kaga na rage musu hanya
yaran sa suka daga gora sukayo kanta zasu daka ko a kanta ita kuma
relax maza abin bekai ga haka ba sauki gare shi kamar shan sweet
suka koma suka Tsaya a inda suke
"Kareema da daniyar aure nazo gareki yanzu kuma na janye zaki shiga sahun matata Amma bata hanyar
aure ba kingane
kona ganar dake kuma ba yanzu zan neme kiba sai Randa naji ance zakiyi aure a nanar
zakiganni kirubuta ki ajiye wannan *I KIRARI* nawa kinsan yan iska kala 2ne da masuyi a fili da masu yi a boye idan
mahaifinki yasan da haka Zakigaya masa ke a yan iska waca irice ke
ya zuki taba ya hura mata a fuska a karo na 2
"ku taho mutafi yace da yaran sa suka tafi
suka barta a tsaye jiki ba kwari ta rasa dalilin haka koda ta tino da shirin ta na Auren Alhaji saita manta da maganar
*zaki* a gurin ta zubar da maganar ta tafi gida tana shiga gida ta je dakin umma ta same ta tanata kai kawo
"sai yanzu kika samu damar zuwa tinyaushe na dawo nazo na zauna ina jiranki amma baki zoba sa acema
Abokan gabane suka kawomin hari nakira ki bakizo akan lokaciba saidai su kasheni kenan
"Allah ya kiyaye umma haka baze taba faruwa ba kiyi hakuri nayi laifi wani abin Alkhairi ne ya tsayar dani indan kikaji ke kanki zakiyi farin ciki da haka
"zan so inji kuwa Dan yau raina a bace yake
"me ya bata miki rai umma
"kibari kawai wai harni naja'atu zata kalla tazageni a kan idona
Kareema ta zauna "ina jinki umma meya faru fada min
umma ta sanar da ita yanda sukayi da hajiya naja'atu
Kareema ta mike tsaye tana murmushin keta
"naji dadin abin da ya faru nasamu da lilin da zan shiga gidan ta da gaiya ta sanar da umma shawarar da suka yanke na ta aure mijin hajiya naja'atu
umma tazo ta dafata "yanzu kika tabbatar min da cewa nonona kika sha naji dadi sosai dama kuma na mata wannan *I KIRARI* nacewa zaki shigo gidan kijuya gidan yanda kike so
"wannan haka yake naja'atu ina nan zuwa wasa farin girki
New writer's
Hakan Take
*husba'ahfama* 馃槏鉂ゐ煠�
*'YAR kwalliya* 鉂ゐ煉�
WhatsApp number 馃摫 07036891952
馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
馃拕馃拝 *HEEDAYA* 馃拝馃拕
*(I KIRARI)*
馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
Written by *husba'ahfama*
*IG officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real husba'ahfama*
11-12
"Wannan gaskiyane Kareema me lubabatu ta shirya dan ita zan sakarwa komai a hannun ta danta wannan fannin ta fini kwarewa
"dama itama haka tace kudi kawai mukeda bukata gobe Airport zanje dani ze fara tozali
"Kamar nawa akeda bukata
"abin da kike dashi umma shi zaki bayar
"wannan ba Matsala bane zan iya kashe konawa ne dan nasan kina shiga gidan zamu maida dubun su
Umma ta dauko jakarta ta ciro kudinda najib ya bata ta dauko pilon da take tadakai nanma ta ciro wani kudin ta hada kansu ta mika mata
"ga wayan nan Kareema a fara dasu tashi ki koma gurin ta kushiga duk inda zaku shiga nidai burina mu samu nasara
"toh umma nasara kamar munsamu mungama
Kareema ki kula da yan Tsurku harlokacin da zamu cika burinmu karki sanar da kowa ina waccan yar duniyar take heedaya
"to umma tana waje kamar yanda ta saba wai kinsan cewa koda tace bazata jeba uwarta saita tilas ta mata taje dan muji haushi
"yauwa dama inaso na tam bayeki wai suwaye suke dawo da heedaya daga makaranta
" wai masu kawota a mota kike nufi
"eh su
kareema ta dawo kusa da umma ta rage murya tana magana kasa-kasa
"maganar gaskiya zanfada Miki umma Dan ajinsune sauran kuma kannen dan ajin nasune heedaya bata shiga motar
shi sai ta rasa abin
hawa bata kula shi dafa shine ya dinga cusa kanshi gurinta shine ta fara yarda yana dawo da ita
kuma motar shi kadai take hawa
idan ya daukota baya daukar kowa a motar ko kannen sa ma ita take rokar
musu a gangare suke yan gidan Alhaji mudan ne
"haba yanzu ya tabbata karatu takeyi kenan
"daliba ta gari ma kuwa bakiga yanda malamai suke yabon taba
"ya isa kirufe min baki karki sake ki fadawa wani haka ki barsu a matsayin samarinta na bariki kina jiko
"to naji bari naje gurin lubabatu
"sekin dawo Allah ya baki sa a
"Ameen
tafito ta tafi gidan lubabatu
Bangaren hajiya naja'atu kuma ta rasa inda zata sa kanta ta rike waya a hannu ta rasa wanda zata kira Najib ne ya shigo
yana jan kafa yana
rike zuciya yana dafe kai ida nunsa sunyi jawur sai da yabode ido sosai sanna ya gane waye a falon hajiya naja'atu ce ya gaida ta ta amsa ciki ciki
"Najib yanzu tsaka nina dakai akwai boye boye daga ina kake
"Mommy me kuma aka cemiki waye yakeso ya shiga tsaka nina dake
"bana son dogon zance daga ina kake
najib y sunkuyar dakai yana sosa keya
Salati tayi "Lallai abu ya tabbata ban isa da kaiba ban isa nasa doka kabi ba nida kaina na zaba maka Matar da
zaka aura amma
kayi buris da ita kaje can wani guri ana wulakan taka ko yar kawar tawa zaka yiwa haka
dame Allah ya ragi *shaheeda* fada
min meye waccan take dashi wanda shaheeda bata dashi dan haka gobe Alhaji ze dawo yana hutawa za ayi bikinku kaje Ka fara shiri
Jikin Najib ya mutu zuciyar sa tai masa nauyi magana yake sanyi amma ya kasa bakin sane ya fara rawa jikin sa yadau zafi ya rungume hanna yansa yana rawar sanyi
"kome zakayi sedai kayi najib aure ba fashi ni a sona ma karshen satin nan tana dakinka kuma haka za ayi baka isa
ka kawo min yar
talakawa gidaba ga arziki irin arziki dan haka ka manta da ita yama take da suna heedaya take
kome gobe bayan Alhaji ya dawo kaje Ka samu shaheeda kushirya duk abin da kuke Bukata ina kiranka da babban
murya najib idan baka rabu da yarin yar nanba zan dauki mataki a kanta kuma kasan hukuncina ba kyau ba dadi tashi ka tafi
Najib be iya cemata komai ba Da kyar ya iya tashi daga inda yake kafa funsa na rawa da bin bango ya samu ya karasa
dakin shi Kamar makaho idanunsa a rufe yana shiga yafadi kasa baya motsi yasmeen ce tajiyo karar faduwar
abu a dakin amma batasan komeye ba wucewa tai niyar yi saikuma ta dawo kwance tasameshi baya numfashi
Yasmeen ta rude tayi falon gurin hajiya hanyar dakin take nuna mata ta kasa cewa komai
"yasmeen bakya magana ne meya faru kibude baki ki fada min
"mommy yaya Najib
bata jira taji abin da yasmeen zata ceba tuni tayi dakin da gudu yasmeen ta rufa mata baya hajiya tarude ganin shi a sume
"yasmeen kira likita kice yazo yanzu
"to tace
ta fita da gudu
dai dai lokacin basiru da Amjad sukaga yasmeen ta wucesu a guje basiru da Amjad
suka kalli juna dakin najib da suka gani a bude dakin suka shiga ganin hajiya da sukayi a rude yasa suka
sanda wani abu kansutam bayeta sukaji tana kiran sunan najib dasauri suka ISO gabanta Najib suka gani a sume
yasmeen ta dawo da sauri "mommy yace gashi nan zuwa yace yana kusa damu yanzu ze shigo
amjad da Nasiru suka dorashi akan gado likita na faka mota yayi dakin najib da sauri ya shiga du bashi hajiya takasa zaune ta kasa tsaye
idan wani abu yasamu dana banzan Kayle ilahirin yan gidan su hauwa'u ba nayi alkawai saina tozar tasu tana wannan *I KIRARI* taji likita yayi gyaran murya yasmeen tace Dr Abdul y jikin nashi
"Da sauki karku damu dama bashi da lpy nasan da wannan amma be kai hakaba gaskiya dan lokacin harna
dorashi akan wasu magani kuma Alhamdulillah da sauki sosai yau kuma sai naga sabanin haka
hajiya naja'atu ta shiga rarraba idanu
Yasmeen ta dafe kanta "Dr Abdul meye ke damun shi abin da na tambaya kenan ba lbr nake son jiba
"jinin sane ya hau
Hajiya naja'atu ta dafe kirjinta tadawo kusa da najib da yasamu yin bacci Alhamdulillah Dr Abdul ya samo kanshi hannun shi tarike cike da tsanar yan gidan su hauwa'u
Dr Abdul yaci gaba da cewa damuwa da yawan tinanine ya haifar mishi da haka wanda gaskiya idan be dena ba
akwai ma tsala yanzu na mishi duk
abin da ya dace kuma kuringa sashi farin ciki kudena barin shi shikadai
dan hakan nasa tinani barkatai wanda be daceba
Dr Abdul ya maida kallon shi ga Najib Inason ganin ka Najib Allah ya baka lpy Ameen
Dr Abdul abokine ga Najib yasan duk abinda ya shafi Najib
Suna tsaye kan Najib harya bude ido yasmeen ce ta kira sunan shi hajiya najin haka tatashi tabar dakin
Yabude ido yana kallonsu daya bayan daya yana kaiwa kan Dr Abdul idanshi ya ciko da kwalla Dr Abdul ya matso inda yake ya rike mishi hannu basiru Amjad da yasmeen sukai masa sannu
Yasmeen ta kura mishi ido tana kallon shi
A hankali Najib yakira sunan "Yasmeen me kike tinani haka
"Bakomai sai kai yaya kace mata baka santa nifa hankalina be kwanta da shaheeda ba idanta a bude yake
"yasmeen labe kike yiko
a'a Dr Abdul nasan babu maganar da mommy zata mai a yanzu saina auren shaheeda
toh ba haka Bane Dr Abdul gashi nan ka kara dubashi mu bari mu tafi Allah ya kara sauki yasmeen zomu tafi cewar basiru
Dr Abdul yace ameen
basiru yayi hakane dan Dr Abdul yasamu zantawa da Najib
Najib ya fara kokarin tashi Dr Abdul ya tada shi Zaune
"Abdul kaji haudin daze hauni ko dana dauka tabar maganar auren da naji shiru Ashe likome tayi yautamin magana da kakkausar murya kuma da gaske take
"naji too me wannan ba wani abu bane ka amince ta shigo gidan kaga idan ta shigo ka huta daga
nan sai musamu mu shawo kan heedaya wannan damuwa da yawan tinanin babu inda ze kaika
"Bana santa ban taba santa ba tarbiyarta be minba yarinyace data tashi da girma kai isa da takama
kasan wani abu me ciwo shine mahaifiyarta keda gidan sai abin da tace za a yi
"wannan ba Matsala bane Najib indai baka toshe wannan matsalar ba tofa akwai Matsala heedaya nata me saukine
macece ita Data ginu da tarbiya koyau mommy tace za'a daura muku aure da ita ka amince
"matsalar bawai kanta shigo bane Abdul idan ta shigo nake tinani
"insha Allah babu abinda ze faru sai Alkhairi kace mata ka amince idan ta shigo mommy taga halinta bazata so
kuci gaba da zama
ba tana cewa ka saketa dama ba jinkiri sai ka watsa mata su kwai kaga saiku zauna daga kai se heedaya idan kuma ta canza hali Kuma shikenan
Toh nagode zanyi kamar yanda kace
"Yauwa haka nakeso Najib kabi komai a hankali ka rage tinani saboda lpyar ka kayawwita kaiwa Allah kukan
ka yana sane dakai ze zaba maka abin da yafi Alkhairi nizan tafi narubuta magungunan daza'a siya maka naba
yaya basiru dan Allah ban da wasa idan kajuri shansu zaka ga canji sosai toh nizan wuce Allah ya kara sauki
Nansukayi sallama ya tafi
*Kareema da lubabatu* basu suka dawo gidaba saida suka tabbatar Sun samo abin da sukaje nema
hargida tazo ta sake yiwa umma bayani yanda Kareema zatayi gobe idan zataje wajan Alhaji Ibrahim
gadara umma taji dadi sosai lubabutu ta sanar da ita cewa indai akayi amfani dashi yanda ya dace za a samu biyan bukata
Washe gari tin asuba aka fara gyan gida hajiya naja'atu tasa ansake komai na Gidan an shirya abinci da sha iri-iri
kowa ka gani yana cikin farin ciki karfe 8am Alhaji Ibrahim gadara yakira ya sanar da hajiya naja'atu cewa sun iso Kano
New Writer's
Hakan Take
*husba'ahfama* 馃槏鉂ゐ煠�
*'YAR kwalliya* 鉂ゐ煉�
WhatsApp number 馃摫 07036891952
馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
馃拕馃拝 *HEEDAYA* 馃拝馃拕
*(I KIRARI)*
馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
Written by *husba'ahfama*
*IG officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real husba'ahfama*
13-14
Najib Basiru Amjad yasmeen
Sukace Na'am mommy
"Alhaji ya iso yace baya so direba ya dauko shi ku yakeso ya fara gani kuje ku taho dashi ni kuma ina nan zan kula da wani abu
"wani abu shi abin Bashi da suna mommy angama komai na gidan nan kizo muje tare kawai yasmeen ta fada
"Yasmeen narasa randa kika canza kuje sekun dawo
Sukace toh
Yasmeen ce ta fara yin gaba mazan suka rufa mata baya suka shiga mota suka tafi
Aban gare guda kuma Kareema da umma Sun kasa zaune Sun kasa tsaye kaskon wutane a gaban
Kareema umma ta rufeta da bargo tana ta Zuba mata turare na hayaki da yan tsobu suka basu na manlake Alhaji
Ibrahim gadara dakin ya tirneke da kauri mara dadi tana gama tiraren umma ta matsar da kaskon gefe ta bude
Kareema data rufeta da bargo saiga Kareema na rarraba ido a cikin bargo sai tari takeyi ta hada gumi ido yayi ja tana hawaye
hmm Allah kaimana mekyau sakai yafi bauta ciwo
Umma ta shiga shafeta da Mai me wani irin wari ana haka saiga lubabatu tayi sallama ta shiga daki umma da Kareema suka amsa sallamar
Nazo a dai-dai umma ga wannan shikuma aruwa zata xuba tasha wannan kuma sai taje daf dashi zata fesa tiraren a jikin ta idan yaji kanshin shikenan
umma ta amsa tana godiya ta dauko kofi ta jika mata ta bata tasha ta ansa tasha tana rintse ido harta shanye
Tashi kije kishirya ki tafi cewar umma
Ki shirya a nitse nasamo wanda ze Kanki har gurin lubabatu ta fada
Kareema ta sharya ta fito fes da ita kayan ya mata kyau lubabatu tai mata rakiya gurin wanda ze kaita sukayi
sallama ta shiga mota suka tafi lubabatu ta koma ciki gurin umma
"lubabatu Allah yasa su hadu karmuje basu haduba ayi a sara
"zama su hadu dan na shirya komai zata dawo ta baki lbri nasa ana wani babban aiki Kannan kanta karasa za a gama komai kamar yaushe kikeso a daura auren nasu
"Ni a yauma a daura sonake nanunawa naja'atu ban canzaba ina nan yanda nake
"umma aiki baze yiyuba sai kinsa rana dazafi zafi akeso ayi atakure shi ta yanda baze samu sukuniba saiya aureta
"Ni dai a sona nanda sati2 kuma haka na cewa me aikin Allah yasa dai banyi laifiba
"Bakiyi ba lubabatu kinyi dai-dai kuma na gode Allah yabar zumunci Ameen
Ameen lubabatu ta rike baki "umma bamu gaisa ba ina wuni y gida ya shirye shiryen biki
"Ana nan anata abin arziki lpy kalau ya yaran naki da megidan
"suna lpy dan nayi sauri duk na barsu agida ina nan harse naji lbr me kyau umma idan aka yiwa Kareema aure
Ita kuma waccan heedaya ido zaku zuba mata
"A'a itama na shirya Mata dai-dai nake da zamaninta kawo kunnenki kiji abin da na shirya
umma ta fada mata komai
"da kyau umma Allah ya barmana ke kinmin dai dai kuma naji dadin haka zamuga ta karshen farin jinin da take takama dashi
Kareema na cikin mota sai saka da warwara takeyi wasu ta gani a gefen Hanya suna gyara mota tasa me tukata ya Tsaya ta kare musu kallo tana dariyar keta
" Alhamdulillah dama tinanina ku anan motar ta samu ma tsala da kyau muje naga abin da zan gani yaci gaba da tuki
motar su Najib ne ya samu Matsala basiru da Amjad suka fito suna dubawa Najib da yasmeen na cikin mota a zaune
Amjad shiga ka tada motar yanzu na gani cewar Basiru
ya shiga ya tada mota taki tashi Sun jima suna abu1
"yaya basiru kasa a kawo wata motar mana bayan muna dashi da yawa cewar Amjad
basiru yaciro waya yana kiran direba yaji wayan direba a kashe name gadi a kashe na hajiya naja'atu kuma shi is on another call
"me yake faruwa yaune wayoyinsu a kashe mommy kuma narasa dawa take waya saikiranta nake yaki shiga saboda tana waya da wata
"yaya kira lado kasan ya iya gyara
"kira shikai
Amjad da kwarin gwaiwar shi ya danna kira jiki amace ya kashe waya yasa a aljihu
Basiru yayi murmurshi "lpy kuwa Amjad
Shima wayarsa a kashe
Najib bema san suna yiba yana can kogin Tinanin heedaya ya kagu suje su dawo ya tafi gurin heedaya
suna shiga airport ya samu guri ya faka motar Kareema bata fito ba kallon mutane daya bayan daya saida ta gano Alhaji Ibrahim gadara tayi murmushi ta bude mota ta fito
Tafiya take cikin izza tinkafin ta karasa gurin shi ya dago Kai yana kare mata kallo azuciyar sa ya fara yaba
kaman nin ta yana tahowa inda take a hankali besan sanda ya tsinci kansa a gaban taba
Ran kareema yayi fari ganinshi a gabanta sai tadan basar ta sunkuya harkasa
"Alhaji ina kwana andawo lpy
"wanake gani kamar Kareema
"nice Alhaji
"Tashi tashi mana aiba girmanki bane Kareema haka kika girma kika kara kyau Masha Allah lpy kalau y maman taki
"tana lpy
"Me kika zoyi nan
"nazo tarar kawata yau zata dawo daga madina
"Allah sarki jirgin nasu ya karaso kobe kara soba
"Bari na kirata naji
Wayar ta ya fara ringing
"La yar halak gata nanma tana kirana assalama'alaikum gani nazofa
saida ta jima sai naji Kareema
tace kash meyasa baki fada min da wuri ba kinsan uzurin da nake dashi na bari nazo danke shine zaki min haka ba abinda zaki cemin ba hakurin da zaki bani
ta kashe wayar tareda hade rai Alhaji Ibrahim gadara na kallon ta yana murmushi komai nata na birge shi
"Kareema lpy daiko
"wai saida nazo nan shine take cemin ta fasa xuwa yau sai gobe takira wayata danta fadamin baya shiga
"ba dadi kam yanzu gida zaki koma
"eh
"gashi su basiru basu zoba damun rage miki hanya
"a'a bakomai nazo da mota
"Kareema mota kika siya
"Wane ni Alhaji mota saiku kanin kawata ne ya kawo ni
"ba abin da kikafi karfi Kareema mota wata rana naki na kanki zaki hau
"Allah ya yarda nizan tafi
"eh to hakan ba laifi amma bani number ki saina kiraki dan ayau ba gobe ba zanzo na gaida mahaifinki da mahaifiyarki
Ta anshi wayar tasa mishi number ta yayi saving ya ciro kudin da be iya kirga suba ya bata
"ga wannan kareema
A'a Alhaji
"Karmuyi haka dake Kareema karbi mana
Kareema ta ansa tana godiya "yauwa koke fa sai nazo kenan
Ta daga mishi kai tana mishi murmushin da ya tafi dashi wata duniyar ta daban harta shiga mota yana kallon ta yaja mota suka tafi
basiru ya hada gumu dashi da Amjad yasmeen na kansu ta cikasu da surutu
yasmeen dan Allah kiyi shiru kinbi kin cikamu da surutu Amjad shiga ka tada motar yanzu
"Yaya daga temako Allah ya baku hakuri
"temakon surutu bama so ki rike abinki
"bari naje gurin yaya Najib shi ai baze kiba shiyasa Allah yabani yaiyu harguda uku
"eh jekidai ya fada yana murmushi
" yauwa yaya nifa gida zan koma
"Ba inda zaki
"karkace haka mana kaga bamuyi nisa ba Anty Maryam ce ta bani sako na baka na Manta inda na ajiye ne saida na ganga na tino
"aiko komawa ya zamar miki dole ya tarar mata mota ta hauta koma gida
Amjad na shiga yatada mota ta tashi suka shiga mota suka tafi Kareema na ganin wucewar su a mota
bayan ta manta da ta baro airport suna shiga suka ganshi a gefe daya yazubawa wayarsa ido
Amjad da gudu ya rungume shi "daddy sannu da zuwa
"Yauwa Amjad kakara girma kayi kyau
"ko daddy toh na gode shiga mota muje
Eh kace haka mana ka manta damu akazo cewar basiru
Amjad yayi dariya
basiru da Najib suka mishi sannu da zuwa suka shiga mota hanyar gida suka nufa sai hirar yaushe gamo yakeyi da yaran sa
Motar na ajiye yasmeen ta shiga gida da sauri
"mommy dawa kike waya haka me kike shiryawa ta fada a zuciyar ta koda ta duba dakinta batanan sai taga dakin Alhaji
a bude hakan ya tabbatar mata tana ciki ta karasa ta tsaya a bakin kofar dakin tana jinta tana
cewa hajiya saude kaina ya kulle na rasa yanda zanyi ni *l KIRARI* da tayine yafi bani tsoro kuma nasan zata aikata 'yar tannan da kikeji da gani shu'umace ta innalillahi
New writer's
Hakan Take
*husba'ahfama* 馃槏鉂ゐ煠�
*'YAR kwalliya*鉂ゐ煉�
WhatsApp number 馃摫 07036891952
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
💄💅 *HEEDAYA* 💅💄
*(I KIRARI)*
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
*IG officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real husba'ahfama*
15-16
Zanzo mu hadu duk abinda ya dace ayi se ayi da fari dai a fara daura auren nasu tukunna duk abinda Za ayi seya biyo baya
Yasmeen na tsaye harta gama waya hajiya naja'atu na fitowa taga Yasmeen ta dabar barce
"Yasmeen me kikeyi a nan ohh Ashe kun dawo ina Alhaji yana falo
"mommy anya abin Arziki kike shukawa kuwa daddy be dawoba nice na dawo saboda ban yarda da keba saboda ke na dawo
"Yasmeen kirasa wanda zaki sawa ido a gidan nan seni nicefa na haifeki Yasmeen
"nasani kincan Za mommy kuma nasan da dalili saboda auren yaya Najib da shaheeda bashi bane koma meye zamu gani
"keyarin yace haryanzu bakisan komai ba jedakinki idan Sun iso zanzo na kiraki
Yasmeen bata ce mata komai ba hajiya naja'atu ta koma dakinta Yasmeen na inda take
"mommy shaheeda bazata juri halinki ba sannan nafi kowa jin dadin hadin da kikayi bakin da ya hada dakanshi zesa a raba badai shaheeda bace Yasmeen ta fada a zuciyar ta
Kareema baki fal lbr burinta kwai ta ganta a gida suna cikin tafiya taga ya dauke hanya
"ina zaka kabar hanya fa kaji banan bane titin canzaka mike
Koya juyo ya kalleta ya cigaba da tuki Kareema ta rude
"waye kai ina zaka kaini ka tsaya kona tara maka mutane jama'a temako temako
yaki ce mata komai koda take ihu be hana taba inda suke ta fiya hanyar ba mutane bishiyune da kukan tsintsaye
Kareema ta fara kiciniyar bude kofa Amma ta kasa duk kofofin sunki buduwa ya kara gudun motar
"waye kai mena maka me kake nema dani mekakeso a gurina dan Allah karka cutar dani idan kudi kakeso zan baka waiyoo Allah umma kitemakeni zekashe ni saita fashe da Kuka ba kakkautawa
Daji yaketa kutsawa dasu Kareema ta yanke shawar duk abinda ta samu zata buga mishi akai ta duba motar
babu makami ko daya lekawa tayi taga kowaye da mamaki saitaga fuskarshi a rufe takalmin kafarta ta
ciro tana kwada Mai ko a jikin shi ya samu guri ya parking motar yafito yabude motar ya cirota ya watso ta
waje ta fadi kan dutse ya jimata ciwo a hannu takara fashewa da wani kukan fuska gaje-gaje da hawaye da majina
Alhaji da yaran sa suka karasa gida a falo ya zauna yan aikin gidan suka dinga shigowa daya bayan daya suna mishi sannu da zuwa hajiya naja'atu tafito daga dakinta
Tazo inda yake
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 3 Chapter of 21