Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels *💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘* ~Heart touching love, with love a side 🤍🤍~ Page 1&2 *BY* *AMMEY LAYLERH* Marubuciyar 👇🏻 *~KAREN BANA~* *JALAAL AREEF* ✯ *~🌠 OFFICIAL MIRRAH 💫~* ********* Alhamdulillah, Alhamdulillah, indeed, God is always grateful , is the one who gave me the opportunity to come back to you In this book of mine called ƘAUNA BÏYÚ. Alhamdulillah masoya na Asali am back na dawo muku da wani fitacce, qayataccen labarin dazai qayatar daku💃, Bazan iya misalta muku meya qunsa ba sai inhar kun biyo alqalamin ammey laylerh, Anan ne kaɗai zaku fashimta inane alqamin ta inda ya dosa🪷, fatar baku manta da ƙayatattun littatafan nan nata ba irin su. KAREN BANA JALAAL AREEF THE BILLIONAIRE D's. 😌 Masoyana qauna ta har abada naga ƙauna, A last littafina, naga masoya masu qaunar ci gabana, Allah ya qara ƙauna, inyi ta sambaɗo muku daɗaɗan littattafai masu ɗan karen daɗi🫰. ( Ƙaddara rubutacciyar abace da take manne a qirjin kowanne bawa, sannan kuma wata abace da ba'a iya ganin launinta da ido, hakanne ma yasa ba'a iya sauyata, daga mummuna zuwa kyakkyawa, acikin kowani rayuwar ɗan Adam akwai salon tarin ƙaddarori masu tarin yawa, akowacce duniya akuma koda yaushe ƙaddara tana tafiya ne daidai da rayuwa. Sannan kuma babu wani bawa wanda ka iya gujema tarin ƙaddaransa, haka kuma ana haifar kowanne bawa ne da salon tashi ƙaddarar. Kamar yadda ta FATEEMERH tazo mata da tarin ƙalubale, From challenges she has transformed her to a collection of her successes, wanda ta riga da ta fidda ran ta gama yin SOYAYYA har gaban abada. Tashi ɗaya ƙaddara tazo ta sanja nata salon, domin dama masu iya magana sukan ce Ita ƙaddara abace marar TABBAS Nan take take sauyawa kamar yadda tazo ta sanja RAYUWAR ALIEY da FATEEMERH.🤗 Fatar kun gane wanda ya gane kansa🥰) It's advertising! It's advertising!! ADVERTISING. _______________________________________________ ♥️🤍♥️ ______"ƘAUNAHH! GARKUWAN JIKI, NAKI YA TAƁA NI,KECE FARIN CIKIN RAINA,RAINA" A fusace ummie ta shiga Knoking na qofar ganin tafi qarfin sama da mintoci biyar a tsaye qiqam, amma wacce akema Knoking ɗin da dukkan alamu bama tasan an shuka ruwan ummienta, dake tsaye a wurin ba. cikin tsananin zallar farin ciki da nishaɗi, take ci gaba da bin waqar masoyinta, farin cikin ta, ALIYU SHUREIM. "SO RAYUWANE, WANDA KE GINI, NAKI KIN KABANI YAZAMO SANI, ZUCIYA DA RUHI CAN KIKAI RINI!, BA KAMAR KI TABBAS NAJI NA GANI,SO RUWAN ZUMA NE KINYI MIN TUNINE , ZANA BAKI YARDA KE KUMMA KI BANI ƘAUNAH". In the heat of passion that is dripping. ta shiga ɗan jujjuya kanta a nutse idanunta lumshe tana bin sautin waqarn. "Fatimah! Fatimah!! Fatimah!!!". Ummie da ke tsaye ta shiga kwala mata qira,ina ita kuwa Fatima ta duniyar masoya, domin idan har tana sauraren waqoqin masoyinta farin cikin ta aliyun ta takan tsinci kanta cikin wani irin tsananin farin ciki da nishaɗi. Cikin zallar fusata ummie ta banka ɗakin da tsanani qarfin gaske, atake qofar ɗakin nata ta buɗe. Ita kuwa matashiyar budurwar dake bin sautin waqar dake tashine, taci gaba dabin sautun waqarta. "Nai farin ciki da soyay... Yayyy ince ta maqale a maqoshinta sakamakon ido biyu da tayi da ummien ta, cikin razani ta zaro idanunta waje tare dayin wani irin tsalle, Ta haye saman gadonta tana sakin wata uwar razananniyar qara, tana maqurewa jikinta da jikin gadon. "Don Allah ummiena kiyi haƙuri! Wllh yanxu nake shiryawa" tayi maganar tana haɗe hannayenta biyu waje guda alamar roqo. Domin ganin yadda ummien nata ta fusata, tasan ta kaita bango ne. Saboda ummie mace ce mai tsananin haquri da sanyin hali, ba qara min abu ne yake sanya ta fusata irin haka, ita kanta tasan ta kaita qarshe maqura ne tabbas. "Ka da ma ki shirya don Allah ki bari na kuma dawowa na same ki baki shirya ba!, alhalin kuma kinsan Farida nacen na zaman jiran ki. Kin tsaya banza shirme da sokon banza" Narai-narai ta shiga yi da idanunta wanda yake shirin fidda ruwan hawaye, bayan ta kashe ƴanfi ɗin data jona da wayarta. Ficewa ummie tayi daga ɗakin tana kuma jaddada mata kashe din kada ta yarda ta kuma samunta a ɗakin. Sauri-sauri gudu² ta faɗa toilet nata dake cikin ɗakin tayo wanka shaf² ko basilin bata tsaya zaman shafawa ta zira uniform ɗinta na Islamiyya ruwan toka. Gaban ɗan madaidaicin mirrorn ta ta nufa tana ɗan fesa tulare kaɗan bamai yawa ba. Directly wurin da jakan Islamiyyarn nata yake ta nufa tana ɗauka tare da fitowa tsaff cikin shirin tafiya makaranta, zaune a parlour ta tadda ummienta tana kallon tashar sunna tv. Ahankali ta kai duƙe daidai inda ummien ke zaune, ta ɗaura kanta a cinyar mahaifiyar ta. "Ummiena kiyi haƙuri na daina kin ji Plsssss baran qara ba" Ahankali ummien ta nisa tana jan wani gwauron numfashi, kafin ta sanya hannunta ta shafa kanta. "Bansan me yasa sammm mamata take da rashin har haka ba! Maza sauri ki tashi ki tafi, tun kafin yayanku ko abbanku wani ya shigo a cikin su ya ganki ba" A hankali tayo qasa da kanta tana ɗan turo ɗan mitsil in bakinta gaba, Saida tayi kamar zatayi magana sai kawai ta miƙe tana nufar hanyar barin parlourn. Tare da cirawa umminta hannu, murmushi kawai ummie dake zauna ta saki. (Allah ya shirya min ke Mamana) Tayi Maganar a cikin zuciyarta, kafin ta zare soket na tvn ta nufi kitchen domin ɗaura musu dinner na dare. Tana buɗe ɗan madaidaicin get ɗin gidan, suka yi huɗu ita da fareeda. hararan wasa Farida taɗan ɓalla mata "Sarkin ƴan latti! Ai nasan wannan ba aikin kowa bane aiki ummi ne" ita ma hararan wasan ta mayar mata tana qarasa fito wa daga daga cikin gidan nasu, tare da faɗin "wllh yarinyar Nan kin raina ni bara sai kace ba budurwar yayan kiba" "A ahhhh ai kin manta mata dai kawai zaki ce" Farida tayi maganar tana galla mata wata uwar harara, "wllh zan faɗa ki da NURUL QALB! tunda Ni kin raina ni tunda kinga makwancina" "Ba makwancin kiba har har mawanki ma na gani ai ƴar rainin sense kawai" itama ta mayar mata ta tana shige wa gana. Dama haka suke suɗin ƙawa yene na gani kashe ka, amma kuma daga inda suka haɗe wuri guda shi kenàn ba xaman lafiya. Ita ma fatiman fuuuuuuuu tazo ta wuce ta haka tafiyar nasu ya kaya wannan ya wuce wancen, wancen ya wuce wannan. Birki naga fatima taja tare da tsayawa daidai wani qaton stadium wanda aka rubuta sunan (ALIYU SHUREIM STADIO) da manyan harrufa. Tamkar ansan da tsaiwarta wani kyakkyawan matashin saurayi ya leqo da kansa. Wani irin ƙayataccen murmushi ya saki yana fitowa baki ɗayansa, tare da nufa inda Fatima take tsaye. Kyawawan Idanunta ta dago tare da sakin nata murmushin itama, shi kuwa madaidaicin saurayin dake tsaye gabanta ne ya talli haɓarsa da duka hannayensa biyu, ya zuba mata narkakkun idanunsa. Wani irin qasa tayi da kanta tana wasa da yatsar hannunta, taji daddaɗan sautin muryarn sa cikin sauqin kallonta daya ɗebe shi. "Babu kamarki duk cikin duniya!" Wani irin lumshe lulu eyers nata tayi tare da ɗan ware su kuma duka a loqaci guda tayi hakan. Shi kuwa cike da tsananin qaunar ta yaci gaba da raira mata waqarn kamar haka. "Koda ganin ki doguwar yarin ya!, Ni zama dake kawai na shirya, ƙyawun halinki gaki mai tar biyya, mai farin idanu nai ta jiranki sannu" Duk yadda taso da hana murmushin ta subce mata amma ta gagara, wani kalan murmushi Aliyu shureim ya saki yana nuna daidai saitin zuciyarta da hannunsa, tare da faɗin. "ZUCIYARKI 💘 ta wace dole nai kulawa, hhhhhmm dole nai kulawa" Tamkar bata taɓa jin Waqar ba haka taji idan har ba gizau kunnuwanta suka mata ba saima taji kamar a haka waqar tafi mata daɗi akan yadda ya raira ta. Hannuwanta ta haɗa alamar luv. Manyan idanunta da girman su basu taɓa ɓuya ta ware duka hango ƴaƴanta Nurien da tayi, ta tsaƙiyar love in data haɗa. Ai bata ma san loqacin data yanka a 380 ba, haka ta ba iska wuta har kuma loqacin ko mai kama da Farida bata gani ba. Alamar tayi zuciya tayi tafiyar ta. Shi kuwa Aliyu shureim daya fashimci nura ta gani juyowa kawai yayi yana banka masa wata qatuwar harara. ”banza ɗan baƙin ciki, Wato kai don kaki fidda matar aure Ni! Shine kake min ɓakin ciki da muguntar gani na da masoyiya ta abar ƙauna ta ko?". Yayi maganar tare da qara cilla masa wata hararar, ko inda yake Nurien bai ma kalla ba saima komawa da yayi da baya yana faɗawa saman ɗaya daga cikin kujerun stadio ɗin. To za'a je?🥰 Ko bara aje baaaaa?. 🤗🤗🤗🤗🤗 Akwai shagali💃💃💃💃💃 *Kai daga jin sunan littafin ba sai an baka labari ba😶 ƘAUNA BIYU! ƘAUNA BIYU!! ƘAUNA BIYU!!!* *Labarine na ban al'ajabi, mamaki, tausayi,tsananin zafin ƙaddara mai ratsa zuciyar mai karanta littafin ƘAUNA BÏYÚ,kana akwai Sanya zukata nutsuwa mai tafe da zazzafar SOYAYYAH🫰* *KAR Amanta akwai kyautar book ɗina ga duk wanda ya siya wannan za'a bashi KAREN BANA kyauta ya karanta ina maraba da ku masoya 🤝 ta haka ne zangane kalar soyayyaku gareni MASOYAN AMANA💃* *iya wanda ya sai wannan shi zai karanta JALAAL AREEF a bonus🤓🤓😎 AMMEY LAYLERH ✍️ ce* A gimtse 🫰 *💘🌺ƘAUNA BIYU 🌺💘* ~Heart touching love, with love a side 🤍🤍~ Page 3&4 *BY* *AMMEY LAYLERH* ✯ *~🌠 OFFICIAL MIRRAH 💫~* *~Alhamdulillah for everything 🙏🏻~* ______________ ♥️🤍♥️ Wani kalan lumshe Idanunsa yayi tare da dafe daidai saitin zuciyarsa, "ina tsananin ƙaunarki sweet dreams, saidai inajin tamkar hakan bazai taɓa tabbata" da sauri yaya Nurien ya katse shi ta hanyar tararn numfashinsa. "Malam kawa mutane shiru zaka fara ko!?, wai kai wane irin mutum ne sai kace akan kane kaɗai aka fara soyayya , wllh na tabbata idan har kace haka zaka ci gaba da gina rayuwarka akan wannan ficilar yarinyar hmmmmmm" Sai kuma kawai yaja ajiyar zuciya tare da ɗan fesar da numfashi kaɗan,alamar hakan na qona ransa, domin yaya Nurien badai zafi ba. Shi yasa sammm basa ga maciji shida oga Fatima. Ɗan murmushi kawai aliyu ya saki yana nufar inda ya tashi ya koma ya zauna, lumshe idanunsa yayi yana jin yadda zuciyarsa ke wani irin beating very fast, shifa gani yake shi kaɗai Allah ya tattara ma duk wata nau'in soyayya ta duniya ya dasa masa acikin tsakiyar qirjinsa, shi kuma yake ma wannan baiwar Allah duka tarin soyayyarsa da zuciyarsa da rushinsa, shi kaɗai yasan yadda yake ji akan mahaukaciyar soyayyar da yake ma Queen ɗin nashi. Saurin ware lumsassun idanunsa yayi sakamakon famarkin da yayi daren jiya waye war yau, kamar Yanxu ne yake famarkin komae ya shiga dawo masa cikin brain nashi. Tana durƙushe ta haɗe kanta da gwiwar ta tana wani irin kuka na fitar rai da tashin hankali, Ahankali yake qoqarin ganin ya iya buɗe koda idanun sane, amma ya gaza hakan. gaba ɗaya jikin sa yana jin babu wani wuri da yake motsi. Tsanani azabar kukan da take ne yasan shi ci gaba da qoqarin ganin ya buɗe koda idanun sane, babban burinsa bai wuce ace ya rarrasheta ta daina kukan nan ba. Da ƙyar ya iya buɗe Idanunsa a hankali ya soma ganin dishi dishi, inuwar wani abu dogo ya gani wanda bai san miye ba. Ahankali ganinsa ya fara dan washewa nan yaci gaba dabin doguwar inuwar Nan, tarrrr ya sauqe ganinsa akan kyakkyawan bazaraten mutum min dake tsaye daga gefenta ya ɗan bada baya, idonsa a lumshe hannuwansa duka biyu zube cikin aljihun wandon dake jikinsa, dammm haka yaji gabansa yayi wani irin mummunan bugu, qoqarin tasowa yake sai dai inaaaa ko ina na jikinsa babu inda yake motsa wa. Ita kuma har zuwa wannan loqacin kuka take wanda hatta da muryanta ya sauya zuwa wanda yaci kuka sosae, gani yayi wannan dogon mutumin dake tsaye saman kanta ya juyo Ahankali tare da kafe Fatima da idonsa daya sauya launi sosea, wani farin hanka ya miqa mata yana mata nuni data goge hawayenta, amma sammm taqi amsa. A galabaice ta tashi ta nufo inda aliyun yake a kwance tana ci gaba da kukanta, wanda tsabar kukan data sha idonta yayi wani irin jaaaa samansu ya ɗan kumbura tare da kan hancinta shima daya ɗan tashi kaɗan. Tazo dab da shi tana shirin taimaka masa ya tashi yaga hannun wannan matashin nan ya zagaye saman ƙugunta da fararen hannayensa, tare da zuba mata lumsassun idonsa. qoqarin kwatar kanta ta shiga. shi kansa bai san yadda aka yiba kawai ya tsinci kansa ta fara mata magana cikin qarfin hali da galabaituwa. ”Queen!” Ya qira sunan ta cikin wani irin sanyin dashi kansa bai san inda ya samo shi ba, yaci gaba da mata magana. ”Queen wannan mutumin da kike gani shine mahaɗin rayuwarki, kamar yadda kema kece mahaɗin rayuwarsa!, queen ki karɓi wannan ƙaddarar da mahaliccinmu ya ƙaddaro miki, domin nasan a gaba dole zaki rabautaaaa” sai kuma wani irin tari ya turnuqe shi wanda yasa numfashinsa sarqewa yana qoqarin barin gangar jikinsa. Cikin azama ya dafe daidai saitin zuciyarsa idonsa daya kada yai jazur na azabar dake fusgarsa, amma duk da haka bai fasa faɗin maganar da yake son qarisa mata ba. ”kada kiyi butulci ga mahaliccin mu Queen domin nasan kinsan baya taɓa ɗaurama bawansa ƙaddarar da tafi qarfinsa!, kiyi haƙuri wannan shine ƙaddarar ki, wanda Ubangijii ya rubuta tun ran gini tun ran zane shine mijinki,cikon rayuwarki! shine uban ƴaƴanki ba Niiiii!” . Gaza qarisa zancen nashi yayi sakamakon numfashinsa da yaji ya ɗauke. "Innalillahi wa'inna ilair raji'un" ya shiga faɗa a bayyane yana jujjuya kansa da yaji ya sara mishi, " ya ilahi ya mujibud da'awati, wannan wani kalan bahagon mafarkine haka dahar na gaza fashimtar sa" yayi maganar zufa na yanko masa. Yaya Nurien da kuma babban abokinsa Deen ne suka zuba masa ido duka suna kallon sa. Cike da takaicinsa yaya Nurien yace, "aikin banza kana son kashe kanka a banza akan wata guntuwar yarinya qarama da a haihuwar kaji ka haifeta" kansa yaci gaba da jujjuyawa shima yana cewa. "ba zaka fashimta ba yayan mu Ni kaina bansan wacce iriyar soyayya nake ma Queen teemah ba " dake haka yake qiran sunan yaya Nurien da yayanmu tun da ya fara son Fatima. ”mtssssss" yaya Nurien yaja tsaki tare da tashi yana barin studion dan bazai tsaya sauraran wannan kayan haushin daga babban amini Kuma ɗan uwansa ba. Da kyar ya ƙarasa Ayyukansa na cikin studio ɗin , wanda dama aikin bugu Sabuwar waqarsa ne da yake son saki cikin satin Nan Insha Allah,wajajen 6:40pm ya tattara komai ya adana, ya dau wayar sa da nufin qiran yaya Nurien sai kuma gashi ya shigo cikin madaidaicin stadio ɗin nasu, hannu aliyu ya miƙa masa tamkar ba yanxune suka rabu ba, shima hannun ya basa suka yi musabaha. Shima ƴan takardunsa ya tattare waje guda suna fitowa daga cikin studion, Aliyu ne ya rufe Nan suka dauqi hanyar gida kasancewar suna anguwa dayane, kuma maqotan juna. ★★★ Koda ta shiga cikin ko kallon inda Farida take ba tayi ba, saima qin zama da tayi a desk ɗinta ta wuce desk ɗin qarshe. Gaba ɗaya ajin suka bita da kallo ganin yau kuma teemah ce ta shigo aji ba shegen surutun nan, koda aka tashe su ma ko kallon inda bestien nata take ba tayi ba tayi gaba abinta, da ɗan saurinta ta qaraso wurin fatiman. "Mutum dai yace Allah ɗaya, ayi mutum da shegen zuciya da kafiyar masifa da shegen taurin kai" ci kanki Fatima bata ce mata ba haka taci gaba da tafiyarta ita kuma Farida tana binta da tsiya takunta, haka har suka qarasa gida Farida ce ta fara wuce kasancewar gidan sune a farko, kafin itama ta shige nasu gidan. Tana qoqarin buɗe ƴar qaramar qofar get ɗin taji daga ciki ma ana alamar za'a buɗe ɗin, dakatawa tayi tare daja baya domin bata raba ɗayan biyu Abba ne ko wannan iyayen zafin ran yaya Nurien. Shi ɗin ne kuwa da sauri tayi qasa da kanta sakamakon wata uwar harara daya dallara mata, cike da inda² tace " ya ya bar bar ka da da re" ko inda take bai kuma kalla ba sai ma alama daya mata irin zasu haɗun Nan. Tana samun ya qarasa ficewa tayi saurin faɗawa cikin gidan. "MUGU" ta faɗa tana saurin danne bakinta gudun kada ya jiyota, (dan ma nasan ummiena ba bari zatayi ka dake niba) Ta fada tana kara murguda baki kamar yana gabanta. Da sallama ta shiga cikin palon nasu ganin babu kowane ya sanya kai tsaye ɗakin ta ta nufa, cire uniform nata tayi tare da faɗawa cikin toilet ta ɗauro alwula. Darduma ta shimfiɗa ta tada sallar magrib. Bayan ta idar ne ta fito palon inda abbanta ummie sai kuma yaya Nurien duk suna hallare a falon, domin yin dinner na dare, cikin nutsuwa ta shiga gaida iyayen nata tare da babban yaya Nurien. Duk amsata suka yi cike da kulawa da tsananin soyayyarta a garesu, ɗaya daga cikin kujerun dake zagaye da ɗan madaidaicin dinin table ɗin taja ta zauna, nan ta shiga saving na kanta da kanta. A hankali cikin tsananin nutsuwa take tsaqurar shinkafa da miyar da taji kayan lambu take kaiwa ɗan qaramin bakinta wanda saika iya rantse wa dededa qaramin cokalin roba, bai zama lallei ya shiga ba. Bayan sun kammala dinner ɗin ta tattare baki ɗaya palon kafin suka ɗan taba fira a tsakanin su, irin ta zallar shaquwar dake tsakanin sun nan. 8:15pm. Tana zaune saman darduma Alqur'ani riqe a hannunta tana raira karatu cikin kyakkyawar qira'arta, inda take bama ko wanne baqi haƙƙinsa ne, taji wayar ummienta dake maqale a wurin ta ta ɗauki sowa alamar ana qiranta, bata dakata da karatun da take ba duk da kai tsaye tasan waye mai qiran, haka baisa ta dagata karatun da take ba har Saida takai qarshen surur da take karantawa na suratul Ahqaf. Bayan ta yi addaointa ta shafa kana ta nufi wayar tana ɗauka daidai tana ɗaukarn wayar wani qiran ya kuma shigowa, picking tayi tare da manna wayar da kunnenta. “Assalamu Alaiki tauraruwa a cikin taurari” Taji daddaɗan muryan nurul qalb ɗin nata ya ratsa har tsakiyar kanta. Saman gado ta fada tana murmushi tare da cewa. "Wa'alaikas Salam birnin zuciyar Fatima barka da dare!" “Na yi missing wannan daddaɗanr muryarn sahiba" Ɗan ɓata rai tayi tare da cune ƙaramin bakinta guri guda haɗi da turo shi gaba, tace. “Ba na ce ka daina ce min Sahiba ba?” Daga cenñnn ɓangaren Aliyu kuwa ƴar dariya yayi tare da cewa . “Yi hakuri Sahiba ba zan kara ba” “Wallahi zan kashe waya ta” Tayi Maganar cike da ƴar shogoba “Yi hakuri na daina Queen yanzu dai fada min me da me Babyna tai yau?” Wani irin murmushi ta saki tana jin sonsa har cikin cenñnn qasar zuciyarta. Kanta ta ɗaga sama alamar tunani, kafin tace. "Nayi karatu sosea a makaranta Sannan munyi faɗa da bestie Naaaaaa!, yaya Nurien kuma ya harareni Nima na rama na nurguɗa masa baki na" wata iriyar dariya Aliyu ya tilliqe da ita tare da faɗin. "Mai yasa Queen sammm bata jine kammm" itama dariyar ta saki tana rufe fuskarnta irin taji kunyar Nan. "Ni ina ji mana, kawai kasan halin muguntar yaya Nurien sarai, ba sai na tuna maka ba ai kaima kanka ka san halin abokin ka sarai!" Tayi Maganar tana turo bakinta gaba tamkar wanda yake gabanta ko yake ganinta. "A a fa queen kada muyi haka dake, ba na hana yima yaya rashin kunya ba?" "Au haka ma za ka ma zaka ce? Don kawai kana son kare abokinka, kenan ma kafi son sa dani?” “Yi hakuri Babyna, faɗa min mene kike son na siyo miki a kasuwa?" Ya katse faɗan nata ta hanyar tambayar ta “Zuciyarka, ka cireta daga Ƙirjinka ka saka ta a hannunka ka zo min da ita, iyaka ita kaɗai nake da buqata nurul qalb!" Ɗan lumshe

Chapter 1 of 23