ONLY Wanda dukka kayanta baka taɓa samun su ba tare da irin waɗannan rubutu kan ba.
Don campany take sawa ya buja mata.
Turaruka masu azabar ƙamshi ta feshe jikinta dasu.
Wayarta ta ɗauko tana ƙunƙunai tana faɗin kuma wallahi bazanyi sallar ba, wata number ta lalubo wacce sunan Sweet Mum ke kwance akan screen na wayar, kira ɗaya a na biyun aka cira wayar, tana jin Mum nata ta ɗauka wayar ta fashe da kuka tare da soma ƙiran.
"Wayyo Mummy Naaaaaa! Wayyo kaina wayyo hannuna ya ɓalle"
Daga cennn ɓangaren
Wacce ta ƙira da Mum, cikin tashin hankali ta shiga tambayar ƴar nata abinda yake faruwa cikin ruɗewa.
"What happened My daughter? Kimin bayanin abinda ya same ki!"
Cikin iya shirya jibgeciyar qarya tace
"My Mum har yanxun JALAAL sammm baya sona! Kullum Ni cikin laifi nake gareshi!!"
"Ya isa dakata haka fadeelah tambayarki nake ainihin abinda ya faru! Bawai shirminki na banza da wofi ba"
"My Mum dukana yayi sannan yai cilli dani shine kuma, shine hannuna yake ciwo ina tunanin ma karaya ne"
{Kai jama'a kuji wata uwar qarya wurin FADEELANKU my FAN'S🥰🤓 wai tana ma tunanin karaya ceeeeee😂}
"Du ka? Shi JALAAL ɗin ne ya dake ki daughter?"
Mahaifiyar nata take tambayar ta.
"Dani yake zancen bari na qira uwarshi naji ba'a sin dukan! Naji Maine yasa ya dake ki"
Kittt ta katse qiran.
Tanajin an katse qiran ta faɗa gadonta tare da fara murna, koba komi yau wani zai sha faɗa🤣
Kuji fa🥰
Gaba ɗaya motocin ne suka Parker a cikin parking lot na babban BEACH ɗin, JALAAL AREEF baima San sun iso ba sabo da tsabar ƙuncin da yake acikin sa.
Lallai ya gama yarda Allah baya taɓa haɗe baka jin daɗin rayuwa duka, tabbas dole ne sai ansamu inda kake da giɓi na daga cikin rayuwarkan.
Sanye yake cikin wasu haɗaɗɗun buttoned shoulder strip wool sai wota Black blue sweater na paco rabanne, daya ɗora saman kayan.
Wasu irin Black Boot na lanvin ne a sawayensa, tsananin sanyin garin ne yasa sweater ta zamo ma'abociyar sanyawa a wurin shi, ɗaya daga cikin guards nashi ne yazo ya buɗe mashi murfin motorn.
Shi kuma ya sanya kansa woje tare da fitowa baki ɗayansa,kansa sanye da wata Black blue p-carp wacce tayi masifar nashi kyau, cikin nutsuwa ya fara takawa a hankali hannunsa zube cikin aljihun sa, ganin ya fara taka wane yasa bodyguards nashi take masa baya, jin alamun tafiyar guards ɗin shine yasa shi dakatawa da tafiyar da yake, ganin kamar idan suka ci gaba da binshi suna iya janyo attention na mutane ne yasa shi ɗaga musu hannu, cikin soft voice yace musu.
"Hi guys should wait for me in the office"
Cikin bin umarnin uban gidan nasu kuwa suka juya zuwa cikin motocin suna barin Beach ɗin baki ɗaya......buɗemai door securityn wurin yayi shi kuma ya sanya kansa cikin babban katafaren wurin da sunan L....IN MY LIFE yake manne a jiki.
Wani irin daddaɗan ƙamshine yayi welcomen nashi, irin mai sanya nutsuwar Nan yana xuwa ya zube jikin wani haɗaɗɗen rug yana sauke numfashi.
Wani ɗan ƙaramin prame ya zuba ma ido ko ƙoftawa ba ya yi, wanda wani photon wata haɗaɗɗiyar matashiyar yarinya ke jiki.
Sanye take da uniform ruwan madara tayi masifar haɗuwa a jikin photon, inda ɗan qaramin hijjabinta ya cira sama tana miƙa Naira hamsin, da duk kan alamu suka nuna abu take siya aka ɗauki pisc ɗin ba tare da itama ta sani ba.
Wani irin kyakkyawan murmushi ne ya subce mishi, tare da qara qure pisc ɗin da ido inda sunan L...IN MY LIFE, ke rubuce cikin wani abu tamkar irin ruwan gwol ɗin nan.
Sosai photon yayi irin masifar ƙyaun Nan na ɗaukar hankalin mai kallon sa, qafafunta sanye cikin sleepers pink color inda yatsun ƙafafunta suka yi zaro zaro tamkar wata ɗan daren goma sha ɗaya.
"I LOVE YOU MY LIFE"
Ya faɗi hakan yana dafe daidai saitin zuciyarsa, tare da rumtse lumsassun idanunsa, yana a wannan yanayin ne yaji Ring na wayarsa na tashi, inda Rington ya tabbatar masa mahaifiyarsa me ƙiran, sabo da Ring na musamman ya sanya mata kuma ita kaɗaice wacce ya sanya ma Rington ɗin,
Hakan yasa cikin sauri ya ciro wayar daga cikin aljihun sa tare da amsa ƙiran, yana kara wayar a kunnensa.
"KAYI DAIDAI MODDIBO!"
Shine kaɗai abinda kunnuwansa suka jiyo mishi daga mahaifiyar tashi.
Cikin ɗaurewar kai da kuma rashin sanin takamaiman abinda ya aikata ne yasa shi faɗin.
"Meya faru haka ne kammm UMMIE Naaaaaa? Kodai nayi woni kafin ne ban sani ba!"
"Hmmmmmmm zaka ce haka mana ko ɗan ka kare kanka,kai yanxun kafi son jazamin magana kenan daga dangin mahaifinka uyummm MODIH!, me yasa kakeson sanyani magana? Alhalin kasan ina gudun ko wacce irin magana, miye dalilin dukan FADEELAH da kayi! Harda karaya"
"NIII? kuma du ka UMMIE Naaaaaa, yaushe na da ke tan? Ohhhh ya rabb UMMIE kina nufin kice min qiranki tayi kenan ta faɗa miki na da ke tA!" Cikin ɓacin rai ya qara Maganar yana huci cikin wani irin zallar ɓacin dake taso masa yace
"Kawai dan nace tayi Sallah ne fa ummie! Kuma taƙi ya shine na mareta"
Tsananin tausayin yaron nata ne kuma ya kama ta tare da jin babu daɗi sosae, tabbas itace mahaifiyarsa kuma tafi kowa sanin tsananin da tilon yaron nata yake aciki, Akan lamarin aurensu shida ƙanwar mahaifinsa Hajiya Maimuna.
Cikin son ta kwantar masa da hankali kuma ta shiga mai ƴan nasihohin data saba masa, a irin makamatan loqutta irin haka.
Sosai yaji sanyi a ransa tare da jin kabbb DUNIYAR babu ya mahaifiyar sa, domin ta musamman ce ita kana uwace ɗaya tamkar da dubu, cikin son yaji ya sanya ta nishaɗi shima yace
"Baki tambayeni L... IN MY LIFE baaaaa"
Dariyar sheqiyancin shalelen yaron nata tayi tare da faɗin.
"babu ruwa na kaida fadeelah wannan"
Kittt ta katse wayar nata tana dariyar maganar nashi
******~*****
★★★★★
BAUCHI
★★★★★
Kowa ka kalla harkar gabansa kawai yake acikin babban Companyn da nake aiki, kasan cewar anfito short break neeeee.
Shigowar wata baƙar mota wulik ne cikin campanyn, shine yaja hankulan mafi yawa daga cikin mu, dammm gabana ya buga haka kawai duk loqacin daxan ga wannan motar , nake rasa dukkan wata nutsuwa tawa haɗi da tsinkewar zuciya.
Daidai wata bishiyar settling motar ta faka kamin mamallakin motar ya fito, tare da tunkaro inda nake kamar kullum saida yazo dab dani kana ya wuce cikin campanyn.
Ina Nan tsaye smtare da tarun tunanika har aka koma banma sani ba, cikin saura na nufi office nawa, cikin mutuwar jiki da kuma sanyin da jikina yayi. You ma kamar kullum Nazo dab da wani babban katafaren office da L...IN MY LIFE,
Ke rubuce ajikin ƙaton office ɗin, gaba na ya yanke ya faɗi haka ba tare da sanin dalilin haka ba.
duk cikin campanyn babu inda ya kaishi haɗuwa da tsaruwa, waima Ahakan banga cikin ba kenan,
Wata rana nazo wuce ta office ɗin MR.CEO naji yana faɗin.
"Pls yaka mata ka dawo 9j haka Nan, Rainonka ta girma ayanxun kulawanka take da buƙata dude pls ka dawo naija"
Banji mene aka ce ba daga ɗaya ɓangaren.
Amma nakanji manyan ma'aikatu na cewa mamallakin campanyn bai fiye zaman naija ba, kuma nima zan iya cewa tunda na fara aiki a wannan campanyn ban taɓa ganin,anbuɗe wannan office na La...IN MY LIFE ba.
office na na shige dan inason yau na tashi da wurin.
Cikin aminci kuwa na Ubangiji na kammala aikin na kafin biyar ma na tashi, fito nayi daga cikin campanyn dan tarar napep, naga wannan baƙar motar ta tsaya gefena tare da faɗin.
"HAJIYA pls yau dai kammm don Allah ki taimaka ki shiga, ko oga ya rage min faɗan da yake min akan na kasa aikina yadda ya kamata"
Ci gaba nayi da tafiya dan banyi tunanin dani yake ba, gashi naji yace HAJIYA.
Kuma shan gabana yayi tare da faɗin.
"Pls MARYAM YUSIF mai KABA, ki taimaka yau ɗaya ki shiga cikin motar nan"
Cakkkkk na tsaya jin ya ambaci full name nawa, da ba kowane yasan shi ba.
Hakan yasa jiki na na rawa tare da tsananin tashin hankali na dube shi cikin ihu nace.
"Waye kai? Me kake nema daga gareni da kakeson sanyani cikin haɗari da tashin hankali! Pls koma dai waye kai ka fita a rayuwana"
Ta faɗi maganar tana haɗe hannuwanta biyu wuri guda alamar roƙô.
"Allah shine mafi sanin, kana shine mafi sanin gaibu,da zakiji irin girman tarin kuɗaɗen da ake bani albashi akan iya wannan abun da ke kan ki sun razana ki, pls kiyi haƙuri ki shiga ko shima wannan bawan Allah ya samu sassauci!"
"Hammmmmm koba dai miye kayi haƙuri kaje na baɗa ka da girman Allah, don Allah ka fita acikin rayuwata baki ɗaya,wama ya sani ko KAINA KAGA ZAIYI TSADA shine kakeson yaudarana ta hanyar kuɗaɗe daga baya ka FILLE MIN KAINA!"
Daidai Nan ta shige cikin woni napep ta hanyar tare shi da tayi, sunan anguwar da zai kaita kawai da faɗa mashi, ta shiga duniyar tunani sauda da dama, tasha cewa zatabar wannan aikin amma suke ce mata suna jin dadin aiki da ita a campanyn don Allah tayi haƙuri ta zauna, da kuma irin shawarin da ummanta take mata dan da wannan aiki nata suke rufama kansu asiri ita da mahaifiyarta da qanwarta.
Bama tasan sun iso ba sai sauqar muryar mai napep ɗin tayi yana faɗin.
"HAJIYA mun qarasa"
Firgigit ta dawo duniyar mutane tare da bashi kuɗin sa.
"Wannan duka acikin aikin ogane"
Haka kawai ya faɗa mata yana barin anguwar baki ɗaya.
Cike da tsananin tashin hankali marar misaltawa ta kutsa kanta cikin gidan nasu,, su Inna ladiyo suna Nan gaban bishiyar gamji Inna ladiyo na toya awara, Hajj na siyar mata......sallama tayi amma babu wanda ya amsa ta, saima baƙaƙen maganganu da suka shiga jifarta da ita suka hau yi.
Ko inda suke ɓata kuma kallo, ta shige dakin mahaifiyarta, baiwar Allah ummanta na zaune da littafin addaoi a hannunta, amsa mata sallamar zama tayi kusa da uumanta tare da ɗora kanta a qafafunta.
"Umma kinga yauma anbi Ni kuma na ganshi! Hauwa har munyi magana, ummie don Allah yaudai ki tai mata ki yarda na daina aikin nan"
Nan ta shiga bawa ummanta nata Duk abinda ya faru a campanyn,
"Kici gaba da zuwa mai sunan mama insha Allah babu komai sai Alkhairi," haka ta shiga faɗa mata maganganun masu kwantar da hankali, tare da sanya nutsuwa a cikin rai da zuciya.
*************
🎆 EGYPT 🪐🏞️
🤪🤪🤪🤪🤪🧐🧐
Bance komi bafa ahaaaa
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/EJuEWNnTjRk6AmcQ9FKtLk
______________________________
*💐🌼 JALAAL AREEF 🌼💐*
~💸THE BILLIONAIRE 💸~
A story of pure love that touches the ♥️
*NA MARYAM NASEER MIRRAH ✨*
Part 5&6
*STORY*
*PLANNING*
*AND WRITING*
*Ammey laylerh ✍️*
★DAZZLING★S★T★R'★WRITER'S★
*JUMA'ART MUBARAQ IN ADVANCE 🤝*
~SPECIAL TNX MY PEOPLE MASOYA MASU NUNA ƘAUNARKU GARENI AKODA YAUSHE👏🏻👏🏻🤛🏻~
DEDICATED TO UMMIE MUHD NASEER (Maman Humieratou) & AISHA AHMAD {Maman Hanan}
___________________________
🏞️EGYPT 🪐🏞️
Zauna take gaban dressing mirror akan stool cikin ado mai tsananin ɗaukar hankali,Ahankali kuma ta miƙe tana wani yatsine kyakkyawar fuskarta tamkar wanda taga irin abin tsentsenin nan, sanye take cikin wasu tsinannun riga da wando iyakar wandan gwiwarta rigar kuwa iya cibinta kawai ta rufe, sanye ƙafafunta sanye da cikin classic anklet bracele leg chain jewelry,Ta baza gashin dokin daya kuma shan gyara sosai, ɗan ƙaramin tsoki ta juma ja loqacin da take kuma kallon tsadaddan agogon dake daure a tsintsiyar hannunta, ƙirar Campanyn Galaxy.
Ganin by 10.pm dot har kuma loqacin bai shigo bane yasa ta kuma jan woni dogon tsukar, tare da nufar cikin parlourn ta.
A hakan ko kunya bata ji haka ta ɗinga ratsa parlour kan gidan, babu abinda ya dameta cikin irin wannan shigar, duk inda ta gimla zaka masu aikin gidan suna sunkwi da kawunan su kasa, ga shegen eyephone ɗin data toshe kunnawanta dashi.
Tsakiyar coumpaund na gidan ta fita a hakan da take, ta jima a wurin tamkar mai jiran wani abu kafin kuma ta koma cikin bedroom nata cikin jin haushin sa da wani irin masifaffen kishinsa, daya taso mata loqaci guda tana zuwa ta faɗa kan gadon ta tare da kwonciyar Nan irin ta ruf da ciki, Ring ɗin da wayar ta ya ɗauke ne yasa ta saurin buɗe idanunta tare da miƙe wa tsaye tana ɗaukar wayar, ganin ƙiran ba woni mai Important bane yasa ta kashe wayar baki ɗaya, tare da kashe hasken ɗakin baki ɗaya, kan makeken gadonta ta koma da baisamu arziqin gyara ba tayi kwonciyar, zuciyarta na saƙa mata abubuwa masu yawan gaske.
Hakan yasa samm samm bata ji shigowar motocin JALAAL ɗin ba.
******
Ahankali ya turo ƙofar ya shiga ɗakin da babu haske ko kaɗan, yana mamakin yau kuma fadeelah ce da kashe heske.... Switch ɗin ya kama ya kunna, take kuwa haske ya baje ɗakin sannan ya hangeta cenñnn tsaƙiyar gado A tukunkune.
Saurin qara sawa yayi tare da ɗagota gaba ɗaya yana cewa "subhanallahi baki da lafiya? Me ya sameki? Meyake damunki, what have I done?"
Ya shiga tambayar ta yana ƙoƙarin sanyata cikin jikinsa akiɗime!..
Jin uban ruɗewar da yayine akanta yasa ta manta uban fushin da take ciki kuma akansa ne, amma kuma iya zallar makircin data daɗe ta haddarsu, daga mahaifiyarta yasa cikin shogoɓa tace
"Zan mutu da kishinka! Innaga yadda mata ke rububinka D ONLY! MEYASA kake son sanya zuciya na acikin kokonton ka JALAAL? Ina sonka D ONLY! Ina kuma matuƙar kishinka, aduk irin wannan loqacin da kake kaiwa dare ina jin acikin jikina tamkar kana tare da matan waje ne!"
******
Da wani irin kallo kawai JALAAL yake bin ta dashi dan idan yace ma zaiyi magana, to baima san abinda zai ce mata ba, jin shirun da yayine yasa ta haɗe fuskarsu wuri guda, tare da tsura masa Mayun idanunta fare tassss dasu, romantic nashi ta shiga yi ta ko ta ina don yau itace da kanta takeson ta kasance da mijin nata, hakan yasa ta shiga aika masa sakonni masu birgita ƙwaƙwalwa da gangar jiki. Tuni yana yin mutun ku ya soma sanjawa don indai ya wannan fannin nekam, baya da wasa tamkar dai yacce fadeelah ta faɗa ɗin, cikin wani irin deep feel mood ɗaya ke cikine yasa shi birkitota jikinsa tare da fara mata wasu abubuwa masu girman gaske, tuni mutuniyarku ido ya raina fata, domin idan har ta wannan fannin ne kammm tana raina kanta, shi yasa kafin su haɗe suke jimawa dan badai raki da lalaci ba wurin mutuniyar😍.
Sai bayan lafawar komi kana oga JALAAL ya tuna mai ya kawo shi ɗakin, ya shigo ne akan yaji ba'a sin qaryar data shirga masa, har takeson haɗa shi da mahaifiyarsa mai girma fadeelah ta wargaza masa tunani da lissafinsa, loqacin wajajen qarfe ɗaya da rabi.
Toilet nata ya shiga domin tsarkake jikinsa bayan ya fito ne, har loqacin fadeelah tana baje a gado bata ko iya kwakkwaran motsin kirki, don kuwa JALAAL ɗin bana wasa bane.
Kanta ya tsaye tare da qiran sunanta ciki²
"FADEELAH ki tashi kiyi Wonka na haɗa miki ruwan acikin toilet!"
Wata qatuwar harara ta banka masa tare da zunɓura masa bakinta daya ɗan kara tudu kaɗan, kafin kuma cikin jin haushin sa tace
"Bazan yin ba idan da kaine kake sanya ni yiiii"
Shi dariya ma ta bashi amma ya maze kilak ya cirata tare da nufar toilet ɗin da ita, wankan tsarki ya mata kana ya naɗo cikin towel wata riga mara hannu ya ciro mata daga cikin kayanta, ya sanya mata tare da kwantar da ita shima ya kwanta yana shigewa cikin jikinta, bayan ya tabbatar ya kimtsa musu gadon don gudun kada su kwanta akan najasa.
Cikin son jan magana ya kama kuma tun ta yaja tare da faɗin
"kinsan abun ka da an daɗe ba'a haɗu ba sai haƙuri da D ONLY ɗin naki!"
Ya qarasa zancen yana kashe mata ido ɗaya...... cikin jin haushin muguntar daya mata tace "tun da cuta ce aikin MUTUM ai shida Allah "
Cikin son danne dariyar dake son kufce mishi yace mata.
"Au wai dama kinsan ALLAHN? Kuma kike wasa da dukkan lamuransa ciki harda danne min haƙƙina!"
"Yo wa zai tsaya a kashe shi abanza wannan idan aka haɗaka da mace na tsawon sati guda, ba tare da hutu ba kuma ai iyayenta saidai su ɗauki ƴarsu a mace"
Zuciyarta ɗaya ta faɗi hakan tana qara cusa kanta cikin qirjinsa
Cikin son ya sanyata yaci dariyarta yace
"au haba to fari mu fara daga yau mu gani! Ko kafin satin ke gawarki Mum zata ɗauka"
Ai kuwa cikin tsananin tsoransa dan Tasan tabbas tsabbb zai iya mata hakan yasa ta, shiga ture shi tana cewa don Allah yaje ɗakin sa ida barci ma zata yi, gashi dare yayi sosae lokacin sha biyun dare ma harya gota.
Shi kuwa mai zaiyi inba da dariya, don shi mutum ne mai tsananin sauqin kai a dukkan lamuransa, samm baya da wannan ɗan banzan girman kan irin na masu kuɗi, idan za kuyi zaman shekara dashi inhar fa faɗa maka akayi ba ba zaka taɓa cewa shine THE BILLIONAIRE of Africa ba, yana da saurin ɗaukar zafi, yana kuma da saurin sauƙa haka yake ahaka kuma yake gudanar da al'amurran sa cikin nutsuwa da sanin ya kamata.
Hakan yasa loqacin da iyayensu suka haɗa aurensu da fadeelah sam bata wani sha wuya, duk da kuwa cewar yana da zaɓin zuciyarsa tauraruwa acikin taurari L IN MY LIFE ɗinsa.
Don ma sammm baya da kula sosai a dukkan wani al'amari daya shafi gidanta, amma duk da haka yakan kwatan ta mata adalci a harkar zamansu, duk kuwa da cewar shi yafita cutuwa, ahaka barci ya sace su baki ɗayansu.
Qiran sallar farko akan kunnensa alwula ya ɗaure tare da shimfiɗa darduma, nafila yayi yana Nan zaune aji an qira sallar shiga Masallaci, miqewa yayi yana nufar gaban gadon da fadeelah ke kwance, ahankali ya shiga ɗan bubbuga gefen gadon juyi tayi tare da buɗe idanunta, ganin babu alamun wasa tattare dashi ne yasa ta miqewa tsaye tana nufar toilet, tun kamin yama yi mata magana.
Saida ya tabbatar tayi alwalar kana ya nufi masallacin dake ƙofar gidan sa.
*********
Saƙƙowa yake daga saman stairs jikinsa sanye da baƙaƙen coat hannunsa riƙe da briefcase, ahankali yake saƙƙowa cikin parlourn shirye tsabbb cikin alamun fita aiki, fadeelah dake zaune cikin riga da wando na jeans da tshrt sai band, data saka saman kanta tayi kyau babu laifi, gefenta ya ja ya tsaye tare da ranƙwafo kansa zuwa jikinta, cikin wata irin sillent voice ɗinsa dake bayyana sanyinsa ko raunin sa wani sain yace mata
" Good morning my luvie"
Cikin nuna a dole ita wata ce da nuna cewar ta isa ta buɗi baki ahankali tace mashi
"morning too d only"
Gefen fuskarta yaɗan shafa tare da faɗin
"muna Lafiya"
Cikin yanga sai kace ba itace wannan mai azabar rakin tsiyar ba dace
"Fine"
Cikin qasaita don yau kammm ƴan rashin mutunci ne a kusa ya lura duk sanda wata alaqa ta AURATAYYA ta shiga tsakaninsu to kuwa tabbas, da irin wannan yanayin nata na yau take tashi.
Dake yaci maganin zama da ita batun yau ba yace mata "Ni zan wuce zuwa hospital yau cenn na nufa!"
"Aha saika dawo, amm nace ba account nawa babu kuɗi sosai haifi fiftyn ml ba, kuma inason shigo da wosu kaya ne"
"Okay babu damuwa zan tura miki dana je office"
Babu godiyaa babu komai tace mashi "Aha sai naji alert"
Sanya kansa yayi yana fita daga parlourn gidan baki ɗaya.
Yana fitowa bodyguards nashi da dama already sunyi daidaita parking na cars nasu, suka yi saurin shishshiga ciki tare dayin reverse yana shiga suka cilla hancin motocin nasu akan babban titin dake malele, nan suka shiga zabga gudu tamkar babu GOBE, shuuuuuuu, shuuuuuuu, shuuuuuuu na motocin su kawai kake ji.
________________
9j
******
Bansan iya adadin dana ɗauka ba akan ƙafafun ummata, dan kukan da bansan na miye ba ban kuma san dalilin yinsa nasha kayana sosai.
Kawai sai farkawa nayi cikin dare na ganni kwance acikin dakin mu, tashi nayi na fito tsakar gidanmu da babu ko motsin tsuntsaye ne, alwala na ɗaura na shimfiɗa darduma nayi ta nafilfulun da bansan iyakar su ba, bayan na idar ne na ɗauko Qur'ani na na buɗe na shiga raira karatu na, dan danan naji wani irin sanyi da nutsuwa na sauƙar mini,
Saida nayi Sallar asuba sannan na koma barci.
Wajajen qarfe 8.am na farka daga nannauyan barcin da yayi gaba dani mai cike da wasu irin mafarkai, na ban al'ajabi aguje na shirya kaina cikin cikin wata riga da zani sai handbag ɗina dana ɗauka, na rataya Ummu ce ta shigo ɗakin tare da diremin ɗumamen tuwa da koko.
"Zauna ki karya kafin ki fita aikin!"
Zaman nayi tare da fara cin ruwan da yamin wani shegen daɗi, hayaniya muka fara jiyo daga tsakar gidan duk da kuwa cewar ƙaƙa ƙasa hayaniyar ke tashi, dama mun saba jin hakan daga gare su don ba sabon abu bane, zakaji su suna faɗa a tsakanin su tun suna ƙus ƙus har dai kuma kaji anyi sama, ana danna ruwan ashariya yauma kamar kullum tun muna ji qasa qasan, har muka fara jiyo ana zabga ruwan ashariya.
Muryar Inna ladiyo na jiyo tana faɗin
"To da zaki ce laulali yayi girma a kason tuwo ba ubansa ne ya kawo garin ba! Ko ubankine ke ya kawo?"
Hajja cikin iya tace a rashin mutunci tace "ubana bai kawo ba amma ina da ikon da zan iya zartar da ko wanne irin hukunci ne acikin gidan aure na, kuma tuwo ne na haɗa na cinye idan kuma da qarfi azo a kwata!"
Dake dama hajja tafi Inna ladiyo rashin mutunci, shi yasa take yadda take so a gidan.
"To amma ai a ƙa'ida ma ba kece da rabon tuwan ba ummansu LAYLERH
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 2 Chapter of 22