Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
rungumo kwankwasonta ta baya. * ” Ta fasa wata razananniyar Kara tare da juyowa hakan ya ba shi damar rungume ta . gabadaya a jikinsa tare da lalubar kunnceta cikin ’ sanyin muryarsa ya soma rada mata ‘yan guntayrn ~kalmomin da ta rinka jinsu tamkar a. cikin mafarkinta. Cikin sanyin jiki ta soma Kokarin zame‘ jikinta hakan ya sa shi rike hannayenta duka biyun 'yana fadar, “Sauara tsaya ki ji, bakinki kawai za ki ara min just minti biyar kawai’ Wani kallo ta watsa masa a razane tare da fizge hannunta za ta tsere ya yi'saurin damko ta yana dariya ya ce “Ke da wasa fa nake miki, wallahi a gajiye ma nake ba kiji gaBobina ba gaskiya na samu Saudat da wahala, mu tafl ki taya ni na watsa ruwa”. Duk yadda ta so ta kwace abin ya faskara saboda irin kyakkyawan rikon da ya yi mata a dole ta bi shi. ‘ Kai tsaye dakin baccinta ya nufa da ita, ya dire ta a kan gadonta yana fadar, “Zauna nan, bari na watso ruwan na flto” ' Ba ta tanka masa ba ya juya ya nufl wurin shiga bandaki ya latsa ya shige _ ita dai kallonsa kawai ta ke amma da shawararta yabima da bai cire baqin yadin da ke jikinsa ba, don ba Karamin kyau ya yi masa ba abinka ga farar fata. Ta lumshe idonta ta bude lokaci guda tare da komawa. da baya ta kwanta a kan gadon, hakan ya yi daidai da shigowar Asma ’cikin dakin. Kirjin‘ Saudat ya yi wata. mummunar bugawa tamkar saukar aradu, don dama tun dazu ta kasa nutsuwa tunda ta fahinci a gidan Asma aka kawo ta Asma ta shigo falon sosai tana kallon Saudat . ta kada kai tare da maida murfin kofar ta rufe tare da murza key, abin da ya ida firgitar da Saudat ke nan ta tashi zaune cikin matukar rudani tana kallon Asma wadda ta jingina bayanta da kyauren shigowar tana kallon Saudat bakinta dauke da wani malalacin murmushi mai cike da mugunta, sannan ta soma nufo inda Saudat din take zaune Cikin tsananin firgici da rashin sanin abin yi Saudat ta soma ja da baya. Asma ta ja ta tsaya tana fadar, “Ina za ki je ‘yan mata? Da ma kin tsaya don kashe ki zan yi wannan shi ne huquncin kuskuren da ki ka aikata ' wannan ranar ta yau za ta zamo darasi ga sauran ‘yan aikin da ke kokarin auren mazan iyayen gidansu. Wallahi yau zan kashe ki kuma na kashe banza, duk duniyar nan babu wanda ya isa ya bi ‘ miki hakki”. “ Kafin Saudat ta yi wani yunkuri tuni har A‘sma ta» kai mata cafka tana kokarin Shakar wuyanta kamar wadda ta sha wani abin maye, kira ' ta ke, “Yanzu zan kasheki sai dai yazo ya tarar da gawarki; amma ba dai ke ba don Asma tafi karfin ‘ ‘ ta. hada miji da kaskantacciya, wulakantacciya ~ matalauciya wadda ta yi gadon ;siya da talauci”. Kokawa ce ta kaure tsakaninsu, Asma na qokarin kama makasar Saudat,’ ita kuma Saudat na qokarin kwatar kanta sai dai qarfin badaya ba don Asma tafi Karfln Saudat k0 daga yanayin jiki ma tafita qiba, tunda ita har yanzu ba ta da Kwari kamar a kama a karya, don haka Asma ta samu nasarar kayar da ita ta janyo filon da ke kan gadon abin da ya jazawa Saudat kurma wani uba-uban ihu kenan, sai dai za mu iya cewa ihunka banza, kururuwarka wofl don kuwa babu wanda zai iya juyo ta. Tana qokarin danne fuskar Saudat da filo, ita kuma tana kokarin kwatar kanta tana ihu, a haka Dr. Ahmad ya fito daga bandaki yana dame da tawul da wani dan karami a hannunsa yana tsane jikinsa, idonsa da kunnensa suka yi mummunan gani da ji cikin kidima ya yi kukan kura ya dira inda suke, ya fincike Asma da Qarfinsa, amma har a lokacin ba ta daina boren sai ta cafko Saudat ba. Abin da ya sa shi kifa mata wani zazzafan marin da ya sa ta dafe kunci kenan cikin tsananin kidima don har wata wuta ta ga ta gifta mata cikin tsananin takaici da zafin zuciya ta ke kallon Dr, din da idanunta da suka ciko da hawaye jikinta ya yi sanyi matuka ta soma magana cikin muryér kuka. , “Ahmad ni ka mara? Ni ka mara saboda wannan abun? Lallai ka tsokano wa kanka tsuliyar dodo dan na“ rantse maka da Allah sai na halaka yarinyar‘ nan, sai na ga bayanta, sai na kawar da ita daga doron qasa. Kai in ban da ma asiri ya rufe _maka idanu wannan har mace ce wadda za ka 'wulakanta ni a kanta”. Ta ja kwafa tana girgiza kai, “Tabbas sai ka yi dana sanin abin da ka aikata min banza, butulu, mayaudari ai da ma duk dadinka da jaki watarana sai ya yi maka tutsu don da ma dan halas ne kadai ke maida halarci. . .” “Shut up! You are very stupid, get out! Sakarar banza na ceki bar nan”. Duk Dr. Ahmad ne’ ke maganar cikin tsananin fushi tare da nuna mata hanyar fita. _ Tsananin baqin ciki da takaici suka sa Asma yin wani malalacin murmushi tana kallonsa cike da ‘ qunar zuciya ta girgiza kai ' “ ba zan yi mamakin duk abin da ke fitowa daga bakinkaba Ahmad, amma ina so ka sani na shirya daukar dukkanin tashin hankalin da ka ke ganinka iya kuma ni din nan wallahi sai na sa ka zubar da hawaye, sai kayi nadamar sanina a rayuwarka.. “It is enough Asma I say get out!!” Ganin yadda idanunsa suka birkice ta san komai zai iya faruwa idan har ya yi irin wannan fushin don haka ta ja kwafa ba tare data sake . magana ba ta bude qofarta fice tana murza yatsunta alamar za ya gani ke nan. Tana fita ya maida Kofar ya kulle sannan ya nufo inda Saudat ta ke kwance tana faman shesshekar kukanta. Dr. Ahmad ya zauna bakin gadon tare da janyo ta jikinsa ya rungume ta sosai da‘yar sanyayyar muryarsa ya soma lallashinta, “Ya isa haka nan Saudat, kada kanki yazo yana ciwo, ki yi haquri kinji, duk abin da ta fada karya ta ke ba za ta iya ba”. Saudat ta dago kanta da sauri tana kallonsa cikin idanunta da ke zubar da hawaye ta ce “Yanzu abin da ta yi bai tabbatar maka da zata iya aikata abin da ta fada din ba?” Dr. ya Kara rungumrta, “Ki kwantar da , hankalinki zan Kara ja mata kunne sosai kin ji k0?” Ba ta iya ce masa komai ba sai ma ta mayar da kanta a kirjinsa tana kukanta kasa-qasa, Dr. ya tallafo kanta da hannunsa ya soma bin fuskarta yana lasar hawayen da suka Bata mata fuska, a hankali ya soma zarcewa har zuwa kan Wuyanta da‘ Kirjinta ya rinka bin gabobin jikinta har zuwa‘ tsakiyar kanta yana sinsinar lallausan gashin kanta wanda ya sha gyafa, sai daukar ido yake. Saudat ta tSinci kanta cikin wani irin yanayi ’ wanda bata taba tsintar kanta a cikinsa ba tsawon rayuwarta, ita kuka shi kuka duka an rasa mai rarrashin wani, kiran sallar farko shi ya dawo da Dr daga duniyar rudanin da ya shiga, iya jarunta da hakuri Saudat ta yi shi, sai dai duk yadda ta zata abin ya wuce tunaninta. Ta yi kuka har muryarta ta dusashe don ta azabtu ta kuma sha wahalar da ba zata misaltu ha, shi kansa ya rude ganin yadda ya wahalar da ita, don haka ya sure ta ya nufi bandaki da ita da kansa ya tara ruwa masu dumi a bahu ya gasa mata jikinta, sannan ya sa ta dauki niyya ta yi wankan janaba, ya taimaka mata suka flto daga bandakin kai tsaye saman gadonta ta haye, saboda yadda jikinta ke faman kwankwatsa. Cike da tausayawa ya raBa gefenta Ya shiga mammatsa mata jiki yana rarrashinta da kalamai masu dadi, har ya samu bacci ya yi awon gaba da ita, sannan ya mike ya nufi bandaki ya yo wankansa ya dauro alwala yazo ya zura jallabiyarsa sannan ya fito inda shimfidar sallarsa ta ke ya rinka. jera nafilfilu, , sai da ya ji ana kiran sallar asuba sannan ya sallama ya yi addu,o in da zai yi na godiya ga Allah, ya maida sallar asuba. Yana gamawa ya mike ya nufi inda Saudat ke kwance tana kukanta yana son tayar da ita. amma yana tsoron ya tsokano wa kansa rigima ba yadda ya iya a dole ya tayar da ita din yadda ya . zata kuwa hakan ya kasance don tana farkawa kuka ‘ ta sa masa ya samu ya rarrashe ta da taimakonsa ta dauro alwala ta yi sallar sannan Dr ya sure ta suka koma kan gadon suka kwanta yana rarrashinta tare da rirrike ta tamkar tsoka daya a miya Karfe sha daya daidai Saudat ta farka daga baccin da ya kwashe ta, ta bude idanunta sosai babu Dr. a gadon don haka ta lallaBa ta mike ta nufi bandaki don watso ruwa, sai da ta tara rowan dumi ta gasa jikinta sosai sannan ta yi wankanta sosai ta fito ta ja kujerar dake gaban madubi ta zauna. Ta janyo lotion ta murza wa jikinta, ta dauki kayan kwalliya ta yi ‘yar sassaukar kwalliyarta, ta qara gyara gashin kanta wanda ta cude da mayuka masu laushi, ta sa ribbon kwara daya ta daure gashin kanta ta fesa masa hair freshner, ta mike ta nufi wurin wardrof ta bude ta ciro wani swiss lace mai sulBi irin mai rawa-rawa kalar jinin kare maroon an masa adon' fulawa light pink dinkin riga da siket, Saudat ta saka kayan a jikinta wanda suka .dace da kalar farar fatarta. “Dinkin ya hau jikinta matuka ta nufi gaban madubi ta kafa daurin kallabinta sannan ta saka dankunne da sarka fashion kalar pink ta dauki body spray ta bi jikinta ta mammatsa ta nufi cover din ,da aka tanada dan ajiye takalma ta soma tunanin kalar da za tasaka. ‘ Dr. Ahmad ya turo qofar ya shigo da sallamarsa, Saudat taji tamkar ta aza da gudu don idan akwai wanda ta ke jin kunyarsa to bai wuce Dr‘. Ba a yanxu, shi kuwa kai tsaye inda ta ke ya nufa fuskarsa dauke da fara’a yana fadar, “Kai babyna wannan kyan fa duk nawa ne?” Ya ida maganar tasa tare da dora kansa a kan bayanta yana sunsunar kamshinta. . Saudat ta yi saurin zamewa za ta ruga ya sa dogon hannunsa ya riko ta yana dariya, tare da fadar, “Lallai yarinya kina tunanin za ki iya tsere min ke nan?” * Saudat ta sa tafukan hannayenta ta rufe Fuskarta da su tana jin tamkar Kasa ta tsage ta shige ciki, Dr. ya sa hakoransa ya cizar mata ‘yan yatsu abin da ya sa ta saurin bude fuskar tare da ‘yar siririyar Kararta cikin shagwaBa kenan ya lakace mata hanci yana fadar, “Marowaciya Allah da kin Kara hana ni kallon kwalliyarki sai na cinye miki bak8” ’ Saudat ta yi rau-rau da idanu tana kallon inda ya cizar mata. Ya yi saurin rike hannun yana fadar, “Ayya 'am sorry dazafi ko?’ Ba ta tanka masa ba ta zame hannayenta zata wuceshi ya yi saurin. cimmata yana fadar, ' ' “Tuba nake ‘yan matana mu je ki karya kin ji”. Bai saurari abin da za ta ce ba ya riqo ta suka nufi kicin, ya zaunar da ita a kan daya daga cikin kujerun da suka zagaye Katon dinning table din glass, ya cr“Zauna a nan yan matana, me za a kawo miko?” Saudat ta dago tana kallonsa sai a lokacin ta lura da shigar da ke jikinsa, baqin wando ne jeans da Karamar T.Shirt sai apron da ya daura fara tare da zungureriyar farar hula irin ta kuku, Saudat ta yi murmushi ta ma rasa abin da za ta ce masa. Ya dan matso daf da' ita, “Ina jinki Madam, me za kici?” ‘ Saudat ta dauke kanta tana fadar, “Ni fa da , kaina nake son in girka”. , Shi ma ya kwaikwayi maganar tata ta hanyar fadar, “To ai ni ma tuni na hada miki wani special girki wanda zai gargade miki kunnuwa” Dariya Saudat ta sa sosai, saboda salon da ya yi maganar da shi, shi kuma ya dauki faranti da serving spoon ya bubbude food flask din da ke saman tebur din ya kalle ta, “Me za a. zuba wa , Hajiyar , akWai soyayyar agada plantain, akwai pizza akwai soyayyen kwai, akwai sandwich tare da Lol ga asma ga saude akwai rikicifa [9:08AM, 07/02/2017] 🙆🏼‍♂@lh@ji🙆🏼‍♂: YAR. TALLA CHAPTER 33 da soyayycn kifi gasassun kaji a side kuma tafasasshen ruwan zafi ne me zan zubo wa gimbiyar tawa?” ‘ Saudat ta yi murmushi tana kallonsa ya riqe _ ludayin zuba abincin sai ka rantse wani kwararren . kuku nr ta lumshe idanunta ta bude lokaci guda tare da fad'ar, “Ni dai kunu nake son sha”. . ‘ Dr.ya ware ido cikin firgici yana fadar, ’ “‘Kunu kuma baby? Karfa kice min an karBi 'takardun ajiya ta jiya har an yi min sing?’ » . Saudat ta zumburo baki tana fadar, “Ni dai *wallahi bana so”. ‘ Ya langwaBe kai yana‘kwaikwayonta, “Ni dai wlh baba so”. Dariya ta Kwace wa Saudat harda kyalkyalawa, duk yadda ta ke Jin nauyin Dr sai da ya kangarar mata da idanu, har ba ta san lokaCin da . . ta saki jiki da shi ba a dolenta. Sun yi break dinsu sosai don da ya lura ma «Saudat tsattsakuran abincin take mikewa ya yi tsam ya janya ta jikinsa ya zaunar da ita ya shiga ba ta ‘ abincin da kansa Tun tana turjewa har ta gaji ta saki jikinta, saida ya tabbatar ta qoshi sannan ya kyale ta ya ja " hannunta suka mike suka nufi falo inda suka baje .inda yaketa Koqarin ya ga ta saki jiki da shi “ Karfe biyar na yamma taga ya yi shirin; fita zucayarta ta yi mata wani iri ta zuba masa idanu ba tare da ta iya tankawa ba Dr yana lura da yadda yanayinta ya sauya lolkaci guda, amma sai ya mika mata hannu, “Taso mu je Madam in zazzagaya dake kiga Bangarenki ki kuma gaisa da ' ma,ai katanki” ' Ba musu Saudat ta mika masa hannun nata ya janyo ta suka fice daga falon sai da suka ratsa 'faluka kusan hudu sannan suka hau matattakalar .bene suka sauka falon qasa; sannan suka koma falon da ya’ fi kowane girma a cikin gidan, a cikinsa kuma ke da Bangaren ma’aikatan har su'uku ‘yan mata biyu dattijuwa guda, sai kicin wanda yakr ta ' ,waje, nan kuma akwai mutum biyu masu girki kwararru mace da namiji. Sai da ya zagaya da ita ta ko’ina na Gangarenta wanda tsarinsa ya yi matukar burge Saudat komai na ciki ya yi mata, musamman wuraren shakatawa da wurin hutawarta. Suna gama zagayen gidan ya ja ta waje har inda harabar motocinsa suke da sunan rakiya, ai ' suna isa wurin motarsa ta tubure sai ya tafi da ita ' Dr ya riko hannunta yana fadar, “Tsaya kiji bafa dadewa zanyi ba, just minti talatin na dawo su Momy kawai zan je in gaisar, insha Allahu ba zan jimaba Saudat ta kWantar da murya kafin tace “Allah ya kiyaye” hanya Dr ya dan zuba idanu kafin ya ce Kinmin izini da gaske har cikin zuciyarki na tafi karfa sai na dawo in fuskanci fushinki” ‘ ' Saudat ta dan yi dariya tana fadar, “Haba ni na isa? Ai sai” Bangazar da akai kai mata ce ta katse maganar da take qokarin yi, ta yi taga-taga ta fada ‘_ kan motar da ke gabanta, kanta ya bugi motar, Saudat ta dafe goshi ta waigo tana ganin mai ,wannan aikin, ba ta yi mamakin ganin Asma ba wadda ta sha gaban Dr; har jikinsu na gugar juna. Saudat ta ji wani irin abu ya dakar mata zuciya tamkar saukar guduma, musamman yadda taga ya kafe ta da fararen idanunsa ba ya k0 son kiftawa, yana kallon yadda take magana cikin kissa da gadara “Zan yi magana da kai?” Ya mantar da tasa muryar kasan tata, “To ga shi kuma fita zan yi yanzu a yi haquri sai na ‘ dawo”. , . Ta watso masa wani fari mai kama da harara ' sannan ta juya a fusace ta nufi inda sabuwar ’ motarta ta ke mai baqin gilashi “ta fada mazaunin dircba tare da dagawa escort Dinta hannu ; ta ja abinta a guje ta fice DR Ahmad ya yi wani dan gajeran murmushl tare da kallon inda Saudat take wadda . tsabar takaici yasa ta wasu siraran hawaye suka biyo kuncinta, Dr. ya yi saurin janyo ta jikinsa yana fadar, "Am sorry tawan baki dai ji ciwo ba ko?” r Saudat: ta watsa masa wani kallo mai cike da tuhuma kafin tace “Au ban ji ciwo bama zakace . bayan kana kallon abin da tayimin , Ya ce, “To me zan ce mata Saudat? Ta yi tayine don ta Bata min rai, ke kuma ta sa ki Bata kwalliyarki to da na nuna mata ban damu ba ai ga shi ta tafi k0, kuma ke don ina tsaye sai ki ce ba za ki iya rama wa kanki fada ba sai dole nina rama miki Ai sai kuma na zama marar adalci a tsakaninku k0 ba kya so na zama adali ne?” Saudat ta zame jikinta cike da da haushi ta Nufi hanyar bangarenta. * Dr ya girgiza kai a zuciyarsa yana fadar, “Mata ke nan” ‘daniel ya bude masa gidan baya na motarsa, ya shiga sannan ya rufeshi kuma ya shiga gida gaba mazaunin direba ya ja shi suka tafi Waiwaye adon tafiya Inji Malam Bahaushe bari mu waiwaya baya muji shin wane ne Dr Ahmad Muktar? Profassor Mukhtar L Kabir shahararren dan boko ne, kuma fan kasuwa da sunansa ya kewaye Najeriya, kuma muhimmi a cikin lamarin da yawa na shidda a cikin masu kudin qasar nan. Bai taba rike wani mukami na siyasa ba amma kuma yana daga cikin masu fada a ji a harkar siyasa da mulki don yana tare da manya-manyan ‘yan siyasa tun daga na qasar nan har zuwa qasashcn qetare. Ahmad shi dan dansa na farko, sai da aka kwashe shekaru goma sannan aka yi masa kanwa Farida kuma daga su ba a sake haihuwa ba, tun tasowar Ahmad mahaifinsa ya so ya yi karatun boko mai zurfin gaske don haka yana kammala firamare ya tura shi qasar America a can ya yi sakandire dinsa ya hada doctoring degree dinsa a kan abin da ya shafi harkar siyasa da mulki. Yana kammalawa ya ce ya tsaya iya nan, duk da mahaifinsa bai so ba a dole ya kyale shi kasancewarsa na dan gaban goshi. ' Dr. Ahmad bai fara harkar siyasa ba sai da ' ya hadu da Asma don ita ce ma ta cusa masa ra’ayin yin siyasar amma shi ya yi karatunsa ne ba don yana ra’ayin yin mulkin siyasar ba amma saboda' ita shi ma ya tsunduma kan harkar siyasar wanda a yanzu ta rage saura ‘yan watanni su sauka kuma ya yi alkawarin yana sauka ba zai sake komawa ba don bai ga abin da yake nema ba da zai dora wa kansa wahala ba, a matsayinsa na dan majalissar dokoki ta tarayyar Abuja, amma fa inji shi saboda a ganinsa mulki wahala ne, kuma bala’I ’ ba kadan ba ga wanda ya kasa tsaida gaskiya da amana Wannan kenan . K0 da Saudat ta koma sashinta kai tsaye bédroom dinta ta nufa ta fada kan gadonta ta kwanta zuciyarta cike da haushin abin da Daktanta ya yi mata, da taimakon sanyayyen sanyin air conditioner wani nannauyan bacci ya yi awon gaba da ita. * Ba ita ta farka ba sai qarfe bakwai da rabi da yan mintina ta yi saurin saukowa daga kan gadon zuciyarta na mamakin yadda har ta bari ta yi baccin yamma ga shi har magruba ta kubce mata. Cikin gaggawa ta dauro alwala ta fito ta yi sallar magriba da isha tare da shafa’I da wuturi sannan ta tsaya gaban madubi daga tsaye ta yi ‘yar kwaliyarta marar nauyi, sannan ta nufi gaban wardrobe ta ciro kayanta ta saka English west riga da siket. ~ Fara: shirt silk sai dogon siket dinta baki irin mai fadin nan yana da adon fararen fulawowi ta warware gashinta ta daureshi da farin ribbon 'Kwara guda sannan ta makala wa kunnenta‘ yar: ‘ Karamar barima ta gwal ta yi kyau sosai, ta koma. tamkar irin yan matan turawan ta zira silifas na fata, sannan ta fito falonta ta tsaya gaban talabijin din da ke girke gaban bango tana canza channels .”Dr. Ahmad ya shigo da sallama Saudat ta amsa ba tare da ta juya * ta kalli inda; yakeba ya shigo cikin falon ya dire katuWar lrdar dake hannunsa mai dauke da' tambarin Alshukur shoppin mall ya fada kan kujerada alamun gajiya a tace da shi ya mika wa Saudat hannu, ‘Come on my baby, wallahi I am "‘ very tired zo in ji duminki kusa da ni ko na wartsake" . Saudat ta waigo ta dan kalle shi kamar ta share shi sai dai girman da yake da shi a cikin idanununta baza su barta ba, don haka ta nufi inda yake ta zauna kujerar da ke nesa da tasa tare da fadar, “Sannu da zuwa” Dr ya tsare ta da narkakkun idanunsa wanda ya tilastta wa Saudat kallon kafet ya koma ya jingina bayansa da makarin kujerar tare da fadar .“Zo ki duba ledojin nan ki ga abin da ke ciki”. . Saudat ta mike ta :nufi gefensa ta durkusa kan kafet tare da janyo ledar daya ta shigo da ita, ta bude kwalaye ne har guda biyu, manya sai dai daya yafi daya girma ta dan dago tana kallonsa yace “Bude mana Bare kwalayen” .tayi Saudat ta gyara zama sannan ta soma bue qaramin kwalin sai ga razananniyar ‘ waya iphone6plux kwance a cikin kwalin ta ajiye a gefe ta bude babban kwalin sai ga wata Yar qaramar abu mai kamar komfuta ta daago tana kallonsa da niyyar ta . yi magana ya katse ta ta hanyar saukowa dagakan ' ’ kujerar ya zauna gefenta ya karbi yar abar ya Kunna yace“Wannan da kike gani sunanta ipad kamar camputer yake zaki iya shiga yanar gizo da komai _ Ta ciki nasa an zuba miki abubuwa da yawa a ciki Wanda zai bude miki Kwakwalwa, kuma zai rage 'dinga debe Niki kewa idan har bana nan tunda ldan kinga ni din ba mazauni bane cikin watan man da wuya inyi kwana hudu a gida, saboda abubuwan da ke kaina ;NASA milki kudi a ciki nayi miki saitin komai a . yanzu zan fara koya miki yadda ake amfani da ita,. : Sai kuma wayar da nayi miki alqawari gata ' nan akwai akwai sabon sim a ciki na hada Saka miki kudi a ciki, akwai lambar Momyn Shukura a ciki idan za id kira su”. ' Ya zura hannu cikin aljihu sai ga key din mota ya miqa mata, “Wannan kuma makullin‘ . ‘mota ne saboda ko watarana za ki ji sha awar' ” yin tuki da kanki, saboda zuwa makarantar dana sai miki form din shiga makarantar social . development Abuja, karatune zakiyi nayan watanni zaki zama basic illetrate wata hudu zakiyi ki gama ki amshi certificate dinki sannan ki tafi ki karanci social welfare wata Tara , sai ki Kara karBar certificate wanda shi zai ba ki damar ki tafi jami’a ki hada difloma in kina da bukata ma har digin‘ dinki sai ki hada da fatan za ki maida hankali don ke maki zama wani abu watarana”. Tsabar jin dadi da murna Saudat har ta rasa . ta yadda zata iya furtawa wani Abu idonta ya ciko da kwalla idan akwai abin da take q auna a rayuwarta bai wuce karatu b a, ashe kuwa Ubangiji zai cika mata burinta, tamkar za ta yi kuka ta fara zayyano masa godiya. Ya daga mata hannu, “Ya ishe ni haka Saudat, ban miki don ki gode min ba, Ubangiji za ki gode ma wa don Shi ne Ya kwato miki, kuma idan kina sha‘awar shiga islamiyya to ita ma ki shirya ranar asabar mai zuwa in kai ki Da’awa akwai sashin matan aure sai ki rinka zuwa ranar asabar da lahadi da safe kawai, taso mu je in gwada miki motarki". Ya riko hannunta ya mikar da ita ba tare da ya sake bari ta fadi abin da ta ke son fada ba suka nufi harabar waje Ganin shirgegiyar motar da Saudat ta yi sabuwa dal ba karamin daga mata hankali ya yi ba, don ba irin motocin da ta saba gani bane a kan titi, ta qara wa motar kallomai suna Expedition baka mai bakin gilashi wadda ta mamaye wurin tsayuwar motoci uku ta” maida kallonta kan Dr. tana fadar Ni yanzu ya za a yi ' in iya jan wannan matar Yallabai? Tayi girma sai ai ta mamaye titi gaba daya ' Dr, ya tuntsure da dariya yana fadar, “Bakauya sai kawai Expedition ta mamaye titi, saboda tsabar shirmenki? Muje ciki daga gobe zan .fara koya miki tukin k0 don na ci dariya" Saudat ta bata fuska ba tare da ta yi magana ba, ya ja ta suka nufl sashinta yana Kara zolayarta, wurin koya mata ipad din ma sai da ya ci dariya saboda qauyancinta don Saudat dai ko a waya ba komai ta iya ba, to bare ta fahinci ipad cikin sauki ' ta ida qulewa ne ta yi zuciya ta yi ciki abinta, yana kiranta ta Ki kula shi don haka shi ma ya tattara ya ‘ biyo ta da tarkacenta . Washegari tunda safe Dr. ya bar gidan saboda meeting din da ke gare shi, don haka Saudat ta sha baccinta sai wurin azahar sannan ta shirya ta fito donta ‘karya kai tsaye dinning saidata wuce falo uku sannan ta isa don nan ne inda Dr ya sanar da ita ' kuku zai rinka shirya abinci, ta zauna ta karya , sannan ta koma falonta ta dauki ipad ta soma latse ’ latse, sai da ta gaji ta rufe ta dauki waya ta danna lambar Mammy wadda suka kWashe fiye da mintina talatin '” sannan ta kashe ta kira Shukura, itama sun dade suna hira kafin su yi sailama, tana mamakin k0 “katin nawa ne maigidan ya loda mata? ,Har bayan sallar isha Dr bai shigo gidan ba, harta fara tunanin k0 lafiya, hakan yasa ta sa‘ waya ta kira' shi, a daidai lokacin da yake shigowa gidan ya ce , “Shigowata kcenan Madam, na gaji sosai ki sameni a Bangarena don Allah”. Ba ta Bata lokaciba ta Kara gyara kwaliyarta ta fita daga Bangarenta ta nufi nasa Sangaren wanda ya sa bangarensu tsakiya, wato Bangaren Asma da nata. Tana shiga ta same shi baje a falo ya yi daidai yana kallon allon talabiji. ’ ' -Tun kafinta zauna ya ce, “Don Allah jeki hada min ruwan wanka a bandaki”. Ba musu ta hau sama ta shiga bedroom din nasa sannan ta shiga bandaki ta soma hada masa‘ ruwan, tana gamawa ta juyo ta fito suka hade yana tsaye gefen bed dinsa ya

Chapter 23 of 26