka tunzura ta jira silifas dinta dake gefen kujeran nata ta nufo qofar cikin sauri Tana fadin dakata ku dakata Ta bude qofar tana musu kallon Uku kwabo kamin taja wani Dogon tsaki mtwwwww Kai bagidajen mutu baiba a rayuwa inba gajidaje dan qauye ba Waye zaizo yaita buga qofa yafi minti talatin ba,a budeba. Kuma ya nace yaqi kama gabansa Ta kauce tace ku shigo kar a koma qauye ace na hana yan uwa shigowa gidan dan uwa Basuce da ita uffanba saima da suka shige suka kama rawar jikin gaisheta Ta daga musu hannu ku saurarar Banason hayaniya kunji ko Kada ku cika mana gida da warin baki tai gaba ba tare data basu Izinin qarasowa ba Hakan bai hanasu damar shiga falonba suna qoqarin zama kan kujera ta daka musu tsawa Kai ku dakataa Karku sake waye ya baku izinin zama kan kujera? Ku zube a qasa duk wqacce ta zaunamin akan kujera wlh sainaci mutuncinta Nina rasa irin wannan maita sai kace ku kadai keda dan uwa Ku ala dole dangin miji Ko wacce ta kwaso busassun qafafuwanta babu ko wadatar basilin Dan a ketamin yadin kujera da busassun. Fatar jikinku ko To ku zube a qasa kuyita zama inya dawo dan uwan naku kwa ganshi Ta balbalesu da harara Tana fadin munafukai inda bashi Dashi babu mai kallonsa balle ya taimaka masa da ko sisi Tai tsaki ta juya ta haye saman benenta Tun misalin qarfe hudu na yamma suke tule babu wanda ya waiwayesu Saidai masi aikin gidan wata budurwa da tsohuwa daketa kaiwa da komowa Akai sallar magrib duk sunanan Zube soma suke a nuna musu toilet dan su dauro alwala Suyi sallah amman da sukaima yan aikin magana sai sukace wai hajia bata basu iziniba Sunanan zaune har akai sallar isha,I yar yarinyar waddah Bata wuce shekaru27 ba ta dubi dattijuwar waddah ba zata gaza Shekaru hamsinba Tace goggo kodai ki tashi muje gida kawai Dubi yaddah aka watsar damu sai kace bola anan Yar tsohuwar da ake kira da gwaggo tace Ke tashi nan wawiya in zamu kwanan anan munanan a zaune har sai yaxo In har muka ganshi sakarya mun warke Ta gyada kai to allah e kawoshi lfy Qarfe tara daidai aliyu ya shigo gidan nasa yana shigowa yai ido hudu da yan uwan nasa Da sauri ya qarasa yana Ah gwaggo yaushe kukaxo? Tafiyar dare kukai? Ya duqa gwiwa bibbiyu yana gaisheta ta amsa da fara,arta Dajin dadi rakiya ma ta gaidashi Ya amsa yana maimaita tambayar tashi yanxu kukaxone Kokun biya wani kurin? Gwaggo ta tabe baki tace ba inda muka biya ali gidanka muka Yoma tsinke Wannan yar iskar matar taka marar mutuncin ita ta zubar damu tun la,asar muke Nan zube Kaidai bakai sa,ar mataba wlh Bakai sa,ar maceba ali Cikin rashin jin dadi yace kuyi haquri dan allah gwaggo Ya miqe da sauri sashin masu aiki ya nufa yana kwalama ladidi Kira Tazo ta zube a gabansa tace gani Yace anbama baqinda sukaxo abinci kuwa? Cikin rawar murya tace ai hajia Bataceba Ya dafe kai cike da takaici Ya dago ya dubeta Yace jeki kai musu abinci sannan Ki hada musu da lemukan kwali da juice kikai musu Kuma daga yau duk wanda ya shigo cikin gidannan kar,a sake a barshi ya fita har sai an bashi abinci yaci ya qoshi saidai idan shine yace bazai ciba Jiki na rawa tace an gama ranka ya dade Sannan ya juya ya fita ya koma wajen goggon tasa e zauna yana Fadar Amman ba ganki da ruqayyah goggo ina mijin nata? Cike da takaici tace ai kasan irin halin naku na maza ali, Kishiya jibro yai mata kuma ya soma wulaqantata dan yayi amarya Shine tayi yaji Kagantanan yau kwananta uku Da mijin ya biyo sahu nai masa Tatas Naja masa kunne nace Kuma gobe zan koma da ita da kaina To kasan halin naku indai mace Bata da wani dan sana,a bata maida taro ya zama sisi Shikenan kun rainata kenan Shine nazo Na rokeka ka siya mata wani dan abun da zata dinga sana,a Dashi acan qauyen don allah Ya gyara zama yana ai wannan Ba wani abu bane Goggo Ya dubi rakiya yana fadar ke yanxu Me kikeso a siyan miki Wanda kikasan yanada saurin Kawo kudi? Tace duk abinda ka siyamin yayi Goggo tace ni nasan abinda za,afi samun kudi dashi Ka siya mata injin murjin taliya Da keken dinki tunda ta iya Dinki tun tana gida Yace to shikenan goggo allah Ya kaimu goben insha allahu Zansa a siyo mata Nan suka shiga godia ladidi ta shigo musu da kwandon abinci Ta jejjera musu da flate Cokula da kayan drinks yace ladidi Jeki kyara musu dakin baqi idan sun gama sai ki nuna musu dan suje su huta Ta amsa da to Yace shikenan goggo koda akwai Abinda kuke buqata? Tace ba komai goggo allah yai Maika albarka ya kuma sauya maka da mata ta gari Baice komaiba murmushi kawai Yayi ya miqe ya nufi sama S saman benen sashi biyu ne Hagu da dama. Dauke da katafaren falo Wanda aka qawata da manyan kujeru da kayan alatu Zamu iya kiran wannan bangare da aljannar duniya A cikin falon akwa bedroom biyu wanda yake dauke da qaramin Toilet Duk abinda yake wannan sashin akwaishi a dayan sashin Hatta capet din dake tsakiyar dakin Sashin matarsa ya nufa ya kashe kayan kallon daketa ruri Banza ya nufi bangaren nata Kwance take saman katafaren gadonta dake dauke da kayan alatu Daga ita sai wata gajeruwar rigar bacce Iya cinya mai sulbi Gashin kannan a barbaje saman Filo Tai rub da ciki tanata latse latse A. Laptop dinta Yana sallama ta tashi ta zauna Bakinta dake da murmushi Wooo welcome my one Babu alamar zai mayar mata da murmushin fuska ya qara daurewa Ya jingina da bango ya harde hannayensa a jikin kirjinsa Yana kallonta Tadai? Ta fada tana kallonsa ba tare data qara matsawa daga inda takeba Fuskar tashi ba walwala ya soma magana Nafisa wulaqancin da kikemin ya soma isata cin fuskar da kikemin ya isa haka Ki sani yanda kikeson danginki yan uwanki da iyayenki haka nima nakeson nawa dangin Yan uwana da iyayena Ya taka har gabanta yana nunata da dogon dan yatsansa Yana fadar Na rantse miki da girman allah Ki kiyayi wulaqantamin yan uwa ya isheki haka Wani murmushi taja hade da tabe baki tana fadar Sannu mai iyaye dan allah kai bakaji kunya ba? Ka dubi wadannan damejin halittun har kake kiransu da yan uwanka.? Kauyawa gidadawa wadanda kircin talauci ya ishesu'' Ji yayi tamkar tana watsa mishi Garwashi a kirjinsa Ya daga hannu zai watsa mata mari Tunanin me yayi kuma sai ya fasa ya sake hannun nasa Idanunsa sunyi jajir Ya juya a zafafe yabar dakin Nata zuciyarsa na tafarfasa Kamar garwashin wuta Shi nafisa take zagi? Yanxu ta Zage masa tushensa asalinsa iyayensa? Ya damqi sumar kansa yaja da qarfi Idanuwannan suka rikice tamkar Jan gauta Shin wacce qaddarace ta hadashi Da nafisa? Mai yasa yai auren Kudi? Meya kaishi auren macen data Kerema ajinsa? Kuma iyayenta suke taqama da yayan banki? Mai yasa bai tsaya inda allah ya ajeshiba ya auri tushensa irin asalinsa? Da yanxu bai samu kansa a wannan baqin cikin da takaicinba Ya ilahi Abinda ya fada kenan Ya fada saman kujeran dake falonsa Zuciyarsa naci gaba da tafarfasa Tamkar wanda aka tsikara ya miqe da sauri yai hanyar fridge Ya bude ya dauko roban ruwan faro ya murda ya dinga zazzagama cikinsa Ya dire robar saman fridge din da qarfi Ya koma ya kishin gida sanyin ruwan na ratsa mashi zuciya Tunanin abinda suka faru shekarun da suka wuce suka dinga dawo masa Shin meye ya faru a shekarun Baya saiku biyoni danjin ko wadanne abubuwane suka faru------- AURE KAN AURE CHAPTER 2 Musawa wani kauyene dake garin katsina Garine dake dauke da jama.a da masu rifin asiri Gidan malam shehuqaramin gidane ko a garin gidane mai Qaramin katanga Wanda da ka hangoshi zakasan Gidan talakane Malam shehu mai almajirai sunan da ake kiransa dashi kenan a garin Ba boyeyyen mutum bane dan dan asalin garinne Malam shehu su hudu ne wajwn mahaifinsu Kowanne yana kasuwancinsa wato noma da kiwo Saidai duk ba masu dashi bane saidai Rufin asirin ubangiji Malam shehu kuwa shi baima da gonan saidai dan yawonsa da Yake da koyar da almajirai a qofar gidansa Duk Ran laraba suke harhada masa naira goma goma Dashi Yake samu yana rufama kansa asiri Sunan matarsa hafsa ita kadai gareshi suna zamansu lfy Duk duniya da daya Allah ya basu wato aliyu tun dagashi Allah bai qara basu Haihuwa ba malam ya tsaya tsayin daka wajen bashi ilmin mahammadiyyah Dan yana dan shekara ashirin ya haddace alqur,ani mai girma tare da sauran littafai Aliyu yarone mai zuciyar neman na kansa hakan yasa ya dake Idan ya samu noma ko aikin gini kodai wani irin aikine indai na Qarfine yake Dan kawai yaga ya farantama iyayan nasa Daga baya ya Bude wani dan case a bakin titi yana siyar dasu rake biskit Cingam tomtom dadai sauransu A haka yake samu yana tausayama iyayensa dan aliyu mutum ne mai Jin qai da tausayin iyayensa Haka yasa suke matuqar sonsa fiye da komai a rayuwa Rannan kwasam cikin almajiran da ya koyama karatu da yake akwai Yan garuruwa da dama Wani Daga ciki Wanda ake kira da muftahu Dan asalin garin kano ne ya ziyarci malam shehu Muftahu yayi kudi sosai dan harkar kasuwanci ya fada tsumdum Kuma yana samu dan yanada shaguna Manya a kantin kwari Bayan ya gaisheshi yai masa alkhairi Bayan zai tafi ne ya roqi malam din Akan ya bashi aleeyu ya Taafi dashi dan ya saShi a daya daga cikin shagunansa Daa farko malam shehun yaqi yarda saida yayansa malam sule Yasa baaki saannan ya yarda Sannan ya dauki aleeyu ya tafi dashi mahaifiyarsa Kuwa har kukan rabuwa tai daashi dan tanason dan nata kamar rai Iyayensa sunsa masa albarka sosai Zuwansa kano Qaton shagone aka Bude masa muftahun ya hadashi da wani yaro ana ce masa Ubale Babu laifi a shagon ana samun ciniki sosai kayan costimetic ne ake siyarwa Duk wata yake biyansu dan haka aleeyun ke raba kudin biyu ya hau mota ya nufi qauyensu Yakaima mahaifansa tare da yan siye siyen da ba,a rasa ba A haka alhaji muftahu ya shiga harkar siyasa tsamo tsamo aka Shiga damawa dashi Mutum ne shi mai gaskia da qaunar mutane haka Yasa bai cika samun tangarda A Duk inda Yasa gaba Kullun cikin kyauta yake baya gajiyawa Takarar dan majalisa ya fito cikin ikon Allah Kuwa Allah ya bashi sa,a ya lashe Dan haka aka shga damawa dashi Kasuwa ta Bude aleeyu har ya fara gyare gyare a cikin gidansu Ya canjama mamansa da babansa gado da ledar qasa Yasa musu na zamani Hatta yan uwan mahaifinsa bai barsuba yana taimaka musu yaddah ya Kamata Iyayensa yanxu babu abinda sukeson gani irin suga ya samu abokiyar rayuwa wato Mata kenan Shikuwa ta bangarensa babu wannan a zuciyarsa burinsa kawai ya jiqa iyayensa Hakan yasa ya toshe kunnuwansa game da duk wani surutai da za,ai Akansa Alhaji muftahu baihau mulki ya saaukaba saida yaimaa jama,a aiki Naban mamaki hakan yasa jama,a suka qake qara nunaa masa so Aleeyu ya biyaa kudi ya zana jarabawa weaac dan daman yaayi frimary da ya fara secoundry ne ya watsar sbd matsalar kudi Yayi jarabawaar a sa,a sakamako ya fito tai masa kyau Alhaaji muftahu ya tsaya masa shida kansa yaa sama maasa N,c,e yake zuwa ranar jumaa,a kaawai da asaabr Ya maida hankalinsa a shekara uku yaa kammaala y jona digiri dinsa Shima a partyme yayi Alhaaji muftahu siyasa saai abinda yai gaba dan wannan karon kujeran sanata ya Nema. Kuma Allah ya bashi sa,a ya samu Wata ranar. Alhamis aleeyu na makaranTa Alhaji mufthu ya kirasa a waya yace yai maza maza yaje airport da mota ya dauko Masaa yarsa nafisaa waddah zata dawo daga qasar englaand Da misalin qarfe uku Ya amsa da an Gama yallabai A take ya tau machine dinsa ya nufi G,r,a gidan alhajin nasa daman ya saba. Zuwa dan suna mutunci da matar Gidan da yaransa suna girmamashi yaddah ya kamata Ya shige katafaren gidan Wanda za,a iya kira da aljannar duniya Ya samu hajia asiya a zaune kan kujera Ya zube yana kwasar gaisuwa ta amsa cikin sakin fuska tace kai tashi Aliyu zauna kan kujera Ko kuma qaraso muci abinci Yace a,a hajia daman Alhaji ne yace naxo na dauki mota naje na dauko Nafisa a airport Tai daria tace na sanka Aliyu abincin da bakason ci yau sai naga gudun ruwan ka Ya miqe tace ga key can Akan kujera ya dauka ya fice Yana daria. Har ya shga motar yana shirin tadata ya jiyo muryar kausar Tana kwala masa kira ya fito Ta qaraso inda yake tare da murmushi da muryarta mai cike da natsuwa tace Tace yanxu ba zaka tsaya kaci abinciba Jin shigowarkanefa yasa na shga kichin dan na hada Maka juice Ya sakar Mata wani murmushi Wanda ke sace zuciyar yan mata Yace Amsorry kausar ba dadewa zanyiba nafisa kawai zan dauko a Air port just dirty minut Lumshe kyawawan idanunta tayi tace to naxo na rakaka? Yace kin fasa hadamin juice din kenan? Tai wani daria mai kama da murmushi tace A,a zan hada Maka yaya aleeyu saika dawo Ya juya yana fadin to kausar Yaja motar ya fice shidai kausar tana birgeshi Har qarqashin ranshi shidai yanason kausar Itace irin matar daya cancanta ya aura Kwata Kwata bata dauki duniya da zafiba yai wani murmushi lokacin da take Ya lumshe idonsa a daidai lokacin daya hasko hotan fuskarta Qarfe uku daidai ya isa airport din SanadiYyar cinkoson ababan hawan dake kan hanyar Can ya hangota tana zaune a kan kujeran da aka tanaza a wajen domin zaunawa Da jakkunanta har guda biyu Gabansa yai mummunan faduwa shidai duk jarumtarsa yakan ragwance idan ya Hadu da nafisa Kyakkyawace ajin qarshe fara tas tanada siririn hanci da dan qaramin baki Idanunta basu da girma sosai sunfi kama da kalar barci Ta hadu anyi sa,arta saidai ba,ai sa,ar Hali ba Macece sangartacciya an Riga an shagwabata idanunta a tsaytsaye suke bata ganin mutuncin kowa Tun farkon zuwansa kano Alhaji ke aikansa gidan amman da Zaran yaje saita dinga kunyatashi a gaban mutane Taita tuntsirewa da daria tana nunama qawayentta shi musamman idan yai Kwalliya. Taita Kiran yan gidan tana suxo su kalli kwalliyar dan qauye Har akwai ran daa tacema daddyn ta daya dawo Mata dashi gidan nasu dan kawai ta dinga kallonsa tanacin daria Haka kawai ta rainashi baisan me yasa ba Gabansa ya sake faduwa a lokacinda ya hangota tanaa duba aagogon hannuntaa Ya qarasa da sauri tare da Jan wata doguwa sallama Da sauri ta dago tana kallonsa na wasu sakwanni Tamkar mai karanta wani abu a cikin idanun nasa Tunda take a duniya bata taba kallon idanun namijinda suka saukar Mata da mummunan mutuwar jiki kamar aleeyu ba Zata iya wuni a haka tana kallon kyawawan idanunsa Ganin bata da niyyar amsa masa sallamar yace kiyi haquri hajia Goslo ne ya tsareni Taja wata sanyayyar ajiyar zuciya Ta lumshe idanunta ta Bude ba tare da taace masa uffan ba Taci gaba da kallon tsakiyar idanunsa Ya sauke idanunsa ba tare da yayarda sun qara. Hada idonbaa Yace kiyi haquri bada gangan hakan ya faruba Wani gajeran murmushi Taja tana wasa da harshenta Batace komaiba hakan ya qaara tilastaa masa saake kaallonta Tajaaa wani sakaran murmushi tana wasa da idanunta a cikin naashi Ji yai yanaa shirin faduwa yai saurin dafa qarfen dake kusa dashi Cikin kidima kuma ba tare daya kalletaba yace zamu iya tafiya ko? Cikin muryarta mai taushi tace zamu iya zama anan inhar ka yarjemin naiata kallon kyawawan idanunnan Naka da sukafi. Ko wane ido kyau a duniya Maganar ta dirar masa tamkar a mafarki Yama rasa abin cewa ya kasa Kallonta Ta miqe taxo har gabansa dan har sunajin numfashin juna Tace na Fahimci kai marowacine amman muje gida sai kai tsada na biya Aure kan aure Chapter 3 Tace bari muje gida sai ai tsada na biya Bata jira amsarsa ba ta suri qatuwar jakan tata ta hannu tai gaba shi kuma ya shuru akwatinan ya saka a Cikin boot din motar ya shiga mazaunin direba Abin ya bashi mamaki ganin ta shiga Gidan gaba ta zauna Ita daya cancanci ta zauna Gidan baya ya bita Yadan saci kallonta akai rashin sa,a itama kallon nashi take Ta kashe masa ido daya da sauri ya janye fuskar tashi yasama motar key ya Zungureta sukai gaba Da hannu daya yake tukin ya daura daya hannun nasa inda Aka tanada dan daurawa ganin haka yasa tai saurin riQo. Hannun nasa yai saurin Waigowa tace I like to se ur face please Sauri yai ya maida kallonsa kan titin inda Allah ya kiyayye da ya daki bayan wata Babban mota yace ya Salam ganin haka ya tattaro natsuwarsa ya daura Akan titin Suna isa gida ya Bude. Qofa yana qoqarin fita ta riqo hannunsa Cikin bacin rai ya waigo ganinyanda taga fuskar tashi Ta canja yasa ta sakeshi tana wani Ni,im taccen murmushi ba tare da ya qara waigowa ya kalletaba yai gaba abinsa Yan gidanne suka fito anata murna ga anty nafisa ga anty nafisa Kowa sai murna yake shi kuwa wani takaicine ya isheshi yace shin daman Haka Mata birni suke kodan baya hulda dasune ko a qauye shi yasa Bai fahimci hakanba Yace kai ina Mata wasu ababene masu natsuwa kawaici da kunya To ya akai ita nafisa bata da ko daya to ya akai kausar keda duk wadannan Abubuwan amsar da e kasa ba kansa kenan Ya shiga sashin momyn nasu ya Bama yar aikinta makullun zai fice kenan ta fito tace ina yar momyn takene aleeyu yai murmushi yace gasu can a waje hajia Sukai wajen tare tana hango momyn nata ta sasa ihu tai kanta ta rungumeta sai murna suke shi kuwa kai yasa ya raba. Zai wuce Sai ji yai kausar na fadin yaya aleeyu kai yaya aleeyu cewa fa kai na Hada Maka zaka dawo kaci yai murmushi yana kallon kyakkyawan Sanyin yarinyar na tafiyar masa da hankali Ya waigo yana mrmushi Yace am sory kausae mancewa nai muje Da murnanta suka jera dinning din kichiin ta kaishi ta xuba masa komai Sannan taja kujera ta zauna sai hira mai dadi taake masa Harya gamacin abincin aamman hirar bataa qarebaa Kamr an jefota ta fado kichin din Da kaallo duk suka bita yaddah taai wani kichin kichin zaakasha waani abun bacin ran ta gaani Fuskar kausar dauke da murmushi tace me kikesone anty ta Qara hade rai tace me kike anan? Tambayar bataima kausar dadiba dan haka ta rasaa amsar da zata bata Da hannu tai Mata nuni da tashi ki wuce kalaman nata suka karya Mata Zuciya idanuwanta suka ciko da hawaye muryarta a sanyaye tace haba anty mae Yasa........ Ta. Katseta ise get out jiki lakwas ta miqe ta kalli yaya aleeeyum sannan ta gaba Har Cikin ransa. Baiji dadiba takaicine fal a zuciyarsa Nai ankaraba saiji yai an dafa kafadara ya waigo da sauri ransa a bace Cikin kakkausar murya yace meye haka nafisa ya kike abu kamar ba musulma ba? Itama ta zaro idanunta tace yadai kake abu kamar ba wayayyeba Tace haba aleeyu dubekafa namiji har namiji babu inda Allah ya tauyeka Gaka dakyau kamar dawisu Ga kwarjini kamar daamisa tunda nake ban tabaa ganin namijin da zuciyata Ta kwadaitu dashiba sai kai Sonka nake aleeyu Wlh Sonka nake inada kishi ban yarda ko qannena na dingaa ganin suna kusaantarka ba ballantaana har hira ta shiga tsakaninku Daaan zan iyaa batawaa da Kowa akanka Ji yai wata xufa na karyo masa Cikin hanzari ya fice daga kichin din Yai murmushi tace ya rage naka Ta. Duqa ta dauki kofin da yasha juice din a ciki ta lashe tas Lol. Kunji mayyah Abin duniya ya ishi kausar dan tabbas ta karanto wani abu a idanun Yayar tata to ya kenan? Tace tunda take bata taba ganin Wanda lokaci guda ta kamu da sonsa ba Wanda ta taBbatar Shima yana son nata Dan sau rari idan suna hira yana Mata wasu kalamai Dake kama Dana soyayyah tace tabbas idan batasan abinyiba yayarta zata mataa Shigaar saauri Gidan Alhaji muftahu gidane dake cike da tarbiya matarsa daya da Yayaansa biya Nafisa babba kausar me bi Mata Sai ammar yusuf da kalifanafisa ta Gama digiri dinta a wannan shekarar sai kuma kausar dake level2. A. @B,u,k dake kano Duk cikinsu nafisace kawai ta fita zakkah bataji ko kadan. Dan har a dangi ana kuka da ita Gashi ta liqema kamilin mutum irin aleeyu Wanda kyale kyalen duniya bai Gabansa to ya kenan? Muje zuwa Kwata Kwata aleeyu ya fitar harkaar Gidan sbd shu,uma nafisaa Dan ko Alhaji ya aikeshi Gidan sai yai saurin kawo mishi uzuri Abin ya fara damun kausar harta fara tunanin ko yai fushi da abinda nafisa Tai masa ne Dan haka ta yanke hukuncin kiransa a waya domin ta bashi haquri da sauri ta nufi dakintaa ringin daya biyu ya dauka da fara,arta tace yaya aleeyu ai mana afuwa tuba muke idan har laifi mukai Idan har laifi mukai da aka yanke mana wannan hukuncin Yai murmushi yace waneni kausar ba abinda kukai min Taace to shine ka yaadamu yau sati daya kenan baka zoba dan ko daddy bai aikokoba kaana zuwa duba momy duk ran juma,a Yace tuba nake ranki e Dade inanan zuwa gobe insha allahu Tace yauwa yayana dagananma akwai Maganar da nakeson zamuyi Yai murmushi yace kinsanni da qaguwa Akan son Jin zance fara labaartamin naji Aransa addu,a kawai yake Allah yasa cewa za(ai tana sonsa Tace a,aa yayaa saidai kaxo yace alqawari fa tace eh nayi Sukai sallama ya kashe wayar Har ranta tannason bawan allahn yanada kyau gashi da kyawawan dabi,u Bayan sallar isha,i duk suna zaune a falon daddyn nasu mommy da sauran yaran Qannenta da afisa tana kusa da mommy tace Shinema ko kiyi cigiyata tun yammah ko? Mommyn ta kalleta da murmushi Tace na leqa ai naga kina Barci daxun Tace yauwa momy daxun mukai waya da danki yace wai yana gaisheki wai gobe zaizo Momyn tace yai zamansama aini nai fushi dashi Nafisa ta dubi Momyn nata kamin ta maida kallonta kan kausar din Ke kuma meya hadaki dashi?a ina kika samu lambarsa? Tace ke kinjimu da anty dan bakison mutum saiki hana Kowa mu,amala dashi Nafisa tace uban wa ya gaya maki bana sonsa iye? Kausar ta dauke kanta daka kallonta tana kallon daddy dake fadin Ke meye haka bana hanaki wannan dabi,ar ta zagi ba? Ta shagwabe tace to daddy nifa sonsa nake haka kawai Sai taita shishshige masa Yace waye? Tadanyi murmushi kamain tace aleeyu mana daddy danka Wani irin fara!a ce a fuskarsa yace alhamd yata Ba qaramin farinciki wannan abun yasaniba Da kaina zan masa magana gobe daman dazu yake fadamin ya kammala Karatunsa kinga sai!a tsaida rana kawai Ko kusa mommy bataso hadinba dan haka fuskarta ko walwala babu Tace amman kuwa Alhaji ya kamata a tuntubi yaronnan aji Tabakinsa dan hadinnan Kwata Kwata baiba Dan halinsu ko kadan baixo dayaba inama laifin a hadashi da kausar Dan da itace kawai zasu iya samun kwanciyar hankali Nafisa kuwa ta raina Kowa bata ganin jama,a da gashin arziqi Ga girman kai Alhajin yace ni nasan ba zamu samu matsala da yaronba sannan ita kausar din ba sai in tanasonsa ba Kinsan ni bazanma Dana auren doleba tunda dai ita nafin na sonsa Sai muyi fatan alkhairi Momy taace haba Alhaji ai baabu yarinyar da za,aa Bama aleeyu tace bai mataba Dubi iyayi irin na nafisa amman tace tanasonsa inaga kausar Kawai saidai muce Allah ya zaba abinda yafi zana alkhairi Ya amsa da amin Kausar ta dago da idanunta wadanda suka kada Sukai jajir Ta miqe jiki a sanyaye ta fice Tuni tausayin yar tata ya kamata dan Tuni ta Gano kausar Nason aleeeyun Kuma Shima ta fahumci yana sonta Saidai babu yaddah zasuyi da abinda aallah ya hukunta Lokacin da Alhaji muftahu ya tunkari aleeyu da jancen Ya rasa shi a wace duniya yake ba halin yaqi aaamincewa dan Bazai iya watsama uban Gidan nasa qasa a fuska ba Don haka ya amince Da kansa alhajin yaaje qauyensu aleeyun ya sanar dasu aauren ba qqaramin faarin ciki Sukai ba aka tsaidaa ranar auren wataa mai kaamawa Tunda akaa tsaaida maaganar auren aleeyu ya gazaa zuwa gidaa Sbd tashin hankalin da yake ciki Ta yaya zai iya rayuwa babu kausar? Alhajin daa kaansa yaima aaleeyu magaana aakaan rashin zuwansaa zance yaji kunya sosai dan haka ya tsaida ran Akan yau zaaije baaaayan sallar isha,i Yana gamaa sallr kuwaa yaaa wuce ba wata kwallliyace a jikinsabaa Tshirt ce kawaai baqaa da jeans Yaasan shi mai laifine hakan yasa kai tsaye ya nufi Cikin gidan Yai sa,a

Chapter 1 of 16