kolin firar duniya dakuma irin kulawar dasuke samu a wajan mazajaansu
Har Allah yabawa shalele ciki na wata biyu
Sajida kuma watan Nata uku
Yan biyu kuwa kamar hadin baki watan nasu 'Dai 'Dai
Har cikin su ya Isa haihuwa, sajida tasamu danta namiji, masha Allah ansha bidiri awaajan suna
Daanma kowa tanaji danata cikin
Shalele daqyar take komai, duk yanayin ta yasauya tasake zama babbar mace
Bayan wata daya da sati biyu itama tahaifi twince dinta mace da namiji
Mai karatu kawai ka qiyasta irin murnar da mahaifinsu zaiyi
Ranar suna Yara sukaci sunan iyayen shalele malam Surajo, dakuma Zainab
Suna Kiran yarinyar da walida, Shikuma yaron Walidi
Suma Yan biyu Bayan wata biyu suka haihu, Safah ta haifi Yan biyu maza, daya sunan Alhaji Tahir, daya sunan bukar shazali, Samah kuma ta haifi Yan biyu Mata, daya taci sunan hajiya daya taci sunan momy
Dr Bilal yasamu yanmata π€£π€£
Rayuwarsu gwanin sha'awa
Da birgewa, musamman za'a kwashi yaran akaisu gidan mutum daya suyi weekend acan
*Tammat* *Bi* *Hamdullah*
Anan nakawo qarshan littafi na Mai taken πSHALELAN BABA π
*Abin* *lura*
Kada ka tsanaanta soyaiyarka Akan yaranka dayawa, Koda kana sonsu dayawa kada kanuna musu Sosai qarara, Hakan Yana yiwa yaranmu illa
Bayan barinka a duniya, bakasan hannun da Danka zai fada ba, kasabar masa da samu da rashi, dadi da rashin dadi, bawai Jin dadiba gaba dayaba kamar yanda *Malam* *surajo* yayi
Abu na biyu riqon alqawari yanada kyau a wannan rayuuwar kamar yanda Manzo ya umarce mu dashi, *marka*Bata riqe alqawari ba ga qarshan tanan
Kada kaga kanada kudi ilimi kyau, Jin dadi na rayuwa kadauki masifa kadorawa kanka, *haneef* ya nuna wannan halin, daga karshe yakaamu dason yarinyar daba yar kowan kowa ba, kuma kudin nasa baisa yasameta yanda yakeso ba
Yanuna Mata iko ya dauketa amatsayinta na yar aiki yayi tafiya da ita, yayi Mata abinda yaso
Daga qarshe yaagane kuransa a wajan yayar mahaifiyar ta *hajiya* *hafsat*
Tsanaanta tsana ga mutumin da bakasan Shiba baida amfani, kamar yanda *momy* da *daddy* sukayi
Allah yasa mun dauki darasin da littafin ya qunsa, abinda yake marar kyau kuma ubangiji Allah yabamu ikon watsi dashi
Wadanda suke cikin group Dina na WhatsApp zan rufeshi gobe ko jibi idan Allah yakaimu sai kuma Allah yasa nasake wani novel din saina Bude wani
Idaan akwai Wanda nabaatawa rai yayi hakuri ya yafemin Dan Adam ajizi ne, kuskuren danayi acikin wannan littafi Allah ya yafemin, sai mun sake haduwa asabon littafi na idan ubangiji yabamu ikoππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
Amina Muhammad El yaqoub Jigawa Stateβπ»
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
All Chapters
Font Size
16px
Background
Progress
Chapter 17 Chapter of 17