Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
kuma amana ce a gare ku abin tambaya a gobe kiyama idan ku ka cutar da ita ku ka wofintar da rayuwarta wallahi sai Allah ya kama ku a kan hakan duk dakuwa kukukahaife ta. ' Baba, Saudat tana da masu sonta da aure a nan garin, da kuma ni kaina, sannan Saudat yarinya ce qarama Baba bai kamata ku_ tankWare rayuwarta ku zaba mata mijin da bai cancanta da ita ba don kawai saboda, wani dalili naku ka yi haquri Baba na san kuna da hakkin zaba mata mijin da ya yi muku, amma Baba’ zaba " mata mijin da ya‘ dace da rayuwarta don Allah don Annabi Baba ka dubu girman Allah ka yi wa rayuwar yarinyar nan adalci ' Tunda Malam Bala ya sadda kansa bai dago ba, komai yake tunani oho! Inna Lame ‘ wadda take labe a tsaye hannunta dafe da kofa . tana sauraren duk bayanan Dr. tace, “To muna godiya Alaramma, Allah ya biya. Sai a tashi a tafi umma ta gaida assha, kuma abin da . :ka yiwa "yarmu Allah ya sa ayi wa taka, mun . kai diya aiki ka hure mata kunne ka lalatata ka maida mana, ka iske kuma za a yi mata aure kana Kokarin hanawa kai shaida, saboda dandin bai iske ka ba? To ta fada mana komai, kuma ba abin da za muce maka sai mu ce ka je Allah Ubangiji ya yi mana sakayya". Dr Ahmad wanda ya ji maganganun tamkar: saukar markade, ya dago da sauri yana kallonta cike da mamakin maganganunta ya Kasa cewa komai, su Malam Bala ne ya Daga kai yana fad'a, “Ya Isa haka Laure, koma cikin gida don Allah” Inna Laure ta ce, “Ka bar ni da wannan‘ babbab shaidanin mai munafurcin kashe aure ya maida mana diya karuwa, kuma saboda rashin imani ya biyo ta har gida ya ce kar a yi mata aure‘ tunda bai gaji da lalatar ba. Malam ka kalli Saude sosai na rantse maka da Allah cikine daita”. ldanuwan Malam suka yo warwaje * saboda tsabar dukan da maganar tata tai masa a Kirjinsa. Cikin rudu ya mike yana fadar“Laure ki shiga gida haka wuce ki tafi” Ganin maganganun nata sun yi tasiri a zuciyar Malam yasa ta juya tana matsar kwalla a munafurce ta gefe tana kallonsa “ Malam ya dubi Dr. Ahmad zuciyarsa na huci yace “Malam mun gode kwarai amma don Allah ina rokonka ka tashi ka tafi don Allah”. . Dr ya danne mamakin da ya cika masa zuciya, cikin qarfin hali ya bude baki da niyyar yin magana. Malam ya daga masa hannu cikin tsananin fushi ya ce. “Babu abin da za ka fada don Allah don Annabi ka tashi ka fita ko na samu zuciyata ta sassauta”. ‘ Dr. ya mike tsaye cikin halin jarumtaka, don gabadaya zuciyarsa' rugurguza ‘ta ,ke tamkar za ta Balle Kirjinsa ta fito fili. Ya danne abin da ke yunkuro masa kafin ya iya Karfin halin fadar “Ka yi hakuri Baba, wallahi tallahi na rantse maka da Allah ban aikata abin da kuke zargina da aikatawa,ba kuma na amince zan tafi amma don Allah ka bani minti biyu in magana da Saudat a gabanka Malam ya zabum masa “Kai Malam ka ga ka bar nan tun muna shaida juna, don wallahi Saude ba za ta sake fitowa ba sai idan za,a tafi da ita dakinta, ka ji na gaya maka". Dr Ahmad yaji tamkar anwatsa masa tafasassan ruwan zafi mai qona zuciya. Ya lumshe idanuwansa yana jin tamkar mala’ikan mutuwa ya taho ya zare masa ransa koya’ huta, ya bude idanuwansa da kyar ‘wadanda suka ida rikicewa ba ka ganinkomai ‘ cikin shi sai tsananin ja tamkar garwashin wuta. Ya zura hannunsa cikin aljihu ya zaro ' gabadayan canjin da suka yi masa saura, yasan bazasu haura dubu hamsin ba, ya ajiye a kasa ' tare da fadar kayi hakuri a bata wannan canjin insha l Allahu ko tana gidanta ne zan yi mata aike” Ya juya ya fice yana kokarin dauke kWallar da ke neman~zuraro masa . Malam ya duka ya dauki kwalin yana . faman juyawa a hannunsa, Laure da ke labe tana jiran ta ji yadda zasu qare ta zabura ta yo ' c'iki'n soron ta yi caraf da kudin tana fadar yauwa "‘KaWo su nan Malam". ‘ Shi hatta ma ba shi tsoro ya sakar mata ~ ya tsaya yana kallonta, ta soke a zani tana . fadar “Allah ya ga tsimurmular da muke muna ta fama da Tv Stand ba kayan kallo yanZu k0 ka ga wad‘annan sai a siyo ma ‘yar baba irin wannan talabijin din wadda ake lika wa jikin bango da ‘ kafet din tsakiyar daki su kadai ne dama ba a siya ba” . Malam Bala ya ce“Haba Laure, yarinyar nan ita aka ba wa kudin nan, kuma kina sane daga katifa da zanin gado da labule babu abin da aka sai mata, yanzu wadannan ba ' sai a Kara a sai wani abun ba?” Inna Laure ta ce, “Haba Malam ka sani fa sarai irin mutumin da ‘yarbaba ta aura, dan masu da shi fa dan gidan hali, ne za su rike; mana ita da mutunci? Ita ko Saude Garba ne fa ka sanni na sanka, kar ce ta san kar to mu wahalar da :kanmu na me? Dakunan fa naji ‘yan jere na fadar daki daya ne ya ware mata mai girma, to me za mu zuba a cikin daki daya? Ai da ma Dan gado ne da katifa toga katifar nan ko zuwa gaba ai: idan Allah ya hore ai sai mu yi mata gadon k0 ya ka ce Malam‘?" ’ Malam Bala ya ce, “Shikenan aje a yi k0 ma . ‘ me za a yi. ni dai na rabu da yaran nan lafiya nan da awa daya za a wuce da su gidan Yaya Maje”. . ‘ Laure ta amsa da, “An gama Malam ’Sannan ta juya ta nufl cikin gidan ta bar shi yana kwashe tabarma. Tunda Dr Ahmad ya fita ya fada , motarsa ya kifa kansa saman sitiyarin motar bai sake dagowa ba,» duniyar gabadaya «ta shiga juya masa, ya rinka jin tamkar ana sa guduma ana sassaka masa kirji Ya dauki tsawon lokaci a kife tamkar matacce jijiyoyin kansa suka tattashi rado rado abunka ga jar fata, kamar an zana su, wani irin ciwonkai mai zafi ya sauko masa, ya. dagO‘ kansa da Kyar wanda ya ke jin ya yi masa bala’in nauyi ya mika hannunsa a kwabar jikin .motar ya dauko biro da takarda ya yi wani dan rubutu layi biyu ba tare da ya flta ba, ya kira yaro cikin dasasshiyar muryarsa ya ce, “Ka san Saude?" ‘ "‘ .Yaron yace, “Yar talla, wadda ku ka zo yanzu tare? Dr». ya ce, ‘Ita don Allah karBi ka kai mata, ka tabbatar ka ba ta hannunka da nata, kar fa ka ba wa kowa kaji?” ' Yaron ya amsa da, “To". Sannan ya juya ya nufi gidan a guje. Dr. Ahmad ya maida murfin motar ya rufe ya yi mata key, ya ja sannu a hankali ya bar unguwar. Saude wadda tunda ta shigo gidan ta fada dakinta wanda aka maida shi na zuba tsummokara ta zube a Kasa ba tare da ta damu dadattin dayayiba, tashiga rusarkukamai ‘ tada hankali ji ta ke gabadaya ta tsani rayuwar. Yaron ya shigo tsakar gidan inda jama'a ke ta hidimarsu ya tambaya, “Ina! Saude?” Inna Lami ta nuna masa dakinta, yaron ya nufi dakin, ya iske‘ ta kwance Kasa~ tana sharBar kuka, ya ce “Ga shi inji mai mota a waje ya ce na kawo miki”. Saude da ke kife tana kuka a dago da kanta a hanzarce tana kallon yaron ta karBi takardar hannunta na kyarma tana qokarin warwarewa kamar tasan abin da aka rubuta ta zuba wa kyakkyawan rubutun ido wanda ta ke jin tamkar shi ne ta ke gani, yaron ya juya ya tafi ya barta tana kallon rubutun da ba zata iya karantawa ba, illar jahilci”. Ta fada ta qara durkushewa ‘ta dukunkune takardar ta sake Ta qara fashewa da wani sabon kuka mai ban tausayi.. Yaya Rabi’u ya fado mata a zuciya, ta tuna rayuwarta da shi, da irin yadda yake rudewa idan ya ga hawayenta ya yi ta rarrashinta, rayuwa ke nan, ga ta yau tana kuka ba ta da wanda zai ce ki yi shiru balle har ya rarrasheta. Yau ta yi' kuka kamar ikon Allah idanuwanta suka kumbura suka yi luhu-luhu, ga bangaren kanta da ya dauki ciwo a dole ta saurara da kukan saboda yadda ta ke jin kan nata kamar zai rabe biyu. Ta tashi zaune ta jingina da bango ta ‘ rafsa uban tagumi tana tunani mai tarwatsa zuciya, Inna Lami ta tah0 dakin ta turo mata robar tuwo wanda aka yaba wa miyar taushe ta ' ce, “Ga shi nan idan kin gaji da kukan ki dauka ki ci da sauri, don yanzu za a wuce da ku gidan uban wanka”. Ta wurgo mata bakar leda, “Ga wannan atamfar uban wanka ceda takalma ‘yan Maradi da abaya wanda za ki saka a tafi, maza don ba ke za a tsaya jira ba”. Tana gama fada ta juya ta yi gaba abinta ta bar Saude na bin ledar da tuwon da kallo, a yanzu idanuwanta sun KeKashe babu abin da suke sai zogi da radadi mai ciwo k0 motsin kirkibatayiba, har Inna. Lami tadawota ~ dauki sallallami, “Wai Saude ya ki keso da mune, kefa kawai akejira,karma kici tuwon kanki kidaukikayan kisaka mushine ‘ matsalarmu” Ta yi tsaki ta juya abinta. Saude ta Ki motsawa daga inda ta ke don yadda ta ke ji. zuciyarta k0 kashe ta za su yi ba za'ta saka kayan ba, har yanzu ji take kamar a mafarki ne komai ke faruwa. Ba ta fidda rai ba da za ta farka a kowane lokaci ta ganta a gidan Dr. Ahmad don haka ta soma linke takardarda Dr. Daya aiko mata ta daure a haBar riga tamau. ' Inna Lami ta dawo ta tsaya daga bakin Kofa cike da masifa ta ce “To sai ki fito tunda ba zaki sauya kayan ba, wlh ko,a tsirara ne sai mun kai ki, ehe”. . Sayde ta yi maza tana faman muzurai, tana faman kaiwa da kawo wa, idonta ya sauka inda su ‘Yarbaba suke tsaye da .qawayenta, sun sha anko ana ta shewa. Yar baba ta watsa mata harara tare dajan dogan tsaki Saude ta sunkuyar dakanta bataredata kula ta ba, Inna Lami ta ce ‘Taho nan, ‘Yar baba mu je ai muku nasiha gaba daya Ta sa hannu ta rike ta Saude na biye da ‘ susuka shigadakin da Lauretake. Badai wata'nasiharkirki bace duk habaici ne ta ke yaba wa Saude, ta yi abinta ta gama sannan lnna Lami tatisasu gaba har~ wurin Malam Bala shima nasiha ce dakuma 'jankunne kada waddatasake talullubo zaninta wai da sunan yaji balle wani abu wai shi jaWarci, duk wadda ta sake ta kashe aurenta, to saidai tasan indazata nufa sannan yayi musu ,. fatan alkhairi daga nan aka dauke su da motoci ’zuwa gidan uban wanka, shi ma'ya yi musu nasihar tasa. Ana gama sallar magaruba ” .motocin kai amarya suka zo, qananan motoci ~ masu shegen kyau guda biyar, mijin ‘Yarbaba yaturo dasu na daukar amarya. Shi kuwa Garba gurgu a kori kura ce kwara guda daita za a dauki amaryar adauki ‘yan gidansu don haka mutane duk suka kwashe suka nufl motocin‘ daukar ‘Yarbaba da. Kyar .. aka samu wasu mutum biyu dattijai wadanda za su raka Sauden. Haka aka kwashe aka tafi da amaren, Saude ta lumshe idanuwanta kukan ma ya Ki yiyuwa, idanuwan sun qafe sai radadi suke, zuciyarta sai faman bugawa ta ke da sauri da sauri tamkar za ta tarwatse. ‘ Direba ya ja wani dogon birki kiyyyy! Ya tsaya a kofar gidan, ginin kasa wanda aka shafe da farar kasa, tsohuwa ta riko hannunta. “Fito mu je ‘yar nan ki shiga da qafar dama, da kuma bismillah”. Saude daina ‘ jin maganganun nasu tamkar amSa kuwwa a kunnenta,ne fuskarta na . rufe da hijabi suka shiga cikin gidan mai dogon zaure wanda doguwar kwata ta raba biyu. Suka isa tsakar gidan ‘yan tsaffin na fadar, “Gafaranku dai masu gida”. Babu wadda ta kula su daga cikin matan gidan sai‘ yan yara ne ke ta tsallen murna, an kawo musu amarya su suka nuna musu dakin nata aka shiga da ita, cikin dakin wanda duk cikin gidan shi kadai ne ya ci arzikin aka filasce shi da siminti, aka goga masa ‘yar farar Qasa ciki da bai, babu komai a dakin sai tsohon yadin zanin gado da fululuwansa guda biyu, dakin ya sha sabuwar ledar Kasa an kuma zagaye bangon dakin da sabuwar sitara sai ‘yan kayan ma’aikacinta a gefe. Tsohuwa Iya ita da kawarta' hare suka zaunar da Saude a gefen katifar ba tare da sun zauna ba, ta ce, “To mu za mu wuce Saude sai mu ce Allah Ubangiji ya ba da zaman laflya, a yi ta dai hakuri da rayuwa a duk yadda ta zo watarana sai labari, mu dai mun wuce”. Saude dai dake kife saman katifar k0 dagowa ba ta yi ba ballantana su sa ran za ta tanka su ma ba su saurari tankawar tata ba suka fice abinsu. A soron gidan suka hadu da ango an sha sabon farin yadi da sabuwar hula, bakinnan an cika shi da dusar goro, fuskar nan tasa babu annuri sai sambatu yake, “Yo harni za a yaudara? Ai karya ne wallahi, duk wanda ya ci tuwo dani miya ya sha. Yauwa bayin Allah da ma ku na biyo, ku koma ciki yadda ku ka Kunso tsohuwar karuwarcan ku ka kawo min haka za ku koma ku dauko ta ku koma da ita, ba a gidan Garba ba, k0 da ku ka ganni haka nakasasshe to ban gaji da rayuwar duniya ba". ' Tsohuwa Iyah ta tafa hannaye tana fadar, ‘Muhammadu dan Abadallah, Malam Garba me ya yi zafi haka?” Garba ya taso mata, “Abin, da ke cikin wuta, kin ga tsohuwa ina ganin girmanku kar ki sa in dankara miki ashar ku shiga ku fiddo ta in ba haka ba wallahi zan yi abin da ba a tunani,don dukan mutuwa zansa ai muku a cikin gidannan harda ita tsohuwar karuwar ku fiddo ta in kulle dakina kon tsinke ‘babu babu abinda zai fita bayan ita in kunje ku fada wa tsohon banza na ce na ba shi nan da kwana uku k0 ya aiko min da duk abin da ya san na kashe ko kuma in sa kayan dakin a kasuwa ku fada masa na sake ta saki uku”. Daga nan ya juya yana tsangala qafar ya . bar su a sore Hare ta dafa Iya tana fadar, “Yau munga takanmu ni hare kinga koma kifitoda yarinyar nan mu maida ta hannun iyayenta, " wannan nakasasshen banzar zai iya fiye da duk abin da ya fada” Don daman ance gurgu yafi mai qafa iya shege Iya ta ce, “Aikuwa na gani bari in fito da ita". Ta Juya ta koma cikin gidan. Lol jama,a ya abin yakene ku biyoni donjin yaddah zataci gaba da kayawa [1/30, 10:24 AM] A A Dboy: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚 [12:17PM, 02/02/2017] 🙆🏼‍♂@lh@ji🙆🏼‍♂: [1/30, 4:30 PM] A A Dboy: *YAR TALLA* BOOK 3 *CHAPTER 23* Saudat na kife a katifarta tana rusar kuka, Iyah ta shigo, “Saude tashi maza mu tafl" ,, Saudat ta dago da sauri tana kallon Iyar da jajayen idanuwanta, ji take tamkar zolayarta ta ke Iyah kuwa ta mika hannu ta kamo hannun Saudat tana fad'ar, “Tashi. maza mu tafi, yau mu ai mun ga ikon Allah”. ‘ Saudat ba ta iya yin musu‘ba ta mike ta bi Iyah suka fito, inda suka iske har hare ta kai qofar gida don haka suka rufa mata baya suka rankaya, Saudat jin abin ta ke tamkar cikin mafarkinta, to me ke faruwa ne? "‘ """"""""""". '"""""""" Tunda Dr Ahmad ya yi wa motarsa key ya dauki hanya tafiya kawai yakr amma ba tareda yasan irin tunaninda yakeyiba gudu yake saman titi ba na wasa ba, tamkar wanda ke dambe da iske,, Allah dai ya kawo sa garin Abuja. . ~ Babu inda ya yi wa tsinka sai gidan iyayensa; yana faka motar tasa ya kulle murfin , motar ya sa qafa ya shiga tamkar'wani mara lakka‘ ya na cikin gidan nasu, da ‘yar siririyar sallamar da shi kadai ya san yayi ta. ‘ Babu kowa a falon shiru babu komai sai kukan AC,kamar wand aka hankada ya fada saman doguwar kujera ya rungume fitan kujerar ' tare lumsha ,idanuwansa tamkar wanda ya sha wani abin maye, yana shakar sanyayyen qamshin turaren wuta dake tashi,sannu ahankali yana falon tsawon mintunan da suka haura talatin babu wanda ya fito falon , sai can Hajiyarsa ta fito daga falonta da alama ma ma fita za ta yi don’ sanye ta ke da atamfa super Holland wadda . aka yi wa dinkin riga da siket, ta da wani qaton mayafi wanda tsadarsa ta tasar wa dubu talatin. Hannunta na riqe da hannunta na riqe da qaramar jaka bazaka taba cewa ta haura shekaru arba”ba, amma nan sittin ne hard ‘yan kai. < Kodayake k0 shi uban gayyar a yanzu talatin da shida ne ke kanshi Ganin Dr a falon ya bawa Hajiyar mamaki Dr. ya bude idanuWansa da gyar yana . kallonta tamkar wanda ya yi cutar shekara guda wuyansa tana fadar, “Lafiyarka kuwa Ahmad? Me ke damunka ne " Dr. ya dago hanunsa da kyar ya dafa kansa .kafin ya ce “Momy kaina kamar zai rabe biyu, zuciyata fashewa za ta yi”. Hajiya ta dimauce ta soma kiran sunan Allah tana fadar, “Yau ni na shiga uku Ahmad tashi mu je in kai ka Maitama District Hospital a duba min kai". Dr. ya girgiza mata kai, “No Momy ki kyale ni don Allah, ciwona ba na asibiti bane, bugun zuciya ne idan na dan samu relive zai damau. . Ta ce“Kamar ya zai daina Ahmad? wacce irin damuwa ce wannan da ta ke qokarin kai ka kabari?” Dr. ya ja dogon numfashi kafin ya ce “Momy sun hana ni Saudat, wallahi Momy ina sonta, taBa zuciyata ki ji yadda ciwo ke‘ nuqur kusar zuciyata". Momy ta dan zuba wa dan nata ido, kafin tace “To ita Saudat din sukace bazasu baka ita baka ita ba sai kace wani mai mugun hali? Duk duniyar nan da ma akwai inda zakaje neman aure ahana ka?”Dr. ya girgiza kai “Wallahi Momy baza su barni na auretaba don Allah Momy ki ba ni shawara, ya zan yi?” .. Hajiya ta sauke wata nannauyar ajiyar zuciya kafin ta raBa kusa da shi ta zauna, ta cusa hannunta 'cikin sumar kansa tana sosa . masa cikin Sigar rarrashi ta ci gaba da fadar. “Don Allah ku zamo mai tawakkali Ahmad, ka zamo mai juriya da rungumar abin da Allah ya qaddara maka, ka sani bai hana ka Saudat don ba ya sonka' ba, sai don kawai ya jarrabe ka Ya gwada imaninka, haba dana kai _ din fa mai kwarin zuciya ne, ina kwanjin dana ’ Sanka da shi? Haba dana ka zamo mai juriya kaji?" ‘ ' Kai kawai ya iya daga mata ta ce ’ “Yauwa nawan daure ka tashi mu tafi aSibitin ’ Doctor ya duba ka yanzu mu dawo” , Baimusa ba yayunkura dakyar tana riqe da hannunsa suka fice ta sa direba ya jasu 'cikin babbar Jeep dinta suka nufi asibitin. Iyah na"riqe da hannun Saudat har suka isa gidan, ita dai tafiya kawai ta ke, amma ba ta san inda ta ke jefa Kafarta ba, sunsa qafa cikin zauren gidan ta ji gabanta ya yi wata mummunan faduwa, irin wadda ke sa mutum ya yanke jiki ya fadi. Suna shiga tsakar gidan suka yi karo da Inna Laure, wadda ke qoqarin hada hankalin gidan kasancewar duk ‘yan bikin sun watse tunda har isha ta karato ga shi kuma hadari ya gangamo a garin. Suna shiga tsakar gidan Inna Laure ta zabura ta mike tana fadar, “Me nake gani haka kuma ni- Laure, ba ku kai ta gidan nata ba ne k0 ya ya aka yi?” Iyah ta ja hannun Inna Laure ta damqa mata Saudat. “Ga amana mun maido, yarinya mijinta yace ya mata saki uku saiku nemi dalili a wajensa, mu kuwa mun tafi Allah ya ba mu alheri”. Suka juya suka yi gaba abinsu. Inna Laure ta hankade Saudat da ke hannunta tana kwalla wa Malam Bala kira, wanda ke qoKarin fitowa daga dakinsa yana zuba sallallami, kira yake“Me kunnena ke jiye min Laure?” Inna Laure ta taBe baki. “Abin da ka ji Malam ni ma shi na ji”. Malam Bala ya nufi Saude ya nuna ta, “Ke kuwa wannan yarinya ban ji dadin haihuwarki ba, wannan nan uwarki ta haifa min jaraba da alaqaKai, kalu’inna lillahi wa"inna ilaihi raji’un, keko yau sai kin bar gidan na gaji ba zan iya ba wallahi na gaji. . .” Saudat ta fashe da wani dan marayan kuka na rashin sanin madafa, ta dora hannuwa biyu a kai, ta rasa abin da ke mata dadi, tashin hankalin da ta gani Kiri-Kiri a idanuwan mahaifin nata shi yafi firgitar da ita, ta zuba wa Malam Bala ido wanda ke jin zuciyarsa tamkar za ta tarwatse saboda tashin hankali, wasu irin hawaye masu zafi suka biyo kuncinsa, cikin tsananin takaici da bacin rai ya ce. ; “Ai dole ya sake ki Saude, don idan ba dan iska irinki ba babu namijin da zai iya zaman aure da ke, amma ina so ki sani ni na riga na sauke nauyin da Ubangiji Ya dora min a kanki, don haka sai dai ki nemi inda zaki amma ba dai gidana ba, yadda ki ka taho haka 'zaki juya ki tafi duk gidan uban da zaki, kuma tsakanina da ke Allah ya isa ban yafe miki ba” Saude ta ji kalamansa tamkar saukar . ruwan zafl a jikinta ta durkushe a gurin tana wani gunjin kuka. ' “ Malam Bala ya dube ta a fusace, “Eh ’zamama kikayi kenan kina kukan rashin kunyar, ai ko zaki bar gidan nan a nakashe”. Ya juya ya rarumo muciyar Inna Laure‘kafin ta yi yinkuri ya muka mata a baya .Saude ta fasa wata uwar Kara ta sheme a qasa Malam Bala ya hau maka mata muciyar ‘ ' iya Karfinsa, ya hau fadar, “Ni za ki dauka dan iska? Ni zaki kawo wa shakiyanci a cikin gida? ‘ ‘ Ganin yana shirin kisan kai yasa Inna Laure ta riae‘Ke shi, ta soma ba shi haquri, sai data yi da gaske sannan tasamuya ya. kyaletaya ta nufi dakinsa yana sharar gumi, duk da kuwa ba ’ «lokacin zafi bane a lokacin. ~ , . Saude kuwa ko kwakkwaran motsi ba ta yi, saboda doguwar sumar da ta yi. Haka duk suka shige ciki suka barta ayashe tsakar gida kamar ba dan mutum ba. Tsawon lokaci wani irin iska mai hade daguguwa yataso tare dasaukar wasu ruwan sama masu qarfi tsawon lokaci ruwan na dukan Saude kafin ta fara motsawa sannu a hankali ta bude idanuwanta a hankali abubuwan da suka faru suka rinka dawo mata tamkar bidiyo. Ta runtse idanuwanta da sauri tanajin tamkar zuciyarta zata tarwatse, ta yunqura ta mike da kyar wata irin tsanar ’mahaifin natane maitsani ne tarinqaji zuciyarta batada wata bukatar data wuce barmasa akurkin gidansa dukda wani irin masifaffen ciwon da jikinta ke mata amma hakata takarkare ta fito daga gidan dukda juwar da ke faman rufe mata idanuwa. ga kuma tsananin ruwan saman, ga-tafiyar tata tamkar: ta ‘yan kayo saboda tsamin da jikinta yayi Cantaji andanno mata oda abayanta da qarfin- gaske Saude ta ji har cikin dodon kunneta tamkar zai rabe biyu gashi kuma an danne odar an Ki saki. Saude taji tamkar ta zuba da gudu saboda yadda ta ke jin hatta ‘yan ‘ cikinta na amsa kuwwar odar sai dai ba qarfin jikin da za ta iya yin gudun, don haka ta durkushe a gurin. Cikin takaici Hamid ya Balle murfin motar ya leko da kansa cikin ruwan cike da masifa yana fadar, “Ke k0 wacce irin mace ce ‘ ana miki oda ba ki ji, kawai ki zauna saman hanya k0 aljana ce ke ai kin kauce daga saman hanya donkar waniyazo ya takaki cikin rashin sani”. Saukar muryarsa a dodon kunnen Saude ya sa‘ ta saurin waiwayowa don tabbatar wa cikin wata rikitacciyar murya Hamid ya kira sunanta tare da zabura ya fito daga cikin motar ya nufo ta yana fadar, “Saude ke ce kuwa, ko dai gizo ki ke min?” Ya durkusa a ‘gabanta, “Lafiya Saude me ya fiti dake daga gidanki cikin wannan damunan?” Cikin kuka Saude ta some fadar. "Sakina ya yi Hamid, ya sake ni". Hamid ya dafe kai, “Innalillahi wa’inna ilaihirrajiun Wayaji miki wannan ciwon a jiki haka? Dubi yadda jini ke zuba a jikinki”.‘ ‘ Sai a lokacin ma ta lura da wani irin kwasheshen ciwo da ta ji a gwiwar hannunta. . Hamid ya ce “Tashi !maza mu tafi asibiti kada jininki ya Kare”. ' Ganin tana ta KaKaniyar tashi ya sa ya sure ta da kuzarinsa ya sata a mota ya maida ya rufe, ya zagaya gidan direba ya shiga ya ja, kai tsaye ya nufi medical center da ita. Cikin .ikon Allah yana zuwa ya samu likita Dr. Mariya ta karBe ta aka wuce Emergency room da ita, abu kamar wasa sai da ' aka shafe fiye da awa guda Hamid na nan' zaune babu wanda ya fito, tsoro ya cika masa zuciya tun yana addu’a a zuciya har ta fara fitowa fili. . . Can cikin ikon Allah sai ga Dr. Mariya , ta fito,Hamid ya zabura ya miKe ya nufe ta yana fadar,“Lafiya dai k0 likita?” Dr: Mariya ta yi murmushi kafin tace *‘Ka kwantar da hankalinka Malam Hamid * insha Allahu ‘yar uwarka za ta samu sauKi ‘ amma yanzu ka biyo ni ofis akwai wasu yan ; tambayoyi dazan maka Cikin karyayyar zuciya hamid ya amsa da, “To". Sannan yabi ta ofis din Sai da ta zagaya ta zauna ta cire gilashin fuskarta sannan ta nuna masa wurln zama, Hamid ya ja kujera ya zauna yana kallon magidanciyar matar, wadda a qallah ba data wuce shekaru arba‘in. Ba Dr. Mariya ta gyara zamanta tare da tattaro duk wata nutsuwa, kafin ta ce “Malam Hamid don Allah akwai wasu ‘yan tambayoyi da nake so in maka, da fatan za ka yi min. uzuri, ka kuma fada min gaskiya, amma fa kayi hakuri". Hamid ya qara tattara nutsuwarsa sosai yana kallonta, kafin ya

Chapter 15 of 26