Join WhatsApp Group Join Telegram Download APK


Share this page
yayi wanka tare da nafilfilu ya dwo, tace itama bari tayi yana fita tayo wanka tazo kan gado ta fada luu, ta fara kiran sabon kamun da tayi, cikin sa'a ya dauka don akwai shi da jin kai gashi yana sakar mata kudi kusan shine ya ture gwammnatin ahj sambo a gurinta, tace ahj jamlu dazun muna waya kaji na kama wata tashr ko? ta cigaba. wlh mai gidan ne ya shigo yace ai na gane shi yasa ban kira ba, tace ok dama na kira kane. in baka hkr yace bakomai yau dai da jiya nayi missing dinki a lot , tace kada ka damu , gobe zn fito zuwa skul zamu hadu a guest house dinka, yace nagode honey, tace nice da godiya ta kashe wayar tana tunanin irin barnar kudin da ahj jamilu yake yi kanta, ba dan tsananin son da take ma sojan ta ba, sannan shi kadai. ne namijin da duk cikin mazan da take bi bata taba samun wandaa yake skata nutsuwa lkcn hutu sai shi , ya mtukar sanin ynada ake sarrafa komai. rabuwa dashi wata babbar asra ce gareta.shiyasa bata son. ta. ga ya rabi wata mace domin duk mace da ya dandana ta kashi shi zaiyi wuya ta iya rabuwa dashi farida kenan . shi ko sojan nata Allah -Allah yake yi yayi wanka comp ya janyo so kawai yake yaga yarinyar me tayi da baya nan? domin ganinshi tamkar wani film zai kalla wanda yake tsananin saka shi cikin nishadi Sai ya kulle fofa don bayason a katse shi, tagumi ya zuba ya shiga kallon tun daga ranar da bayanan har yau, wani gurin ta bashi dariya wani gurin ta burge shi yanda take barna tana yan wake wakenta, sannan duk da bayason yaga mace tana rawa, amma yarinyr ta burge shi.sam bai san dare ya tsala ba, sai lkcn da kallon ya kare,san da ya shiga gurin farida ta jima da yin bacci, gefenta yakwanta rigingine tare da harde hnnunwanshi a kirji,fuskar shi tana kallon silin yana sha'awaryarinyar yana son ya kusenceta, yana sa ran samun rabo a gare ta, in yaso daga nan sai su rabonashi zaton. bwai yana sonta bane. Da safe haka kuwa ya fito zai fita dama ina ta gadin shi tun safe. na fito da sauri bakin kofar fita falo na same shi ya dube ni, nima shi nake kallo yanda ya sha kunu, nima haka na sha, yace lfy? nace so nake na wanke kaina don gaskiya yayi datti, ya soma tfy tare da fadin ki shirya zansa a kai ki, nayi karaf nace bani da kudi fa, ya juyo ya dan dubeni sannan yayi gaba. Da rana joseph yazo yayi ta kwankwasa kofa, na taso don farida batanan, na leka yace. oga yace kizo ga wani ya aiko don za'a kai ki saloon. ashe ma cikin barikin ne, aka gama snnan aka mai dani gida, oho ko daba cikin gari bane na dai fito dgaa wannan gidan, kullum ina cikin kamar mayya, kwanci tashi nayi watanni a gidan, inason zuwa. kd. mma yaki, haka na hakura. Yau dai da alamar farida zatayi tfy ne. ina zaune akayi ta fita da kya zuwa gurin mota, tamkar kada su rabu da mijint, sun manne juna suna ta soyayya, a raina nace jarababbu ku tafi tare mana? bayan tfyr ta shi kuma ya dawo ciki dakinshi ya shiga ya matsu da yrnyr nan jinshi yake tamkar yaje mata da bukatarshi, amma baya son raini, domin yasn da taga gadon baccinshi raini zai nemi shig tsakani dama gashi yanxun ya kul. wani. tashen balagar tsintsaye take ji, don haka take rashin kunya. wata xuciyar tace ba matarka bace? kawai kaje gurinta da dare duk yanda ta kama shi kenan amma kaje a dakenka. comp ya bude yana maimaita kallon shirmenta sanda yayi tfy, duk yafi burge shi. sai yanxun wani tunani yazo mishi wanda duk shige da ficen da yrnyr keyi bai ga farida ba, ya soma tambayar kanshi shin cikin sati dayan farida tana ina? sau 2 ya ganta, na 1 sanda ta shigo da kaya, yaga motar data sauke ta na 2 ta shiga kicin ranar kwana na 6 sai ran kwana na 7 da yaga tana shige da fice, wata zuciyar tace kasan ko tana daki ne? tunda ba shiri suke yi da yrnyr b, amma wace mota mota ce ta sauke ta? a fili yace koda yake tana zuwa skul, ya fada ne kawa sbd bayason zuciyarshi ta shiga zargi. tunda yasan matarshi ustaziya ce. kasancewar. babu mai shigo min daki shi yasa nake komai na gaba- gadi,na kan tube na shiga toilet, ko in na shiga da kaya na fito haka, domin ina da yakinin babu mai shigomin daki yanzun ma da gama wanka na dauro alwala don yin shafa'I da wutiri, haka na fito ba tare dana daura kodatowel ba, sai dan karamn dana rike a hannuna ina goge fuska Ina isa tsakiyar daki dan na isa gurin zanin sallata kan sallaya da hijabi na kurum naga mutum zaune gefen katifata, sam ban kawo cewa dan adam bane na zata aljani ne, domin kofata kulle take da karfi na soma fadin innalillahi wa inna ilaihir rajiun, Allahu la'ilah illah huwal hayyul kayyum.....nan take ya gane na zata shi aljani ne, da sauri ya tashi domin ya tsuma da ganin surar yrnyr kafaduna ya kama ya girgiza ni yana fadin ke, ke, nine fa. jin muryarshi yasa na gane ya umar ne, nan take na tuna da halin da nake ciki, da sauri na shiga neman zann da zan kare jikina hijabi na kawo na daura bai ma gama rufemin jiki bana dai daura shi haka, sannan nace lfy? shima fuska daure yace ita ce ta kawo hak! ya cigaba nazo ne na amshi hakkina, gabana ya fadi amma sai na dake, nce wani hakki ke gare ka anan dakin? yace na aure,a raina nce lallai na yarda namiji bashi da kunya, na dube shi ya manta wulakanci da cin mutunci da zagin da yayi min, na dube shi bansan inda ka ajiye hakkin naka ba, don Allah ka fita zanyi sallah, yace ni nasan gurin ya nufo ni naja bya ya kaimin wani cafka na zille na fada kan katifa yace hakan yayi daidai, yanzun zaki amince da arziki ko kin fiso da tsiya? nan tsoro ya shige ni, amma na dai daure nace gaskiya kaga banason wulakancin yanzun ne kasan dani ko baka gudun HIV din ne da kace ina da shi? kada ka manta ni fa mazinaciya ce mai zai kawo kanan? yce nima kada ki zata son ki nake ko kadan naga dai ba zan bari kina. fita bin wasu mazan ba, ya zanyi tunda an daura min ke kada kiyo yawon ki nima zunubin ya shafe n, kuma abuna gaba ina bukatar haihuwa, na dube shi nace waye zata haihu maka ni?Allah ya tsare ni. Yace nima hka sai dai dole ne ki haifa zan dauka inba farida ta musu tarbiya nace oho na gma tarbiyr ai a dakin da aka maka nan akamin, kan na rufe baki ya janyo hijabin dana rufe jikina ya yar gefe, na sakahannuwana na rufe kirjina ina karanta duk addu'ar da tazo min baki. dambe sosi muka shiga yi dashi , shi kanshi yayi mamakn karfina, ya daga ni ya mka kan katifa yce kinbi na bnza ma waje bare ni mijinki? ya soma cire kayan jikinshi zan tashi ya saka kafa ya take min kafafu, waton dama ya kyale ni ne yaga iya karfina, wayyo Allah ban ganin tsiraicin namiji babba ba is yau, duk da rshin kunyata da tsiwa ta ban taba gani ba, don haka tsoro ya kamani jikina ya soma rawa nga abin dayafi karfina, na rumtse ido na kasa katabus tunanina ya tsaya can Allah kadai nake kira, inajin shi yana juya ni son ranshi na sadakar nayi tamkar gawa ina sauraron wani al'amari dake shirin faruwa dani sai kuma me? ji nayi ya tsaya cak lkcn daya ya rungume ni gare shi kam hanyar dayake shirin bi cikin garari yaji ta bam,haka ya sakajikinshi yinsanyi tare da tunaninme kenan? ido na rufe naji tashin shi ammabansan fitar shi ba,ina. wani tunani Allah yacece nidon haka na tashi na saka kayana na kwanta kudurin zakara zai bani sa'a gobe da. safe. ya umar fa? tsorone da alajabi ya cika zuciyarshi ,tambayoyi gareshi shin wanene zai ba shi. amsa? ta 1 shin mace tana komawa budurwar ne inta kai kamar skekara 3 bata sadu da namiji ba?bayan a baya tabi wasu mazan? zuciyarshi ta amsa mishi da no, to ko yrnyr nan damabatasan wani namiji ba? y tuno yanda ya ganta da dare ranr daya bugeta da mota, ya kara tunoyanda maza ke daukarta suna ajewa kai da kmar wuya, saidai in ta komataga mene, amma bari ya kara tambayrwanilikita abokinshi kuma likitar matane. Ya tashi zumbur y dauko wayrsh layin dr bashir ya somanema ringingna2 dr y dauka tare da fdin Allah shi gfarta malamin sojoji, yyane cikin dare? yace bri kawai dr , donallah inason maka wata tmby? shinmacen datasan namiji ko maza zataiya gamewa tamkr budurwa bayanwani lkc? kamar shekra 3ko 2 ko 4? dr yace ba zai yiwu ba, ina jin kaima ka shiga rudu ne,amma ai kana da ilimi kan haka,wnnan wata hanya ce da ake kira da tantanin budurci, takanyaye da knta,sbd grmadakuma in mace mai hawa bishiya ce ko keke da makamantansu, amma duk da haka zta danji zfin yanda zata haduda da nmji tunda bata taba yiba, a takaice daiba zai yiwuba inka same ta budurwa to dama can budurwace inka same ta sabanin haka to kila ta lalacenko kuma wancan dalilin yace shi kenannagode. shiruyayicikin tunanin kenan yrnyr zarginta sukeyi shi da sauran 'yanuwanta, lallai bai taba kamata da waniba shi ya san shaidar zina tana da whl ,zato ba dole bne ya zama gaskiyann take nadama tashi gashi ya soma tuna irin wulakancnda yayi ma yarinyar,kunyace ta kama shi yanxun kafin abin nn ya faru tsakanin su sai daya gaggaya mata mgn kai zargi babu kyau, shiyasa zato zunubi ne koda ya kasnce gaskiyane. Fadar Allah da Manzonshi, ranar bai runtsa ba, haka ya kwana cike da tausayin yrnyr tare da nadamar ta a idon dangi ba zaiji kunya ba zai share mata hawaye kazalika zai cusa ma ranshi sonta, ni kam ma ai har na kwana babu barci da safe kam kinbude kofa ta nayi sai dai ana cewa maigida da gidanshi sai gashi ya bude kofar kamar ynda jiya ma ya bude ya shigo, kasa kallonshi nayi na saka kaina cikin gwiwana sbd yandana ganshi a jiya ya fadomin ya kula da haka amma sai ya share,yazo gabana ya tsugunna ya ce husna naji wani daban duk da na sani asma'ul husna ce amma babu wanda ya taba kirana da wannan sunan, ban dago ba ya zauna, kin karya? haushin shi naji tare da wani tsana, danni na tsani namijin da zai so jikina, don haka sai naji kamar na hau shi da duka,daga bisani na sakakuka yayi talallashi na a raina nace lallai ya umar wato da yake yasan yanason jikina har da lallashi na. cikin kwana kin nan sai dana ji garin abj ta ishe ni, daya fitayana Allah -Allah ya dawo wani kulawa ta musamman ya shiga min tare da hidima dani,kalamai masu sanyaya rai, duk da cewa nawa ran zafi yakeyi in yana gaya min na daina damuwa,kuma nayi hakuri kan duk abin daya min yanxun yana son muyi zama na tsakani da Allah. toshe kunnena nakeyi,nasan so yake ya samu jikina, ko ba dan haka ma ni fabana kaunar koda ganinshi ne. cikin haka faridarshi ta dawo nan ne na. kara yarda nmiji munafiki ne, ya daina shigowa ko zaizo dakina sai da dare, sannan duk bayan kwana 2 zaizo dakina nan zai kai har asubahi,na kula wato ya raba mana kwana duk randa yake dakina bana wani barci takurewa nake karshen katifa, yayi yayi dani na kwanta bazaimin komai ba amma naki [7:37PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----4 Rana laraba ya sameni xaune kan sallaya, na xabga tagumi sam ya tsani ya ganni cikin tagumi ya tsugunna, oh Allah yaxa xanyi dake asma'u? ya kike san nayi? na soma kuka,ya rasa yanda xai yi, sai ya miqe yace shikenan tashi ki shirya ki dauki kaya set hudu kixo muje,ga xatona kd xai kaini ashe dama lagos xamuje,cikin motarshi hummer jeep baqa wul,soja ne ya jamu xuwa air port cikin jirgi sai jana yake da hira har nakan yi mamakin yanda ya umar ya sauya mini farat daya, wat xuciya tace sbd jikinki ne. hotel qayatacce muka sauka, duk yanda a kayi akwai abin da ya kawo shi garin domin muna xuwa yace inyi wanka in huta in ina san cin wani abu ga wayar da xanyi amfani da ita sabis xai xo nace to. sai kusan goman dare ya shigo lkcn na yi bacci, kai ranan nayi bacci mai dadi sbd sai naji hotel din babu sanyi, ashe ya umar ne ya sakoni cikin jikinsa,saida asuba na farka,sai naji ni cikin jikin mutun qamshin daddadan turaranshi kurum nake shaqa,nayi mutsu mutsun tashi shima ya farka,hannu ya kai ya shafa gefen kumatuna Yace husna kin tashi? ya soma damuwa saboda rashin bashi amsa da nakeyi dan haka sai yaci gaba da cewa jiya na dawo baki sani ba, kinci abinci? kai na daga alamar eh, sannan na tashi, shima ya sauka shine ya ja mana sallah, da muka idar ni dashi kowa yana addu'a cikin ranshi. ni ina roqon Allah ya rabani da shi ya kawo qarshen xaman mu, shi ko roqan Allah yake ya saito mishi ni domin raya sunnar manzan Allah (S.W.A), wato aure ya dore har gaba da abada. ina kwance ina kallo yanda ya umar ke ta shiri cikin kaki, xahiri gaskiya ya umar yana da kyau, musamman in yayi shigar soja, ban taba ganin sojan da kaki ke matuqan mishi kyau kamar ya umar ba,ga tsafta da tsantseni,kullum yana nan tamkar saurayi da bai taba aure ba Ya juyo ya dubeni yayi murmushi sannan ya kira sabis dan su kawo min break,shi yace xai fita ne ana jiran shi,yace me nike so ya kawo min? nace ba komai,katin waya ya ciro na dubu biyu yace gashi na loda,kafin haka sai daya amshi wayata ya saka no shi ya kira, yayi saibin din nambata sannan ya shafi kumatuna ya tafi. yana fita nayi tsaki komai xaya yi baya burge ni, na karya nayi wanka na hau gado na soma neman layin momy dan allah kice ya maido ni, tace ba yace min kunje lagos ba? nace eh muna lagos ni dai momy bana san shine tayi dan jim, har naji nauyin gaya mata haka saidai ance magana xaran bunu, na riga na fada ta katse min tunanina nafi sanki kwantar min da hankalinki kinsan su alhj xasu bata miki rai matsawar suka ji ba xuwan dadi kika yiba. bayan haka yace kinki ki natsu ki kwantar da hankalinki,tacigaba ni kaina ai so nake in raba ku, amma ki bari sai in yayi maki wani abin na laifi, wanda xan dogara dashi. Sannan kema ki dinga yi dinga yin duk abin daya ce sbd kada yace ai baki jin maganan shi, nace to momy sai anjima. nayi shuru na so in gaya mata abinda yayi min sai naga baxan iya ba, kai tsaye na kira rahma tace amaran abuja,nace ke dai rahma da maida mutun baya kike, kin manta nice uwargida? tasa dry to yaya amaryarki da yayanmu? naja tsaki,nace kinma san me yake faruwa? tace a'a wai ki duba wulaqancin da cin mutuncin da ya umar yayi min amma na wayi gari yau wai ni yake so,jinshi kawai nake domin duk bakin da yace baya so da farko ko yace yana so daga baya qaryane,saidai dan wani abu.rahma ta katse ni, kinyi kuskure qawata, domin masana magana suna cewa,maqiyinka wata rana xai xama babban masoyinka.haka nan manzan rahama yace, in xaka qi mutun qishi dan allah, haka in xaka so mutun soshi dan Allah,kada ki manta asma-u kina qarqashin sane duk sanda ya neme ki kika bijire ma buqatarsa mala'ikun rahama ne xasu yi ta tsine miki sannan ubangiji ma tsine miki xaiyi,na katseta to ni daya dunga bani walaha? Shi kuma me xa kice? ta soma dry,baya baki haquri ba?kawai ki jure ki bada kai ke daki ka sami dami a kala, ya umar mai tsada ne wlh kin ji na rantse miki mata da yawa a waje suna san shi, domin cikin maxa dubu da qyar ake samun goma,nace ina ruwana ni kin san har ga Allah bana sonshi,sannan tunda na gane jikina yake so allah baxai samuba indai da yardata ne, rahma tace shi kenan kidai yi tunani kuma ki riqe mijinki, yauwa suraj dinki jiya naga ansa sanarwan bikinshi, tsaki nayi nace ni nama manta da wani suraj can da yawarshi, na kashe wayata. haka muka yi kwanaki hudun nan bai samu yanda yake so badai.ranar da muka dawo suka je bikon farida sbd tasan halin sojan nata xai iya shareta, dan haka ta matsa ma babansu dan ya nemi alhj dan tasam in abba ne ba xai ce komai ba, dan haka muka dawowa alhj ya tasa shi suka nufi yola.bayan sun dawo ne yace na shirya muje kd,murna na soma yiya ce amma kwana 2 xamu yi nace na yarda,gidan su muja sauka. Momy taji dadin ganina domin duk da damuwar da nake ciki fatata ta goge yanayin garin ya amshi jikina,tsarabar da yayo ban ma san da ita ba, amma fadi yake nice naya tsaraba tare muka shiga gun su mama da yamma kenan, muna nan alhj ya dawo, abin da yake bani mamaki nuna musu yake yi ina mishi tsananin biyayya sbd lkcn da mama tace tana nan tana shirman nata ko? yace ai wannan tuni ya wuce ai asma'u babu abin da xance mama sai gdy,duk yanda kuke ganin shirmanta ba haka abin yake ba, mama tace kayya ko na dai kare tane kawai faruk. washe gari yace inxo muje naga sabon gidan daya gina,wai danni daya. to wai mana, tunda dai nasan bada sunana aka gina wannan gidan ba. cikin super yellow da ratshn fari fari na saka da siket takalmi, jaka da gyale duk yellow, ya shigo yau kam ba kakin,jeans ne ya saka baqi da riga baqa yayi kyau matuka gaban rigar an rbt handsm da farin rbt,duk da ba sanshi nake ba ya burgeni kuma nasan shi din handsm ne, raidai bana sanshi. Yana murmushi ya dube ni zo muje husna, fuskata bbu walwala muka. fito yace momy sai mun dawo tace to sai kun dawo ni kam banyi ko mhn ba, domin nakula momy tasauka ganin yanda yake matukar nuna kulawar shi a kaina, a raina nace bata san cewa abin ba dan Allah bane son kawai yake yi ya same ni daga nan yayi watsi dani kokuma in haihun kamar yanda. yace, ya bama farida din ni kum ko oho. anty amarya ma tace sai kun dawo dan gidana, yace to antyna. ya riga ni fita saboda yanda nake tfy tamkai kwai, sallamar wasu dattawa tare da matasn layin wanda dama ya saba da musu ihsani duk sanda yazo hakan yana ban sha'awa domin na sani ya umar akwai kyauta, taimako dakuma sadaka, kusan yaran gidan mu da nasu, duk shi ne ke dauke da nauyin karatu da suturunsu, haka nan abincingidajan 2,duk wata yake lodemusu komai. ya umar yana dahanyoyin kasuwanci da hannun jari donhaka kudi ko taina suna shigo mishine,ko 'yan bauchi zuwa gombe dangin uwa da uba yana taimaka musu, 'dai'dai ne wanda ya umar bai kai makka ba a danginsu, shida farida kuwa ummara da hajj bansan adadin zuwansu ba,tunda ni lkcn ina Tunda ni lkcn ina skul lkcn ba zance ga yawan zuwansu ba, duk a lkcn ne yakara kai su mama dsu momy wannan shine dalilin dayasa ya umar ya zama tauraro ckin dangi har da mutanen unguwa, yammata na unguwarmu duk sunamin sam brk da samun miji kamarshi, ganin su nayi dace kuma nazo duniya. da hannun dama. ni kuma gareni bani da burin da yawuce yace asma'u na sake ki saki 3. na tsaya jikin motar , ya juyo ya dubeni ya sakarmin murmushi, tare da fadn , asmy kn fito?na dauke kaina gefe ya iso da sauri ya budemin gabanmotar na shiga ya gyaran gyalena da ya sauko kasa sannanya rufemin ya koma gurin mutanen yana fadin 2mins .kallonshi nakeyi yana rabon kudi tare da sauraron matsalolin wasu, ya gama ya nufo motar, su na ta godiya dasa albarka, wani tsoho yana fdin, Allah ya azurtaka da 'ya'ya masu albarka, ya sake juya waya dubi tsohon sannn yace amin ya Allah. ya shigo motarya zauna ya dubenida murmushi yarinya kina ta jira ko? sorry bari muje ko? banko dube shi ba na tabe baki shima yasan bazan tanka ba don haka yajamotar muka dauki hanya, duk inda muka wuce matasa da ymmata kallon motar sukeyi nasan tana da kyau ,amma yanmatan wsu sunakallon maimotar ne kila birgesu su yakeyi ,ni kam kinshi nakeyi . A zatona new extension gidan yake ashe tfy ce mai nisa har gwamna rd , gidan tun daga waje ya soma birgeni yyi horn mai gadin ya bude soja ne muka shiga , kallon gidan nake daga gani kaga tsarin turawa,ya fita. ya zagayo ya bude min, kan na yunkura ya dauki jakata na fito yana rike da jakata muka shiga gidan, ban taba ganingidan daya tsaru kamar wannan ba tunda nake shi kanshi yasan gidan yamin, yanda yaga shagalada kallon gidan . mun shiga bangare bangare na gidan gurin wasannin yara ma gari guda ne ga jim ga gurin wasanni abin sai wanda ya gani, an gama komai har ankawo kayan kicin duk suna cikin kwali, ina tsaye ina kallon yandakicin din zai tsaru in an jera mishi wadannan kaya, sai naji an rungume ni ta baya na rasa duk sanda ya tabani sai ntamkar kaya ya sokamin, nan da nanna hada rai yace kinga gidan ko? na daga kai alamar eh yace jim dinnan daga baya nasa akayi sbd naga kinason motsajiki, na dago kai na dube shi a raina nace yaya akayi ya sani? tamkar yasan tunanin da nakeyi sai yace yaya bazan san niba bayan ina sonki? kece baki san inasonki badon haka wannan gida nakine keda yaranki , na dubeshi da sauri na kara bata rai y sake ni ya dawo gabana bakison yara? Na soma tfy yana tsaye a gurn yana kallona banwaiga ba na sauka kasa,na fito naje na jingina da mota,shikam tsayawa yayi yana kallona ,har na kule ranshi ya sosu, ammaa shi kanshi yanxun yasan son yarinyar yakeyi gashi duk sanda ya roki haihuwa wurin ubangiji ita yake gani a mafarkin shi tana miko mishi kyawawun yara , don haka lallashin ta xae ringayi kamaryanda antynshi ta bashi shawara, sannan xai hada da yan dabarun su na maza,yayi murmushi daya tuna yanda xayi ya shawo kanta ina kallonshi har yaiso gurina rike da jakata ,bude baya yayiya shiga yace shigonan asmy, na dubeshi fuskata babu walwala yace meyasa bakison haihuwa dani? ki gayamin gaskiya . [7:38PM, 17/10/2016] 🌹@lh@ji🌹 A R: Fuska Biyu 2----5 Ba tare da natuna mgn ba nace ni banason ka ne, dim yayi na tsawon lkc na sani sam baiji dadin kalmata ba, a raina murna nakeyi Allah yasa yayi zuciya ya sakeni, yace meyas bakya sona? nayi shiru yace sbd laifukan danayi miki? na sunkuyar da kaina mgn kasa kasa na keyi nace ko bama haka ba dama ni tuni can bana sonka,ya saka hannu cikin aljihu ya ciro hankici ya shre zufar data tsattsafo mishi gurin goshi.toh shi kenan xanyi tunani yanzun inna sake kina da wanda kikeso? na dube shi fuskata a dan sake nace a'a zan koma skul ne yace shi kenan zansan me xanyi akai ya tashi yace koma gaba mu tafi, duk muka koma gaba ya tashi motar bayan ya saka disc din karatu cikin suratul najmi, muryar wata yrny mai tsananin zakin murya, mai gadi yana mishi mgn sam bai kula ba don nasani yana cikin damuwa, ni kam raina kar nasan dole yayi xuciya ya sake ni. Tun dawowarmu ban ganshi ba da na zata yau zamu koma sai naji shiru...shi kam tunda ya idar da sallar isha'i yana kwance kan doguwar kujera dake shashen baqi yayi zurfi cikin tunani.tabbas yarinyar bata sonshi tunda ta iya buda baki a gabanshi tace bata sonshi me ya kamata yayi yanzun?ya tambayi kanshi,zuciyarshi ta amsa mishi da cewa kurum ka sake ta dan baza ta taba sonka ba wata zuciyar ta tambayeshi cewa yaya zaka yi da sonta?ka sani dai yanzun kana matsanancin sonta sannan ga dukkan alamu itace uwar 'ya'yanka shikenan ka hakura da haihuwar? take nan daya sashen na zuciyarshi ya amsa mishi da cewa sai ka auri wata,ya furta da bakin shi hakane zan iya auran wata kuma ta haihu Ya tashi zaune dama cikin duhu yake ya kashe wutar falon,ya dauki wayarshi dake gefan shi ya kunna neman nambanta yakeyi karo na farko a rayuwarshi,lokacin kwance nake cikin kayan bacci riga da wando masu santsi na dora rigar sanyi a samansu.na kwanta ne kan gadon momy ita tana zaune kan sallaya hannunta riqe da carbi,wayata ta soma ruri na duba babu suna, na dauka tare da fadin hello saboda bacci da ya dan soma dauka ta,dim ya yi domin muryata ta ratsa tun daga kunnenshi har yan yatsunshi. Yace asmy inason ganinki yanzun,jin muryar yaya umar na wartsake bai taba kiran nambata ba,don haka na yanke hukuncin saki ne zai bani, nace kana ina ne?yace shashen baki nace to gani nan,momy na kalla wadda tun shigowar wayar ta zuba min ido nace ya umar yana kirana tace to cikin fara'a ga zaton ta na soma saukowa ne na fito na saka silifas dina nayi wajen baki na bude kofar falon duhu dindim falon nayi sallama ya kunna wayarshi tare da amsawa,yana kwance bai tashi ba na isa gurin da Yake nace gani ya tashi zaune ya matsa yace zauna na zauna ba tare da wani dogon tunani ba, ya zubamin ido yana kallona na gane yana kallona ne ta hanyar yanda ya haske min fuska da waya kusa minti 6 bai ce min kala ba, har na soma gundura da zaman na dube. shi zanyi mgn muka hada ido na sunkuyar da kaina sbd idonshi yana da wani kwarjinina musmman fasa mgn nayi ya ambaci sunana asmu, na dube shi yace zan miki abin da kikeso. na zuba ma fuskrshi ido sannan farinciki ya bayyanakan fuskata. na kula har mamaki abin ya bashi ya soma shigo da dabarunshi yayi tunanin amfan dasu yace amma kfin in baki saki kin tanadi abin da zaki gaya ma su alhj da abba da momy da kuma mama? gabana yayi muguwr faduwa sbd sam na manta da wannan matsalar, idona ya rufe ni dai burina ya sake ni, yayi murmushn mai sauti yace me za kice musu? in kin tanadi amsar da zaki basu to yanxun in baki sakinki. jin

Chapter 10 of 16