jiki ki zo min da mugun labari ?
"Ki san yadda zaki yi dashi dan ni ban shirya haihuwa da kowace mace ba ,ke ban da dabanci irin naki meye abun yi ciki"?ni yanzu ma shirin tafiya ma nake zan bar garin nan tayi saurin zaro ido tana takowa zuwa inda yake tsaye yana shirya kayansa " ina zaka tafi ka barni haroon duk duniya ban taba son wani halitta kamar yadda nake sonka ba, ka shiga zuciyata haroon dan Allah haroon karka bar rayuwata ka barni na zamo abokiyar rayuwarka shi dai haroon jinta kawai yake yana cigaba da shirinsa har ya gama ya fuskanceta bai ce komai ba "ta kamo hannuwansa duka cikin nata "kamin magana kace na bar cikin jikina ko zan rage jin rad'ad'in dake cikin zuciyata i love you haroon kuma ina son jininka bazan iya zubarwa ba.
Ba karamin haushin kalmar yaji ba take haushinta ya sake kamashi madadin ya kwantar mata da hankali sai fixge hannunsa yayi daga cikin nata yana zabga mata ?atuwar harara "gaskiya ciwon hauka ya kamaki da har kika yarda soyayya ta maidake haka ya karashe maganar yana ?aukar jakar kayansa tare da goya school bag ya nufi kofar fita tayi hanzarin biyosa hawaye Shabe Shabe akan fuskarta "zan bika dan Allah ka tafi dani duk inda zaka takarasa maganar cikin tsananin kuka "gaskiya kin haukace wallahi ke yanzu a tunaninki zan iya daukarki na tafi wani guri dake? " ko ina sonki dicter bazan daukeki na tafi dake ba bare bana sonki , ke ko iyayena basu san yadda rayuwata take tafiya ba sannan bana yawo da kowa bare wata aba mace saboda kullum cikin samunsu nake dan haka ki cire cikin jikinki ki cire haroon a rayuwarki zai fiyye miki alkhairi ".
"yanzu ko darajan budurcina daka rabani dashi ba zan ci ba ?
Yayi murmushi yana mata kallon kaskanci "darajan spam dina ma daya zama ajikinki bazaki ci ba bare wani budurci da kullum cikin samunsa nake , na sadu da mata sama da dari biyu a rayuwata wanda rabi daga cikinsu duk viging ne dan haka ki adana maganarki ki san yadda zakiyi da cikin jikinki zai fiyye miki alkhairi ya raba ta gefenta ya fita daga dakin......"
Mun sudais
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348060358004
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.novels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348060358004 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 21 Chapter of 21