"Kinga keñan idan kika haihu sai muwa AMMEY LAYLERH kara marubuciyar littafin JALAAL AREEF da KAREN BANA mu sanya sunanta"
Ɗan ware lumsassun idanunta tayi wanda suke cike da tsantsarn peelings na miji nata tace.
"Kamar kasan abinda ke kwance a qasar raina keñan, yaci ace munwa AMMEY LAYLERHN kara kuwa wajen sanya sunanta, duk da itama sunanta MARYAM ƴar gaban goshin ƴarta kuma LAYLERH CE ✨"
"Zanyi zamu mata kararn nan kuwa TABBAS tabbas TABBAS saina cika alqawarin Nan "
Haka dai rayuwar ta lula inda JALAAL AREEF ya cika alqawarinsa domin Daram ya sanya Sunan AMMEY LAYLERH wacce suke qira da MIRRAH 💫.
Alhamdulillah rayuwa tayi albarka inda Sultan tuni an zama cikakken sojan sama yayinda da na'eem ya zama cikakken dactor.
Little Queen tayi aure a qasar data kasance ta mahaifinta a da wato ƙasar EGYPT.
Alhamdulillah
Nima AMMEY LAYLERH nace alhamdulillahi🙏🏻 aka kulli halin.
Anan na kawo qarshen wannan littafi nawa mai suna JALAAL AREEF
*Ya Ubangiji ka yafe min dukkan kura kuran dake cikin wannan ɗan littafi nawa🤲🏻*
Buri na da kuma fatana ka ɗauki darussan dake cikin littafin kayi amfani dashi, bawai sherrin dake ciki ba, nayi hakan ne domin fadakarwa, ilmantar wa, nishaɗantarwa, wa'azantarwa.
Sannan ina qara jan hankulan ƴan uwana mata da da maza da muji tsoron ALLAH, mu guji cim zalin wasu😔
Idan har burinka/burinki yau ace gaki kina CUTATA ma RAYUWAR wani to keɗin ance miki duniyar madauwa mace?🤔🤔
Dan haka muyi amfani da damar da Allah ya bamu tun kan loqaci ya qure mana kabar dai FADEELAH👯🏻♀️👯🏻♀️🙃🤷♀️.
Zaman duniya bana ƙiya ma bane, kana zaman Duniya bana aljanna bane.
Dan haka
Take care of your time🫰👆🫰
Sannan
Protect the world For her the world is uncertain It can change at any time
Sai Allah ya kaimu a wani novels ɗin nawa inda rai da rabo.
Mai taken *♥️🤍♥️ ƘAUNA BIYU 🤍♥️🤍*
Akwai darussan rayuwa kwarai acikin sa💪
Wanda salon rubutun yasha ban-ban da da JALAAL AREEF *ƘAUNA BIYU*
Kudai ku kasance tare dani Ni!
*~AMMEY LAYLERH*~
💃💃💃💃🫶🏻🫰🏻
Sadaukarwa wa mu AHALIN AYYANA ƊAN GWAGWGO tare da MALAM HARUNA UBAJI.
*Anunamin SOYAYYA ta hanyar comments da shering*
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 22 Chapter of 22