Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
zauna dan uwan yaci da ni. Haka ya qaraci Kankancinsa ya yi tafiyarsa. . Na shiga rudani ga ‘yan kudin da ke hannuna duk na cinyesu a ranar haka muka wuni, washegari ne da na ga yunwa na neman kashe mu a dole na mike na sabi ‘yata na goya na kamo Rabi’u na kullo dakina na leka ~ _nafada wa Laure zan je gida don Allah idan ‘Bala'ya dawo ta fada masa, na ba ta makullin dakin. , Ta amsa a daKile n muka tafi, ina tafe juwa tamkar za ta kayar dani DanivSaboda yunwa, ga Rabi’u na ta kukan zaici abinci duk da kuwa da girmansa don'. yana dan shekara takwas a lokacin Kai tsaye gidan Umma muka nufa a yanayinta ya tabbatar min da ta ji dadin zuwan namu,n2a kuma yardar wa kaina ta yafe min ' laifina a yanzu sai dai da alama tana min kallon tausayi. ' ' A gidan mun ci mun sha, kamar cikinmu zai Bule. Muka yi sa’ a Umma ta gyara kaji guda shidda na zauna na soya mata su ta dibar mana kusan rabi da kwalayen lemuka masu "yawa da ledar kayan marmari, haka muka dawo gida niqi-niqi da naira dubu ta abin 'hawa. Muka dawo gida wajajen magriba ban 'samu kowa a tsakar gidan ba,‘ ‘ na leqa dakin Laure na karBi makullina na bude muka shiga na ajiye niKi-niqin ledojin naje na dauro alwala na dawo nayi sallah sannan na zauna na baje kayan Ina cicciro wadanda zasu lalace. Da wuri Na ji an hankad'o labule na tsaya ina kallonsa, ya shigo dakin yana faman muzurai, na gayar da shi amma bai amsa ba, don haka ni 1 page is missing Ya runtse idonsa yana maimaita innalillahi Wa’inna ‘ilaihi raji’un, ya bude ,su _sun kada sun yi jajawur muryarsa na rawa ya ‘ soma fadar, “Da ma an dade ana gaya min halinki amma ban taba yarda ba, sai yau da na ga zahiri ba zan ce miki komai ba Mariya ki je ke da Allah, ba zan ce miki komai ba”. Ya juya ya fice tamkar zai fafi a Kasa tunda na sadda kaina qas'a ban iya dagowa ba, zuciyata ce ke ta faman kai kawo tamkar za ta fasa kirjina ta fito fili, babu abin da nake maimaitawa sai innalillahi daga qarshe kuma sai na kife kaina a qasa na sa wani irin kuka mai ban tausayi. Rabi’u da ke .zaune kusa dani ya sa hannu ' “Mama ki tashi ki yi shiru . ’ Da dai ya ga ban da niyyar yin shirun shi ma sai ya kifa kansa a kaina yasa nasa kukan. , Tsawon lokaci muna a haka babu mai tada wani sai da'na gaji don kaina na ji kaina ya fara bugawa alamar ciwon kai ne zai sauko min, na lallaba na mike na kinkimi dana na dora kan gado, ni ma na kwanta a gefen Keko kina ta sharar baccinki muka rinka. sauke ajiyar ‘ Zuciya a tare har bacci Barawo ya sure Rabi’u amma ni idona babu alamar bacci a cikinsa yadda naga rana haka na ga dare. ’ Washe gari haka na tashi jiki ba kuzari' zuciyata ta yi min masifar nauyi koba a auna ni ba ina da tabbacin jinina ya hau saboda yadda kaina ke wani irin masifar ciwo ga juwa ga nauyin kirji duk dai alamun mai hawan jini. Ga lamarin ba sauqi don sai‘na ce ma gara jiya da yau don bala’in na yau ya fi na jiya tashin hankalin yanzu ya linka na yau dan na fuskanci wulakanci da cin mutunci da muzanta ‘ a lokacin nan don bar sai da na gwammace dama ba a halicce ni a duniya ba. : ~ Ga ciWo ya zoya tiso ni gaba kamar zan mutu daga ni sai dana Rabi’u muke jinyar, shi “ke yi min komai daidai da shiga kewaye sai na dafa shi, ya kai ni har bakin qofa, amma‘ Bala bai taba yi min sannu ba balle ya ce mu je ya kai ni asibiti, bala" in ciwo ya ishe ni a lokacin ne na rinqa ba wa Rabi u nasiha a kan ya kula da rayuwarki k0 bayan raina don ni na riga na. gama. hango mutuwata kararafa na tsumbure gabadaya babu ruwa a jikina balle wadataccen. jini, ciwo ya ishe ni a jiki Saudat na hango mutuwa karara a dole na aika wa Ummata ta zo da kanta ta sa aka kai ni asibiti aka kwantar da ni 'waii ina dauke da ciwon zuciya mai tsanani, kuma ba ni da jini da ruwan a jiki a kalla ma ina buqatar Jini leda shidda da Karin ruwa leda takwas ba musu aka kara min. . Kwanana goma a asibiti aka sallamo ni amma Bala ,sau daya‘ya zo ya ganni shi ma a tsaitsaye don ko' zama bai yi ba nairarsa bai ~, bayar ba, haka ya zo ya yi tafiyarsa abinsa. ' Ummana ta ji haushi sosai har ta yanke shawarar ba zan koma gidansa ba ta wuce dani gida. Kwanana daya kuma ta tattara ni ta maida ni 'gidana tare da siye-siyen madarar yara mai yawan gaske da su saralak, biskit, kifin gwangwani da sauransu, tace in yaye ki haka nan zan fi samun Karfin jikina. A lokacin kina da shekara daya da watabiyar aka yaye ki, a lokacin ne kuma Laure ta haihu, ta haifi yarta mace aka sa mata suna iKilima Ranar suna an sha bidiri rago biyu aka ' yanka, an sha kidan kwarya ranar kamar za a tada‘ gidan ni dai ina géfe na zama "yar kallo. don k0 karabiti ban kai ba . Bayan sati daya da yin suna ina kwance a dakina da daddare misalin qarfe hudu na asuba na rinka jiyo maganar Laure da ‘Bala a tsakar gida tana fadar “ ' “Wallahi maigida da idona na ganshi ya ' shiga dakinta, k0 kewayen ban shiga ba na fito”. ‘ Bala yace, “Shiru ba ni toch light din in hashaska da kaina”. _ Gabana na ji ya yi wata mummunar faduwa. don na fahinci bako muka yi a gidan (Barawo) ban ida tsurewa ba sai da na ji ana laluben qofata ai ko na firgita na tashi na koma can quryar gadona ina faman rawar jiki, gabana ya sake yankewa ya fadi' lokacin da na ga an haske ni da fitila na takure a cikin tsananin firgici .‘ ‘ Me zan gani? Wani shirgegen qato ne kwance a kan gadon nawa ta gefenki yana ta sharar bacci Bala na haske shi ya zabura ya ya rarumi rigarsa yana fadar “Mariya sai anjima” ‘Ya fita a guje ya hankade Bala da ke shirin riqe shi har ya fadi. Ya mike ya kuma bi shi, Saudat ba zan iya misalta miki irin tashin hankalin dana shiga ba a lokacin, musamman da Laure ta sa ihu tana kiran makota su .zo an kama kwartuwa ranar na ga tashin hankali da idona. . Kan ki ce me gidan ya cika da jama’a ana ta kallona, wasu na zagina suna Allah ya tsine wasu na jifa ta da takalma a Kofar gida kuma matasa sun taru‘suna jiran na fito a jefe ni k0 su cinna Wa gidan wuta, Saudat ranar na shiga halin ha’u’la’i har gari ya waye tangaram mutane ba su bar gidanmu ba‘ sai ma Kara taruwa ake ’ Ana haka wani mummunan labari yazo min wai matasan unguwar sun je sun kunna wa gidanmu wuta, wayyo Allah na ai na kusa , shidewa a wurin, ni kuka ‘ya’yana yayyaBe da ni‘su ma suna yi. ‘ A haka mai unguwa ya shigo gidan namu shi da bataliyar ‘yan sanda tare da Yaya Sani da kuma Bala a bayansu nan fa jama’a suka! hau « gudu mai unguwa ya durqusa gabana yana fadar. ' “Mariya ina so mu yi magana ‘da ke tsakaninki da Allah ki fada mana saboda kin ga dai yadda komai ya tarwatse so muke mu yi wa rayuwarki adalci don yanzu haka “matasa sun kunna wa gidanku wuta, ga mahaifiyarki har qanwarki babu wanda aka fidda da rai, kin ji aikin jahiliyya, don haka ki ji tsoron Allah ki sani idan kin fadi qarya k0 gaskiya duniyar ta riga ta zo karshe a wurinki, muna so ki mana rantsuwa a kan randa kika fara neman, maza, kuma ki rantse ‘ya’yan nan na Bala ne~ Dacin zuciya da tashin hankali su suka tsayar da kukan da nake labarin -mutuwar Ummana yafi komai tarwatsa min zuciya, na riqaa girgiza kai kamar wata marar ,hankali don gaskiya a lokacin ban da bamhanci da mahaukaciya. ’ ‘ Mai unguwa ya ce, “Ba kada kai muka sa ki ba, rantsuwa ce zan fada ki maimaita idan . har kin san kina bisa gaskiyarki". Na yi shiry ina kallonsu daya bayan daya, kamar ‘yar mage Rabi'u na tsugune a gefe rungume da ke, yana kallonmu ya ci kuka har ya gaji.‘ Mai unguwa ya ce, “Ki je ki dauro alwala”. _ .Ba musu na je na dauro alwalar na dawo, ya miqo min alkur’ani izifi sittin na karba na tashi tsaye' na daura a kaina, na mike na yi yadda ya ce, ya karanto min rantsuwa ya ce in maimaita, na rinka maimaitawa ina rantsuwaa kan ban taba sanin wani namiji bayan Bala ba, kuma ‘ya’yana nasa ne, idan na taBa Allah ya tarwatsa ni, Ya halaka ni, Ya wargaza rayuwa ta, Ya yi rugu-rugu dani, Ya sa kar na gama lafiya, Ya hana ni ganin annabin rahama, kuma Yasa in tashi tare da fir auna, ina yi suna kabbara har na maimaita sau uku. Mai unguwa ya juya ya dubi Bala. “To kai ma kana da ja? Idan har kana da ja to kai ma za ka rantse“ kamar yadda kayi a ' kan‘ ya ’ya ba naka bs ne, idan har ka rantse to za a bar mata yaran nata saita nemi ubansu”. . Bala ya sunkuyar da kai zuciyarsa na' Kuna yadda yake jin ya tsane ni haka yakejin ya tsani ”yaran, amma k0 da wai bai Jin zai " .iya rantsuwar saboda girman hadarinta,don haka muryarsa a sanyaye ya ce “A’a Allah ya Rara’ laiiya, a gaskiya ni “ ba zan rantse ba, na dai san ‘ya’ya ba nawa bane, ban da haufi amma tunda al’amarin yaxo , ~da haka na karbe su, amma ita kam ban iya ci gaba da zama da ita, don haka na sake ta saki uku”. . ' . ‘ Yaya Sani ya bude baki da kyar da muryarsa wadda ta dusashe ya ce. “Tashi mu je Mariya” Na yunkura na mike na kamo hannun yarana, Yaya Sani ya ce , “Wadannan nan za ki barsu ai ba da su ki ka zoba” A take na durkushe a gurin na fasa wani uban gunjin kuka na rungumesu wayyo yarana. ' Yaya Sani ya fincikoni a fusace ina ihu ina komai haka ya bamBare ni daga jikin .yarana yana jana wani yaro ya fado gidan a. gigice ya fadi gaban Bala yana fadar YallaBai kasuwa ta kama da wuta tun jiya ‘ da daddare ta ke ci, har yanzu ba ta mutu ba, shagonka ya qone kurmus, ba a fidda ko haki ba”. Bala ya dora hannuwa bisa kai yana neman ,tai‘makon Ubangiji. Yaya Sani k0 kallonsa bai yiba ballantana -ya jajanta masa ya ja ni muka bar gidan ina ihun A, haka muka bar gidan wanda ban qara taka shi ba har yau, da ma tuni motar ambulance ta kwashe su Ummana a nan birni aka rufe su ranar na yi kuka’ kamar zan mutu. Haka naci gaba da zama gidan Yaya Sani wanda ke zaune a Kwangiwa road shi da matarsa Fadila a sannanne na ci gaba da karatuna har na tafi na yi doctoring degree dine. a A. B. U Zaria, ina cikin karatun ne na hadu da Abban Nabil a Saudiya na je aikin hajji, yana da mata guda da ‘ya ’yansa biyar muka daidaita, na aure shi. Ina gidansa na kammala karatuna shi ya samar min aiki a Medical Céntcr Hospital da ke nan Katsina, da yake nan ya ajiye “ni shi kuma yana aiki a babban bankin Abuja, uwargidansa ma tana can. Yana zuwa duk Week da iyayensa ma ‘yan asalin nan ne Kankia, yanzu haka ina da yara kwara biyu, Nabil da Nabila sai ‘yar aikina Mairo, sai direba sai kuma maigadi mu kadai ne a gidan nan". Saudat ta lumshc idanuwanta wadanda ta kejin sun cicciko da hawaye, lallai mahaifinta ya aikata babban kuskure wanda ita kanta ba ta jin za ta iya yafe masa, ya. gallaza musu bacin ‘gallazawar da ya yi wa mahaifiyarsu, lallai dole mahaifiyarta ta manta da su don ta ma daina ganin laifinta Lol to jama,a munji lbr malam bala da uwargidansa maria Kuci gada da biyoni don xamu koma tsundum cikin asarin lbr [10:59AM, 2/1/2017] 🅰 " 🅰" D"🅱🅾Y: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚 [12:17PM, 02/02/2017] 🙆🏼‍♂@lh@ji🙆🏼‍♂: YAR. TALLA. QARSHEN BOOK3 CHAPTER28 Doctor Mariya ta rungumo Saudat a jikinta hawaye cike da idonta, ta ce “Ki yi hakuri Saudat, ku yafe min, wallahi ban watsar da ku ba don son zuciyata,ba sai don kawai ba yadda zan yi, amma yanzu na yi miki ' alkawarin zan ba ki duk wata kulawa ta uwa wadda ki ka rasa a baya”. ' Saudat ta lumshe idanuwanta hawayen da suka cika su suka rinqa zuraro wa cikin sanyayyar muryarta ta amsa da, “To Momy”. Kamar yadda ta ji su Nabila na ce mata. Dr. Mariya ta dan zame jikinta kafin ta ce ’ “Tashi ki sallah kinji ana kiran magriba, ni ma zan'shirya yanzu mu je gidan Yaya Sani, don tuni nayi masa waya ga mu nan zuwa”. . ‘ Saudat ta amsa da to, Dr. Mariya ta mike ta‘ Fice Saude ta raka ta da idanuwanta har ta Bace, wani irin tausayin mahaifiyarta ne ta ke ji, dan a ganinta tafi shiga wahalar rayuwa. " Saudat ta mike ta nufl bandaki ta dauro alwala ’ta fito ta yi sallah, sannan'ta mike ta nufi gaban madubi ta kara gyara fuskarta ta shafa hoda ta goga wa laBBanta man lebe mai danko, sannan ta gyara girarta ta tattada gashin idonta da mascara, ta gyara nadin gyalen kanta sak ta fito tamkar wata cikakkiyar balarabiya. Tana cikin fesa" turare ne a. jikinta Dr. Mariya ta shigo da sallamarta, a yanzu tana sanye ne da dogon hijabi milk kalar atamfar jikinta da makullin mota a hannunta, ta mika wa Saudat wasu fararen takalma flat shoe masu kyau. Saudat ta saka sannan suka jera suka fice, a falo ta hadu da ‘yar‘ aikinsu Mairo dattijuwa wadda ba ta wuce shekaru hamsin ba. Tana ganin 'Saude ta hau gaishe 'ta, kunya ta kama Saudat, ta gaza amsawa sai da ta juyo mata da gaisuwar ta amsa cike da girmamawa sannan ta dubi Dr. Mariya tana fadar. “Amma Hajiya qanwarki ce wannan ko, na ga kamar taku ta yi yawa”. Dr. Mariya ta murmusa kafin ta ce “Mairo ke nan, yanzu nan har kin ga kamarmu?” Mairo ta Kara wangale baki tana fadar. “Sosai ma wallahi Hajiya, har wurin tsawon da basken fatar hancinku ma iri daya ne, ' wallahi sai ace kanwarki ce Dr Mariya ta sa dariya tana fadar. “A’a lallai Mairo idanuwan nan naki har yanzu da Kwarinsu, to ‘yata ce, Yayar su Nabila ce . wadda na baro su kauye ita da yayanta, ai’ina jin‘ na ba ki labarinsu k0?" Mairo ta zabura ta dafo Saudat tana fadar. . Sannu baiwar Allah, ashe zan ganki ban ' mutu ba? Ai ko Hajiya wallahi ga kama nan ita da ‘ Nabil kamar danta ba kaninta ba, Allah sarki”. Dr. Mariya ta yi murmushi da jin sokanar Mairo ta dubi Saude' “Mu je kinji in dai Mairo ce ba ta gajiya sai tasa mu kwana anan”. ~ Nabila ta sarko hannun Saudat tana fadar “Don Allah Aunty zan je” . Kafin ta yi magana Nabil ma ya dafe ta yana fadar. " ' . ‘ ’ " "‘" “Ni ma don Allah Aunty aje dani’_’. Saudat ta yi sukuti tana kallon fararen ; yaran ‘yan shamal-shamal dasu Dr. Mariya ta ce. “Kuyi haquri ba da Wanda za mu je, kuje Mairo ta dauko muku Ice cream a firij”. . . Saudat ta langwaBe kai tana: kallon mahaifiyar tata, ta ce. *« ‘ ‘ “Don Allah Momy a je dasy; Mariya ta yi murmushi tana fadar. Kun ci arzikin Auntynku, oya, muje“ . Suka rungume Saudat suna ‘tsallen '. ~ murna, suka tafi cikin wata qaramar mota. Qirar End Of Discussion sabuwa dal, Dr Mariya ce ke. jan motar Saudat a gidan gaba, sai Nabil da: Nabila a gidan baya. suna ta“ yan tsalle-tsallens u. ‘ Dr Mariya ta dubi Saude kafin ta ce ' “Oyoyo my sister, zomu shiga". Nabila ta dafo ta tana fadar. “Aunty Shukura yau ba za ki dauke ni ba.” Shukura ta janyo hannunta tana fadar. “Yau ba ta ke nake ba Nabila, ta sister na ke ina dan Momy mai qaton kai ~ Nabil 'da ya labe bayanta ya sa dariya ya ruga wurin Dr. Mariya don ya san rankwashinsa za ta yi. A haka suka shiga cikin qaton falon, inda Alhaji Sani yake zaune da matarsa Hajiya Fadila sai Yusuf da Abdulhakim duk qannen Shukura ne; suna shiga Hajiya Fadila ta nufo su da fara’a a fuskarta ta riqo Saudat tana fadar “Taho nan mu gaisa Saudat, sannu kinji” .. Saudat ta yi wani murmushi ta durkusa tana gaishe su, Alhaji Sani ya mika mata hannu yana fadar. " “Zo nan Saudat, z0 in ganki, taho kusa da ni kinji”. ' Saudat ta ja jiki ta har inda yake zaune, ya sa hannu ya dafa kanta yana kallonta cike da . tausayawa ya ce “Allah Sarki, ashe da rabon zaki gana da' mahaifiyarku? Allah Sarki rayuwa kenan yanzu ni k0 za ”a, kashe ‘ni ina zan iya ganin wannan in ce Saudat ce? Ai sai in yi zaton irin bakin larabawan nan ne wa zai ce wannan irin Bala ce?” . Duka falon aka sa dariya‘ ban da Saudat, wadda ta sunkuyar da kanta tana wasa da kwalliyar rigarta. Shukura ta rankwafo ta wuyan Saudat tana fadar.‘ ‘ “Me za,a kawo miki, ’fruit k0 snacks, k0 abu mai nauyi?’ Saudat ta dan saci kallonta tana murmushi, ‘ ta ce. “Komai ki ka kawo . Shukura ta yi wani dan fari da ido, kafin ta mike da kuzarinta Alhaji Sani ya dubi Dr: Mariya yana fadar. “Kin ga abin Allah k0? Ban taba kawo wa a raina yarinyar nan za ta rayu ba, na mafi ganinta ‘ ga shi Rabi’un, saboda kin ga shi namiji ne duk' ‘ inda ya sa gaba zai iya rayuwarsa. Ki dai ci gaba da addu’ a shi ma Allah ya bayyana mana shi”. Dr Mariya ta amsa da, “Amin yaya, amma da kamar wuya, saboda yaron fa korarsa uban ya yi da girmansa”, Alhaji Sani ya ce“Wannan maganar banza . ke nan, ki shirya ku je garin duk inda danki yake' ya fada miki ai ba zai yiwu a uba ya kori da kuma ya ce bai san inda yake ba, ba sai mu yi kararsa ba idan ma sayar da shi ya yi”. Ya dubi Saudat “Amma ai ya barku kun wuce gaba da ‘ sakandire k0?” Saude ta girgiza kanta cike da damuwa, kafin ta ce “Ai ba a ma sa mu makarantar ba” Mamaki, haushi da takaici suka kashe Alhaji Sani sai dai ba yadda zai yi, haka ya hadiye, yanzu a cr kana da kyakkyawar diya kamar Saudat idan ba ka sa ta makaranta ta yi karatuba aikakasheta, kakashekanka. ‘ Shukura ta shimfida tabarmar lambawa ta jets gaban Saudat da kayan ciye~ciye da lashelashe abin harya soma va wa Saudat mamaki. Sai da suka yi da gaske sannan ta iya sakin‘ jikinta suka ci abincin dasu Nabila, basu suka bar gidan ba sai bayan sallar isha, bayan Alhaji Sani da Dr. Mariya sun ajiye magana jibi za ta je har can kauyen da kanta. Shukura ta‘ makale ita ma za ta, Alhaji Sani ya ce duk abin kukai anan zan nemar wa Saudat karatu Dadl ya cika Saudat yadda ta ga manyan mutane sun nuna mata kulawa da soyayya, har kukan dadi tayi a boye, don rashin Yaya Rabi’u kusa; da ita da ta ga irin tasa murnar da farin cikin, shi da ya san Momyn taSu ya zauna da ita, yazo ya ga cikin daular da ta ke Saudat, ta qara juyawa da kwanciyarta saman' lallausan gadon da ya sha shimlidun alfarma, ta kalli gefrnta inda Nabila ke kwance tana sharar baccinta don kuka ta sa ita wurin ' Aunty yau za ta kwana ta bar Nabil tare da Mairo Yau Saudat ta yi bacci mai dad'i da nutsuwa, duk da Dr. Ahmad ya yi wa zuciyarta kane-kane amma hakan bai hana ta bacci mai dadi ba. Washcgari tunda ta yi sallar asuba ta koma ta kwanta, sai da Mairo ta kwankwaso‘ qofa ta dauki Nabila za a yi mata shirin makaranta, tana daukar Nabilar kuma ta maida qofar: ta rufe ta koma ta.yi kwanciyarta. Ba ita. ta farka ba sai qarfe tara daidai na safiya, tana tashi ta nufi bandaki ta watso ruwa ta fito ta maida doguwar rigarta ta yi ‘yar sassaukar kwalliyarta sannan ta zura takalminta ta fito falon gidan. ‘ ‘. Babu kowa a falon sai Mairo da keta faman goge- gogenta, Saudat ta dan duqa ta gaishe ta, Mairo ta amsa cike da girmamawa, Saudat ta zauna gefen kujera muryarta a sanyaye. ta ce “Momy fa?” Mairo ta cc “Tana kicin tana. hada wa Alhaji abin karyawa, jiya ya dawo garin cikin Dare Saudat ta kada mata kai tana saurarenta. ‘ . " Mairo ta ce .“Me za a kawo miki Saudat? Akwai kunun tsamiya da soyayyar doya da kwai, kuma akwai ,farfesun kifi, akwai ruwan tea idan kuma da akwai akin da ki ke so sai ki fada a kawo miki”. ‘ ’Saudat ta 'girgiza kai' kafin ta ce “‘A kawo min doya da kunun‘ tsamiyar Mairo ta amsa da, “An gama”. Sannan ta juya ta nufi kicin, Saudat ta gyara zama ta jingina bayanta da makarin kujerar tana kallon qatuwar talabijin da ke makale a bango tana ta qaraji ita ' kadai. Dr. Mariya ta fito daga kicin ta nufo Saudat tana fad'ar. ‘ ’ “Wai har kin tashi kenan?" Saudat ta yi saurin yunkumwa tana gaishe da mahaiflyar tata, Dr. Mariya ta amsa tana fadar “Jiya da daddare Alhaji ya shigo gari ina kicin ina hada masa abin karyawa, na hada ' muku tare, nasan ai za ki so kici abincin momynki k0?“ ‘ Saudat ta yi dariya tana fadar. “Ina so mana". * ‘ _ Dr Manya ta ce, ““Okey, give me just five minute only” , ‘ '” , Ta juya da. hanZarinta ta bar Saudat na maimaita yaren da mahaifiyar tata ta yi, wanda in za a hadata da wuqa bata San abinda take nufi ba. ta maida hankalinta wurin ' kallonta. . Kamshin sanyayyen turare ne ya daki ‘ hancinta, ta yi saurin daga kai tana kallon mai shigowar, babban mutum ne wanda a kalla shekarunsa za su haura hamsin da biyar baKi ne mai haske, dogo mai kyakkyawar fuska da dan siririn sajensa iya kunne, doguwar jallabiya ce a jikinsa milk colour sabuwa dal mai hade da hularta. ,Suna. hada ido da ,Saudat ya sakar mata ,wani lafiyayyen murmushi, Saudat ta ja jiki tana gaishe shi Ya amsa lokacin da yake zama saman kujerar da ke fuskantarta muryarsa a sake ya ce. “Saudat k0?” Ta daga masa kai alamar eh. , Ya ce “Masha Allahu, matso nan my Saudat, taso matso kusa da ni ‘yata”. Saudat ta ja Kafafuwanta ta matsa inda yake, ya sa hannu ya dafa kanta yana fadar ’ ‘ “Nayi farin cikin ganinki sosai don da ma na yi wa Hajiya magana zamu samu lokaci muje dubo' «ku to ashe ma Allah zai yi ikonSa Allah Alhaji Ashiru yace “Da dai yafi”; . ka ji ‘yan boko ba a maganar islamiyya sai boko, boko, shin ko a gobe qiyama wace irin rawa bokonnan zatataka? ‘ Dr Mariya ta ce, “Mu je ga abin karyawa can saman tebur”. Alhaji Ashiru ya mike yana kallon Saudat,” yace’ “Taso mu je ‘yata mu karya”. Ba musu ta mike saboda yadda Dr Mariya .ta zuba mata. idanuwa, kai tsaye saman kujerun dinning table suka hau suka zauna, Dr Mariya ta zuzzuba musu komai a faranti, ta turawa kowa a gabansa. ne da kwai sai kwallon doya tare da soyayyen dankali, da soyayyar plaintain, ta ‘ hada wa kowa ruwan tea mai kauri ta tura masa, sai qamshin ’ citta yake ‘* » Saudat ta saki ciki tana cin abincin kamar yadda ta ga kowa na yi, jefi jefl har suka kammala Alhaji Ashiru ya mike yana fadar “Bari in shiga daga ciki na dan kwanta na . huta, around 12 saiki tayar dani” . Dr Mariya ta amsa da, “To” Sannan ya juya ya shige ciki ~. Can Dr Mariya ta dago tana kallon Saudat “Wai ya maganar Dr. Ahmad ne Saudat bana ji kin ce ya aiko miki dawata takarda ba a lokacin da ki ka fada masa an daura miki aure ba?” ‘ Saudat ta amsa da, “Eh” . Dr. Mariya ta ce“T0 ina ta ke?" . Saudat ta ce“Tana cikin haBar rigata na kulle a kayan dana cire jiya”. . . Dr. Mariya ta ce “Okay, tashi ki dauko min. Saudat ta mike ta d'auko mata takardar wadda taji dauri duk tayiyaushi Dr.Mariya ta karba. tana dubawa babu komai a saman takardar sai lumbar waya da suna. Dr. Mariya ta dauki wayarta wadda ke ajiye a saman tebur ta lallatsa lambar ta kara a kunne ta kira yakai sau uku amman ba,a daukaba ta tuno aimanya irinsa basa amsa kiran bakuwar number don haka tayi masa rubutacccn sako ta tura K0 minti biyar batayi da tura sakonba akakira Dr. Mariya ta danna' amsakiran sannan tasa a kunnenta tare da fadar. ’ “Assalamu alaikum,‘ barka da wannan lokaci”. Cike da girmamawa Dr. Ahmad ya hau gaisheta tamkar yana gabanta, Dr. Mariya ta amsa ita ma cike da kulawa ta ’ " ‘ “Sunana Dr. Mariya Sani, nice mahaifiyar Saudat nasab za ka yi mamakin kiranka da nayi . Dr Ahmad ya amsa. da, “Haka ne Momy, amma Allah ya sa Saudat din lafiya?” Ta dan yi murmushi kafin ta ce “Sai godiya ga Allah,nakirane dama in maka godiya akan abin alkhairin da kayima Saudat, na gode kwarai Allah ya saka da alkhairi". Dr. Ahmad ya sauke ajiyar zuciya yana fadar “Amin Momy, na gode kwarai wallahi, na kuma ji dadi da ya kasance Saudat ta hadu da mahaifiyarta, wannan yana daga cikin burina a rayuwa, na gode wa Allah". Momy ta ce, “Babu komai ni ke da godiya, ga Saudat din”. Ta miqa wa Saudat kan wayar ta ta mike ta yi gaba abinta. Saudat ta kara wayar a

Chapter 19 of 26