, tuni hawayen suka wanke mata fuska tausayin kanta ya kamata "daman tasan dole sai ta fuskanci irin wannan matsalar atare dashi , gashi ita yanzu babu abinda tafi bukata kamar kulawarsa da samun zaman lafiya a tsakaninsu "
"wallahi bazan ta?a yarda ba sai nayi galaba akanka , sai na mallaki zuciyarka kamar yadda ka mallaki tawa cikin sauki batare dana shiryawa hakan ba tayi maganar a kasan ranta tana cigaba kallon fuskarsa bata san sanda gigin soyayya ya sauko daita daga saman gadon ba , ta ra'ba ta kwanta a gabansa ta zare pillow dake manne a qirjinshi ta maye gurbin pillow dake qirjinshi ,cikin rashin sani ya rungumeta tsam ajikinsa yana sauke numfashi , cikin sanyayyiyar muryarta tace "dan Allah ya Aliyu kayi hakuri ka barni na rayu a karkashin ka "ta k'arasa maganar gabanta na tsananin fad'uwa , tasan bancin kuskurenta na baya da babu abinda zai hana aliyu sonta ..."
Sake shige masa tayi ta zuba masa kyawawan idanunta tun daga kan kwantaccen sumar kanshi take bi da wani mayataccen kallo ,
Sosai ta fuskartashi tare da kai fuskarta daidai nashi tana zuko numfashinsa ,wani irin sanyi taji yana ratsa sansar jikinta , laulausan tafin hannunta ta kai cikin rigar baccinsa ta kife hannunta akan qirjinsa dake kwance da gashi tamkar na jarirai ,a hankali ta soma murza kan nipple's d'insa wani irin yanayi ya tsinci kansa cikin bacci ,ya shige jikinta batare daya san yayi hakan ba, lumshe ido tayi dan dadi" ina ma idonsa biyu yake rungumeta daita cikin kulawa da farinciki ?"Ina ma zai bata dama daya sha mamakinta , dan kuwa sai tayi nasarar dasa soyayyarta a cikin zuciyarsa batare daya shiryawa hakan ba "
lip's dinta ta d'aura akan lip's d'insa ta kamo tana tsotsa a hankali tamkar ta samu sweet tana murza kan nipple's d'insa , wani irin zirrrrrrrrr yaji a gabad'aya ilahirin jikinsa mai kama da shocking , wani irin zabura yayi saboda sakonta yaje masa har cikin 'kwa'kwaluwarsa ,a hankali ya bude idanunshi ya zuba mata fuskarsa dauke da damuwa mai tattare da miskilanci, sake shige masa tayi tana sauke numfashi dan gabad'aya yanayinta ya fara sauyawa "ba tsaya 'batawa kanshi lokaci ba ya fizgeta a jikinsa yayi jifa daita kamar wata ?aramar yarinya."
qara ta saki mai sauti tare da rike daidai kugunta da hannuta ?aya tana ciza lip's dinta "kina hauka ne ? "ko ance miki nima ?an iska ne irinki da zaki wani kawo min wasan iskanci"?runtse idanunta tayi sai ga hawaye sharrrrrrr daga idanunta sun zubo "wallahi idan baki kiyayeni ba zan 'bata miki rayuwa , zan karyaki kuma na karya banza dan ko gurin mai d'auri bazan kaki ba wawa wawiyar bazan kawai da bata san ciwon kanta ba "
Yana gama fadar haka ya koma ya kwanta tare da juya mata baya.
a hankali sautin kukanta ya dinga tashi a d'akin kusan minti goma ta ?auka tana zaune tana kuka rike da gefen kugunta "wayyo kuguna wayyo dady , wayyo mummy , wayyo aryan ,wayyo arif zan mutu ......"
duk yan gidansu babu wanda bata kira ba , yana jinta yayi mata banza a ransa yace" baki ga komai ba tukunna, ba dai takamarki naci ba ? "sai na maida rayuwarki abun kwantaccen ,sai canza miki kamani , sai miki illa a rayuwarki ta yadda mutane idan sun ganki zasu kasa ganeki , sai data ci kuka mai isarta sannan ta rarrafo ta dawo inda yake kwance ta zauna tana sake girka sabon kuka da kiran zan mutu ,mutuwa zanyi ka kira min babana da mamana mutuwa zanyi ya Aliyu "ya tashi zaune a matukar fusace "ooooooooo wai meye haka ne da zaki hanani bacci ? "Kuguna ke ciwo mutuwa ma zanyi ka daina min ihu idan na mutu ai ka huta "
"sosai kuwa wallahi na huta da jaraba da naci " ta tsurawa kwayar idanunshi ido tana kallonsa cike da mamaki, "laila a illalla muhammadur rasulullah Sallallahu alaihi wasallam ta shiga furtawa tana runtse idanunta numfashinta na sama da kasa " "ke ........" yayi magana tare da girgiza kanta cikin tashin hankali, fuskarta ta sake narkewa tana ?o?arin zu'bewa a kasa "ke ki bude idonki mana, kin budewa tayi ta tsaya batare da ta kai kasa ba , ta ?an kanne idonta ?aya daman bawani ciwon kirki taji ba so take ya bata kulawa, numfashi ya sauke yana furzar da iska ,yayinda idanunshi ke kanta yana karanta yanayinta gabad'aya ya gama fahimtarta dan haka ya mike tsaye da hanzari .
" Maza ki tashi tsaye"
"ai bazan iya tashi ba "what ? ya furta a fusace. "bazan iya tashi ba ta sake furtawa a shagwa'be idonta na tsiyayan ruwan hawaye"
" ki tashi tsaye nace, wallahi idan baki tashi ba zanyi kwallo dake sai kanki ya bugu da bangon d'akin nan shegiyar kwalmashashiya kawai mai fuskar alade ,zaki tashi ko kuwa sai na fara kwallo dake ?
zumbur ta mike jikinta na kyarma tana mamakin jin furuncisa sam batayi zaton haka halinsa yake ba asanin data masa shi mutun shiru shiru , bata ta?a jin furucin zagi daga bakinsa bare kalmar kwalmashashshiya .
"yar iska yarinya kawai kin ?auka nima ?an iska ne irinki? " maza ki kama gabanki mara zuciya "
Tafiya ta soma yi a hankali tana waigensa har ta karaso bakin kago ta hau kan katifa ta kwanta lamo tana mamakinsa yaja tsaki tare da komawa ya kwanta ruf da ciki .."
Da misalin ?arfe biyar na asuba ya tashi domin gabatar da sallar , bai tasheta ba yaje yayi alwala ya fito, motsinsa ya tayar daita ta tashi ta shiga bayi ta d'auro alwala ta fito ta gabatar da sallah "bayan ya idar yayi addu'oinsa wanda ya zame masa jiki ,ita kan duk adduarta akan shi ne , ya koma ya kwanta akan doguwar kujera itama gado ta haye ta koma bacci , gari na wayewa ta rigashi tashi ta shiga bayi tayi wanka ta shirya sannan ta ha?a masa ruwan wanka ta fito ta tsuguna a gabansa ta kai bakinta daidai saitin kunneshi tana hura masa iskar bakinta, a hankali ya bu?e idanunshi tana durkushe kusa da jikinsa , wannan abu ya 'bata masa rai "jaraba......" ya furta a fili sam taki zuciya ,ya mike tsaye batare da yayi mata magana ba, itama mikewa tayi ta tsaya a gefensa tana wasa da zara zaran yatsun hannunta "uhmm na ha?a maka ruwan wanka ka shiga kayi wanka "na saki ? yayi mata tambayar yana jefanta da wani mugun kallo , ta girgiza masa kai tace "uhmm naga hakina ne ba sai ka sani ba "to karki sake bana so okay"
ya wuce ya barta tsaye ya shiga bayin , yana shiga ya zubar da ruwan data ha?a masa ya ha?a wani yayi wanka ya fito kugunsa d'aure da farin towel tana ganin fitowarsa ta juya masa baya sakamakon ganin qirjinshi a bu?e dan hakan nasata jin wani iri ajikinta , tsaki ja a ranshi yace "munafuka kawai kalleta kamar ta Allah nan kuwa kasurgumar yar ta'adda ce "
Lotion ya mulka a tafukan hannunsa ya soma bin jikinsa yana shafawa , ya fesa turare, cumb ya ?auka ya gyara sumar kansh ya karasa jikin wordrobe gefen daya ga ta jera kayansa ya bu?e ya dauki suit ash colour da vest fari da boxcer fari ya karaso gaban mirrow ya tsaya ya ajiye kayan akan ?aramin stood yana sanya boxcer da vest , ta ?an juyo ta gani ko ya gama shirin , ganin ya saka vest da boxcer yasa ta juyo gabadaya ta tsura masa ido kawai batare da tace komai ba .
a natse ta soma takowa zuwa inda yake tsaye yana ?o?arin saka dogon wandon suit ta ?auki farar rigar suit zata saka masa, a hankali taji sautin muryarsa ta doki kunneta wanda ya haddasa mata jin mummunar faduwar gaba "ajiye min riga wai ke wata irin jarababbiyar yarinya ce mara zuciya ? Ta numfasa kana tace "ta ya zanyi zuciya da lamarin mijina ? "aljannata nake so kaga kuwa samunta da wuya da wahala ,wata uwar harara ya watsa mata ya fixge rigar daga hannunta ya saka ya tura cikin wandonsa ya soke belt ,ya da'ura yar saman suit d'insa ya sakawa kafafunsa safa tare da takalmi ash , ganin ya gama shirinsa tsaf jaka aikinsa kawai ya rage ya ?auka ta karasa da sauri inda taga ya ajiye
ta dauko, wani kallon raini yayi mata yana kallonta a wulakance , sai lokaci yayi mata kallon tsaf tun daga samanta har kasa sanye take cikin jar riga doguwa wacce bata kai kasa ba mai kama jiki sosai dan sunyi bushing brest d'inta kasancewarta mai wadatattun dukiyar fulanin ,kanta sanye da hula mai kalar riga, kafarta sanye da jan takalmi silifas, fuskatar kwance da murmushi wanda bai san ko na meye ba amman yafi kama dana iskanci ."
"ka barni na rike jakar dan Allah iya kasan gida nan kawai zan rakaka fa "ki fita hanyata ance miki barinki zanyi a d'akin nan ai wucewa zakiyi ki komai parlour'n kasa na kulle d'akina " ya fixge jakarsa da karfi tare da juyawa , hannusa rike da jaka ya bu?e kofa ya tsaya a bakin kofa yana jiran fitowarta .."
Da sauri ta shege bayi ta danna key "wallahi bazan zauna a parlou'n kasa irin na jiya ba , tayi maganar muryarta cike da shagwa'ba , cike da sanyi jiki ya dawo cikin d'akin ya k'arasa bakin kofar bayi "a she zaki sha wahalar data fi na jiya dan kulleki zanyi a bayi kuma na kulle d'akin sannan na kulle ko'ina a gidan nan , tunda kika zabi rayuwa dani kin zabarwar kanki tashin hankali da matsalar rayuwa iri iri, bazan ta?a saurara miki ba , dan kece mace ta farko dana tsana a rayuwata yana gama fadar haka ya juya zai bar d'akin da niyyar kulleta ciki ta bude kofar bayin ta fito da gudu ta matso kusa dashi fuskarta a shagwa'be ta tsaya tana kallonsa cike da matsanancin sonshi "ina sonka ya Aliyu me yasa bazaka soni ko dan darajan su ar.......?
" Shot up bazaki ta?a cin wannan darajan ba har abada yayi saurin katseta ta hanyar fadar haka ,sake matsoshi tayi kamar zata shige jikinsa tana busa masa iskar bakinta, yayi saurin matsawa baya yana watsa mata wani banza kallo "kina son shige min ,okay nasan dalili saboda yanzu idanunki sun bu?e kin gane wanene aliyu , Kinga aliyu ya dawo had'ad'd'en gaye fiyye da yadda kika sanshi ga kyau ga kudi ga ilimi ko " ?
tayi tsam da ranta tana cigaba da kallonsa qirjinta na dokawa da karfin gaske a hankali ta shiga girgiza masa kai alamun ba haka bane "karki 'bata min lokaci da iskanciki na banza da wofi fitar min a d'aki na kulle "zuciyarta na cigaba da bugawa da karfi ta ra'ba ta gefensa ta fita daga d'akin tafiya take kamar wacce bata da isasshen lafiya tana zance zuci har ta karaso parlou'n kasa taja ta tsaya tana jiran fitowarsa, ta gabanta ya wuce ya hau wani ?aramin table zai kashe wutar gidan "dan girman Allah karka kashe wutan ka barshi karka barni cikin duhu "wannan ne kuma baki isa ba yarinya da yunwa da rayuwar duhu zan miki izaya har sai kin mutu ta turo masa ?aramin bakinta a ranta tace "ya cika taurin kai da shegen jaraba kamar mutanen farko ai sai ka kashe tunda kayi niyya "
"me kika ce? ya juyo yana kallonta , tayi saurin daidaita natsuwarta tana girgiza masa kai alamun babu komai" na ?auka wata maganar banza kika yi na sauko na ci ubanki na kara miki da dukan mutuwa , tasan tunda ya furta , zai aika dan haka ta shiga hankalinta ya sauko ya juya yana taku daya bayan daya ,sautin takun takalminsa ne kawai ke tashi a parlou'n ta zubawa bayansa ido har bata son kiftawa ya fice daga parlou'n ya kulle kamar jiya ....
Naunayen ajiyar zuciya ta sauke ta zauna a hannu kujera tana mamakinsa a hankali ta mike ta nufi gurin changeover ta hau kan kujera daya hau dan canza abun wuta amman tsawonta bai kai ba "wato dan yasan tsawonta bazai kai ba ne yake kashe wutar gidan saukowa tayi tana tunanin yadda zatayi idanunta ya sauka abakin kofar kitchen wani irin tsalle tayi sakamakon ganinsa a bu?e da tayi ,sauri lekawa tayi ko'ina duhu bata iya hango komai saboda kofafin window a rufe suke parlou'n ta sake dawo ta tsaya can ta matso gurin center table ta durkusa ta soma turawa , wani irin karfi taji har sai da tafin hannunta yayi zafi ta kalli hannunta tana yarfewa sannan ta kara kai wa jikin table ta dinga turawa har ta kawo gurin abun canza wuta ta d'aura kujerar daya hau akan Center table ta hau da kyar kamar zata fadi tana girgidi har ta samu nasarar canzawa take gidan yayi haske ta sauko tana sauke numfashi ta shiga kitchen ta kunna wutar kitchen ta kunne ac sannan ta soma bubbude kitchen cabinet, babu komai acikin ta bude frizer shima babu komai dan akashe ma yake , kawai ta daura hannuwanta duka aka ta rushe da kuka "shike nan ya aliyu zai kasheni da yunwa " jikin window kitchen din ta koma ta bude hawaye shabe Shabe a kwance a fuskarta mai gadi ta hango zaune ta sauke numfashi tana kallonsa ta rasa abinda zata fa?a, masa ita ba yaren garin take ji ba bare ta kirashi, hakan jikin mai gadi ya bashi ana kallonsa , ya waigo idanunsa ya sauka akanta yayi shiru yana kallonta har sanda tayi masa alamar yazo da hannuta da sauri ya karaso ta lumshe idanunta na second daya sannan tayi masa alamar tana bukatar abinci .
hannu ya kai bakinsa shima tayi saurin gyada masa kai, da hannu yayi mata alamar yana zuwa ta juya da sauri ko cikakken minti goma bai ?auka ba ya dawo hannusa rike da takeway ya mika mata ta amsa tana godiya ta zauna akan kujera data gani a kitchen din ta bude soyayyiyar shikafa ce da soyayyiyar kaza da ruwa ta soma cin abinci kafin kace me ta tashi da abinci tas har wani gumi ne ya rufeta , ta rufe takeway ta maida cikin ladar ta sake dawowa bakin window bata ganshi ba dan haka ta tura tasan idan ya dawo zai gani ya ?auke , ta nufi sama da niyyar gyaranwa sai tunawa datai ya rufe dakin , ta dawo kasa ta soma gyarawa sai data gyara ko'ina tsaf sannan ta mike a saman doguwar kujera ta kwanta tana tunanin rayuwa "wai ita ta Aliyu yake wulakanta ? wannan abu ya tsaya mata a rai lallai duniya juyi juyi ne abinda kafi karfi wata rana shi zai fi karfinka "
Misalin karfe uku na rana ya shigo parlou'n gidan bayan ya bude cike da matsanancin mamaki yake bin parlou'n da kallo kafin idanunsa ya sauka akanta kwance akan doguwar kujera tana sauke numfashi a hankali iskar parlou'n sai faman kada gashin kanta yake a saman kafad'unta yana neman rufe mata fuska take wata irin tsanarta ta kuma sakko masa cike da takaici yake dubanta .a hankali ya dinga takowa har ya karaso inda take kwance bai tsaya wata wata ba ya sauke mata mari har biyu a fuska.....
Mmn Sudais
????????????
CUTAR DA KAI
????????
????????????
Page 3
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number +234 803 238 4602 alert domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalmi, getzner na cotonou da chiganvy, volyal lace duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar siyan ?aya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ...????
...A matukar firgice ta farka daga nannauyen baccinta tana zaro idanuwa dafe da gefen fuskarta inda taji saukar mari "are you mad what are you doing ? " yayi maganar a fusace yana zaro mata kyawawan idanunshi , take jikinta ya ?auki rawa "uban wa yace kiyi changeover ?"
"inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ta shiga furtawa a zuciyarta tana maimaitawa kafin a hankali ta yunkura ta mike tsaye tana duban inda yake tsaye kikam hannunsa rike da yar saman suit d'insa, Kana kallonta zaka gane irin tashin hankalin da take ciki a lokacin, dan gabadaya fuskarta cike take da matsanancin tsoronsa , babu abinda take ganewa a tun sanda ta bu?e idanunta akanshi baya ga fuskarsa da kayan dake sanye ajikinsa .."
Take Jikinta ya sake ?aukar rawa sakamakon irin kallon iskan da yake jifanta dashi , yayinda zuciyarta ke dokawa da matsanancin karfin gaske , da sauri ta durkushe a gabansa tare da ha?e hannuwanta duka "dan girman Allah kayi hakuri nasan nayi kuskure , karka dakeni nayi maka alkawarin bazan sake ba "..
ya zuba mata kyawawan idanunshi kawai yana kallonta "kayi hakuri nasan cutar da kai na sakaka cikin damuwa nasan wannan kadai zai ......."
"Shiiiii........" ya d'aura yatsansa ?aya akan lip's d'insa " karki sake na sake jin sound d'inki anan "kin jawowa kanki dan babu ruwana da wani banzar hakurinki dan sai jikinki ya gaya miki ya ajiye rigar hannunsa a kan kujera ya soma ?o?arin sunce belt din jikinsa " shegiya har da wani cewa kar dakeki gaki yar gwal ko ?" zaki yadda zanyi dake gobe idan nace ga yadda nake son tsarin gidana haka zaki bi ,tana ganin ya kusan gama sunce belt din kugunsa ta kwasa aguje ta haye sama tana ihu dan tasan mai kwatarta a hannunsa sai Allah bayanta ya biyo taku uku yayi ya samu nasarar hard'e kafarta ?aya ta fadi akan step , yasa kafarsa ya take mata kafafu ya shiga zuba mata belt tana ihun Kiran sunan iyayenta "wayyo Allah na shiga uku wallahi bazan sake ba ! bazan sake ba!! kayi hakuri bazan sake ba karka kasheni dan girman Allah ka maidani gida wallahi na hakura da aurenka jin haka yasa ya sake daddagewa ya lafta mata belt a tsakiyar bayanta wani gigitaccen qara ta saki tana dafe gadon bayanta tare da furta wallahi zan bi umarninka bazan sake ba "....
"kima sake an fa?a miki wannan aliyu irin wanda kika sani ,wanda kika raina , wannan Aliyu ya wuce da tunanin dakikiya sakariya irinki , yana magana yana lafta mata belt tana ihu tana tarewa da hannunta sai daya lilis sannan ya barta yana haki " Useless girl Kawai , idan kika sake min irin wannan ganganci zaki ga aikin ganganci dan daidai sisin kwabo bazan raga miki .."
yayi kwallo da kafafunta ya nufi d'akinsa ya bu?e ya shiga ya soma balballe botiran gaban rigarsa ya cire ya saura daga shi sai dogon wando da farin singlet ya rike kugunsa yana fifita da hannunsa kafin daga baya ya ?auki remut ya kunna ac d'akin , karasa cire kayansa yayi ya shiga bayi yayi wanka ya fito ya sauya wasu kayan ligth blue jeans da riga dark blue ya fito yana takowa a hankali kamshin daddad'an turarensa na tashi, rakube ya ganta a gefen kujera ta mike kafafunta tana kallon jikinta daya shashin belt abinda tafi tsana kenan duka sam bata qaunar ganin shashin bulala ajikinta bare belt .
"ki ?auke min wa?an nan banzayen kafafun naki masu kama dana aljanu ,da sauri ta janye kafafunta jikinta na rawa "na ?auke " ta fada bakinta na rawa .
"karki ?auke kiga yadda zanyi kwallo dake , ya samu guri ya zauna akan kujera ,yana zama ana murd'a handle din kofar parlou'n tare da turo kofar ,nasir ne ya shigo tare da matarsa , d'agowa yayi ya kalli kofar , gani nasir ya gyara zama , yayinda matar nasir data shigo karshe ta maida kofar ta rufe ta k'arasa shigowa bakinta dauke da sallama .
Fuskar nasir ?auke da murmushi ya mikawa Aliyu hannu shima ya mika masa hannu suka gaisa "har kun karaso ?" nima ban ?auka zamu karaso da wuri haka ba nasir ya kai bakinsa kunne Aliyu yayi masa rad'a yatsina fuska Aliyu yayi tare da cewa" Madam ki zauna mana kin tsaya tayi murmushi "ina yini uncle aliyu an dawo lafiya ya ka baro mutanen gida ?"
"alhamdullahi kowa yana lafiya a tare suka zauna bayan kamar second biyu tace "ina amarya ayi min kiranta na ganta dan wannan zuwan nata ne sam hankalinta bai ga kisna dake ruku'be ba , shi kuwa aliyu wata uwar harara ya sakar mata yana cewa ",ke baki iya gaisuwa bane kina wani kallon mutane da wasu idanunki can ?"
"am sorry , sannuku da zuwa Ina yinku ?" ta fa?a muryarta na rawa a hankali Aliyu yaja tsaki daga nasir har matarsa safiyya da ido suka bi kisna dashi ,shi kuma Aliyu yayi kwafa yana girgiza kai dan bai so suka isketa a parlou'n ba ,?acin ran abinda tayi masa yasa ya manta da batun zuwansu , mikewa Safiyya tayi ta k'arasa inda take zaune , ta durkusa a gabanta tana sake binta da kallo, gaba-daya sumar kanta ta hargitse fuskata kwance da ruwan hawaye sha'be Sha'be , ga jikinta duk ya tashi da alamun duka taci .
ta kamo hannuta ta mikar daita tsaye ta nufi gun doguwar kujerar daita tana cewa "uncle aliyu ... "
shiru yayi mata kamar ba dashi take ba , ya shareta "mai ya samu kisna haka duk jikinta yayi rudu rudu kar dai laifi tayi maka ka mata duka irin haka ta fad'i haka ne saboda hirarsu data ji suna yi da mijinta "zan taho daita amman bazan d'aga mata kafa daidai dana second ?aya ba kurkusre ka?an duka ne da izaya kala dabam dabam"
" ita kuwa kisna shiru tayi qirjinta na dukan uku uku a hankali ta d'ago kanta shima ya d'ago kyawawan idanunsa idanunsu ya tsarke cikin juna ido cikin ido suke kallon juna , itace tayi saurin janye idanunta cikin nashi "haba uncle aliyu duk abinda kisna zata maka bai dace ka mata irin wannan dukan ba kalli jikinta fa tayi maganar kamar zata yi kuka tana nuna masa hannun kisna ," ko karen gidanka banyi expecting zaka iya yiwa irin wannan hukuncin ba bare kisna da take da matsayi biyu a gurinka matakar kuma yar'uwarka , gaskiya banji dadi ba ".
sake waigowa Aliyu yayi ya kalli kisna a daidai lokacin data sake d'ago kanta , kura masa ido tayi na zuwa wani lokaci sannan ta mike ta soma tafiya , da kyar take d'aga kafafunta ta shiga bayi tayi wanka tayi alwala dan la'asar ta kusa gashi ko azahar bata yi ba bayan tayi sallah kwanciya tayi akan gado ta lullu'be jikinta saboda zazzabin da jikinta ya ?auka, gabad'aya hankalin Safiyya ya tashi zaman parlou'n ya gundireta kamar ta mike ta bi bayan kisna daki take ji , amman ta kasa, dan bata son yiwa rayuwarsa shishigi "
"Uncle aliyu ....."
Safiya ta sake kiran sunansa ,a natse ya d'ago yana kallonta batare da yace komai ba "dan girman Allah uncle aliyu zan nemi alfarma agurinka , karka sake dukan kisna zai fi kyau kayi mata wani punishment dabam idan tayi maka laifi ,amman tsarin duka sam bai yi ba ga macen aurenka ".
"Dan baki san halin wannan makirar yarinyar bane shiyasa kike tausaya mata ,ki tambayi mijinki shi ai yasan komai wannan yarinyar da kike gani matsala ce arayuwa ta ,ta haifar min da matsaloli bila'adadi ".
Safiyya ta kalli mijinta domin jin ?arin bayani ganin yaki cewa komai ta sauke ajiyar zuciya "kina kallona dan kiji wani abu ,ba sai kinji komai ba , friend ka ?ara hakuri idan baka manta abinda ya faru a baya ba bazaka ta?a samun kwanciyar hankali ba, rayuwa duk yadda Allah ya rubuta babu wanda ya isa ya canza rayuwarku kaddara ce ,
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 2 Chapter of 21