An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
????????????
CUTAR DA KAI
????????
????????????
An dauko wannan littafi daga shafin www.novels.com.ng ku ziyarci shafin na www.novels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348060358004
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.novels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348060358004 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
12-2-2021
Page 1
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
Free page
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jakankuna da takalma, getzner na cotonou da chiganvy volyal lace duk akan farashi mai sauki ga mai bukatar siyan ?aya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ...????
EGYPT
*Reehab* unguwa ce dake cikin babban birnin kasar cairo , unguwa ce data tattare kan manya attajiran masu kudi , zagaye da had'ad'dun gidaje masu kyau da tsari kamar yadda gidan
muhammad realwan yake d'aya daga cikin jerin gidajen unguwar .
Babban katanfarin fili ne wanda aka gina madaidaicin gidajen sama guda uku a cikinsa mai hawa ?ay d'ay, tun daga bakin get din gidan har zuwa babban parlou'n gidajen ciki zaka fahimce yadda had'uwar gidan yake , babban parlou'n ne wanda ya kunshi duk wani nau'i abubuwa na more rayuwa da qawata muhalli , idan mutun yana parlou'n zai ?auka a wata duniyar yake ba'a wannan duniyar tamu yake ba."
makakeken tv bango ne manne da bango kowani parlour dake cikin gidan, ga wani katon wutan lantarki a saman parlou'n mai jere da fitilu masu matukar haske riras ,ga masuburbud'an sanyi , ga makaken dining table zagaye da kujeru na alfarma , yayinda parlou'n yake zagaye da fararen kujeru masu ratsin baki ajiki , banda kitchen da bayi kwaya daya tal da landury , babu d'aki ko daya a cikin parlou'n ."
yayinda sama gidajen ke ?auke da dakuna guda biyu da parlour d'aya Alhaji realwan ya gina wannan katafarin gidan ne saboda ya'yansa Aliyu da samir da shi kansa idan ya kawowa kasar ziyara , yadda tsarin ginin Samir yake haka na Aliyu yake babu wani bambamci , komai iri ?aya aka zuba acikinsa ".
Wata matashiya mace ce raku'be a akan kujera a matukar tsorace take a parlou'n saboda girmansa, ta takure jikinta guri ?aya saboda duhun parlou'n ga yunwa dake tattare daita , tun jiya da suka sauka a kasar bata ci wani wadataccen abinci ba ,tunanin yadda tahowarsu ta wakana take , tun da suka shiga jirgi yake cicccin magani wanda a idanun iyayenta ba haka ya nuna ba, cikin sakin fuska da farinciki suka rabu da iyayensu , jirgin na gama mikewa a sararin samaniya ta nemi murmushin dake kwance akan fuskarsa ta rasa, fuskar ta dawo tamkar hadari ko ta wani mayunwacin zaki ,a hankali ta d'aura kanta a kafad'ansa ta ?an d'aga idanunta ka?an ta kalleshi , bai motsa ba , hasalima wani bangaren yake kallo yana danne danne a wayarsa tamkar babu wata halitta atare dashi ,a hankali hancinta ya dinga zuko mata dad'ad'd'an kamshin turaren jikinsa dake gauraye da kamshin skin dinsa , a natse ta sauke numfashi kamshinsa na sake mata dadi ,duk wannan shiru da yayi a lokacin tasan zuciyarsa cike take fal da jin haushinta .."
Jin bai yi magana ba har lokacin yasa taki bu?e idanunta , tayi lamo tana cigaba da shakar kamshinsa a haka bata san lokacin da bacci ya ?auketa kanta na kan kafad'ansa ba.
ji kanta ya bugu da kujera yasa tayi firgigib tare da bude idanunta da sauri ta furta "oooooo ta dafe gefen kanta tana kallonsa , ko kallon inda take bai yi ba , bama zakace shine yayi muguntar ba, Allah Allah ya dinga yi su isa dan baya sonta a kusa dashi ,yayinda bangarenta kuwa babu abinda tafi qauna da muradi kamar kusancinsu tare .."
Suna sauka a kasar cairo motar campanie dana escout dinsa na tsaye zaman jiran karasowarsu , kai tsaye Aliyu Muhammed realwan ya wuceta ,
cikin sauri itama ta gyara zaman handbag d'inta ta biyo bayansa dan tasan ba karamin aikinsa ya barta agurin ba , escout dinsa na hangosa suka hanzarta k'arasowa inda yake cikin girmamawa tare da bu?e masa gidan bayan ,ya shiga ya zauna yana gyara zaman rigar suit din jikinsa , cikin hanzari itama ta shiga inda taga an bu?e masa ta zauna gabanta na faduwa ,
gama saka jakunkunan kayansu ke da wuya direba yaja motar suka bar gurin escout dinsa na biye da motar da yake ciki a baya .
Koda suka iso gidan ko'ina a gyara yake tsab kasancewar Companie club ?insa man United sun san dawowarsa dan haka suka sanarwar masu aikin gyara gida ,
tsayawa tayi a parloun gidan , shi kuma cike da kuzari ya hayewarsa sama , ganin haka yasa ta biyo bayansa da sauri tana shiga d'akin da ta gani a bude wayarsa ta ?auki qara ,hannunsa rike da kugunsa ya k'arasa jikin window ya zuge labule window yana kallon haraban gidan, maganar minti goma yayi yace "gani nan zuwa ya maida wayarsa cikin aljihun wandonsa ya juyo inda take tsaye "fitar min a d'aki " ya furta a fusace .
jiki a sanyaye ta fito ta tsaya daga bakin kofar d'akin ya fito ya kulle ya sauko zuwa parloun bayansa ta biyo ta tsaya, tana tsaye mai gadi ya shigo da manya jakunkunansu ya juya ta kasa zama tana kallonsa ya kashe wutan gidan gabadaya sannan ya fita tare da kulle kofar parloun bai dawo gidan ba sai tsakar dare lokacin tuni bacci yayi awon gaba daita akan doguwar kujera .
idanunshi ya tsura mata cike da takaicin ganin yadda take bacci ya balain bata masa rai ya shiga kitchen ya bu?e fridge ya d'auko roban ruwa mai sanyi ya fito ya tsaya akanta ya shiga tsiyaya mata tun daga tsakiyar kanta har sansar jikinta ta farka a matukar firgice , yana ganin ta bu?e idanunta ya ?auke idanunshi akanta tare da cilla mata roban ruwan da yayi saura ajikinta ya haura step ,da sauri ta mike ta biyo bayansa tana masa magana yayi mata banza , bakin gado ta samu ta zauna tana kallon jikinta dake jike , ta zabga tagumi tana kallonsa ya bu?e bakar jakarsa ya fito da takeway , snaks da cake ne aciki sai driks ya zauna kan doguwar kujera ya mike kafafunsa ya cinye tasssss ya da'ura driks akai sannan ya mike ya shiga bayi ya watsa ruwa ya fito , haka suka kwana batare da yayi mata magana ba ko damuwa da bata abinci ba ."
To yau ma tun safe daya bar gidan bai dawo ba har gashi shabiyu da rabi na dare ta buga , tana cikin wannan tunani taji motsin shigowar motarsa ba'a fi second biyu da shigowar motarsa ba taji yana ?o?arin bu?e kofar parlou'n naunayen ajiyar zuciya ta sauke , haske wayarsa ne ya gwauraye parlou'n, idanunsa ne suka sauka akanta takure guri daya , a natse ta d'ago kyawawan idanunta ta sauke su akanshi yana tsaye kikam kamar wani soja rashin wadataccen hasken parloun bai hanata karewa kyawawar fuskarshi kallon tsab ba , ita ba dawowarsa bace abin daga hankali da fad'uwar gaba irin yadda gaba-daya siffarsa ta sauya ,idanunsa dake kanta cike suke da bala'i iri iri ,fuskarsa nan nashi tamkar ba'a taba saukar da rahma akanta ba , tana kallonsa ya nufi gurin meter yayi changeover yana jan tsaki , a yadda ta lura babu abinda ya tsani gani kamarta .."
Ya waigo bangaren da take zaune ,yayi mata kallon second biyu sannan ya ?auke idanunshi akanta yana sake jan tsaki ya nufi sama ya tsaya tare da tura hannu cikin aljihunsa ya ciro key ya bude kofar d'akinsa ya shiga ya tsaya gaban mirrow yana sausauta tie d'insa tare da cire yar saman suit d'insa ya ajiye wayoyinsa akan dres mirrow ya kwance agogon dake d'aure daa tsintsiyar hannunsa ,ya kife jikinsa bisa gadonsa tare da talla'be kansa da duka hannuwansa, yayinda kafafuwansa ke kasan tayis yana girgizawa a hankali cikin jin kai ."
a hankali ta turo kofar d'akin ta shigo bakinta dauke da sallama tana d'aga kafafunta da kyar tamkar kazar da kwai ya fashewa a ciki ta karaso inda yake ta durkusa a gabansa "sannu da zuwa ta furta cikin kasalalliyar muryarta mai sanyi da shiga jiki sannan ta soma ?o?arin kwance masa igiyar takalmin dake sanye a kafafunsa ta kai inda taga jerin takalmansa suke , ta dawo zata ta?a masa kafa domin cire masa safarshi ,yayi saurin janye kafafunsa yana jan tsaki "tana son kusancinta dani mayyar yarinyar kawai yayi maganar a kasan ranshi yana jan tsaki shiru tayi jikinta na rawa muryarta a raunane tace "yunwa nake ji ya Aliyu tun abinci jiya ne a cikina ,ka fita ka kulle ko'ina a gidan nan daidai da ruwan sha sai na bayi na sha ka taimaka min da abinci yunwa nake ji tayi maganar hawaye na gangaro mata "
"ina ruwana da jin yunwarki ,da rayuwarki da mutuwarki duk daya ne agurin Aliyu ,da zaki mutu ma wallahi sai Aliyu yafi kowa farinciki a duniya ,har mafarkin nayi kin mutu an zo zaman makoki nace bana bukata kowa ya kama gabansa .. ...."
"saboda me ya Aliyu kake min irin wannan fatan "? tayi maganar tana mikewa tsaye jikinta na rawa "saboda bana sonki , baki da amfani komai agurina , banci zuciyar muslunci da darajan iyaye wallahi da a kasar zan kasheki da hannuna ki mutu ,dan gara mutuwarki dana yi rayuwa dake ...."
mutuwar tsaye tayi cikin tsananin tashin hankali da matsanancin gigita jin furucinsa yayinda hawayen idanunta ya karu suka shiga kokuwa da juna gurin silalowa ga wani irin kyarma da jikinta ke yi , sai dai rawar da jikinta ke yi ya sanyata saurin durkushewa a gabansa domin kafafunta sun tabbatar mata bazasu iya cigaba da ?aukar gangar jikinta ba, baya ga haka ma ga wani iri jirin yunwa dake d'awainiyya daita .
Wani irin bugawa kanta ke yi tamkar zai rabe gida goma , a hankali muryarta ta fito "idan ka cigaba da tunanin abinda ya rigada ya wuce bazaka ta?a daina tsanata ba a cikin zuciyarka ". "bazan ta'ba dainawa ba Kinga kuwa bazan ta?a daina tsanarki ba ,"shi fa so halitta ne da .......
" bar dakin nan stupid tun kafin nayi losing control , dan ina jin bakinciki kasancewata dake yayi maganar a zuciye cikin tsananin fushi da tashin hankali mara misaltuwa "
Bata bar d'akin ba kamar yadda ya furta sai rarrafawa tayi ta koma gefen doguwar kujerar kushin kwaya daya dake d'akin ta rakube , tana kallonsa ya mike ya shiga bayi batare daya cire kayan jikinsa ba saukar ruwa a bayin yasa ta fahimci wanka yake a hankali yunwa ta dinga nukurkusanta , ta rike gefen cikinta tana had'iyar miyo da kyar tare da share hawayen dake tsiyoyo mata, tasan mugunta yake mata saboda baya qaunarta .
wasa wasa sai da yayi kusan awa ?aya a bayi bai fito ba ,sake rarrafawa tayi ta k'arasa inda jakarsa take saboda tunanin jiya a ciki taga ya fito da cake yaci ya da'ura lemu ya kwanta yayi banza daita, ta bu?e jakar aiko nan idanunta suka sauka akan cake da ruwan roba da driks , jikinta na rawa ta ciro farar laida ta fito waje ,tun daga kan step ta soma cin cake din kamar wata mahaukaciya .."
A natse ya fito daga bayi kugunsa d'aure da farin towel Wanda kad'an ya zarta gwiwarsa yaga wayam babu alamun ta , numfashi ya sauke" crazy girl kawai da yunwa kadai zan iya azabtar da rayuwarki , tsawon awa guda yana shirin bacci ya gama tsab ya karaso gaban jakarsa ya bu?e da niyyar ?aukar cake dinsa ya ga wayam ya sake dubawa bai gani ba , shiru yayi na second biyu ,can ya nufo parloun kasa a zuciye kafafunsa sanye da silifas masu matukar kyau wa?an da suka dace da zara zaran yatsun kafafunsa "ke uban wa yace ki ?auki cake din can "? dan ke na siyo ko da kudinki na siyo "?
tayi shiru tana sauke numfashi da ajiyar zuciya dan tuni ta cinye cake din neman kari ma take "idan kika sake kuskuren ta?a duk wani abu nawa a cikin gidan zan ci uban. ........
Shiru yayi ya kasa karasawa , ta mike daga zaunen da take ta soma takowa a hankali har ta karaso gabansa ta tsaya qirjinta na bugawa da matsanamcin karfin gaske "ka k'arasa mana , ka zagi mutumin daya inganta rayuwarka fiyye da ya'yan cikinsa ka zageshi mana ,me nene idan ka zageshi ".?
juyawa yayi zai bar gurin tayi saurin riko laulausan tafin hannunsa cikin nata tana murzawa a hankali "a ina zan kwanta bacci nake ji sosai "fixge hannunsa yayi da karfi " ban sani ba ya haye sama ya shige d'aki .
Ajiyar zuciya ta sauke bayan barinsa gurin jikinta a sanyaye ta biyosa zuciyarta na rawa, kai tsaye bayi ta shiga ta watsawa jikinta ruwa ta d'auro alwala ta fito d'aure da towel ta karasa inda jakar kayansu yake a tun jiya da suka zo bai barta ta samu damar jera kayansu cikin wordrobe ba , ta bu?e ta ciro doguwar rigar mara sharara ta zira ajikinta kallo inda yake tayi a daidai lokacin daya waigo idanunsu suka tsarke cikin juna wani abu yaji ya tsarga masa , boyayyiyar ajiyar zuciya ya sauke yana jan tsaki a zuciyarsa cike da jin sabuwar tsanarta , ta ja masa kwana da yunwa tunda ya fita bayan coffe da cake babu abinda ya ci gyara kwanciya yayi ya juya mata baya yana furta kalmar "yar iska yarinyar kawai .."
Turare ta d'auko mai sanyi kamshi ta feshe ilahirin jikinta ta ciro hajib ta zira ta kalleshi "ina ne gabas zan yi sallah ? da hannu ya nuna mata ta juya ta kalli inda ya nuna mata sannan ta tada sallah raka'a biyu tayi ta zauna tai addu'a akan Allah ya karkato mata da hankalinsa ya fahimceta bayan ta gama ta mike ta janyo jakunkunan kayansu ta karasa gaban wordrobe ta bu?e ta soma jira nata sannan ta jira nashi ta bude wani bangare da babu komai ta sanya jakunkunan ta juyo ta saci kallonsa idanunshi na runtse yayi pillow da hannunwansa ta hawa kan gadon ta kwanta, tana gama kwantawa ya mike kamar wanda aka tsinkara ya dauki pillow ya koma kan doguwar kujera ya kwanta ta tsura masa ido daga inda take tana masa kallon mamaki, a hankali tun tana jin motsinsa har ta daina ta sauko daga kan gadon ta tsaya a gabansa tana karewa masa ..
Dogo ne sosai sai dai bashi da jiki can sannan ba irin siraren mazan nan bane , yana da faffadan qirji da wadatar kafad'u , doguwar fuskarsa mai ?auke da dogon hancinsa zarrr tamkar biro ,bakinsa dan karami ?auke da pinky lip's , girar idanunsa kuwa garza garza ne yayinda kirjinsa da sansar jikinsa ke kwance da kwantaccen gashi tamkar ta jinjirin da'aka haifa yau , fari ne tasssss shiyasa pinky lip's d'insa ya sake fito da ainihi kyawun da Allah yayi masa , a hankali ta tsuguna bisa gwiwowinta tana cigaba da kallon kyakkyawar fuskarsa, sai wannan lokacin ta lura da irin baiwar da Allah yayi masa, hannu ta kai tana shafa gefen fuskarshi zuwa kan lip's dinsa tana lumshe ido a hankali ya bu?e idanunshi ya ganta durkushe a gabansa tana shafa fuskarsa , saurin zaro ido yayi waje yana buge mata hannun tare da tashi zaune yana kallonta "kina hauka ne" ? ta girgiza masa kai alamun a'a "kifa shiga hankalinki dani banason wannan iskanci naki dan lura kina son shishige min,sai dai duk abinda zakiyi bazai sa na saurareki ba "karka sake kiran ta'bawar da nayi maka da kalmar iskanci dan kai mijina ne na sunnah ni matarka ce meye abun iskanci anan "?. ta karasa maganar tana shafo qirjinshi yayi wata irin zabura ya mike tsaye tare da damkar tsintsiyar hannunta ya bu?e kofar ya tura waje da iyakacin karfinsa ya maida kofar ya rufe garam da karfi yana jan dogon tsaki "dakikiya kawai mara kamun kai ". tayi shiru tana kallon kofar d'akin zuciyarta na rawa .. ...."
Mmn Sudais
????????????
CUTAR DA KAI
????????
????????????
~TRUE LIFE STORY~
Free page
Page 2
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096, Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalma , getzner na cotonou da chiganvy, volyal Lagos lace, duk akan farashi mai sauki ga mai bukatar siyan ?aya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096,
yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki, muna turawa kowani gari ...????
"A hankali ta furta "Ya Allah ka bani karfin zuciya akan bawanka Aliyu , ya fahimceni ya duba lamarina , ya tausayawa rayuwata , Allah ka bani ikon yi masa abinda zuciyarsa zata kusanto zuwa gareni ,ka bani ikon yin nasara akanshi na mallakesa na mallaki zuciyarsa cikin sauki ,cike da sanyi jiki ta kai hannu jikin handle din kofar d'akin ba dan tana tunanin a bude kofar take ba sai dan tabbatar da hakan, abun mamaki ji tayi kofar ta bu?e .
ta tura a tsanake ta shiga , hangosa tayi kwance akan bargo a kasa ya rungume pillow a qirjinsa wanda hakan kusan al'adar sa ce, yana ganin shigowarta ya juya d'ayan bangaren rungume da pillow , dan baya qaunar kallon fuskarta ,ta k'arasa inda yake kwance ta durkusa a gabansa "nasan nayi maka laifi kuma na roki afuwarka ya kamata ka tausaya ka yafe min haka bana son na cigaba da zama makiyayarka kamar yadda ka ?auka saboda mu samu damar inganta rayuwar ya.....
"dan Allah malama bana son takura bacci nake ji kije kawai bana son kusancimu tare .
"ammmm to dan Allah ka tashi ka koma saman gado ka kwanta ni sai na kwanta a kasa " kije ki kwanta kawai bana bukatar haka ya k'arasa maganar yana runtse idanunshi gam , mikewa tayi jiki a sanyaye kamar zata yi kuka ta hau saman gadon ta kwanta ta janyo bargo ta lullu'be rabin jikinta ta jingina bayanta da abun gado sai dai ta kasa runtsawa sai faman tunanin yadda zata shawo kanshi take .."
Matsowa tayi ta dawo bakin gadon ta tsura masa kyawawan idanunta tana kallon yadda yake sauke numfashi ,a hankali qirjinta ke dokawa, ta dinga jin kamar zuciyarta zata fito daga qirjinta
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 1 Chapter of 21