su kuma oho. Tare da komawa ciki abinta. Nan fa hajjo ta yunƙura da shirin bin bayan likitar,da sauri security macen da take tsaron wurin ta dakatar da ita.
Ai kuwa hajjo ta doki ƙirjin security'n cike da tijara ta ”furta idan da uban da ya isa hanani ganinsu Allah ya tsine min, jar uba Kun kuwa san koni wacece a iya shuka rashin mutunci, to Wallh saina ga ƴata babu ubanda ya isa hanani shiga tare da tura kofar zata shiga, cikin girmamawa security'n ta furta ”Ajiya dokane ba'a shiga ɗakin me haihuwa, kiyi jira har a fito da ita†
Nan fa ta tattaro ƙarfinta tare ɗacin ɗamara da gyalenta suka shiga kokawa da security'n, sai ga dr Bilki Ali nan ta ƙariso wurin cikin faran faran ɗinta ta furta ”meke faruwa ne” ta tambayi security'n. Nan ta zaiyane mata komi.
Ɗan murmushi Bilki Ali ta saki tare da furta ”irin waɗan nan tsoffin Saida uziri, ki barta ta shiga”
Tana gama faɗar maganar tayi gaba Hajjo kuma ga kutsa kanta cikin Labour room ɗin. Turus ta kuma ja ta tsaya tana kallon Ikon Allah, ganin Fatima konce tare da jinkirta gabanta. Ba tare data furta komai ma kuma jiki na rawa ta fito tare da budar su Ammiey.
Ammiey na ganin a yadda hajji ta fito ne ya sake faɗar mata da gaba, amma sakamakon abinda tayi tunanin ji sai kuma taji saɓanin hakan.
”Ehhhhhh kayan jaririya ake buƙata domin Fatima ta haihu”
”Haihuwa¿ Haihuwa⁉️”
*BY AMMEY LAYLERH ✍️*
*💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘*
~Heart touching love, with love a side 🤍🤍~
Page 55/to 60
*END*.
*NA Maryam Naseer Ibraheem*
*AMMEY LAYLERH*
✯ *~🌠 OFFICIAL MIRRAH 💫~*
♥️🤍♥️
_________________________
ALIEYO da ammeyn suka furta loƙaci guda.
”A badai ɗan mutum ba fatiman dak0 ciki bata da ake mata maganar haihuwa!”
Ammey ta furta tana sake duban hajjo.
”Muje kuwa ki ganema idanuwanki, domin ni harda ɗan ƙaramin yaƙi akayi dani kafin na ganema idanuna zahiri”
Ba Ammiey kaɗai ba shi kansa uban gayyar dake tsaye daga bayansu a cike yake da tarin al'ajabi lallei Allah da girma yake, Ai kafin sukai ga ɗakin shi harya kai, duk da kasancewar sun riga shi barin wurin taku yake wanda yake jin ba ƙasa yake ba, jinsa yake tamkar a saman gajimare yake tafiyar.
”Ikon Allah Ikon gaske, wannan shi ake ƙira da kuɗirar Ubangijii, me yanda so akan komi da kowa”
Haka Ammiey ta shiga faɗi tana tafa hannayen ta kafin ta ciro kyakkyawarn baby boy ɗin dake rufe cikin fari ƙal ɗin towel irin na babyn nan, ”Allahu akbar Allahu Allah alhamdulillah”
Haka Ammiey tayi ta ambata, domin ganin abin take tamkar gizago tamkar a mafarki ne ba zahiri, gani take koda yaushe zata iya farkawa daga wannan daɗɗan mafarkin, hakan yasa ta kife babyn tsaƙiyar ƙirginta.
Shi kuwa Alieyo Lumsassun idanunsa wanda suka bayyana girmansu ta dalilin ware sun da yayi, wajen kallon kyawawan halittun dake gabansa guda biyu, wato JAAN'ƊINSA da kuma Baby'n data haifa masa.
Ita kuwa da ido take bin ko wanne na ɗakin, domin dai ita bazata ce ta san da cikin ba, ba kuma zatace batasan dashi ba, domin dai rabonda da ganin period nata tun ƙarshen watan da LIEY ya kusanceta (sex) tun daga lokacin shike nan, sai ita kuma kyakkyawarn rayuwan da suke shimfiɗawa ita da mijinta ya sanya sammm tama manta da woni batun period nata. Duba da cewar dama ba ƙaramin wohala take sha ba.
Da sassarfa ya isa gaban Ammiey tare da amsan babyn cike da wani irin maɗaukakin farin ciki ya manna babyn a tsakiyar ƙirginsa, Nan ya shiga yima ALLAH (S.W.T) kirari tare da yabo da jinjina tsarkin Mulkin sa. Sai kuma ya ɗaura bakinsa a kunnen babyn tare da furta ”Allah subhanahu wata'ala ya rayaka bisa ta farki na gaskiya ALIYU SHUREIM ALIEYO ”
Ko ta kanta bai biba saima haɗe babyn da uwar da yayi ya rubgume abinsu yanajin wani zallar farin ciki na ratsa dukkan sassan jikin sa.
Nan ya shiga faɗa masu kalmomi masu girman gaske cikin kunnuwanta, tare da sanya mata albarka. Ammiey ce hankalin ta ya ɗan dawo jikinta. Cikin sauri kuma ta ɗakko wayar ta tare da dokama ummie ƙira, Ring ɗaya ana biyu ummiey ta cira ƙiran, cikin girman abotar dake tsakanin su suka shiga gaisawa. Bayan sun gaisa take sanar mata Allah ya sauƙi Fatima lafiya ta samu ƴarta mace.
Sai kan ummie ma ya kulle ta rasa wacce Fatima Ammiey take nufi 😳😱, domin dai tasan ammieyn bata da ƴa mace bare tace ko ƴar tace ta haihu, sai kuma cikin ƙarfin hali ta furta. ”Amma saidai Oummu Irfan ban gane wacce Fatima kike nufi ba⁉️”
”Fatima dai Fatima dai Fatima tamu ce ta haihu”
Sai kan ummie ya sake kullewa kawai sai ta furta Allah ya raya, jin tana shirin katse ƙiran ne ya sanya ammiey furta.
”fatimanki Fatima auta ce ta haihu”
Dummmmm haka ummie taji kanta yayi mata nauyi, taya za'a ce mata Fatima ta haihu bayan ɗazu ɗazun nan fatiman ta bar gidan taga Fatiman da Idonta suka wuni kuma tare wanne irin Ido gare ta ita kuwa dahar cikin a jikin fatinta gudan jinin ta ta kasa ganewa.
Don haka sai ta tambayi inda suke kai tsaye ta kira Abba ta faɗa masa shi ɗin ma dai cike da tarin al'ajabi yace Saita dawo, wurin Maman shureim ta shiga, bayan sun gaisa take faɗin ”tambayi malam kizo ki tayani kallon ikon Allah”.
”To meya faru kuma da daren nan?”
”kedai muje muga ikon Allah, kinji wai Fatima ce ta haihu”
”Ikon Allah haihuwa kuma? to ai ba mamaki ko kin manta haihuwar Aliyu shureim Ni kaina bansan da cikin saba sai haihuwar kowa yaji†
Sai yanxun ummie ta tuna tare da sake tsarkake sunan Allah a cikin bakinta.
Malam dake ɗakinsa yana jin komai ne ya furta musu a dawo lafiya, nan suka nufi hospital ɗin da ammiey ta musu kwatance, cikin ƙanƙanin loƙaci sai gasu a cikin asibitin Ammiey ce tazo ta musu jagora, a kuwa nan suka yarda tare d ganema idonsu zahiri.
Mama ce cike da tsananin jin ƙaunar babyn har tsaƙiyar ƙirginta, ta rungume shi, tare da tuna haihuwar Aliyu shureim ɗin ta......
Ammiey ce ta share guntuwar kwalla tare da furta ”Allah ya raya mana Aliyu shureim Alieyo bisa tafarkin Muslunci”
Ai jin haka da Mama tayi batasan sadda takai gurfane kasa ba tare da sake ƙanƙame yaron tana sakin kuka me ƙarfin gaske, tare da soma faɗin.
”Aliyu shureim ya tafi wani ya dawo Ikon Allah Ikon gaske, Ashe zan sake ganin shureim a duniya, Ashe za'a sake haihuwarka a duniya shureim ⁉️, kaima kamar haka haka na haifeka babu wanda yasan da cikin ka a duniya harni kaina haihuwarka kawai kowa yaji, Ashe baka tafi ba ashe za'a sake haifar ka ta tsatsonka tsatso mafi girman daraja da ɗaukaka a garemu, lalle duk wanda baiji tsoron Allah ba shi taɓaɓɓane, ɓataccene, lalle duk wanda ya kasance a cikin zuciyarsa babu Allah yayi mafi ƙololuwar hasara a nan gidan duniya dama lahira, lalle wanda bai yarda Allah ɗaya bane yayi hasara ikon buwayi gagara misali, wannan shi ake kira da Ikon Allah Aliyu! ALIYU SHUREIM ya dawo an sake haihuwar sa a karo na biyu!!!”.
Haka Mama ta shiga sambatu ummie da hajjo, ammiey tuni suma idonsu ruwan hawayen yake zubara, Saima da suka ji irin haihuwar da Maman tayi exctly irin haka itama. Sosai tsoron Allah ya sake ratsa zukatansu.
Fatima kuwa zuwa loƙacin Idanunta har dishi dishi take kallonsu, sosai ƙaunar mijinta uban ƴaƴanta Amnah da babyn da yaci suna Aliyu ya sake ratsa ko ina na cikin jikinta. Tabbas ba kowanne namiji ne zai yi irin halaccin da Alieyon yayi ba. Kafin kace mene tuni hospital ɗin ya cika da ƴan uwan ummie dana Ammiey har dama na Mama data ringa shaidawa ƴan uwanta haihuwar, tuni fareedah ma ta bayyana a cikin hospital ɗin.
A daren Ammiey ta ƙira MAH dasu oum abiddeen su oum Anum ta sanar dasu haihuwar fatin.
Sosai suma suka sha murnan haihuwar, shi kuwa boss ln a daren yaje ya haɗo kayan baby dana Maman kamar hauka, domin kayane bana hankali ba, ba kuma wanda hankalin zai iya ɗaukar ba.
Washe gari aka sallame su kasan cewar ƙalau babyn da maman babyn suke.
Haka ƴan uwa abokan arziki suka ringa zuwa barka inda wasu ma don kawai suga al'ajabin da ake ta faɗa suke zuwa ganin babyn.
*Ɗan tsokaci*
(Kar kuga kamar kowani tarkace yana cikin novels, NO! Wannan ku ɗauke shi a zahiri domin acikin gidanmu hakan ya taɓa faruwa, kuma wasu abubuwan dake cikin littafin tabbas alƙalamin AMMEY LAYLERH gaskiya suka rubuta, bawai ƙagaggen labari ne kadai ba harda zahiri ma haihuwar Fatima ta abin al'ajabi mutuwar Aliyu shureim duka gaskiya ne har zuwa takwaran da alieyo yama Fatima saidai na sanja labarin ne na wani salo daban, Kuma yanxun haka abinda aka haifa manan yana nan yana yawo a doron duniya)
Haka Mama ta haɗo uban kayan baby da maman, kullum a gidan fatima take wuni, Ranar suna anyi shagali iyaka shagali, anyi ɓarin nera kai harda ma Dollars tamkar basu san zafin nemanta ba. Kodan pilot guda kuma me jiragen kansa ba aike ba, inda mah ita kadai tazo daga Madina, inda suka ci gaba daba Fatima kulawa ta musamman satin mah biyu ta koma Madina, hajjo taci gaba da kulawa da fatin ita da ammiey domin dai dama suna a bangaren ammien ne.
Sa'arsu ma ɗaya alieyo baya ƙasar amma kullum cikin nacin ƙira yake. Shine wannan shine wancan haka zaibi ya hana baiwar Allah Fatima sakar ta hanyar ƙira da banda uban video call din da duk daren duniya safiyar duniya saiya kirata, haka zaita tada mata hankali da darty talk nashi, masu tayarma da mutum sha'awa.
Gyara take take amsa bana wasa ba, daga hannun mutane biyun, gefe guda ga mama itama ba'a barta baya ba. Aliyu shureim kuwa yanata wayo abinsa kamarsa da mahaifinsa na sake bayyana.
Konci tashi hasarar mai rai kwana ya juye zuwa sati, sati ya juye zuwa watanni, sai gashi cikin Ikon Allah Fatima har tayi watanni uku da haihuwa cifffff.
Inda suke shar gwanin sha'awa ita da shureim wanda yake nan ɓul-ɓul dashi suwal tamkar ɗan tarwaɗa. Kuma duk wannan watanni aiki nacen ya lula alieyo badan yaso ba.
Kamar kullum yauma wajajen sha biyu Na dare harda ma ƴan wasu minti nan, idanunsa kafe a kanta ta hanyar video call ɗin daya ƙirata.
Musayar kalamai suke a tsakanin su masu girma, da hargitsa tunani, kalamaine suke aikama junansu masu birgita ƙwaƙwalwa da tunanin mutum, masu sanya brain gigicewa.
“Muah!!”
Sassanyar sautin fitinannen kiss ɗin da ya mannawa screen ɗin wayar, ya ratsa cikin dodon kunnenta, wanda hakan yasa ta jan wani irin dogon numfashi me ɗauke da ruɗewa haɗi da bayyana sabon yanayin da ta samu kanta aciki. saboda ya saki kiss ɗin ne cikin wani fitinannen salon da yasa har yakai ba tare da ta sani ba, adaburce ta saki wani sassanyan nishi, haɗi da jingina bayanta da jikin gado, dan sai takejin kamar kiss din akan lips dinta suka sauƙa bisa dole ta haɗiyeb wani busashshen yawu daya tsaya mata amaƙoshinta.
Inda shi kuwa Aliey ganin yanda kiss ɗin nasa ya narkar da itane yasa shi, sake ƙasa da Fitinannun idanunsa da janyeeee suka kuma ƙanƙance tsabagen wutar fitinar dake cikin su.
Seeing how her condition started to change to pure desire ya sanya murya a shaƙe ya furta
“Kiyi bacci!”
“Uhummmm...”
Ta amsa masa cikin sanyin yanayi, tare da ɗan zamewa ahankali ta sake cusa kanta cikin pillow, saidai bata kashe wayan ba, kamar yanda shima bai katse kiran ba.
Shiru ne ya biyo baya atsakaninsu na ɗan wasu mintuna, babu wanda ya kuma furta komi face idanun da ya zuba mata da sukayi ja saboda muguwar sha’awarta. yayinda ita kuwa ta kasa jure kallonsa, dan ayanayin da take ciki bazata iya jure yin ido huɗu dashi ba. Hakan yasa a wahalce ta lumshe idanunta da koma ƙananu sosai, har wasu ruwa ruwa suke fiddawa, a wahalce ya furta ”baby zuma!”
A gigice tawo sama da kanta, tare da zuba masa narkakkun idanunta, mararnsa ta zuma ba ido wanda har yanxun ganinta ba ƙaramin tsoratata yake ba. Har makaki take ta yadda take iya ɗauke tsawonta da girman ta.
Wani irin miƙa tayi tare da ziro tongue nata ta ɗan lashi saman laɓɓanta. Ganin yadda tayin ba har bai san loƙacin daya ja yaji domin ba ƙaramin birkita tunaninsa hakan da tayi yay ba.
”FITINANNA!”
Ya furta saɓan laɓɓansa tare da kawo bakinsa sairin tsayayyun breast ɗinta ya wani irin rumtse Ido tare da sauƙe musu 😘 😚. Ai da wani irin azababben gudu ta tashi tana faɗawa cikin bathroom. Wani wahalallen Numfashi yaja tare da sakin wani shu'umin murmushin da shi kaɗai yasan ma'anar kayansa.
Datse qiran yayi bayan ya furta dole dolen dole gobe na sauƙa a Nigeria,karna kashe ƴar mutane na boni da kaina.
★★★
Washe gari haka ya taso ba tare da ya sanarma kowa ba, sauƙar dare yayi wajajen taran dare. Sosai su ammiey suka yi mamakin ganinsa bayan sun gaisa kai tsaye part ɗin sa ya wuce Saida ya watsa ruwa a jikinsa kana ya fito cikin wasu haɗaɗɗun shigar kayan bacci, directly ɓangaren ta ya nufa cikin wani irin farin ciki.
Fitowar daga wanka kenan jikinta sai wani irin ƙyallin ƙyawu yake ga wani dauwamammeen qamshin daya riga da ya gama kama jikinta, a nutse ta shirya kanta cikin wata haɗaɗɗiyar sexy gown wanda gaba ɗaya kusan rabin breast ɗinta suka bayyana kansu ta saman rigar, humrarta mai masifar qamshi ta shiga mulke jikinta da ita, a take wani irin daddaɗan qamshi ya game ɗakin. Tun fitowarta a wankan ya wani irin kafe ta da Mayatattun Idanunsa, gaba ɗaya daga inda yake zaunen ta gama zauta tunaninsa da iyaka qamshinta, a rikice ya miqe yana yin kanta wani irin ɗan banzan murmushi ta sakar masa, domin duk da batasan da dawowar nashi ba amma jikinta ya gama bata yana cikin ɗakin. Hannuwanta ta buɗe masa da wani ƙayataccen murmushi kwance saman kyakkyawar fuskarta, wani irin kyakkyawarn runguma ya mata yana manna kansa cikin qirjinta.
Sake matseta yayi cikin wani irin salo yakai bakinsa kan kunnenta harshensa ya zura acikin kunnen nata yana yawo dashi, cikin qwarewar ta a fannin ta tallafo kansa tana haɗe bakinsu wuri guda tare da laluɓo harshen sa ta fara wani irin suck na halshensa dake cikin bakinta.
wani irin numfashi me zafi Alieyo yake fitarwa sake matseta ajikinsa yayi, hannunsa yaɗaura akan ƙirjinta, atake suka sauƙe wani irin ajiyar zucia tare da sakin wani zazzafan numfashi me sauti. ahankali yake goga laɓɓansa ajikin kunnenta, cikin wata irin kasalalliyar murya me dauƙe da tsananin mayen so, ƙauna, haɗi da tsantsar sha'awa ya furta
" I LOVE YOU ina SONKI da yawa and I Miss your sweet innocent farce.
inason kici gaba da jiyar dani da kuma shayar dani daɗinki My JAAN"
Wani kalan harɗe tongue nashi yayi a cikin bakinta,kafin yaja wani zazzafan Numfashi ya furta.
”I Miss your voice, I miss your hug,I Miss your 😘 I Miss forever da komai da komai naki barin ba nan da nan”
Yayi maganar yana matse nononta da kuma shafo ƙasan mararta.
Ahankali ta ware idanunta da suke cike da mayen soyayyarsa da tsananin sha'awarsa
Sosai taji wani abu na yawo acikin jininta, kalaman daya furta mata ne keta yawo acikin ƙwaƙwalwarta, tanaji kamar gizo kunnuwanta sukeyi mata, kamar ba shi ne ya faɗi hakan da bakinsa ba, ɗago kanta dake kan shoulder ɗinsa tayi, ahankali ta sauƙe lumsassun idanunta akan kyakykyawar fuskarsa shima idanunsa da suka koma na zallar sha'awar ta ya zuba mata, aƙalla mintuna uku suka ɗauka suna kallon juna, ahankali yaɗan lumshe idanunsa tare da buɗesu lokaci guda, dummmm taki qirjinta ya bada sautin bugu a take ta shiga tunano rayuwarsu ta baya yadda yake lumshe lumsassun idanunsa, ya kuma ware mata su ɗin ba qaramin tayar mata da hankali yake ba.
Lumshe idanunta tayi ahankali zuciyarta ke bugawa yayinda wasu baƙin al'amura ke ziyartar ta.
Hannayensa ya ɗaura akan waist ɗinta tare dayin hugging ɗinta tight, sake maida bakinsa cikin kunnenta yayi, cikin wata silent voice ya kuma cewa.
"I really love you, love you so so much! Inason ki inason kiyi alqawarin rayuwa dani har gaban abada, I want you to live for me like a mother lives with her child, Go beyond that I LOVE YOU MY WIFEY ."
Jin bata iya jure abubuwan da yake mata bane.
musamman kuma idan aka haɗa da yanda yake mirza skin nata
hannunsa ɗaya yakai ya shiga warware igiyoyin gaban rigar dake jikinta, a take fresh naked skin ɗinta ya bayyana
Da sauri ta rumtse idanunta, jin yadda ya soma wa breast nata wani irin amintaccen sarrafa.
Idanunsa dake cike da mayen soyayyarta ya ɗan lumshe, wani irin abu yakeji na tafiya acikin jikinsa, Wai dama haka maza masu lafiya sukeji idan sukayi tozali da surar mace? kodai nashi abunne yayi worse? domin kuwa shi har wani rawa jikinsa keyi, sake gyara mata zama yayi akan jikinsa ahankali ya ɗaura hannunsa akan nata hannun wanda tasanya ta kare ƙirjinta dasu.
Cikin wani irin salo ya zame hannunta daga kan kirjin nata, take white breast ɗinta masu light pitch colour nipples suka bayyana, wani irin abu yaji yatafi zirrr tun daga ƙwaƙwalwarsa har cikin tafin ƙafarsa, jiyayi wani irin abu na fusgarsa cikin matsanancin sha'awan dake taso masa ya ɗaura bakinsa akan neck ɗinta, ahankali yake bata professional kissing ƙam ta kulle idanunta batajin zata iya jure ganin fuskarsa, daɗi abun yake mata sosai hannunsa yasanya ya tallafi tsakiyan bayanta, kissing ɗin wuyanta yakeyi sosai, cikin wani sabon shauƙin dake fusgarsa, yayi hugging ɗinta tayanda har takai ga chests ɗinsu sun haɗe waje guda, sauƙan breast ɗinta akan ƙirjinsa baƙaramin zautar dashi yayi ba, wani irin numfashi mai sauti ya fesar ta bakinsa tare da ɗago kansa inda ya manna fuskarsa da nata waje ɗaya, numfashinsu ne ya cakuɗa waje guda hakan yasanya gaba ɗaya jikinsu yayi weak, ahankali ya ɗaura laɓɓansa akan nata, cikin sanyi ya kamo lips ɗinta yana tsotsa, daɗin hakanne yasa taƙara shigewa cikin jikinsa. hannayensa ya sanya duka inda ya kama gefe da gefen waist nata ahankali yake murza skin ɗinta kana yana sucking lips ɗinta, daɗin hakanne yasa ta soma fitar da wani irin breathing tuni ta fara ficewa a hayyacinta gaba ɗaya ta sakar masa jiki, yanayin yanda yake sarrafata yasanya ta somajin wani irin ƙaiƙayi akan nipples ɗinta.
laɓɓansa yasanya inda ya kamo harshenta cikin nutsuwa ya ɗaura duka hannayensa akan breast ɗinta, tare da yiwa harshenta wani irin sucking me gigita tunani, atare suka sauƙe wani irin zazzafan ajiyar zuciya, yayinda yasake wani irin numfashi mai kama da groaning, cikin wani irin salo ya ɗagota zuwa gaba ɗaya jikinsa, inda ya miƙe kai tsaye yanufi kan gado da ita. hannunsa yakai inda yayi switch off na hasken wutan dake ɗakin
Akan lallausan gadon ya shimfuɗeta tare dayi mata rumfa da faffaɗan chest ɗinsa.
Idanunsa ya sauƙe akan tsarin ƙirjinta dake matuƙar rikitasa sosai yanayin ƙirjin nata ke burgesa, kansa ya ɗaura akan kafaɗanta tare da sake mata gaba ɗaya nauyinsa.
hannunsa ya sanya ya ɗagota gaba ɗaya ta dawo jikinsa tanƙwashe ƙafafunsa yayi akan gadon tare da ɗaurata ajikinsa hannunsa ɗaya ya tura cikin lallausan gashin kanta.
Yayinda ɗayan hannun kuwa ya saƙalo waist nata dashi
lips ɗinsa ya ɗaura akan nata, ahankali yake cigaba da sucking lips dinta, sam baya taɓa gajiyawa da kissing daddaɗan laɓɓanta, domin kuwa wani irin daɗi yakeji idan yana sucking ɗinta sosai yakejin daɗin lips ɗin nata.
Ahankali yayi ƙasa da hannunsa har zuwa kan mararta,
idanunsa ya lumshe sakamakon yanda yaji hannunsa na zillo acikin jikinta, saboda tsantsi.
Sosai ta soma fita daga hayyacinta don kuwa yanda yake sarrafa jikinta ya zarce misali, wasu irin hawaye masu zafine ke fita daga cikin idanunta inda suke sauƙa bisa ƙuncinta, wanda ita kanta batasan da fitowarsu ba, hasalima batasan hawayen na menene ba.
Saboda shagalan da tayi batasan lokacin da ya rabata da komai nata ba.
cikin matsanancin feeling haɗi da wani irin ciwon mara da ya kawo masa ziyara ya kwantar da ita flat, bakinsa ya ɗaura akan cikinta inda ya shiga bata wasu mahaukatan kisses, gaba ɗaya ya ruɗe, jikinsa har rawa yake, Daidaita jikinsu yayi tare da lumshe idanunsa.
Cikin zaucewa haɗe da fitar hayyaci ya zare bakinsa daga cikin nata inda yasaki wani irin groaning mai ƙarfin gaske.
haka yakejin wani irin daɗi na ratsa gaba ɗaya jikinsa, sosai yasake zaunar da ita ajikinsa, inda yashiga bata lafiyattun kiss kamar wani wanda zai cinyeta haka yakeyi wanda daɗinta ya zarce misali.
ahankali yaci gaba da ratsa cikin jikinta, wani irin abune ke ratsa gaba ɗaya jikinsu su duka biyun Sake shigewa cikin jikinta yayi lokaci guda ya wani irin ƙamqameta cikin jikinsa tare da sakin wani irin zazzafan Numfashi .
Jawota jikinsa yayi tare da kwantar da ita akan faffaɗan chest nashi ahankali ya shiga typing na kwarmingadon bayanta.
kiss ya manna mata akan forehead ɗinta, kana ya lumshe idanunsa yana qarajin wata iriyar soyayyarta na ratsa jini da jikinsa wani irin zazzafan ƙaunarta yakeji, ɗaukarta yayi tamkar wata baby ko a wurin wankan ma Saida ya nemi qari itane taqi ya domin wani mayataccen barci take ji.
A cikin towel ɗaya ya naɗosu domin hakan ba qaramin daɗi yake masa ba, shi ya sanya yake naɗosu cikin towel ɗaya kullum.
Haka suke rayuwarsu cikin zallar soyayya da kaunar junansa, Amnah dama ta daɗe da zama tasu.
Pls a gurguje.
Bayan shekaru Ashirin da biyar.
Abubuwa da dama sun faru ciki kuwa harda aurar da Amnah da FATEEMERH tayi, inda ta aura mata YOUSOUF GALADIMA ɗan gidan Dr FATEEMERH, likitar data mata aiki ƴa ga LAYLERH'N MALEEK na cikin littafin KAREN BANA. Inda yayi wufff da ita zuwa ƙasar EGYPT.
Zuwa loƙacin kuwa ƴaƴansu queen tara Amnah ce cikon ta gomar, Aliyu shureim kammm yana wurin grennyn shi maman Aliyu shureim domin ya koma mata Cenñnn da zama, yace mummy'shi takurawa ne da ita.
Shima Irfan ƴaƴan shida domin ya samu yayi wufff da Salma Ahmad Isah marubuciyarLABARINSU.
Baki ɗaya zaune ahalin suke a babban parlourn gidan. Inda wasu matasan ƴan uku suke ta kafta musu a tsakanin su, cikin zafin zuciya *AYRAH* ta miƙe tsaya tare da furta ”wllh kuwa baki isa ba ai nice Nan nace ina gidan Aunty AMNAH, ke *HURUL'AYN* kije
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 22 Chapter of 23