Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
domin in 'yarta aka ma hakaba zata so ba.cikin kuka nace momy ni wlh dan yakikulani b shi bane damuwat ba, ya umar ya ganamin azaba a zamanmuna kudu, nan na kwashe komai na gaya mata. shiru tayi tana kallona, can ta numfasa sannantace , hakika yayi kuskure kuma xan nuna mishi kuransa, yanxun in sun matsa sai kin tafi tokije amma kafin ki tafin zaki kunyarshi, sannan zan ba ki kudin mota dakin gayaya ki taho gaa kuma waya xan dinga kiranki ina jin halin da kike ciki? kuka na ska ina cewa ni dai Allah mony kiyi hakuri ba zanje ba, ta lallashe ni da cewa to kiyi shiru shi kenan kiyi xamanki nan in ya gama ginin shi na nan kd sai ki koma, shiru dai nayi amma dana koma gidan ya umar ai gara na shiga uwa duniya. abba da ahj kullum mitin suna magana kan nida ya umar ban san me suke tattaunawa ba,har kwana5. cikin kwanakin na kula da rshin shirin dake tsakaninabba da momy, haka baya min dadi sam,ranar kwana 5 da maganar tun a safe ina kudundune cikin bargo sbd sanyin da ske tsulawa . jamila ta shigo dakin momy inda nike kwance tace kizo asma'u su abba suna kiranki a falo nace to, tashi nayi na nufi falon abba , duk da barin da jikina yake yi. kamar yanda na zatashi da ahj na same su zaune duk fuskokinsu babu annuri. ahj ne ya soma mgn tunda bazaki gaishe mu ba, to dama ba ita muk akira kiyi mana ba, da saurinace ina kwananku? ahj ya kara katse nikirike abinki,mun kira kine mu shaida miki ki shirya gobe juma'a mijinki zaizo ku tafi,na soma kuka ina cewa don Allah kuyi hkr wlh ya umar baya kaunar ganina, ahj ya taso xai dake ni, abba ya rikeshi kadaka dake ta ba lafin tabane ita momy dinta su ai itace ta daure mata gindi, don haka kabr ta itama momy din tasu auranta yana rawa. da saurina daga kaina dubi abba,nace Allah abba ba ruwan momy, ahj yakatseniki shiga shirin komawa gobesbd mune muka haife kibakecekika haife mu ba,wannan cemgn bama son jin komai daga gare ki,na tashi ina kuka ban kai ga fitowa ba naji sallamar mama,na tsorata sbd tun da nakea gidan nan zan iya cewa zuwnmama baifi sau 3 ba, sumasai da dalili, yau km nasan zuwanane tunda ga rigamr da akeyi, na fito da sauri ta dube ni sannan tace yayi mikikyau, wannan rashin mutuncin da kika iya shi zaki mana yanxunko? to bari kijii in har baza ki koma gidan mijin kiba,babu ni babu ke,sannan ma ta aje ki ta kula dake ke kuma zaki rabata da danta da kumaauranta,to maza kihada kayankiance gobezaizo inyazoki bishi in kuma kinki to ki nemi gidan uban da zakijeba zaki zaunaki kashe mata aure ba, shibai guje ki ba kace mai gudunsa? sakarya shashasha, mara tunani, ta juya ta fita nabi ta da kallo a raina ina raya wato daini kullum. cikin lafi nake? kila mahaka zan koma ga ubangijina cikin bakin ciki Allah ka dubeni na. shiga dakin momytna zaune tayi tagumi nasan taji duk abin da mama tace na zube a jiknta ina. kuka. lallashi na ta shiga yi tare dacewa, in yarda in koma, in naga abin da bai min ba toinkira ta zata zo tataho dani ka dama nazo a galaifina,nace shikenan zanje, tace shima zaizo ya sameni duk yinin ranar lallashinamomy keyi, anty amarya kuma ake har hada minkaya, ga wasu abubuwa damomy tayi ta bani ina sha harda su na wanka da sauransu. washe gari tun goma an gama shirya minkayana tsaf naje salon suka wanke min gashi naso zuwa gurin rahma amm ba dama, domin momy tamin waya wai nayi sauri,ashe ya isone dan ina zuwa kofar gida na ga motarshi, sandana shiga dakn momy na same ta sai mishi fada takeyi, banda hakuri babu abin da yake bata, na shiga tace gata nan ta bika amma nace daka muzguna mata to ta tahoko tayomin waya nazo na dauketa. suko su abba fada suka min tare da jan kunne ko gidanmu ban shiga ba muka dauki hanya duk ni dashi bayan mota muka zauna, wani soja ke janmu cikin wata galleliyarhenesi, tunda muka shiga fuskarshi a turbune tamkar anaiko mishi da sakonmutuwa, nace a raina kataras, zan baka mamaki wannan karon ba waccan asma'u daka sani bace, ba wadda ka gasa bace wannan saedae ta gasaka, na bude jakata na ciro cingam na bre na jefabaki naci gaba da tauna, sannan na ciro waytana shiga neman layin rahma, tadauka nace amarya kin sha kamshi, tace dole ne kice nasha kamshi bakinki zuwa kema na dan sammiki kamshinba?nace ke naso zuwa amma yanxun ba rana dangani bisa hanyarabuja, tace haba nace wlh,tace skul? nace a'a su ahj sun koreni in na cemakiba'a sonakice karyane,tace gidan ya umar?nace sai. kiyikuma, kadaki cinye min kudi anjimakikirani gara ke kina da mai saka miki sai na jiki tace shi kenan sai kin jini. na aje wayar a kan cinyata, na bude volume dinta na kira mina tace sai yau kika kirani? Nace sorry mina bana cikn nutsuwa ne 2days, shiyasa ko. su fatima ma bankira suba.ina ga yau zan shigo abujanku, tace to queen sai naji kiran ki bye. haka nan na kira fatima da bilkisu duk nayi musu bangajiyan biki, yana jinana jefa wayata cikin aljihun jaka na jingina, can aka kira shi ya dauka naji yace, my farida kin dawo gida ne? ban san amsar da taba shi ba, sai naji yace ok, tonima hani nan bisa hanya kisa su joseph su share BQ dinnan muna xuwa yanxun da bakuwa, na dube shida sauri waton ni xa'a saka a BQ, zaka sha mamaki, na raya a raina. kowace amsa ta bashi?sai naji yace yarinyar nance, eh ita ya sake yin shiru,tana ta mgn ba dai najin ko me take fada sai naji yace,o no kada ki damu, kin san ba zanja da mgnr su abba ba shine kawai ban da su da ke tsakani mexanyi da ita?ka dama ki damu. a raina nace, yau za'ayi ta donnima din wlh ba zan dauk rainin hankali ba. muna isa wani mahaukacin gida muka shiga acikin abacha barak, na kula gurin duk manyan sojoji ne donhaka tunfarkon unguwar har gidan da mukaje sojoji ne, daya gama parking muka fito yasa wasusojoji suka kwashi kayana zuwa BQ dan sunce mishi sun gyara,yace min na bisu,ban musa ba donkada na ba da shi naga sai wani famankame mishi sukeyi, muna shiga naga wani madaidaicin falo mai dauke da setin kujeru,duk sun kode yadinsu naga dakunanbacci 2 na leka duka da gadaje kanana sai kicin da bayi a duk cikin falon ban zauna nan ba ai ni ba 'yar aikinshi bace,nan na fita na bar kayan nan cikin falon na nufi ainihin gidan nasu,tafiya ce mai shegen nisa,kafin akai cikin gidan,a raina nace haka kawa ba zan zauna ba cikin bishiyoyiba salon maciji ya sare ni, na shiga falonsu ko sallama ban y ba, farida nagani tana shirya abinci kandiin ta ta kalloni taga inda zanje na samu kujera na hakimce ina kallon TV, tabar abin da takeyi ta nufi wani daki ina ganin nan ne dakin shi . Jim kadan sai gasu tare ya cire kaki jallabiya ce fara tas a jikinshi, sai gilas dinda nike zaton na kara karfin ido ne don koda yaushe yana idon shi, yazo warin da nake fuska tamke yace me kikazo yi nan? Na mishi wani duba sannan nace kai zan tambaya na maida idona ga kallon TV yace ke bari kiji baza kizo ki dama min lissafi ba dan in da nasa aka raka ki can ne mazauninki, nace tabdijam wallahi ba zan zauna a can ba kuma ba yar aikinku bace ni, ya daka min tsawa ke yimin shiru mara kunya wuce ki koma, na gyara zama nace nifa babu inda zanje. Farida ta dube shi, sojana gaskiya yarinyan nan bata da kunya, ya daka min tsawa ba zaki tashi ba? Nayi banza dasu na daura kafa daya kan daya, na ciro wayata na soma kiran layin momy, ya tsargu zan kira momy ne sai yace farida jeki ci gaba da aikinki, nace momy mun iso, tace kun iso lfy? Nace lfy lau, sai dai kan in karasa ya amshe wayar, na dube shi nace bani wayata don ba kai ka saimin ba, ya soma fadin rufe min baki ko in zane ki yanzun nan kina jina ko? Nima na mike nace kai Nima na miqe nace kai damisar takarda, ka sani na daina tsoranka yanxu, da ka buga amma yanxu mai dukana sai ruwan sama wlh, kallona yakeyi na sani yana mamakin canxawar dana yine, dama araina nace haukan tsiya xan musu. komawa dakin matarsa yayi, taxo ta dubeni qaryan rashin kunxa kike yi baxaki xauna min gidana ba, na miqe na mata kallan banxa nace gidan banxa da wofi gareki? to inasan ki sani da gidanki da mijinki duk basa gabana,ni da xaki taimaka min kisashi ya rbt min takarda,domin baya cikin maxajan dana keso, ki daina kishi basan mijinki nake yi ba,yanxuma ya baki lbrn yanda akayi na yarda na biyo shi, tace ai shima ba sanki yake yi ba,me xaiyi da karuwa? na dube ta da sauri waye karuwa?tace ke,mai yawon hotel.. ***************** [7:26PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----2 Tace ai shima ba sanki yake yi ba,me xaiyi da karuwa? na dube ta da sauri waye karuwa?tace ke,mai yawon hotel.. Takaici yaxo min kenan gun mijinta taji? haushi daya kamani nace ni da uwarki muke xuwa hotel din ko? ta nufo ni wai xata dake ni, nace taba ni ki gani .hayaniyarmu ta fito dashi yaxo ya ja matarsa tana fisgewa wai saita duke ni suka tafi, na koma kan kujera na xauna na ce wannan karan baxan dauki raini ba, insha Allah haka xan gallabe ku har ya gaji ya maidani inda ya daukoni, suna shiga daki tasa masa kukan kissa tana fadin nidai wlh saidai ka xaba koni ko ita,ji yanda take xaganmin uwa, ya jawota jikinshi ya rungume tare da cewa come on my farida, ina san ki gane ita yarinyan nan tana taqama dane da momy,so take tayi sanadin da momy xatayi fushi dani,kinsan kuma bana san bacin ran iyayena shi yasa takeyin wannan abin,tanasan na kulata ta samu dama ta hadani da momy,kin gane? ta daga kai yace ta pls ki barta ta xauna cikin wancan dakin da babu kowa, sannan kome xata yi kada ki kulata in naxo dai ki gayamin, kuma irin neman fadanta xan raba maku kwana,da sauri farida ta dubeshi yace kin ganf? Bawai xan kwana da ita bane, a'a ranar girkinta sai ki kwana dakinki ni kuma na kwana a nawa,tace me yasa sojana? yace xata iya cewa an tauye mata haqqinta, tace amma fa kada kayi amfani da ita taje ta raina min wayo, sannan gaskiya inma kaje gunta saidai ka nemi wata matar dan ina qyamar namiji yaje gun wata sannan yaxo guna, yace dan wannan kada ki damu amma a cikin ranshi mamakinta yake ji,da wani abinne da yanxu xata soma cewa Allah yace annabi yace, matsayinsa na mai ilimi ya sani yarinyan tana da haqqi kanshi tun lkcn da aka daura musu aure,shi kam xai nemeta dan yana ji a jikinsa xata haifa masa yaya shi kanshi bai sam dalilin shi na kasa yi mata hukunci kan abinda tayi ba,amma yasan abin yi in tana taqama da momy ne, xai dafata cikin ruwan sanyi.ya dubeta kada ki damu dan wannan ni naki ne ke kadah kin gane?ta daga kai alaman eh, ya fito yaxo inda nake fuskarshi tamke,nima haka ya rame ni nayi banxa dashi ya sake cewa kina jina ko? naki dubanshi yace ko baki kalleni ba nasani kunene ke ji. Yaci gaba ga daki can ki debo kayanki ki dawo bana san wannan complen din, na dube shi sannan na dubi gun da nake xaton dakin na tashi nace to dama dama dai, na nufi dakin,ba uwar komai daga katifa sai wardrop da toilet nace gara nan nida banxo xama ba mexan yi da wani daki,na fito dan qarfin hali irin nawa gun sojojin nan naje nace ogan su yace su kwoso kayan da suka kai BQ cikin sauri suka nufi BQ niko na toge qofar falo suna xuwa nace su shigo min dashi,naga joseph yaja da baya yace oga ya gana shiga ciki fa? nace shi ne yace ka shigo dashi ciki. yana sawo kai dayan yana biye dashi da kaya niqi niqi, ya umar dake xaune kan dinning ya dube su,kai joseph wa yace ku shigo min nan? suka yi tsuru tsuru ya daka musu tsawa yace su fitar mishi a falo jiki yana rawa suka fita tare da fadin srry sir.ya juyo kaina da masifa yana cemin qatti basa shigo mishi,dan haka kaea na yarda na kuma jawo mishi wani,farida tace dan rashin sanin haqqin musulunci shi yasa ta ce su kawo mata ciki. Ni dai banxa nayi dasu na kwashi kayana na shiga daru, araina ina fadin me yasa kuka aje su a gidanku koma menene ai ku ne kuka kawo qartin,kamar kada nasa kayana cikin wardrop din, amma saidai nace bari na saka duk da cewa ni ba maxauniya bace dan ba xama ne ya kawo niba. na yaye xani dake kan katifar na wurgo shi waje nace gara na shimfida xanina, na wanke toilet din nayo wanka da alwala na fito.bayan na idar da sallah na xauna gefen katifa ina shafa mai,nayi tsaki a raina nace ko gun da mutun xai jera kayan shafa babu,bayan na gama na tuna da wayata ga yinwa na fito shi kadai ne yanxu a falon kusa da dakunansu, nace masa wayata fa? yi yayi tamkar bai jini ba,na juya xan tafi yace bari kiji ga wayar ki can kan dinning inkika yarda kika kira momy wlh tlh saina mugun saba miki,kuma ki yaqda ki ce mata wani cu xaki sani,nidai na wuce abina na dauki wayata na tsaya ina kallan abincin da sukaci shinkafa ce da miya,sai salat na wuce na nufi kitchen din.qato ne mai kyau cike yake da kayan amfani na wuta. Wata yarinya tana wanke wanke daga gani yar arna ce ita ko farida tana cikin wani dan daki dake cikin kitchen din, ina xaton store ne,dan na hango buhuhuna da kwaye, kaina tsaye na nufi gun tukwane na soma bude bude ni kaina naga qarfin halina, da yake duk neman dalili nake yi banji ko dar ba, ta juyo ta dube ni,me kika xo yimin a kitchen?ban tanka mata ba na soma neman inda xanga kayan miya,ta fita fuu nasan qara xata kai niko haka nake so in ya gaji ya maidani.store din na shiga na dauko indomie guda biyu,naxo na bude firixa na ciro kifi da nama na dafa su luguf sannan na tafasa indomi na juye ciki, duk harkan kwadayi nasan ta dama, na koma dakina naci gaba da ci ina gamawa na fito falo na je na bude fridge na ciro fresh milk na cika kofi na koma dakina.itako ashe tana xuwa tace masa gani nan naje mata kicin ita fa gaskiya ba zata yarda ba ya lallasheta da cewa ta qyale ni,ta ringa yi tamkar bata san ina yi ba, shi yasan yanda xaiyi maganina.haka nayi tayin yanda nake so cikin gidan nan. Yawanci lkcn ma basa nan ita tana xuwa mkrnt a cewarta,shi ko dama bai cika xama ba, yawan tafiye tafiye dagani sai mery yar wanke wanke da goge goge sai kukunsu, ni dai da kaina nake dafa abinda nake so dan ba komai nake ci ba,yanxu wata rana ma sai na kwaba madara da xvma shi xan yini sha, matsalata daya shine rashin kudi duk wanda momy ta bani naba su joseph sun siyo min kati na sama wayata in kira wannan in kira wancan, ya kam ina da baquwa,mina ce tace xata xo min, dan haka na shiga kicin dan yi mata mutumiyar ta shinkafar kaxa.sha biyu na gama ayukana,nan ta kirani a waya sojoji sun hana su shigowa barikin wai sai sun fadi gun da xasu je, ko su nuna kati, nace bari ma turo miki su joseph ni ina naga wani kati? da taimakon su joseph mina ta iso gidanmu,cikhn murna muka maqale juna.falo muka xube. bayan ciya ciye da shaye shaye tace taxo mana da kaset din farguni mutumiyar muce, mina ta koya mana sonta, nan muka saka muna ta rawa can tace wai ina masu gidan? nace oho,ni ina ruwana? Nace bama magana dasu, tace nifa har yanxu ina mamaki tunda jamilan ku dinnan ta qara tabbatar mana sojan nan mijikine, wai dama da auranki kika shiga skul dinmu? naja tsaki aini an cuce ni wlh duk duniya bani da wani maqiyi kamarsa, da sauri mina ta kalle ni tace sbd me? nace tun farko bana san ko ganin shi ma, sannan gashi mugu na gasu a hannun shi yanxu kam ai basu isa ba daga su har matan shi,nanfa wai xaman aure naxo.mina tace amma ai bakwa rigima ko? nake kin sanni ai tsokanarsu nake yi amma basa kula ni,itama ya hanata magana,da kika ganni nan iskanci iri iri nake musu amma sun share ni, muka saka dry.gurin 3 mina tace xata tafi gida,nace ina son qananan kaya nawa kwata kwata 2 aka sako min dayake bani na hada kayanba,kinsanni da san qananan kaya,tace dande baki da tym ne da mun shiga wani shegen boutique kinga kaya? nace dan tym inada tym matsala shine kudi, tace xo muje inada kudi a jaka,da sauri na saja wata shadda dan raramim gyale na saka shi kan kafada muka fita. Kai na rude da kayan boutique dinnan, tace gurin nan matar shugaban qasane, kaya muka yi ta jida, ina cewa ya isa, sai mina tace qara haka muka fito gun nan niqi niqi, daga nan muka wuce gidansu, sai magariba direbanta ya maido ni gida, hankalin ya umar tashe sanda na shiga gidan ya tasa su joseph yana ta masifa me yasa suka bari na fita? ya buga waya kd ance ban je ba,gashi bai san no wayata ba, saiga motar su mina ta shigo dani, nan ya isko mu cikin bala'i yana tambayar direba, shine wa? ba direba ba ni kaina na tsorata duk rashin kunyata.cikhn kidima da in'ina direba yace ni am dama ni direban amina ne, taje gidanne akace na kawota,niko da sauri na dauki ledojin kayana nayi cikin gida da gudu.farida dake xaune a falo tana cika tana batsewa, ita takaicinta daza danme xai damu kansa sad na tafi yawona? ganina da kaya yasa ta fadin sai ka shigo gata nan da tsaraba. na dubeta muka kalli juna,tace ni na sani mai hali baya fasa halinsa, daidai nan ya umar ya shigo da masifa bansan yaya suka qare da drb ba Bansan yanda suka qare da direban su mina ba, ya barshi ne ko ya saka an amshe shine? oho kun san soja da rashin imani, jin banbamin shi nayi daki kan na rufe qofa har ya shigo, wai na gaya masa daga gidan uban da nake? nace cikin gari ne gidansu mina qawata.ganin ya soma kwance belt da gudu na shige toilet, ya tsaya qofar toilet din yana cewa wa na tambaya da xan fita? nayi masa banxa ya qari fadansa yayi waje.ina jin ya fita na fito na rufe qofata ina jiya shi siida farida tana gaya masa cewa sojana nace ka daina daga hankalinka aban duk inda karya take dolene tabi maxa, kuma mai hali ai baya fasa halinshi,dama karuwa ce aka jo.... ke....ke ya katse ta da tsawa plx shut up,tsht tayi tana kallansa mamaki take yi ke dai kishin yarinyan yakeyi kamar yanda ta xata? md yasa xaiji haushi dan tace mata karuwa? alhali da shine sunan da yake kiranta,dole akwai dalili bubi yanda ya haukace dan kawai ya dawo bata nan ko ita da yaje ikirarin yana santa baya shiga damuwa kamar haka dan ya dawo bata nan. Washe gari ban fito ba saida na tabbata ya bar gidan sannan na fito haka muke wasan boya da shi har kusan wata,na kuma ma momy mitar skulsanda takirani tace zata sake mishi mgn , nace don Allah momy kice mishi inda na zabadin nan wato america nace kinga can su mina zasuje sai mu hadu binmu, tace a'a gara su 'yanmata ne ne ke ko fa, kina da miji ai abin babu tsari,ke da nake son ganin kin soma tara mana yan dagwai dagwai agidan? na turo baki naceni fa momy Allah ba xan dauwama a gidan nan ba, tace ai dama yanxun dai ki kwantar dahankalin ki zan mishi zancen krtnki ko na university nanan abj kisomazuwa,naceshikenan .yau gidan daga ni sai ni , duk da yana gari amma inazaton ya fita dan banji motsinshi ba,na fitona saka gajeran wando da 'yar shirt gurn wasanni na nufa na rnga wasana kwallon kwando na raga da tebur , na kafa daga nan na shige jim din shi donkarambani na dinga motsa jiki wani abin ma ban san yanda ake amfani da shi, amma da yake ni din ma na iya barna sai kace bera. ashe duk ya umar yana kallona a cikin wata computer dinshi dake cikin bedroom dinshi birge shi yarinyar keyi ko sha'awa take bashi? shi kanshi bai sani ba ya dai san bata bashi haushi nazo na cire na shiga wanka ya daina ganin me nakeyi domin bai lika na'urar dake kawo sakonnin cikin dakunan gidan ba sai nashikadai, naganayi gayu cikin wani siket da riga masu shegen kyau cikin kayan da muka siyo a boutique , purple ne mai shegen santsi gaban rigar a tattare take tamkar bireziya, haka siket ta baya gurin mazauna ma an tattare tsakiyar mazaunan nawa ****************************** [7:28PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----3 Na kama gashina ta gefa nayi kyau duk da ban duba madubi ba sai na hoda gareni madubin karami,nasan na hadu kicin na nufa na soma hada kayan kwadayi na, lkcn ne ya samu damar cigaba da gani na ido ya tsurawa surata domin duk motsin danayi komai na jikina rawa yakeyi , ina nasan yana gidan, kwai guda 4 na dafa na yanyanka su na zuba yaji da mai. sannanna kwaba 'yar fulawa nayi danwaken da bai wuce ishirin ba , nahada guri daya na zabga yaji na fito firij na bude na dauko dudu gora 1 , naje na ciko kofi da zuma,kan dinning naje na gabzo madara shiko dariya abin yaso ya bashi ganin yanda na tara kaya a gabana, na gama da danwaken na shiga shan dudu, na tashi da goran dudu a hannuna na kunna cd na saka discdin falguni na kure kara da karfi na shiga rawa. nan nasoma rawa kyace dama can nice nayiwakar da rawar, tagumi ya zuba yana kallon yarinyar daya tsana ada,komai nata haushi yake bashi, yanzun kam ya sani ba waiyana sonta bane amma komai nata sha'awa yake bashi. la'asar na shiga cikin dakina lkcn shima yafita gidansam bansanyana nan ba. daran ranar suna kwance shi da faridarshi kanta bisa barin jikinshi, sheka barcinta takeyi ammashi nashi baccin yayi kaura,hada hotunan yarinyar yakeyi a xuciyar shi daga sanda ta wuce su a kofar gida zuwa lkcn daya shiga yaganta ta fito wanka, waton lkcn bikin gidansu, cigaba yyi da ruwaito ta cikin mota sanda zasu abj yanda ta ringa yi komai gadara gadara ya amshe ta , haka nan sai da tazo tace ba zata zauna a BQ ba, ya tuna yanda take ta shagalinta dazun lfyr Allah. yayi juyi tare da rungume faridar shi ya samu kanshi da rayawa cewa yarinyar ce, lumshe ido yayi har saida bacci yayi awo gaba dashi . Kwanaki dayawa bai samu zama ba kuma gashi gida da ofis da gangan jikinshi suna matukar sha'awar yarinyar, danhaka ne ya saita na'urar shi yanda xata yi ta daukar mishi shiga da fice yarinyar, kurin yanaso inya dawo ya kalla kamar film, saidai cikin 'yan kwanakin nan na lura ni kadai ke kwana gidan domin tun sanda ya umar yayi tafiya faridarshi bata kwana gidan ga zatona itama tayi tafiyar ne, don haka sai naji inajin tsoro duk da cewa akwai su joseph da sauran masu gadi,nace da mary tazo mu ringa kwana tace a'a madam batasan aikin kwana akwai gidan da suna kwana nace shikenan dama tsoro na dare ne da rana kam sai barna da rawa girki kam zanyi shi kusan kala 10. in nayi wannan baimin dadi ba sai na zubar nayi wani shi kam kuku zai shigo yayi musu naso , haka nayi ta zama na har kwana 6, kwatsam ina kwance da yamma ina kallon zee aflam naga anturo kofa na zuba ma kofar ido sai naga farida ce ta dube ni ta kau da kai , nima na cigaba da kallona ,kaya ne niki niki ta shigo dasu, ta nufi dakinta ban kuma jin duriyarta ba sai can ta fito ta shiga kicin. washe gari kuma tun safe naga an hana kowa sukuni,sai gyaran gida akeyi, girki ya kasa karewa a dora wancan a sauke wannan a raina nace kila mai gidan xai dawo ne. Tun safe nayi wankina a can bayan gidan gurin da masuwankikeyi,damani bana ba da wanki da kaina nakeyi, na gama sannan na koma gurin wassanni ,nayina gaji kafin na shiga jim na dage ni a doleina motsa jiki ban ma iya ba sai dai karambani garin karfin halina naje na balla wani karfe da sauri na lallaba na fita danashiga dakina na kwanta sai karfe daya saura. nayo wanka na saka wando jeans sai 'yar karamar top fara nakama gashina da blue ribbon kalar wandon,a rainanayi tsaki nace gashii ina son naje gyaran kaina amma nasan dan bala'in nan ba yarda zaiba, ko naje nasha masifa, masifaffe,na fito na shigakicin dongirka abin da zanci , gidan ya kaure da. kamshi a rainanace yau dai 'yan gidan nan baki zasuyi ne ko? tunda nayi tunanin mai gidanne ai yashayin tafiya amma in zai dawo banga ana wannan hidimar ba, ko kuma so ne ya tashi yau? hakana cigaba da aikina ina tunani har na gama. na fito na shiga dakina,sandana shigo falon ya umar ne kandinning shi da faridar shi, ashe duk girkin dan wannan azzalumin aka yi? na tabe baki na ce dai danwani karkataccen wani na wuce daki. daren ranar daki farida ya isko ta,sanda ya shiga tana amsa waya sai dai yaga ta dan yi tsamalamar bat so ya shigo ba,ta rufe zancan dacewa to hjy sai anjima, ta kashe wayar tare da joyowa ta rungume shi yace ke da waye a waya kika shanya mijinki? tace sojana wace ni na share ka? Ya amshi wayar yana dubawa , duk dai numbers din hjiyoyine yace ke dai duk ba kya hulda da wacce ba hjy ba ce ko? ta amsa dacewa yawnci duk danginmu ne, ta saka bakinta cikin nashi ta soma janye hankalinshi da kalolin slonta, tare da gaya mishi cewa tayi missing. dinshi shi kam yana samun nutsuwa hankalinshi ya dawo jikin shi yace ta kwanta yau kam dakinta xasu kwana bari yaje

Chapter 9 of 16