,amman tun jiya suke nacin kisna har d'azu da suka dawo daga makaranta , na fa?a musu muyi magana da mamansu shine suka samin kuka ......"
saurin runtse idanunshi yayi "kenan sun fi son mamansu dashi ?"ta yaya bazasu sota ba bayan sun rayu daita sama da shekara uku zuciyarsa ta fa?a masa haka "daita suka saba duka wata nawa kayi tare dasu ka barosu?". numfasawa yayi sannan ya bu?e idanunsa akanta tana kallonsa ya katse kiran batare daya bata sun yi waya da mahaifiyarta ba ya ajiye wayar akan bedside ya koma ya kwanta ruf da ciki tare da rufe rabin jikinsa da bargo yana tunanin rayuwarsa .."
"A cikin kwana ?aya da yayi rashin lafiya zaka fahimci yadda ciwon yaci jikinsa baya wani cin abinci sosai sai kisna ta matsa masa sannan yaci" Kwanaki shadaya kenan da samun saukinsa wanda yayi daidai da sauran sati biyu mummuy da Samir da matarsa zainab da aryan areef su sauka a kasar sai dai har zuwa wannan lokacin suna gidan jiya ita da Aliyu babu wani cigaba da'aka samu a zamantakewar rayuwarsu , duk abinda kisna tasan zata yi domin ta karkato da hankalinsa garesa tayi ,amman yaki sakin jiki daita , yana dai iyakacin ?o?arin kyautata mata ta bangaren bata abincin barin wuta a kunne daina kulle gida da daidai sauransu ,
bangaren aurattaya ,hira a tsakaninsu wannan ma ba'a maganarsa, mari kuwa sai dai idan bata masa kuskure ba ,kuskure ka?an zata yi masa yanzu ne zai ?auketa da mahaukacin mari ,zamansu babu wani sha'awa tamkar ba ma'aurata ba, duk da ita kam tana iyakacin bakin kokarinta na ganin wani abu ya shiga tsakaninsu amman shi sai ya hauta da bala'i da zagi ,sai dai duk inda yake tana makale dashi wani lokacin ta rungumeshi ajikinta ta manna masa kiss a wuya ko d'aura hannunta akan jijiyarsa idan zai hauta da bala'i ta marairaice ta nuna bata sani bane , duk sanda ta rungumeshi kuwa haka zai zareta ajikinsa tare da nuna kyama da nuna mata ta fita hanyarsa "dan shi a yanzu bashi da lokacinta ,damarta ta rigada ta wuce kuma har abada bazata dawo ba yanzu ma yana zaune daita ne kawai saboda darajan iyayen ."
Sanye yake cikin black jeans with white t shirt kwantaccen sumar kanshi dake kwance har bayan wuyansa ya sha gyara sai sheki yake, hannunsa daure da agogon dimond sannan rike da wasu file ya kalli kisna dake sanye cikin abaya mai sharara sai dai acikin abayar wasu had'ad'd'un kananan kaya ne wondo da riga wanda a zahiri ake iya ganin kayan dake sanye ajikinta , ta nade kanta da mayafin kayan tamkar yadda indiyawan Pakistan suke yi , fuskan nata tar kamar wacce take shafa mata madara , wuya da azabar da Aliyu ke ganamata sam basu nuna ba, sai dai ta zabge ta rame sosai amman hakan bai sa tayi muni ba."
Ganin yana ?o?arin barin d'akin ta sha gabansa da sauri tana fuskantar shi hancinsa ya shaki kamshin turarenta saurin lumshe ido yayi na second biyu sannan ya bud'esu tar akanta "nima za... zani gidan nasir wata uwar harara ya watsa mata sannan yace "daman nasan sai kinyi min shishigi tunda ke uwar yan neman gindin zama ce da cusa kai babu kwarjini ya fada yana jan tsaki tare da tsareta da kyawawan idanunsa , shiru tayi tana mamakinsa ita da duk abinda zatayi sai ya gwaleta duk wannan maganar da suke idanunta na kan jijiyarsa yayinda yanayinta ke sauyawa sake motsoshi tayi sosai kamar zata shige jikinsa kirjinta na dukan uku uku on-expecting yaji ta kai hannunta daidai saitin jijiyarsa dake kwance wani irin ?auke numfashi yayi da sauri yana kallonta take tsigar jikinsa ya tashi ya dinga jin wani iri a Gabadaya ilahirin jikinsa mai kama da shocking , murmushi ta sakar masa mai narkar da zuciya tace "kana bukatar matarka Aliyu mai yasa zaka tauye kanka "? Cike da zafin rai ya buge mata hannu ya juya da sauri tayi saurin riko laulausan tafin hannunsa ya juyo a fusace "Are You mad "?. Ta fada yana zaro mata ido ,
ta kashe masa idonta ?aya idan dai akanka ne tuni na amshi certificate , ta karasa maganar tana rungumeshi ajikinta ta fara shafasa numfashi ya sauke da karfin gaske ya zareta a jikinsa ya bar da'kin yana jan tsaki "aikin banza kawai duk abinda zakiyi a banza .
tana jinsa ta kwashe da dariya "kana so kana cutar kanka ,tun daya fita bai dawo gidan ba sai kwanciyar bacci , lokacin tana kwance akan gado ta ha?e pillows gabad'aya ta d'aura kanta akai haka bargon lullu'ba ta hadesu duka ta lullu'be gashi jikinta babu komai sai wata yar yololuwar rigar bacci iya gwiwa mai shara shara kai tsaye agogon hannunsa ya soma cirewa ya da'ura a gaban mirrow sannan ya soma balbale botiran gaban rigarsa ya cire ya zame wondonsa ya zauna akan kujera ya k'arasa zarewa ya shiga bathoroom ya soma wanka tana jin motsin shigowarsa ta share ta ci-gaba da baccin karyanta bayan kamar minti goma ya fito ya goge jikinsa ya sauya wasu kaya ya kira nawal suka sha hirarsu duk tana jinsa zuciyarta kamar ta kama da wuta , amman ta kudurta aranta zatayi hakuri ita yanzu har Allah Allah take ya aurota ma a wuce gurin sai daya gama abinda yake hankalinsa ya koma kanta ,a ransa ya furta matsala wallahi wannan yarinyar matsefa ce arayuwata ,k'arasowa yayi inda take kwance"ke..! Ke!! Shiru yaji ya kai hannunsa ya dafe goshinsa yana tunanin yadda zai ?auki pillow da bargo kusan minti biyar yana tunanin abun yi kafin daga baya ya kai hannunsa daga saman kanta inda tayi double din pillow ya fara ja a hankali batare daya bari hannunsa ya ta?a jikinta ba , daman abinda baya so kenan jikinsa ya ha?u da nata , murmushi tayi ta sake danne pillow sosai da kanta ya ciza lip's d'insa da karfi yana kokarin zaro pillow tayi wani juyi har bargon jikinta ya zame kayan baccin dake sanye a jikinta suka bayyana fuskanta na kallon nasa tana sauke numfashi a hankali, cak ya bar abinda yake ya tsura mata ido yana kallonta babu abinda baya gani ajikinta, tun daga kan dukiyar fulaninta dake tsaye cak tamkar ba'a ta?a sarrafasu ba har zuwa lafaffen cikinta wani wahalallen miyo ya had'iye ha?e da lumshe idanunsa .
sake gyara kwanciya tayi ta matso jikinsa sosai nan rigar tayi sama ka?an cibiyar ta ta bayyana ",inna lillahi ya furta a fili tare da saurin runtse idaunshi yana k'arasa zare pillow ya ajiye kasa yana sauke numfashi .wata irin mika tayi tare da juya masa baya nan take bombom d'inta suka bayyana makale da wani siririn pent Wanda shi da babu duk ?aya , a hankali ya ?an bude idanunsa daya "subhanallahi ya furta qirjinsa na wani bugawa da matsanancin karfi ya dauko pillow daya ciro ya kare bombom d'inta yana sauke numfashi da ajiyar zuciya a tare a hankali ya soma jan bargo yayinda ita kuma ta rigada ta rike bargon gam yana ja madadin bargon ya dinga dawowa garesa sai itace ke dawo masa kafin ya ankare ta zubo jikinsa gabad'aya tare da d'aura hannuta daya a kan qirjinshi daidai nipple d'insa tana cigaba da baccinta na karya .runtse ido yayi yana ?o?arin zare hannuta daga qirjinsa ya fado jikinta gbdy jin tudun dukiyar fulaninta yasa jikinsa ya kama rawa tamkar mazari , shigewa jikinsa tai tana zagaye hannunwanta duka ajikinsa a firgice ya kalli fuskarta muryarsa a kausashe yace "ke ke .....!!! yana marin fuskarta da sauri ta cire hannunta tana dafe goshinta "aikin banza kawai ace mutun ko baccin arziki bai iya ba saboda rashin natsuwa". yayi maganar yana jan bargo da karfi ya k'arasa kan kujera ya ajiye pillow Yana ?o?arin kwanciya yaji sautin muryarta "kai me ya kawoka inda nake da har ka kwanto jikina da zaka wani Kirani da kalmar rashin natsuwa "?
Wata irin zabura yayi ya dawo gareta yana girgiza kai sannan yace "lallai to me kike expecting zanyi da wannan jikin naki? " yayi maganar a fusace yana huci tamkar mayunwacin zaki , tayi shiru jikinta na daukar rawa "sauko nan sai naji dalilin da yasa kika fa?a min wannan maganar "ganin zata 'bata masa lokaci yayi gaggawa fincikota daga kan gadon ya sauko daita sauran ka?an kirjinsu ta ha?e yayi saurin ja baya yana furzar da iska , eye's dinsu suka ha?u cikin juna take zuciyarsu yai mummunar baguwa a tare "ance miki ni maye ne irinki ? "ko jikinki zinari ne da har zan kwadaitu dashi bare ki samu damar fa?a min magana "?
A hankali ta soma ja da baya saboda ganin jijiyoyin kansa sun mike kar ya ?auketa da mari dan gashi zuciyarsa tazo wuya tasan ka?an da aikinsa ya narkar mata mugun duka ko mari , ganin ya kara taku ta juya da sauri zata gudu aiko bai tsaya wata wata ba ya sa mata kafa sai gata ta fadi kasa dummmmmm wata irin razananniyar kara ta saki tare da kokarin mikewa ,ya sake saka mata kafa cikin tsantsar ?acin rai "yar iska kawai mai muguwar zuciya kuma na rantse da Allah idan kika sake fa?a min makamancin maganar da kika fa?a min yanzu sai na miki azaban da ba'a taba miki irinta ba ya k'arasa maganar yana murje mata kafa, ita ba faduwar datayi kasa ko take mata kafarta yafi damunta ba kamar mugayen kalamansa, a tarihi babu wani mahalukin daya ta?a fa?a mata irin kalamansa rarrafawa tayi ta koma kan gado ta rakube jikinta tana kuka mai cin raina .
Shima Kwanciya yayi bugun zuciyarsa na karuwa sai dai bai damu da abinda yayi mata ba ,hasalima ko ajiinsa lalubo wayarsa ma yayi yashiga danne danne har bacci ya daukeshi ita kuwa kasa runtsawa tayi yadda taga rana haka taga dare har gari ya waye zuciyarta cunkushe take da bakincinsa ,Itace ta rigashi tashi kasancewar bata samu isasshen bacci kai tsaye bayi ta shiga tayi alwala ta fito ta dauki zani ta daura a saman rigar jikinta , ta sanya hijab ta tada sallah bayan ta idar ma bata koma ba zama tayi tana lazimi da kaiwa Allah kukanta har sai da gari ya waye ta waiga inda yake kwance a lullu'be so take ta tashesa saboda ya makara sallah amman tana jin tsoron tashinsa ,mikewa tayi ta sauko kasa domin ha?a masa break fast bayan ta gama ta shirya dining table dawo dakin domin tayi wanka ta sauya kaya wanda zuwa lokacin tuni ya tashi yai sallah yana zaune akan kujerar kushin ya da'ura kafarsa daya a kan daya yana girgizawa tare da yin shiru yana tunani , har ta gama abinda take bai daga kai ya kalleta ba, ta tsaya nesa da ka?an dashi tana kallonsa taba son ganinsa cikin damuwa barin kuma ace itace silar damuwar dan tunaninta ko abinda ya faru jiya yake tunawa .
dan dawo dashi cikin walwalarsa yasa ta kaskantar da kanta da muryarta tace "kayi wanka kayi breakfast ina jiranka "bana ci a gidan nawal zan ci"? yayi mata maganar muryarsa a dake da kuma zumar ya 'bata rai ai kuwa yayi nasara dan wani abu taji ya tsaya mata akahon zuciyarta mai kama da dalma ,kusan sai da kafafunta suka gaza d'aukarta Allah yasa a kusa da jikin bango take dan haka ta tsaya da kyar qirjinta na bugawa da karfi ..
a qalla ta ?auki sama da minti talatin bayan tayi masa tayin abinci ya fada a gidan nawal zai ci batare daya damu da halin da zata shiga ba ,
wani lokacin gabadaya yanayinsa sauyawa yake kamar hawainiya .
tayi shiru tana kallonsa zuciyarta na mata wani irin zafi ,tunda take baa ta'ba mata cin fuska irin Wanda yake mata ba, sai dai ta danne zuciyarta ta nuna kamar abun bai dameni ba ya kalleta yaga kamar bata damu ba dan babu alamun damuwa a tattare daita shiru yai yana nazarin abinda zai sake mata da zai d'aga mata hankali ."
tana kallonsa ya tashi ya bude wardrobe d'insa ya dauki kayan da yake son sakawa ya dawo hannusa rike da iron da Kaya wando da riga duk bakake ya soma kokarin jona iron a wuta "jiki a sanyaye ta karaso inda yake tsaye a daidai lokacin daya Kai hannusa ya ta?a kasan iron din, yaji ko ya dauki zafi "kana jina ko kawo kayan na goge maka kayan da zaka saka kaje gurin nawal din ai bana kishi daita hasalima ma nafika son ayi auren ,yayi shiru kwakwaluwarsa na sake maimata masa abinda yace " kawo ta sake magana a marairaice a matukar tsawace yace "bana so ko dole ne ?
"Dole mana gani bana aikin komai ai ni yafi dacewa nayi maka komai ta Kai hannu ta janyo kayan gabanta zata d'auki iron yayi sauri rike tsintsiyar hannunta "banaso nace da ke kike min da zaki wani ce na kawo ?ya fadi haka tare da wurgi da hannunta ya soma guga .
Ta sake matsoshi ya kalleta a wulakance bata damu ba tace "Da dabam yanzu dabam da baka da mata kusa da kai yanxu Kuma kana da ita to me zai sa kayi guga da kanka ? "duk fa yadda kake son zareni cikin rayuwarka dole ka hakura ka barni tunda ba iya rabuwa zakayi dani ba."
Cak ya bar abinda yake ya waigo inda take tsaye kusa dashi a matukar firgice ya tsura mata ido yana kallonta itama idanunta ta tsura masa tana kallon cikin kwayar idanunsa tana jin zuciyarta na harbawa da sauri "Dan girman Allah banace ki fita rayuwata ba kiyi naki nayi nawa ba "? "Kace sai dai bazan iya ba dole ina na kasance da rayuwarka har zuwa sanda zan daina numfashi "ki daina shiga tsabgata , bari na fada Miki abinda baki sani ba kawai kina zaune a gidan nan just for nothing dan haka ki daina shiga rayuwata " abu na biyu ni aliyu bana bukatar duk wani taimako ko kyautatawa daga gareki , dan bazaki taba samun cigaba a zuciyarta Aliyu ba muddin rai haka zaki kare rayuwarki a gidan nan baki da wani amfani agurina ".
wani irin yanayin mai wuyar misaltuwa ta tsinci kanta ciki take yanayita ya sauya zuciyarta ta dinga bugawa da sauri tana mata zafi ,Aliyu na jin dadin cin mutuncinta , wannan shine karo na sau babu adadin dayake tozartata yana fa?a mata duk abinda ya fito daga bakinsa hawayen dake makale a kwayar idanunta ne suka samu nasarar zubowa, kusan minti goma zuciyarta na wata duniyar da jin rad'ad'i da zafin zantuttukansa , yayinda shi Kuma ya cigaba da gugansa hankali kwance tamkar bai san da wata halitta a kusa dashi ba hasalima dadi yaji saboda fahimtar da yayi ya bata mata rai ".
Muryarta cike da kuka ta soma magana "duk da nasan kana yin haka ne dan ka kasheni da bakincikika amman zan cigaba da yi maka komai har sanda bakincikika zai kasheni ka huta ,zan maka komai koda kuwa bazakayi appreciate dinsa ba "kawo nayi maka gugan ta sake Kai hannu zata amsa iron din tana kuka , ?auke iron din yayi da sauri yana mata wani mugun kallo mai cike da gargadi "kiyi duk abinda zakiyi a gidan nan babu ruwana amman idan yazo kaina karki yi saboda bana bukata,dan zukatanmu bazasu taba kasancewa tare ba kamar yadda kike tunani ". ya cigaba da abinda yake
Matsoshi tayi sosai hawaye na cigaba da gangaro mata " babu ruwana da duk wani abinda zaka ce, zan tabbatar dana sauki hakkinka dake kaina ba wai kafi karfina bane kawai Ina kyaleka ne sabida abinda nayi maka amman ya kamata nayi abinda zai sa ka shiga hankalinka "komai zan maka sai ka gwaleni ,kaki ka bani dama na gyara kuskurena na baya , bansan me ye matsalarka ba "....
Kallon inda take yayi yace "da kyau yar hannu an zo gurin ai nasan zaki kasa jurewa ,sai dai matsalarki shine baki iya komai ba, sannan bakisan daidai ko akasinsa ba, komai kina yinsa ne tamkar na mahaukata .
zaro duka idanunta tai da sauri tana kallonsa hawaye na sake gangaro mata "yes ki daina wani zaro ido kamar am miki karya halinki na fada ,komai na dabbanci kike yi idan kin manta na tuna miki , shiyasa nake Allah Allah nawal ta shigo gidana dan ke daita akwai bambamci mai yawa, nawal ta fiki komai idan ma kyau kike takama dashi ta fiki ,haka idan ilimi ne tafiki phd gareta ke fa ?"Yayi mata tambayar yana cigaba da guga "just digre gareki amman Kika damu rayuwarki, bazaki taba kamo kafar nawal dina a komai ba ,dan haka na rokeki ki daina bata min lokaci kina batawa kanki,sannan matakin da zaki ?auka wanda zai sa na shiga hankalina ina jiranshi karki canza ra'ayiki fa ...... ".
tayi sororo tsaye gabadaya jikinta yayi sanyi da kyar take janyo numfashi tana fesarwa ta juya a hankali kanta na jujjuya mata da kyar ta dinga daga kafafunta "jina nan ......"ya fadi haka yana kallon bayanta ta tsaya cak batare data juyowa ba " abokan aikina zasu zo anjima da yamma dan Allah ki yi wani Abu wanda zai nuna masu cewar ke din mahaukaciya ce kiga yadda zanyi dake stupid Kawai mai siffar aljanu ".
Tafiya ta cigaba yi har ta fita daga dakin hawaye na gangaro mata ",ya Allah ta furta cikin tsananin tashin hankali " yanxu haka rayuwata zata cigaba da kasancewa "? ina zan shiga acikin gidan taji sanyi arana dan har wani duhu duhu take gani ,rasa inda zata shiga yasa ta fada bayi ta zauna aciki ta dinga risgar kuka kamar ranta zai fita yayinda kwakwaluwarta ke sake tariyo mata magangunsa masu kuna da ciwo " wani hanya zan bi yanzu kafin ya kasheni .."?
Mmn Sudais
????????????
CUTAR DA KAI
????????
????????????
~TRUE LIFE STORY~
Free Page 8
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalma , getzner na cotonou da chiganvy, volyal lace duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar siyan ?aya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ...????
"Kuka take sosai tana tunanin rayuwarta data gabata , isa izza da jiji da kai ko yar sarauta iyakarta kenan , dayawa mutane ada can baya sun sha fa?a mata cewar da gidan sarauta aka haife ta ba'a san abinda zatayi ba,ita kanta tasan gidan sarauta ne yafi dacewa daita saboda karfin mulkin dake tattare daita, taja numfashi a hankali ta sauke tana ciza gefen labenta na kasa sai ga wasu sababbin hawaye masu zafi sun gangaro mata ."
"har ga Allah bata marmarin sake yi masa rashin mutunci saboda ta horo iya horowa akanshi , tana tsoron sake faruwar wani abu sa?anin zaman lafiya , shiyasa da zasu zo kasar aunty ummi bata so ta biyosa ba , taso ya barta a kasarta ne ta cigaba da rayuwarta a gaban iyayenta domin tasan zasu taimaka mata ,dan bazasu yarda wani mummunar abu ya sameta ba, duk lalacewar itace din rayuwarsu ce amman ta nace lallai sai ta biyosa wanda ita a tunaninta kasancewarsu guri daya zai sa ta janyo hankalinsa gareta a she bata sani ba cikin ukuba ta jefe kanta ta karasa maganar cikin wani sabon kuka ."
wani kullin tashin hankali ta dinga ji a cikin zuciyarta ,a ranta tace "Aliyu baya qaunata sai wasu hawayen sharrrrrrr tamkar an bude famfo , tana jin motsin saukowarsa amman taki fitowa daga bayi dan tasan idan ta fito ma wani sabon bakinciki zai kusan mata , kuma tasan wannan fitowar da yayi gidan nawal zashi dan ya kuntata mata , sai data tabbatar da ya bar gidan gabadaya sannan ta mike ta isa bakin fomfo ,ta kusan minti biyar a jikin famfo tana wanke fuskarta , addur kariya da zaman lafiya a tsakaninsu tayi yafi sau babu adadi sannan ta fito parlour ,ta cigaba da sheshekar kuka, ranta na wani irin quna ta zauna hawaye na sake bin kuncinta ,da zarar ta runtse idanunta babu abinda take gani sai kyakkyawar miskilalliyar fuskarsa mai nuni da babu wani abu da ke damunsa . "
tana cikin wannan halin taji motsin bu?e kofar falo da sauri ta bude idanunta ta soma ?o?arin goge hawayenta da hanzari safiyya ta karaso cikin filin falon tana tambayarta "lafiya me kike ma kuka kisna "?wani matsanancin kuka ne ya sake kufce mata haka yasa hankalin safiyya sake tashi "wai meke faruwa ne kisna ki fa?a min me ya faru kike kuka "?
cikin dasashiyar muryarta da bata fitowa sosai tace "ba abinda ya sameni juyin duniya safiyya tayi da kisna domin jin abinda ke faruwa amman taki fa?a mata dan haka Safiyya ta bige da rarrashi har ta samu tayi shiru "kin ma ci abinci kuwa ta d'aga mata kai ba dan ta sakawa cikin komai ba , ruwa safiyya ta tsiyaya mata a glass cup ta mika mata ,ta amsa ta sha kadan sai lokacin taji zuciyarta ta ?an yi mata sanyi ,cikin natsuwa safiyya tace "ki ?ara hakuri kisna duk da kina boye min abinda ke damunki amman zuciyata na fa?a min kina cikin damuwa mai tsanani wanda kusan ina ganin hakan a zahiri ,dan duk sanda zan zo gidan nan sai na iskeki cikin tashin hankali da damuwa ".
"abinda nake son dake Ki ?ara hakuri kowace mace da kika gani yanzu hakuri take a gidanta ,ba wai wani dadi take ji ba, kowani ma'aurata da irin tasu matsalar , idan kikaji matsalar wata zakice naki ba komai bane, sannan idan kina
lura zaki ga kowace mace a gidan aurenta tana da katuwar matsala , idan aka tara miki matan duniya babu mace guda daya da za'a cire wacce bata da matsala a rayuwar aurenta, haka idan aka tara mazan duniya kowane dana shi matsalar , abinda ya kamata muyi shine hakuri ,ki karfafa zuciyarki ki daina wannan kuka babu abinda Aliyu yake so a rayuwarsa kamar ya ganki cikin damuwa da tashin hankali , mai yasa bazaki d'aurewa zuciyarki ki fita lamarinsa ba , duk abinda kika san hakinsa ne ki sauke masa kiyi lamuran gabanki , wallahi muddin yaga kin fita hanyarsa kin sharesa zai dawo hankalinsa dan yaga kina yawon damuwa idan ya bata miki ."
"Kin gani shekarata biyar kenan da aure ban ta?a haihuwa ba ko batan wata ban taba yi ba kuma ina tunanin ko ni ko mijina ne ke da matsalar rashin haihuwar nayi juyin duniya muje muga doctor ko daya mu samu nasir yaki a cewarsa wai shishigi za'a wa Allah ".Kisna ta numfasa kana tace " idan baku je kunga likita ba ya zaku fahimci matsalarku ? Safiya tayi shiru ha?e da tagumi tana kallon kisna batare data ce uffan ba , " Shi bai yi tunani mai kyau ba ke kuma kika biye masa ta karasa maganar tana duban Safiyya ."
Safiyya tayi murmushi saboda taji maganar kisna akwai zallar kuruciya a ciki kusan second biyu Safiyya tana dubanta tana murmushi sannan tace "to ya zanyi kisna tunda ina sonshi, bugu da kari maganarsa akwai gaskiya kar muyiwa Allah shishigi akwai ma'auratan da sun yi sama da shekaru kuma daga baya sun samu haihuwa "an san da haka sai dai kuma Allah ya bawa likita sani akan abinda ya danganci rayuwar dan adam ku daure kija ra'ayinsa domin ya'ya rahma ne ."
Safiyya ta sauke numfashi tace " zan cigaba da addu'a kema ki tayani da addu'a " kisna tace " Allah ya canza masa ra'ayinsa "ameen kisna na
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 7 Chapter of 21