MAI KABA!, wanda ya rayu da tsananin qaunar ta haɗi da wata iriyar tsantsar soyayyarta, wanda ku a naku ganin kuke ganin kamar aikin bokayen kun""
Kasa qarasa Maganar yayi sakamakon jin maganar Hajja daga bayansa.
"Ƙarya kake!, wllh qarya kakeyi lauwali, qaryarka tasha qarya wani mahaluki ya iya rayuwa da soyayyar MACEN ALADE a cikin zuciyarsa.
Domin duk wani ɗa namiji bazai taɓawa Layla kallon mutum ba, indai har da niyar auren ta yazo, domin mun gama da wannan fannin kammmm.
Kuma munga hakan a zahiri da baɗinin abun, domin tunda muka taso acikin gidan nan ba'a taɓa yin Sallama a qofar gidanmu da sunan anzo zance wurin ta ba!, haka za BOKA yace mana muna zaune zamuga irin MIJIN da LAYLAHN zara aura"
Wata kafurar dariyar Rainin hankali lauwalin ya kwashe da ita, tare da nuna su Inna ladiyo da hannayensa biyu yana kuma sakin dariyar muguntar su gare su, sai kuma ya dakata dayin dariyar yana daidai nutsuwar sa.
"Lallei Manzon Allah yayi gaskiya da yace mai haƙƙa Rami na mugunta yayo kaɗan inya gane, kana ya haƙƙa kaɗan dan wala Allah ciki zaka rufta lokacin kuma baka da qarfi, boka yace kuna zaune zaku ga irin MIJIN da LAYLAHN zata aura, ko Anan ya tabbata mugu baya da wani cikakken hankali da nazari da kuma tunani, face mugun nufinsa a kullum shine a gabansa. ya baku kalma mai harshen damo, gashi kuwa Allah ya nuna muku irin MIJIN data aura ɗin kuwa na kece reni, na wuce Sa'a"
"Kwarai kuwa MUHD LAWAN kayi gaskiya"
Suka kuma tsinkayo murya baffa Mai KABA daga bayansu.
A tare gaba ɗaya suka juyo suna kallon Alh Yusuf mai kaba, wanda MATARSA mahaifiya ga Layla tayi masa wani irin zazzafan wa'azi irin mai raunata zuciyar nan, sai yanxun tarin kunyar daya riga da yayi agaban surukansa suke matuƙar damunsa arai.
Ya riga da ya sani ya zubarwa da ƴarsa mutuncinta gaban surukarsa da kuma mijinta, tabbas yayi ladamar hakan fiye da tunanin mai karatu, dama cenñnn baffa sharrin mata ne suka zamar dashi wani haka haka, tunda kowannensu tsakanin su biyun asiri ne suka banka masa, ba dole ma ya zama wani sha ka tafi ba.
Dr ema kuwa dake cikin shagonsa shi nan irin ƴan duniyar nan ne ya leqo tare da cewa,
"Don Allah kazo ka tafi d yaronka, ciki nekamm bazai fita ba"
Aikuwa yaya lauwali ya farɗo wuyan rigarsa yaci uban dama ya haifi uwar sa, domin duka ya masa na fitar hankali, abinka da ɗan shaye shaye idan ya juye babu ji babu gani.
Da ƙarr baffa ya lallami lauwali ya qyale dr ema, dukk su Inna ladiyo sun shiga taitayinsu kuma.
Haka ya tisa qeyar dije yana dukanta yana komi amma sun gaza ce masa komi, sabo da masifar tsoronsa suke.
★★★★★
ABUJA
★★★★★
Alhamdulillah abubuwa suna tafiya cikin amincinsa, wata iriyar shaquwa ta shiga tsakanin LAYLAH JALAAL fiye da tunanin mai tunani. Saidai jalaal yayi ma kansa alqawarin bazai taɓa kusantar laylan ba har sai ta saba dashi sosae, domin wasu abubuwan kammm sai ahankali zata gama karɓar bakuncin nashi, yana son ta sake sakewa dashi fiye da yanxun kana ya kuma siye zuciyarta da irin tsadaddun kalaman daya tanaja na musamman domin ita kaɗai ɗinta.
Haka kuma tana zaune da kowa lafiya zuwa wannan loqacin wata shaquwa ta musamman ta shiga tsakanin AKNAN da LAYLAH.
Cikin wani irin yanayi yake tunkaro gaban ƙayataccen gadon nata
Kamar kullum yauma tana kwance cikin wasu haɗaɗɗun riga da wando na barci, wanda da kaɗan suka wuce rabin cinyarta idanunta a kulle tamkar dai wacce take barci, amma shi yasan bawai barcin take ba.
Ahankali ya zauna gefen gadon tare da ɗan kwantawa saman gadon, ɗan juyi tayi kamar irin acikin barcin Nan wanda hakan ya bata damar juya masa baya.
hakan ne ya sanya jalaal birkitota ya zaman suna kallon junansu, sai kuma cikin wata narkyakkiyar murya nashi yace.
"Bansan har yaushe zaki daina jin kunya na har haka ba LAYLERH!, yanda kike yimin ɗin nan sawa yake naji tamkar tilasta ki nai a soyayya ta.
Idan har ina tare dake mai yasa sammm bakya sakewa dani?, idan baki sabawa zuciyarki ba har sai YAUSHE ne zaki saba ɗin?."
Sai kuma ya ɗan fesar da numfashi tare da ciba da faɗin.
"Kodai antaɓa faɗa miki wani mummunan abu akaina!, dakesa bakyason sakin jiki dani idan ina tare dake haka ma bakya son magana idan ina tare dake!?.
Nasan kema kanki baki san dalilin da yasa kike jin kunya na har haka ba!"
Idanunta ta kuma kullewa tare daci gaba da sauraron sa, tare da ɗago idanuwanta wanda suke fitar wani irin tsananin haske ta zubawa jalaal su.
Wanda hakan ya sanya jalaal lumshe nasa idanun tare da buɗesu sai kuma ya ɗago kanta yana ɗaurawa akan qirjinsa, tare da cewa
"Ko kinsan idanuwan kin nan zasu iya yin kisa?, idan kina kallona dasu saina rinqa samun kaina a wata duniyar da wani ɗan adam bai taɓa zuwan taba. I lOVE MY lA MIA VITA"
Ya faɗi maganar tare da wani irin matse ta acikin jikinsa.
Wanda hakan ya sanya laylan tsintar kanta acikin wani irin yanayin da bata tsintar kanta aciki ba, ba tare da tasan abinda take shirin faɗa bane ta fara magana tamkar wadda aka kunna ta.
"Kyakkyawan loqaci mai sanyi da sanya yawa, Idan mutum yana sonka! Toh da gaske har zuciyarsa haka zalika da wannan yaƙinin soyayyar da yake maka!, zai miƙa linzamin rayuwansa gare ka, sabo da yardar dayai da kai! Kajashi duk inda kake so yin hakan duk acikin Amintane!, Ni mene acikin rayuwana wanda ya saura kuma? Gaba ɗaya kaine DUNIYAR LAYLERH Everything and everything is mine!"
Wani irin amintaccen numfashi ya fesar sabo da jin kalmomin da tayi amfani dasu suna ɓarka dukkan lakar jikinsa, Anutse hannunsa na dama kyakkyawar fuskarta yana ɗan kawar da bajajjen gashinta daya baje akan fuskar nata, kafin yaja wani irin numfashi yana jin wani irin amintaccen bugu da zuciyarsa take a game da laylan, shi yasa yace sammm yana ji acikin jikinsa tamkar bazai iya adalci akan matan nasa ba. Akasalance ya dubeta tare da cusa kansa cikin tsakiyar qirjinta yana sakin wani wahalallen numfashi.
"Bugawar zuciya alamace ta mutum na raye. Kece bugun zuciyar nawa LAYLERH wanda hakan ke nufin idan babu ke acikin zuciya ta to babu Ni kuma.
Zan iya amsa dukkan wata tambaya agame dake, saidai tambaya ɗaya da bazan iya amsataba itace.
*WANE IRIN S0 NAKE YI MIKI A ZUCIYA TA??*
Wannan tambayar bazan iya amsataba.
Domin Ni kaina bansan wane irin S0 nake yimiki ba acikin zuciya taba LAYLERH.
The only thing I know about you I can't go on living without you.
INA SONKI!
Ina matuƙar ƙaunarki ina burin kasancewa tare dake har qarshen rayuwana.
Ko a yanxun nabar duniya bazan mutu da baƙin ciki ba,
Even if I leave the world now, I wan't die with sadness inside of my heart ♥️🫀 on this day.
25/1/2017/
A sabili da kin nuna ingantacciyar soyayya ta haƙiƙani wacce babu gauraye acikin ta.
Because you've shown me LOVE that real and authentic!"
Sai kuma ya kuma matseta sosae acikin jikinsa, domin yana ganin tamkar zata iya guduwa ne ta barshi bayan faman da yasha tsayin shekarun baya, yasan laylan itace daidai shi shine daidai ita.
Kasancewar dare ne yasanya maganganun nasu fita kaɗan kaɗan, FADEELAH dake laɓe ajikin bakin qofar ɗakin ne ta kusan mutuwar tsaye.
Jin yadda D ONLY ɗin nata ke zubawa wata ƴace kalamai acikin duniyar, bayan ita yau tsayin shekaru ɗaɗdai har huɗu kenan amma koda kwatankwacin hakan bai taɓa faɗa mata ba.
Sai kuma kunne qanta suka kuma jiyo mata wasu razanannun kalmomin da sukayi sanadiyyar daukewar numfashinta na dan wani lokaci.
"LAYLERH sunan wannan LAYLERH! LAYLERH!!
SHE IS THE ONE I LOVE I WANT THE WHOLE WORLD TO KNOW.
Ina son gabaki ɗaya duniya tasan cewa
LAYLERH CE LAYLERH CE LAYLERH CE LAYLERH CE in my heart ♥️.
Shi is the best NO! The bestest.
Ina matuƙar SON LAYLERH LAYLERH laylerh."
Ya qarashe faɗar kalmomin qarshen jin zuciyar na shirin barin gangar jikinsa.
Da wani irin mugun gudun balaki fadeelah ta nufi shashenta, tanajin tamkar wannan shine numfashinta na qarshe
*"SHI IS THE BEST NO! THE BESTEST"*
Sune kalmomin da suka rinƙa ratsa tsakar kanta tare da mata amsa kuwwa acikin kunnawanta.
Hakan ne ya sanyata sakin wani irin azababben kuka mai matukar ciwo irin ciwon dake tafasa zuciya ka harma da ƙonewa ma zatace, "YAUSHE YAUSHE ne a kuma ina? Shin a inane ina mene kuma har hakan ta faru, D ONLY D ONLYYY ni zakaci Amana!, Ni zaka wulaqanta akan wata mace, toma kaida baka 9j taya har kukayi iriyar wannan tsantsar shaquwar har haka?, Ohhhh nama gane sabo da tabaka abinda kakeso ba!, dake dama kai ɗan akuyane mayen mata wanda babu abinda ka iya kake kuma fashimta idan ba Yaren ayi sexx ba, shi yasa kabi ka susuce har haka"
{Kunji fa sha sha sha wato shi mutum bazai taɓa son mace ko ya faɗa mata kalamai ba sai inhar, dole yayi sexxx da ita ba.
Wata banza da ita abinda take tunanin ma duk bai riga da ya faru ba, tabbas duk ranar da jalaal ya kusanci abar sonshi ta kuma bashi haɗin kai huyummmmm sunan wata sorry wllh 😎}
Sai ta kuma sakin wani kukan tare da laluɓo wayarta, batayi duba da cewar dare yayi bane ta dokawa mahaifiyarta qira, Rin ɗaya taji anyi picking na call ɗin nata, ba tare data tsaya taji ko waye me amsa wayar ba ta shiga faɗin wasu irin maganganu marasa kan gado.
"Wllh Mommah na yarda! Na yarda yanxun kawai a kashe JALAAL ɗin na daina son shi wllh, na haqura dana tsaya zaman takaici da ganin yana fifita wata a kaina Gara kowa ma ya rasa.
Mommah kinji irin wasu magungunan ɗaya ringa faɗawa waccen SADAKA YALLAN matar nashi?? Wacce tafi kama da irin karuwan farkon Nan ma Masu nachin balaki! Ceyai mata She is the only one he loves, he has no other love than her, to taya kike tunanin zanci gaba da zama inda ba'a sona ba'a ƙauna na Kawai a kashe shi!"
Alhaji JABBER SHETTIMA dake riqe da wayar a hannunsa ne, jikinsa ya shiga wani irin tsuma, hankalin sa idan yayi dubu toya tashi jin irin maganganun dayaji daga bakin ƴar tasa.
Hajiya Asiya {Mommah} dake tsaye daga bakin qofar toilet ce ta haɗiye wani irin yawo mai masifar ɗaci, domin tariga da ta gama jin komai daga cikin wayar.
Cikin dakewa da tacewa a rashin mutunci yasa sammm bataji woni abuba a sabo da mijinta yaji SIRRIN taba, abinda yafi ɗaga mata hankali shine jin irin maganganun da ƴarta ta ta faɗa akan kishiyarta.
Takowa tayi ta zare wayar tare da katse qiran domin har yanxun qiran na Nan, cikin matuƙar takaici, dana sani, tsana, Alh JABBER SHETTIMA yake kallon matar nashi da jajayen idanunsa da suka gama rinewa
"Yanxu dama shaiɗancin naki bai tsaya iyaka haka ba Asiya?, ɗan ɗan uwanki mijin ƴarki kike ikirarin kashewa, innalillahi wa'inna ilair raji'un, ya hayyu ya qayyum, ya ilahi ya mujibud da'awati ke kuwa wacce iriyar mata kike shirin zama? Kin hanani yin AURE na haƙura saboda ganin ɗaukar alhakin da kike akanki yasan ya na haram tawa kaina qara auren ko wacce mace ce a duniya domin gudun kada kici gaba da cutar da ƴaƴan mutane!.
Kin kashe wasu wasu kuma da kika tashi haukatar dasu kikayi wasu kuwa ma ilahune kaɗai yasan abinda kika musu!, amma naji na gani nake zaune dake darajar ƴaƴana shin duk meye hakan?."
Ya qarashe maganar a tsawace.
Cikin dakewa da ganin ehhhh itafa lallai ta riga tada ƙuna bata tsoron zafi ta dube shi tare da faɗin.
"Tabbas haka zancen ka yake bawai wai bane zahiri ne zansa a kashemin JALAAL AREEF ɗan babban yayana mijin ƴata FADEELAH, yana da tarin DUKIYAR dashi kansa baima san iyakarta,na haɗa auren shi da fadeelah ne dason ta haihu mu gaje dukiyar, saidai kash! Bata haihuba ba kai koda ɓatan wata bata taɓa yiba, yanxu kuma gashi yayi wani AUREN kenan ita zata haihu!, dukiyar ta koma qarqashin ta ita da danjinta dama fadeelah tun farko itace taƙi yarda da maganar kisan.
Amma badan hakan ba da tuni wani labarin ake ba wannan ba, daɗin daɗaɗawa bamu kaɗai bane masu son ganin bayan JALAAL ɗin ba, acikin gidansu ma akwai masu son ganin bayansa hakan yasa muka haɗa hannu wajen son cikar muradinmu, bayan mun tabbatar ya cike mana duk wata dukiyar da yake da, wacce ko ita kanta tsinanniyar uwar tasa ba zata tsira da komai na daga cikin abinda ya tara ɗin ba!"
Fuuuuuuuuuuuu ta fice a ɗakin tana banko masa qofar ɗakin nasa.
Innalillahi kawai yake ta faman maimaitawa bayan ya gama jiƙewa da gumi.
FADEELAH
Saimun haɗe a page na gaba
AMMEY LAYLERHNKU ce ✍️✍️✍️✍️✍️✍️👈
https://chat.whatsapp.com/FZOG6TDjDid2W63LyRn3XP
____________________________
*💐🌼 JALAAL AREEF 🌼💐*
~💸 THE BILLIONAIRE 💸~
A story of pure love that touches the ♥️
*~Story planning and writing ammey laylerh ✍️~*
Page 27&28
~Yau gabaki ɗaya wannan page ɗin sadaukarwa ne ga duk wani masoyi na littafin JALAAL AREEF 🌼, domin nuna tarin ƙaunarku gareni MASOYA na gode kwarai da gaske AMMEYN ku na tsananin qaunar ku itama fiye ma da yadda kuke zata~
♥️🤍♥️
Tanajin an katse qiran nata hankalin ta ya kuma tashi domin bataji komi daga mahaifiyar nata ba, amma saita kawar da tunanin ta hanyar sauya akalar qiranta ga babbar aminiyar ta Nafisa AREEF.
"Kizo pls"
Shine kawai abinda tacewa Nafisan tana datse qiran, Hajiya Hafsa dake zaune qafa ɗaya kan ɗayane ta dubi nafisar ganin bata da niyar tashi take qiran qawar nata.
"Me kike nufi da qin tashin da kikai maza tashi kijeeeee tunda ke baki da wani hankali da tunani!, kije kiji yau kuma dame ne tazo kuma ki tabbatar kin kuma tambayar ta a wayance kiji ko tana da CIKI, duk dai BOKA yace ita da haihuwa saidai taga wasu sunayi badai itaba domin muddin muka bari FADEELAH ta haihu da wannan ɗan iskan yaron, nasan uwarta ciki da bai fiye ma da yadda ita tasan kanta, shi yasa nima ban zauna ba da ace na zauna kurum da tuni wani zancen ake ba wannan ba, domin na tabbata uwarta sai gani daga nesa bare ita, yanxun kuwa hankalina a kwance nasan bazata taɓa yin ciki ba domin an riga da an juyar mata da mahaifarta hhhhhhhh Hajiya Asiya keñan a tunaninta ita kaɗaice ta iya kafta wasa mai zafi"
Sai ta kuma sakin wata iriyar dariya tare da duban nafisan tana cewa"kana ki tabbatar kin kuma zigata akan kada ta yarda ta kwantar da hankalinta, tunda ita bata da wani tunani yanxu ne ma muka samu hanya mafi sauqi wajen gasa zuciyarta, kamar yadda aka saba kici gaba da bata huɗubar itafa ba baiwa bace, bare ace bauta taje gidan aurenta, kada ta yarda dai kamar kullum ɗin yin girki ba nata bane gyaran gida moping wanke wanke duka ba nata bane, sannan kada ta yarda miji yace zai juyara yadda yake so.
Na tabbata ko zuciyar dutse gare shi wata rana sai ya hmmmmmmm tashi kije kawai YARINYAR kirki wannan shine iyaka qawancenkuuuu"
{Innalillahi wa'inna ilair raji'un, ya hayyu ya qayyum,mene nake shirin ji haka? Yau naji shaiɗanci na kuma ji abinda ya kusan🫣😱😳 hummm}
Ahankali nafisan ta dubi mahaifiyarta tare da cewa "amma kuwa momi baki ga dare ya fara bane?, kinga fa yanxun by 12.pm Ake magana fa!"
"Ohhhhh ai dake kin fini hankali!, tunda dokar daji na turaki ba cikin gidanku ba, wata dake tashi maza kijeeee idan ma kina tsoron hanyar ne ga key na motacen ki tashi kijeeeee, zancen banza da wofi kuma bayan kinsan gidan gaba ɗaya sojoji ne tako ta ina iyeeeee kije in yaso kin kwana acennn"
Babu yadda ta iya haka ta miqe ta nufi upstairs nata babu jimawa ta fito hannunta riqe da wayar ta da alamu kayan jikinta ta sauyo.
Tana zaune a yadda dake Nafisa tayi sallama tare da turo ɗakin, a galabaice ta juwo domin ta gama jigata kanta zama nafisan tayi daga bakin gadon, tare da fuskantar qawar nata ita kuma banzar babu tunanin komai ta faɗa jikin nafisa tare da sakin kuka mai azabar ciwo tana faɗin.
"WHO why da jalaal zaimin haka? Ni zaici amana na Nafisa kinji abinda kunnawana suka jiyomin kuwa?"
Sai kuma ta dafe saitin zuciyarta sabo da wani irin tuƙuƙin azabar da take ji yana naiman danne bugawar da zuciyar ta yake.
Cike da zallar iya bariki nafisan ta shiga faɗin.
"Kiyi haƙuri kiyi haƙuri kiyi haƙuri my blood da ciwo duk da bansan mene kunnuwan naki duka jiyo miki ba, amma koma mene ke kada ki bari a cutatama rayuwarki, don koni bazan zuba ido naga ana CUTATA mikin ba friend"
"Naso JALAAL tamkar yadda uwa take son ɗanta! Amma shi kinji me yace mata?, ce mata yayi itace farkon MACEN daya fara so a duniya! Sannan yace zai bayyana wa duniya irin tsananin ƙaunar da yake mata, yace
LAYLERH CE in my heart
Kana yace SHE IS THE ONE I LOVE I WANT THE WHOLE WORLD TO KNOW.shi is the best no! the bestest. Naji tsanar JALAAL Ariana tsanar ta ban taɓa yiwa komi ba na cikin duniyar nan Nafisa, shin dama haka maza suke macutane maciya amanane ashe tabbas da gaske namiji ba ɗan goyon bane ashe da gaske mazan allurar gubar ne ashe da gaske namiji bashi da alkibla!?"
Sai kawai ta kife akan cinyar Nafisa wacce farin cikin jin waɗan nan kalamai suka faranta ranta sosae fiye da tunanin mai karatu.
Kafin acen qasan ranta ta shiga cewa "dake kinma Isa kiyi aure ki barni kana na barki ki huta, kodan irin mijin da nake mafarkin mallakarsa acikin duniyata kin tabka babban kuskure fadeela har yanxun bakisan waye niba, ashe ban haufu acikin momi ba! Yanda nake Nan a jaɓe insha Allah zama ki fito ne mu kuma jerawa tare, tun muna yara komi naki sama yake da nawa hakan yasan ya na miki wata iriyar tsanar da ban taɓawa ko wanne mahaluki bane acikin wannan duniyar, kece abu mafi muni acikin rayuta fadeela, kai inajin tamkar na haɗe yaya jalaal dashi da matar shin nan nayi ta juyi dasu tsabar jin daɗi yanxune wasan zai faraaaaa@ muje zuwaaaa"
A bayyane kuma haka dai taci gaba da bata iriyar huɗubar da take bata a koda yaushe, banzar haka akaci gaba da famfata akan abinda bazai qare ta da komai ba.
♥️🤍♥️
★★★★★
Washe gari
★★★★★
Yana zaune akan duguwar kujera system nashi ɗaure akan cinyarsa yana faman sarrafa, sosae ya dukufa akan aikin da yake son ganin ya cimmasa amma kash abin yaci tiya dole saiyaje ɗin tamkar dai yadda suka buqata ɗin tun farko, domin wani zama ne dashi da wasu manyan tycoon na qasashen waje.
"Ohhh God"
Ya faɗa yana wani irin yarfe hannuwansa tare da dafe kansa, gaba ɗaya ya gama shirya tafiya honeymoon ɗinsa shida abar sonshi abar ƙaunanshi.
Amma yanxun dole sun ɓallo masa ruwa amma duk da haka zaiyi tafiyar da ita idan yaso daya gama aikin daya kaisa saisu wuce qasar ISTANBUL ɗin da yake son xuwa domin yace bazaiyi amarcinsa acen inda yake rayuwa ba.
Acewarsa tunda ita ɗin ta musamman ce dole ya naima mata qasa ta musamman, gashi kuma EGYPT ɗin dai sune suke son yin meeting dashi na gaggawa nan da kwanaki uku.
Wani irin daddaɗan ƙamshine ya shiga kawoma hancinsa ziyara, ƙamshine wanda zai iyace rabon da yaji irin wannan ƙamshin tun ummiensa na masa girki.
Domin duk qanqantar abu indai zata girka to kuwa tabbas zaiyi ta tashin ƙamshi, ga wani irin daɗi na musamman hakan yasan yama rasa ta ina ne wannan daddaɗan ƙamshin ke tashi.
Domin zai iya rantsewa shiga koda kamshin coffee bai kuma jiba tunda aka yi aurensu da fadeelah, kuma bai taɓa kawoma ransa cewar RAINON shima zatayi masa wani girka ba, abin resturent nan ne wurin cin abincinsa.
Wani irin sihirtaccen ƙamshine keta faman tashi daga cikin kitchen ɗin.
Lafiyayyan pepper soup ɗin cow meat ɗin data haɗa da kuma liver and garlic sauce ɗin keta faman tashin ƙamshi, tana cikin haɗa milk shake da kuma coconut juice ne jalaal ya sanyi kansa cikin kitchen ɗin, domin jin qamshim daga nan yake tashi.
Mutuwar tsaye yayi domin ganin laylansa ce acikin kitchen ɗin, sosae yayi maku ganin Itace tabbas yayi mamakin ganin ta.
Ita kuwa Layla data kallama haɗa juice da milk shake ɗinta ne ta miqe tare da ɗauko wasu ƙayatattun kofuna masu masifar ƙyau da ƙayatuwa ta jujjuye duka lemukanta aciki tare da sanyasu cikin fridge duk da tayi amfani da qanqara loqacin haɗasu.
Ƙayataccen Wormers ɗin data jere lafiyayyan girkin ta aciki tayi sama dashi, tana ɗaurasa akan loka na kitchen ɗin kafin ta shiga gyara kitchen ɗin, duk wani abu data san tayi amfani dashi ta shiga tattare wa tana nufar gaban sink ruwa ta tara tana qoqarin fara wanke sune taji anyi mata wata iriyar amintacciyar runguma, a ɗan razane ta juyo domin batayi tunanin shi bane duk da a ƴan kwanakin yaci ace ta saba da hakan.
Acikin kunnuwanta ya shiga raɗa mata
"Kina naiman zautama ummiena ɗanta la Mia vita,da irin wannan salon naki me kuma ake girka mana haka?"
Ya faɗi hakan yana cusa kansa cikin dokin wuyanta, kafin ya fara yin qasa da kan nashi xuwa saman laɓɓanta haɗe bakinsa yayi tare da nata yana zuqo dukkan wani slive dake cikin bakinta, mutsu mutsun kwacewa ta shiga yi amma yaqi bata damar hakan.
Ɗan zama bakinta tayi alaman tana son tayi magana azafafe ya kuma tura bakinsa cikin bakinta yana kamo harshen ta.
"Ya rabb!"
Ya faɗa cikin wata iriyar muryarn dake shaking aloƙacin da tongue ɗinsa ya samu shiga cikin bakinta kuwa,wani irin abu yaji tun daga tsakar kansa har zuwa tsaƙiyar tafin qafarsa, sucking lips and tongue nata ya shiga yi cikin wani qayataccen salo na musamman.
Hakan ne kuma yasa ya fara fitar da wani irin breathing dake bayyana tsantsar peelings ɗinta gareshi.
Idanunta da sukayi rau rau suke shirin fidda ruwa ta zuba mishi, rungumar daya mata ya gyara mata tare da ɗan wara idanunsa akan, wanda suka ɗan sanja kolo daga farare zuwa jajaye.
"La Mia vita"
Ya qira sunanta cikin wata iriyar matacciyar murya.
Cikin wani irin masifaffen yanayin da ta samu akan acikine ya sata qara shigewa cikin jikinsa tare da ƙamƙameshi tana ɗaura kanta saman qircinsa bayan ta samu qwace kanta daga gare shi, ajihar zuciya ya shiga saki, domin bai taɓa samun
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 12 Chapter of 22