Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
gidan aunty SALMA! Ke kuna *FARRAH* kije gidan aunty Fareedah” Ta faɗa tana wani irin farfara ido domin ita fa son calewa take tabar ƙasar xuwa ƙasar EGYPT, da sauri Matashin saurayin da zai kai kimanin shekaru sha takwas ya miƙe yana wani hura hanci sama, cikin gadara da isa ya furta "Ni dama ina India wurin Daddy VIJAY, kuma inga mai magana” Yayi maganar yana duban inda *HUSSAINA'RSHI* take a zafafe ga ɗago kuwa cikin hargowa da hargagi irin na uwar ta nuna shi da yatsarta manu niya, tana furta ”kaga *HASSAN* idan baka kiyasheniba Wallh zan sauya ma kamanni a gidan nan, ko kaji nace ma zance woni wutu wani wurin ne, to Ni ina gidan Hajjo” Baki dayansu suka kwashe mata da dariya cikin dariyar mugunta *IKRERM* ta furta ”kekam Hussaina na rasa wacce iri ce, ki rasa inda zakije sai wurin tsohuwa, zaman jinyan ƙasusuwa, Ni kuwa ina wurin ta ƙarfen ina daga ɓangaren AMMIEY'NMU” tayi maganar tare da ma Hussaina gwalo, Binta tayi da shirin kafkarta aukuwa tace ƙafa me naci ban baki ba, ta sheƙa da uban gudu xuwa ɓangaren AMMEY, me Alieyon zeyi inba dariya ba, Sai kuma dariyar ta maƙale masa a maƙoshi, domin ƙamshin JAAN dinsa da hancinsa ya shaƙo masa. Wani irin zuba mata lumsassun Idanunsa yayi, ganinta tsaye Hannuwanta saƙale a saman ƙirjinta, tana ƴaƴan nata da Ido. Kafin kace mene tuni parlourn yayi tsittttt ganin mummy'nsu tsaye tana kallon su. Daya bayan daya suka soma zare jiki suna barin parlourn, tun kafin ma ta kwatsa musu muguwar tsawarta. Suna barin parlourn Alieyo yayi saurin miƙewa tsaye tare da rungumo, JAAN cikin jikinsa. Cikin wani mataccen sauti ya furta. "Waikam minene sirrin irin wannan shan kyau haka, kodai akwai ajiyata anan ban sani ba?" Ya faɗi maganar yana shafa saman cikin da yake a shafe tamkar bata taɓa haihuwa ba. Cikin wani irin salon jan hankali tace. "Kaine sirrin jarumina kuma ƙaunana, sai dakai Duniyar FATEEMERH AL-MUSTAPHA WAZEER take haskawa. Amma meiya sa sammm baka girma ta wannan fanni?" Wani irin shigewa cikin jikinta ya kuma yi tare da qara cusa kansa tsaƙiyar ƙirginta, ”Ai ke ɗince ta musamman da komi naki, sammm baki taɓa sanjawa sai ma qara haɗewa da sugar da kike abunki. Yanxun dai muje aji dani dan nakai gaɓar da bazan iya jurewa ba” Haka suka raya wannan dare cikin annashawa, da tarin farin ciki, inda Alieyo sai sanya ma FATEEMERH'NSHI albarka yake, dan ta kula dashin sosae kamar yadda ya buqata. ***** Kwance suka akan haɗaɗɗen gadon su kanta, akan ruwan cikinsa bayan kammala ibadar Allah ta hanyar faranta ran junansu. "I love u too my watermelon my heart, Ina tsananin ƙaunarki MATATA uwar ƴaƴana. Ta hanyar da baki bazai iya misalta yadda nake tsananin ƙaunarki, sai dai nace ilahu yabar ƙauna ta har gaban abada, ƴar aljanna!" Rungume shi tayi tsammm a cikin jikinta bayan ta haɗe bakinsu wuri guda ta bashi wani kyakkyawan kiss. "Alhamdulillah, alhamdulillah alhamdulillahi ala kulli halin, Ahar kullum ina qara godewa Allah. Daya bani mata ta gari kamar FATEEMERH haqiqa samun mata ta gari ma Rahama ce daga cikin Rahamomin Ubangiji, Allah shine abin godiya Allah ya dauwamar da haske marar yankewa daga cikin Rayuwar mu, haqiqa keɗin matar Alkhairi ce kana MACEN SIRRI, Allah ya dawwamar da farin ciki acikin rayuwarki na har abada. FATEEMERH AL-MUSTAPHA WAZEER". Tashi yayi da ita a jikinsa toilet suka shige suka sallo wankansu, shirya wa sukayi cikin kayatacciyar shigar da suka saba kamar kullum. Nima anan nace alhamdulillahi🙏🏻 Anan na kawo qarshen wannan littafi nawa mai suna ƘAUNA BIYU. *Ya Ubangiji ka yafe min dukkan kura kuran dake cikin wannan ɗan littafi nawa🤲🏻* Sai Allah ya kaimu a wani novels ɗin nawa me suma *💫 PRINCE SAPWAN 💫*. 💥Sanyi ya haifi wuta 🔥 Wanda salon rubutun yasha ban-ban da ƘAUNA BIYU, domin shi na zallar SOYAYYA 💘 ne me tsayawa a zuciya shi kuma ya haɗa komi da komi da kuke buƙata. SANYI YA HAIFI WUTA fa to ya zata kaya 🤗 🥰 keñan kundai san alkalamin AMMEY LAYLERH ✍️ bana wasa bane,kuma bamu fara don mu daina ba💪🫰 INSHA ALLAH. Kudai ku kasance tare dani *~AMMEY LAYLERH*~ 💃💃💃💃🫶🏻🫰🏻 AMMEYN ku na sonku na matuƙar ƙaunarku ta hanyar comments, ne kawai zan gane zallar soyayyar ku gareni masoya tare da shering na litattafai na. Irinsu. *KAREN BANA* *JALAAL AREEF* *ƘAUNA BIYU* *MIKIYA* And ongoing *PRINCE SAPWAN 💫* SANYI YA HAIFI WUTA SADAUKARWA 💪 ƳAN UWANA ABABEN ƘAUNANA 💘 💔 UMMIE MUHAMMAD NASEER Allah ya baki lafiya jinin jikana. LOVE YOU I'll MASOYAN AMMEY LAYLERH muah😘😘😘😘😘😚😚😚😚😚😚😚😚😳🤩✅ irin masu ratsa zukatan nan An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 23 of 23