kina da Aljanu duk dan aikin mu ya yiyu ne wannan naja'atu nafada miki karki kai ni bango
Karya kikeyi hauwa'u bazan fita ba koda Kiga ga ina biye musu durkusawa wada ba gajiyawa bane kisan da wannan ja baya ga rago ba tsoro bane ni nasan ta yanda zan fahimtar da yarana da mijina zasu gane gaskiya da kaina zanmuku korar kare
*kuyi hakuri kan bakwa jina akan lokaci aikine Yasha min kaina zakuna dan jina shiru amma insha Allahu zan karasa muku novel din insha Allah nagode fan's ina yinku irin totally* β€
New writer's
Hakan Take
*husba'ahfama* πβ€π€©
*'YAR kwalliya*β€π
WhatsApp number π± 07036891952
ππππππππππ
π π π π π π π π π π
ππ
*HEEDAYA* π
π
*(I KIRARI)*
ππππππππππ
π π π π π π π π π π
Written by *husba'ahfama*
*IG @officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real Husba'ahfama*
Follow me on Wattpad *@Real Husba'ahfama*
44-45
Hajiya najaatu tace hm nidake muxuba hauwa'u nizan fid dake keda kareema zanbaku mamaki wannan karan
umma tace karya kike naja'atu ga tsorona nanan a idanki kinsan Zan iya kawai kinfadane amma bazaki iyaba hahhh ankusa akoma gidan tsoho da tsohuwa kowa yabar gida gida yabar shi dolene kikoma kyauye nayimiki wannan alkawari kizuba Ido kigani
Hajiya najaatu tafita jiki amace takoma daki tarasa inda zatasa kanta tintana magana azuciya tadawo yi afili
"ni najaatu meye mafita ga saude ma tajuyamin baya tamin halin dan adan yanxu bayan shaheeda takebi Yanxu wazankira yabani shawara gashi yanzu gabadaya alhaji dasu najip sunyarda da maganar makiran yarannan sunyarda inada aljanu daga nafara magana zasuce badedai nakeba
Bangaran shaheeda kuwa abuyaci tura tunda boss yamata wannan aika aikan shikenan yabude mata hanya harwaje takefita neman maza najip Kuma bashi da lokacinta tinda yaga hajiya naja'atu tadena matsamasa akan shaheeda shine yabarmata dakin yakoma wani dakin da kwana kobi takantama bayayi inbaganinta yayiba mantawama yake yana da aure dan haka tasamu damar sheke ayarta takecin duniyarta da tsinke
Heedaya da rahama saura su uku adakin da akatarasu anshigo daukar dayar sukasamu suka dokeshi yasuma sukaciri mukullan dayake jikinsa suka fito zuwa wata kofar da addu'a dauke abakinsu sukasamu kofar tabude jikinsu narawa suka fita sunje kofar fita sukaga
Akulle heedaya tadora hannu aka tana kuka
"shikenan rahama baza mufitaba nasaddakar rahama kashemu za ayi
"kiyi shuru karsujimu kinga sunacan dakin da suke barnarsu muyimaza mufita Insunji shiru bekawo taba zasufito suga ko lfy mudage da addu'a
"meye mafita yanxu Rahama
anahaka suka hango katanga rahama taimaza tanuna musu suka tafi wajan da gudu
Heedaya tace katangar nada tsawo rahama baza mu iya fita tanan ba
anahaka suka hango tsani agefan katangar sukaimaza suka hau sukafita suka tura tsanin ciki gudu suke acikin dajin suna gudu suna nishi kotsayawa basayi
Sunji shuru bekawo taba suka fito suduba lfy meyake faruwa suna zuwa suka ganshi akwnce suka hau girgizashi yaimaza yabude Ido suka dakamai tsawa suna Ina yakasa magana hanyar waje yake nuna musu da hannu nantake suka gane meyake nufi suka bazama nemansu amma basu gansuba haka suka hakura suka barsu bakin titi suka fito a gigice wani me mota ya tsaya yana tambayan su inda zasu je magana suka kasa Rahama ta kama hannun heedaya dake jada baya dan ita tsoron masu mota take Rahama ta bude kofar suka shiga a guje ya ibi motar suka bace a wajan seda sukayi nisa sosai babu wanda yake magana a cikin su ya faka mota a wani dan karamin gida
yace ku fito a nan zan tsaya
Rahama ce ta fara fitowa kafin heedaya
Mutumin ya sake cewa ku shigo
Heedaya ta zare ido tana girgiza kai "a'a Rahama karmu shiga
"Yaza kice haka baiwar Allah wlh ba cutar daku zanyi ba temaka muku zanyi nan gidan mahaifiyatace na kawo kune danku samu nutsuwa naga kamar hankalinku a tashe ni bazan muku dole ba kusha warta a tsaka ninku
Rahama tai
Kasa da murya"heedaya mushiga ba abin daze same mu idan ya cutar damu a kwai Allah yana gani
Gaba Rahama tayi rike da hannun heedaya suka shiga gidan yana binsu a baya suka karasa cikin gidan inda akashim fida tabar ma suka zauna
"Bari na kira mama tana daki
Kai suka daga mishi batare da sunce komai ba yana shiga suka fito tare fuskar ta cikin fara'a a kusa dasu ta zauna suka gaida ta ta amsa tana musu sannu da zuwa ya sanar da ita komai daya shiga shiyasa ta tausaya musu da kanshi ya dauko musu abinci da ruwa ya ajiye a gabansu heedaya ta janyo kwanon ta bude ta kalli Rahama da tini ta cika hannu takai baki ganin rahama naci yasa itama heedaya taci ci suke suna hadawa da ruwa kan kace kwabo sun tashi ruwa da abincin gaba daya
"Mama bari nasa musu ruwan zafi suyi wanka
"Ya kamata Ameen ka hanzar ta
Ta maida kallon ta ga rahama da heedaya bari na Dado muku abincin
"A'a mun gode mama munci da yawa ai mun gode Allah y biyaku da gidan aljanna cewar heedaya
"Ameeen Y Rabbi keya sunan ki ta tambayi heedaya
"Heedaya sunana
"Ni kuma Rahama
"Na hada ruwan dayan ku tazo tayi wanka kafin dayan ruwan yayi zafi
heedaya taje tayi rahama ma haka kaya Ameen yafita ya siyo musu Kayan sawa ya kawo musu seda suka dawo cikin hankalinsu suna zaune a tare
Ameen yace meya kaiku cikin dokar daji mata daku
Rahama tace ba a san ranmu haka ya kasan ceba kaddarar muce tazo a haka rahama ta fada musu komai sukaita jimami
Mama tace Allah ya kare gaba ku dena kuka Ameen gobe kasa su a mota ka kaisu tasha su koma gidan iyayansu ta kalli heedaya dake sonyin magana mama tarike hannun heedaya narokeku kukwana a nan gobe seku dau hanya
Rahama tace kun wuce haka insha Allah zamu kwana indai haka ze faran ta miki
"Na gode muku
Ameen yace kuyan ina ne
Heedaya tace niyar kano ce
Rahama tace nima a can nake
Masha Allah gobe Ameen zeje kano seku tafi tare kai kuma kakai kowacce gidan su
"To mama zanyi insha Allah
Nan wana gari ne Rahama ta tambayan
Ameen yace kuna adamawa
Heedaya tace inda ka dauko mufa
Mama tace a'a tinda kun fito lpy shikenan
Washe gari da safe mama ta rakosu waje a kan idanta suka hau mota tana musu addu'a suka dau ki hanyar zuwa kano da yamma suka iso kano kofar gidan su heedaya kirjinta na dukan uku-uku Rahama tagane tsoro heedaya take ji ta dafa kafadarta
"kada ki karaya heedaya Allah na tare dake fita muje
A tare suka fita Ameen najiran su a waje ta duba dakin mami bata gan taba ta duba na umma a rufe sannu taji a nayi sautin na fitowa daga dakin abban su da sauri ta bude ta shiga kallo ya koma kanta Adam mansir Ali da mami
heedaya suka fada a tare malam nazifi dake jin jiki ya fara kokarin bude Ido ya kalli heedaya yanaso yayi magana amma ya kasa nanfa ya mimmike yana wani irin Abu dama jikin shiya tashi kanshi mazan sukayi sukayo waje dashi Ameen ya taya su kama shi
Suka sashi a mota suka wuce asibiti wata motar matan suka hawo suka bisu a baya likitoci suka shiga duba malam nazifi da kyarsuka samo kanshi heedaya nata rusa kuka babu wanda yayi ta kanta se rahama dake faman rarrashinta duk hankalin su na kan malam nazifi
likita yafito dagudu sukayi wajanshi suna tambayarshi yajikin malam
yace kukwantar da hankalinku yasamu bacci anjima kadan zefarka
yakalli su Adam
yace kubiyoni office
dasauri sukabi bayanshi suka zazzauna likita yafara yimusu bayanshi
"Bawani abubane damuwace taimai yawa yakamu da hawan jini mekarfi Kuma yaga abin da yafirgitashi zuciyarshi taso bugawa danhaka kukula kuringa kwantarmai da hankali Kuma Dan Allah karku kara barin Abu makamanci haka yafaru inbahakaba damatsala sukace
"ok Dr mungode
yace gamaganin da zaku suyomishi
Suna fitowa mansur yatafi siyo magani sukuma suka tafi wajansu Mami Koda Mami ta tambayesu cemata sukayi da sauki
A tare suka shiga dakin da yake heedaya na shashekar kuka inda yake kwance ta karasa
"Abba kayafeni kabude idanka kakalleni konaji dadi bada Kaina na guduba idan wani abu ya same ka bazan yafewa kaina ba nice silar halin daka shiga kabude idanka abba kabude kaji abinda zan fada
ta dafa kafarsa tana kuka a hankali ya bude ido yaganta bakinshi na motse alamar magana zeyi
New writer's
Hakan Take
husba'ahfama πβ€π€©
'Yar kwalliyaβ€π
ππππππππππ
π π π π π π π π π π
ππ
*HEEDAYA* π
π
*(I KIRARI)*
ππππππππππ
π π π π π π π π π π
written by *Husba'ahfama*
*lG @officiall_husba'ahfama*
facebook *Real Husba'ahfama*
Follow me on wattpad *@Real Husba'ahfama*
46-47
Abba yace heedaya ki fita bana san ganin ki kifita mekikeyi a nan ki fita nace
tana kuka tace Abba wlh balefina bane zanma bayanin meyafaru Dani
hannu yadaga mata kafin yadada magana
momi tace malam kayi shuru kaga baka da lafiya kekuma kikyaleshi yahuta Adam jeka
fadawa likita yatashi sannu malam Allah yabaka lafiya
kowa yace ameeen
Likita yazo yadubashi alhamdulillah bawata matsala yanzu ahankali zegama warwarewa
sukayiwa likita godiya yafita
Momice tajuyo tana kallan heedaya dasu rahama
tace Dan Allah kuyi hakuri tashin hankalin damuke ciki yahana mugaisa sannuku dazuwa Adam ko mansir wani acikinku yakaisu gida suhuta anjima zan taho
Ameen yace a'a nitafiya zanyi
Mansir yace haba bawan Allah kogaisawa ba'ayiba gashi dare yayi kayi hakuri gobe da safe sekatafi
Ameen yayi shiru cankuma yace to mami kuje gida sasu Rahama mu mazan zamu zauna da Abba zamu dinga sanar dake duk wani motsi nashi
Mami zatayi magana
Mansir yace Ameen yayi gaskiya kuje gida mumuna nan
"Bakomai bari naje ali kabiyo mu kakar barmuku abinci Ka kawo muku
"to mami muje
heedaya dazasu fita sekallan abbanta take ya zuba mata Ido azuciya
malam nazifi yakecewa jiyanda tarame kamar wanda tai rashi lafiya
Matan suka tafi gida ali ya anso abinci ya dawo suka ci sukayi sallah babu wanda ya rintsa hira sukeyi a hankali ba tare da Sun damu malam nazifi ba
Hajiya naja'atu gida tako Ina yaimata zafi gashi alhaji bashi da lokacinta gashi Yasmeen takoma makaranta su Najib yanxu ganin kirkin Kareema sukeyi tana wannan tinanin taji karar motar alhaji yadawo dasauri tatashi tafito tabishi daki tashiga da sallama alhaji ya amsa
tace alhaji sannu da zuwa
ya amsa mata yace yajikin naki
takalleshi
tace Ni lafiyata kalau dagaske alhaji kayarda damaganar makiran yarannan
tafashe da kuka
yanzu badama nayi magana se ace aljanuna suntashi Kuma wlh karyane bani d komai sharrinsune alhaji kayarda Dani
"Haba hajiya aidama bazaki yardaba tunda insuntashi bakya hankalinki kowa yaga mekikeyi alokacin yasan aljanune dake
Ana haka kareema tashigo da sallamarta tashiga
tace alhaji lafiya meyake faruwa kojikin natane yatashi
yace inaga kamar sune dafarkodai kalau tashigo yanzu Kuma kinji metake cewa waibata da aljanu take fadamin Harda kuka
Kareema tai dariyar mugunta "sehakuri kasan in abin yatashi haka takeyi naceba alhaji gurin memagani yadace akaita dantasamu lafiya
tana fada tahau kukan karya
alhaji yace Allah sarki kareema wlh kina birgeni yanda kikadamu da hajiya kikekula da ita inajin Dadi Allah yabiyaki
tace ameeen alhaji niban dauki hajiya naja'atu kishiya ba nadauketa da mahimmanci a guna shiyasa
Ita hajiya tini tadena kuka tasaki baki tanajin ikon Allah abin da kareema take hada mata
Alhaji yace yanzu wana gurin memagani yadace akaita
tace muje mutambayi umma seta fada mana dama akwai wani memagani datake fadamin tace inzaka yarda seta fadamana akaita
Hajiya tadora hannu aka takurma ihu tace shikenan sunkuma kasheni oni naja'atu naga takaina
ko takanta basubiba suka fito zuwa gun umma
Afalo suka sameta dasauri alhaji yadurkusa Yana gaisheta umma ta amsa tana washe baki
yace umma dama munzo kifada Mana wajan me maganin da kika fadawa kareema za akai hajiya
tace Allah sarki aitanajin jiki bakaga yanda muke fama da itaba kunafita gafda zaku shigo suka barta wannan karan Harda duka bakaga dukan da taimanaba muna dandanneta sotake tafita waje dakyar muka samu suka sauka danma ansamu yara yan albarka suna kula da ita irin wannan daba mutane agidan wataran sedai kadawo kaga sunkadata dawa
Alhaji yace Allah yarufa asiri aikullin shimasu albarka nake
Umma tace me magani akyauyanmu bawo yake Kuma Zama ake awajansa harse anwarke
kareema taisauri tasa baki
tace kaga shikenan se akaita inbazata zauna wajan me maganinba seta zauna agidansu kullin se adinga kaita
alhaji yace shikenan haka za'ayi umma sekibimu kinuna mana wajan memagani daganan se ashige da ita gidan su
umma tace to haka za'ayi yaushe zamutafi
gobe asabar in Allah yakaimu semu tafi da sassafe cewar Alhaji
sukace Allah yakaimu
hajiya naja'atu naji ta zube kasa tana kuka harda birgima tana cewa wlh bazanje kauye ba iya yena Sun mutu bani da kowa bazaniba wlh baza niba
Kareema tace sunzo Alhaji sunzo dagudu sukayi kanta Alhaji na mata tofi
Kareema tace inaga a kauye ta kwasosu shiyasa basa so aje
zuwa ya zama dole kosunki ko Sun so cewar Alhaji
Kareema taji dadi "Alhaji jeka huta ka barni da ita yanzu zasu sauka kaje ka huta
yatashi yakoma daki Yana tafiyA karimatu tadaka tsalle tana murna "umma aikinki nakyau Ina alfahari dake arayuwata
dariyar mugunta umma tayi tace naja'atu muzuba nidake Kareema zokiji
takawo kunnanta tafada mata kareema tasa dariya suka tafa da umma tace haka za'ayi kinkawo shawara
umma tace ya za ayi da wannan tanuna hajiya naja'atu
Shaheeda ce ta iya da ita kuma bata nan kwanannan bata zama a gida na rasa inda take zuwa cewar Kareema
suna cikin magana ta shigo tatarar da hajiya naja'atu na birgima a kasa
"Hajiya meye haka mezan gani
wlh bazanje kauye ba ba inda zani nazo kenan waiyoo Alhaji kabude ido kaga masu cutata nice naja'atu masoyiyarka
shaheeda tayi murmushi ta bude jakarta ta ciro kwalbar magani ta karaso inda take ta zuba mata a baki ta karfi tafara fita daga hankalin ta Tayi bacci a gurin
"Kubani insha meke faruwa
Kareema ta zaiyane mata komai "kuma kema zakiyi naki aikin gobe
"Bakomai indai nice
"wai ina kike zuwa kawata
"karki damu Kareema zan sanar dake bari mukashe wanna wutar zan miki bayani kobaki tambayeniba kamata mu kaita dakinta
Suka Kaita dakinta
Umma nata kaikawo a falo tana murmushi ita kadai tasan metake shirya wa
Washe gari da safe mami dasu heedaya suka Taho asibiti tare da abincin karyawan mazan da mara lpy suka shigo dakin a zaune malam nazifi yake heedayace ta fara shigowa yana ganinta yace koma ki koma nace
abba ya daga mata hannu heedaya ta fita tana kuka Rahama da mami suka shigo bayan Sun gaisa Rahama ta dur kusa a gaban malam nazifi
"abba kaji tausayin heedaya hakika heedaya taga rayuwa tasha wuya matuka ba ita ta guduba kamar yanda kuke tinani ni kaina shedace tare muke da ita a inda aka kawo ta bayan tafito daga gurin wanda ya saceta da farko
Sanar dasu yanda aka kawo heedaya da ita kanta gidan da yanda suka gudo har yanda suka hadu da Ameen
A kowana lokaci heedaya na tinnowa daku takuma yimuku addu'a abba kayafe mata bazata sake ba kayafe mata heedaya bazata yafewa kantaba matukar kana fishi da ita
Ameen yace hakane nina daukosu bayan sun fito daga gidan na kaisu gidan mu duda ba ita ta guduba amma hankalinta yaki kwanciya abba dan Allah ka yafeta heedaya najin maganar ku kowa yasan bazata bijirewa maganar kuba kaddarace ta gifta haka ya faru Ameen ya durkusa kasa abba dan Allah kayi hakuri kabata dama danjin gaskiyar abinda ya faru
Jikin malam nazifi ya mutu
mami mansir Ali da Adam suma hakuri suke bashi
yace Ameen tashi ka zauna kema tashi na hakura ni kaina nasan heedaya bazata aikata hakaba sedai ba a shedar dan yau bari naje gurin heedaya da kaina kira a cire min ruwan
Ali zefita kiran likita segashi ya shigo
Abba ya fada wa likita ya cire mai ya fita waje suka rufa mishi baya
heedaya ta zabi gunda babu mutane ta sunkiya tana kuka iya karfinta "Abba kasaurareni kosau dayane idan kaji laifina a ciki seka hukuntani hakan da kuke min yana sani ina kara tsanar kaina mami hardake kowa yaki kulani Bani da laifi Nakasa sanar daku kunki bani dama kutema ku bani dama kosau dayane kuji daga bakina bani da laifi banida laifi kuyi hakuri kuka yaci karfinta
duk suna jinta malam nazifi ya matsa kusa da ita ya dafota heedaya ta dago jan idanta ta kalle shi tana ganin abban tane ta mike tsaye ta rungumeshi tana Kuka iya karfinta
yace kiyi hakuri HEEDAYA ki dena kuka
"abba baguduwa nayiba wlh ban guduba
Ya isa muje ciki suka Shiga dakin da aka kwantar da shi
Heedaya ta sanar dasu duk abinda ya faru har yanda suka fado hannun ameen
Abba ya Kalli ameen yayi mishi godiya "amma me kareema tayi harda haka so saceta da ba'aganta ba se aka daukeki waye wannan meta mishi
Allah ne kadai ya sani godiya ya tabbata ga Allah madaukakin sarki da kika dawo lpy ba a binda ya sameki cewar mansir
Ameen ku karya cewar mami
mami a koshe muke mansir ya siyo mana abinci munci cewar Ameen
"Mansir haka Zaka min
mami tuba nake ayi hakuri bazan sake ba
mami tayi murmushi
Rahama tace yaya Ameen mu tafi ko
"eh muje na kaiki gidan ku kamar yanda mama tace
Heedaya tace mami abba ku yarjemin na raka Rahama kamar yanda ta rakoni 'yar nan kano ce ina zuwa zan dowa
bakomai kije Ameen na tare daku sekun dawo cewar Abba
abba Allah ya kara sauki cewar Rahama da Ameen
Ameeen a madadina da iya laina muna muku godiya Allah yabar zumunci
ameeeen suka cebari muje mansir kazo muje tare mana karkace a'a
"toh muje
to sekun dawo cewar mami adam da Ali
suka shiga mota Rahama na fada wa Ameen inda zeje
Da sassafe hajiya naja'atu ta tashi ta shiryawa yan Gidan a binci ta cika dining table da abinci iri-iri tabi ta tashi kowa sufito suci abinci kowa ya cika da mamaki a tare suka taho dining suka iske abincin a zube gurin ba kyan gani duk kacakace abincin a cakude hajiya naja'atu ta cika da mamaki
Alhaji ka gaggauta shiryawa Sun tashi cewar Kareema
naga alama bari na shirya
umma tayi murmushi ta matsa kusa da Kareema da shaheeda ta basu lbr yanda ta bata wajan
gaskiya umma a tafa miki kin Kware indai a mugun tane kin cewa shedan ban guri cewar shaheeda
"Kedai bari senaga tabar gidan nan zan raga mata
hajiya naja'atu ta dinda kuka suka barta a gurin Baba habiba tana ta rarra shinta bayan Sun Gama shirya wa Kareema taje dakin shaheeda ta sameta ta gama shiryawa ta bude kwalbar magani tana Zuba Kwaya a ciki
"yauwa shaheeda kiyi mata hadinda zata haukace sosai fa
Shaheeda tayi murmushi "wannan ba nata bane ita kadai harda ke
"Ni kuma lpy ta klau fa
"nasani base bakada lpy Zaka sha magani ba yana da kyau a dinga riga kafi
New writer's
Hakan Take
*husba'ahfama* πβ€π€©
*'yar kwalliya* β€π
WhatsApp number π± 07036891952
ππππππππππ
π π π π π π π π π π
ππ
*HEEDAYA* π
π
*(I KIRARI)*
ππππππππππ
π π π π π π π π π π
Written by *husba'ahfama*
*IG officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real Husba'ahfama*
Follow me on Wattpad *@Real Husba'ahfama*
Godiya π€tamusamman gayan πβ€ππ
πβ *DAWEESU NOVEL GROUP*
πβ *TAURARUWAR MATA GROUP*
π *HUSBA'AHFAMA KITCHEN GROUP*
πβ *HEEDAYA (I KIRARI) FAN'S GROUP*
Da adduarku da kukayiwa yarinyata har Allah yabata lfy nagode π€ sosai Allah yasaka da alheri Allah yabar kauna
Allah ya raya Mana zuriarmu ya shirya manasu Shirin addini Allah katsarkake musu zuciyarsu adu inda suke Allah karabasu da sharrin zamani Allah ka karemanasu ameeen summa ameeen
48-49
A'a nifa ko likitane ya rubutamin magani se ankai ruwa rana kafin nasha balle haka kawai nasha idan kin gama ki Taho muje a wuce gurin
Shaheeda tayi murmushi batare da tace komai ba tana gama hadawa tamikawa karima
tace yau kidansha kiji da Dadi sosai
"a'a ainagaya miki lfy ta kalau
"eh nasani Nima ai lfyta kalau nakesha yanzu kadan zakisha saboda Zaki fita inkindawo sena baki dayawa kisha
"kawata Ni bazan iya shaba
"Bari ninasha kigani tadan kurbi kadan
ta Mikawa Kareema Kisha kadan kema
karima tabude baki zatai magana tasamata abaki dakyar takurba tarufe Ido tahadiye tana goge baki
tace badadi shaheeda tai dariya
tace karkidamu ahankali zakifarajin Dadinshi
Tace hm bawani Dadinshi dazantabaji
dariya tayi tace dakanki Zaki kawo kanki kinarokona nabaki dan Kara dadawa kadan haba kawata
da kyar tadada Shan kadan kareema tafara Jin jikinta wani iri
Shaheeda tace toyanzu aikinmu zefara zomuje mugani bakowa afalo mushiga dakin hajiya mubata
kareema tace tomuje
sunafita sukaci sa'a falo bakowa sukaimaza sukashige dakin hajiya Sunashiga sukaganta akwance tarufe Ido kamar me bacci anahaka umma itama tashigo dakin suka kulle dakin suka hadu suka danneta tabude baki zatai ihu shaheeda tadanna mata kwalbar abaki suka toshemata hanci Dole tadinga hadiyewa seda tashanye duka sannan suka dagata
hajiya tace menai muku Dan Allah Mena tsare muku hardake shaheeda kika biyemusu kekuma hauwa'u zamu hadu dake
ummu takalkalle da dariyar mugunta ita da kareema
umma tace akauyen zamu hadu kafin hajiya takuma magana hartafara buguwa tafara musu shirme
Ameen duyashiga mamaki ganin inda rahama take nunamishi dahaka harsuka karasa inda rahama take cemasa mun inso ga gidan Nan cikin mamaki
Ameen yace rahama dagaske kike nanne gidanku
tace eh nanne
Suka fito daga mota wani yaro yaga rahama yadan matso yana kallanta kansu karaso yazuba dagudu zuwa cikin gidan
yace mama anty Yaya baba
dagudu yangidan suka fito daga cikin daki suna
cewa Kai habu lfy meyafaru hanyar waje yake nunamusu yana
cewa anty rahama
"dagaske Koda wasa
anahaka sukai sallama suka shigo atare sukahada baki suna
cewa rahama kece ko mafarki muke
cikin kuka tataho da gudu tana cewa nice
Cikin murna suka rungume juna suna tamurna su heedaya nagefe sedariya suke mama
tace kuyi hakuri munbarku atsaye kushigo ciki
cikin murna suka musu sauka tamutunci
Ameen ya tafi tinani "Wato Rahama itace 'yar kawu Data bata Allah me iko sunyi kama da kawu sosai se yanzu na gani ina jin hakan a jikina tin ranar dana ganta
Baban Rahama ne ya katse mishi tinani dafa shi Yaya
yace Ameen tare kuke
Ameen yace eh baba
Bakinshi yaki rufuwa "Muje ciki Ameen
Seda'aka nutsa tukunna yangidan suka kula da Ameen
mama tace lahh Ameen tinyaushe ka iso
Yana murmushi yace aitare muke dasu Nina kawosu suka cika da mamaki
ikon Allah mama tace
rahama taimusu bayanin abin dayafaru da ita Ameen shima yabasu labarin yanda suka hadu cikin mamaki sukace ikon Allah baban rahama
yace hannun gida kika fada kanwarkace wannan kekuma wanna wankine
Ameen yayi murmushi tini ya dade da gane haka Rahama ta sake kallon shi bakinta cike da tambaya ta son sanin shi sosai
Baban Rahama yace Rahama nasan me zaki tam baya Ameen dan kanina ne wanda shi kika sani baki san Ameen ba ki huta zan miki baya nin komai
To ta kama hannu HEEDAYA suka shiga ciki duk inda suka yi yan gidan na biye dasu ta koma musu sabuwa
Ameen da mansir na zaune a falo tare da kawu da mama harda anty sunata hira
Amin Dan kanin baban rahama ne da kasuwancine yakawo baban rahama kano halin rayuwa yasa danginsu bawani zumuncin suke mekarfiba sabo da nesa tasa yaransu basusan junansuba sedaga baya sukadawo suka hadakansu Lokacin da mahaifin Ameen ya gano dan uwanshi Amin yafara zuwa gidan Rahama tabata shiyasa basusan junaba amma yasan akwai
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 10 Chapter of 21