Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
ne yasa ta rumtse idanunta da ƙarfin masifa, yayinda zuciyarta taci gaba da wani irin buguwa. {JAAN dai?) ta sake furtawa a ƙasar ranta, _sunan da na famarkinta yake qiranta dashi, Sunan da'a kullum kwanan duniya sai ya mata amsa kuwwa acikin kunnuwanta, sunan da har kwanan gobe babu wani mahalukin daya taɓa qiranta dashi, to amma shi ya akai ya ƙirata da sunan kai tsaye ⁉️_ Ɓangaren ALIEYO bai masan abinda take ba domin daddaɗan ƙamshim dake tashi ajikintane yasashi ƙara shigewa jikin ta, tare da yi mata wani irin hugging, cikin wani irin mawuyacin abu ya shiga sakar mata wasu irin mahaukatan kisses awuyanta,wanda kuma hakan yasa da kyar ta iya kwato numfashinta dake barazanar barin gangar jikinta, ga Idanunta da suke daf daf soma fitar da ruwa. A mugun wahalce ta samu ta fusgo kalmar. "Wai mi ye haka nan? Mine kake aikata hakan, ko dai ka manta maganganu na gareka na sake tuna maka⁉️" Ta faɗa tare da kwace kanta da ƙarfin masifa tana ja baya ga Idanunta da suka kaɗa sukayi jawur ta soma faɗin. "Me nace ma ce maka nayi duk wanda ya zaɓi rayuwar aure dani to ya sani tamkar tarar Aradu ne da ka!, tamkar kuma ɗaukar dutsen Dala ne ba gammo, kuma kai ma miye kace min ma? SOFEEYERH therefore, if you hope to find a husband, you should remove it, because I am stronger than you, I passed the class of a girl like you, don haka mine kuma abinda kake buƙata daga gareni⁉️ ko yatsar hannu na baka isa sake taɓawa ba, na dama da kayi kaida Allah, Ni da kai kowa yayi rayuwar babu ruwan wani da wani🤗, domin har gaban abada zuciyar FATEEMERH AL-MUSTAPHA WAZEER ta ALIYU SHUREIM Cccccccc..... Cikin zafin nama ya fusgo ta jikinsa Rai bace, domin har cikin zuciyarsa yaji zafin ambatar aliyun da tayi. Hakan yasa a fusace ya fizgota ya sake maida ta jikin ginin tare da matse wuyarta ,cikin azabar zafin kishi yace. "Karki kuma gigin qira min sunan wani ƙato a gida!, kana jiki kuma da kike magana halak ɗinane, ina da hurimin ratsa ko ina dake jikin ki. Kin ce ko yatsar ki ban isa sake taɓawa ba ko?, to kuwa yau bari kiga yadda ake zallar Isar Anan" Cikin haɗe fuska "yace a yau ɗin nan ba sai gobe ba zan isan zaki tabbata ni Isheshen ne" Ya yi maganar idanun na fitar da zallar fitinar dake danƙare a cikin su.Zunbulelen himar ɗin dake jikinta ya fusge a ahaukace tare dayin gifa dashi. Ido ya zubama ƙirginta cikin sarƙewar,Numfashi Ya jawota Cikin qirjinshi ganin guntun kayan dake sanye a jikin ta, tare da manna ta da jikinsa yana ɗaura kansa saman tsayayyun qirjinta,Ya rinka shaƙar daddaɗan ƙamshin da jikinta ke fitarwa . Ita kuwa tureshi takeyi tana faɗin Ni ka sake ni ka ƙyaleni..... Cikin wani irin amintaccen sauti ya furta "SUNSHINE" Bata kula shiba amma zuciyarta naci gaba da bugu jin again ya kuma ƙiranta da ɗayar sunan. Cikin rawan da jikinsa ya soma ya ɗaura hannuwansa saman qirjinta, aninayen gaban rigarta ya soma qoqarin ɓallewa. Da sauri cikin fushi ta buge hannushi tana cewa " Me ne hakan ni banson ka bari, ka barni ba na so!, nace ma bana SO ka ƙyaleni" Sake Jawota jikinsa yayi cikin rawan murya ya furta, "Ki na so mana! abinda kike so ɗin ne zanji tausayinki na Miki" Cikin alamun kukan data soma tace "Wllh Ni ban ce ma ina son komai ba, kuma idan ka cuceni Allah yana gani kuma shine maji qan bayinsa" Ɗaukarta yayi cilakk yana ƙarasa wa gaban ƙofar bedroom nata, da ƙafarsa ya tura ɗakin, jikin na karkarwa ita kuwa zuwa loƙacin baki ɗaya tsoro ya gama baibayeta, ganin yadda jikinsa yake wani irin mazari ga bugun zuciyarsa da take ji. Ga kuma azabar dake fusgarta na ciwon da marar ke mata. Tamkar wani tsohon zakin ɗaya shekara nemar abinci bai samu ba haka ya shiga Romance nata, sama sama take jinsa domin ciwon da marar ta ke mata ya riga da ya rinjaye ta. A daidai lokacin daya samu nasarar rabata da rigar jikinta a kuma daidai loƙacin ne numfashinta ya tsaya cakkk da bugu, sakamakon ɗaura tongue nashi da yayi Saman nipples ɗinta ya musu wani irin tsotso. Saida ya kusan 3 mint kafin ya gano bata ma Numfashi, hankali tashe ya shiga girgiza ta yana faɗin. "FATEEMERH! FATY!! FATEEMERH!, mine hakan da da wasa nake miki babu abinda zan Miki, ki tashi kinji" Sai kuma ga wawuro ta baki ɗayanta, sai kuma ya dakata jin kamar hannunsa sun taɓa laima, saurin kallar wurin yayi wata wawuyar Ajiyar zuciya mai qarfi ya saki loƙacin daya fashimci period nata ne yazo keñan. Domin ya san irin baƙar wahalar da take ci a yayin period nata, ata dalilin Jay domin shi da kansa yasha kaima ammiey alluran da ake mata ta hanyar jay idan ya bashi saƙo. Hakan yasa yaji ya samu ƴar nutsuwa kai tsaye bai dire ta a ko ina ba sai cikin bathroom nashi, guntun wandon dake jikinta ya zame mata, ya zirata cikin bathtub Wanda ya tara ruwan ɗumi, amma har loƙacin bata ko motsa ba. Wonka ya mata tsaf ya tsabtace mata jikinta, kontar da ita yayi tamkar wata gawa pad da pant ya ɗauko ya sanya mata, sai kuma ya dafe kansa ganin ya manta kayanta. Sai kawai ya ya ɗauko mata wata t-shirt ɗin rigarsa wanda tazoata har cinya, yar kit box nashi ya ɗauko yana haɗa ruwan allura tare da yi mata, wata ajiyar zuciya taja ƙakkarfa, wani ɗan madaidaicin bowl ya samo tare da demo ruwan zafi ya sami ƙaramin towel ya shiga ɗan daddana mata mara. "Hmmmmmmm" yaji ta kuma sakin ajiyar zuciya, tare da yin juyi tana mirginosa jikinsa fashimtar da yayi ta farfaɗo ne ya sashi rungume ta tsam tsamm a jikinsa, yana jin zuciyarsa na ci gaba da bugu haka barci yayi awon gaba dashi ba tare daya shirya ba. ***** Washegari 7:13 ta farka ganinta a inda ba tayi zata bane ya sanya ta wani irin waro Ido waje. "Mi ne ya kawo ni nan kuma?" Tambayar data fara jifar kanta dashi keñan, saurin dafe kanta tayi tuno da Abinda Ya faru da ita a daren jiya, a rikice ta diro a gadon sai kuma wani dubun mamakin ya kuma kumeta ganin rigarsa sanye a jikin ta. "YA RABB, wai miye hakan?" Sai kuma tayi saurin barin ɗakin cikin tafiyar sassarfa harda haɗawa da ɗan gudu gudu ma, wai gudun kada ya dawo ya sameta a ɗakin. A gujeeeeeeee ta faɗa bedroom nata kai tsaye kuma ya faɗa cikin bathroom, wandonta ta zame da shirin yin fitsari sai kuma taga sabon wani tashin hankali. Hakan yasa takai zaune a cikin bathroom ɗin tare da takarkare ta saki wani uban Ihun kuka da azabar ƙarfin gaske. Ai bata kuma dawowa hayyacin ta takai kallonta zuwa ƙirjinta, wayyo ALLAH. Ai kuwa nan ta saki wani azababben ihu tare da furta "Wayyo Allah na shiga uku na lalace, shikenan ya gama gane min komai wayyo Ummie naaaaa shi kenan shi ya riga da ya gani, ya ɓata miki ni, yayi fatali da tarbiyyar da kika min, wama ya sani ko harda faɗeee yamin!,,, Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, ta faru ta ƙare an yima mai dami ɗaya sata" ALIEYO da tun tashinta yaji motsinta loƙacin yana cikin bathroom nashi, bayan ya fito ne da niyar bin bayanta yazo tsakiyar parlourn ta keñan yaji uban Ihun data saki, hakan yasa hankali tashe yay cikin bedroom nata domin duk tunanin shi yafi bashi wani abu ne ya faru da ita, yana shiga yaji tana barkata waɗan nan magan ganun, ai kuwa minai zai yi inba dariya. Duk yadda yaso da shanye dariyar taƙi shanwuwa hakan yasa shi sakin abarsa, hankali konce ya kutsa kansa cikin bathroom ɗin dake dama bata rufe ba. Tana tsaka da maganganun ta marasa fasali kawai sai tsaiwarsa taji a kanta hakan yasa ta sake fasa wata uwar ƙarar. Wani irin janyota yayi ta faɗa saman faffaɗan qirjinsa, kanta ya ɗago tare da zuba mata narkakkun Idonsa wanda suke a narke suke kuma cike da wutar sha'awa, Murya a sake ya furta. "Da dukkan alamu ɗalibar babban darasi dake buƙata daga mijinta, Bismillah idan kin shirya daga yau zamu fara babban darasi mafi ƙololuwar lada kai tsaye" yana faɗin hakan ya haɗe bakinsa da nata yana wani irin zuuuuƙu yawunta tare da haɗiyewa, idanunsa da suke a Lumshe ya ware tare da zuba mata su tsaƙiyar nata idanun, babu abinda yake hangowa tattare da ita sai wata irin tsantsar wutar Fitina. Wani irin nannauyar Numfashi ya saki. *BY AMMEY LAYLERH ✍️* *💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘* ~Heart touching love, with love a side 🤍🤍~ Page 45&46 *NA Maryam Naseer Ibraheem* *AMMEY LAYLERH* ✯ *~🌠 OFFICIAL MIRRAH 💫~* *SADAUKAR GA AUNTY MAMU GHE TARE DA MY ƘAUNANA ♥️🤍🤎 BUGUN NUMFASHI NAAAAA N S S * Da dai sauran wanda alqalummana bazasu faɗesu ba kungane😌😌🫶🏻 *l want to love you like no other you see me happily by the way God bless you and I am proud of you You are always motivated MIRRAH🫶🏻🫶🏻🫶🏻🫶🏻🫶🏻❤️💕* ************************* https://www.facebook.com/share/p/TLMWh1zUXdpkDo7V/?mibextid=oFDknk * Duk meson karatun littafin ƘAUNA BIYU ko MIKIYA yayi joining link na facebook nawa* zan dena post ta WhatsApp* https://www.facebook.com/share/p/SPrypNw9SYPNzPoA/?mibextid=oFDknk Rayuwa ta Koya Mini Cewa Babu Wanda yake tare dakai Idan ba Allah ba, Shi Kaɗai ne wanda Idan ka tintsire sai ya Miqar da kai, Idan kayi Rashin Lafiya Sai ya baka Lafiya, Idan kana cikin ƙunci sai ya kawo ma mafita, Idan anyi masa laifi Sai ya yafe mana haɗi da gafarta mana. Kada Ka Ji tsoro, Kada Ka Damu, Kada Kayi Baqin Ciki, Ubangijinka Shi Ne ALLAH. 🕌HAPPY FRIDAY All FRIEND'S👏 ____________________ ♥️🤍♥️ Loƙacin da takai hannunta da nufin ture shi a jikin ta sai hannun bai sauƙa a ko ina ba sai saman mararsa, hakan yasa ya fara tangal tangal yana shirin kaiwa ƙasa ita kuma ganin yana shirin zubewa ne ya sanya ta sake cakumoshi tana ƙanƙame ƙugunsa. ($hi keñan ta kashe Miki Ni ammiey Naaaaaa) ya faɗa cenñnn ƙasar zuciyarsa yana jin wani irin abu me wuyar misaltuwa na bijiro masa, saurin dafe bangon bathroom ɗin yayi daga inda suƙe tsayen ya miƙa hannunsa tare da sakar musu shower. A bazata taji Sauƙar ruwan sanyin a jikin ta hakan ya sanya ta cusa kanta tsaƙiyar ƙirginsa. Tana sakin zazzafan Numfashi a gajarce. {Yarin yar nan!} Ya kuma faɗi loƙacin da hucin Numfashinta ya sauƙa saman faffaɗan qirjinsa da iyaka singlet ce sai dogon wandon Jessy. Bai kai ga zira rigar ba yaji ihunta ya fito. Kashe musu shower'n yayi bayan ya tabbatar ruwan ya wanke su tsafff kayan jikinta kamm dama ba'a maganar su. Da wani irin sauri ya sake ta yana juwa mata baya, taku ɗaya biyu ana uku yabar parlourn. Gudun kada tayi gamo da halittar sa data gama tashi ta bayyana zalamarta miraratan. Duk uban ƙiran da Amnah take masa da shigowarta ɗakin keñan ta ke ƙwala masa baisa ya juyo ba, domin koda wasa baya fatan taga yanayin da yake a ciki. Sosae tasha kukan takaicin ganinta da yayi babu kaya, hakan yasa taci alwashin rama kalle mata jiki da yayi. (Ni kuwa nace a ahhh faaaa tunenen yaya Vijay 🙄 🥴 karki kalloma kanki abinda yafi ƙarfin hankali ki aha babu luwana shawara ce a gajarce uhummmmm🤗) Shi kuwa boss ln namu kai tsaye bathroom ya faɗa xuwa loƙacin numfashinsa har fusga yake, don wani mugun peelings ɗin da yaji yana shirin zautar dashi. Ruwa me tsananin sanyin gaske ya sakar ma kansa Sosae, Idanunsa lumshe duk wannan abin yaƙi kallar jikinsa, har yanxu yana jin yadda marar sa ke harba masa, maimakon ma yaji afuwar hakan Saima tsintar kansa da yayi dajin mugun peelings fiye ma da farkon, A haukace ya jawo ɗaya daga cikin towel yana ɗaurawa a jikinsa tare da wucewa kitchen kai tsaye idanunsa har rufe wa suke tsabar jarabar dake cinsa. Ruwan tafasasshe ya ɗiba tare da jefa Lipton ya matse lemun tsami guda huɗu a ciki manya, ya kafa kansa duk kuwa irin yadda ruwan yake fidda turirin zafi, hakan bai dame shi. Shidai babban burinsa wutar sha'awar dake damunsa ya samu ta ragu ko ya ne. Cikin 10 mint kuwa wani irin gumi ya shiga keto masa tako ta ina, kana sannu ahankali ya tsinci kansa cikin ɗan samun relief kaɗan daga matsanancin peelings ɗin da yake ji, dakyar ya miƙe yana haɗa hanya yanufi upsaid nasa.... A wahalce ya faɗa saman gadon sa tare da soma sakin ajiyar zuciya, "INA SON KI FATEEMERH AL-MUSTAPHA WAZEER, INA TSANANIN ƘAUNARKI FIYE DA KOWA DAKE CIKIN WANNAN DUNIYAR, _I CAN'T LIVE WITHOUT YOU JAAN_ _I am myself I don't know What kind of s0 do I do FATEEMERH _ _I just know that I love you with all my heart and soul My SUNSHINE _" haka dai ALIEYO yayi ta sambatunsa tamkar woni zararre, koma nace ya zare ɗin ne a cikin waɗan nan ƴan kwanakin, domin nidai nasan ALIEYO MUHAMMAD NASEER baya a cikin hayyacin sane. Slippers ta zura tana nufar cikin parlourn ta dake dama inda jinin ya zuba shikenan maganar ya ƙare, direct kuma kitchen ta nufa cikin sauri sauri tashiga haɗa lafiyayyan girkinta. bayan kammala komai zuwa loƙacin 10:40am bedroom ta koma ta sake ɗauraye jikinta doguwar rigar material ta saka baƙi, wanda ya amshi ƙyaƙƙyawan surar jikinta, basket ɗin data ware na ammiey ta ɗauka tana nufar ɓangaren ta, duk kuwa da cewar ammeyn tace ta barshi ta dena wahal da kanta amma ta ƙiya kullum tayi girki sai ta kai mata. Ahankali ta sawo kanta cikin tsakiyar palon hannunta riƙe da wani haɗaɗɗan basket da kullum take amfani da irinsu wajen haɗoma ammiey lunch. Zama tayi tare da ɗaura Amnah a cinyarta, a nutse tace. "Barka da safiya ammie" "Barka muntashi lafiya Autar umminta?" "Lafiya alhamdulillah ammie" , ta faɗa tana tura basket ɗin dake riƙe a hannunta sai kuma ta kama wasa da yatsun hannunta. "Masha Allah Ubangijii yayi albarka ya kuma haɗemin kawunanku wuri guda har ranan da zanga ƴaƴanku" kanta ta sunkuyar ƙasa tana cigaba da wasa da hannunta Shi kuwa boss ln acen ƙasan ranshi yake faɗin (Ai yama kusan haɗewa ammeyna domin nafiki buƙatar hakan) sai kuma wani irin murmushin da bai shiryama zuwanshi ba ya subce masa, Irfan ne ya kafe yayan nashi da tsayayyawun Idanunsa masu kama da nashi, sai kuma akayi katari kamar ance ɗaga kanka, ya kuwa ɗaga yana sauƙe ganinsa akan Irfan ɗin, girarsa ɗaya ya ɗaga mishi tare da ɗaga kafaɗunsa alamar naga komea, da ido yamasa zan kama ne. Ko inda yake bata yi marmarin kalla ba, Irfan ne ya gaidata a kunyace ta amsa shi. ganin kuma su ammiey a parlourn ne ya san don dole ta ɗan saci kallon sa kaɗan, tare da furta. "Good morning papieyn Amnah" Wani irin Lumshe lumsassun Idanunsa yayi jin yadda muryanta ya ratsa shi. Jikin kujerar ya koma yana ƙarayin relax yana sauƙe wata ɓoyayyar ajiyar zuciya, da idanu ya bita ita kuma dama batayi tsammanin amsawar nashi ba dan haka taci gaba da murza hannuwanta,.....kamar kuma daga taji sauƙar muryansa cikin kunnuwanta. A fusge ya furta kalmar "Morning how are you feeling today "Morning how are things" "$0 boring" Ta amsa jikinta na ɗan rawa kaɗan, Ring ɗin da ƴar ƙaramar woyarta ya soma shine ya taimake ta wajen miƙewa tana barin parlourn baki ɗaya. Da wani irin azababben kallon ƙasarn Ido yabi bayanta, yana jin tsigar jikinsa naci gaba da tashi.Sassanyar ajiyar zuciya yayi, gami da turo tongue dinsa ahankali ya lashi lips dinsa, cikin yanayin kasalan da ganinta ya haifar masa, yawun daya tsaya masa a maƙoshi ya haɗiya, saboda ganin yadda mazaunan ta ke juyi da yayi ya sashi jin sha’awar Kasancewa da ita nahar abada. __________★★★_________ *AFTER 2 WEEK* A cikin waɗan nan sati kai biyun abubuwa sun faru da dama ciki kuwa harda zaman queen da alieyo daya fara sauya wa daga yanayi na kai da kai zuwa wata iriyar shaƙuwa. Saka makon shigar sabgar juna da su ka fara....... Zaku yi mamaki Sosae yadda al'amurra suka sanja musu, amma fa yasha ɓakar wahala kafin ya samu ya shawo kanta, zama suke gwanin birgewa mai tafe da zazzafar soyayya, saidai ita taƙi bayyana masa soyayyarta, domin ita a ganin ta Tata soyayyar ta jima da zama shuɗaɗɗiya. Amma tana girmama shi kammm tana bashi kulawa cikin sakewa, komi dama akace yana da rana gadai zaman ALIEYO da FATEEMERH ya Sanja daga wani mataki zuwa wani babban matsayi na daban, saidai duk wannan abun duk loƙacin da ALIEYO ya nemi data bashi haƙƙinsa, nan ta ke take birkice masa, tayi ta kuka domin ta yarda suyi zama irin na abokan ta, amma kammm bata shirya ma wannan babban al'amari ba, bata yarda da wannan zancen ba tuni kuka ya zame mata abokin rayuwa, don duk loƙacin da yayi yunƙurin hakan kuka take Sosae bana hankali ba, ba kuma wanda hankalin zai iya ɗauka ba, Gani take da zarar Alieyn ya raɓeta shike nan taci amanar ALIYU SHUREIM, masoyinta nurul qalb dinta. Hakan yasa alieyo ƙoƙarin danne duk wani fitinarsa, domin yana so ya bita a sannu ne baya son nuna ƙarfi. Shi yasa ya ajje komi a gefe yake nuna mata asalin zallar ƙaunar da yake mata. Ahankali ya maida ƙofar bedroom ɗin ya rufe, tare da juyawa ya sauƙe fitunannun idanunsa akan queen dake kwance, Cikin wasu haɗaɗɗun riga da wando na barci dogaye masu santsi.. gashin kanta wanda ya baje akan pillow yabi da kallo, wata macacciyar ajiyar zuciya me ɗan ƙarfi yasauƙe, tare da ɗan jingina bayansa ajikin ƙofan, yadda ta baje tayi daiɗai shi yafi komai tafiya da Imaninsa, cibiyoyinnta sun baje hannunta ɗaya maƙale da wuyan Amnah ta saƙale ta dashi, ga wani irin fitinannen ƙamshinta na tashi mai tafiya da Numfashin mutum. Sexy eyers nashi ya zuba mata yayin da aransa yake jin wani irin matsanancin S0 da kuma shauƙinta na ɗibarsa, ɗan numfasawa yayi ahankali tare da karasowa cikin ɗakin..... Rashin sanin cewa barci take yine yasa ya ƙira sunanta cikin wata sassanyar murya, ganin shiru bata motsa bane yasa shi zama abakin gadon ahankali ya ɗan ranƙwafa tare dasa hannunsa ya janye lallausan gashin daya baje a saman fuskart, tozalin da yayi da ƙyaƙkyawar innocent face ɗinta wanda ke ɗauke da busassu hawaye ne yasa shi sauƙe ajiyar zuciya, tare da sakin wani shu'umin murmushi me ɗauke da ma'anoni daban daban, Amnah ya gyarama kobciyarta. Ahankali yakai hannunsa ya shafi gefen fuskanta cikin Muryar sa da yayi ƙasa sosae ya furta "baby doll rigima ko yaushe cikin kuka" ganin barcin nata yayi nisa ne yasa ahankali ya kama kafaɗunta tare da ɗan juyo da ita ya zaman suna fuskantar juna, idanunsa ne suka sauƙa akan ƙirjinta wanda ƙusan rabin su suke bayyana ta saman rigar dake jikinta sanadin santsin da rigar keda, take yaji tsiƙar jikinsa ya wani irin zuba yummmmm yayinda tashin farko yaji wani irin abu na yawo aduka sassan jikin sa, a duk loƙacin da zai ci karo da surur jikin ta ba ƙaramin rikicewa yake ba. A nutse yasaka hannuwansa yaɗan rungumota sauƙan lallausan fatar jikin ta akan nasa jikinne yayi sanadiyar miƙewar tsiƙar jikinsa, take yaji ƙofofin sadarwa da tunanin sa sun tsaya cakkk, yayinda taushi da kuma laushin jikinta suka birkita tunani da lissafin sa loƙaci ɗaya, suka kuma sauƙar masa da nannauyar kasala, idanunsa da suka ɗan soma marairaicewa ya zubawa ƙyakƙyawar fuskarta wacce tayi smooth take kuma shining ɗin kyau, gyara kwanciyar sa yayi tare da ɗan ware idanunsa wanda ya sauya daga normal zuwa sexy emotion, soft lips ɗin ta da suke masifar burgesa ya zubama narkakkun idanunsa, motsawa yayi jiki a saɓule tare da sakar mata wani Tamkar kuma wanda aka zabura yayi saurin miƙewa tsaye yana barin ɗakin baki ɗaya. Saman sa ya nufa loƙacin ƙarfe biyun dare ma ya wuce. ******* Zaune sune a cikin parlourn ta inda tayi matashin kai da cinyarsa, yana sanye cikin kayan shan iska in banda tashin ƙamshin su babu abinda ke tashi a parlourn.A hankali ya shiga Shafa gefen fuskanta cikin salo na jan hankali, A shogoɓe ta ɗan juyo da fuskarta tana ɗan kallon sa, sai kuma ta taɗan turo ɗan ƙaramin bakinta gaba, a narke ta furta "Ayya Abu Amnah ka barni naje gida yau dai, kaga ban taɓa zuwa ba kaji abu Amnah?" Kobciyarta ya gyara mata saman jikinsa, Ahankali ya kawo bakinsa daidai setin kunneta. "FATEEMERH!" Ya ƙira sunanta cikin wata irin sillent voice ɗinsa dake bayyana tsananin ƙaunar ta, "kinason zuwa ganin ummien mu ne?" da sauri ta daga masa kanta cikin tsantsar farin ciki " To shikenan zuwa anjima ki shirya saina kaiki" da wani irin farin ciki ta saka hannayen ta tana cukuwkuye jikinsa,kafin ta sakar masa wani zazzafan French kiss a gefen wuyansa, idanunsa ya lumshe yana jin yadda miss 😘 😚 ɗin ke ratsa ko ina na jikinsa. Zame wa yayi yana kobciya tare da ɗorata saman ruwan cikinsa, sexy eyes nashi ya zuba mata yanajin wani irin abu mai kama da magnet na fusgar shi zuwa gare ta. Cikin zumuɗi ta tashi a jikin sa tana yin plate ɗin su ammiey, ammiey na tsaka da aikinta queen ya faɗa cikin parlourn ganin bata parlourn ne ya sanya ta binta kitchen domin ta jiwo motsinta a cenñnn. Cikin matsanancin farin ciki tace Ammiey ina angle har yanxun bata ba'a taso suba?" "Kin san dake yanxu ka'in da na'in sun koma karatu keda ganin Amnah kammm sai goshin magrib" Dan marairaice Idanunta tayi tare da furta. "Ayya Ammiey dama fa nazo sanar mata ne papieyn ta yau dai munci gari ya barni zuwa gida" "Ahhhhh inyeeeeee Masha Allah,kice yau dai kinci tiyya keñan, kuma gashi ƴar gaban goshin naki bata nan ba" bakinta ta ɗan tura tare da furta "nikam da nasan za a barni fitar nan Allah da bata jeba" Saidai ta ɗan murmusa tare da furta "In banda abinki Fatima aiba yau farau ba, kuma ba yau ƙarau ba wata ran in ba'a jeba wata ran sai aje" Ita dai ba yadda ta soba haka nan ta haƙura badan taso ba, sai kuma ta kamawa ammeyn wani aikin suka ci gaba dayi tare. A hankali ya sanyo kansa cikin parlourn yau kam complete cikakkiyar shigar hausa Fulani yayi. Cikin wani ɗanyen bowel na maza baƙi mai roɗi riɗi. Sai hular daya sanya wacce ta shiga da kayan, Tsintsiyar hannunsa ɗaure da wani rantsatstsen watch wanda ya haska farar fatar hannunsa. sumar nan ta sauƙa ta ƙasar ƙeyarsa sai wani irin maiƙon ƙyau take. Hannunsa zube cikin aljihun wandon, wanda dukkan alamu suka gama bayyana cewae wanka ma yayi. Ganin babu kowa parlourn ne ya sashi nufar kitchen ɗin kai tsaye. da sallama ya shiga cikin kitchen ɗin ammiey ce ta amsa shi, Idonsa na kanta ya furta, "Ammiey naje anguwa" "To me sunan manya saika dawo" hannuwansa ya sanya ya ɗan shafi ƙasan ƙeyarsa. Yana yin woje cikin siririyar muryata ta furta "A

Chapter 18 of 23