An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
馃拕馃拝 *HEEDAYA* 馃拝馃拕
( I Kirari)
馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
Writing by *husba'ahfama*
*IG officiall_ husba'ahfama*
Facebook *Real husba'ahfama*
Bismillahir Rahamanir Rahim
Barka da salla masoyana *am back with another new novel* da fatan ze samu karbuwa kamar yanda wayan can suka amsu ameen
1-2
wani ran tsatsen mota ne ya faka a wani kofar gida dake bakin hanya sai da suka jima sannan wata budurwa ta bude mota ta fito
Farace tas mai madai daicin tsawo Mai masa kaicin jiki hidaya kenan batafi shekara 20 ba
"Nagode Rabi'u sai mun hadu gobe a school
Fitowa Rabi'u yayi
"Bakomai hidaya yiwa kaine kishirya da wuri zanzo mu tafi tare
"Ok to sai kazo
Rabi'u y shiga mota ya tafi tana daga mishi hannu harya bace hidaya ta nufi hanyar gida gaban wani dake zaune akan tabarma da radio a gefen sa taje ta sunkuya har kasa
" Assalamu'alaikum Abba inawuni
malam Nazifi kenan mahaifin hidaya
Kallo ya mata me cike da tuhuma dan sa rai yaga wanda ya kawo ta gida lpy klau yace tare da dauke kansa daga ganin ta
A sabule ta tashi ta shiga gida
"Assalama'alaikum
"Wa'alaikumus salam hidaya andawo
"eh mami inawuni
"Lpy kalau y karatu
"Alhamdulillah momi gobe zamu fara jara bawa
"Dafatan dai kina karatu sosai duk da nasan dai kedin ba bayaba wajan karutu kuma kina fitowa da saka mako mai kyau
Murmushi tayi "hakane mami ina nan yanda nake ban canza ba
Guda suka jiyo daga daya dakin dake fuskantar su "awai ayi mu gani idan tusa zata hura wuta karima kinji wai jara bawa kuma harda saka mako me kyau
umma rabi dasu karyar banzane kawai bawani karatu da jara bawa muna nan dake zakiji Kuma kiga karatun da takeyi
"Allah karima
"Wlh umma mun fasan komai shiru kawai nakeyi itace wancan gida wancan hotel taka meme bata da
Matsuguni kowana jaki kare binta yake mudai ayi a hankali kar a ciyo leda a kawo Mana gida ehhhe
"Allah ya nuna mana wannan Rana zamusha kallo kinko kula da yanda take ta dashewa tana danyan cewa
mami ta maida kallon ta ga hidaya hidaya ma kallon kanta takeyi
"hmm umma kinsan me ina matukar son karin maganar malan ba haushe wanda beji bari ba yaji hohu nidai nasan ba
makarantar da take zuwa kudin makarantar idan an bata hotel take kamawa waye be sani ba
karima ta fada tana hararar hidaya
hidaya ta yunkura zatayi magana mami ta riketa ta girgiza mata kai alamar karta kula
su hidaya da Shiga daki rai a bace mami tabiyo bayan ta hidaya tayi jifa da mayafi da jakar dake hannun ta
Karima da uwarta kofar dakinsu hidaya sukazo suka labe suna jin abinda zasu ce
"Hidaya kiyi hakuri mana sunyine dansu kunna ki nidai ina rokonki kome zasu miki karki kula su
kizama me hakuri shikuma me hakuri shike dafa dutse haryasha romon sa ninasan tarbiyar dana miki bazaki
taba aikata abinda suke dangan taki da shiba Allah ya kara sarkake miki zuciyarki ya haneki da saba masa Allah ya miki Albarka Ameen
"Ameen hidaya tace
umma tace bawani kinsan gaskiya kina dai rufe wane dan yarkice kar sunanta ya baci
Bace na nawa kuma ai ya gama baci har sunan gidan muma ya baci waye besan abinda take yiba Allah ya mana tsari da ita kawai
kinga karima zomu shiga daki dan tsayu warmu anan ma wani abune karsu goga mana bakin hali da aka gada a gurin uwa da uba
Hakane kuma umma suna tafe suna kananan magan ganu harsuka karasa
hidaya da mami najinsu har suka tafi
"Kisaki fuskar ki ki cigaba da walwala kamar yanda kika saba jekiyi wanka bari na kawo miki abinci kici kiyi dariya mana hidaya
hidayi tayi murmushi
"yauwa koke fa jekiyi wanka ina zuwa
toh tace tashiga ban daki tayi wanka ta fito ta shirya tazo inda mami ta ajiye mata abinci ta zauna tabude Tana ci harta gama mami na mata nasiha tafito ajiye kwano taji ana kiran sunan ta juyawa tayi dan ganin waye
murmusawa tayi "yaya mansir sannu da zuwa
yauwa hidaya y karatu
ajiye kwanon tayi ta anshi ledar hannun shi
"Alhamdulillah yaya y aiki
"Aiki sai godiya gobe zaku fara jara bawa ko
eh yaya amma ya akai Kasani koda yake ba abin mamaki bane hala kun hadu da junaidu ko
eh hargurin aiki na yazo y fada min
Karima ta fito taimausu kallo banza ta zubar ta taho da sauri hartana bige hidaya ledar hannunta ta fisge
Tinda ba na yayanki bane muna fika Allah ya fiku daga ke har uwarki shima manla kemana shi zakiyi
mansir y daka mata tsawa karima bakida hankali idan da kara mahaifiyarta ai takice
A hankali karima tace uwa uwa tace tata tatace
Bakinta mansir ya gani yana Mitsubishi "mekikace
Bance komai ba kinji dadi kinshiga tsaka nina da yayana ba abin mamaki bani idan muna fiki ya rikaka shiga dakin uwarka ko ruwa bazaka shaba taja tsaki ta tanufi hanyar dakin su
Karima bani ledar nan ke kika aike ni ko nace Nakune ba ta mika mishi tana gunguni daki ta
shiga da sauri ta taso umma data fara bacci umma umma tashi tanayi tana kallon kofa
Cikin muryar magagi tace karima mekuma ya faru
yaya mansir ya dawo da ledoji2 shake da kaya na ansa zan shigo dashi ya zageni ya anshi ledar zebawa waccan makirar hidaya
Da Raina da lpy ta haka zefaru matsa kiga da sauri ta fita tana cewa menake gani haka mansir ina daya ledar take Ke Tsaya inda kike idan kika bari na karaso saina karya kafafun nan naki hidaya hartasa kafarta a daki sai ta ciro waje
"Kawo min ledar
Mansir yace hidaya shiga daki
"nace ki bani
hidaya ta shiga daki ta turo kofa
nanfa ta fara salati ta dora hannu akai tana kuka "mansir kaida kanka kabawa yarcikina dama ta raina ni duniya ta lalace mansir da kanka
Umma mushiga daki makiya na farin ciki bakiji sunyi shiru suna jin abinda ke faruwa ba kiyi hakuri mu shiga daki
daki suka shiga suka tafa
Umma kinga yanda jikin yaya mansir yayi sanyi kuwa
"nagani ina sane nayi haka gobe baze sake ba meya kawo ne karima duba mana
umma kayan marmarine a ciki sai kaza gashaishe
"Shine ya takai Cemu yabawa wayan can daya ledar
"su insha Allah a wuya ze tsaye musu umma ki kwantar da hankalin ki
Ameen y Allah
Suka baje kayan suna ci saida mansir yayi wanka ya canza kaya sannan y shigo sallama yayi umma da karima suka ammasa
Yasamu guri ya tsugunna "umma inawu
Daban wuniba Zaka ganni kamarni mansir Zaka Bari makiya su shiga tsaka ninmu
Umma kiyi hakuri yawuce haka baze sake faruwa ba
Eh umma kiyi hakuri baze sake ba
shikenan ya wuce Y kasuwa
Alhamdulillah ya zauna sukayi yar hira sannan y fito yaje masallaci a tare suka dawo gida da malam Nazifi mahaifinsu
******
*gidan malam nazifi* nada mata 2 Hafsat da hauwa'u malam nazifi nada rufin asiri dai-dai gwargwado ba
abinda babu a gidan shi karamin gidane me dakuma 5 dakunan na kallon juna 2 ciki da falo ne inda huwa'u uwar
gida keda 1 Hafsat keda 1 1 kuma hidaya da karima ne suke kwana sai dai karima ta kwashe kayanta ta koma
dakin umma da kwana dakin yanzu ya zama na hidaya 1 kuma na malam nazifi NE daya daki yana daga waje
babbane sosai mazane suke kwana a ciki Hafsat mami suke ce Mata tanada yara 3 maza 2 usman NE babba
yana abuja yana aiki Ali na s1 Mace 1 hajara ana ce mata hidaya tana Jami'a level 200 Tana karan ta nursing
hauwa'u umma suke ce Mata uwar gida itace matar malam nazifi ta farko tanada yara 5 2 maza mansir ne
babba sai Adam na ss2 mata 3 hadiza Asma'u sunyi aure karima taki karatu kotaje gudowa take yi mansir da kanshi
yake Mai data data gane saita dena dawo wa gida ta koma zuwa gurin kawarta lubabatu
Wananan kenan
Washe gari hidaya ta shirya tsaf zata tafi makaranta tafito zata tafi karima ta tsai da ita
"ke hidaya tsaya kijirani na shirya mu tafi tare
"Eh banjiba
"bana maimaita magana abinda kunan ki ya jiye miki daidai ne
hedaya ta bushe da dariya ran karima ya baci
"Dahalla malama meye abin dariya anan da kike dariya ko kinga nayi kama dame bada lbrin barkwanci
"Ba daya bare dangin biyu kekanki kinsan me nake yiwa dariya yaushe rabonki da makaranta rana tsaka kice zaki koma anbarki a baya fa
umma ta fito Harar hidaya toyar iyayi kinfita sanine koko kinfita damuwa da karatun kanwa uwar gami harda
wani daga murya kin dauka mahaifinku nanan yaji ya yi mata fada kike so kome toh ya fita shikenan wannan
beyiba ki sake wani
nidai kinga tafiyata idan kin shirya kitaho dama ba tare muke zuwa ba Allah Kadai yasa dalilin ki nacewa na jiraki
Bata jira taji abinda zasu ce ba tayi tafiyar ta
Ah Lallai yarin ya ba karya baki dauka a kasaba ta tsotsa a nono damu kike ma gana gaba daya yarin ya ta iya ko ince takoyi bakin hali irin na uwarta Allah dai ya kyauta
New writer's
Hakan Take
*husba'ahfama*馃槏鉂ゐ煠�
*'Yar kwalliya* 鉂ゐ煉�
馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
馃拕馃拝 *HEEDAYA* 馃拝馃拕
*(I KIRARI)*
馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
Writing by *husba'ahfama*
*IG Officiall_husba'ahfama*
facebook *Real husba'ahfama*
3-4
Umma ta kama hannun karima suka shiga daki
"karima dake meyasa kika ce ta jiraki gashi a banza Tana gaya miki magana
"ki bari kawai umma harzuciyata ina jin haushin hidaya niya nayi idan ta zauna jirana sai na shigo nai kwanciyata nai bacci ita kuma ta rasa jarabawa
Dariya umma tayi "yaro Man kaza inbanda ke da abinki kema kinsan wannan bazeyi aiki ba kibarni da hidaya Ninasan tuggun da nake shirya mata kodan ban fada miki bane
"umma fada min dan Allah me kike shirya wa
"dadai bazan fada miki ba amma kawo kunnanki ki
nanfa umma ta shiga gayawa karima akunne nidai banji komai ba nasan dai komeye ze fashe a gaba
tana gama fada mata karima tayi salle tarungume umma sai gasu a kasa
"Karima karyani zaki
"Umma ina cikin farin ciki Allah ya kara miki tsawan rai indan na karyaki ina zansa kaina
"ni madai abinda na gani kenan dan haka karima kizuba ido ki gani
"toh umma ina nan ina jira bari nayi sauri na je gidan hajiya naja'atu na anso miki sakon
"Yauwa kiyi sauri kije Allah yasa ki samu yaran ta nanan basu fita ba kinsan meyasa nakeso ki zuba
sammako inaso a cikin yaran ta maza su ganki wani ya yaba ayi dashi kinga munhuta daga ke harni yaushe zamu
zauna anan kullum suna kan fita kuma ta jirgi suke zuwa inda zasu kinsani
karima tayi murmushi "hakon mu ya kusa cimma ruwa dan naga danta na 2 najib na kallona
"Kingani maza jeki caba ado kizo ki tafi
"toh umma
Karima ta caba ado ta fito sai kanshin tirare take yi
"umma ya kika gani
"kinfito fes dake karima jeki sekin dawo Allah ya bada sa'a
Ameen tace dan sahu ta hau ya kaita har gidan hajiya naja'atu tabashi kudinshi tanufi gidan megadin yasan ta yana ganin itace ya bude mata ta shiga
babban gidane da yasha ado tin daga waje har ciki filawoyi zagaye a gidan kai tsaye tanufi cikin gidan
Ashe kallo be kare ba cikin gidan ba a magana kujerune kosassu gidan sai kanshin tirare yakeyi labilen
kujerun da komai dake wajan Kalar pink ma aikata Nata Kai kawo a kujera karima ta zauna sai gyara mayafin
jikinta takeyi hajiya naja'atu tafito tana takama ta zauna karima ta zube kasa
"hajiya barka da fitowa Antashi lpy
Saida ta jima sannan tace lpy
"umma tace nazo zaki bani sako nakai mata
bata amsaba tace habiba
Na'am hajiya da gudu habiba ta fito Tana niyar faduwa ta zube a gaban hajiya naja'atu
"gani hajiya
"kawo min kayan nan dana ware
Karima sai murmushi takeyi tana wasa da maya Finta kanta a kasa hajiya naja'atu sai kallon wula kanci
take mata tana yatsine fuska kamar taga kashi habiba bata dade ba tafito hannunta biyu rike da jaka dakyar take janyo su
"hajiya gasu nan
Saki taja wanda ya razana karima da habiba jikin habiba ya kama rawa
"kewai yaushe zakiyi hankali habiba kullum karatu daya zan dinga biya miki a gidan nan idan
bazakiya aiki a gidan nan ba ki fada min ina da kudin da Zan dauko wasu duk yawansu kema kin sani kullum ina
fada miki idan nace ki dauko abu ki kawo min idan kin ganni da wani shi zaki ba inda ni zanyi amfani dashi
bazance kikawo min yanzuba datin dazu Zan ce kikawo min katazo ki kula dan nagaji aikinki na rawa a gidan nan na fada miki
Habiba zata haifi hajiya naja'atu amma bata duba haka idan zata cimata mutun ci
hajiya kiyi hakuri bazan sake ba zankiya ye nan gaba
"kallon banza ta mata ta watsar
Ganin yanda take jan jakan dakyar yasa karima ta taso zata tayata
hajiya naja'atu ta dakatar da ita ta hanyar daga mata hannu cikin jan aji "karki tayata aikin tane inko kika tayata saina cire a cikin kudinta
Karima ta zuba mata ido cike da birgewa "kina birgeni Allah kasa na shigo dau lar nan a dama dani ajiya abinda kikeyi akadan ne akan wanda zanyi karima ta fada a zuciyar ta
Har habiba ta ajiye kayan a gabanta bata sani ba
Hajiyace ta kira sunan ta da karfi karima kallon nan na meye
"Babu komai hajiya kawai kina birge ninne
hajiya tayi murmushi me kama da yake "gashi nan ki kai mata ga wannan ki bata kudi ta ciro ta mika mata
"hajiya angode Allah yasaka da Alkhairi
"Nizan koma
Batace mata komai ba sai bimta da kallo da tayi tana kici niyar daukar jakar taji fitowar mutane da alama
yaran hajiya ne dasauri ta Saki jakar tafara gyara jikin ta da murmushi a fuskanta tabi inda sautin tafiyar
kezuwa da kallo gaba dayan sune suka fito maza 3 basiru ne babba sai najib sai Amjad mace daya yasmeen
Mommy barka da hutawa
"yauwa harkun fito
Yasmeen tace eh
hajiya naja'atu ta maida hanka linta ga kareema dake tsaye ta zuba musu ido su basu sanma tanayiba
Kareema hajiya ta fada da karfi batafiya zakiyi ba me kike jira
"eh jakar da nauyi na kasa dauka ne
"Raguwa banaji ana cewa kunada karfi ba tinda kuna cin tuwo bari nayi nagani da kaina ashe ba haka bane daga anyi magana kucewa Namu yaran "ya"yan madara Ado
Na'am hajiya yana kusa dan haka be wani jima ba ya iso gurin ta
"fitar mata da kayan nan waje kana kaiwa ka dawo
toh hajiya
Yakinkimi jakar yayi waje kareema ta kalli yaran hajiya tace musu sai anjima
suma suka amsa mata Tana fita najib ya kalli hajiya
Mommy bari na dauko abu a mota
Tace toh
Yafita da sauri yana dube dube ko zega kareema magadi yatam baya yace mishi ta fita dagudu yayi waje ya samu ta tsare mota zata hau
Kareem dan tsaya dan Allah minti2
Ya kalli me adaidaita sauhu yace megida barinayi magana da ita kajirata
yace toh amma karku dade dan sauri nakeyi
Kareema sai sunkuyar dakai takeyi
"Kalleni Kareema tambayar ki zanyi kinsan wannan
Kareema tayi mutuwar tsaye abinda ta zata bashi tajiba sannan yazo yanuna mata hoto wacca ta gani a
hotonne yasa ranta ya kara baci taji kamar and wankamata mari a duka kuncinta da sauri ta rike kuncin ta
"bansan taba
"Yazakice baki santaba bayan nida kaina naga ta shiga gidan ku jiya da nazo wucewa na tambaya ance
kanwarkice a gidan take natam baye kine danna kara tabbatarwa nasan ta inda zanfara
"jikin kareema ya kara mutuwa taji kafarta baze iya daukar taba kila banga hoton da kyau ba
ya sake nuna mata a zuciyarta tace heedaya ce itace
"Eh yanxu na gane ta sunan ta heedaya a gidan taken ni bari na tafi
yana mata magana taki juyowa ta shiga yaja mota ya tafi ya ajiye kayan a kofar gida ta biyashi kudin shi tasa yara
suka shiga dashi a tsakar gida ta samu mahaifiyar heedaya
Kallon banza tai mata
" Allah ya'isa bansan inda Abba ya ganki ya auro kiba saiki biya malaminki burinku ya cika ta shiga daki
gir-giza kai kawai tayi ta ci gaba da aikin ta
Shiga tai tasamu umma tasa jakar a gaba tana rawa tana juyi a gefen gado ta zauna umma ta shiga ciro kayan daya bayan daya kwancen kayan Sawane da jaka takalmi harda mayafi
umma ta Saki guda "gaskiya ne hajiya naja'atu kinfito dani ba karya irin wannan kaya haka uhm ba abin mamaki bane suda suka tara
ita kadai take maganarta take bawa kanta amsa jin shirun kareema yayi yawa yasa ta dawowa cikin hankalinta
"kareema lpy me aka meki waye shi fadi kodan gidan waye ni zanmiki maganin shi
kareema bata masan tana yiba dan ta tafi duniyar Tina ni
Girgi zata umma tayi "ke kareema karki sani a damuwa kinfita da farin ciki kidawo da bakin ciki
Cikin takaiki kareema tace sun shiga sunfita sunkama Najib
"bangane ba sunkama najib ba dadin ji meye wai kuma suwaye
"suwaye inban da heedaya ni Najib yanunawa hoton ta wai na santa yana santa aurenta zeyi abin takaici abin bakin ciki
gurin yayi shuru kamar ba mutane umma tagumi tayi ta Saki baki jin shirun yayi yawa yasa kareema yin magana
"umma kinyi shiru ba tagumi zakiyiba mafita zaki sama mana
umma na yanda take kareema ta girgizata
"Yaunaga ikon Allah kareema wa yannan wayanna irin muta nenewai mutane Sun zame mana karfen kafa ayi
mugani ba dai nan gidan zezo zance ba ninasan yanda zanyi kinji nizan dora miki karutu kuma zamuci na sara
New writer's
Hakan Take
*husba'ahfama*馃槏鉂ゐ煠�
*'Yar kwalliya*鉂ゐ煉�
WhatsApp number 馃摫
07036891952
馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
馃拕馃拝 *HEEDAYA* 馃拝馃拕
*(I KIRARI)*
馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹馃憹
馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼馃憼
Writing by *husba'ahfama*
*IG officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real husba'ahfama*
5_6
Kwana2 a tsakani umma da karima na zaune a tsakar gida suna hira yaro yayi sallama ya shigo
"Wa'alaikumus salam kareema da umma suka amsa
Ina wuni wai ana sallama da.....
Karima ta mike tsaye ta zari mayafi tana murna
Umma fuska cike da fara'a tace dawa ake sallama
Yaro yace da HEEDAYA
Kareema tayi tsaki ta rike kugu tana kada kafa
Umma tace waye yake sallama da ita gurgune kome kafa
Da kafa funsa 2 yazo
umma tayi wata yar dariya ashefa ba gane yaren zakayi ba da mota yazo koda kafa
Da mota yazo me kyau ma kuwa
Umma ta dafe kirji Jeka ce tana zuwa
Yaro yace to ya fita
"Ke karima zonan umma ta fada tana shiga daki kareema tabi bayan ta
Duk abinda sukeyi mami da hedaya na jinsu
"Kareema ina kanki ya tafi ai ba a haka duk da heedaya ake nema kema ki fita ya ganki bakiji ance so tsuntsu ba zai iya tashi daga kanta ya dawo kanki
"haka nefa umma yimin addu'a Bari naje
"Allah ya bada sa'a Allah ya rufe idan makiya
"Ameen umma
Sai da umma ta rako Kareema harbakin kofa sai da ta fita sannan umma ta dawo ciki sai tin kofar dakin su heedaya ta tsaya guda ta saki
"Allah ya yarda yan bakin ciki saidai su mutu kareema dai Allah yayi kwanan nan zata shiga daga ciki su Ooo kuma aci biro da takar da
Tana gama fada ta koma in da ta ajiye kujera a tsakar gida ta zauna
Tin kafin kareema ta karasa take yaba kyan motor
" Waiyoo Allah irin wannan zazzafar mota haka dubi kayan jikin shi tirare me kanshi waiyoo Allah kai damo ga harawa kobe ciba yayi birgima Bari nayi shiru haka
Saida ta gyara murya sannan tayi sallama
"Assalama'alaikum
"Wa'alaikumus salam ah kareema y kike
Kareema ta hade rai Najib ta gani "lpy tace rai a hade
"ina heedaya
Nanfa ta Saki fuska "hmm heedaya ta zama abinda ta zama baka da lbr
"Kareema Kennan na sani yarin yar da take shan yabo zata zama komai ma da yardar Allah dan zata iya kardai gasar da za'ayi na AlQur'ani harda ita
Ran Kareema ya kara baci amma ta dake "wa ai wannan yafi karfin ta saidai taji ana yi yanzu fa bata kwana a gida zaman kanta take yi
Hannu ya daga mata "dan Allah tsaya Kareema ya I sa haka jeki turo min ita idan tana nan kuma karki kara
fadawa wani wannan maganar zasuce kina bakin ciki da ita kuma kekanki kinsan karyane ba gaskiya bane
Kareema zata kuma magana ya daga mata hannu "jekiyi abin da na Saki
tsaki taja ta galla Mai harara murmushi yayi tana tafe tana gunguni tana shiga gida ta sa kuka
Tinkafin ta karaso gurin umma umma ta mike taje gurin
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 21