yar sa Data bata
Hajiya naja'atu tabugu karshan buguwa inda taitamusu hauka tacika musu gidan da ihu sesanbatu take dagudu alhaji yafito yanacewa jikin yatashi su kareema se kukan muna firci suke
Alhaji yace ikon Allah hajiya Allah yabaki lfy yau abin naki yafina kullin
ummu tace wlh muna daki muka jiyo ihunta
can hajiya takurma ihu tace kishiya kishiya
shidai alhaji tofi kawai yake mata can
tace dasiga da tuwo dakunu da giwa da saniya da rakumi da alade da Zaki damisa da agwagwa nahada nabawa kazata tacinye duka
su kareema nagefe suntoshe baki suna dariya can
shaheeda tace Daddy karrana tayi Bari mukamata mukaita mota
yace to
Dakyar suka kama hajiya sukakaita mota su najip lokicin basa gida basusan meyake faruwaba Kafin alhaji yashigo motar kareema takewa shaheeda rada akunnanta take
cemata maganin dakika bani dujikina yamin wani iri
tace eh danbakisha dayawa bane inkinsha dayawa bazakiji hakaba in mundawo zanbaki Kisha dayawa zakiji yanda zakiji dadin rayuwarki
tace hmm mubar wannan maganar kar ajimu
Kafin su Isa bacci mekarfi yadauketa harsuka Isa akakaita Wajan memagani batasaniba yaba da abin da zebata sukaimai bayanin agarin take za'ana kawota kullin suka dauketa zuwa gidan su hajiya naja'atu umma da kareema sedariyar mugunta sukeyi azuciyarsu
Shaheeda abin mamaki yakebata semagana take azuciya "Daman wannan ne kyauyen su hajiya motama da kyar take shigowa ko titi babu agarin
Anashiga gidan su hajiya naja'atu abin yadaure wa
Shaheeda Kai yanda gidan yake sabo da kyankyami dakyar su shaheeda suka zauna Koda aka kawo musu ruwa dukansu kasa Sha sukayi Alhaji yayi wa mahaifin naja'atu bayan rashin lpy Ta da gurin memagani da za a dinga kaita ya kuma bashi kudi i shashe
Hakasuka baro hajiya akauyan bawo sukadawo gida harsuka taho bacci take Bata tashiba
yan gidan su Rahama suka yiwa HEEDAYA kyauta sosai mahaifin Rahama yasa aka maida su gida akan suma zasuzo duba baban nasu gobe rabuwa da Rahama zatayi da HEEDAYA na iya ranar seda taji ba dadi dan a iya zaman dasu kayi Sun shaku sosai koda suka isa asibita heedaya ta rika fadawa mami irin tarbar da aka musu takuma sanar da ita zasu zo gobe
Alhamdulillah jikin baban heedaya yayi sauki washe gari likita ya sallameshi suka dawo gida HEEDAYA ta kira ta sanar da Rahama Sun dawo gida
Rahama tace nima yanzu zan kiraki abba ya daga zuwanmu se jiba amma tinda ya daga nasan akwai dalili sedai munzo
HEEDAYA tace Allah ya kawo ku
Yanzu heedaya hankalinta yakwanta Bata da wata matsala Mami ce tashigo daki taga heedaya tayi nisa cikin tinani
tace heedaya tinanin mekike haka
seda ta tabata sannan tasan Mami tashigo dasauri
tace Mami bakomai
" kifadamin meyake damunki inbaki fadaminba wazaki fadawa
"dama Mami maganar cigaba da karatuna sonake nacigaba da zuwa makaranta
Mami taishuru cantace gaskiya heedaya yanda zamu samu malam da maganar Allah yasa ya amince karki damu zamuyi maganar da malam kome yayanke zakiji
tace to mami nagode Allah yakara girma yauwa Mami Wai Ina umma ne nasandai kareema tana gidan mijinta
Nan Mami tabata labarin abin da yafaru
HEEDAYA mamaki ya cikata
Najip ne yadawo gida yasamu su kareema afalo da sallamarta yashiga bayan sungaisa yashigesu zuwa dakin hajiya yaduba ko Ina begantaba dasaurinshi yafito yake tambayar Ina hajiya
Kafin su kareema subashi Amsa alhaji yafito daga dakinshi zefita
"daddy Ina mommy
"Allah sarki ai najip bakwanan jikin hajiya yatashi bakaga abin da yafaruba setabaka tausayi munkaita bawo wajan memagani
Alhaji yafada Masa yanda akayi
yace Amma daddy kafin akaita aiyadace dukanmu afada mana Kumafa lafiyarta kalau bawani aljanu da suke damunta gashi Kuma mu batataba kaimu garinba mezan cewa Yasmeen idan ta tambayeni ta koma makaranta badan taso ba tinda taga halin da mommy take ciki kullum seta tambayeni lpy ku karya zan mata kenan
Alhaji Ibrahim gadara yayi shiru ya kasa bashi amsa
Rai abace najip yafita yatafi gidan basiru yaimasa bayanin abin dake faruwa bakaramin mamaki yayiba
basiru yace Dole mudau mataki nidama Ina zargin wani abu amaryar daddy da matarka da Kuma maman amaryar daddy datazo kwanannan komeyema susuka kulla
Cikin mamaki najip yace haba Yaya bazasu aikataba kaga yanda sukesanta
yace hm najip bakasn kaidin mataba nidai Ina zargin wani abu Kuma zanyi biccike akai kaima Kuma kasa Ido sosai yanzu agidan
"to Yaya
Kareema ce tace umma nifa duba Abban mu zani kinga Adam yakirani yacemin Abba bashi da lfy har a asibiti yakwanta Kuma banjeba kizomuje tare Kinga daganan seki zamanki adakinki
tace iiye kareema korata kike nagama miki anfaniko dasauri
tace a'a umma wlh bahaka bane
dasauri umma tadaga mata hannu
tace yimin shuru kobakiceba Daman zanbarmiki gidan mijinki tinda nayi abin da yakawoni shikuma ubannaki bazaa dubashinba bawani abubane yake damunshi kema kinsani bakincikin heedaya ne data bata ba inda zani gobe zanbarmiki gidan mijinki karki damu
tace Allah yabaki hakuri umma Bari naje nashirya natafi
Tinda heedaya tabata najip kusan kunlin yakebi takofar gidan su heedaya wani lokacinma har tsayawa yake yagaishe da baban heedaya har tambayar yake ko anga heedaya tinlokacin suka shaku da malam Yauma kamar kullin yabi ta kofargidan yaga malam azaune yanashan iska dasauri yai tsaida motar yakarasa wajanshi cikin ladabi yai sallama yatsugunna Yana gaida malam cikin sakinfuska ya amsa anahaka heedaya taisallama da fura dauke ahannunta tare suka amsa sallamar dasauri najip yaji muryar dako amafarki bazetaba mantawa da itaba da dasauri yadaga Kai sukai Ido hudu da heedaya
New writer's
Hakan Take
*Husba'ahfama*😍❤🤩
*'Yar kwalliya* ❤💋
WhatsApp number
📱 07036891952
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
💄💅 *HEEDAYA* 💅💄
*( I KIRARI)*
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
*IG @officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real Husba'ahfama*
Follow me on Wattpad *@Real Husba'ahfama*
50-51
Suna hada Ido heedaya tace najip nashi uku
kafi najip yayi magana heedaya tasaki kwanan hannunta tafadi awajan dasauri malam yatashi
yace heedaya meya sameki
yaga komotsi batayi dasauri yadau ruwan dake gabansa yawatsa mata tabude Ido tana dada ganin najip tadada komawa malam
yace waime yake faruwane
su mami najiyo abin dayake faruwa dagudu suka taho
mansir yace Abba meyake faruwa
Adam yace mushiga ciki kunga mutane har sunfara taruwa
mansir ne yadauketa suka shiga ci
Hankalinsu atashe malam yace Dana shigo ciki
najip y shiga suna shiga yashinfideta atabarma Mami sedada shafa mata ruwa take tanamata tofi tadada bude Ido takalli mami
tace kutemakeni wlh kasheni zeyi karku barshi yadada guduwa Dani wlh shine
dukansu suka hada baki sukace waiwaye Yana Ina
Ta nuna najip ganin babu wanda yayi yunkurin daukar mataki ta tashi da kanta tayi waje kitchen ta shiga tafara neman abinda zata dauka wuka ta gani yana kyalli ta dauko tanufo daki inda yake taje ta daga wukan zata caka wa najip Adam da sauri ya rike hannunta ganin tana kokarin kwacewa mansir yasa hannu a Ali ya anshe wukar a hannunta
Heedaya meye haka ina kanki yake mesuka miki suka canzaki gaba daya cewar Mami
"Babu wanda ya canza ni shine ya canza ni shine yake kokarin canza min hali daga heedaya na koma muguwa wlh najip koni kokai da ban tsaneka kamaryanda bana son ganinka yanzu ba indai kanaso ka cigaba da rayuwa a duniya karkazo inda nake dan narantse maka wlh talalahi sena kasheka kamar yanda kasoka sheni wannan shine sonda kake nuna min Adam yarufe mata baki ta kasa magana
Mami tace me yarin yarnan take cewane kogamo tayine malam
yace inaga hakane
Najip yafahimci shitake tsoro ya mike jiki ba kwari setinani yakeyi iri iri a zuciyarsa
yace zantafi Allah yakara sauki
Malam nazifi da Mami suka godewa najip suka sa mishi albarkar
tinani mami abin ya daure mata kai badan bakin ta a rufe ba Allah kadai yasan me take son cewa dan da alamar bata gama fadar abinda zata fada ba ta fada azuciyar ta
Adam ne yara najib waje anan yake tambayar Adam yaushe heedaya tadawo shine yafada Masa sukayi sallama da Adam yatafi gida cikin damuwa yason sanin dalilin da yasa heedaya ta ninka tsanar da take mishi fiye da da
Heedaya tana kuka tace Abba Dan Allah meyake zuwa yiwajanka
malam yace waye
tace najip
yace Allah sarki yaran kirki tinda Kika Bata yake zuwa akai akai mugaisa yacewa Mami shine yaran danake baki labari
tace Allah sarki Dan albarka malam
yace wlh Ina kaunar yaran sabo d hankalinsa itadai
heedaya tayi shuru jinsu
kawai take azuciyarta tafara magana
"Abba bakusan wanene wannanba duk danima bangama tambatarwaba tinda yarufe fuskarshi alokacin Amma ai nagane agogon hannunsa kuma yasha yimin i KIRARI zesaceni shine ma inba haka ba meze kawo shi yiwa ma haifina jaje dan kar a zargeshi iya ruwa fidda Kai najib tayi kwafa ta ciza lebe
Adam yace mami akwai matsala fa meyasa heedaya take jifan najip da irin wannan kala man nifa naji tsoro wukafa ta dauko akan idan ku kungani dai
Mansir yayi shiru se kuma yace abinda naketa nazari kenan amma koma meye mubar jami'an tsaro suyi aikin su bamuda hujjar da zamu kama shi sukuma zunsan komai tinda heedaya taje tafadi abinda zata iya tinawa Ameen kuma yafadi inda ya daukosu sun kuma zuba ma aikata a sannu zasu zakulo me laifi
Yaya mansir kayi gaskiya Allah ya tona asirin kowaye cewar Ali
Sukace Ameeen
"Base sun kama shiba nida kaina zan yanke mishi hukunci heedaya ta fada a zuciyarta
Mami tace heedaya tinanin mekike haka kafin tayi magana sukajiyo sallamar kareema a tare suka amsa kareema takaraso inda suke a folon mami suke zaune idan ta cikin na heedaya kareema tarife idanta ta bude taga da gaske heedaya take gani cikin rawar murya
tace Heedaya yaushe Kika dawo
Mami tace au su Adam basukira sunfada mikiba
"eh wlh Mami
"kodayake anata rashin lafiyar malam shiyasa suka manta basu fada mikiba
tadurkusa ta gaida malam taimai yajiki sannan suka gaisa da ummu da heedaya suna gama gaisawa malam nazifi yafita waje kamar yanda ya saba
Mami tace yawajan hauwa'u lafiyarta kalau
"Eh tana lpy muna waya da ita inji karema
tanuna kamar basatare
Mami tace Bari akawo Miki ruwa
"to Mami azuciyarta kuma tace hmm nasan umma batasan heedaya tadawoba aikuwa zatasha labari Bari naimaza natafi naje nabata Tasha
Mami nadawowa kareema
tace mami Nizan tafi Daman abba nazo dubawa Wai yanaga heedaya shuru shuru kobata da lfyne dasauri heedaya ta amsa mata
"eh bani da lfy
"Allah yakara sauki azuciyarta tace Kila ankunso umma zatasha labari Bari naje nai sallama da Abba dagacan zanshige tinda yana kofargida
sukai sallama dasu kareema tafito wajan malam sannan tashige gida
Hajiya naja'atu nafarkawa taganta akwance awani daki kanwata fatattakakiyar tabarma dakin dushirgi tahau raba idanu tana mamaki tabudi baki ahankali
"waimeyake faruwane
can tashiga tinanin lokacin dasu kareema suka shigo mata
Daki
tace nashiga uku inasuka kawoni
dasauri tatashi tafito waje jiki bakwari tana rarraba idanu
tace shikenan hauwa'u burinki yacika kunraboni da gidana da yarana da mijina hankalinki yakwanta tafashe da kuka
Anahaka matar babanta tafito tace to kintashi hmm arziki bekawoki gidankuba seda baki da lafiya sannan kikatina da gida ainazaci shima nera zataimuku magani basekunzo kyauyeba tinda kince keba yarnan bace Kuma bawanda Kika sani anan kokin zaci bamuda lbr bayan maganar ta baza gari kika saki baki kina gayawa kawaye to sun fada mana an daiji jiki Kuma kowa yabar gida gida yabarshi yausegaki akyauyan Kuma cikin gidanku wlh kisani yanda baki raga manaba lokacin da kike birni muma bazamu raga Miki ananba yanda muke kowana aiki dake zamuyi barahin lafiyaba aradu ko bulukiyane akanki sekinyi aikin damukeyi Har Rafi sekin dinga zuwa dayo Kara idan zanyi aike ba yara kezaki dinga zuwa yanda baki da mutunci nima bani da hi itadai
hajiya naja'atu batace mata komaiba sekuka datakeyi gabakinciki yamata yawa
"saura babanki Bari yashigo shima haushinki yakeji koyaranki baki taba kawosu garin nanba mukuma tinda mukaje kikasa akaimana korar kare bamukara ganinkiba seda cuta takamaki aka kawo manake ga abinci can kidauka kici badan halinkiba
"Allah ya kiyaye ba zanci komai a nan ba mijina ze dawo ya daukeni duk baitar da kike fada zan miki sedai wata naja'atun badai niba
"Haka kikace
"Eh kinjini ai
" Dani kike magana naja'atu ta shika daki ta barta a gurin
Kareema nakomawa gida tasamu umma tafesa mata labarin dawowar heedaya umma
tace Dan Allah tadawo ai Dole nakoma gidan malam kodan naje Naga meyake faruwa nakunsa musu bakin ciki da gidanmu zanshige kafin kisa alhaji yasayamin gidan
kareema tace umma baki saniba Bata da lafiyama tana kwance bakiga yanda takomaba dutarame
ummu tace ita heedaya
tace eh umma inaga kotakunso cuta
umma tai dariyar mugunta tace haka nakeso zanga karyar karatu kice zanje nasha kallo Bari natashi nashiyar natafi yauwa kareema kafin natafi Bari nafada Miki abin da yake gabanmu dolane munemi lubabatu kije kikawomin kudi zamukoma wajan wannan bokan Dan sonake alhaji yamanta da naja'atu akyauye karyakoma wajanta
kareema tace yauwa umma insosamune harsakinta nakeso yayi
umma tace karki damu komai ahankali zamubi
tace yauwa ummana Bari naje nadauko miki alhaji yabani wasu kudi bantabasuba yauwa umma niyanzu matsalata wannan yarinyar yasmeen intadawo kinsan shegen wayone da ita zata iya batamin komai akwaita da sa Ido
umma tace inaruwanki da ita kedai kawai karkibari tasan komai naki kiringa kula sosai kidada hadekanki keda kawarki shaheeda karkubari ajikanku komai kunayi tare itama tanada nata matsalar Dan nafahimci basa shiri da mijin nata Kuma gashi ita Bata Zama agida seshegen yawo
kareema tace eh wlh umma Kuma natambayeta Inda take zuwa tacemin zata fadamin
Najip cikin farinciki da damuwa yakira abokinshi Dr yafada mishi dawowar heedaya yatayashi murna sosai
"Iye abokina ankusa Zama ango masoyiya tadawo
najip yace hmm Dr bakasan wani abuba tsoronafa takeji
yace kamarya banganeba
Nan najip yafada Masa abin da yafaru
Dr yakwantar Masa da hankali yabashi shawarwari sosai Kuma najip yaji dadin shawarar dayabashi sukai sallama Yana farinciki
Umma tahada inata inata tana shirin barin gidan su hajiya naja'atu tafito sukai sallama da alhaji yabita da abin arziki hargida direban gidan alhaji yakaita su mami kwasam ganita sukayi yaran unguwa nashigowa da Kaya Niki Niki ana saukewa kofar dakin umma tanan sukagane itace tadawo heedaya azuciyarta takekiran "innalillahi wa Inna ilaihirrajuun shikenan tashin hankali yadawo
New writer's
Hakan Take
*Husba'ahfama*😍❤🤩
*'YAR kwalliya*❤💋
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
💄💅 *HEEDAYA* 💅💄
*(I KIRARI )*
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
written by *husba'ahfama*
*IG officiall_husba'ahfama*
facebook *Real Husba'ahfama*
Follow me on wattpad *@Real Husba'ahfama*
52-53
Da sallama dauke abakinta tashiga tace to Allah yadawo damu
mami tace hauwa'u sannu d zuwA
tabude baki zatai magana kenan malam yafito daga dakinsa
yace ke hauwa'u meyadawo dake koma inda Kika fito dasauri
tace haba malam Dan Allah kayi hakuri makiya zasuyimana dariya
Mami itadai kodagowa daga aikin datake batayiba taikamar Bata jita ba malam yadaka mata tsawa
"kindawo kikarasa kashe nine tinda Kinga ban mutuba nawarke
itadai hakuri kawai take bashi taga yau malam dagaske yake Kuma bawasa alamarin ga tsanartanan tagani a idanshi dataga abin yafi karfinta kawai seta fashe da kuka
"shikenan Hafsa burinki yacika kinrabani da malam ta Allah ba takiba wlh nafi karfinki
malam yace kafin naje na dawo kibar gidannan karna dawo nasameki
yasa Kai yafice daga gidan taita zage zage atsakar gida Mami taki kulata tashiga da kayanta ciki takira kareema a waya tagaya mata abin da malam yace
kareema tace umma yanzu meye abinyi umma
"bansaniba kareema Kuma wlh malam da gaske yake yau bawasa alamarinshi nihar tsoro yakoma bani itakuma munafukar tanaji taikamar Bata wajan
kareema tace yauwa umma gasha wara kije wajan aminin Abba malam nuhu kinsan yanajin maganarsa shine babban amininsa
"yauwa kareema wlh namanta dashi Bari naisauri naje Allah yasa nasameshi agida
umma takashe wayar tafita zuwa gidan aminin malam tayi sa'a kuwa tasameshi akofar gida yanashan iska
taimai bayanin abin dake faruwa
Yace tashiga ciki Bari yakira malam awaya yaji Yana Ina
tace to
Yana samun malam awaya yatam bayeshi inda yake yace Masa beyi nisaba yanazuwa
Kareema nazaune adakin sheehida suna hira shaheeda
tace nifa inba jina nayi asamaba bana ganewa
kareema tace kamarya banganeba
"aibazaki ganeba Bari natashi nahada danyau dake zamusha kawata
itadai kareema batagane metake nufiba shaheeda tadawo hannunta dauke da Kayan mayenta tazauna taihadin da takeyi tasha sosai tamikawa kareema
tace Kisha kawata akwai Dadi
kareema tace a'a rannan ma dakika matsamin nasha ainafada Miki meyasani haka kawai lafiyata kalau Kuma nagayamiki banashan maganin asibiti
"wannan daban Kisha kiji kedai rannanma danbakisha dayawa bane Dan Allah kikarba Kisha
taita rarrashinta harta shawo kanta takarba tasa abaki tarufe Ido tasha takara mata wani tadauko wata kwaya tabata Tasha tini hankalin kareema yagama fita daga kanta tafara shirme adakin shaheeda takulle kofa abuge take Gaya mata
"zaki sabane kawata karki damu
Nan suka gama haukansu adaki can bacci menauyi yadaukesu
Aminin malam yayi nasarar shawo kansa yabashi hakuri yahakura amma dokoki sosai ya kafa mata
umma tace tayarda takoma gida tabar malam acan gidan aminin nashi tanashiga tafara habaice habaice hmm mehalidai baya fasa anahaka su Adam suka dawo sukai mata sannu da zuwa nanma tahausu da fada
"Baku damu daniba kotakaina bakwabi kunkoma wajan wancan munafukar meneman Malamai da bokaye tarabani daku da malam yau harkorata malam yayi dubakwa gidan munafuka tanaji taki taimagana saboda bataso dawowataba to nadawo kenan bakomawa sedai amutu ganin gida naje nadawo watafa karuwanci taje tadade sabo da andaure Masa baki yakasa magana dakyar
adam yararrasheta tashiga daki mami da heedaya nadaki bawanda yafito bere yakulata heedaya sekuka take Mami ce tararrasheta
"karki damu heedaya yadace musaba da halin hauwa'u kidena sakanki adamuwa kimanta da komai Allah natare da mu komai zeshige kinji
heedaya tace to Mami kema Allah yakara Miki hakuri azuciyarki
ana haka Adam yashigo dakin yazauna yadaga Kai yakalli Mami da heedaya yasaunkuyar da Kai Yana hawaye
"Mami Dan Allah kuyi hakuri wlh bansan yanda zanyi da
kafin yakarasa Mami tadaga Masa hannu
"haba Adam kadena tada hankalinka mubar maganarnan bakomai kaji komai yaifarko Yana da karshe niban riketa azuciyaba itama watarar zatagane gaskiya tadena
zedada magana
tace banace mubar wannan maganarba kuma ka Dena kuka
yace to Mami nabari Allah yakara hada kanmu dukansu suka amsa da ameeen
WASHE GARI
Shaheeda tashirya zata fita tashiga dakin kareema tasameta tafito daga wanka
tace yauwa kawata nazo adai-dai Daman unguwa Zaki rakani
kareema tace unguwa Kuma aibansan da fitarba bare nafadawa alhaji Kuma yanzu samunsa awaya aikine tinda yai tafiyarnan ba'asamusa sosai wanni lokacin sedare sabo da aiki yamasa yawa
"Wai kawata yaushe Zaki wayene gaki ahaka kamar wata wayaiya Amma bahaka bane aibase kinfada Masa Zaki fitaba hutawa zamuje yi Ni nawa mijin yanasanin zanfitane kawai fitata nake
kareema tace habadai sekace muna garin gaba gaba shaheeda tai dariya
"hm kawata kafin nawayar dake senasha wuya sosai dan Allah kiyi sauri ki shirya mutafi
"kenifa ba inda zani mijina besaniba kema kinsan illar yin hakan
dakyar shaheeda tashawo kanta suka fita basu zame ko inaba sewajan da shaheeda takezuwa hulewarta da samarinta shaheeda tayi nasarar hada kareema da wani acikin samarin nata kamar yanda sukeshan Kayan maye awajan haka suka durawa kareema Kayan maye tabugo sosai Nan shaheeda tace yajata suyi nasu dakin da yakama suka afka masha'a da kareema tana buge anan suka kwana afirgice kareema tatashi taganta akwance akirjin Kato bakaya ajikinta shima taganshi bakaya ajikinsa batasan lokacin da ta diro daga kangadoba tasa ihu dasauri shima yatashi Yana tambayar menene yafaru yatawo ze rungumeta tai saurin jadabaya tadauki zani ta daura tana kuka
"shaheeda kincuceni kingama Dani
shikuma saurayin sewani murmushi yake "haba baby yawa kike karkiyi haka mana tema konki tayi koda yake bazaki gane ba se a gaba
dayaga bazatai shuruba yasa Kaya yakira su shaheeda da kawayanta suka shigo yake nuna musu kareema Yana dariya can
yace Ashe ke ba wayaiya Kika hadani da itaba gashi Kuma wlh tamin tako Ina nasamu budurwa gaskiya kudada wayarmin da ita
shaheeda da kawayanta sukaringa yiwa kareema pampon shedan hartai shuru tafara yarda da shawarar su dahaka suka dawo gida cike da Kayan maye har mota saurayin yasiyawa kareema aranar da yimata alkawarin intacigaba da harka dashi ba'abin da bazemataba tanan suka samu damar dada dulmiyar da ita
BAYAN WATA UKU
Umma tayi nasara bokanta yamata aiki alhaji yamanta da hajiya naja'atu kareemace kawai agabanshi seyadawo gida yaketinawa yanada yara ko insunkirashi awaya
Hajiya naja'atu tarame tafita haiyacinta kamar ba itaba dutakoma wani iri ga matar babanta tasata agaba gashi babantama bashi da lokacinta bayan matarsa yakebi insunyi fada Kuma horon da ake mata seyafi na ko wacce rana duranar da tasata aikin takiyi ranar sedai takwana da yunwa ga abincin bawani Dadi gareshiba tinbatasaba da abincin garinba ta Dole yanzu tasaba hajiya nazaune adaki taji Marka matar babanta tana kwalamata Kira taki fitowa tazo taleko cikin dakin da hajiya take ciki
"eye Yar mulki Daman kinajina kikaimin shuru to wlh baki isaba kifito ga sirfe can Yana jiranki
hajiya tace Dan Allah kiyi hakuri wlh haryanzu bansaba da sirfe ba kibani wani aikin senayi
"wlh baki isaba sekin sirfa Dan kina gidan bazanyiba sedai abarshi kinga baki saki awakai suntafi kiwoba Kuma koruwa baki basuba baruwa agidan sekinje Rafi kin ebo Nan Marka tatafi tabarta Dole hajiya tafito tana hawaye taxuba dawa aturmi tahau surfawa tanayi tana kuka
"hauwa'u kincuceni nasan babanzaba alhaji yamanta Dani wani abin kukayi Masa ga baba innace zankoma yace a'a senawarke alhaji zezo mukoma toko guduwa zanyi inzan gudunma Ina kudin da zankoma konera daya bana magani gawasu magunguna daake takawomin Wai senasha
dahaka hartagama surfe ta tafi Rafi ebo ruwan dazataba awakai intagama bata Isa tazauna hakaba se Marka ta tsiro mata da wani aikin tadole hajiya tayi laushi
yasmeen tadawo gida hutu inda tadawo tatarar ba hajiya naja'atu agidan taga komai nagidan yacabe inda abin yadaure mata Kai anan najip yaimata bayanin abin da yake faruwa tayi kuka sosai
tace kukuma bamatakin da kuka dauka haba Yaya yakukai haka bakunemi garin da takeba
"wlh muntambayi alhaji yaki fada mana kwatancen wajan datake seyace karmudamu lfyklau take Kuma yace Yana zuwa Kuma a iya bincikenda nayi baya zuwa kawai yafadane kiyi hakuri kinji Yar kanwata komai yaizafi maganinshi Allah
yasmeen tace wlh Yaya kafin nakoma senadau mataki Kuma semunje inda hajiya take itama hajiyar da laifinta da batanuna Mana garin ba dazamuna zuwa mudubata wazesani
"hakane niyanzu abin da yake damuna kwata kwata alhaji bayaso muyimasa maganar hajiya
tace nagani Nima danayimasa fada yahauni dashi Wai duk abin dayake bamagani
Yaya yanzu muje musami Yaya basiru musan abinyi
najip yace to tashi mutafi wajanshi yau asabar Yana gida
"Yauwa Yaya Wai Ina amaryar daddy da shaheeda suke zuwa basa Zama agida
"Nima bansaniba mutafi muna Bata lokaci
New writer's
Hakan Take
*Husba'ahfama* 😍❤🤩
*'YAR kwalliya* ❤💋
WhatsApp number 📱 07036891952
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
💄💅 *HEEDAYA* 💅💄
*(I KIRARI)*
👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
*IG officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real Husba'ahfama*
Follow me on Wattpad *@Real Husba'ahfama*
54-55
najip da yasmeen basuzame ko inaba se gidan yayansu basiru suncisa'a kuwa sunsameshi Nan sukaimasa bayanin
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 11 Chapter of 21