Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
biyo baya ta cikin wayan tana gasu nan gasu na sai kit wayan ta d'auke. Hannu Aya ta d'ura aka ta shiga uku. Babu zato taji kaman an zuba mata bulala ta zabura ta koma gefe tana sosa jiki. Wata bulalan aka sake zuba mata ta sake zabura da buga tsalle tare da sakin wata irin gigitacciyar k'ara. Asad dake k'ok'arin fitowa daga wanka ya fito da sauri ya zura kaya ya fito cikin azama saboda yanda take ta zuba ihu. Turus ya tsaya kan Aya dake birgima a k'asa tana kuruwa. Cikin rashin sanin abunyi ya nufeta ya durkusa kanta yana “ke menene?lafiya?” Tana ihu tace “ka taimake ni Asad wlh soyayyar kace ta jawo na aikata abunda na aikata. Nice nasa ayi wa Ajwa......ahhhhhhhhhh” sai kuma ta saki wata masifaffiyar k'ara da saida gidan ya amsa gaba d'aya ta sume jini sai bulluwo yake ta hancinta. Hankalin Asad ya yi masifar tashi musamman da yaji tace tasa ayiwa wa Ajwa abu. Me tasa awa Ajwa?. Baisan sanda ya kai mata wata chakuma da kaushin murya yace “KE ,ME KI KA SA AYI WA MATATA? KE” Jiggata yake da k'arfi amma ko motsi batayi ba. A guje ya miƙe ya zubar da ita a wajen ya kwasa daki da bala'in gudu. Wayansa ya d'auka jikinsa na rawa ya shiga neman number Ajwa amma shiru babu amsa. Tashin hankalin da Asad ya shiga abun ba'a cewa komai. A hargitse ya fito da jakarsa ya zuba kayansa a ciki ya fito jikinsa na rawa zaiyi waje. Har ya sakai zai fice yaga rashin dacewar b'arin Aya cikin wannan halin don haka ya kira ambulance. Yana tsaye suka zo suka kwasheta bayan ya gama musu bayanin yanda ya sameta. Suna wucewa da ita shima kai tsaye ya yi airport cikin taxi daya kira. Har yaje Airport kiran number Ajwa yake amma babu amsa. Karfa wani mugun abu Aya tasa ayiwa matan sa?. Wlh kuwa idan wani abu ya sami Ajwa bazai tab'a barin Aya ba. ──────────────────────── A hankali ya koma ya jingina da kujerar da yake zaune yana sauke numfashi tare da lumshe ido. Nurse ce ta fito daga d'akin da yake fuskanta da d'an sauri ta wuce da farinti irin wanda suke zuba tolls na kayan aiki. Da azama ya miƙe cikin sauri ya tare ta “Nurse wane hali take ciki?” “Eh to yanzu dai mun sake mata alluran barci saboda firgitab da take. Akwai abunda ta gani daya saka tsorata haka har ta shiga shock. The best abunda ya kamaceta yanzu shine ta samu barci don mind nata da brain d'in ta su sami suyi relax. Idan ta sake tashi inshaAllahu zataji dama” A hankali ya koma ya zauna yana sake fidda numfashin ya kai hannun sa ya rufe fuskarsa. Tunano lokacin da yaji ihunta yake yana zaune falo ya kasa barci. A guje ya miƙe har yana tuntube wanda sai yanzu yake jin zafin da zugin da babban d'an yatsan yake, amma shi yanzu ba shine damuwar sa ba. Yanda ta taho a guje tana kiran sunan Asad ganinsa zuciyar sa sosai ta tarwatsewa ya kasa motsi ya zuba mata ido yana kallonta ta nufoshi a guje k'irjinsa na harbawa amma kafin ta k'araso inda yake ta zube k'asa a sume. Reaction nata yana nuna suna son juna kenan ita da Asad da har bata iya ganin kowa sai shi?. Why not him?. ──────────────────────── Wajejen la'asar ta farka bak'inta d'auke da salati. A hankali ta buɗe idonta kan silin d'in d'akin kafin ta d'an juyo kai a hankali gefenta hannun ta na hago da taji ya yi mata nauyi kaman an d'ura mata abu. Ido ta d'an zare tana kallon Asad dake durkushe gefen gadon rike da hannun ta daya rike idonsa sunyi jazur kaman wanda ya yi kuka. Da azama ya taso jikinsa na rawa “Baby kin tashi? Meke miki ciwo yanzu? ” bata san me yasa ba ganin sa ya saukar mata da wata irin nutsuwa sai shar hawaye suka wanke mata fuska. Baisan sanda ya hayo gadon ya d'agata ya matse cikin k'irjinsa yana “Shhh I'm here, I'm here. ” Wani lamo tayi a k'irjin sa ta lumshe ido tana sauke ajiyar zuciya da shak'ar daddan kamshin da yake. A hankali Far'aan dake tsaye bakin k'ofa ya koma a hankali wasu hawaye suka biyo kuncinsa. Ji yake maman zuciyar sa zata buga. Duk da ganinsa da Asad ya yi hankalin da gaba d'aya yana kan matarsa. Kankame jikinsa ya yi ya zame daga can bayan harabar asibitin ya sugunna yana wani irin kuka mara sauti. Kamshin turaren Asad daya rungume shi har yanzu yana jinsa jikin kayan sa. Sake rushewa ya yi da kuka tunawa da ya yi yarinyar daya mutu a kanta shima d'an uwansa na santa k'arshen ta zama mallakinsa. Da ya yi tunanin idan Asad yaga halin da yake ciki zai tausaya ya hak'ura da auren tunda ba santa yake ba, amma yanayin da Asad d'in ya shigo asibitin ya yi shattered na wannan burin da tunanin da yake. In yana tunanin soyayyar da Asad din ke masa zai iya sawa ya hakura da Ajwa ganinsa ya rushe hakan. Irin matsanancin soyayyar Ajwa daya gani kwayar idon Asad duk da nai furta ba ya tarwatsewa duk wani tunani nashi. Sosai ya yi mamakin ganin Asad d'in ya diro asibitin babu sanarwa ashe tracking wayar Ajwa ya yi bayan ya sauka a gida maigadi ke sanar dashi ai tun jiya an fita da ita asibiti. A haukae ya juyo ko gidan bai karasa shiga ba. Zuciyar sa sosai take ciwo bazai iya jure ganin Ajwa da Asad ba bayan shima yana sonta. Da kyar ya iya miƙewa ya bar asibitin yana rayawa a ransa gwanda ya koma inda ya baro wata k'ila ya samu sassaucin tuk'uk'i da radadin da zuciyar sa take masa. ──────────────────────── 🔞 Mature content/ skip if uncomfortable. It's a warning! Janyewa tayi a hankali ta kalle shi suka zubawa juna ido. Hannu ya kai ya kama fuskarta yana mata wani irin kallo yace “kin san yanda hankalina ya tashi kuwa Baby? What happened?” Ita kanta in akace menene ya faru bata sani ba. Har yanzu ta kasa gasgata abunda taji kaman mafarki kaman zahiri. Kumatunta daya shafa shiya dawo da ita hankalin ta ta kalleshi suka sake had'a ido. Sihirtaccen kallon daya mata gaba d'aya taji tsigar jikinta yam ya tashi. Sauke nata idon k'asa tayi saboda har yanzu yana rike da kumatunta. “kinyi shiru Baby. Menene ya same ki hankalina ya tashi” “babu komai tsorota kawai nayi” Sake matso da fuskarsa ya yi kaman zai had'e bakinsu yace “har minene ya baki tsoro haka da ki ka kwanta asibiti haka hmm?. Did you even know what I have to go through to come here?” Leɓen ta na k'asa ta tura cikin baki ido a kasa da d'an shagwaba tace “ kayi hak'uri” Saida ya d'an fesar da numfashi ya k'ara matso da fuskarsa har karan hancin su na had'uwa yace “don't do that again kinji. Zuciyata ta kusa tsayawa because of fear” Kai ta d'aga a d'an sangarce ya sake fitar da numfashi ya jawota ya sake matsewa cikin k'irjinsa duk suka sauke ajiyar zuciya kaman sun shekara basu ga juna ba. Can k'asan makoshi tace “ni kace su sallame ni bana son zaman asibiti” Janyeta ya yi daga jikinsa yana duban idonta yace “are you sure? Kin tabbata babu wani abu dake damun ki?” “OK bari na kira Dr” Da sauri ya miƙe bayan ya sumbaci goshinta ya fito. Far'aan ya duba ganin baya nan ya wuce Dr office. Sanin da sukayi masa yasa babu musu suka sallameta. Koda ya dawo saida ya sake duba Far'aan amma baya nan. Shi da kansa ya gyarata ya d'auko ta chak duk wutsul-wutsul da take tana k'ok'arin sauka daga jikinsa ya yo waje da ita hankali kwance. Tsananin kunya yasa ta cusa kai cikin k'irjinsa saboda tana jin yanda idanuwan mutane ke binsu har suka fice daga asibitin. Tana zaune a jikinsa ya shiga motar ya fisgeta ya harba kan titi yana d'an duba ko zaiga Far'aan amma ko mai kalan rigar sa bai gani ba. Suna k'arasawa gida ana kiraye-kirayen sallah magriba ga kuma haddari daya fara had'uwa sosai sai rugugi da walk'iya yake. Kai tsaye ya sake ciccibota ya yi cikin gidan da ita. Ya yi tunanin ganin Far'aan a gidan amma baiga alamun sa ba. D'akin ta ya yi da ita kai tsaye ya shimfiɗa kan gado duk tana kallansa kaman wacce aka d'aure wa baki. Banɗaki ya shige a gurguje ya yi alwala ya fito yana kallonta yace “bari naje na samu sahu kafin ruwan nan ya sakko” kai kawai ta d'aga wayar ya juya da sauri ya fice ta bishi da kallo. Sauke ajiyar zuciya tayi itama ta yunk'ura a hankali ta sakkk daga gadon ta shige banɗaki. Wanka ta farayi kafin ta fito da alwala. K'aramin riga ta saka mara nauyi mai tafe da gidan bra da d'an pant bak'a. Saida ta feshe kanta da turarruka masu sanyin kamshi ta feshe har gashin kanta ta tufke shi a tsakiyar kai sannan ta d'auka katon hijabinta ta zura. Saida ta fara biyan sallolin da ake binta sannan tayi magriba wacce tana idarwa aka fara kiran Isha. Miƙewa kawai tayi ta tada kabbara. To koda ta idar zama tayi tana lazimi amma idonta sosai take jin barci da yunwa saboda allura da sukayi mata. Wata tsawa aka saki mai k'arfi sai sha ruwa ya barke kaman da bakin kwarya. D'an firgita tayi ta miƙe da sauri zata fito saboda tunanin ko ruwan ya tare Asad. Tana fitowa falon yana shigowa kuwa a jike sharkaf har diga yake gashinsa ya kwanta luf goshinsa. Badan yanayin da yake ba ba k'aramin kyau ya mata ba musamman da taga ya mata murmushi dimples nashi suka lotsa ya kai hannu yana goge ruwa daya biyo idansa daga gashinsa. Kasa k'arasowa tayi har ya karaso da kansa yana d'an duban jikinta cike da kulawa yace “what's wrong? Ko jikin ne?” Saida ta had'iye wani yawu daya tsaya mata a mak'ogaro ta girgiza masa kai. Hannun ta ya kama ya zaunan kan kujera ya matsa sai kawai gani tayi ya kama gaban rigarsa yaba b'alle botiran rigar. Dum-dum k'irjinta ya fara gudu da mugun kuma ta kasa d'auke kai daga kallon sa. Da azama ya cire rigar saboda wani irin sanyi daya fara ratsashi. Kallonta ya yi tayi maza ta sauke idonta k'asa saboda tsananin bugawa da zuciyarta take. Ashe haka Asad d'in yake?. Yanzu daya cire rigar sai taga ya sake zama wani irin igarman namiji koya ya motsa sai damtsen hannun sa da jijioyin sa sun motsa. Tsintar kanta tayi tana d'an matse k'afafuwanta saboda wani abu yar dataji cikin mararta. “me zakici na dafa mana kisha magani? ” Bata kalleshi ba jikinta na rawa tace can k'asan mokashi “na koshi ” ganinsa kawai tayi tsugunna gabanta da gwiwa d'aya yana dam lekan fuskarta. Wayyo ji tayi kaman ta zura a guje tana tsoron ya kusantota yaji bugun da zuciyarta yake wanda ita kanta bata san dalilin hakan ba. A hankali ya kawo hannu ya d'ago hab'arta dole ta kalleshi. Gira ya d'aga murya so deep yace “me ki ka ci da ki ka koshi?” kaman wacce akayi hypnotising d'inta ta kasa bashi amsa sai full lips nashi da suka k'ara wani irin ja data kafe da ido. Sautin murmushin sa da ya yi mai d'an sauti shiya dawo da ita hayyacin ta cike da burin kunya ta sauke idonta k'asa. Wai meke damunta ne? .yunk'urawa ya yi kaman zai mik'e tsaye ya kawo bakinsa daidai saitin kunnenta yace “I will kiss you so deeply when you eat something” ji tayi kaman ta nutse a gurin saboda kunya ta mike da sauri harda d'an gudunta ta yi d'aki. Da murmushi ya bita mai sauti kafin ya wuce kitchen ya d'ura musu light abinci da haddedden milk drink. Tana kwance ta dukunkune da hijabin dake jikinta ya shigo d'akin har yanzu jikinsa babu riga sai dogon bak'in wandon dake jikinsa . Saurin rufe ido tayi kaman mai barci tana jinsa ya ajiye abinci sai kawai taji ya ciccibeta kaman y'ar tsana ya zauna kan kureja da ita. Yar k'ara ta saki saboda yanda ya d'aukenta a shammace. A hankali ta d'an bud'e idonta ta kalleshi already ya kawo spoon bakinta da command voice yace “eat” Babu question ta buɗe bakin a hankali ya saka mata abinci suna kallon juna. Irin kallon da yake mata sosai ya sake kashe mata jiki tana ji kaman magana d'isu ke fitowa daga nashi idon yana jan nata ta kasa janyewa. Lura da datayi bazai daina bata abincin ba kaman yana so cikin ta ya fashe ta d'an d'auke fuska gefe. Ajiye spoon d'in ya yi ya zubama milk drink ya sake kaiwa bakinta. Bata musa ba ta d'an k'urba kad'an ya shanye ragowar ta inda lips nata suka tab'a cup d'in. Kunya ta kamata ta sauke idonta k'asa. Jitayi kawai ya miƙe ya yi toilet da ita. A d'an razane take kalleshi tace “ni nayi wanka fa” Bai ce komai ba saida ya shige banɗakin ta fara wutsul-wutsul zata sauka gaba d'aya ya shige shower ya saketa a kansu. D'an k'ara tayi mai had'e da gasp kafin taji muryar sa cikin kunnen ta da wata irin sexy voice yace “I know. Sakewa zakayi” sauke ta ya yi tayi luu zata kifa ya yi saurin rik'o kugunta ya rungume ta ta baya. Had'uwar bayanta da k'irjinsa da babu riga ya masifar fad'an mata da gaba ta zaro ido taba kallan glass d'in da take fuskanta. Bawai iya k'irjinsa nasa kawai bane ya rud'uta ga yanda ya wani matseta da duka hannunsa ya sarke ta kaman sarka daidai k'asan k'irjinta. Tuni sun fara jikewa ta ka murya na d'an rawa tace “don Allah ka sake ni na fita. Ni nayi wanka” “No” ya wani juyo da ita a zafafe ya kama lips nata da wani mahaukacin kiss kaman zai cinyeta. Duka k'afafuwanta sukayi given up tana jin kanta kaman tana melting. Yau kiss d'in nashi ya sha banban dana ranan .today is very rough and so so deep. Ji take kaman yana zuke ruhinta. Yirr taji abu ya biyo k'afafuwanta amma saboda ruwan dake binsu yasa ta kasa tantance menene. K'afafuwanta ya kama ta cinya ya d'aga ta sama ya had'a da glass d'in yana cigaba da kissing kaman Allah ya aiko shi. Saida taji tana neman shek'awa lahari saboda karancin numfashi ta d'an gartsa masa cizo kan leɓe daya tura can mak'ogaronta. Wani irin gurnani ya saki ya sake shigewa jikinta kaman zasu zama abu d'aya. A guje ta fisge bakinta tana jan wani uban nishi ya kama hijabin gana d'aya sai jitayi kyet ya yaga shi. Ido ta zaro baki a sake tana kallonsa cike da mamaki bai bari ta gama mamakin ya sake had'e bakinsu da zafin gaske. Kama k'afad'un sa tayi tana d'an moaning cikin bakinsa kawai taji ya damki k'irjinta da duka hannunsa. A tare suka sauke wata wawuyar ajiyar zuciya ruwa ya sake biyo k'afafuwanta. Sakinta bakinta ya yi ya cigaba da kissing wuyanta zuwa saman k'irjinta da yake yamutsawa duk ya rude. They are so soft and fluffy har sunfi yanda yake tunani. A hankali yake yin kasa har ya durkusa gabanta ta rike wani numfashin saboda sumbatar saman mararta da taji ya yi. Kafin ta gama dawowa hayyacin ta ya kisa fuskarta ciki da wani irin zalama ya damki pant nata da flesh d'in wajen cikin bakinsa. A gigice ta saki ihu tana rike kansa da neman kwatar kanta amma ina ba k'aramin rik'o ya mata ba. Sosai jikinta da k'afarta ke rawa kaman mazari wane irin abu ne wannan?. Tana jin kanta cikin wani yanayi da bata tab'a shiga ba. Wani irin zugan gurin daya saki ta tafi luu da wani irin ihu ta zube k'asa tare da sakin wani irin fitsari da taji ya kwace mata lokaci guda. Wani irin d'aukan ta ya yi jikinsa na rawa ya yi waje da ita ya shimfiɗe kan gado yabi ta yana cigaba da bata wani irin deep slow sensual kiss. A hankali ya janye yana kallon yanda take sauke numfashi k'irjinta sai up and down yake. Da wani irin slow and sexy move ya zuge wandonsa tana kallonsa ya cire ya rage daga shi sai k'arami. Maida ido tayi jiki babu k'arfi ta rufe tanajin wani irin kunya da tsoro da suka shigeta lokaci guda. Anya kuwa zata iya? Ya wuce yanda take tunani. A hankali ya dawo ya sake kwanciya sosai jikinta kirjinsu ya wani had'e kaman zasu zama abu d'aya ya fara bata wasu k'ananan kiss yana haurawa a hankali wajen wuyanta kafin ya dawo saman k'irjinta yana lasa. Bata san sanda hannunta sukayi shooting cikin gashin sa ta rike ya saki wani gurnani ya kama hannun rigar da hak'orinsa ya zameshi. A take suka wani harbo idonsa kaman anyi shooting d'insu saida ya wani runtse ido ya buɗe kafin ya kai musu wata irin raruma da baki ta saki ihu tana k'ok'arin rike kansa. End of smut! Babu wato wani irin k'ara ya ziyarci kunnen su amma saboda k'arfin ruwa da tsawa ya hana su tantance k'arar menene. Yana k'ok'arin tura hannun cikin pant nata unexpected yaji ana guda kofofin gidan kaman ana neman abu. Daga shi har Ajwa ido suka zubawa juna ya miƙe da sauri daga jikinta ya lalubi wandonsa ya saka ya nufi k'ofa. Ajwa duk ta rikice taja barki ta chukwikiye cikin k'irjinta dake buguwa kaman zuciyarta zata fito waje. Yana kai jikin k'ofar aka bugota da mugun k'arfi sai gata gaba d'aya a kasa. Ihun Ajwa yasa ya juya da tsananin mamakin abunda ke faruwa Asad bai farga da mutanen da suka shigo ba sanye da bakaken kaya da mask saida yaji an daki kansa sa da wani abu kaman k'arfe a take ya zube kasa babu numfashi. Wani irin gigitaccin ihu Ajwa itama ta saka ta taso da bala'in gudu ta diro daga gadon tana kiran Asad amma kafin ta kai itama suka buga mata abu ta bayan kanta. Ashe bayan wanda suka shigo ta k'ofa akwai wanda ya shigo kuma ta window. Yaraf itama ta zube kusa dashi idonta na farfar ta kai hannu zata kama Asad aka danne hannun nata da tsananin mugunta kaman zasu karya. Tsananin a zaba yasa ta sume itama. Wanda ya take hannun nata ya tsugunna gabanta yana kallonta ya kalli Asad kafin yaja wani uban fito yace da harshen turanci. “Damn. Yanzu naga dalilin da yasa wancan tsohon banzan ya birkice a kan ka. Like look at that damn hot body and d#ck” Miƙewa ya yi yawa yaran da suke tare nuni suka ciccibi Asad sukayi waje dashi suka bar Ajwa nan kwance cikin jini ko ta mutu ko ta rayu. Tashin hankali wanda ba'a saka masa rana. Shin Babaah ya samu nasara kenan? Asirin Babaah zai tonu idan duniya? Asada zai samu nasarar kubuta daga hannun su? Idan Ajwa ko Asad suka san cewa Babaah keda saka hannu wajen batan sa wane mataki zasu d'auka? Idan suka san kudirin sa kan Asad wane mataki zasu sauka? Me zai samu Far'aan? Ya soyayyar Ajwa da Asad zata kasance? Duk wad'annan amsoshin zamu same su a book 2 ku hanzarta ku shiga exclusive kar ayi wannan zazzafar tafiya babu ku. Ga account number nan a sama a tura shedar biya ta wannan number 👇 08140754777 Ashantyluv. An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels

Chapter 15 of 15