abin da yakawosu
yasmeen tace wlh Yaya basiru daddy ya canja gabadaya sambayaso aimasa maganar mommy Kuma ninafara zargin wani abu akan daddy kamar anjuyamasa kwakwalwA semundage da addu'a intakama semun nemi temakwan malam lawan kanin baban daddy kasan babban malamine
basiru yace kitsaya mugani tukunna intakama ajecan semuje Amma yazama dole murarrashi daddy yayimana kwatancan garin da mommy take haka za'ayi
najip yace Toni zantafi konabarki anan
yasmeen tace eh zanzauna naiwa anty maryam yini nako
ma da daddare innakoma ma yanzu gidan bakowa
Heedaya ce tasamu Mami kan maganar makarantarta
tace heedaya nayiwa malam maganar haryanzu yaki cewa komai Amma Bari naje yanzu nasameshi nadada tinamasa
"to Mami nagode
Mami tasamu malam da maganar makarantar heedaya
malam yace hafsa abin dayasa naimiki shuru banbaki amsaba nariga nayanke shawara heedaya bazata cigaba da karatuba aure zanmata takarasa agidan mijinta inyayarda
dasauri Mami tadaga kaitana kallan
malam yace kikwantar da hankalinki hafsa haka shiyafi dacewa da heedaya kedai kidage dayimata addu'a Allah yatambatar da alheri Nima inanan inata addu'a
"malam towaye mijin nata
"karkidamu insha Allah wanda nazaba mata yarone nagari Kuma nayi biccike akanyaran bashida wata matsala
Mami tace to Allah yatabbatar da alheri
Mami tasamu heedaya tamata bayanin abin da babanta yace hankalinta yatashi Mami takwantar mata da hankali
Mami tace mudage da addu'a Allah yazaba Miki abin da yafi alheri
Anahaka sukajiyo sallama awaje
heedaya tace yanakejin murya kamar ta rahama
dagudu tafita taga sune sukazo suka rungume juna suna murna Mami tafito
tace nikumatsa natari su mama tinda kunbarsu atsaye kuna tamurna
Mami tace sannunki da zuwa su maman rahama suka shiga daki banyan sunzauna ankawo musu ruwa maman rahama
tace malam yananan tare muke da baban su rahama
Mami tace au shine kukayi shuru seyanzu Kika fada anbarshi awaje shikadai Bari naje nafadawa malam din
Mami taje tafadawa malam yaje yasameshi sungaisa sosai
malam yace ikon Allah kaga wasawasa yarannan sunhadamu zumunci mekarfi atsakaninmu
baban rahama yace wlh haka Allah yake ikonshi ai shakuwar rahama da heedaya har mamaki take bani
Sun jima suna hirar
baban rahama yace to malam nizantafi seyamma zandawo nadaukesu nidaganan akwai inda zani nansukayi sallama da malam
Acikin gida hiran zumunci ce tabarke atsakaninsu
Mami tace Kinga namanta bakugaisa da hauwa'u ba Bari naje nafada mata kunzo
Mami taje tasami umma tai sallama tashiga dakin umma da kyar umma ta amsa mata
"nadauka bacci kike baki fitoba nazo nafada Miki munyi baki Babar rahama ce tazo
"au yaukuma wani saban iyayin akazomin dashi kome angayamiki Ni kurmace banji zuwansuba to bangadamar nafito mugaisaba munafuka dahaka akadaurewa malam baki da sunan yarinya tabata shikuma yayarda dayake bayin kansa bane an mallakeshi inbata tayi tayaya tasamo wannan yarinyar da harkuka kulla zumunci dasu kowa yaga Ni yasan karyane ba bata tayiba yawan karuwanci taje meye bamu saniba shidai malam da sauran yangidan da yan'uwa dakika manlakesu suka yarda kujecan kukarata nidai bandani
duk abin da suke malam natsaye abakin kofa Yana jinsu yadaga labule dakin yashiga
yace yanzu hauwa'u agaban bakinma sekin zubarmin da mutunci kinnuna halinki tafashe da kuka
"Aini nasani bayanta zakabi duk hakurin danake baka gani komai itace meyin dai-dai bandani sabo da tashanyeka malam yadaka Mata tsawa
yace wlh innakarajin bakinki senamugun bata Miki zakiga mezan Miki kidada magana hafsa shige kitafi dakinki kekuma hauwa'u inkingama abin da kike kifito kugaisa
Mami tafito ranta abace tanashiga maman rahama tacewa su heedaya da sauran yaran fita tsakargida daman su heedaya girki suke suna fita maman rahama
tAcewa Mami Dan Allah kikara hakuri da matarnan karki damu da abin da take Miki wataran se labari
"nagode da shawarar da Kika bani Daman Ni bana kulata bani da lokacinta
seyamma baban rahama yadawo daukar su har kofar gida Mami da heedaya suka rakasu suka shiga mota
Najip kusan kullum Yana zarya wajan heedaya Amma taki kulashi wani lokacin inyazo malam yake samu akofar gida insun gaisa seya cewa malam yazo duba jikin heedaya malam wani lokacin da kansa yake shiga ciki inba yara agida yacewa Mami Ina heedaya yarannanne yazo dubata tanaji in ance najip ne seta kwanta baccin karya Kota shige bandaki taki fitowa in anzo anfadawa najip haka yake hakura yakoma gida Yauma kamar kullum najip ne yazo gidan su heedaya yasamu tafito zata shiga makota dasaurinsa yafito daga mota yataho wajanta Yana kwallamata Kira taikamar Bata jishiba dasauri yasha gabanta
"haba heedaya Ina kiranki kinajina kinmin shuru cikin bacin Rai tace waikai wana irin mayene Kai inharkana da kunya harzaka iya zuwa gidanmu harka tareni kaimin magana waikokana ganin ban ganekabane kokuma yanzunma kadawone kamaidani inda nafito andaiji kunya Kuma wlh nafi karfinka narigaka nace Allah Kuma shiyake tare Dani in Allah ya yarda ba abin da ka Isa kamin Kuma wlh kafita harkata da ta abbana dakake zuwa gaisheshi munfi karfinka kasan meyasa na kyaleka yanzu saboda ba mutane sonake su sheda irin hukuncin da zanmaka Kuma inkaiwasa wlh zantonama asiri
"heedaya kamar Yaya nifa bangane mekike fadaba Wai mekike nufi da wannan maganar
"kaji rainin hankali kodayake ita tabarmar kunya da hauka ake nadeta Kuma inkafiya damuna wlh zankoma wajan yan sanda nakai kararka Kasandai haryanzu yansanda bin cike suke Basu hakuraba danhaka kabi ahankali karna Kara ganinka akofar gidannan
haka tatafi tabarshi atsaye Yana ta kwallamata Kira taki juyowa tashige makota nanyakoma mota jiki amace yakifa kanshi akan sitiyarin mota yafashe da kuka seda yai kuka me isarsa sannan yaja mota yatafi gida da tinani iri iri azuciyarshi
Shaheeda da kareema abin yaci tura Dan yanzu basosai suke kwana agidaba sedai in alhaji Yana gari shiyasa yasmeen tasamusu Ido kuma tasamu najip tamasa magana kan abin da yake faruwa danhaka yanzu suka rage fita sosai saboda sunga asirinsu naniyar tonuwa
Najip ne da yasmeen zaune afalo suna hira sukaga kareema da shaheeda zasu fita yasmeen tadaga Kai ta kallesu
"anty kareema anty shaheeda inazaku je
Nansuka hau cinbaki un unguwa zamu au biki zamu
najip yadaga Kai yakallesu yace amarya daddy yace nafada Miki yakiraki wayarki Bata shiga yace nafada Miki Nanda awa biyu jirginsu zesauka direba yatafi daukoshi ma
Nan kareema taimutuwar tsaye ranta besoba haka tahakura takoma daki jiki amace yasmeen nakula da ita najip yadaga Kai yagallawa shaheeda kallan banza
yace koma daki ganinan zuwa tana shiga yabiyota yace ke inakike zowa kullum bakya Zama agida kinzata bansani bane duk abinda kike inasane nazuba Miki idone Naga iya gudun ruwanki yadaka Mata tsawa "badake nakeba
nantahau rawar baki tace Dama dama bawanigu nake zuwaba gida nake zuwa wajan mommy gajiya nake da zaman gidan shiyasa nake zuwa wajanta gashi kaikuma baka da lokacina haryanzu kaki yarda dani kaki Sona kokwana baka tabayiba adakinnan waidan Allah najip wanna irin tsana kakeminne haka nikuma haryanzu Ina bala in sanka kullum sanka dada karuwa yake azuciyata haba najip katausayamin Mana tafashe da wani irin kuka
tsawa yadaka Mata yace Ni najip bazantaba sankiba har abada zuciyata bataki bace ta masoyiyata heedaya ce
tace wai wacece heedayannan Dame tafini kakaremin kallo kaga menarasa najip yadubeta yace ahakan dubekifa sauran shayeshaye bayan shayeshaye Allah ne yasan mekike aikatawa wanna fitar da kukeyi kullum Kuma akwai ranar da Allah zetoni asirinku Dan banyarda da Kuba Kuma inanan Ina bincike akanku keda amaryar daddy
tabude baki zatai magana yashaketa yace mekika sani akantafiyar mahaifiyarmu kyauye kifadamin gaskiya wlh Kona illataki
idanun shaheeda yafiffito waje sedayaga tafita haiyacinta sannan yasaketa yatunkudata tafadi kasa kifadamin inasauraranki cikin in Ina
shaheeda tace bansan komai akaiba nidai nasan bata da lfyne akakaita gida
"karya kike garashin gaskiyanan a idanki kisani bazan barkiba harsekin fadamin gaskiya Kuma inhar naibincike nasan da sahannunki akai wlh zakiga abin da zanmiki
Yasakai yafice adakin Rai abace
Kareema nashiga daki yasmeen tabi bayanta Dan tadada tabbatar da zargin datake dantaga lokacin da najip yake fadamata sakon dawowar daddy batasoba Kuma batayi murnaba tana shiga dakin kareema da sallama dauke abakinta taga abinda yadauremata Kai tsayawatayi atsaye kamar anshukata tana kallan ikon Allah kareema tasamu tabaje Kayan maye kala kala agabanta tanasha
"shikenan kema takoya Miki danhaka Naga kawancanku yayi karfi tsakanin ke da ita haba anty kareema meyasa kikabari tarudeki Wai wace irin kaddarace tasamemu mommy Duke Kika jawomana wannan matsalar
Cikin maye kareema tataso tazo gaban yasmeen
"karkidamu baby bawata matsala cikin maye take fada Mata nikinsan meye damuna haka kawai mutun zefita hutawa kawai akawani cemin Wai alhaji zedawo yanzu Kuma anacan anajiranmu yau akwai hutawa sosai
"banganeba Wai inakuke zuwa
tabude baki zatai maga shaheeda tashigo taga yasmeen adakin Kuma ga halin da kareema take ciki karima
tace yauwa shaheeda gayamata inda mukezuwa shakatawa kobazaki fadamataba nafada Mata wajan...
kafin takarasa shaheeda taimaza tatoshe Mata baki
yasmeen tace yazaki rufemata baki tana magana cikin rawar murya shaheeda
tace rabu da ita kome tafada Miki karya take kinsan Bata cikin hankalinta
ana haka sukaji sallamar alhaji
Yabude kofa yashigo atare yasmeen da shaheeda sukamasa sannu dazuwa ya Amma Yana tambayar meyake faruwa dasauri shaheeda
tace bawani abubane daddy Daman Bata da lafiyane taje asibiti anbata magani shine tadawo gida tahada mugungunan waje daya tashanye yasmeen tahau salati
tace ke shaheeda kijitsoran Allah yaushe akai haka kafin alhaji yayi maga shaheeda tafice daga dakin dasauri kareema kuwa seshirme take tayi du alhaji yabi yarude
yace kareema yisauri kidau waya kikira likita yasmeen
"bazaka ganeba daddy Allah yaganar dakai kasan gaskiyar abin da yake faruwa munanan muna addu'a Allah yakawo karshan wannan kaddarar da tasamemu
kafin Akira likita bacci mekarfi yakwashe kareema
yasmeen tace daddy tinda tayi bacci akyaleta seta tashi in anga yanayin yanda tatashi se akira Dr yanzu kaje kahuta tinda yanzu kadawo daga tafiya Ni inanan wajanta inakula da ita
alhaji yace to yashige yatafi dakinsa
Yana fita yasmeen tafice takoma dakinta ta kwanta akangado tana takuka ana haka Amjad yashigo dakin yanaganin yasmeen nakuka yagigice
yace meyafaru meyasameki kike kuka tatashi tazauna tafada masa abin da yake faruwa bakaramin mamaki yaiba yace dolene mudau mataki Ni wlh kwanannan mafarki nake da mommy tana takuka tana Kiran sunammu mutemaketa danhaka nazo gun daddy naranrasheshi yafada Mana inda take tafiyar da nayi badan raina yadoba ashe hakane ze faru shiyasa daddy y turani company shi na abuja daga dawo wata na fara da wannan kuma daddy be fada minba da yazo tahowa dani
yasmeen tace baze fada maka ba dama mudai fatan mu Allah yasa yayarda ya fada mana garin da mommy take tashi muje
Sunazuwa suka samu alhaji afalanshi Yana waya seda sukajira yagama tukunnan
Amjad yace Daman daddy munzone muji labarin mommy kuna waya da ita inkuma aiki yamaka yawa bakasamun damar zuwa shine mukazo kafada Mana inda take zamuje muma mudubata inda hali ma semutafi tare
tsawa yadakamusu yahausu dafada ta inda yashiga batanan yake fitaba
"Wai Dan Allah bakwaganin kokarin da nake akan mahaifiyarku sekunkaini bango kusan kullun sekunzomin da maganarta duwanda yakara zuwarmin da maganar hajiya acikinku senayi mugun batamasa Rai kutashi kubani waje
yasmeen batasan lokacin data fashe da kukaba dasauri suka tashi suka fice daga falan
Yasmeen tace yanzu menene abinyi
yace abinyi shine Dole mudage da addu'a nayarda bayinkansa bane anjuyar da kwakwalwAr daddy kamar yanda kikacewa yaya basiru intakama dole muje wajan malam lawan mufada masa shizedau mataki akai yanzu Rana zamusa semuje wajanshi kikwantar da hankalinki komai zeshige kinji kafin kikoma makaranta zakiga mommy kinji yararrasheta yakwantar mata da hankali
KAUYE
hajiya naja'atu ce tasamu babanta da maganar tanaso tashiga isilamiyar dake bayan layinsu Wanda matan aure suke zuwa ta dare ana idar da sallar Isha'i akezuwa ataso Tara da rabi nadare
Seda yayi shuru tukunna yayarda
yace shikenan Allah yaba da sa'a naja'atu Daman inaso naimiki magana Marka takawomin kararki waidan Allah yaushe Zaki hankali kedai bazaki canja halayanki bako kullum tana cikin kawomin kararki take kowanan isilamiyar dakikaga nabarki dannaji malam labaran yacemin da yasa kyauta tashiryu tadena Masa abin da take Masa shiyasa kema nayarda kishiga
tace kayi hakuri baba insha allahu bazan kumaba nadena
yace to Allah yasa hakan dan nasan halinki farinsani
Yasa Kai yafice kofar gida jiki amace tatashi tatafi yo Kara adawa kafin dashige taratsa ta gidan malamar isilamiyar tafada Mata zatafara zuwa yau da daddare sannan tashige dawa ta ebo Kara takawo gida tana shiga tatarar da Marka tatila uban wanki ta ajje gefe daya
tace yauwa Daman kenake jira gawanki Nan kayanane da na yara Dana babanki kije Rafi kiwanke kikuma ebo run zakiyi kiwanke agida kekika sani Kuma Ni unguwa zani ga gayan tuwocan darana inkingama wankin kikwadanta kici Maine kadai a gidan shizaki saka idan kika kara da wani abun nagani hmm kinsan sauran
Hajiya naja'atu tace haba Marka ai inban girmekiba mazo sa'anni Amma kike sani aiki haka haba Dan Allah kiji tausayina Mana Marka
tace iye lallai wuyanki yayi kauri yanzu Ina matar babanki kokunya bakijiba kibudi baki kinafada min Haka lallai Bari ubannaki yazo kuma maganar aiki yanzu nafara saki inban sakiba wazansa inmutun yagaji yakoma gidan mijinshi mugun halinkine yasa tinda mijinki yakawoki bekara dawowaba bare yaranki Nikinga fitata inkinga dama ki wanke inkuma kinki kema kinsan sauran baki da abincin dare sedai kikwana haka tafice tai tafiyarta unguwa
Hajiya batasan lokacin da tasa wani irinkukan bakinciki ba
tace nacuci kaina da yarana sunsan inda nake datini sunzo suntafi Dani nayi kuskure da ban nuna musu garinmuba lokaci daya duniya tarudeni najuyawa dangina baya nadena zumunci dasu dabanmusu hakaba bame juyamin baya haka namika lamurana gurin Allah danhaka nashiga isilamiyar Nan nakaru da wani abin nagyara duniyata da lahira jibi yanda nakoma narame nayi baki danmugunta irin nasu hauwa'u kokayan kirki Basu hado minba wayatama Basu hadomin da itaba Allah kayayemin halin da nake ciki da mahaifiyata nadarai danadanji Dadi
tatashi jiki bakwari tadauko gayan tuwan
Tasa mai tana ci a haka tanacine kawai badan dadiba sedan yaimata maganin yunwar da takeji tana gamawa tadau wankin tatafi Rafi wankin Kayan
Malam ne yasami Mami da heedaya yace hafsa bawani abubane yasa nakira heedaya ba sedan nafada muku natsai da ranar auranta Nanda wata daya in Allah yakaimu nafada mukune Dan kufara shiri tabangarena bamatsala nagama shirina Kuma bawani bane kunsan yaran Dan gidan malam lawan aminina wato tukur kema kinsanshi yaran kirkine bashida wata matsala
jikin heedaya yamutu Banda hawaye ba abin datakeyi
yace heedaya dafatan kina jina
tace eh Abba Allah yaimana zabin alheri
"wanna lokaci inafata kar akuma samun wata matsalar tashi kitafi Allah yaimiki albarka
tace ameeen Abba tana shaga daki tafashe da wani irin kuka me ratsa zuciya
New writer's
Hakan Take
*Husba'ahfama*😍❤🤩
*'YAR kwalliya*❤💋
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
💄💅 *HEEDAYA* 💅💄
*(I KIRARI)*
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
*IG officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real Husba'ahfama*
Follow me on Wattpad *@ Real Husba'ahfama*
GODIYA 👍👍 Tamusamman Ga FATIMA AMINU
DAWEESU NOVEL GROUP
Inaganin sakwanki nagode 🤝sosai 😍
Allah yabar zumunci
Wannan shafin nasadaukar dashi gaduwani masoyin wannan novel din heedaya IKIRARI
Adu inda suke afadin duniya❤❤❤❤
56-57
Heedaya nata kuka cikin daki anahaka Sega su Adam da Mami sunshigo anan suke tambayar me akayiwa heedaya mami tafada musu abin da babansu yayanke akan heedaya nansuka hadu sukaimata nasiha har hankalinta yakwanta Ali kaninta
yace anty Heedaya zamu tayaki da addu'a Allah yaimiki zabin alheri insha Allah alheri zezamemiki zabin da Abba yaimiki
atare suka amsa da ameeen
Yaune yaran hajiya naja'atu gaba daya suka kaiwa malam lawan kanin kakansu uwa daya uba daya suke da alhaji
Dawuri suka Isa garin birniwa dake jigawa anmusu tarba ta musamman bayan sungaisa suka dantaba hirar zumunci
Nan mansur yafaramasa bayanin abin dake tafe dasu Basu boyewa malan komaiba
yasmeen
Tace wlh gidanmu yahargitse gaba daya Dan Allah kate makamana
malam yace karku damu jikokina Allah zemana maganin abin yanzu zuwa gobe zansa aisaukar Qur,ani megirma komai zezo da sauki insha Allah Kuma zamudage da addu'a shima akwai maganin da zanhada Masa da ruwan zamzam Yanasha Yana shafe jikinsha safe da yamma kafin yaci abincin safe zesha da dandarema Haka kafin yaci abinci
Amjad yace yazaayi anabashi Yanasha gani nake kamar baze yarda yashaba malam yace karku damu zankirashi awaya naimasa bayani yanda zenasha batare dayasan manufarmuba Amma aibayau zaku komaba senagama hadamuku komai seku tafi dashi gaba daya
sukace eh bayau zamu tafiba seka gama hadawa suka tashi sukace Bari muje mugaigaisa da sauran yan uwa
Hajiya naja'atu anshiryu tayi laushi gaba daya isilamiyar da take zuwa tadada shiryar da ita tamika lamuranta ga Allah hartashi take cikin dare tana nafila da addu'a yanzu kome Marka taimata sedai tayi murmushi tai shuru bazatace komaiba wuya Kuma batadena shantaba gaba daya Marka ta tsaneta Batasan ganinta yanzu hajiya har gidan yan uwanta dake garin take zuwa tagaishesu duda bawata karbar arzigi suke mataba Haka take zuwa
yau kawayan markane susubiyu sukazo wajan marka hajiya tagaishesu dakyar suka amsa Mata
damurna marka tataresu tanuna musu hajiya da baki sukasa shewa suka tafa kina jindadi aminiyar ankawomiki Yar aiki hargida
marka tace wlh miji da yara angaji da mugun hali akadawo damu kyauye miji nacan da sabuwar amarya anacin angwanci
suka dada kallalewa da dariya sukace da gaske
tace wlh kuwa tace kun gantanan tinda mijinta yakawota haryau bedawo wajantaba yarantama Basu zoba
sukace to Allah yakyauta
hajiya tasunkuyar dakai kasa Banda hawaye ba abin dake fita aidanta dasauri tatashi tabar wajan tashige daki
marka tace dawo munafuka zoki dorawa bakina abinci kokina nufin nizan dafa musu
Haka hajiya naja'atu tafito tazo tadora musu girki tanaji suna dada yiwa marka hudubar tsiya akanta
data gama taleka tace matar baba nagama kosannu batai mataba sekallan banza da tasamu
tace naji sekitafi kibamu waje kinzo kanmu kintsaya jiki amace tatafi dakinta
Abincin seda sukaci suka koshi sannan akabata nata shima kanzo yafi yawa
taleka dakin tagarowa hajiya kwanan tace gashinan kafin ubanki yadawo kice banbakiba itadai hajiya batace Mata komaiba
Shaheeda da karim adaki zaune suna hira
shaheeda tace kawata wlh wani abune yake damuna dasauri karima tace kekuwa wata matsalace take damunki haka shaheeda tace kwanannan wani iri nakejin jikina Kullin kasalace take damuna Kuma bakowana abinci nakesan ciba yanzu gatashin zuciya dayake yawan damuna
karima tace ikwan Allah kusan matsalarmu daya dake Nima tintini nakeso nafadamiki
shaheeda tace inaganinfa shawarace take damunmu kozamu Kira Dr yadubamu ko inmunfita mubiya tawajansa semuyi masa bayani yadubamu.
karima tace Bari wannan shashashan yagama da bakinsa yafita semu tafi tace kawata kinsan niyanzu bani da lokacinsa tinda nasamu nawaje shikenan nadena yarda dashi kullin karyar rashin lafiya nakemasa konace Masa Ina period Kuma shashashan seyayarda
shaheeda tace ke kawata aringa tausaya Masa Kinga kinkori hajiya kyauye bame bashi kar ahadawa Dantsoho zafi dayawa
suka kallale da dariya
suka tafa
shaheeda tace waiya labarin hajiya akyauyene
Karima tace wayasani Kota kanta alhaji bayabi zanso Naga hajiya naja'atu akyauye anacan anacin gafza
suka dada sa dariya sukace yanzu bamu da matsalar komai setawannan yarinyarnan yasimee gashi takoyawa yan uwanta sa Ido
karima tace yanzu yanda zamuyi da ita nake tunani
shaheeda tace ita da take makaranta intatafifa shikenan
tace dudahaka kawata dole mudau mataki Danni gaskiya tana hanani holewa yanda nakeso
shaheeda tace ke kawata kinfa fini bala I nakilar dake kinfini kilewa nihar mamaki kike bani takomai yanzu kinfini kilewa
karima tasa dariya tace kawata baki da dama Bari neje nashirya
Su najip sundawo anfara yiwa alhaji anfani da maganinsa kullin yasimee ce take bashi
yau yasmeen takawo Masa maganin kamar kullin bayan yagama Sha yace yasimee tinda nafara anfani da maganinnan senaji jikina yamin Dadi kamar ansaukemin wani Abu akaina Kuma wani lokacin se I natinanin kamar da akwai waniabu me mahimmanci Dana manta arayuwata Kuma nayi kokarin tunoshi nakasa
yasimee tace karka damu daddy zaka tinoshi wataran insha Allah kaidai kadage da adduar da malam yabaka kullin
shima Inayi bana mantawa yauwa yasimee nifa mamaki nake Wai yaushe na auri yarinyarcan haryanzu mamakin abin nake
tace alhamdulillah Allah nagodema daddy insha Allah komai yakusa zuwa karshe har abin da kamanta shima zaka Tino tafada azuciyarta
yace gashi tafiya yawo kullin setacemin suna da suna kobiki
tace daddy hakuri zakanayi kasan Mata baarabasu da biki ko suna barinaje daddy nakarasa aikin da nakeyi
yace to Allah yaimiki albarka
tace ameeen daddy
yaune Dr Abdul yakira najip awaya yace abokina kana inane
yace inagida
yace yauwa Bari nazo da kaina nakowo maka sakwan Madan itada amaryar daddy Allah yasa daddy nagida
yace yananan
yace ok ganinan zuwa abokina kabani da riyafa ana baaso Amma shine Harda um baridai senazo
Dr Abdul yasamu su najip da alhaji afalo suna hira yasunkuya harkasa yagai da daddy ya amsa cikin fara a yace tashi kazauna
yamikawa Alhaji takardar dake hannunsa yace amaryace tazo tayi yau wajan satibiyu dayi kenan ita da matar najip sukazo Kuma haryau basu dawo sunkarbi sakamakoba nace Bari nakawo Dan yadace sufara zuwa awo sabo da lafiyarsu data baby
shidai alhaji yayi shuru kunya takamashi yakasa cewa komai
yamikawa najip daya takardar Yana dariya yace abokina gataka
can sukaga alhaji yarike kai Yana tajuyi sezumfa yakeyi tinyana zaune kan kujera seda yasauko kasa Yana rige Kai dasauri sukoyo kansa dagudu
yasimee tadauko ruwa akofi tanamasa tofi fabashi yasha tashafa masa afuska ahankali yaji kanyadena kamar antsikareshi yazabura yatashi tsaye Yana kullawa hajiya Kira
haji kina Ina dasauri yatashi yatafi dakinta Yana dada kiranta Wai ina tatafine kufada min Mana
yasimee batasan lokacin da tafashe da kukan farincikiba mansur har sunjada yayi sabo da farin ciki kafin
sufadawa daddy abinda yake faruwa sukaji wayar najip na kara dakamar baze daukaba cankuma yadauka dayaga Amjad ne ya
Amsa kiran kosallama Amjad beyima yace Yaya najip kana Ina
yace Ina gida
yauwa daddy nanan
yace eh dukanmu gamu agida
yace ok sawayar a hans free
najip yace ok nasa
yace Dan Allah Dan annabi kome kukeyi kutaho kuduka kuga ikwan Allah
atare sukace Wai meyake faru mukaji kamar kana cikin tashin hankali
kudai Dan Allah kutaho daddy karkaki zuwa
Alhaji yace gamunan tahowa karkadamu
dasauri suka fito suka shiga mota megadi yabude musu suka fita zuwa inda Amjad yaimusu kwatanje suje susameshi
New writer's
Hakan Take
*Husba'ahfama* 😍❤🤩
*'yar kwalliya*❤💋
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
💄💅 *HEEDAYA* 💅💄
*(I KIRARI)*
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
*IG officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real Husba'ahfama*
Follow me on Wattpad *@Real Husba'ahfama*
58-59
Suna isa wajan sukaga Amjad awajan ajje motoci Yana ta zirga zirga awajan direban natsayawa sukai maza suka fito
atare sukece lafiya mezamuyi Kuma a hotel
Yace kubiyoni kuga ikwan Allah
dasauri yaigaba sukabishi abaya
Suna zuwa inda dakunan suke
Amjad yace daddy shiganan kaga meyake faruwa
dasauri yasakai yashiga
YaceYaya najip kaikuma shiga wancan dakin kaga meyake faruwa kujirasu sufara shiga tukun mujirasu anan
Alhaji Ibrahim gadara nashiga ya kurma ihu yace mezan gani karima
ihun da Alhaji yayine yasa karima da saurayin dawowa haiyacinsu daga badalar dasukeyi
karima naganin mijintane akansu atsaye
tafashe dakuka nashiga uku alhaji Dan Allah kayi hakuri wlh shirrin. Shedanne
dagudu su yasimee sukashigo dakin sabo da ihun alhaji dasukaji
mansur yace daddy meyafaru meakai maka
Alhaji yakasa magana yayi suman tsaye suna kallan kangado sukaga karima dawani katan akangado kokaya babu jikinsu
Dukansu sukahau salati suna mamakin abin da sukagani
Canma inda najip yashiga hakane abin da alhaji yagani najip shima abin da yagani kenan besan lokacin da yasaki wata irin karaba yafada kansu da duka idanshi yarufe dukansu kawai yakeyi
shaheeda ihu kawai take kurmawa dagudu
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 12 Chapter of 21