Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
c ire kayan’dake jikinta, daga shi sai dan Karamin gajeren wando.‘ kallo daya Saudat ta yi masa ta raBa shi za ta wuceya sa hannu ya fizgo ta, yana fadar, “Gidan wa za kine yarinya? Ai ke za ki min wankan nan” _' Ganin da gaske yake yasa Saudat ta ’ .sOma qoqarin kwacewa, amma sai da ya sureta ya ‘shiga bandakin da ita, tana ta shure-shure ya ' tsumbular da ita cikin qaton bahon wankan da ta cika masa shi da ruwa, duk iya borenta sai da ya . .ya rabata jikinsa hakan ya tilasta . ta“ kyale shi ya yi mata wankan, ya yi nasa saman ya ; fito da tawul guda sukai Fitowarsu ta yi daidai da ihun da Asma ta kurma cikin tsananin firgici . “Me zan gani Ahmad? Me ye wannan?” . ‘ . Ta Shiga jadA baya tana nuna shi cikin tsananin firgici har ta fice daga falon ‘_ Saudat ta yi matukar razana da firgicin ganin yadda Asmar ta same su saida yasata ‘zubar da hawayen kunya da takaici don ta lura ma ‘ shi gogan love, a jikinsa sai ma Kokarin shirya tada , yake ba tare da ya bi ta kan hawayen da ta keba, ba _ yadda ta iya ta kyale shi har sai da ya zura mata _ sabuwar rigar bacci wadda ya feshe da sassanyan turaren romaine. _ Yana zura mata rigar Saudat ta fada kan gadon tana kukanta Kasa-kasa bai kula ta ba sai da ya saka kayan baccinsa riga da wando farare masu ,. Laushi da Kamshi sannan ya hayo kan gadon ya tankwashe qafafuwansa tare da fadar, “Tashi zaune ‘ mu yi magana” Ganin da ya yi vata da niyyar motsawa yasa shi janyo ta jikinsa ‘ yana fadin meye abin kuka Don dan ta Shigo ta ganki tare da mijinki Meye a ciki? kukin manta ni din mijinkine kuma ba , haramun muka aikatawaba? Haba Saudat ya kamata ki fara girma haka nan ai ke abin alfahari ne a wurin kishiyarki ta zo ta same ki da mijinki a haka k0 kamai kin kunsa mata wani abu a zuciya, kuma dole daga yanzu za ta fahinci keda ita matsayinku iri guda ne a wurina, amma shi warin, kukan me ye ma’anarsa?” Shiru ta yi sai dai ta sa bayan hannunta ta goge KWallar hakan ya sa shi ya gyara mata filon da ke gefensu ya kwantar da ita yana fadar “Ki wanta yanzu zan je in dawo, just a minute”. Bai saurari abin da za ta ce ba ya sauka daga kan gadon ya kashe wutar dakin ya kunna bedsid lamp ya fice kai tsaye Bangaren Asma ya nufa wanda rabonsa da shigarsa zai iya cewa ya kwash fiye da shekara kamar yadda ita ma bats shigowa nasa bagaren saida wani Kwakkwaran dalili A hankali ya taka qafarsa cikin bedroom din nata wanda sanyayyen Kamshin touch neke tashi babu haske a dakin sai lamp bed lamp duk da bai iya hango taba. akan gadon ba, amma yanajin shesshekar kukanta ' Sai da ya kunna: makyallin wutar dakin haskce ya gauraye ko' ina sannan ya nufi wurin gadon ya ja bed chair ya zauna yana kallonta tamkar ba Asma‘ da ya sani ba, ‘yar gayu mai tsananin kwalliya tamkar aljana amma duk ta firgita kanta gashin kan babu gyara duk da tsananin tsawonsa da laushinsa, amma ya turmushe babu alamar kwalliya a fuskarta, ‘yar doguwar riga ce baqa mai dogon hannu ta saka, babu k0 kallabi Asmar da ko ciwo bai hana ta yin kwalliya. " Ya gyara murya kafin ya ce, “Tashi zaune mu yi magana”. Ba musu ta tashi din, don ta fahinci shigowarsa dakin, ta tashi a zaune tana kallonsa ba tare da ta daina ku;kan nata ba. Dr. Ahmad ya miqa hannu saman bedside drower dinta yadauko tissue ya mika mata, “Karbi wannan ki goge hawayenki”. ‘Ba musu ta karBa tana gogewar shi kuma bai jira ba ya dora da fadar, “Me ya yi zafi haka Asma?” Tamkar ba za ta tanka masa ba, sai dai ma zuciya ta zarce duk yadda ta ke tunani, don ta azabtu ta kuma sha wahala a kan share ta da Dr. Ahmad ya yi tare da nuna mata da ita da rashinta duk daya ne a wurinsa kafin zuwan Saudat din harya zuwa yanzu. duk abin da ta ke yi juriya ce da karfin hali da nuna jarunta, amma ita ta sani Ahmad wani Bangare ne na rayuwarta ya koyar da ita darussan qaunarsa masu wuyar goguwa a shekarun baya da suka wuee tabbas idan ta rasa shi za ta iya shiga kowane irin hali. Cikin muryar kuka ta soma fadar,’ “Ahmad, dama ashe xaka iya ba sa wata mace a matsayi irin nawa a zuciyarka har ka iya' hada jiki da ita? Ahmad ina alkawari da amanar da “~ ke tsakaninmu? Ina soyayyar da ka ce kana min? ' da ma wannan ita ce kaunar da ka ke labarta min? : Ahmad za ka iya tuna rabonka da ka shigo nan inda-nake? Daidai da ranar da aka kawo maka amaryarka Ahmad ya kamata a ce ka shi go ka duba halin da nake a ciki amma k0 a waya ba ka nemceni ba k0 in mutu k0 inyi rai ba damuwarka ba ce, yanzu bar wannan kodaddiyar‘ yar matsiyatan ta fi ni daraja a cikin idanunka Ahmad yaUshe ka daina sona?’ Sai da ya Bata wasu ‘yan mintuna yana kallonta tare da mamakin wai yau shene ya ga weakness dinta (kasawarta) yau Asma ce ta sauke duk wani girman kanta da dagawarta tare da jin kai da jinkanta ”wai yau ita ce ke jero wadannan zantukan ta ajiye gayun , ta yi tuBus lallai‘ yan maza sun yi taushi. _ Ya dauke idanunsa a kanta ya ja aji kamar ba zai yi magana ba, ya basar, “To kedin da ki ke sona Asma me son ya amfanar don a matsayina na mijinki ba ni da wata daraja a wurinki, ba ki da lokacina baki da lokacin kulawa da ni da tarairayata a matsayina na mijinki, sai dai ki tura ‘yan aiki su bani kulawar‘ da nake bukata daga gare ki ‘saboda Yar Tallah will be airing this week tonight only ANYTHING BY 11 TO 12 [3:21PM, 08/02/2017] 🙆🏼‍♂@lh@ji🙆🏼‍♂: YAR. TALLA CHAPTER34 kawai kin raina ni,’ kina ganin daidai kike dani don kawai na baki ~‘yancin yin duk abin da ki ke so, ki rinka yi min gadara da isa? Don kawai kin ga ni din mai tsantsani ne, ban damu da harkar wasu mata ba, k0 k0 don kin fahinci ina sonki ne kuma kina da kyau shi ya sa kike min abin da ki ka ga da ma ni ban sani ba? Ba ki san daraja taba, balle darajar aurenaba shin ni dutse ne da zan kasa watsar dake na samu wata? Tunda matan ga su nan tamkar ledar pure water wanda suka kai ki da ma wanda ba su kai kiba”‘ ‘Asma ta dago da sauri tana kallonsa, ya “ daga gira. “Yeah, duk abin da ki ke takama da shi su _ ma sauran matan suna da shi, sannan don kuma a rashin kunya za ki nemi rusa min kwanciyar , : hankalin iyali don kawai kin ga ina kyale ki? Wallahi I will surprise u matukar ki ka Kara shiga, hurumin Saudat zan iya yi miki komai, Sannan da kike kiranta da matsiyaciya, kodaddiya, ai Saudat ta fiki komai a idanuna kuma don ina sonta na aure ta kamar yadda kema nake sonki na aure ki, kuma duk wani shirmenki da haukanki ba zai sa na rabu da ita ba don ita ce rayuwa ta, wallahi tun ranar da naga tausayina. a cikin idanunta na soma jin soyayyarta a zuciyata, kina tunanin'wannan soyayyar ta wasa ce? Ki gafarce ni Asma, da gaske nake ina son Saudat, wallahi I can anything please Asma ki taya ni mu so ta in har da gaske kina sona“ Wani inrin ihun kuka Asma ta saka saboda yadda ta rinqa jin kalamansa na neman tarwatsa ' mata zuciya, ta daga masa hannu cikin karaji tana fadar, “Stop it... don’t repeat dis word to me again please, ba sai ka bude baki ka fada ba zan gane ka daina sona ba, ba sai ka fada ba Ahmad zan fahinci ka gama dani ba, na yi condaim a wurinka amma don Allah ka kyale ni haka da wadannan zafafan kamalan naka masu qona min zuciya da sassan jiki”. Dr. Ahmad ya koma kan gadon tare da rungumo ta yana fadar, “Please Asma, wallahi ban fada miki wadannan maganganun don ranki ya Baci ba, iya gaskiyata nake fada miki, kuma ki daina fadar na daina sonki, wallahi har yau har gobe sonki yana nan a zuciyata, kuma a shirye nake da na ninka shi idan har ki ka gyara halayyarki, ki tuna fa ke din mai ilimi ce amma ki rinka abubuwan da mai hankali ba zai yarda da su ba, haba Asma”. Kukanda ta ke tare da sauke ajiyar zuciya shi ya tabbatar masa kalamansa suna shigarta, ya dago da kanta ya Dora a kan kiirjinsa yana share mata hawaye, tare da gyara mata gashin kanta cikin _ sassanyar muryarsa ya ci gaba da fadar, “Am sorry Asma, ki yarda da mi wallahi har yanzu ina sonki idan har ki ka sauke gadara da girman kanki zaki same ni a duk yadda ki ke so. A yanzu Asma ta daina kukan sai dai sauke numfashin da ta ke, Dr. Ahmad ya janye ta daga jikinsa ya barta a kan gadon ya nufi bandaki ya hada mata ruwan dumi da beltn robb sannan ya fito ya kinkime ta ya nufi bandakin da ita Sai da ya watsa mata ruwan ya wanke ta sol sannan ya fito da~ ita da kansa ya Ciro mata kayan baccinta ya bata ta saka, sannan ya kamo hannunta ya kwantar da ita a. kan gadonta ya ja lallausar bargonta ya. lulluba ta ya kashe wutar dakin tare da furta mata sai da safe. Ba ta da yadda za ta yi tana jinsa harya fice duk yadda ta so danne zuciyarta sai data fashe da. kuka, don ta sani a yanzu Ahmad ya yi mata nisa, ta riga ta yi sake har dan hakin da ta raina yazo ya tsone mata ido, duk yadda zuciyarta ta‘ kai ga. chashewa a kan al’amarin fa namiji a yanzu ba ‘abin da tafi bukata sama da shi k0 don ta lura yana neman subuce mata? ne ’ ’ Yau din nan ta kasance mata rana mai muni saboda kunnuwanta sun jiye mata mummunan albishir din rasawanda tafi so fiye da kamai a rayuwarta, kuma yau ne rana ta farko data fahimci. rashin kyautatawarta a zamantakewarta da mijinta kuma a yau ne ta gane kuskurenta bayan ta rasa shi, kuka ta ke sosai tare da nadama marar amfani. . . Asma mace ce mai zafin kai da izgili da raina mutane, ba ta da son jama’a k0 kadan shi ya sa ma k0 abokai ba ta da su, sai dai tana da raguwar zuciya, ba ta da juriya ko kadan nan da nan damuwa ke wujijjiga ta saboda ba ta saba da ita ba, don haka a yanzu tunaninta guda, hanyoyin da za ta bi don ganin ta karkato da hankalin mijinta a kanta sun koma irin zamansu na farkon aurensu. Bangaren Saudat kuwa tunda ya fita ta tsinci kanta da wani irin matsanancin kishi da damuwa ta gagara runtsawa, sai faman juyi ta ke tana duba agogo, amma har sha biyu saura bai shigo ba, zuciyarta ta ba ta yana wurin Asma, to me suke har yanzu da bai dawo ba? Wannan tunanin ne ya sa ta ' soma ‘yar kwalla, sai karfe daya saura kwata na dare ta ji ya turo Kofa, hakan yasa ta saurin jan bargo ta lulluBa tamkar mai bacci, tana jinsa ya hayo kan gadon ya ja ta jikinsa ya kwanta tare da lulluBe su da bargo ya soma shafar kanta yana kiran sunanta, amma ta Ki motsawa tana jinsa har ya gaji ya yi shiru, a haka bacci ya yi awon gaba dasu ‘ Da asuba ma suna kammala sallah Saudat ta mike za ta fice taji muryarsa na fadar, “Ina kuma zakije?” Saudat ta dan waiwayo kadan kafin tace' ‘Bangarena” . . Ya dan harare ta,“ “Okay nan din da yake gutsirarki ake k0? To dawo ba inda za ki". ~ Kamar kada ta dawo din hakata daureta ' koma kan gadon tana kokarin hawa ta kwanta ta ji ya tisgota ta fada kirjinsa, har tana buge fuska. Ya dago kanta yana fadar, “Wai fushin me ki ke da ni? Saudat laifin me nayi tun jiya ‘da na fita na dawo na lura kinata kumbura shiyasama nayita magana ki ka share ni, ki ka nuna bacci kike, oya fada ‘ min menene? ' Saudat ta kasa tankawa saboda irin riqon da yayi mata, dakuma rashin takamaimain amsarda zata bashi don tasan babu abin da ke damunta, wandayawucc kishi, dakunya kumatadubeshi ta 'fada masa hakan, saidai damamakinta tajiyana fadar, “Kishi ne ko Saudat? To sha kumruminki Ahmad naku ne kubiyu, kuma soyayyarki daban ce acikin zuciyarsa. Ki sani ni Ahmad ban buqatar kowa tunda na same ki, ban bukatar abinci in dai. inajin muryarki, bani da bukatar ruwa matukar ~ akwai miyau abakinki banbukatar iska indai 'akwai numfashi acikin kirjinki bananeman komai tundana sameki,karki kara damuwa balle har shaidan ya cusa miki wasu al’amura kisa. a zuciyarki kedin matata ce wadda nakc so’in Asma matata ce wadda nake so, dukkaninku an halicce ku ne da hakarkarina kuma kowaccenku tana bukatar farin cikinta daga gare ni, idan na wulakanta dayarku saboda 'daya ki sani Allah ba zai bar niba please Saudat ina so in yi adalci a tsakaninku”. Saudat ta lumshe idanunta tare da kwantar da kanta a kan kirjinsa tabbas abin da ta gani cikin idanunsa ya tabbatar mata da haqiqanin gaskiyar da yake fada, ya kara matse ta a jikinsa ta ji tamkar za ta rabu gida biyu ta bude baki da hanzarinta, .tana fadar, “Wayyo Yallabai, za ka karya ni”. maimakon ya sassauta mata rikon sai ‘ma ”ya qara matse ta a qirjinsa ta yadda .Saudat ke jin bugun zuciyarsa da sauri da sauri cikin wata irin , rikitacciyar murya ya soma fadar, “Yi haquri don Allah Saudat, wallahi ji nake tamkar in maida ke cikin jikina don Allah Saudat duk abin da ki ka zama a rayuwa kada ki Juya wa zuciyata baya”. Wani irin abu ya rinqa sukarwa Saudat ‘a Zuciya, tausayinsa ya kashe mata dukkanin gaBobin jiki, duk da ta fahimci ya saki layi amma hakan bai hana ta rungumar mijin nata ba, wanda ta kejin *tamkar a yau ne ta soma sonshi. a Cikin sati guda Saudat ta yi matukar shaquwa" da Dr. ta saki jikinta da shi ya koyar da ita darussa masu yawa, takuma bude kwakwalwarta ta dauka ba ta zubar da su a kwandon Shara ba, duk abin da ta lura'ya fiso atareda ita shi ta ke masa, har ma ta kara da kalar' nata salon don qarin ~ armashi. ‘ Yau ta tashi da son shiga kicin duk da kuwa yau din ne miji zai bar hannunta ya koma gurin Asma, tunda kwanakinta sun Kare, so ta ke ta yi girki da kanta, duk da ba wasu abubuwan kirki ne ta iya ba a bangaren girki, to amma gani ta ke gwamma nata girkin sau dubu a da wanda kuku ya yi musu daren jiya, wanda ya sa ta amai babu ' gaira babu dalili, shi kansa Dr. bai iya cinsa ba da ya kira kukun don jin abin da ya girka musu, sai cewa ya yi tuwon alabo ne da miyar manja,sai drinks din kayan itatuwa da madarar ‘ruwa, da danyan kwai, girkin sai kana Kasashen qetare. Abin da ya qara tayar wa Saudat da zuciya kenan take ta sa ya shigo kicin ya nuna mata yadda ake amfani da kayan na’ urorin kicin din nata har Dr na musu dariya. Don haka yau tunda sanyin safiya ta gama shirinta cikin wata doguwar rigar shadda ash colour wadda aka yi wa aiki tun daga sama har qasa bata daura kallabin rigar ba sai dai ta daura qan qaramin mayafl a kanta wanda ya tsaya iya kafadarta, ta zura takalminta flat shoe ash colour sannan ta fice; ta nufa kicin din ta bar Dr nata sharar baccinsa. Sai dai ba girin-girin ba ta yi mai, ga shi dai babu abin da babu ta bangaren kayan .abinci tun daga na gida Najeriya har zuwa na kasashen qetarc sai dai ba ta san yadda za ta sarrafa suba. Can dubara ta fado mata ta yanke shawarar ta girka musu alala da kunun gyada don a nan din ta san ita gwana ce don kuwa sune sana’ar Inna Laure, don 'haka ta nufi store ta debo wakenta ta zuba a turmin ta sa ruwa ta surfa sannan ta nufi wurin famfo ta wanke shi ta fitar da dusar ta bude freezer ta debo kayan miya wadanda suka daskarar da Kankara ta gyara su ta zuba a cikin wakenta, ta ' sa a blander ta markade suka yi laushi sosai sannan ta juye a roba mai fadi ta kawo spices ‘kala-kala ta zuba ta yanka alayyahu da albasa masu yawa, ta zuba ta sa manja da mangyada ta motsa sosai sannan ta daddaura a fararen ledoji ta zuba ruwa. a tukunYa ta zuba alelenta a ciki ,ta dora a kan gascooker sannan ta koma ta debo kullun gyadarta ta dama kunun gyada sannan ta koma tana gyara kicin din nata. Dr, wanda ya farka ya laluba ya ga ba ta nan . ya mike ya nufi bandaki ya watso ruwa ya fito ya ’shirya cikin qananan kaya bulue din jeans sai milk din T shirt ya gyara sumar kansa, sannan ya zura silifas dinsa na fatardamisa ya fice kai tsaye kicin din ya nufa, ya ja ya tsaya ya tokare bayansa da qofar kicin din tare" da zuba hannuwansa cikin aljihu yana kallonta. " Saudat ta juyo tana kallonsa lokacin da ta gama jera abincin a kan tebur din bakinta dauke da murmusln ta ce “Bismillah mana, ya za ka ci irin girkina, don Allah ka shigo” Ya tabe baki yana kallonta tare da make kafada alamar ba zai shigo din ba. Saudat ta nufe shi ta riqo hannayensa tana fadar, “Don Allah ka shigo ka gani ka taBa cin alala?” Bai tanka ba hakan kuma bai hana ta jansa ba har bakin‘ dinning table ta ja masa kujera ya ‘ zauna sannan ta budr kula ta ciro masa alala kwara biyu ta sa masa a faranti, ta tura masa tare da cokali mai yatsu ta zuba masa kunun gyada wanda ya ji madara ta mika masa tare da cokalin shan tea, ta , langwaBar da kai tana fadar, ‘Don Allah kaci kaji na iya?” Murmushi ya yi kafim ya cokana cokalin ya . soma ci bai tanka ba sai da ya cinye duka biyun tana zaune tana kallonsa zuciyarta cike da jin dadi, > ita ma ta zuba nata ta soma ci. Yana cinyewa ta dube shi na Karo maka, ya waro ido, “Haba Madam tausaya min bani dai kunun insha”. Ta miKa masa ya sa cokali ya soma sha a nan fa ta ga santi ya dube ta, “Amma wannan ‘ kunun da madara ake yinsa k0?” Saudat ta girgiza masa kai alarnar a’a, ya jinjina kai, “Amma Allah wannan ana iya bude kamfani a rinka yin na roba a rinqa siyarwa, ba qaramin ciniki za a yi ba don ‘ni ban taBa shan irinsa ba fa”. ' Saudat ta tuntsure da daniya, ta ciro mayafin kanta ta nufe shi tana fadar, “Kai yallaBai bari in yi maka waigi kada ka fadi”. Ya tuntsire da dariya tare 'da riKo ta yana Kokarin kwace kallabin suna dariya, nan fa kokawa ta kaure basu suka baro kicin din ba sai sha biyu saura, ya tsaya a falo tare da fadar, “Jeki dauko key din motarki mu je in miki rijistireshon din makaranta daga nan mu je islamiya in sai miki form sai mu wuce Hikima Driving School a nan za su koya miki tuKi tare da shaidar yin tuqi idan ba mu yi yammaci ba sai mu wuce mu gaida Momy”. Dadi ya cika'Saudat ta makale shi tana murna, sannan ta yi falonta da gudu ta dauko key din ta fito, yana nan tsaye inda ta barshi ta dafo kafadarsa kamar irin abokinnan nata, duk da kasancewar ya fita tsawo amma‘ ita ma din doguwa ce, haka suka fice tana ta zuba masa shagwabanta, shi kuwa sai Kara narke mata yake ita kuma tana Kara sangarcewa, shi da kansa ya ja su a motar: kasancewar mai bakin gilas ce Sai da suka fara zuwa wani studio aka yi mata passport sannan suka wuce social. development ya yi mata rajista da komai da kornai, suka wuce islamiyya nan ma ya siya form, a take ya yi mata komai, suka wuce Hikima ba su suka kammala da komai ba sai shidda saura na maraice, sannan Dr. ya nufi gidansu da ita. Sun yi sa’a kuwa Faridat ta zo don haka 'Saudat ta samu tattali da kulawar da ta dace daga Momy din har Farida zuwa Daddy kowa sai riritata yakce, ana wasa da dariya a nan nema taji’ Dr. zai yi tafiya jibi zuwa qasar Singpore ya yi sati biyu ya dawo majalissar Abuja, ya kwana guda sannan 'ya wuce America ya yi sati guda ya biyo ta Mexico city ya yi sati guda sannan ya wuto gida. Zuciyar Saudat ta yi mata ba dadi don a yanzu ta riga ta saba da mijinta ba ta qaunar abin da zai sa ya yi nisa da ita tun a lokacin ta soma jin ta fara missing dinsa basu baro gidan ba sai bayan sallar isha. Suna. dawowa kuwa ya wuce sashinsa, kai tsaye Saudat bandaki ta nufa ta watsa ruwa ta fito ta saka kayan baccinta riga da wando baqaqe masu . Iaushi ta daure gashin kanta da ribbon kwara guda sannan ta zira takalnan baccinta masu laushi ta fito falo ta fada kan kujera ta ja ipad dinta ta soma latse latse don a yanzu ta soma Kwarewa, duk a warin'ta shigowar mijinta ta ke saurare Shi kuwa tunda ya isa sashinsa ya watso ruwa ya saka riigar baccinsa mai budadden gaba, ya fito falonsa ya zaunakan kujerar falon ya ja Karamin tebur na gilashi ya! dora computer dinsa ya soma turn sakonni, a haka Asma ta shigo falon ta same shi ya dago ya dube ta ta cikin siririn farin gilashin da ke idanunsa, sanye ta ke da kayan bacci skinny dress kalar suminti sun mata matukar kyau tamkar saukar Kasar Saudiya don da ma can Asma kyakkyawa ce ajin farko Ta zauna saman kujerar dake gefensa cikin jan aji ta soma fadar, “Sannu da aiki dear”. Ya amsa da, “Yauwa, kina lafiya?” Ta dan tabe baki kafin ta ce, “Lafiya na shigo dazu ka fita” , Da kai kawai ya amsa mata ya ci gaba da abin da yake tsawon wasu ‘yan mintina falon ya dauki shiru, Asma ta mike ta koma kan kujerar da yake zaune, ta kutsa ita ma ta zauna ta raba jikinta a kan bayansa ta kwanta tana fadar, “So nake na kwanta da wuri saboda yau muna da wani meeting na gaggawa, qarfe biyu na dare”. ‘ Bai tanka mata ba sai dai sakonnin da ta aika masa a gab0bin jikinsa sun yi matukar tasiri wurin saukar masa da kasala , A dole ya rufe computer din ya mikar da ita ya shureta ya nufi dakin baccinsa ya kwantar da ita, ya mike da niyyar yace yayi wa Saudat sai da safe, Asma ta qankame shi tare da saka masa kuka tana fadar, “Haba Ahmad, don Allah boron ya isa haka, karka koma kana daukar alhakina, kana kallo fa da ajina da qimata da 'martaba ta na- karya su na z0 inda ka ke, amma ka Ki ka yafe min kuskurena haba Ahmad ka yafe min haka nan, don Allah wallahi ba zan iya jutre wannan horon ba” Duk yadda ya kai ga mazantaka a wannan karon lamarin yafi karfinsa ganin kasawarsa ya sa ta Kara qaimi wurin cakume shi tare da Kara kunna shi da salon kissarta. ‘ Saudat kuwa da ta gaji da danne-dannenta ta ji bacci ya some kwasarta ta duba agogo, Karfe sha daya da ‘yan mintina ta lalubo wayarta ta soma; danna masa kira tayi ringin harta tsinkebai dauka ba,tasake danna masa wani kiran harsaidatakusa tsinkewa sannan ta ji ya dauka cikin wata dakusasshiyar murya yake fadar, “Saudat bakiyi bacci ba har yanzu? Ki kwanta kinji dare ya...” Din-din taji an datse kiran. , Ta bi wayar dake hannunta da kallo tsawon lokaci zuciyarta na barazanar tarwatsewa a haka ta kwashe tsawon wasu mintuna kafin ta haurar da [pad din da wayar ta. nufi dakin baccinta ta fada kan gado, kishi babu dadi, sai dai haKuri ya zama dole tunda Allah ‘ya. halicce mu Shi Ya halitta auren mace sama da daya. ‘ . K0 da Saudat ta farka da safe bata fito k0 bakin aofar falonta ba, tana kudundune cikin bargo bata sauko ba, haka Ahmad ya turo kofar falon ya shigo. Da sallamarsa yana sanye da wata tsadaddiyar‘ shadda gezna fara mai laushin gaske ta sha aikin hannu, kansa na sanye da hula zanna baka kalar aikin shaddar sai siririn farin gilashi a idanunsa, ya daura bakar agogonsa ta fata wadda ta kwanta ‘ lallausar farar fatar hannunsa wadda bakin gashi ya yi wa kawanya. ‘ Ya yi matuqar kyau musamman yadda fuskarsa ke cike da annuri ya zauna bakin gadon da take kwance tare da yayc bargon da ta lulluba ganin kayan barcine a jikinta ya sa shi saurin duban ago gon dake girke saman bed side drower, qarfe sha biyu da rabi ya waigo yana kallonta lokacin da take gayar da shi, bai amsa ba sai dai ya jefe ta da tambaya, “Lafiyarki Saudat, baki da laflya ne?” . Ta girgiza masa kai ba tare da ta bari sun hada ido ba, tace, “Lafiya ta Iau. ' Ya girgiza kai, “Yarinta na damunki Saudat, yanzu don kina jin haushina shine ba zaki tashi ki wanka ki gyara jikinki ba?” Ya dan ja wani siririn tsaki, “To tashi tunda. *gani nazo kije kiyi wanka kigyara jikinki Saudat ta dauke kai cike da kunya. ta ce “Ni fa ba. yanzu zan yi ba” . Yace “Tokuma wannanne kobaki isaba". Ya sa hannu ya janyo ta tana turjewa, ya kyaleta yana fadar, “Kwanta keki ka sani qazama ke zakita tsami bawaniba donni kuwayanzu Katsina na nufa inyi wa su Momy sallama don so nake inyi isha agarinnan kuma zankai kararki wurin Momy infada mata baki wanka bare kwaliiya... ” Tun kafin ya rufe baki ta zabura ta tashi za ta dafo shi ya yi saurin mikewa yana fadar, “A’a qazama kar ki sake ki taBa ni ki bata min kwalliya, na yi wankana” ‘ Saudat ta bi shi tana kokarin ya tsaya ta ba shi sako wurin Momy, amma bai kula taba, ya fice yana faman tsokanarta. " A dole ta dawo tunda kayan bacci ne a jikinta ga shi

Chapter 24 of 26