ta juya tana rausaya tare da cewa "baza'a shiga d'akin ba taku daya yayi ya cafkota ya matseta gam a qirjinshi da kyar take fidda numfashi "ashhhhh ta saki kara mai sauti tare furta "wayyo Allah na shiga uku qirjina zan mutu ,bakinsa ya zira cikin kunneta"ke kinsa baki isa ki murkusheni idan kuma nayi niyyar dukanki babu uban da
Ya isa ya hana bare ke kanki ,take ta natsu ajikinsa tana assessing maganarsa shi kuma yana magana yana hura iskan bakinsa a cikin kunneta ta sake lafewa ajikinsa dan har lokacin bashi da niyyar sakar mata jiki a hankali ya fara tafiya daita ajikinsa "bari muje na miki dukan bankwana har yanzu baki isa ki rusunar da zuciyar Aliyu ba ,turtujewa ta fara yi dan kwatar kanta amman ta kasa dan bakarsmin riko yayi mata ba yasa kafarsa daya ya tura kofar ya shiga ya wugata saman gado daita ya soma sunce belt din jikinsa .. ...."
Mmn sudais
????????????
CUTAR DA KAI
????????
????????????
Last free page 16
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da chiganvy, volyal lace duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar siyan ?aya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096, agwaluma ta kare sai kuma wata shekarar idan Allah yasa muna da rai da lafiya ."
.....Gabanta ne yayi mummunar fad'uwa ganin yana ?o?arin sunce belt , hankalinta yayi matukar tashi taji kamar ta bashi hakuri sai dai tayi tunanin ta tsaya taga iya gudun ruwansa dukan zai yi haka daga ita sai pent ? har ya gama sunce belt ya nade a yatsun hannunsa idanunta na kanshi ta maseefar kura masa idanuwanta cikin tsananin tsoro da tashin hankali mai tattare da faduwar gaba , zuciyarta ban da rawa da tsinkewa babu abinda take , cikin wani irin matsefaffen tsanarta ya d'aga hannunsa zai labta mata belt tayi saurin rike belt din da hannunta tana kallon cikin kwayar idanunsa shima kallonta yayi yana ciza lip's dinsa ,Kafin daga bisani ya soma kokarin fixgewa ta sake rikewa gam da hannuwanta duka hawayen dake makale a kwarnin idanunta na kokarin zubowa "ki saki belt din nan tun raina bai kara ?aci ba "to wai me nayi maka ne saboda Allah ? "Okay tambayata ma kike yi dan kin rainawa kanki hankali ? " Kai dai a rayuwarka baka son ganina cikin kwanciyar hankali idan baka gannin cikin halin damuwa ba baka jin dadi ?"
"Eh bana jin dadi nafi son ganinki cikin ukuba tamkar baiwa saboda babu wata halitta dana tsana a rayuwata kamarki ya fada mata haka cikin tsananin fushi duk yadda ta kai da daurewa dan kar hawayenta su zubo sai da suka samu nasarar zubowa bisa kuncinta "very good haka nake so ganin ya furta murmushin farinciki na bayyana akan fuskarshi "ina son ganinsu kuma bana gajiya da ganinsu burina na cigaba da ganinsu har karshen rayuwata ,"ke da zaki dinga zubar dasu a kullum wallahi da Kinga yadda farincikina zai karu a gidan nan "saboda kai mugu ne mai muguwar zuciya ba ? ta fa?a acikin zuciyarta , yayinda zufa ke tsatsafo mata ta ko'ina a sansar a jikinta tana addu'ar Allah ya kwaceta a hannunsa , tasan babu wanda zai kawo mata dauki sai ubanginta "ki saki belt dina kafin nasa kafa na taka miki wuya yayi maganar a zuciya ko gama rufe bakinsa bai yi ba wayarsa dake yashe a kasa ta soma ?ara ya waiga bayansa a hankali yana kallon screen din wayar ganin haka yasa kisna sakin belt din tayi wata irin durowa daga saman gado zata fita daga d'akin babu kaya a daidai lokacin da yake kokarin maida fuskarshi gareta aiko taku daya yayi ya fixgota da karfi sai gata a jikinsa ya matseta soaai tare da belt , numfashinta ne ya soma barazanar daukewa saboda muguwar matsar da yayi mata da kyar take iya fitarwa ta saki kara mai sauti tana kokarin kwatar kanta daga garesa ya sake matseta gam dan yaga iyakacin karfinta "ke har kin isa na rikeki ki kwace ?" Har yanzu da saurinki , ke bama za ki taba kaiwa ba ," guda nawa kike maza ma sun kasa dani bare ke ? idan kuma kina da karfin zuciyar kwacewa ki gwada kunjinki mugani yana magana yana sake matseta "wayyo bazan iya ba ta furta muryarta can kasa ko shi dake manne daita bazai ce yaji abinda tace ba , ganin jikinta ya mutu murus babu wani sauran karfi ajikinta duk ta gama mutsu mutsunta bata samu nasara ba ta hakura , ya dan sausauta rikon da yayi mata yana lumshe idanunshi ya sa kafarsa ?aya ya d'aga wayar yayi sama daita tamkar kwallo ya cafke da hannunsa daya ya duba mai kiransa sannan ya zauna a bakin gado tare daita manne ajikinsa batare daya bin kiran ba .."
hannunsa ?aya yasa ya juyo da fuskarta garesa suna fuskantar juna ya balain kura mata kyawawan idanunshi masu matukar fitgita duk wanda ya kalli cikinsu sannan ya kamo lip's dinsa na kasa yana cizawa da karfi yana cigaba da kallo tamkar ranar ya fara ganinta kuma har lokacin iskancin data masa yana dawo masa cikin kwakwaluwarsa " wallahi wallahi baka isa ka mareni ba ya Aliyu ," ka daina marina anan duniya sai dai a wata, yana kallo hawaye na zubowa daga idanunta kamar an bude fanfo "kalleta kamar jarumar gaske amman da zarar tazo hannu sai ta dawo abar tausayi .." ya furta a kasan ranshi "
a hankali ya shiga matso da fuskarshi daidai nata da zumar yi mata kissing din wasa dan babu niyyar yin na gaske a cikin zuciyarsa kawai so yake ya tsokanota ya barta cikin tashin hankali tunda yasan halinta jarababbiya ce, sai dai abun mamaki gani yayi tayi saurin kawar da fuskarta gefe tana sauke wahalallalen numfashi ,cikin tsananin tashin hankali ya sake tsura mata idanunshi kamar ranar ya soma ganinta , kusan minti shabiyar ya ?auka yana kallonta fuskantarshi ?auke da matsanancin mamakinta sam bai yi expecting haka daga gareta ba , ya ?auka zata nuna maitarta a fili ne kamar sauran lokuta , ransa ne yayi bala'in baci , kisna ta kunno muradi sosai domin kuwa take zuciyarsa tazo wuya ta soma tuttukin bakinciki tare da tunanin azabar da zai gana mata ".
runtse idanunta tayi gam ta nuna bata son kallon fuskarshi bare ya samu damar wulakantata , hawaye ya sake zubowa kan kuncinta , hakan ya sake tunzura zuciyarsa , hannunsa ya Kai bayan keyarta ya damka da karfin gaske jikinsa na wani irin rawa ya saita fuskarta daidai nashi a zahiri ake iya hango ?acin ransa , jijiyon kanshi sun yi rudu rudu ya fuskanceta yana busa mata hucin numfashinsa sannan ya bude bakinsa ya kira sunanta cikin tsananin tashin hankali "kisna Ni............ " Sai kuma yayi shiru ya kasa magana ya cafki bakinta yana furzar da iska mai zafi ,idan yace abinda tayi masa bai ji haushi ba yayiwa kanshi karya har shi zata kawar fuska ? "Wacece ita shi da mata ke rububunshi yana sharesu "ina bazai taba daukar wulakaci daga gareta ba dole ne ya hukuntata daidai da abinda ta aikata masa, ya lumshe idanunshi zuciyarsa na tafarfasa kamar an daura garwashin wuta a samanta .."
Duk da abinda Kisna tafi bukata kenan daga garesa suyi musayar yawu baki da baki amman sai taki nuna tana bukata ta ha?e hakoranta guri daya taki bashi dama , yayi saurin toshe mata hanci da hancinsa , take numfashi ya soma kokarin tsayawa babu shiri ta bude bakinta a gigice tana sha?ar nnumfashinsa gabadaya ta sadaukar da kanta garesa dan babu wani karfi daya saura ajikinta , haka ya dinga sarrafa harshensa cikin bakinta batare da yayi niyyar aiwatar da hakan ba, shi daya so hukuntata sai gashi ya buge da fitar da sanyayyen numfashi tare da jin wani mugun feeling's dinta na taso masa a gaba-daya ilahirin jikinsa , sai daya gaji dan kanshi sannan ya zare bakinsa ya matseta sosai a gefen jikinsa yana sauke ajiyar zuciya da karfi yana jin wani iri a sansar jikinsa .
gabadaya yanayinsa ya sauya , duk wani gashi dake kwance ajikinsa babu Wanda bai Mike ba , ji yake muddin bai hada da murza nipples dinta ba wani mummunar abu zai samu zuciyarsa ,a hankali ya soma murzawa sai dai take zuciyarsa tayi saurin hankalta dashi idan yayi mata yadda zataji dadi zai fadi warwarsssss a gabanta gara ko zai yi yayi mata da zafi kuma ta tsigar horo..."
" da karfi ya damki kan nipples dinta yana murzawa da karfi yana sauke ajiyar zuciya , ya Kai bakinsa cikin kunnenta ya zira harshensa wani iri yrrrrrrrrrr taji ilahirin jikinta kamar anjona jikinta da shocking , ya sake matseta gam yana hura mata iskan bakinsa "duk kin gama iskancinki kizo hannu , ko zaki iya maimaita kalmar iskancin da kika fada min d'azu ? ya karasa maganar yana sake zira harshenta cikin kunneta take tsigar jikinta suka mike ta sake dawowa abar tausayi ,
Tayi shiru ta kasa cewa masa komai dan ji take dama kasheta yayi akan yadda yake murza kan nipples dinta da karfi dan har gara tafiyar harshensa cikin kunneta tana jin wani abu akan akan murza nipples dinta da yake ."
"a she iskancinaki da cika bakinki na karya ne babu abinda zaki iya yi , Aliyu yafi karfinki ya karasa maganar yana matsa kan nipples da karfi , ta saki wata razananniyar kara hawaye na zubo mata so yake tayi magana a lokacin ko yaya ne domin tabbatar da zata sake kallon kwayar idanunsa ta fada masa son ranta ko kuwa ta shiga hankalinta ?
"Ya zamo karo na karshe da zakiyi sa'insa dani ,ya zamo karo na karshe da zan fada ki fada domin baki isa ba , dama rayuwarki ta dameni zan iya daukar nauyin haka sai akayi sa'ar rayuwarki bata gabana dan haka baki isa kiyi abinda kike so ba kuma ni ba sakaran namiji bane," kinfi kowa kin san da haka ,dole ki cigaba da bin tsarin da nake so, tun da na fahimci baki canza halinki ba , ki sanyawa ranki halin Aliyu na nan fiyye da saninki a fusace yake magana cikin haka wayarsa ta sake ?auka ?ara ya furzar da iska mai zafi sannan ya dauki wayar yana cigaba da murza kan nipples dinta yana magana a hankali cikin sanyayiyyar muryarsa data dawo kamar ta dan maye " naji dan Allah malam banason takura yanzu zan fito ba sai ka hawo ba kalmarsa ta karshe kenan da yayi yana jan dogon tsaki addu'ar take a lokacin ya saketa kuma ya bar dakin koma ya bar gidan gaba-daya zuciyarta ta huta da muguntarsa dan muradi yasan ta kan mugunta bai bar dakin ba a lokacin Sai da ya gama jagwalgwalata son ransa sannan ya barta ya mike zuciyarsa na matukar zafi "karki ?auka kin sha banza , baki sha banza ba dan sai na horaki kafin na bar kasar nan gobe idan aka ce ki sake furta min kalmar zakiyi yawo tsirara bazaki yi ba ". Allah Allah ta dinga yi ya fita tana ganin fitarsa ta mike da sauri ta janyo rigarta ta saka tana yiwa Allah Godiya daya kuftar daita daga hannunsa da bai fita sai yadda hali yayi dan har ta fara hango yadda fatan jikinta zai yi, bata tsaya bata lokaci ba ta fice daga dakin ta shige dakin mumy ta kulle kanta ciki dan baza zauna ya dawo ya jibgeta a karon banza ba .."
Yana saukowa kasa Samir da sauran abokansa suka kalleshi ganin yadda ya sauko a hargitse idanunshi gaba-daya sun canza kala daga fari zuwa kore kuma sai faman ciccin magani yake yasa samir yace "me ka tsaya yi ne bayan kasan akwai inda zamu ana can ana jiranmu " muradi ya tsare shi da idanunshi yana fitar da numfashi yace "wannan wace irin tambaya ce ? ya tambayesa a zafafe " maida wukar abun bai kai na fada ba muje ya nuna masa kofar fita dan yasan halinsa sai yayi zuciya akan dan wannan tambayar , cikin abonkansa akwai mutun daya wanda bai cika jin tsoron muradi ba yace "ta ya zaka ma magidanci kamarsa wannan tambayar ai ya tsaya ragewa kansa zafi ne ,"kaga duk yadda tafiyar ta kasance daidai ne ko abokina ? yayi maganar yana dariya yana duban muradi suma sauran abokan biyu dariya suka yi banda rohon da yaji ranshi ya ?aci dan tsab ya fahimci abinda jocub yake nufi kallonsu muradi yayi daya bayan daya har rohon daya lura da yadda yayi akan maganar , fuskarsa dake daure tamau yasa dariyarsu ta soma tsayawa ,gashi dai sa'ansu ne a shekaru amman suna mugun jin tsorosa saboda yana da wani irin kwarjini kuma duk inda ya ratsa cikin mutane sai kaga ana shakkarsa kuma hakan baya hana mutane sonshi da rububin mu'amala dashi ga shi da farinjin mata, babu kasar da zasu shiga mata basu nuna suna tsananin son shi ba a tarihi ma babu macen daya furta wa kalmar so sai dai a furta masa ,mace daya ce tayi galaba akanshi itace nawal itama itace ta soma furta masa tana son shi ..."...
Ganin sun rage sautin dariyarsu yasa Samir dafa kafadansa "am sorry dan'uwa na katse maka hanzari ko yayi maganar yana dage masa gira sa daya alamun zolaya , muryarsa can kasa yace"kar muyi haka da Samir yayi gaba , Samir ya biyosa yana cigaba da cewa "wai kana nufin har yanzu baka shiga daga ciki? tsayawa muradi yayi a lokacin daya fito haraban gidan ya watsa wa Samir wani rikitaccen kallo cikin yanayin maganarsa dake fita a hankali yace "zuciyaka dake wannan tunani ta daina ni babu ruwana da mata "babu ruwanka da mata kake kokarin kara wani aure na biyu kai dai wallahi anyi mugu mai cutar da kansa amman ...." katse maganar yayi alokacin daya abokan tafiyarsu sun fito , suka shiga mota gabadaya suka bar gidan , a motar ma zama yayi gidan baya yana kallon gefen titi tunani abinda ya faru yanzu a tsakaninsa da kisna ke dawo masa wani murmushin gefen baki ya bayyana akan fuskarshi "kalmar zata fita tsirara ta dame shi sai dai tafi kowace kalma bashi dariya Samir dake gefensa ya kalleshi ya girgiza kai ya rasa meke damun dan'uwansa wani lokaci kaganshi cikin farinciki wani lokaci kuma tamkar wanda azarailu ya kawowa sakon mutuwa har suka karasa inda zasu fuskarshi babu yabo babu fallasa ,har yaje ya dawo abun na yawo a brain dinsa kalmar ta kasa bace masa ....."
bai isketa a parloun ba ya ajiye laidar daya shigo daita ya haura sama ya shiga dakin baccinsu nan ma bai ganta ba ,ita kuwa tun da taji motsin shigowarsa ta rasa natsuwarta gabanta ya dinga faduwa yana tsinkewa kar yace zai balla dakin mumy ya shigo ta sauke numfashi ta shige bayi ta kulle."
ya cire kayan jikinsa ya shiga wanka bai wani dade ba ya fito sanye da boxer da farar singlet ya sauko kasa ya zauna akan dining table ya bude kulolin dake kai yaga wayam babu komai hasali ma babu alamun anyi girki yaja tsaki yana furta "aikin banza dama wani damuwa nayi da abinciki bare kiyiwa mutane salo , ladar daya shigo daita ya janyo ya bude ya soma cin gasashiyar kaza wacce taji kayan hadi bayan ya gama ya koma sama , a daren ya hada kayansa da kanshi cikin qaramar jaka dake dauke da zanen kwallo da tambarin sunan club dinsu , bawasu kaya ya diba ba saboda kowani kasa da yake buga wasa yana wadatattun kaya wanda ba tsiya yake ba kamfani ke bashi ."
har 11 :00 ta buga bai runtsa ba sannan bai ga shigowar kisna ba bai damu ba yayi kwanciyarsa bayan yayi waya da mumy da dady kafin bacci ya daukeshi wayar nawal ce ta shigo ya ?auka ya duba da kamar bazai amsa ba sai kuma ya ?auka saboda ba lallai ne ta sameshi a waya ba idan ya tafi , har bacci ya daukesa nawal na zuba masa surutu akan yadda take son shi jin shiru baya magana ta katsen kiran itama ta kwanta dan ta fahimci yayi bacci , karfe hudu daidai ya farka yana mika ha?e da salati ya fada bayi domin yin wanka tare da dauro alwala ya fito ya shiya cikin hadadden sult ya daura agogon dioman a tsintsiyar hannunsa tare da fesa turare a jikinsa da bayan kunnensa ya rataya jakarsa ya fito daga dakin har ya wuce dakin mumy ya dawo da baya da baya ya tsaya a bakin kofar saboda zuciyarsa ta tabbatar masa da kisna na ciki , yasa kafarsa ?aya ya buga kofar da karfi kamar zai balla ....."ya Allah ta furta tana farkawa daga baccinta tare da kamkame jikinta guri daya a hankali ta fara karanto addu'ar neman tsari daga bala'in sa , a zafafe yace "ki bude kofa ".
"nayi maka me ? ta fada cikin karfin hali ,nifa banason tashin hankali da sanyi safiyar nan , tafiya zakayi ka tafi Allah ya tsare ya bada Sa'a "ko baki min addu'a ba zan yi nasara tunda uwata tayi min kuma wallahi kin taimaki kanki da kika boye kanki da jikinki ya gaya miki "tun da kana jin karfi ai sai ka balla kofar ka shigo ka kasheni ta fada masa a tsorace "da kyau ai ina son haka ki jira dawowata sai dai idan ban iske ki a gidan ba amman wallahi sai na .... ?arar sautin wayarsa ce ta katse shi ya ciro yana duba screen din wayar tare da manna wayar a kunneshi ya barin kofar dakin ..."
Ba ita ta fito daga d'akin ba sai da taji sautin muryar aunty zee ta dawo da natsuwarta jikinta "ya naganki a firgice ? Numfashi ta sauke tace "nida ya Aliyu ne tun jiya dana shiga dakin nan na kulle kaina sai yanzu na fito ke ina ganin kwaso kayana ma zanyi na dawo nan wallahi bazan iya da balainsa b "me kuma ya faru da zaki raba daki da mijinki ke da kike cikin sharadi ? A hankali ta fara zayyanowa aunty zee duk abinda ya faro ,aiko ta dinga dariya har da rike ciki "wallahi kisna baki da kirki amman kuma kin yi daidai gara da kika masa haka "ai ina ganin zan fara nuna masa ajina na nan bai je ko'ina ba dan sakar masa da nake yasa gabadaya ya rainani wai har da cewa sai dai bai dawo ya sameni a gidan nan ba kamar wata yarsa ke wallahi na ma fasa dawowa dakin nan a can zan cigaba da zama ya dawo ayi burouban da za'a yi ..."
"ke ban son cika baki kiyi kokari dai komai ya daidai tunda dan rainin hankalin ya fara shan baki ina ganin ya Kusan zuwa hannu "tab wannan mai shegen taurin kan abinda ma shan bakin yana sha yana cika yana batsewa kamar nace dole ya sha "kai ya Aliyu sai a hankali zuciya kamar da karfe aka ginata yana magana cike da izza da nuna mutun ba kowa bane mutun kamar dan gidan saurata koda yake a duk jirgi ?aya ya kwaso ku ke dashi "a'a wallahi muna da bambanci kisna ta fada da sauri nan dai cigaba da magana akan muradi ..."
Karfe daya suka tashi suka shiga kitchen kasancewar kayan abinci a bangaren kisna yake jollof rice suka dafa anan suka wuni suna hira wanda rabin hirar duk ta muradi ce tsawon kwanakin uku suna zaune a bangaren kisna ranar da su muradi zasu buga wasa kuwa kisna manta komai tayi ta tare agaban tv , muradi kawai take kallo sanye da wonda da riga dark blue Wanda aka rubuta muradi a bayansa yayi maseefar kyau sai ya saje da fararen fata , sai kwace kwallo yake a kafar abokan karawarsu yana bugawa yadda ransa ke yaso ,idan aka dauke fuskarshi kisna taji wani mugun haushi , idan aka haskoshi ta dinga murmushin kenan tamkar wacce aka yiwa bushara da gidan aljanna duk aunty zee na lura daita tayi murmushin tana dafata "muradi fa ya tafi da rabin rayuwarki autar mumy " bata kalli inda aunty zee ke zaune ba ta maida mata amsa da "ba rabin rayuwata ya wuce dashi ba gabadaya rayuwata ya tafi dashi shi yasa na kasa ciresa araina ,sai dai duk da haka bazan sake daukar wulakaci daga garesa ba wallahi duk yayi min sai na rama saurin mikewa tayi ha?e yin tsalle cikin jin dadi sakamakon muradi ya wulla kwallo cikin raga ba ita dake tsallen murar ba hatta abokansa murna suke gabadayansu suka rungumeshi , bayan wani lokaci aka cigaba da wasa sun dauki tsawon lokaci suna fafatawa babu wanda yayi nasara sosai muradi yake kokarin jefa kwallo cikin raga wani abokin buga wasansu messi na tauyesa babu zato yasa masa kafa tare da dukan qirjinsa take muradi yayi kasa rike da qirjinsa kisna ta dafe kirjinta da duka hannuwanta taji kamar qirjinta aka taba gabadayan zuciyarta ta jagule kamar ta dora hannu aka ta sa kuka ganin an rufesa har reaf .
ta fashe da kuka tana kamo hannu zeey cikin nata tare da tsine wa wanda ya hardeshi take aka sake hasko yadda abun ya kasance tabbas mugunta abokin wasansa yayi masa, reaf dake tsakiya ya janyo mesi gefe yana bashi warning tare da yi masa magana kasa kasa "ka daina buga wasa haka sai kayi lossing tun ba'a je ko'ina ba ko da yake na lura ka sakawa muradi ido da yawa, cikin tsananin jin haushin maganarsa messi ya soma magana yana daga murya reaf ya juya ya barshi ya karasa gurin muradi dan tuni likitansu ya karaso da wata karamar akwati ya tsugunna a gabansa ya soma duba lafiyar ,muradi dake kwance ya damki sumar kanshi dake kwance luf luf gwanin ban sha'awa da hannunsa daya, yayinda dayan hannun ke dafe da qirjinsa ya runtse idanuwansu kisna kamar ta fasa tv ta shiga dan dawowa tayi gaban tv ta zauna tana kuka , cikin kankanin lokaci aka masa abinda ya dace ya dawo daidai aka ce ya fita a canza wani a madadinsa amman yaki dan haka aka sake komawa wasa dashi , har kusan sau uku ana bawa messi warning akan muradi dan zuwa yake yayi atttakig dinsa har sai da aka bashi yellow card, hankalinsa bai dawo jikinsa ba sai da aka ciresa gabad'aya aka bashi read card , ranar cikin sa'a team dinsu muradi suka lashe su 3-0 .
washegari ma aka sake hadasu da wasu team din still suka cinye har aka je final still dai sune suka cinye
Ranar cike da fara'a kisna ta yini daga karshe ta shige daki tayi kwamciyarta zuciyarta na tunanin muskilin mijinta ...
Satinsu biyu suka soma shirin dawo wa kasar cairo ,Samir yayiwa aunty zee tsaraba sosai yayinda muradi yayi fuska duk da yaga abubuwan da zasu dace da kisna amman yaki siya ,ganin haka yasa Samir daukar mata yana zolayarsa , misalin takwas saura na dare tana kwance a falo ta runtse idanunta sai dai ba bacci take ba ta dukufa ne gurin nazari da tunani , sam bata ji motsin shigowarsa ba ,yayinda shi kuma yayi tsaye akanta yana kare mata kallo da kallon falon komai tsaf tsaf very neat kamar yadda yake bukata ga kamshin airfreshner na tashi gauyare
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 18 Chapter of 21